Showing 96001 words to 99000 words out of 245996 words

Chapter 33 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

8829

dont talk to cire wannan tukun,.. ya mata nuni da skirt din,ja da baya tayi tace ahhhhh ..ya daure fuskan sa yace now,kashe kanki zakiyi dakike tula kaya ajikin ki ko bani son nawa jikin na cire, .ta dan turo baki tana kukkuni amma bai kula ba hakan yasa ta cire skirt din tanayi tana jan rigar kasa kasa ya fauce skirt din ya ajiye akan table hanun ta data ke jan rigar ya sauke kasa.. yace ok u can talk now..
Tayi shirya daga bisani ta daure tace "hows isit going? ...yace its sucks ya kalle ta ..nan ta dan matso tace yaya baka sa man gyada akan pan din ba ko? Yace ohhh dama kin gaya min ne tayi sairin gyada kai yace ohh shirt...ni kam nagaji toh,sai ya sa hannu zai sauke pan din da zafi sai ya kone sa...
Tun kafin ya daga hannun sa ta kamo hannun tace sorry..yana kallon ta sai taji kunya sosai tace its ok we can start again..
Ya gwalo ido irin tabb di,kashe gas din ma yayi yace ni ice cream zan sha yanzu and i wanna sulk it,..batace komai ba ya daga ta ya daura ta akan table din,tana ta jin kuny da fargaba shikuwa freshh healthy labs din ta ne ya so ya ruda shi, sai ya fuske ya dauko ice cream din ya bude tub ya nitsar da spoon ciki...tare da sake sound 'ohh its so hard!
Raising his eye brow ya deo mai yawa yana kallon ta sannan ya tura bakin sa "mmmhh,taste soo good...burget yake har cikin rai..dai ya sake kai wani spoon din tare da shiga tsakiyar cinyar ta ya tsaya..ta kasa motsawa sai hargowa kirjin ta yake yana bugu daga idanun ta kana ganin tsananin sauyin nunfashin ta da yanayi,
Idon ta yake kallo,da rikattun idanun sa ,hes soo fucking hot,shirtless.. har snug boxers dinsa suna bayyana,his hair care free..pointing in all directions babu abunda yafi sace zuciyan ta ma kamar wet delicous tongue dinsa dake famar licking metal spoon din, haka kawai ta fara kawo wa aranta "what his tonque wll be capable of doing to her now..
Ya dago ya kalle ta yace want some? Tayi nodding cike da nauyi ta rasa kalma abakin ta..

Sai yasa spoon din ya debo yace haaaa...ta bide bakin ta matsi daf sosai tana kawo bakin ta ya daga ya mayar nashi...
Tare da sake mata wani evil grin yana smile yace not soo good to share..mta shagwabe tana poutings haka kawai taji dadin aranta amma sai ta fara kokarin ture sa zata sauka yace nooo ina zaki je.. tace daki nawa zan dauka. Ya dan gwalo ido ba yabo ba fallasa yace ok nagane "kwadayi kike hmm.. one last time ,oya open.. ya dan hade rai ..bata biye masa ba ta bude bakin, ya debo dayawa sosai, tana matsowa ya sake spoon din ajikin ta ya zube mata a kirji ,sanyi yasa ta firgita ta sake kara mai dauke da sakalci da shagwaba ...yayi smirking yana binta da ido yana kallon yadda ice din ke melting cikin rigar ta...cike da neman tsokana yace looks like u have to remove your top now.....tayi giggling tace yaya imm not convenient.."matsowa yayi sosai
Yace shh, i know let me make you convenient dada bude buttin din yayai ya cusa hannun sa akirjin ta yana brushing nonuwarta da hannun sa ,wani razannen nishi ta sake batare da ta lumshe ido ba tsaban abun ya shige ta ..yayi scupping ice cream din sama ya.. Bazata iya daurewa ba ta nannade krijin ta da hannun ta,
Yana fitar da nashi ya sauke hannun kasa zuwa gefe...a waist din ta ya zaga da hannun sa yace bamu gama sha ba, rigar ya sa hannu zai cire ta rike dam dam, yace me hakan ne..ta makel wuya tana pouting tace yaya kar ka cire min dan Allah, im not even pure.myace ba akwai pants ba ?zai kai hannun sa wajen tayi saurin firgita zata sauka ya taro ta..kukan shagwaba ta fashe da shi ko kulawa bai ba ya cire rigar, ...ganin su a rikkechas chas a cikin blck lacy bra yasa shi rudewa ,ita sam bata gane ba da shike bayabnuna kwadayin sa fuska saidai ya sake mischievious grin..
Karkwa ta soma yi tana kauda idanun ta tsaban kunya nauyi da fargaba, yanzu kam bata da karfin gwiwar magana ko motsi...ya duba yaga bango ne daf da bayan ta ce lay back...jikin tana rawa ya dan turo tatare da balle hook din bra.sautin kuka ta kara zata fara basa hakuri..ya dago roban ice cream din sama ya zuba mata akan tender breast din nata wani karamar kara ta sake, tanaji niples dinta sun mike sunyi tauri suna poking, ya dada matso wa ya sa tongue dinsa yabi jikin su shidai bai kama baa amma yadda yake lashe wa yasa taji kamar wuta ne ke bin beins din ta, .mba shiri ta soma shaking kamar zata shide masa ,da kyar yayi control ya dago, yace its taste better in you. one last spoon ok..tana kuka tayi saurin girgiza kai alaman bata so ko gama motsi da bakin ta batayi ya debo wani ya saka ana shi ba bata lokaci ya hade da nata ya fara sucking lips din ta yana juyawa cikin shauki...yanzu ne take jin zazzafan numfashin sa she can still taste vanilla and his warmth ..ya shiga shafa ta zuwa gadon bayan ta each touch inflaming her ta zauce gaba daya jikin ta ya mutu..tsoro abunda zai iya faruwa da ita anan din yasa ta firgita tanaa ture shi da kafar ta,tunda ta ci karo da kumburren joystick dinsa sai bata sake motsa kafar ba..tayi kokarin jan hips din ta daga jikim sa amma haka ya riko hips din kasa da hanun sa ya hanata sakat kuka ta sake tanayi tsakani da Allah bakin na rawa har tana jan shessheka..shes panting as it is cold but so hot a sensation she neva felt before...

Sai da yaga kuka ya fara yawa sannan ya dago ta a kirjin sa yana rarashin ta..baka ma jin me yake cewa suka bar kitchen din..


This page is for all my fans ,please share it to odas bana whatsap don haka bana posting da kaina..gashi sai kira na ake ana cewa baya isowa inda wasun ku suke samu da chan..thnks alot as u share hun naji sakon masu kwaments im delighted..lots of love

Vote and follow surayyhams

*🍒🌺AJALIN SO🌺🍒*
_XPLICIT ROMANCE_

*WHATPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umherny nersallah

PAGE26


Suna kaiwa dakin suka zube tare akan gado,shessheka mai zafii take sakewa tana neman fauce jikin ta ana shi da karfi,duk yadda ya so ya rarrashe ta suyi wankan tare taki..duvet din ya jawo ya rufe ta da shi sannan ya mike ya cire sauran suturar jikin sa ya dauro towel ya shiga wanka..

Da kyar ta yi shiru,tayi calming kanta saidai tana lumshe idanu image din abun da sukayi yanzun kawai ke dawo mata...ita anya ma zata iya daurewa kuwa'
Tsoro ne ya shiga damun zuciyar ta,tana jin motsin fitowar sa tayi sauri ta lume cikin bargon ta buya kamar bacci ne ya dauke ta...shikuwa Ko ruwan jikin sa bai tsame ba yana daga tsaye wani sassanyar kallo ya bita da shi,jikin sa ya bashi idanun ta biyu sai ya karaso
Gefen gadon yayi tapping yace Tashi,kiyi wanka..zanje sallah.

Tayi shiru,..sai ya ja duvet din ayayin da itama ta kama tana turo baki,yace hey ,you need to take ur bath ko sai namiki shi ma?..ta dada pouting lips kwata kwata ta rasa yadda zata fara masa magana ita kunyar sa take ji..ya kyabe baki yace hmm,ya mike tare da goge jikin sa bai shafa komai ba ya daura
Jallabiya akan wata neat ck sweatpants ya fice ya barta anan.

Yana fita Ba bata lokaci ta jawo towel din ta daura ta shiga toilet har wani nishi take saukewa gaba daya jikin ta babu karfi.."nan ta tabe baki da taga komai ya shirya mata
yadda ya cika full sized jacuzzi da kayan qamshi ya bata sha'awa,amma kuma ajike take jin kanta sosai ta dauka ma ko period din ne ya zubo sosai ga wani tsininannen ciwon baya dake ta so mata.

Ta dauki lokaci wajen wanka still jini bai zo dayawa ba hasali ma kara ragewa yayi badon ta taba tagani ba da har zata yi wankan tayi sallah kawai amma baiyu ba,nan ta kimtsa kanta tsaf ta dawo ta zauna abakin gado da towel..

Agogon wayaar ta duba taga karfe 1.da kusan rabi yayi,sauke ajiyan zuciya tayi ta jawo bottle water ta sha sannan ta ajiye kanta akan pillow.

Ko minti biyar da yin haka batayi ba ya turo kofar da sallah a hujajan ta mike tsaye ta koma gefe ta juya baya tsaban yadda take jin nauyi da kunyar sa ta kasa hana hannunwan ta karkrwa.

Tsaf ya gama karance ta,sai ya taho 'ta sake matsawa tana turo baki cike da shagwaba ..yace meye hakan zaki zauna min da towel neman fittina ko me? Ta juyo a dan sakalce tace yaya ni gida zanje na gaji da nan,sai hawaye tsirrr suka sauko ta sa hannu tana tare wa a sanyaye...kallo yabita da shi yace babu inda zakije dress up if u want,idan kuma zaki zauna min haka shikenan dama ni bacci nake ji.

Tace,ahhh...nifa bazan zauna hakan ba... babu kayan sawa kuma fa na fada maka ciki na namin ciwooo....yace ohhh ya kalle ta tayi saurin sunkuyar da kai..bai karasa maganan ba dan ya gano ta sarai shes not comportable witout panties probably ta wanke na jikin ta ne kuma bata son tayi stain..
Sai Yace dama kinsan zaki bukace abu kike bari agida,maganin ki kenan, next time ma ki sake.
Sai ya bude wardrobe yana dubawa agurguje yana cewa shegen son sa mutum wahala,nan ko da akwai kayan ma ai ba naki bane na matata ce..

Cewar hakan da yace din ma yasa ta harzuka ta sake hawayen da kyau suka zubo sharbe sharbe

Ya dube ta da kyau yace ai gaskiya dai nafada
Idan zaki bini ahankali kibi ni

Bubbugga kafar ta tayi cikin wani zautaccen shagwaba irin ya dame ta da surutun nan ta sake masa kuka mai sauti sai da abun ya kusa bashi dariya...

Sai yaji ya kasa samun karfin gwiwar teasing din ta,nan ya dago yace,mmm kina da aiki kuwa,wata sabuwar d&g pants mai roba belts a kugu ya wurga mata ya wuce ya shiga hada drink ma kansa

Sai da tagama borin nata ta jawo wandon ta rike a hannun ta tana turo baki aranta tana surutu,sosai ya tsime yaki ya kula ta abakin gado ya zauna yana shan drink din ko ya kalle ta.
Bayan nan jallabiyr sa ya zare ya bar kansa da sweat pants din turare mai taken jasmine ya fetsa dan kadan ajikin sa sannan ya haura gadon ya matso pillow ajikin sa

Haka ta dinga juyi daga baya ayadda taki ta so ajikin sa ya nade ta tayi bacci mai nauyi lafe kamar baby akirjin sa,..

Da shike hakan bai taba faruwa ba bangaren sa sai ya kasa rumtsawa idon sa alumshe take babu abunda yake sai shafa surar jikin ta,kansa ya daura akan kafadun ta yayi shiru shikadai yana tunani..

Sai wajen hudu saura ta farka,sai dai tunda taji ta har yanzu a makale da shi sai bata bude idanun ta ba,suffocating warmth dinsa,yadda hannun sa yake yawo yake shafa ta.. .da uwa uba turaren nashi yake mugun shigar ta.. sai ta kasa tabuka komai cikin salo take dada sake masa jikin ta

Da kyar ya gano ta farka,nan suka mike anan ya barta kan gado yayi sallah bai fita ba,hirar nasu sama sama inda ya sata agaba da tsokan akan tayi masa bayanin aikan da ta zo dauka,babu irin sakalci da shagwaba da bai gani ba wani abu daban yake ji aransa idan tana masa hakan..
Wasa wasa sai da suka kai magribh anan tare..,tasha mamaki da taga bai amsa kira ko daya ba,toh bayan sun shirya zasu dawo ne a mota take ganewa ashe wayar ya sa a silent..

Babu kowa nan ya sa ta nufi dakin ta shima ya wuce,wani nannauyan ajiyan zuciya ta sauke akan gadon ta tafada ta lunshe idanu,
Har wajen past 10 sannan ta shirya cikin panda oversized sleeping tshirt iya cinya da shorts Bata sake ganin sa ba har bacci ya dauke ta. Washe gari da safe,bacci ya kulle kansa a daki yake yi bai sauko ba....da asubah tunda nimrah ta shigo ta dinga damun sa da tambayar ina yaje jiyan ya dade ya share ta sai ta sha jinin jikin ta tayi waje.

Dama cikin ta cike da gulma yake,ta dauka da yakai ta islamiya wani waje yabi.. ko bai san da cewa banafshan bata dawo da wuri jiyan ba,gashi ajiyan bayan sun tafi hjy adama ta zo mata bakun ta, ta so ace ta nuna mata yarinyar amma sai taga dukan su biyu basu dawo ba..

Da shike yau sunday ne tunanin sauya gashin dokin dake kanta tayi zuwa kitso,tasan mohan ya tsana abun shiyasa ma bata cika sake wa da shi agidan ba,in yana nan sai ta yafa dankwali ko veil amma bata jin har zata fasa..

A london ma ita sam bata daura dan kwali sai ya kama,amma duk abubuwa ne wanda ta sadaukar saboda auren sa da kuma tsaban son datake masa.

Cikin wata tsadadiyar jumpsuit fari da baki ta shirya kanta tsaf,ba lqifi ta tsokalo kyau,..
Taku take zubawa cike da rigima tana tattatlin kanta,..this is not more than the life she wants amma ya ta iya? Mohan ya fison komai ya tafi a tsarin sa..

Da a gidan su ne yanzu da sai yadda tayi da masu aiki amma anan,gashi duk ya takura su.

Wani bin tana so ta zauna agidan ta tayi mulki,taga masu aiki barkate ana jera mata abinci agaban ta tana wulaknci ana mata fadanci amma duk hakan yaci tura.

Tsaurin ra'ayin mohan yasa dole ta dawwama da ciye ciyen pizza da burgers,sponge cakes da kayan kwali idan har taci abinci tsabanin haka to a hotel ne tayi oder,nan kuma sam bata so sabida baya ra'ayin ta.

Da taga banafshan na abinci mai dadi kuma yana bada mijin ta sha'awar ci,abun ya sosa mata rai bana wasa ba..
Sai dai taki nunawa ne don kar yace itama tayi taji kunya agaban yarinyar .

Taso ace ta iya girki but is very much imposible for her,nimrah irin matar nan ne da ko indomie bazata iya sarrafawa dakan ta ba.

Tunanin ta idan ta fito za taga an kimtsa gidan as usual sai taga shiru...
Wani tsaki taja tana duban agogo its almost 10am,da wani kasaita ta taho dakin ta buga kofar bata banafshan na kwance bude ba,

Cikin ta ne yake mata ciwo har zazzabin cramps din na neman shigar ta,

Tana bankade kofar ta fara masifa da kalamai masu ban tsoro,..Har tana mata barazan kai karanta wajen mohan akan jiya bata dawo gida ba
Amma Da shike ba da hauka take yi ba sai abun yayi sauki..

,har yau tsoro nimrah take bata ,amma tana shiru bata kula ta ba..haka kawai taji ta mike ta fito ta kimtsa gidan tunda ai ba mutuwa zatayi ba..

Tana biye da ita,ta fito ta shige kitchen,ta fara kenan amai ya taso ta agaba kamar zata cire hanjin cikin ta..

Tace emmm? Daga na saki aiki sai ki fara fetsa min kazanta?...
Tahowa tayo azafafe zata daura mata mari....taji motsi asama kallon su yake yi kamar da tun tuno yana wajen..

Coffe cup ne a hannun sa ya dake ya cika Tam ya daure fuskan sa..nan ya bata oder akan ta daga banafshan takai ta daki..

Iya kukkuni da surutu nimrah tayi,kyankyami da maganan banza ta fade su amma hakan ta tallafa ta kaita daki

Kafin ta ajiye ta ta fito yasa an tattara wajen,..

Masifa tayi ta mata tana kiran ta mayya..ita kuwa sai aukin hawaye take.. tsaban murdawan da cikn yake har rawa jiikin ta yake yi.. rike da cikin tana murde murde...sam ta rasa meyesa tun tarewar auren nan nata period din ta ya ke wahalar da ita sosai haka..
Har nimrah ta gama tayi waje bata sani ba
Wani wahalllen bacci ne yayi awon gaba da ita,.

Bata san komai daga abunda ya wakanaa gidan ba har sai da ta farka,agogon wayar ta ne ya gwada mata karfe 2 ya wuce,runtse ido tayi alaman bataji dadi ba yau ma tayi missing islamiya.. nan ta mike da kyar,ta shiga bathrum ta kimtsa kanta, da shike ma yanzun babu ciwon ciki zazzabi ne ke neman taso mata mai zafi sai ta daure ta sauya sutura zuwa riga da skirt na karamar holland,tsabn yadda bata jin dadi bakin ta har bushewa yayi as usual chappete mai qamshin strawberry ta goga ma bakin ta koma kan gado ta nitse..yau ko sha'awar bude sytem din nata bata ji ba.

Wani baccin ne ya sake debar ta,loss of appetite ya hana ta cin komai sai kasalan empty stomach ya dada sa tayi pale...

Shikam dama yasan meke damun ta don haka ya fice tun tuni..

Sai dai daya ji shirun yayi yawa Daga inda yake Allah Allah yake ya dawo ya duba ta,don ya kira layin ta ayayin da take baccin bata sani ba so bata dauka ba.
By 5.05pm ya shigo gidan nimrah ma bata dawo daga saloon din ba.
haurowa sama yayi da sauri ko dakin sa bai biya ba ya turo kofar dakin nata dakin...

A kwance ya hango ta..Yayi sallama bata amsa ba,thats very unusal of her sai ya iso kan gadon ya same ta,yadda ya lura da yanayin nunfashin ta sai yaji wani iri aransa.. kallo ya bita da shi mai cike da tausayi...yana taba goshin nata yaji ya dau dumi ,idon ta alunshe yake amma ta san da shigowa r nasa kawai tayi laushi ne amma qamshin jikin sa ya sata dole ta dan bude snyayun idanun ta dake kwacewa da layi kamar zasu lumshe kansu.

Ya sauke murya cikin salo,yace how u feeling? Tayi shiru cahn ta sake hawaye..a hankali ta furta lpya'dada matsowa yayi yana kallon cikin idanun ta,hannun ta ya kama ya shiga murzawa baice komai ba yaga ta lunshe ido,sai dai kuma ya rasa meyasa hawayen ya kasa tsayawa..jawo ta jikin sa yayi ya shiga petting bayan ta....
A hankali ya fara mata muscles massage.. yana sumulmumawa yana shafa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login