Showing 222001 words to 225000 words out of 245996 words
shi.
Bayan sati guda
.....
Follow @SURAYYAHMS.
*🌺🍒AJALIN SO🍒🌺*
*WATTPAD@ SURAYYAHMS*
BRILLIANT WRITERS ASSO
dedicated to umherny nesarllah
*Masoya abun alfahari im giving this page to all fans who messge to pray,call and show concern for me.nagode muku na musamman!*
_53.... FIFTY SHADES_
A cikin sati guda daya wakana wani babban al'mari ne ya faru tsakanin nusaiba da banafsha Wanda Tunanin hakan ya hana nusaiban sakat.
Most times sai tayi zugum tayi shiru zaune a bakin gadon ta tana tuno dabbancin da ta dinga aikatawa da cahn baya.
Lallai babu wata riba acikin tsanar dan adam
musamman ma wanda bai taba zamtowa cutarwa ga lamuran da ya shafi rayuwar ka
'..ashe har wanda kaki jinin shi zai taimaka kuma ya rufa maka asiri?ita kanta tasan badon rufin asirin banafsha ba a yau da bazata iya kallon kowa cikin idanun sa ba.
Wani nannauyan ajiyan zuciya ta sake ta kuma lumshe idanun ta tana tuno da yadda saurayin ta fahad ya so ya keta mutuncin afilin Allah kuma a wulakance,ga kalmomin sa masu zafi da suka kasa dena zagawa cikin kwakwalwar ta".
A daya bangaren yadda ta kasa kare kanta ya bata mamaki "those that mean i deserve all what he said?bantaba sanin matsayi na a duniya ba sai yanzu..lallai ni ba komai bace kuma bani da abun tinkaho na zahiri inban gyara halaye na ba ..
kafadunta da aka dafa yasa ta dan farga ta dago,..kallon 3scnd sukayi ma juna kafin nafia ta zauna
Nusaiba Wai meye kike tsame kanki kwana biyu sai shiru shiru kike kamar wanda tayi gamo?
Dan karamin murmushi tayi tace Hmm Uhmm lpya lau kawai banjin nayin magana ne
har an fara shirin komawa gidan ne
Realy wanna go home ta sauke ajiyan xUciya tana shirin mikewa
Nafia tace Ina zakije ?
tace wayata zan karba wajen maman maysam,
Tare da wani yatsinannen kallo Nafia tace,What?wacece wannan kuma?hmm har wata mamam maysam kika samu ko
...ke kuma mai yakai wayar ki wajen ta neman raini da zubad da class ko me?
Rau da ido Nusaiban tayi cikin juyi tace Kai Anty nafia
..bawani raini she's just helping
Fix things.
Nafia tace fix?wannan din meta iya inba iyeyi ba,wanxan me ji itace favourite din kowa agidan nan? i hate her..
Nusaiba na shiru bata ce komai ba sai ma tsinin baji da ta dada yi,cikin mamaki nafia tace ikon Allah,
nusaiba ko kema ta tsafe kine kamar yadda ta tsafe yayahn ki?wato kema kin fara bin ta kamar su mufida ko?
chab ai nikam ina nan wallhy nafi karfin kambon datake murxawa
,insha Allah sai naga yadda na hura cikin nimrah ta gyara mata zama,me akayi akayi ta?Enough is enough ai ba ita kadai ya auro agidan nan ba.
Cikin rashin son tsawaita maganan Nusaiba ta zumburo baki cikin ranta taba kukkkuni "just check out on yadda muke daga ma kanmu hankali wai muna hating,ga banafshan na chan bata san damu ba,i cant do this anymore i have My own life to take care of
tace ohhh nidai babu ruwana da kowa yanzu anty nafia...
hanyar waje ta nufa tana furta bari na karbi wayata im coming.
Aka bar nafia tsaye durus tana mamakin nusaiba.dan kuwa tasan ko ita bata kau nusaiba cakki da fadin bakin banafsha ba
Site dinsu ta nufa strght Ganin wulgawar sa waje,yasa ta sake Jikin ta tayi sallama ta shigo
Tare Da kallon mamaki banafsha ta kalle ta"nusaiba ashe kece ai nasha ko yaya ne yayi mantuwa"
Tace ah 'h..naxo na tambaye ki ne ko kin samu wani labari..game da quduri fahad ?take idanun ta suka ciko ruwa Muryan ta ya sauya
Banafsha jawo hannun ta tayi tace zauna
Sai suka zauna bakin gadon tare,kallon ta take gaba daya nusaiba ta sauya mata Tayi sanyi
Cikin tausayawa tace babu amfanin daga hankalin ki nusaiba .. yaya ameer yayi code blocking din fahad daga duk wata makafar da zai same ki nothing is gonna happen i promise!
Wani sasaanyar Kuka nusaiban Ta fashe dashi tana cewa Har yay?oh my god"..na gode banafsha kuma bazan dena neman gafarar ki"
Ayau inda su yaya zasu ma san ina tare da shi har kuna ya zo nan yaa neman keta mutuncin a walllhy sa asirina ya tono,maybe gidan marayun za a maida ni..
Banafsha tace ssssshh kidena fadin haka,we are sisters,kinga abunda ya sameki ai ya sameni
U just need to relax ga wayarki chan yace min ure free to use.
Ranar a haka suka rabu tana godiya.
Sannan babu wanda ya kara gane kan nusaiba agidan,sosai ta taro nitsuwa makanta kuma tasha Alwashin auren nan shima zatayi ta kama mutuncin kanta daga muguyen maza irin fahad.
..
After 3months.
Komai adaidai ke tafiya face a rayuwar nimrah.
Sam ta kasa gane gaba ta kasa gabe baya,wayar dake hannun ta cigaba da latsawa tana saukowa daga step batare da ta dago ba suka ci karo mutum a mugun raxane ta dago
Wani gwalo idanu tayi ta dora hannu akan kirji Tace
"Haasis. .da Allah meye haka zaki tsorata nani bayan kinsan ke Nake nema ,.kafin hasina tagama dariyar fiddo idanun da Nimrah ta ke sai ga wani daddan qamshin irish patotoe porridge na fitowa daga gefen su,
Banafsha ce dauke da warmer dan dai da da plate alaman girki tayi amma bazata ci anan ba.
Wani irin sassanyar murya mai shage da mulki da kasaita ta dake gaban hasina tare dacewa
Excuse me
Dukan su Shiru sikayi a take suka tsume suna kallon ta ko uffan Batace musu ba
Sai kallon banza
Kan uban chan,hasinah ?
Kinga rainin yarinyar nan ko?
dama ita ce musababban meeting din nasu a takaice don tun wata uku da suka shude nimrah bata san me ke tafiya game da banafshan ba bare shi mohan.
Shirun da hasina tayi tana yatsine yasa ta hatsala da masifa
Ta juyo a masife tana kokarin jawo ta baya...
Ke,kee keee dan uban ki dawo nan,wlllhy tura yakai bango karkiga na miki shiru kwana biyy ki dauka tsoron kI ake"banafsha fincike hannun ta tayi batare da tace komai ba tadaure fuskan ta
"sai kin fada min in nadawo saar kice da zaki zo ki wuce yar uwata a wulkance babu gaisuwa ko nan din gidan uban ki ne..
Hasina dake cin chewing gum gefe gefe tace kyale ta yarinya ce fa..just let her go pls SheS very irritating
Mswwwww,noo walllhy haka bazaiyuwa ba inta raina ni agida nan bata gaishe ni bata isa ta wulakanta min yan uwa ba
So my friend will you. .. .wani kallon da banafsha tayi mata yasa ta dakatawa,
Tace nimrah"...in kingama Ihun naki xan tafi ina da abun yi,besides gaishe da kishiya ba dole bane ke yaushe kika Taba gaishe ni bare har wani kice na gaida yaR uwanki
Bazan gaishe ku ba....tayi tsaki
Xata haura
hasinah tayi firgirt ta riko nimrah tana cewa stop Kar ki Bita bakijin rashin kunyar datake miki to ga mijin ku na shigowa dont do anything stupid
Ai kamar bata ji xage xage take ita a dole banafsha ta xagar mata yar uwa.
Duk tana hakan
Ne sabida ayau ta samo abunda zai jawo ayi maganan tun daga na zubar cikin ta kowa yasan meye matsayin sa...
Ta cgaba da ihu tana Come back herre kizo kiyi agaban wanda ya daure miki gindi kike raina kowa,ai kinyi kuskuren taba dangi na
Walllhy yau sai na miki shegen duka agidan nan.
Yar abu kazan uba yar abu kazan uba...itako banafsha sai takun ta take in baimata bama vata jiyowa,tana kuma sane da takowar sa shima daga kasan stairs alaman yana biyo bayan su probably yana jin surutun su koda ba duka bane
Cikin kunne hasinah tace ke nimrah kibari mana ba class wallhy,what if he dint believe what ure saying now a fakaice tace hassis kije gida kawai kibarni da su,dolen shi yau yayi magana bazai maida ni yar iska ba
Enough!!! hasinah nace mai yarinyar nan ta xubda min ciki amma meyayi?ni banxa ce ko abun cikin nawa ba danshi bane,kawai na sake ya kore ta and the
the nxt thing was to see her living shamelessly with me acikin gida nan toh walllhy
"Whats going on here?... ya yanke kan maganan nasu da husky voice dinsa sai sukayi yuuu suka dawo da kallon su kanshi.
"Yar iskan yarinyar da ka ajiye,kwailar karuwar da kake raino ita ce matsalan ka kuma fi kowa sanin haka.
Hannun shi ya cire a aljihun Rigar jumfar sa Yace mene,!
Tana yunkurin maimaitawa hasinah ta toshe mata baki,tana cewa mijin ki kike fada haka? Nimrah comn relax ki fada mishi kawai kishiyar ki tace bazata gaishe ni ba shikenan..
Fincike hannun nimrah tayi tace baxan fada ba in angaya masa me zaiyi!?
Tabe baki yay don a take ya gano yau rikicin take so ayi
Wuce su yayi ya hauro sama,dai dai banafsha itana ta bude kofar zata sauko kasa deban spoons
Suna hade ido tadan kau da kai. ,a dake yace wai meyasa baki gaida hasinahn ba ko ba bakuwa bace agidan na...
Dama kwana biyu tana jin da taurin kai sosai,ita kanta batasan meyasa yanzu yake iya jure rashin kunyar ta ba
Juyawa tayi batare da ta amsa shi ba zata
Koma daki ya kamo hannun ta da karfi yace im talking to you,ko sai na mare ki zaki san da ke nake.
Ko dago kai batayi ba ta dada daure fuskan ta
Haka kawai ta sa hannu ta shiga fincikewa daga jikin shi tana cewa kasake ni..ni wlllhy kasake min hannnu na
Dan Jawo ta yayi da karfi tana fincikewa cikin mamakin sabon halin na ta..,ta kasa kusan inda su nimrah suka yi lamo suna leko su suka sauko,.
Tace nifa bazan gaishe ta ba ita sau nawa ta taba gaishe ni ai gaida kishiya ba dole bane"
Ni ka sake ni...
Kasa hakura nimrah tayi tahauro ta same su,aikuwa Yana sake ta da sauri ta ja gefe xata koma baya Cikin xaro ido
nimrah tace
Cahb dijam ashe rainin wayon naki ya taahi akaina ya koma kan miji na toh wallhy sai naga wanda ya daure miki gindi a duniya..
Sai namiki shegen duka agidan nan yaushe aka haifeki da xaki na raina kowa KuMa a xuba miki ido ..
"da mamakin ta sai taji Mohan yace ya isah haka..kafin ya kara other word
A fusace banafsha ta juya ta bar wajen wani wuf ninrah tayi hasinah na kokarin riko ta ta fincike ta bita dakin dawani irin
Haushi ta finciko xata fara dukan ta yayi saurin rabawa Ya kwato Matar sa
Are you two mad yadaka musu wani firgitaccen tsawa..
Bayan shi banafshan ta koma tafashe da kuka tana cewa
Wlllhy baxaki buge ni ba ai ni ba yar ki bace.
Gaishe ki ne bazan taba yi ba ana dole ne ?
A lokacin Nimrah har xufa take tsaban bacin rai
Sai Tadawo da masifan kansa
Shida Taga yake kare ta,Ba laifin ki ba ne laifin wanda basu hukun takine inkinyi laifi
amma Yau nikam sai nayi miki shegen duka sai dai ba A gidan nan zamu kwana ni dake ba.
Cikin gautsin baki banafsha tace To ki fita min adaki kijira na fito ki buge ni kiga ko baxan ..keep shut
Yadaka mata tsawa Kiyi min shiru else i wl slp you
Sai ya jawo ninrahn zai yi waje da ita. Nimrah Tsalle ta daka Ta buge shi tace dambe xakiyi dani Ko?u goin to fight me Hasinah kinajin ko?
Har Baraxana take min Sai na dake yarinyar nan A gidan nan tana fada tana yunkurowa daga hannun sa,.
Bai kula yace komai ba sai da ya kaita bakin kofar dakin yajawo door din banafshan ya kulle
.
Yace ya isa haka over little stuff zaku tada ma mutane da hankali Ko baki da hankali ne
Tace ina dashi,kaine dai baka dashi don inda kana dashi da kabarni na buge ta tasan shiru ba tsoro bane,Don kagama iskancewa da ita taga hagu da damar ka ta rainaka ?
Toh walllhy ni bata ga nawa ba
Dole intayi min xan tanka,ni uban ta zanci kuma naci uban wanda ya daure mata gindi take raini agidan nan
Yace Ohhh..nace maganan nan ya kare
Tace ko?to ka tsaya kaga ya in ba mata shegen suka baka sauyamin suna
Nadawo wawiya mai sahnyayyen zuciya kamar ka..
Yace mene? Sai ya sake maimaitawa
Wani lpiyayarr mari ya sake mata a fuska sai da hasina tariko ta.. cikin jajayen idanun shi,yace i said enough...
Tace is not enough Ta fashe da kuka Dan haka xaka xaba ko ni ko ita agidan nan yau din nan
Tsaki Kawai yaja A fusace ya bar wajen
Da karfi hasinah ta jawo ta tana famar controling tears din ta tace dont mind me,
Wallhh yanzu aka fara sai yagamin ko ita bata laifi ne wajen shi,
He must tell me what he did in respected of my aborted baby
Mohan ya raina min wayo
Hasinah kije gida,bana so kina shiga wannan damuwar tawa..i wll call you.
Hasinah tace be careful dan Allah kiyi hankali tace babu komai
Fitar hasinah a gidan ta dauko pestle ta hauro kofar dakin banafsha da bugu,ko gama rufe files din da aka kawo masaa daki ya duba baiyi ba yaji bum bum Tana bugu.
Cewa take sai an bar mata gidan ta Dama hakruri take
Gaba daya Sai yaji abun duniya ta cunkushe mishi cople with sabon halayen banafshan sai yaji kanshi na neman kuncewa.
Tambayar kansa yake Ya masu mata hudu suke jj
Da irin wannan fitinan?
And He did not want to face banafsha yasan tsakanin shi da ita is alot of explanation wanda baisan ko yaya xata dauke shi ba
"maysam is just getting to 10 -month
Ammma tun dawowar su a kauye ya hango wani sabon cikin ajikin ta wanda yake ta boye kansa dakan sa ajikin ta..
Cikin Sai ya dawo da ita masifaffiya da wani irin taurin kai wanda shi kadai yasan mafarin matsalan
Kuma sam baya son yayi abun da zai fito da maganan ita mata sani bare wasu,shiyasa duk iya bakin hali da take masa yake shanyewa har nimrah da ahalin ta sukeganin kamar mallaka ne cikin bankada
Yau ya sake dubawa cikin is getting to 3month din dai dai..
Wani lunshe ido yayi ya ja nunfashi cikin ranshi yana rokon Allah yayafe masa in har abunda zaiyi yanzu kuskure ne
Daga nan Mikewa
Yayi ya tinkaro inda nimrahn ke faman Kwarwa tana gudu,tsabab ta kwana biyu batayi hkan ba kanta har sarawa yake.
Finciko ta yayo suka koma dakin ta ranshi abace ya jefar ta kan gadon ya kuma kafe ta da mugayen idanun shi
Nasan baki daraja ni,dan namareki is not a warning enough to you da xaki dawo cikin senses dinkk.
But let me make things clear to you now walllhy if u dare lay ur hands on that girl sai dai uwarki tahaifo wata mai sunan ki amma bani ba.
Xata yunkuro ya wani hada ta da bayan hannun shi da wuri ta gurfana ta tsala ihu yayi tsaki yace I think u want to fight ko! ai ga fili ga doki.
Ranar bata fito ba dan kulle kofa tayi tana tunanin abubuwa dayawa wanda suka kusa sata ta kaucar da tarbiyan ta ta hanyar shan giya sai dai bata sha din ba tayi bacci.
Bangaren banafsha kuwa xaka sha mamakin yadda ta aje komai data faru ranar a gefe har ta sauko kitchen ta juye sauran irish porridge din ta a warmer tana dumawa.
Tsaban yadda qamshi ke gama tukunya sama sama yana kokarin kaawa ke mata dado har ya shigo kitchen din bata san da shi ba Dan kadan yayi gyran murya ta dago adan raxane ta kalle shi"sai taji ya dan bata tausayi,idan abubuwa suka lafa mata har wani bugu kirjin ta yake inta tuno abubuwan datake mishi tun lokacin da suka dawo daga kauye
But how and why ne bata sani ba,ita dai tasan tana matukar kaunar shi shima hakan,but she dont know whats turning her behaviour,"
Dan kadan ya leko tukunyar nata yace iya girkin kenan ?
Uhum kawai tace mishi ta fara kokarin saukewa saman table shima bai tanka ba ya dago plate ya deba daga ciki kadan zai fice tace ya isheka. .?
Shima uhm din kawai ya fada ya haura sama da plate din abincin batare da ya juyo ba
Hmmm He's not hpppy with me dan na tabo matar shi mmm
irin kallon dake kan fuskn ta kenan har ya mule na kallon idanun ta.
Wani xuciya yace just let him be tunda abincin yaU ma shikadai xaici
Chan ta fara cin nagaban ta taga baxata iya ba Aje spoon din tayi ta nifo dakin sa
Its just 10min interval amma Samu tayi har yacinye abincin tass ga plates din agefe da da kayan shi alaman ya shiga wanka.
Plates da grape bootle din daya sha ta fitar kafin ta dawo ta dago kayan nashi zata fara nadewa.
Cikin haka tayi shiru ko riga bata gama ninkewa ba taji daga bayan ta ance Wheres my baby?
Dan juyowa tayi kadan tana cin karo da wet chest dinshi tahade rai tace
Tana barci.
Baice komai ba y a karaso da Kayan hannun ta Da wanda ke gadon ya tattara kayan shi tana kalllon shi ya zaga ya aje su baiko goge ruwan jikin shi ba ya zauna gefen gado yyi shiru
Wani shiruuu tayi tana so ta dada gano nufin sa tasan bazai wuce abunda ya faru daxun ba but shes still mot regreting it,"banakara gaishe ta ai ba dole ba ne ta maimaita cikin ranta tana mai dawowa kusa dashi
"...sweee....t" ta furta zata dafa shi ya daga kafadunshi...Tace whats wrong?tayi mishi irin nayara ta suguno gaban face dinshi tana kallon sa
Har mamakin yadda take saka shi a tension yake sha Yanzu sai ta tsura masa idanun batare da kiftawa ba da kyar yayi dauriya yace "Nothing"...u need to go angel dan ni fita xanyi
Tace fita?
Acikin daren nan ba bacci naga kake shirin yi ba,u cannot go anywhwre gaskiya youu
Da dan dagon murya yace Banafsha, enough.!!... Wai Masifa kike min... watch it ....
Sai tayi tsit ta nitsu
Uve totallly changed banafsha a wannann yanayin rashin jin kin ne har zaki saurare ni?
I gues im wasting my time gwara na bar miki gidan
Sai Tayi sauri matsowa gaban shi kamar wace xata tanka amma sai tayi shiru kamar munafuka.
Da taga ya share ta Hannu ta kawo zata dora jikin shi yayi sliding ya juya mata baya,jinta yayi abayan nasa tana shafa shi tamkar tasan abun dayake bukata kenan
Shafawa ta shiga yi sosai tana dawowa dashi cikin hayyacin sa
"You know i wll do antything muddin kai kace Nayi!!i cause tenssion daxun ko?..im chori.... Ta matse lips dinta Ta dago tana dara masa fararen idanun wata