Showing 78001 words to 81000 words out of 245996 words

Chapter 27 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

8845

mum dinsa ta zo yanzun
Tana so ne ta duba taga ni ko ya karya mata alkwarin ko bai karya ba..

Ahakan ma Sai kawo masa silly question take yana kaucewa
Duk ya kamo tashan ta
Amma ya basar

ya dago ya dan dube ta tana shirin kauda kai yace mum shal we?

Tace ohh yess dukan su suka mike suka fita..

Da shike nimrahn ta dn ja baya da su tana labe

Tun Daga bakin door ammynsa take dan masa nassiha ita duk ta dauka ko nimrahn bata kishin ne tsantsar ganin gaskiyan ta take yi akan kankantar banafshan ..

Aganin ta irin ra'ayin ta nimrah take da shi

Don haka bata daddara ba ta shiga jaddada masa cewa bazai karya mata alkwarin ta ba har sai yarinya ta kai sha tkwas

Sannan yayi kokari ya sa banafshan a schll as soon as posbl kamar ydda yace don ta fi bada muhimman ci wajen fowarding karatun ta ba auren ba.

Kamar kuwa ya san akwai mutum abayan su don haka ya juyo kafin ya amsa zanen ai kuwa nimrah ce ke washe baki kamar munafuka tana jin komai.

Nan Ta tsaya kyam don su tabbatar da cewa taji conversation din nasu akan wannan ma..

Da shike yaki bada fuska Sai tayin saurin waskewa tace sorry.. ammmyh nayi latti ne nima ina sauri na wice ..hjy tace ah'a ah bakomai suka yi sallama ta bar wajen

Shika bai iya cewa komai ba tikun hakan suma rabu da haj mahnoor

Ba bata lokaci ya dawo gidan ya kintsa ya fice

After like 2hours banafshan ta tashi dakinnasa ta kare ma kallo pure white bedsheets ne qamshin turaren nasa sai janta yake amma haka ta mike don garau take jin kanta banda ciwon kai dake neman dama mata lissafi.

Haka tayi ta zama aranta cike da jin kunya da tunanin yadda ta sake jiki har yaga tsairaicin ta completly dazun
Amma data lura ynzu ba kowa agidan yasa ta kaucar da wannan tunnin

Everywhere was quiet ba waya ba komai ba sai taji kamar ta tsala ihu.

Gashi ta kasa yin bacci
Wanka tayo ta saka doguwar rigar kanti royal blue mai cut arms da cap din turban fari kat simple make up ta yi wanda ma bazaka gane sa da asalin natural beatyn ta ba ...

Tayi shiru tana zaune gaban tv don Ko kadan bata so ta rika cusa makanta tunanin komai gani take idan ta saka kanta damuwa zata hadiye ranta ta mutu da tunani
A hakan har ta gaji ta mike kafafun ta zuwa waje

Hakan ya bata daman exploring din dakin ta da wajen Gidan
Duk abubwan da hajy mamah ta kuntsa mata na amafani wanda ta gane ta fito da su fili musamman wani round park din pure honey da suka bare mata manyan manyan barin dabino aciki suka jike.

Its very yummy and qell pamperd a flashy transprent container don kuwa har da dan karamin spoon aciki na debawa

A duk sanda ta dan dauko daya ta jefa abakin ta wani irin dadi take ji idan tanaci
Altho hjy tace shi zata na ci kowani safiya idan ta farka

Kitchen ta dawo ta kimtsa ko ina abun ta ita sam aiki bai dame ta ba don ta saba haka hjy mamah ta tarbiyartar da ita tun sun sydney..
Sai dai shes feeling so lonely and confused now.

Hakan Kuwa ya hanata ta dauro koda indomie ne taci sai ta shiga kwaso chokaltes din dake fridge daga tarkacen nimrah ta baje tayi ta dura ma cikin ta shima


Sai chan wajen Wani 5.06pm ta shiga dakin ta wani wahallalen bacci ne ya tafi da ita
Cikin baccin take jin cramps mai tsanani don ba laifi ta sha zakin cholates din bana wasa ba

Juyi take tana nishi amma idanun ta sun kasa buduwa..

Shikuwa daya zo ya leka dakin ta yaga tana kwance sai ya wuce nashi dakin ya kimsa kansa cikin simplle thre guater brown da farar shirt na woodies Yaa sauko ya same ta yaji ko taci abinci?

A lokacin Hankalin ta na jikin ta amma Har ya turo kofar ya shigo bata sani ba har sai da Ya sauke hannun sa akan goshin ta frga..

Wani irin nishi Ta sauke ta sauek masa lumshashun idanun t masu sace zuciya yace yaya dai?har yanzu ba kiji saukin bane..ko muje asibito

A kasale ta ware idanun ta tayi shiru tana kallon sa innocently sai tsiririn hawayen da suka biye baya..

Ya tsime yace meye hakan?daga tambaya si kuk
Ke idan kika sake kika zubar mn da wanin hawaye anan sai na mare ki..comn wll you wipe it off? Ta dada sangarcewa ta fashe da kukan mai cike da shagwaba .

Ya dafe kansa kasan makoshi yace ya salam..Dan Fizgota yayyi jikin sa ayayin da ta dan sa sautin kukan har tana so ta kawo shessheka..

Yace Meke damun ki? Ciwon ne ko me...tayi saurin gyada kai ta rike ciki cikin yanayin sakaltacen kasala.
Yace ok kwanta na gani...

Tana tsime tana nokewa ya dan ture hannun ta ya kwantar da ita kan pillow..

Nan Ya dage riga zuwa saman bra din taa Gaba daya ta ji ta fara birkice wa sai nishi take kirjin ta na dukan tara tara,

Haka kawai take jin nauyin sa da kunyar sa bata san ko har abada zata dena jin kanta weak agaban sa

Haka Ya dan fara shafa ilahirin cikin nata sannan ya dube lumshahhun idanun Yace kinsan wannan rigar ni ya zanyi na duba cikin da kyau?

Da kyar ta iya furta toh zan sauya ta mike zata yi yunkuri ta tashi yace noo tsaya tukun..
Kamar kirjin ta zai fito waje tace yaya mohan....yace yes mene ne?

Kafin ta karasa ta taro courage din gaya masa zata iya cirewa dakan ta taji ya sa hannun ya zarge zip din

Wani uban kara ta sake a lalace tace ashhhh wayyo Allah dan Allah kar ka cire min...

Yayi mata shiru yana kokarin saita ta tuni ta shiga kicin kicin tana so ta mike tsaye cikin tsananin tsoro...

Da dai yana biye mata idan ta ture hannun sa ya sake kama ta ya zaunar da ita abun ya ishe shi ya daka mata tsawa yace kin zauna min me ko sai na mare ki"
Ta sake sake makalallun hawaye tana pautiing lips din ta
Hannun sa ya dora tun daga gadon bayan ta ya zago da shi zuwa cikin ta ta cikin rigar yana mmulawa yana shafawa zuwa kan marar ta gently..

Ta lumshe ido tana dan rawan dari tana jin yadda yake danna mata perfectly kamar ajikin sa ciwon yake har tana dan jin dadi

Yace me kika ci?..
Tace uhmm...babu komai ba

Yace lie..tell me ko naje muyi allura naga cikin ki akwai zaki sosai aciki.
Ko yau ba kwana uku bane da farawan sa trougt yake ciwon?

Ta dan girgiza kai alaman ah a..yace toh gaya min me kika ci tana so tace chokolate tana tsoron kar yayi mata fada sai tayi masa nuni da zuman dake kan table
Baice komai ba Sai da ya kare masa kallo
Yace ehem good for you
Ina dai iskanci ya sakin kika dura makanki zaki?

Toh kenan zaki sha magani kai ma fasa ma u wait here...ya fada tare da zare hannun sa yayi waje.

Jyi tayi akan pillow ta kife bayan ta sabida har yanzu bata hayyacin ta sosai..

Yawon da yake yi da hannun sa ajikin ta da cikkin yanzu ita kadai tasan ya take ji.

Jim kadan ya shigo Boye da abu a alhjihun sa yana zama ya dago ta ya rungume ta a jikin sa kamar wanda zai rarrashe ta
Sai narkewa take tana nishi
"yace next time idan abu na damun ki try not to make it worst

Bata yi aune ba taji yana kimtsa wajen chak ya cinno mata allura..
Wani azalzalllen ihu ta tsala masa ta fashe da kuka amma ko kokarin zare jikin ta batayi ana shi ba
Ko ajikin sa sai yayi kokarin rufe alluran sa kawai ya ajiye gefe..
Ya dada rungumar ta sosai ajkn sa..
Haka tayi kukan har ta gaji taYi masa shiru..

Bai sake ta ba Gently ya shiga shafo Yace ba shi kadai kika sha bako?
Idan baki fada min gaskiya sai na mari bakin kuka"ko nasake miki alluran kawai?

Ta shgwabe ta turo dan karamin cute lips din ta tears ke droping a idanun ta innocently..

Sosai shagabwn nata ke jan shi cikin wani asirtaccen yanayi cike da tsokana ya taho daf kunne ta yace comon akan alluran kike kuka kinfi so na barki da ciwon cikin ki kin fison shi ko?

Nan ma Ta gyada kai ta dan bata rai ..sai yayi murmushi
Kanta ya daura kan kirjin sa i...
Yace toh shikenan tashi ki dauko abun da kika sha din

Cike da dauriya kuwa yaga ta zame ajikin sa ta dauko pack din zuman..

Ta daure fuskan ta irin Tayi fushi sosai ita seems like duk yadda aka kawo zancen allura shikenan an dama mata lissafi
...
Ya sa hannu ya karba yace to zauna kisha mana marar kunya..
tana zaman ya jawo ta jikin sa yana kallon daurarren fuskan nata dake makale da sauran tears
Yayi bayyannen murmushi irin taurin kai ko?

BAta hankara ba ya juyo ta Da Wani irin shauki ya shafo gefen fuskan ta sai da ta yanke nunfashin ta tana neman daukewa"

Ya kawo face dinsa daf da nata suna gogar nunfshain juna
Yace kin yarda kiyi ta ciwo kenan ko tace yay moh.. Ai nace bana son alluran kuma kayi min ...shaky lips din ya ya furta da muryan kuka wasu sabbin tears din ne suke zuba

Ya dada matsowa yana dauke mata ninfashin ta da nashi,yace ok afuwan,
Dama ke ba ayi miki gwanin ta

Tace yaya allura ne fa.
Yace toh waya jawo ne?nidai bana so ta dan ja ta sunkuyar da kanta looking seriously upset..

Sai ya kyake ta shima ya dauke park din zuman dake hannun ta ya bude

Tabe baki yayi ya deba biyu dga dabinon dake ciki ya kai bakin sa
.
Sai da ya kai 3 spoons sannan ya jiyo ya kalle ydda take bnsa da shagwabben kallo yace comon come here bacin ba wannan kika sha ba ma? Wato kina min karya ko
Thank god ma ina da allura maganin mai krya

Tayi dan karamin pouting tana shagwabewa ita sam bata so tace chokalate ta sha nan ya ajiye abun zuman
Yace Tunda baki sha ba ni zan shanye mana wannan da sauri tace nooo
Ehm ..Ai ba shi kadai bane..th ni kar ka shanye min abuna ..bai kulata ba ya bude ya debo da dan yawa a spoon ya sa mata abakin ta

kafin tace kobo ya zageye gadon bayan ta da hannun sa yana shafewa..

Ta daure sosai Tanayi kamar bazata sha ba ya cigaba da yawo da hannun sa ajikin ta yana shafo ta slighty

Can ya kai spoon bakin sa yana kallon ta,.. ji kawai tayi ya matso daf ya hade bakin su waje guda...
Duka na bakin sa ya zuba mata

Wani yanayi suka tsinci kansu duka Lumshe idanun tayi tana shako sweetness din tonque dinsa da zakin zuman lokaci guda taji mutuwar jiki na fizganta

Ta kasa bude idanu amma shikam Wani irin kallon yake binta da shi sai rawa jikin ta yake..

Yana zare harshen sa anata ta firgice tare da sake hawaye zata tashi ya jawo ta

Nan Ya dada zare mata ido ya tallafo kanta zuwa jikin sa ta koma ta lafe kamar wanda ke shirin bata nono

Wani hot spoon full ya debo ya sake kwaba mata adan karamin lips din ta ya dada hadewa da nashi lips din Yana aika mata wanin irin deep and sensational kiiss

Kunya ..tsoro.. da fargaba gaba daya ya turnuke ta sai ta ji ta gaba daya ta rude..

Dam ta riko sa cikin yanayin rudani ayayin da ya shagala har sai da zakin zuman ya goge tsaf abakin su sannan ya kyale ta tayi
Lumui tana dada boye fuskan ta a armz dinsa

Hannun sa nakan shafa jikin ta don haka Kallo ya bita da shi yayi karamin murmushi tare da sauke mata kanta akn pilow gently

Idan anyi ishai ina son ganin ki...
A kunne ya furta mata sannan ya fice .



Vote and follow surayyhms
Happpy bithday dear fatimah

*🌺🍒AJALIN SO🍒🌺*
_XPLICIT ROMANCE_


*WATTPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umherny nesrllah

PAGE23

For my fans all over the media apreciate ur spirits
Yana fita kusan minti 1o bata iya tashi ba sabida yadda taji flow din ta na dada sauka har yana neman soaking ta panties.

Hakan bai dame ta sosai da shike ciwon cikin ya dauke lokaci guda
Tabe baki tayi slowly,ai kuwa bazan iya jurewa ba indai mudin sai an min allura ta raya a zuciyan ta tana kokarin meikewa daga gadon

Its arond 5.56 to 6pm Bathrum ta shiga ta dade tana wanke jikin ta da warm shower gel masu tafiyar da tunani da qamshin su.

Idanun ta a lumshe suke. Babu abunda take yi sai tunanin sa hat ta fito

Nan ma ta bata lokaci sosai tana shirya kanta turarruukan humran da traditional scent na colaccha (kulaccha) ta dulmuya a jikin ta ta tsala simple make up wanda da shi da babu wanda kuma yayi mata bala'in kyau

Haka ma ta saka material sea green dinkin fitted gown ta daura dankwalin ta tsaf,bisa tsarin hour glass shape din ta a ko yaushe dirin ta na nuna tsarin sa a fili.

Wajen karfe 7 da rabi Daf ta mike zata dauko perf ta bi jikin ta taci karo da leda a gefe da gadon "jikin ta ne ya bata cewa shi ya ajiye it maybe lokacin tana wanka.

Qamshin dake tashi aciki kawai ya isar basai ta duba ba tasan kayan ciye ciye ne na abinci

Dama bawani cin abinci yau tayi ba nan ta zauna ta bude ledar,hotel packaging ce dan haka kan tagama budewa gaba daya yawo ya tsinke,nan take taji sha'awar cin koma miye ne anan din sosai gamshin ya bata appetite abakin ta...chicken zuccini ne da plaintain chips sai katon rubber na diary queen icecream.

Zama tayi tana ci a tsanake dama ita sam bata son ta fice ta hadu da masifan nimrah
amma Duk yadda taso cin abincin dayawa baiyuwa ba haka ta gaji ta kyale ...shi ya ja mata lokaci don kuwa ayanxun karfe takwas yayi har ya qauce.

Nan Ta mike Ta fito ganin ko ina shiru babu kowa yasa ta samu karfin gwiwar hawa sama inda taga yabi ranar

Ko nisa batayi taga door ba tantama tadan nan din ne dai dakin sa
Wani gajiyayan ajiyan zuciya tayi sannan ta isa daf a hankali tayi knocking sannan tamurda hadden silver door handle tare da sake sassanyar sallama

Yana tsaye ne agaban wardrob Bai amsa ba ya Juyo suka hade ido..

Shiru ne ya ratsa wajen ayayun da yake kallon kyaun surar ta ita kuma gaba daya kirjin ta ne ke racing ganin daga shi sai gajeran wando ne babu riga akan kirjin sa.sai ta ja gefe ta sunkuyar da kan ta tayi shiru

Ganin yanayin ta yasa yayi gyaran murya ya bata izinin karasowa ciki sannan ya juya ya cigaba da dauko kayan da yayi niyya zai sa 'pure white t shirt da shorts mai kyau na calvin klein
Dama ya saba sosai mostly inners dinsa ma gaba daya na calvin din yake sawa sama sama ya fetsa turaren sa ya tashe kansa da soft baby brush

Daga nan...In Not less than 5minutes ya dawo ya zauna kan gado sama da ita inda ta rakube a kasa daf tana sunkuyar da kanta cike da nagartaccen kunya.
Da kyar ta iya budan baki ta gaishe sa.

Shikam bai damu ba Sai ya jawo computer sa batare da ya kalle ta da kyau ba yace ciwon cikin ya tafi ko
Ta gyada kai
A hankali ta sauuke numfashi
Dama ita Tun da ya tsaya goge jikin san bata dago ba
Kirjin ta ne ke bugu tarasa yadda zata ajiye numfashin ta

Dada matsowa yayi yana Kallon ta musamman yadda take wasa da slim fingers din ta,wasu mahaukatan zanen jan kunshi kawai akayi musu gashi sunyi ja sosai tamkar wacce bata taba ruwa da su. .

Tun daga fingers din ta yayi zuwa wrist din ta aka zana sai hannun nata ya dauke masa hankali fiye da misali
Chan ya tabe baki yayi karamsr smirk ya juya ya jawo wata drawer

Ita kuwa Ta turo baki kasa kasa tayi shiru..

Hannu ya sa ya dago wata slim touch grey iphone+ ya ajiye mata daf da

Yace Take this kiyi amfani da shi...
And No male friends nasha fada miki ko.

Wani dadi taji aranta amma bata ko dago ta dube sa na a hankali ta furta 'nagode" amma don ta ja aji sai data dau lokaci sannan ta dauko wayar ra rike a hannun ta.

Ya dan dube ta atakaice Yace ina kawayen kin nan?

Tasha mamaki amma ta daure tace" suna nan..

Ya mata kallon and ?
Tace fazilah tana schl a uk haka itama maryam tanayi anan

Yace good ke kam
bazaki fara schl yanzu ba sai kin girma..

Wani gaf kirjin ta ya buga Tuni ta runtse idanun ta tana bude wa hawaye suka gangaro '
Tace please yaya mohan,..i promise you zanyi karatun fa..ta dan shagwabe fuska tace
Ni gaskiya ina so na fara ai fa ba komai xan maka anan din ba...

yace iye...aikin gidan fa? Wa zai na miki ko baki gani matata bata da lokaci ne?

Tayo pouting lips din ta kasa kasa cikin sakalce da bambami arantaTace toh ni ina ruwa da ita ..
Tace please yah mohan..bata dago ba dai har yanzu

Yace,no i dont even trust you..

Hakan da yace ya bata mata rai sai tayi masa shiru kawai

Bai damu ba ya jiyo yana duban ta da kyau,hannun datake juyawan ya kamo ayayin da tA shagala tana maganan zuci
Jin sanyin nashi hannun a nata yasa Atake ta lunshe idanun ta har bata san sanda ya jawwo ta ta jeru da shi daga saman bed din ba

yace hawaye na saukowa zan miki allurah i swear.
Nan take ta bude idanun nata tasha mamaki da ta ga hankalin sa ma bayya kanta zanen hannun nata kawai yake kallo..wani asirtaccen ajiyan zuciya tayi idanun ta sun shanye har suna mai kamar mai jin bacci

Shima hakan nashi yayi domin kuwa a Cikin yanayin sanyi da nitsuwa mai tafiyar da imani ya dago suka kalle juna

Yace kince kina so kiyi makaranta?Ta gyada kai so cute ta dan larne tana yauqi..yace ok here is what We will do gobe zan kaiki makarantar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login