Showing 9001 words to 12000 words out of 245996 words
he has all that sai akace masa zai iya aure na at xpense of my parents life..
Toh Wani irin deal ne haka?
Meyasa mamah bata rubuta min komai ba i want to know why how and when this hapen,meye musabbabin wannan deal din toh shi meyasa yace zai aure ni akan deal din kudin da yasan zai dauke rayuwar iyaye na...isit intentional? Ko dama hakan ne business din nasu?...ohhhh my god He must be so wicked and selfish.... i dont even wanna see him anymore i hate him..i hate him sooo much...
Ta mike tsaye a zuciye tace"I can neva be his wife! Ko a lahirah ni ba matar sa bace
Papah...my mamah ".. Ta fadhe da kuka cikin tsumayi..."yayi min AJALIN SO a rayuwa ta..bcos of his stupid deal..he took them away
he has compltly ruined my life..ta furta....a hankali ta sake jiki anan ta jingina da bango tana zubda hawaye masu sanyi da daci..
Takai minti 50 anan tana kuka tana maganganu out of childish hatred and intense anger"hala ma nusaiba ta sani ne shiyasa ta tsane ni aKan dukiyar su"ya kaskantar da ni
Duk ba irin tinanin da batayi ba..
Jakarta ta bude ta nemi dan karamar spanish dairyn ta ta dura letter aciki ta taso ta taho fili har yanzu sheesheka bai daina nunawa aface dinta ba
Gashi ta karanta a letter cewa bazata iya fada ma kowa maganan nan ba sabida za'a akashe ta.
A lokacin She just promise her self idan auren nan har ya yiwu zata rayu da shi ne sabida tasan sauran dalilin komai akan sa game da mutuwar iyayen ta ..
yadda yayi ajalin so arayuwar ta itama haka zatayi anasa ko shi waye ne.. Hakan tasa aranta cike da fushi tana huci silently
Gaban tap ta wuce straight dan gaba daya take jin wani sabon taurin rai da bakin taurin kai na tohowa azuciyar ta..
Tana isa ta kunna ruwa ta wanke face din ta sai yanzu take lura da taron mutane da akayi domin ta
Banafsha bata son hayaniya kowa yasan idan aka mata bata cika amsawa ba sai dai ta bar wajen
Nan Kowa yayi tsuru tsuru ana binta da ido,toh bata jin kanta adai dai sai Ta daure fuska zata bar wajen da gudu siyama ta sha gaban ta tace ke!!
ashe kuma auren sadaka za'ayi dake shine bazaki fada mana muzo tayaki murnan cin garaba sa ba?
Aka kwashe da dariya..
Ba tace komai ba ta sake yunkurin zata wuce nan take ta tsinkayo muryan nusaiba daga crowd din
Let her be siyah!! kinsan yanzu girman kai ne da ita sabida burin ta ya cika zata auro yaya na mai kudi.
Wani dammmm kirjin banafsha ya buga...sai ta tsaya chak tanajin yadda mafi akasarin kawayen nusyyn suke kiran ta gold digger Suna spitting
Zainab kawarta ce ta shigo fili da shike yau kowa na wajen cikin habaici tace eh aje koma miye ne ai yayan ki zata aura ko?...kuma adole ko zauna kasar ta,domin kuwa antyn ki ce
"tsaki nussy tayi ita sam Bai dame ta ba don dama nan tafi so azo
Cike da neman tsokana mai ban haushi tace yaya na dai zai siye ta,kinsan aure kam ya riga yayi kuma yana da very special wife din sa kyakkwa,wayayya yar gidan masu ji da arziki da asali
Ke zainab ,ki kiyaye ni ..Har kina wani cewa yaya na zata aura to bari kiji rokon sa iyayen ta sukayi wai don ya aure ta ke har da sadaukar da ransu sukayi sabida kawai ta shigo familyn mu..
Unxpectly nusaiba taji an cahkumo ta wani irin gigitaccen mari mai zafi
Banafsha ta sake mata sai da tayi kasa zata fadi..
Tsit wajen ya yanke in shock ana duban banafsha dake bari ita kadai...
Bata lura ba ta dago ta tace" ke nusaiba iye bakin ki... kar kiji da wai ina barin ki kina min duk abunda kika ga dama kinsan darajar wayanda kike ci"But u shud neva cross ur limits..iyaye na ba abun wasan ki bane
Ai gwara ni idan sunyi harkan sadaukar da rai ne akan kudi ko ba ba hakan bane dai whateva
inji dai ya biya tinda zan zama sama da ke agidan naku na masu kudin...
wai shin ke wacece ma toh ina naki iyeyen da kika ishe ni..? Wait why..Are you soo jealous of me?ai zaki iya cewa suzo suyi miki hakan inya burge ki....
besides ure not muamar's blood and flesh kema zaki iya auren yayan kin..
"rufe ido tayi ta tsige ta Bata damu da kukan da nusaiba ta fashe da shi ba don ta tsani ace mata ina iyayen ta suke
Last she know a gidan almajirai ma aka tsinto ta aka kawo ta ophanage
har ta shiga hannun hjy mahnoor.
Banafsha ta tace daga yau sai yau kar na sake jin sunan iyaye na abakin ki,na lura ke ko dadin naki baki sani ba to ni har darajar nawa na sani...
"Same goes to all of you ta juya a fusace ta kashe ma sauran warning wata ta sake kulani ko tace zata shiga harka ta sai na faffasa mata baki..enough of ur nonsens ba tsoronku nake ji ba did u get me...
"Jikin kowa yayi sanyi akayi shiru kamar anyi walkiya an dauke....
Gulma ne ya soma tashi Wasu sai tanbaya suke daga gefe dama ashe nusaiba ma ba asalin yar gida bane,.. tabbbbbb
Tafiya banafsha tayi ta barsu anan nusaiba na kan kuka sabida a duk yadda aka mata gorin iyaye sai tayi sanyi..
A ranar Har suka je gida ba wanda ya tanka sosai nusaibah ta girgiza da yanayin yadda banafsha ta juyo ta dawo masifafiya A lokaci guda a yadda ta san ta da hankali da sanyin hali batayi tsammanin har zata iya mata gorin iyaye ba..
Tasan duk abunda zasu mata bata iya tankawa a fusace bare ta kai hannu sai dai suyi su gaji amma yau she cant beliv that ko iya rama marin ta bata yi ba sabida fargaban wutan da ta gano a idanun ta,toh me ya same banafsha? Ta raya aranta
Ko da suke gidan Shiru shiru banafsha taki sake jiki ta kula komai sai ma dada boye kanta take adaki babu walwala a fuskanta sam sam
Ranar da su alhj muamar suka dawo ranar hjy mamh tayi tafiya zuwa niger wajen step sister ta kuma kawarta mai suna hjyn birni.
Yanzu Anty rawiya ce ke kula da komai so Ranar a palour su banafsha suka taru Lpya lapya suka gaisa da kowa musamman shi alhj muamar ayayin da yake gabatar da ita ma matar sa..
Ita dai hjy mahnoor kallon banafsha kawai take yi abubuwa na yawo aranta har anty rawiya tazo ta shige da ita ciki batace komai ba...
Ana washe garin daurin auren alhj ya soma jin slight tension So bai fita ko ina ba
Daga daki hjy mahnoor ta fito Ko gama bin closed door din da sigh relive batayi ba aka aika cewa mijin ta na neman ta
Ba tantama ta nufi part dinsa sabida abubuwa dayawa suan damun ta game da auren..
Da chan ta so tayi shiru amma mohan danta ne and she feel she has her right on him too..
Follow#surayyahms
Vote
Share
Share ur views
*Its a free novel No gracious comments no post (s)in your group(s) kamar an dauke wutar nepa kuwa🤣*
🅱RILLIANT WRITERS ASSO.
*S.MOH*
*🍒🌺AJALIN SO🌺🍒*
_XPLICIT ROMANCE_
*WATTPAD SURAYYAHMS*
_Dedicated to umhny nersallah_
_PAGE4..._
"Kwance yake akan luxurious royal bed dinsa,sai yau yake dada shiga Tashin hankali da radadin damuwar mutuwar su dr arjumand hakan yasa dole ya sa daga asibiti suka duba sa.
'Mahnoor international hospital Asibitin dansa ne dr mohan sabida haka ya saba da nan sosai...
"Musamman da ya kasance dr aliyu da dr umar duk chilhood friends din mohan ne so tamkar a hannun dansa yake haka yake ji idan suna kulawa da shi
Bed rest aka basa agidan sabida Jinin sa ya haura kuma yaki sauka akan lokaci.
Sai dai agidan bai fada ma kowa haka ba sai yace zazzabi ke damun sa
Bayan ta shigo waje ta samu ta zauna kusa da shi tasani sarai he just wants to feel her present duk time din daya ke gida"juyi yayi da idanun sa ya dube ta cikin so da kulawa...
"hjy mahnoor behzad Hamshakiyar Mace ce yar kimanin shekara 51yr da haihuwa sai dai duk da hakan kallo daya ya ishe ka kasan irin siffan creme de'la creme ce.
She's fucking classy and untop of her shelve.
Akan tsadadden red oily material ta sanya Abaya golden colour irin na matan shuwa arab na maiduguri ta zagaye jikin ta da su..
Tana da dogon hancii da hasken fata da ya boye tsufan ta sosai...
Ko ina fresh ne ajikin ta barin ma hannun ta da yaji wasu mahaukatan jan kunshi da jeweries cikin nitsuwa take latsa wayar ta alaman tayi nisa wajen dubawa da picking din kayan oder da take yi daga kasar italy....
Bata ma san har yayi nisa wajen kallon ta ba..
"she's so ambitous shiyasa take da karfin kwarjini a wajen harkokin ta She is a top fashion designer and cosmetics suplier cross boaders.
Itace kwalli daya uwar gida kuma matar amana wajen alhj muamar wanda duk dadewar sun nan basu taba rabuwa ba har yanzu
kusan komai tare suke yi har sun saba da hakan sosai..
Yanzu A tunanin ta Ita kadai tasan sirrin mijin ta akan lady zineta,a fannin auren mohan da nimrah tasan conspiracy ne bada son ran alhajn ba
Sai dai alhj muamar yaki ya sanar da ita actual reason din,bai fada mata yes lady ita ta hada masa sharri da chan ba..
Sai ya boye mata da cewa lady zineta lallai tana son su hada business patnershiop ne shiyasa tayi duk abunda zatayi ta cire su a case din kotu don ta sashi dole akan bukatar ta na auran mohan da nimrah
Hjy mahnoor ta amince da hakan ne akan rufin asirin su since thy dont have the power to conceal the truth kamar yadda tayi musu a kotun..
Besides wajen ta ba wani aibu bane hade zuria da lady zineta tunda tana da muhimmanci a rayuwa ko ba komai ai zata zame musu garkuwa wajen tsaro mai karfi
But lokacin daya mata bayanin auren banafsha da mutuwar iyayen ta its sound weird to her amma sai ta barshi kawai akan sunci albarkacin mutuwa..
'har yanxu mohan bai sauko bako?""ya tambaye ta gently
"layin sa baiya shiga but i think he is on his way....
Tafada a takaice batare da kulawa ba.
Allah ya kawo sa lpya i just hope he's gonna be ok with this ..ya karashe da ajiyan zuciya..
Nan ta dan ajiye wayar ta kalle sa tace he will..
Mmmm Jaanaam"! dama akwai maganan da nake so nayi maka nima,dont you think yarinyar nan tayi karama da auren nan?...why not asake dubawa pls.. sa'ar nusaiba ce fah
Sai Yayi murmushi baice komai ba' dama shi yasan matar sa tunda yaga jiya batace komai ba yasan akwai dalili. .
So tunanin data keyi kenan?
Ya tabe baki yace"toh nidai a bar wannan maganan sai hjy mamah ta dawo tukun
Kinga kowa sai ya fadi korafin sa akan auren but to me wannan ai ba matsala bace damuwa ta mohan ne..
Sauke ajiyan zuciya tayi tace"ok shikenan Allah ya dawo da ita lpya... kar ka damu da mohan bari ma naje na shirya mana abinci ko office zamuje ne kawai?
yace noo i dont feel like banajin karfi ajiki na..sai ya motsa Ayayin da yake bata quick permiting smiles akan ta dawo ta zauna kusa da shi..
A ranar ko ina shiru ne sabida mohan bai dawo ba haka ma hjy mamahn dan duka su ake ta jira
Sai chan da yamma Mutane suka soma zuwa ma hjy mahnoor kawayen ta na business da yan uwan ta na Kusa ana san barka ma bikin
Tsaban damuwa da tunani Zaazabi ne ya shige jikin banafsha a hankali ko anty rawiya dake hidima da ita ma bata lura ba
Gashi a duk inda mutane suka gama bare den maganganun su sai suce anuna musu amarya su ganta.
Haka tayi ta jigilan saukowa tana gaishe da mutane.
But Yanayin yadda mutanen hjy mahnooor ke jefo tambayoyi agaban ta ya dada sata ta shiga wani halin fushi da damuwa
"Kenan ita bata da daraja
Meyasa hjy mahnoor zata nace akan cewa tayi karama ma auren
da ita tace musu tana so ne?.....
Abun ya bata haushi sosai.
duk dama ta lura hjy mahnoor tana fadan haka ne sabida aganin ta at 14years banafshan bata kai wanda zatayi sha'anin aure da namiji ba..
She's kind of wersten oriented gani take auren banafsha da mohan is a child abuse..
Amma da shike tasan bakin alkalami ya bushe Hakan dai ta hakura take bayanin cewa ai auden gata auren alkwari zaayi ma danta.
So washe garin jumua immidietly after jumuat prayer aka daura auren DR Mohan muamar da banafsha farasat muhammad..
Tsarin sadakin fulanin asali komai acikin gata da wadata alhj muamar yasa aka ayi shi..
_same day 4.45pm @nnamdi azikwe international aiport Abuja..._ .
Sabanin yadda yanayin aikin sa ya sashi sabawa da saka suits Yau Kananan kaya ne ajikin sa.
White and steamy dark purple polo shirt na Giorgio armani ya daura akan deep blue jean wanda ya dan tsuke kafar sa da ginannen jikin sa..
A dai dai idanun sawon sa kana iya hangen fresh healthy legs din sa wanda ke cikin wata shakikiyar first class sneakers ta dior hormes shima deep blue..
Tafiya yake a nitse kansa cikin pure white facing cap wanda ya boye 70%percent daga kyaun fuskan sa.
He's tall..chaming,sexy.. yanayin fatar sa irin na normal skin din nan ne wanda baiya baci kuma baya tabo naturally..he is healthy and clean ko hasken nasa ma ba dau bane sabida is already mattified sheki kawai yake haska shi kamar mace mai sabon shigar ciki.
Hannun sa rike da dan karamin briefcase wanda ko karamin system bazai shiga ba gefe da gefen jean dinsa wallet ne da tsaddadiyar wayar sa cool marron colour..
DR MOHAN muamar kenan a Lokacin da ya sauko daga jirgi dawowar sa daga short business break daya Je a cape town in south africa.
Tun kafin yayi auren ma Anan yake hutawa kuma yayi sauran business dinsa wanda bai shafi asibiti ba.
He's a chronic lover of horses,so yana wasan polo sosai..haka yasa yake daya daga cikin unbeaten team na manyan business investors a polo in cape town a sauth africa.
"Yau Bai jin driver ya tuka sa dan haka ya karbi key din jahilar motar sa kirar koeniseg(agera) ya nufi gida donjin labarin ya dad dinsa yake..
All his life bai san
yanayin farin cikin rayuwa mai daurewa ba ba musamman daya kasance ya girma ne a wajen kakar sa hjya mamah a sydney anan inda su nimrah da childhood gf dinsa Aysha sukayi karatun secndryn su..
toh da incident din mutuwar schl gf dinsan ya faru shine ta dawo da kulawar sa gaba daya nan wajen iyayen sa danta raba sa da garin kwata kwata
"His granny was bit tough and vibrant haka shima ya taso da murdadden fuska baida saukin kai da yawan fara'a sosai
dadin karawa da zaman auren biyayya dayake yi yanzu da wanda yasan bai taba kaunar ta ba tun asali.
Duk dama bai taba kawowa sauyawar sa akan nimrah akwai shafe shafen asiri ba But he's doing his best akan ta
Altho mahaifin sa baya gaya masa komai da komai akan harkokin sa da ya shafi lady zineta sabida yasan mohan baida sanyi yana da zuciya sosai....
Baya iya daukar barazana sannan makiyan sa basu iya karya sa da wuri shiyasa ake bala'in tsoron sa..
Anan asibiti banda abokan sa dr umar da dr aliyu ba wanda yasan yanada soft and kind heart..
Kowa na shakkar miskilancin sa azahirin gaskiya zaka iya kirga maganan sa a rana gaba daya sabida bai cika yi ba.
Nurses da yan uwan sa doctors sunyi yayin sa har gaba da juna anan amma bai kula ba
Har yanzu a duk inda ya shiga ana mai shishigi,
Musamman idan yana aikin sa..
he's alwys seriious he finds no fun in anything sai silence din sa.
Yana shigowa gida Daga gate na biyu ya bar motar a internal street din haraban gidan
Yamma ne sosai so Har anci taron walima an watse
Yau ma daya shigo ciki bai daga ido kan kowa ba
Kansa akasa yake amsa gaisuwar su as usual
Nan Har ya shige sama straight part din dad din sa..
Lokacin 4 din har ya gauce na shirin shiga karfe 5 na yamma har ammyn sa ta fice dauko hajiya mamah daga airpot itama
"Sallam alaikum,..ya furta da geek but mesmerisng voice din sa mai ratsa zuciya..
Waya alhj muamar yake amma sai ya dan kalle sa ayayin da yake nema makansa seat tare da cire p cap din daya sa
Sanyin Ac ne ya soma dokar tsakar fresh hair make up din sa" low cut ce irin na zamani gefe da gefe ya fi tsakiya shiga don har hasken fatar kansa yana nunawa.
Ga carve din askin sosai yabi shatin kayattacen saje da beard line dinsa wanda ya dada bashi irresitable look
ba shakka shikam ya hadu cos He's very handsome wuce misali.
Bayan sun gaisa cike da kewa
Dafa hannun dad dinsa yayi adan dame yace are you alright dad?..jiya aliyu yace baka jin dadi i was worried
Murmushi alhj yayi yace mmm mohan son,naji dadin dawowar ka akan lokaci.
Bai kula ba Yace dad meya same ka,baka fada min komai ba ko wani ne yake so ya sake maka sharri ne....kwana biyun nan bana gane maka is anyone tryng to blackmail you again dad?
Pls Kafada min mana..
A hankali alhj ya gyara kwanciyar sa don su hade ido...
Cikin sanyin murya Yace no son ba haka bane, kawai mutuwar dr arjumand da jounalist farasat ne yake kan girgiza ni....I just cant let it go abun yana damu na har yau i know thy wanted to help me on a very serious issure a time din
....mohan nifa inaga sabida ni aka kashe su
"Innalhhi wa inna ilahi rajiun ya firta tare da dada rike hannun mahaifin nasa calmly aransa yana dada jimantawa
wannan labarin ya jima da jinsa amma ya lura kamar dad dinsa bazai taba mancewa da shi ba....Sai yayi shiru baice komai ba
Alhj yace its ok ai ya wuce ko? fatana Allah yasa sun huta but i wont eva forget them..
Dan shiru ne