Showing 150001 words to 153000 words out of 245996 words
yasan so kawai suke yazo suyi masa toshiyar baki game da lady zineta,wacce itace makasudin tada deal din
gashi tasa rai sosai "deal ne da ya shafi filin gona mai dauke da hectares dubbai wanda ake harsashen zai iya ciyar da adadin mutane kusan na state biyar akasa
Toh kwanan nan gwamntin tarayyah ta gano cewa akwai ma'adanai masu girma a wajen wanda ko da nan da shekaru dari ne zasu iya zamowa silar frfadowan arxikin kasa baki daya
Sai dai kuma kashi 85 a filin mallakin alhj muamar ne,asalin filin gadon sa ne da mahaifin sa ya mutu ya bar masa...saura kashi 25 kuma na gwamnati ne da shike yafisu karfi sai basu damun sa.
"shima sai bai taba tabawa ba, dik da arzikin dake boye a wajen shi bai taba tunanin sa shi a harkn business din sa ba,yaso ace talakawan dake noma akai sama da shekaru talatin sun cigaba da amfani dashi wajen rifa ma kansu asiri..
Amma sai ga komai na shirin baci sanda lady zineta ta shigo rayuwar su..
Sosai take so ta samo kason ta daga ciki,as his close partner sai da ta maitance taci nasaran saka shi amincewa da saka filin a business din su da manyan business tycoons da gwamnatin itakan ta.
Dan haka ne ma ta iso abuja tun jiyan tare da mukarraban ta
Yace naji yanzu zan zo...sukayi sallamah
Yana ajiye wayar yaja tsaki ya tabe baki,"cikin ransa yace zaki sani kuwa....haka yayi biris da maganan zuwan sa wajen mahaifin san
asibitin sa ya nufa,babu abun da ke dawowa da shi gidan sai jikin Banafsha..dan da kyar ta samu taci wani abu...
Daya ga reports din Cikin kwata kwata satin sa uku ne amma lokaci guda taji taste ya fara daukewa a bakin ta bata kuma san me take so ba har yanzu
Shidai har yanzu lallabata yake dan ta so cikin ita ma Amma ina
...babu irin gata da alkwarin kula da bai firta mata ba amma kiriniya kawai take zabga masa..
A ranar duk abun da tace mashi yayi ba musu sai taga yayi,A haka da kyar har yaci nasaran kwato hankalin ta zuwa kan cikin ta amince ma akwai shi..
Duk da ma ta nuna masa bata son kowa ya sani..
Tunanin ta su mufida su sadik su hajya mamah zasu san cewa tana yin wani abu da namiji akn gado,kunyar hakan take ji har cikin ranta...
..acikin shirme ta fada amma sai ya amsa mata da gaske,cewa maganan ciki daga shi sai ita,babu kuma wanda zai san da shi....
Su na nan basu san nimrah da aneesah sun gama lalata tunanin hjy mahnoor ba
..daga ance nimrah ina Banafsha sai ta ce ai tana gida tana zuba raini da rashin kunya yanzu ko mohan bata tsoro.
Cewar su ai taki zuwa ne sabida su hjy mamah ma basu iso ba,nufin ta wato Banafsha bata dauke hjy mahnoor komai ba sai su hjy mamah Shiyasa bazata zo ba.
Abun kuwa yayi affecting din hjy mhnoor dan ita kanta tasan sabon su da banafsha bai kai nasu da su hjy ba..
hakan kuwa ta sa aranta,ta shiga tunani... kenan idn ba hjy mamah agidan Su Banafsha bazata zauna da ita kamar Ydda yar uwan ta nimrah Keyi ba?
"yana dakin sa dazun sai ta kira sa.
Nan ta gama masa surutun rashin turo ta gidan tare da nimrah da Bai yi
Ba.
...shi ya gama fahimtar cewa mum har yanzu kallon karaman yarinya sosai take yi ma Banafsha...
musamman idan tana cewa toh ga nimrah ta taho yanzu ku biyun zaku zauna kenan"?ko zaka cigaba da ajiye ta agidan ne kamar wata babban mata kana kallon ta..
..why not tazo ta hadu da yan uwan ta,ga su nusaiba,ga su mufida Inma hidiman bikin ne bazata iya yi ba....
Shikam shiru yayi sai dai yace mata gobe zata zo
..dan yanzu ya rasa ta inda zai bullo mata da lamarin ta fahimce shi
mahaifiyar shi ce dan haka akwai nauyin haka a harshen sa
...shi dai yasan Banafsha matar sa ce kuma bazai taba tauye mata hakkin auren ta akan komai ba sai dai in itace tace bata so.
Washe Gari da safe Cikin gidan alhj muamar an gama shirin komai na bikin anisah wanda ke tun karowa cikin satin thats in 7days time,"
Bakin da yau zasu zo ake kan shiryawa domin su"
wato matar uncle burak iyayen anisa,hajy fatima da uwar gidan sa hjya binta Su suka fara isowa Sai aka basu masauki kusa da hjya Mahnoor
Wanda Itama a dangin ta Cousin sis din mohan wato nafia Ita kadai ce zata zo..
Cahn anjima Kuma ake sa ran hjy mamah da zugan ta zasu taho dan haka da safiyar Allah nimrah da anisa suka shirya inda zasu je dan kar a dame su da surutu, watoh chan luxury salon din jamilah Kawar ta...
Bangaren su Banafsha kuwa Tun da sukayi sallahh,wani dan karamar bomb short jeans fari da red silky vest Ta kwama ..
kwance take akan gado sai juyi take from one end to another Time to time yawu sai ya ciko mata abaki ga Tayi tayi ya dena yaki,.. ga nonowar ta duk sun soma sauya salon nauyin su
Sai taji kamar daga jiyan zuwa yau gaba daya ta kasa gane kanta
Wayar ta ta shiga latsawa sai ta bude chats "ahmad ne ya ke gaya mata Cewa sai da Yamma zasu taho mansion din da su hjy Ko su biyo mata?...
Tace masa a"ah..Hiran su suke mai dadi Duk da yaja hankalin ta da maganan Amma tana Kan jin Kanta a takure tanayi Ne time to time tana tara yawun daga bakin ta Zuwa tissure, Kafin kace kobo ta kusa cin rabin toilet paper Biyu Dake gefen ta.
Shikuwa Mohan zaman sa yayi yana tsara wata shegiyar diplomatic reports akan meeting din da zasu yi da su Lady...
Da safen ma ko da nimrah ta kira sa dan taji Kan maganan basar da ita yyi don yasan uwar ta ce ke son jin Shin Shi zai zo Closing deal ko mahaifin sa.
Chan kamar aN tsakure sa yatashi ya nufi Dakin ta,hango ta yayi ta baje gashin ta kan pillow yana shan iska..
wani irin ajiyan xuciya yayi ganin she's fine..a hankali ta juyo kanta ganin shine sai ta kau da kanta kamar bata gansa ba ta cigaba da latsa wayar ta,maida kofar yayi ya rufe a bakin gadon ya sama makan sa waje ya zauna,ya kai 3min batace masa komai ba,
Ya fauce wayar zai kawar gefe nan yaci karo da tarin tissures Din data tara.. 'a dame yace meye wannan,zumboro mai bakin tayi zatayi kuka...
if i here pimmm i wil slap u right away Ya hade rai
...bata fasa ba Kuwa kukan ta fashe masa da shi,
Ohh God,Wai akwai randa safiya xaiyi Har ya fadi baki min kuka ba?what exactly is ur problem Baby
...tsakanin ta da Allah ta shagwabe cikin fushi ta nuna sa da yatsa,Cikin harara mai ban dariya...ya gwalo ido irin Wht? menayi?
tace ehmm.. Ba kai bane kake sa turare sai ya rika min yawo a kai na...ni kam ka tafi min a daki na toh
Yace what? Akan wannan kike min kukan?tayi masa shiru ta turo baki
..sauke numfashin sa yayi yace,toh shikenan zan dena shafawa sai ki bani Wanda zan na using...da sauri ta masa nuni da nata kwalli daya akan table alaman shi kadai take son qamshi...dariya ne ya kufce masa yace gaskiya bazan iya shafa humrah ba ki sake tunani...kukan zata sake fashewa da shi taga ya hade rai...Slowly ya fizgota cikin sa yace kina tara yawu ne?ta gyada mishi kai.. Yace sai me kuma?tayi shiru yace yau fa zamuje gida ko so kike kowa ya gano ki?
A dan rude tace ah'a,ai na fada maka..yace me?tace turaren wallhy bana so ni dai ka dena sashi...yace toh amma dai bazan shafa humrah ba ko? tace emm Ai zan nuna maka wanda zaka sa...
Yace ok muje mu siyo toh kinga zanje meeting ta girgiza Kai tace akwai a dakin ka..
Hannun ta ya kama suka Isa,Yana daga tsaye kaf ta gama wargaza mai perfumes scrolls Jasmine take nema gashi agaban ta amma da shike ba a jikin sa bane sai bata ji qamshin ya mata sosai ba...
Da kyar ya sa tayi masa bayanin turaren shine wanda ko da yaushe yake sakawa idan za suyi barci...
its become her favourite gashi yanzu inba qamshin sa ba bata jin dadin wani.
Da ya dauka ta mika mata a hannu Ta fetsa,Sai Ta dan yamutsa fuska'
Yace ko ba shi bane?,Bakin ce jiya na sashi ba"..
Tace uhm ai ajikin ka ka shafa,yanzu kuma naji ya fara min daban..
Rigar sa ya cire Ya kawar gefe
Yace try It on me,Dan kadan ta shiga shafe masa aKan kirji,..tanayi har wani lumshe idanu take ayayin da Ta tsinkayo yanayin da ta ke so har cikin kokon ran ta,
sai ta lafe Masa ajiki ta kankame sa Tana runtse ido...
Wani lumui tayo tana dada tabbatar masa da cewa ajikin sa ne kawai take son qamshin Turaren.
Murmushi yayi aransa yace toh fa,aiki sabo...
motsawar tender palms din ta ya dan tsakure sa sai ya tallafo fuskan ta zuwa nashi Da hnnu bibbiyu yana kallon ta"take yaga ta sake jikin ta idanum ta suna rufewa alaman bacci take so Tayi masa..
yaso ya fahimci cewa jiya turaren taji a jikin sa tayi barcin far daya,
Nan yayI taping chiks din ta Yace hey Wai meyafaru ne
bakiyi bacci jiya bane?cikin layi tace ai baka sa Tularen bane,bata ma san ta furta ba
....Mmmmm this is serious,ya tabe baki,..sunkuce ta yayi a hannun sa ya raba ta da kasa ..'
ajiye ta yayi kan gadon..ya tallafo kanta yana mai manne bakin su waje guda,..
Cikin wani yanayin kasala take dada kankame sa tana squaxing dinsa cikin wani irin deep kisss Mai tsayi..
..ita kanta bata san sanda bacci ya kwace ta ba....
haka ya shirya kansa tsaf cikin wata haddiyar calvin Klein navy blue suits and shoes wanda agogon rolex yatch master Iv din dake hannun sa ke reflecting ayayin da yake makale nordstrom tie a wuyar sa.
Ko ina ya dau qamshi sosai dan kuwa turaren cedar wood mai bala'in tsada ya bula akan wanda ta shafa masa ya fito...
Da son ransa yau ya kimtsa sosai irin wankan nan na kece raini Da ji ji da kai...
Cikin wata matte black rolce royce ake jan sa har inda zasuyi meeting din,kwarjinin sa ke razana duk wani mahaluki dake wajen, gashi dama sai da ya ajiye su Zaman jiran sa na rabin awa
manyan nan sai tsaki suke,tun anan lady ta soma fahimtar ba alhj muamar bane zai zo..gashi ta kira sa not available haka dai ta daure aka fara meeting din,
Shidai mohan komai ya shirya aransa game da deal din kuma ya gudira niyyar da ba wanda ya isa yasa shi ya sauya
Sai da ya jira yaji Business bid din kowa har dana surkuwan nasa kafin ya ajiye nashi..
Reports ne mai dauke da duk wani bayanin Tsarin mallakar wajen worth billion thousands of euros ga dokokin fitina da gwale daya zuba,duk mai hankali yasan kora da hali kawai yake musu,
yawancin Badon baza su iya saya ba sai dai Cire makudan kudi irin wannnan zai girgiza sU.
Musamman ma lady zineta,abun da ya sa ya wuce limits din da idan ta kuskura ta cire A acct din ta to ba shakka effc zasu nemo ta.
Lady zineta Kamar za tayi kuka da taga mutane na zamewa suna cire hannun su,
Masifa ta shiga yi masa amma ko ajikin sa sacarstic attitudes dinsa is not the type she can easily ignore,
Shi fa yi yake kamar ma bai san ta ba,idan ya fadi abu tasa baki zata gyara sai ya basar,har ya kai ga ya fada mata cewa ita fa ba uwar sa bace,
she's just his dad business patner.
Dan haka babu ruwan shi.
Abun ya matukar cin mata rai'....
."yadda ake tsoron ta ake shakkan ta a politics wai har mohan ne zai na guga mata rashin da'a cikin manya haka?
Ta kira alhj muamr yafi sau arba'in bai shiga ba,gashi kusan kowa yasan son inlawn ta ne,
Yan jarida kuwa kamar ance musu Kuzo ga naku,
agaban tan yake nuna musu cewa shine righful heir na land din ko da mahaifin san anan sai da amincewar sa.
Don haka ya gama da kowa wanda xai iya yayi wanda bazai iya ba ya fice shidai bazai sauya ra'ayin sa ba..
Lady ji take kamar ta mare shi
...gashi sai kallon cikin idon su yake su san cewa ya sha gaban su a iskanci....haka taro ya watse fayau
Bayan kowa ya yi gaba,har cikin motar ta ta cigaba da cewa ba laifin ka bane,laifin uban ka ne da ya daure maka gindi,amma ka cigaba i will fix u right..Infact sai ka gane kuran ka.
Ko ajikin sa hankalin sa kwance Don ko kadan baya jin zaiji tsoron ta
Tun kafin ya kai gida Yaga kirar uncle burak
..Lumshe ido yayi karamin smirk yayi escaping Daga lips dinsa
"uncle burak Yace karka yarda Ka je wani waje kazo nan Guest house ka same mu,
Cike da girmama wa Ya amsa da toh,kirar Babban dan uncle burak wato el bahrain ne ya sake Shigowa
Wayar san ya daga Sukayi magana..,after like 5mint yace Ma driver ya kai sa shopping mall.
Wasu spectacular parks na chewing gum Medical wise ya debo Har Park biyu
Layin teddy bears ya je,ciki ya dauko wani Madaidaicin baby pink mai Mugun kyau Da dauke ido Ya fito da shi,
NAn A kayi masa parckaging suka bar wajen..
Tun a mota ya dauki wayar sa yana cewa kina ina?..mu hadu a gida yanzu.
Follow@surayyahms
*🍒🌺AJALIN SO🍒🌺*
*WATTPAD SURAYYAHMS*
_For you niyyah qalbim_
37
_cocained horse_
mufida Tace to yaya..
Isar sa gidan dakin sa ya nufa da bai gan ta ba sai ya ajiye shoping bags din
...simple armless shirt ya daura akan snug boxers dinsa ya fito
'Nan ya sameta har ta tashi kwance tayi ruf da ciki daure da towel a kirjin ta hannun ta cikin suman kanta tana wasa da shi,
daga nan kofar ya kare mata kallo sannan ya turo ya shigo,
Jinshi kusa da ita ta dan razana alaman bata san da shigowar sa ba,nan ta dago takalle sa.. kallon juna suke,cikin sanyin murya tace masa welcome"karamin murmushi yayi ganin she looks ok.
hannun sa ya kawo xai shafa cikin ta ja da baya alaman bata son yaxo kusa da ita,ta turo baki.
yace kinci wani abu kuwa,?
..dan kadan ta daga kai ta kalle agogo taga it's almost 3 na yamma,bata ci komai ba dan haka tayi masa shiru...
kyabe baki yayi ransa adan bace sai ya basar yace me xaki ci,
cike da kasala da sanyin jiki tace babu komai ni banjin yunwa
,wani tsawa ya dakata wanda ya sa ta razana fiye da kullum har tayi saurin saukowa daga gadon ta tsaya a razane
"are you mad? tun safe kina starving kanki kina cemin kin koshi?nayi laifi dana kyale ki ko?
A rude ta girgixa kai Kuka ta fashe da shi mai tsuma zuciya ta rusina a wajen agaban sa cikin kukkuni take cewa ai na koshi ne"..kuma ni ba na son cikin nan wallhy ka karbe abun ka...
Har cikin ransa ya tsani kukan na nata,
,...tsaki ya ja a bayyane,yasa hannu ya fixgota ta fada kirjin sa,..
da wani irin dizzy looks mai kashe jiki ya tsura mata ido cikin yanayin kwarjini da nuna salon kulawar shi akanta
yace kiyi min shiru Ya tsura mata ido yana Bata wani Irin piercing looks.
...,bata ce uffan ba Ta cigaba tana sheshheka
Nauyin sa ta faraji sai ta kau da kanta chan
tayi shiru tana sauke ajiyan zuciya"...yace yanzu haka anjima zaki je gidan kinayi musu koke koke?.. Meye ne bazaki ci abinci ba...
Ni bazaki fada min abunda kike so ba,ko kin fasa alkwarin mun ne?
Ta sunkuyar sa kai Ta girgiza kai cikin yauqi tana wasa da fingers din ta,kokarin tallafo fuskanta yake su hada ido sai tayi saurin kufcewa daga hannun sa
ina xakije..tace ni wanka zanyi...
ok lemme help u,... Ya taso agurguje ta shiga bathrum din ta rufe masa kofa.
Sauke ajiyan zuciya yayi ya koma dakin sa,
Gaban sa ya jawo abubuwan da ya shigo mata dashi din
,chewing din ya bude ya jefa guda a bakin sa
,yagama dan kimtse kimtsen sa sannan yafito
rashin jiyo motsin ta a bayin yasa shi ya biyo bayan ta..tuntuni,"agaban mirror bayin ta tsaya babu kaya jikin ta...Hannu tasa kan danyen cikin ta tana shafowa
,"..murmushi kawai ya sake ya kara matsowa kusa, cikin kunnen ta yace,mumyn baby nima in zo mu gaisa da su ko,..
wani wawan juyi tayi a firgice
,ganin sa a gaban ta yasa ta runtse ido ta juya masa baya,"
..dariya ya sake yakamo ta da sauri ta koma bayan sa ta lafe tana boye fuska
Yace me hakan..
,.cikin rawan murya tace masa nidai ka fita..ai wanka zanyi,...
ita sam bata so ya ganta a hakan bare yace shima xai shafa mata kan mara,
Ya dan ja zai jiyo ta sake bin bayan sa ta boye har da rike masa kunkumi
...To sake ni mana,ya fada yana zare hannun ta a bayan nasa sa,...kamar wanda ke kallon ta ta make kafadun ta ta turo baki..
nan Shima ya gwada mata karfin su ba daya ba,kamu daya yajuyo ta gaban sa
da suka hada ido wani"nishin daya sauke ya sata komawa jikin wall a rikice tana kare kirjin ta cikin tsananin jin kunya
da shike flat tummy ne da ita sai da ya hango shatin marar ta inda ya dan nuna rigidness din cikin"wani dadi yakara ji cikin ransa....dada manno ta da kirjin sa yayi,yana mai fincike rigar sa
hannun sa ya mayar kan marar nata yana yawo da shi cikin wani irin yanayi...
chak ta yanke numfashin ta, one time jikin ta ya fara karkarwa..a hankali ta dafa sa
"da trembling voice din ta mai tada hankali ta kira sunan shi"...
kan ta ya dago ya manne bakin su waje guda,
..yana yi yana shafo ta kan kace kobo sai yaga ta chabe shi suna maida ma juna martani.
Slightly ya ja ya kalle rikitttun idanun ta,sannan ya fito waje da chewing gum din dake makale a bakin sa zuwa kan harshen sa yace baby cire min,
Ba musu tayi hakan dan duk qamshin gum din ya gauraya ta,yana taba booba din ta kadan ta fado kirjin sa a rikice ta zagaye wuyan sa da hannun ta
She's highly stimulated amma ita kanta bata san meye bukata ba
,dago cinyoyin ta yayi