Showing 48001 words to 51000 words out of 245996 words
duban sa tace"zan tafi gidan"..kamar zatayo kuka ta furta..
Yana shiru suka bisa da ido nan dai ya hakura yace .
Ai Yana waje sai kije ki same shi..
Tayo sauron kai kanta kasa tace musi dr umar sai ajima.
Dr aliyu yace noo way lets walk you out dr senoritta,tace nooo noo gracias senioré(thnk you sir),zan iya kaiwa..
Yace wow espanitta ko italiano?kina jin kema ko "tayi saurin rufe idanun ta calmly,its been a while batayi yaren mahaifiyar ta ba but with the way he called her dr senoritte haka kawai taji dadi
Yace ok no answers.Toh i hope u wll become a dr like him one day?
Dr umar Ya dan kashe mata ido suna mocking din mohan da ko kall
Cike da kunya ta yi gaba suna binta da smiles shikam sun san bazai tashi ba don yardaa ya daure fuskan sa mmmmm
Folliw and vote @surayyhms
*🍒🌺AJALIN SO🌺🍒*
_XPLICIT ROMANCE_
*WHATPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umherny nersallah
*after reading this page i know many will curiosly asked if am spanish 😄am NOT*
:PAGE 16...
Ta iso gidan da mugun fargaba aranta,..'tasan yau kam nata ya kare idan yace zai mata wani abu Ita kanta taga yadda ya daure fuskan sa fiye da ko wani lokaci she can only imagine how sad she made him feel.
Indai da gaske abinda dr aliyu ya fada mata akan muhimmancin project din awajen sa toh fa tasan tayi masa expensive joke. .
So that was his future?.. Aranta ta danji wani iri
But wani zuciyan yana ziga ta irin to sai me"dalilin sa ya kika rasa iyayen ki..ai dai dai ma kenan Allah ya kara..
Tana shiga ta nufi daki ta yau hjy mamah bata nan
Haka tayi zaman fargaba bata samu wani kyakwan sukuni a zuciyar ta ba sai chan dare nan ma tana jin muryan sa ya dawo ta gudu ta koma dakin hjy mamah ta sa kanta baccin dole
Toh bata san meya faru the next day ba ko da ta fito kafin ta shirya ya bar gidan gashi friday ne kuma wknd za'a shiga..
Ko da bataji hjy mamah tayi mata fada ba sai ta dada jin wani iri aranta.
Kenan shi zaiyi hukuncin dakan sa tunda bai fada bama kowa ba..
Ita dai tasan bazata sha awajen sa ba..
Haka taje schl anan take jin labari ashe makarantar su ana samun case din kidnappers kuma su sukayi abducting meenat suka kashe ta..
Abun ya bata tsoro da mamaki so maryam ta saving din ta sabida gani take kamar kidnaping din ta za'ayi ranar..
Jikin ta duk sai yabi ya mutu a sanyaye ta dawo gida da fargaban me zai biyo baya tsakanin ta da mohan....
Shikuwa ganin abokan sa sun sa ido suna expecting suga reaction din sa su haura masa dadin karawa ma da ita kanta banafshan ba sai ya shirya suprising dinsu
Lokaci guda ya dauke kansa akan maganan kamar ba'ayi ba
Abin kam yaci masa rai sosai amma haka ya daure iya dauriya ya rufe bakin sa akan magana
Yaki yama daga kai ya dube ta agidan sai ya share ta sau dubu inta gaishe sa bazai daga ido ba bare ya masa shidai yana harkokin gaban sa.
Tuni attitude din nasa ya soma damin zuciyar ta why isnt he saying or doing anything..
Cikin satin har dr aliyu sun kawo musu ziyara amma sukan su basuga alaman hakan ba sunsha mamaki kam amma dama su haka suke so sai basu damu ba.
Haka ya rika tafasa ta da quilty conseince din abunda tayi masan kamar baisan yanayi ba..
Ko tace zata daure bata iyawa tasan abun nada muhimmaci sosai don saima daga baya taji labarin yadda ya rike abun aransa sosai.
Duk ta damu aranta amma taki sakewa ya gane sai ta shiga kame kanta daga dik inda taga yana abubuwan sa don sosai ya shiga shirin next meeting din su da dr damien..
Haka suka din ga yi har rana ta zago tana ji tana gani yaki yayi bacci yana aikin sa sabida ayau din ma da yake shirin ta nace anan wajen sa zata kwana..
bawai baiji fargaba a ransa bane data shigo amma sai ya fuske.
Don ya san idan ta sake aikata masa wani abu this time bazaiyi hakuri ba sai dai ace baida tausayi..
"Da safe da ya tashi sallah ya dawo shikan sa yasan Ya gaji amma haka ya kasa hutuwa he was watching over her moves...kuma tana sane duk dama bata da niyyar damun sa
Tana idar da sallah ta dawo ta dan kwanta akan couch din tayi shiru tana duban sa....'
Shima zama yayi yana so ya duba lpyan abubuwan sa this time arond bai yasan yayi garaje irin na wancahn time din
Tana lura da da yadda yasa duka mind dinsa ta tashi a tsanake da niyyar barin masa dakin baima lura ba Hannu yakai zai dauko goran ruwa dake kan table next to him yayi missing step goran ya gangaro kusa da kafan ta da sauri ta tsuguna ta dago masa ruwan wani irin kallo daya bita da shi ya sa ta ajiye masa da dan karfi cike da borin kunya tayi pouting lips Kafin su hankara goran ya karkace ya gangara kan keypads gashi dama an dan sha rabi sai tall murfi ya budu ya fara tsiyaya kadan kadan zai zubda ruwa kan system din...
Sosai taji fargaba Da sauri ta kai hannu ta dago sai ya dage nasa hannun da sauri tana daga goran ta karkace ta fada kasa ruwan ya facalu mata a fuska...."
Kau da kansa yayi ya bata rai kamar baiga meyafaru ba..'sosai taji kunyan haka bata so yasan ta damu ba,but she can't help it shes feeling guilty tun ranar musamman da yaki yayi mata fada ko masifa.
Haka ta mike sum sum ta bar wajen bai ko kala ta ba kuma cikin su ba wanda yace uffan...
Kafin takai bakin door sai ga knocking ya taso da sauri sai ta matsa masa ya wuce,
Tana ji ya bada oder kayan da za akawo masa ya sa ajikim sa don shi fa ba wai ya yarda da ita bane har yanzu...
Yana gama maganan ta rabe gefen sa ta bar wajen.
Da kamar zata sauka sai ta tumo da wano abu aranta lokaci guda ta bi bayan maid din
Tayi knocking baiji ba sai ta dan turo kofar dakin baida fadi sosai wano katon long tatched wood wardobe ne yacinye rabin dakin
Yayi sliding mirror coverture ya bude sa alaman yana fito da kaya...ba bashi takammamen choice ba don haja yake hin oders din abunda ya lissafa da su Lokacin shikam ya shagala bai ma san da ahigowar ta ba..
Uhm uhmm tayo guran murya...
Adan tsorace ya dago yace good mrning madam..bata amsa ba tayi murmushi..
Tace lemme see pls da mamaki ya dan ja gefe ya bata waje ya shiga browsing cikin wadrob din da idanun ta tana tabe baki..
Ita kanga bata san me take yi anan ba don haka akwai wannan idea ya zo mata.
Dama ya riga Ya baje kayan da yake ganin zaiyi masa akan gadon uana dubawa.
Dark brown suit na valentino garavani ya fitar sai ta sa hannu ta duba da kyau....
Jim kadan ta sa hanni ta kwakalo True blue mens suit na donatella vesarce along with versace cover shoes
Haka ma taga agogon rolex yatch master ii nan shima ta sauya da audemars piugeot royal oak.
Da kamar zata bar necktie din cos Nautica is ammma la dolce vitae is more mature sai kawai ta sauya
Abu kamar wasa amma haka kawai ma aikin ya yaba da dresss sense din ta,shi bai kawo wannan tunanin ba ma,
Dama ko mohan ya sa kaya ko shi ya zaba masa to yau sai yaga wanda tafi shi iya zabe..
Yayi murmushi yace nice choice madam" tayi yake wanda kana gani dan dole ya fita,yace oga bai taba saka wanna combonatiom din ba im sure he will like it...please
What type of scent can i choose now..
Ya nuna mata lacoste da amo na salvatore ferragamo..
Kamar wata madam din gaske ta shunshina ai kusan kamar normaly uagi amfano da su ajikin sa
Sai ta tsaya duba perfume park dinnasa hannun ta bai sauka akan ko wanne ba sai guilty absolute na gucci.
Tace here...
Yayo murmushi ba tantama yace nagode madam....
Haka ya tattara ya wuce masa site dinsa da shi abin mamaki yana ji an taba kofat dakin bai gama wankan bamaya sake ruwa ajikin sa ua fito shp shap gudun kar itace ta dawo
Mai aiki yace sir...ur outfits
Yayi masa sign akan ya ajiye masa kan gado..
Haka ya shirya kansa he does not have time to complain duk dama ya ga banbancin da yadda aka saba masa..
But yadda yaji ajikin sa ya sauya look yau sai ya basar ya fito kawai..
Tana so tayi gulma anan din amma time yana tafiya haka ta bar wajen ta zo ta shirya cikin uniform din ta..
Yana saukowa quickly but majestic gwanin burgewa nusaiba dake kan dinning ita da hjy mamah ita tafara shako gamshin turaren nasa
Sai ta juya zata ga inda qamshin yake fitowa..
Abincin da ta riga ta debo ne ya soma zubewa kan table bata ma lura ba..
He look dashing tamkar bai taba sa true blue suit ba haka wannan ya tafi da siffan sa,....
Hajy mamah ta kauda kai tace ke!!wai me hakan kike zubar mini abinci
Nan ta dauke idon ta
Banafsha na daga kan step tana shirim saukowa yadsa taga yanayin wajen so ta dan dakata kadan tana lekowa
Yana iske su ya gaishe da hjy mamah yana amsa na nusaiba at same time yana musu sallama
Ko da ya tsaya gefen ba karamin tafiya da imanin ta yayi ba,ji take kamar ta budi baki ta roke sa agogon hannun sa...but tasan halin sa sarai hjy mamah ma dake neman kawo masa wasa tana yaba kyaun nasa yau yarfa ta yake ta yi.. sai tayo shiru ta bar admiration din ta ma ranta..
Dai dai zi fice Ya dan daga ido ya dube stairs secretly looking for his baby wife amma bai ganta ba yana bada baya ta sauko tana bin bayansa da ido ko da bata kalle sa kusa ba tayi admiring din sa secretly aranta anf that she cudnt denied.
Sai ta shiga jin kanta irin ai choice din ta ,so shes better than him anan.
Bayan sunci abinci Haka ta wuce ta tafi schl
Shima yaje yayi prensantation dinsa lami lpya a yadda yake so an riga ancika masa ciki da compliments yaga abubuwan dariya kala kala but ba halin sa bane fuskan sa a murde.
Sai dai yau din a cikin farin cikin yake da yaga qamshin nasara na tunkaro sa..
He have to wait for 4more days agaya masa anyi aproving dinsa ko ba'ayi ba.
Ranar gaba daya bai wani yi aiki sosai suna hira da su aliyu aofice sai dai duk yadda suke son su kawo wani personal issure musamman akan auren nasa sai yayi musu shoru.
Kusan duk time din daya yake free sukan ga yana waya da nimrah.
Altho zata kira shi sau dari bazai dauka ba..
Hakan yasa ma suka dada ganew ashe yana iya lallaba Mace..
Mohan is so weird dr aliyu,yace wata rana sai kagan shi kamar mai jinnu yau nimrah a zuciyan sa lpya lpya amma gobe kuma zai tsula mata tsiyar sa kamar baisan ta ba .
Duk dama ba abunda ya taba hada su da ita amma Su dai suna partyn new wife,sabida sosai suke tausaya mata thay she have to cope with someone like mohan a mtsayin miji
Wanda suka mallake hankalin kansu ma ua suka kare bare ita kwaila..
Haka ya dawo gida ranar ziciyansa sai dai bacci
Ya dukfa yare da kshe warning din kar wani ua dame sa.
Da biyu yayi hakan a idon hjy mamah tasan akan banafsha yake magana
Toh bata ce masa komai ba ta tabe baki
Haka suka ci hidimomin su basu ga idanun sa awaje ba,yau ko fita sallahn dayayi bai bari ya yi dogon zama ba ya dawo dakin sa ya kulle abunsa.
Washe gari da sauri ya fito zai fice suka ci karo tana zumboro baki a dole an sata tazo ta gaishe sa.
Farin glass ne mai dan girma mai black courier handle,
Suna kan hanya daya sun kuma kalle juna amma ya kasa budan baki tace ina kwana har sai da ua wuce ta ya sauke sannan ta furta"
Ko ya juyo yayi gaba abunsa ya share ta..
Babu irin bambamjn da batayi ba,yanzu ne take jin haushin abubuwan data masa jiya,.irin he dint even thank me"
Badan ni ba ai da a mumunan sa zai fito ai..
Tayi kwafa tana hararar bayan sa har ya lume
Za'ayi wani karamar walima a foundation din dr umar so baije aiki ba suka wuce chan Bayan angama hidaman sai around 8 na dare suka shigo gidan tare da su cewar su zasu gaisa da hjy mamah sama sama su wuce..
Itako hjy ta yi iya kokarin ta wajen neman layin sa data ji shiru,4 ko 6 ya saba dawowa idan kuma kwana ne tasan zai kira
Sai ta rika aikan banafsha tana duba sa abun ya dinga hata haushi
So bayan isha'i doguwar abaya ma tasa fresh yellow mai kyau ta dn daura dan kwalin sa tayi push back.
Akan chair din office din sa ta zauna tana micmikicg yada yake cika yana batsewa idan yana fushi,ita kanta sai tayi dariya amma don bata so taje a sake dawowa da ita yasa ta shagala.
Chan tayi shiru tana rolling kan chair din ta lunshe idanu hanayen ta crossed a cikin ta kamar alkali mai neman tuno da rayuwan mutane a hannun sa..
Yanzu kam Ba abunda take so ta tuno illah iyayen ta,rayuwan ta da duk abunda ke faruwa da ita yanzu..
Super white Afo paper ta dauko daga cabin dake gefe,ta shimfeda agaban ta ta shiga zana fiskan sa tsaf tsaf..
Da shike zallan fuska ne so Daga bayan ishaii zuwa karfe takwas da rabin har ta gama rough sketching dinsa tsaff...
Nan ta baje agaban ta Ta dube sa tayi tsaki tana yamutsa fuskan ta
A dai dai kasan hoton ta rubutu devil da babban letterz ta sa ido tana kallo abubuwa dayawa sun dauke mata hankali..
Don haka Bata hankara ba
Don bata ji kananun sautin surutun su dake tasowa ayayin da suke haurowa ba.
Suna bude kofa suka hade ido zumbur ta mike tsaye tana neman rudewa ... Kallon juna Dr aliyu dr umar sukayi fuska ba yabo ba fallasa
Suka ja gefe suka tsaya
Shikam Abun ya basa mamaki so haka yarinyar take da shegen karambani?meya kawo ta office dina kuma.
Ta dan zame kadan tana so ta ja paper daga kan table idanun ta lokaci guda suka fara sauyawa ...
Dr aliyu ne yayi breaking shock din yace dr senoritte?Ashe kece a nan
Suka dan yi murmushi tare..
Ta gyada kai Ta kasa furta komai sabida tafi kusa da shi sai juyi take da paper tana neman boyewa"...!'
Nan ya daure yace inche lpya?
Tayi saurin noke wuya A dan daburce tace sannu da zuwa ure welcome...
"he dint ezpect that don bata gaya masa haka sai dan dole .Me kike yi anan pls go i want to use my office...'ya dan matso yana kallon ta directly
Tsoro ne fall ranta ,tana sa kafan ta zatayi step ya ga paper,hannun ta ya rike bazata zai ga meye ne nan ta sake paper a kasa ta sabule a hanzarce ta bar wajen sautin gudun ta kawai suka ji.
Abun nasu abun kallo,sai yabi kofar da ido ya girgiza kai yana ji dr umar suna so sukawo tsokana ...dr aliyu ne ya riga sa daga paper akasa yanace wa toh maybe dagske itama sawon mijin ta take so tabi,
Lets see if she's making a her own heart...ya daga da kyau har sa gyra mazaunin glass din idanun sa,
ya kai minti 2 yana toshe dariyar sa shijuwa mohan zama yayi akan chair ya daure fuska...yana gani dr aliyu ya zago ya dawo wajen dr umar yace ka taya ni gani please wannan karon babban heart ne,yana mika masa suka wani fashe da dariya tare..
"What the hell...me wannan din? Wai dariyar me kuke yi
Ya fada don yasan koma miye ne he wont like it
Dr umar har yana kulewa yace uhmm gaskiya amarya ta iya drawing
Dr aliyu ya dada sacewa da dariyar, irin he's speechless...shi yadda ta mokada hancin da wage bakin ta ja kunnen sa sama ta tsuke yake bashi daria wato ita haka take ganin kammanin mohan
Paper na hannun su Duka suka zo suka zauna kan kujera sai dr umar ya dan kalle sa sai yayi bump irin bayaso yayi loosing abubuwan dake ransa na dariyan yace ni wllhy kafi min kyau a hakan ka..
Dr aliyu ya dada tuntsirewa yace nooo ,kai bari ya fi kyau anan yayi tapping paper kamar cikin sa zai kule...haushi. ma abun ya soma ba mohan ya sa hannu ya dan fauce "its dead funny amma kamar wanda yaga sakon mutuwar sa haka ya daure fuska yana kallo"
Abun na hannun sa yayi Shiru baice komai ba har suka gama masa tsiyan su' dr aliyu ya da sa serious tune yace
Mohan,...yace pls stop it ali this is not funy..kuma naga da alaman yara zaku maida kanku ai sai kuyi tayi ya mike tsaye
nan ya taso ya ajiye musu paper agaban su yayi tsaki kamar irin sji zai fita...reading the xpression on his face
Wani dariyar suka fashe da shi...
Dr umar yace habawa mr devil,aliyu yace wani mr dr dai..
Ji kunnen sa daya na lagos daya na borno"bakin kamar river gongola".... Wllhy yarinyar nan ta san wankan zane mukam zamu bata kyauta..ko aliyu...yace emmm
nan dariya ya subuce masa ya juyo yace hauka"
Duka suka fashe da dariya nashi baiyi nisa ba ya nemi waje ya zauna sai da ya sake fuskan sa..
Dr aliyu zaiyi magana yace hey ya isa haka kana ji na,..ai yarinya ce kaima ka fada so enough of the tsokana..
Yace ahhh to ni mena ce,.ya tabe baki irin nima zan rama ..
Kuma itama zata hadu dani
Dr umar yace This is serious mohan' duk dama ma dade banyi dariya haka ba..
Nan ya dan sa fuskan damuwa yayi ajiyan zuciya baice komai ba..
He has neva been ready to talk about his personal life sai yanzu"amma baisan ya zai fara ba..
Duk sun dago mood din sa don haka suka cire fuskan wasan suma suka nitsu..
Yace' yeah,the fun has just started huhn...kwanan nan ma