Showing 12001 words to 15000 words out of 245996 words
ya ratsa nan
A takaice Mohan" yace dad are u sure ure telling me everything? idan akwai matsala kafada min pls na roke ka bana so wani abu yazo ya same ka i cant take it u know......
nan damuwa ya sa shi sake fuskan sa dan dole
Yayi lamo yana duban alhj
This time zama aljh yayi yana fuskantar sa yace "mohan Ka tuna ranar na kira ka kan wani alfarma dana ke so kayi min ko?
Yace 'mmm yess dad what about it..
Ya dan dada duban sa yace are u sure zaka min biyayya this time arond again?
Cikin zakuwa yace of cous dad c'mon ..u know i will... kaifa mahaifina ne,ure my best friend and hero meye bazan maka ba a duniya.
Ajiyan zuciya ne ya biyo baya....batare da kulawa ba alhj yace "mohan na daura maka aure a yau da yar gidan late jounalist farasat dama wajen kakar ka take zama nina ajiye ta anan da iyayen nata suka mutu..
Tsaye ya mike "yace what? ...Waje ya fito cool dim eyes dinsa don Wani irin gummmmmm yaji kunnen sa ya dauka sai mamaki ya sa shi sake scooof irin "are u kidding me?
Nan alhj ya dube sa da kyau cikin kulawa yace " nasan ba tantama iyayen ta sun mutu ne sabida ni ne,
Mohan bazan iya fada maka adalcin da suka min ba,sun sadaukar da ransu sabida ni duk dama bamu ci nasara ba...
Amma ina so na biya su kaima sai ka taya ni rama musu adalcin da suka min ta hanyar zama da yar su na har abada..
Kayi hakuri na maka aure direct ni tsoro nake ji kar na barta a hakan..
Nasan Wanda suka sa mu cikin wancan hali zasu iya salwantar da ita ure the only one i trust my son kai kadai zaka rike min amana yadda ko na mutu bazan damu ba.
Lumshe idanun sa yayi yanajin wani irin yanayin damuwa da takaici da rudani na bin jijiyan sa ..
Yasan ko mafarki bazai iya bijere ma umarnin dad din sa ba but Wannan wani iriin rayuwa ne?
Kenan ni bani da daman da zan yi aure da kaina sai dai arika aura min?
Haka fa aka min da nimrah i neva said i like her "oh ya Allah...ya fada a jimance
Lahaula wala kuwwata illah billah ...ya dada firtawa a asirce
dad shiru yana karanta shi sosai yasan baiya ma dansa adalci amma kullum sai yakai kokon baransa wajen Allah ya saka masa da alherin biyayyaar da yake masa beyonds all odds..
Shiko mohan abubuwa da yawa na damun sa
So yake yasan musabbain wannan fitinar who is really behind all of this?yasan dai ba lpya ba
Jikin sa kullum na bashi tun farko it has to do whith nimrah amma meyasa dad bai fada masa komai ba..
Anan alhj yayi cutting silence dinsa dacewa mohan ya kayi shiru ko bazaki min bane..?
A sanyaye ya daga kai yace na amince dad kar ka damu,Allah ya sa hakan shiyafi mana khairan
Ko sake furta kalma baiyi ba
Dad ya dadaa cewa im proud of you son,kullum ina alfahari da kai mohan insha Allah zaka ga sakamako mai kyau a rayuwar ka..
Tare da sake boyayyean murmushi yace duk abunda kake so shi zanyi dad i promise..
But I wont lie to you bana jin dadin rayuwar aure na na farko sosai amma sabida kai nayi hakuri na fara sabawa da shi...so meyasa bazan amince na saba da wannan ba ?
...but dad zaka min wata alfarma?
Alhj Ya dan shafa kansa cike da jin dadin kalaman nasa yace fadi duk abunda kake so my son...
Ba tare da bata lokaci ba sukayi locking idanu cikin yanayin nitsuwa" yace pls tell me who is behind oll of this?
Waya ke saka ka cikin wani hali i read all ur medical history files jiya da daddare"nasan kana da damuwa dad..pls who is it? Is it that woman? is it lady zineta?...ya firta da kyar...fuskan sa babu walwala
Da sauri Dad ya dan sauke idanun sa kansa cikin mamaki
toh lallai mohan yana da kaifin tunani tunda ya fara figuring haka but sam baya so yaji komai da komai in details sabida yasan idan yace zai wulakanta nimrah akan haka is another huge case to them.
Sai yace noo son meyasa kake saurin zargin ta ne wai she's ur mother in law fa haba mohan
..yanzu matar ka idan taji haka zata ji dadi?
Yace"i know that dad,.. but i dont trust her,nifa na lura tunda ta taimake ka akan case dinka a cout our life has neva been the same Ishe forcing you to do anything?
Dad nafa san labarin ta nima i know shes not a saint..shez just pretending
Alhj yayi shiru ya kau da kai gefe
A dame mohan ya mike yan so ya kawo panick ko da Allah zai sa mahaifin nasa ya amsa shi koda out of tension ne yace "Oh my god,dama kullum ina ji ajiki na aurena da nimrah is a one big controversy..
Dad zaka fadamin ne ko sai na nemo gaskiyan da kaina??
Da dagon murya alhj yace enough mohan just shut up and sit down
Me kake so kayi da wayannan maganganun thy are useless thy wont help u at all..Why dont we just concentrate now
A dan zafafe Yace noo dad,i cant concentrate idan kana cikin wannan halin..
" I've alwys being free with you..fargaba ta da dukan damuwata ina fada maka meyasa bazan san naka ba?
Arent we best pals? dad pls kar ka boye min abunda ke faruwa ai know alots has been happening to u..so tell me now ,..ko so kake ka mutu kabar mu
Ya dan bata rai ya hade hannu...
Alhj sam ya kasa zama waje daya da jikin sa sai kauce idanun sa yake yasan Rashin bayyanawan is good but a yadda mohan ya birkice yanzu yasan dole ne ya fada masa wani abu ko da kadan ne kamar yadda ya saba.
Nan yace ok"......
calm down zan fada maka abunda baka sani ba...
Yace ok..
Sauke nannauyan ajiyan zuciya yayi yace"look mohan i had a thing with lady zineta kafin auren ka da yarta but its just an agreement like a busines deal...sorts of life deals.
Cikin nitsuwa mai tare da dakewan mamakin dake dada nuna kasaitar sa yace what auren business deal ne ko? Oh ya Allah...I knew it" yama za'ayi nace bana son nimrah ka amince.. daga baya kazo kace dole na aure ta hmmmm...but Life deals dad?...Ban fahimce ka ba me hakan yake nufi?
Shiru yayi daga bisani yace."nothing seriious mohan
kasan lady tana da karfi a politics .. bagashi ba, duk wanda yace zai taimake ni muddin akan case dina ne sai gaka an kashe sa.
Cikin jiimami mai sace zuciya yace mohan"Yau da kasan ya nake ji a raina game da mutuwar wayannan mutanen da zaka tausaya min dana...
Cikin kulawa Ya furta "DaD plz" tare da dan dafa sa..
Yace "Relax ok?... im here.. kawai dama so nake kafada min gaskiya akan auren nimrah
is just for you ka dauka ko babu wani conspiracy kana da daman cewa na zauna da ita yadda kake so mmm
insha Allah komi zai daidaita kar ka daga hankalin ka ok?.
Alhj Baiyi wata wata ba yace"Allah yayi yayi maka albarka mohan
hankali na a kwance yake muddin zaka rike wayannan mata biyun da kyau...
Pls do this for me son...
Yayi murmushi Cike da gwarin giwa ya gyada kai jim kadan sukaji kyat an bude kofar hjy mama ne da ammyn sa suka shigo
#follow@surayyahms
Vote
Share
Share ure views
🅱RILLIANT WRITERS ASSO
*S.MOH*
*🍒🌺 AJALIN SO🌺🍒*
_XPLICIT ROMANCE_
*WHATPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umherny nersallah
_PAGE5_ ..
Da sallamar su suka shigo ayayin da mohan ya dauke kansa da sauri jin muryan hjy mamah a bayan sa
He's very happy on the inside daya ganta anan amma miskilanci da jan aji bazai barsa ya nuna ba,
yau fa kusan shekaru 10 kenan rabuwan sa da ya ganta a fili haka sai dai a waya idan sunyi video call
Sai yanzu ne ma yake tunawa ashe ance bayan auren sa da nimrah da shekara guda ta dawo nigeria tana zama da su
" no wonder take wasan boya da shi kenan don awajen ta wanda za'a aura masa take zama shine zata yarda shi
Atake ya hade rai kamar wanda aka zagar shi ..
ita kam hjy mamah tuni ta ruda wajen da surutu da tambaye tambayen ganin alhj muamar akan gado ta ma dauka ko wani abu ne ya same sa .
Da kyar dai aka samu aka gaisa tayi kyam tsaye kan mohan tace ya tashi ya bata waje zata zauna. .a hakan sai da tasa ya bata wajen zama akan kujeran dayake ita a dole sai ta maye wajen zaman sa..
alhj da hjy mahnoor ido kawai suke binsu da shi suna murmushi sai wani jan qamshi suke wa juna bayan sun san aransu ba haka bane..
Tsantsar kewa ne da shakuwa amma kowa na ganin idon kowa
Dama chan hjy mamah fushin ta bai wice da har yau bataji ance matar mohan tayi batan wata ba ..
tayi masa gori har ta gaji shima sam baya son kulata akan maganan cos nimrah ta riga ta ce haihuwar ta ba yanzu ba..
Yana komawa gefe da mahaifiyar sa yace hjya mamah dan Allah ki kyale sa haka da wayannan tambayoyin naki dazu fa ya dawo daga asibiti..
Aikuwa kamar jira take ta juyo ta tsiime tayi masa kalon iyyeeeeh?kaji min iya shige "toh ina ruwan ka da ni ..ko raba ni da dana zakayi?in kaji zafi ai sai ka haifo naka..ta murguda masa baki
Yayi saurin dauke kai ya tabe nasa..
murmushi ammyn sa ta bisu da shi itakam ba karamin son danta take ba duk abunda yake yi burgeta yake.
Alhj yace hjy mamah ya hanya? Ya hidiman yara mun barki da damuwa fatan basu gajiyar min dake ba
Tace ah'ah lpy lau muke,nima gashi na barku da hidima.. ai bakai ma zaka min wannan gaisuwan ba
Amma tunda shi baiyi ba na yafe sa.
Wani kallo mohan ya bita dashi amma ko ajikin ta tace
"turaki, kace ma danka dai ya dena yimin shishhigi fa ta dada watsa masa harara..
Anan Duka aka yi dariya mohan kuwa ransa ya dada hardewa ya tsime
yasan idan suna inuwa daya da hjy mamah bata wanda tafi so ta kular a duniya inba shi ba..
Cikin kula da nitsuwa alhj ya soma gabatar da maganan auren yayi musu tuni akan muhimmncin sa tare da mika godiyan sa ma mohan da hjy mamahn wajen tayasa rikon nauyin sa.
Anan ne hjy mahnoor ta sake dago maganan kankantar banafsha
Cewar ta why not a dage maganan tarewar banafsha sai nan da inta cika 18years ..
Charab hjy mamah tace ah ahhhhh..... ke mahnooratu,akan me zakice haka? yar shekara sha hudun za'a hana ta zama dakin ta akan me?
Wato zaki dauko maganan dabiun nasara ki sa ma ranki ko?
Toh Ina Allahn Aisha RA tun tana shekara 9 ta auri ma'aiki,ce miki akayi sai da takai sha takwas kafin suka zauna lumui?.....ni gaskiya bana son sugudidi da neman bata zance...tunda anyi auren nan yarinya zata zauna da mijin ta ehe
"wait,14years?.. .muryan Slangs din sa ya fitar da shock din daya ji azancen nasu.
Duka suka juyo suka kalle sa cikin karfin hali hjy mamah tace eh 14years fa ...ai itace dai dai kai ma..ta harde rai
Baice komai ba Wani kallon mamaki ya bita da shi sabida present din dad dinsa yasa ya koma yayi shiru ya tabe baki ahankali ya unshe idanun sa..
Hakan dayayi yasa ammyn sa taji wani iri she knew that auren sa na fari ma baiso ba ga wannan ba is full of comitments
Tasan a yadda hajiya mamah ta haura sama idan ta nace sai an bi nata shawaran zai jawo fitina sai ta raya azuciyan ta ai inta san wata bata san wata ba..
Tasan ita ta haife mohan so tana da yaqinin idan tace kar ya yi abu bazai yi ba...
Anan aka kare maganan inda ammyn mohan din ta sanar da cewa dazu nimrah tace mata tana hanya so abata daman sanar da ita maganan auren don kuwa ansan suna shiri da ita sosai..
Shikam ma bai dame sa ba cos fushi yake yi da'ita he hates when someone disrespect him and thats exctly what nimrah is doing tunda sukayi aure"
Alwys acting independant gashi shi sam baya son mace mai raini
So aganin sa ma idan taji maganan auren ohon ta
ai shima yana da damar yayi mata borin tafiyar datayi ta share kusan wata guda batare da cikakken izinin sa ba
Kafin daren ranar ya rufa
Gida ya cike da surutu sabida hjya mamah ta dawo da yayan aminiyar ta hjyn birni daga niger
Mufida,ahmad da sadik
suma sunzo suyi wunin bikin mohan din ne wanda za'ayi sa gobe da safe..
Sukam sun san mohan sosai sabida da chan dayayi zama da hjy mamah shi ake aikowa gidan su yana karban aika da sauran su
Da haka suka saba da shi sosai sai dai an dade ba a hadu ba
So yau tunda suka ga juna suka dame sa da surutu sai da ya kaisu outing acikin daren dan dolen sa suka zaga gari
Bayan ya ajiye su ne ya wuce gidan sa da alhj muamar ya basu da shi da nimra a anguwan osokoro..
Duk dama Baiso yaje din ba amma sabida nimrah ta turo masa wani irin tex na batanci ya sa shi dole yaje kawai yasan ta dawo ne..shi sam baya son damuwar da zaisa shi ya yi bursting fushin sa akan kowa
'Yana shiga main mansiin din ya ajiye car dinsa ya bude kofar falo,
Tsaye take kamar wacce ta hadiye tabarya suna hade ido ta sauke wani rin takurarren tsaki...
Tasan ta mallake rangwamin so a zuciyar sa ta hanyar asirin su so tsiwa da rashin kunya bai dame ta ba din ta masa..
Bai kula ta ba Wajen zama ya nema makansa don ya qudiri niyyr bazai kula ta ba dama since ba da iznin sa tayi tafiyar nata ba
Yacce yaya ne" whats up with a this tasan da tex din yake nufi
Hmmm wato bazai ma tanbaye ni tafiya ta ba he just saw me now amma yake acting kamar ba komai bane...
Tace'dama nasan baka damu dani ba,wont you ask me yaushe na dawo?
Ko dama anan ka barni
Nan ya mike tsaye fuskan na a daure tam..
Yace"Idan baki da abun cewa zan tafi...ya sa hannu zai daga wayar sa da sauri tayi firo da shi ya fada kasa..
Tsaye suka dago lokaci guda suna duban juna"
Ba abunda ke ci a idanun ta sai wutar kishi da masifa...
Im not in the mood nimrah.. kar ki sake ki tunzira ni
Tace an tunzira ka mohan do ur worst,i mean yaushe mu kayi auren da har bazaka saurare ni ba
Watoh Allah Allah kake kaje ka duba sabuwar kwailar da aka ajiye maka ko?.
To munafuki macuci ai naji labarin aure kayi auren da karamar yarinya kusan yar cikin ka..
Yoh Me zaka ce akan wannnan?
Abun sai ya bashi dariya
But ba halin sa bane sai ya shanye ya ja tsaki..
Wani irin kallo yabita da shi irin Look whose talking? Yayi firzan iska..kasar makoshi yace thnk god u know evrything now.
Nidai Ki samu ki koma gida acahn suke...
Nan ya sa hannu ya dau wayar sa ya fice ya barta anan tana dirin masifa
Wai kishi take ne ?abun
Na mugun sa shi dariyar takaici hmm
Bayan ya isa gidan shikam Site dinsa ya nufa..
Sai chan dare wajen 10.30pm Nusaiba da kawayen ta suna tare har anzo daukar su a hanyar raka su ne taga dawowar nimrah wanda tuni ta wuce tarban ta tana mata fadanci..
"kamar ba ita ba tace Ya kike nusaiba' tafada tana shafa kanta....lpya lau anty i missed u sooo much
Ta kama hannnun ta suka shigo gidan tare
Bangaren banafsha kuwa zazzabin ne ya tsanan ta har yanzu ta kasa ajiye kanta tayi tunanin zama da wanda a dalilin sa iyayen ta suka bar duniya
Tun tuni a Kwance take tayi shiru acikin bargo ba kowa a dakin kuma ba abunda take yi sai kuka.
Anan kuma koda ammyn
Mohan ta kawo maganan ma nimrah sai ta bata mamaki da cewa ai mahaifiyar ta ta gaya mata and shes ok with that...
Ita kam nusaiba sosai take taya nimrah kishi amma sun sha mamaki har da masigan nimrahn ace auren mohan kamar bai dame ta ba..
A zahirin gaskiya itama tsimewa tayi tana karanta zuciyan ammyn da wayo ta lura kamar ita ma tana da ja akan auren..
Hakan ba karamnin kara mata karfin gwiwa yayi ba yanzu tasan ta ina zata sa kafa..
Tunda har ammyn mohan bata amince da tarewar banafsha a 14yrs ba aka tursasa she wll definatly take that as ana opputunity ta kuntata ma mohan
Salon munafurci ya sata zama tana rarrasahin ammyn har tana cewa" ammy idan bazaku damu ba ai sai su zauna dukan su anan gidan na wani lokaci ko"
Kinga ke idan kika sa ido komai sai tafi dai dai kar dai nayi maganann ne nima ace kishi da karamar yariinya but ina bayan ki ammy atleast abari ta cika 18yrs din is better ai ko..
Tace haka ne nimrah thanks for ur understanding inaga hakan kawai zanyi
Kawun ku alhj burak ma ya ce zai turo mana anisa yarsa hutu gobe kinga gidan zai cika for once sai muga abunda Allah zaiyi
Wani irin shegen dadi ne ya ziyarci zuciyan nimra again "Anisa is coming?
Of cous sun san juna tun a london sabida itace lover ta na lesbianism
.....woah its seems like Victory is all mine anisa ai duniya ce...
Tare da nusaiba suka fuce zuwa site din ta tana bata labarin komai game da banafsha ..
By 11.pm mufida da anty rawiya da sadik da ahmad sune a dakin da banafshan take suna saka ta maganan dole
Ana zolayar ta thy are very friendly and sweet ta tabbata da bata da damuwar komai da bakamin sabawa zasuyi ba
Abubuwan da suka siyo tare da mohan din suka baje suna ci suna mata hira abun dariya tunda dukan su baccin baizo ba
sai yau anty rawiya take dada lura da banfshan bata jin dadi sosai amma kowa ya bari akan damuwar shiga sabuwar rayuwan ne ai haka kowa yake ji idan aka zo auren sa
Mufida ta dan girme ta she's in ss3 yanzu haka amma tana da saurin sabo