Showing 138001 words to 141000 words out of 245996 words

Chapter 47 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

6591

yaran sukayi sai su kayi shiru suka kalle ta irin wato kin dauke masa hankali da kwalliya ko

Har ta iso gaban su ba wanda yayi magana,"duk dama bata sake fuska ba she looks stunning hakan kuma ya bata musu rai'

Kansu ta iso ta tsaya batace musu komai ba itama..ya kalle ta ya kalle su kowa yayi shiru tabe baki yayi aransa yana jin jina musu sai yace comn girls lets play,..

Wani dadi suka ji da bai mata magana ba,da exciteness suka jefa kwallon cikin ruwa ya cafke"suka fara dariya.

Cikin neman tsokana shantelle tace ma banafshan join us?

Haushi abun ya bata tayi mata yake amma tunda tasan basu jin hausa sai ta make wuya A shagwabe Tace yayah mohan...,ya mata kallon what?
ihun ban haushi da yaran ke yi sai ta rasa me zata ce kawai Tace ni yunwa nake ji..

Yacee,ok jeki ci abinci akwai a kitchen.

wani lumshe ido tayi ta sake budewa cikin shagwaba ta daure fuskan ta,yana lura ya basar da ita ,batare da kulawa ba yace jeki mana ko sai nazo ne?

Tace ehmmm?..ni kazo mu tafi'ya juyo suna hade ido ta kau da kai tana turo baki.

Nan hankalin yaran ya koma kan su,murmushi yayi ya jefa musu ball din
Zai fito charaf sharon ta rike hannun sa'"the game is not over' ...yay yar dariya don shikan sa mamaki take basa

sai yace i know princess but u see i have to go now.. my wife is hungry ya nuna musu banafshan atakaice...so u will feed her?... shantelle ta fada tana kallon banafshan sama da kasa.

Ya gyada musu kai yace cmon have fun girls..,

yana sa kafar sa waje sharon tace but raider,i asked mumy to prepare your favorite food won't u eat with us anymore? Kamar zatayi kuka ta fada alaman tanajin haushi.

harde hannu banafsha tayi taja ta tsaya tana rokon Allah ya raba ta da wayayann fitinannun yaran.

Ya kalle ta yaga har idanun ta sun ciko sunyi tsuru tsuru gwanin tausayi yace of cous i will princess...kiss suka manna masa a kuncin sa gefe da gefe...sannan yace musu suje su shirya zaizo shima.

Suna fita a ruwan itama ta kama hanya zata juya ta barshi yace baby,...wait!

Cikin ranta taji dadi amma da kyar ta tsaya ta jira isowar sa,fitowar sa da yayi ya jawo towel daga lounger yana share jikin sa ..
Kan kafadar ta ya dafa kadan suna tafiya yace kince kinajin yunwa muje ki ci abinci toh
Ta dan ja kadan cikin sanyin murya tace ni fa bazan ci nasu ba.

"Yace hmmm akan me,why.. tayi masa shiru yace ok fine i wll eat with the angels ,you have fun alone.. ya shiga daki ya barta a bakin kofa.

Biyo sa tayi tana kumbura fuska bai kula ta ba sai da ya shirya kansa ya sauya kayan sa zuwa long sleeve navy blue shirt da wandon suite dinsa na kayan wato light grey bai saka jacket din ba,..

Bayan ya gama fetsa Turaren sa agogon sa ya daga a hannu Zai fita da shi ta dan tsaya gaban sa alaman bazata bashi hanya ba

Hannun shi ya daura akan waist dinsa ya sake wata Karamin mischievious smirk

Ya sake matsawa slowly cikin yanga ta sake binshi ta toshe hanya

...wai mekike nufi da ni ne bani son fitinan ki fa.

'ni bana fitina ai kasan wanda suke maka fitina,this is just 7.30am shine zaka je wani waje cin abinci..

Ya dago ya kalle ta yace hmmmm Dariya ma take basa amma sai ya fuske yace why not'7.30am and so what

..tace a'ah kam its too early ,..just stay ai nima zan dafa mana kaji? Ta shaagwabe tana fada tana wasa da hannayen ta cikin sakalci da yauqi.

Yana kan saka agogon sa yace no thanks Ai basu zasu dafa ba ..kamar zatayi kuka tace yah mohan pls dont go..kallon ta yayi yace muje tare toh

Ta girgiza kai alaman a'ah..

Yayi karamin tsaki kamar abunda take baya damun sa,
yace kinga tafiya na ya dan wuce gefen ta zai bude handle din kofar

wani fitinannen muryan kuka ne ya sauka a kunnen sa ta makale hannu a fuska tana cewa 'ai baso na yaran kan suke yi ba'i dont want them to be angry seeing me eating their food..

Yayi scoof mai dauke da murmushin neman tsokana Yace what? Waya fada miki basu sonki,yaushe?..tace a'ah fa, yay mohan kofa magana basu son min sai suna harara na kuma ai kaga ko gaishe ni basu yi ba.

Yayi dariya yace not enough reason ya jawo ta kusa da shi ya kalle ta'
'dada daure fuskan ta tayi yace ke kin gaishe ni yau?..tayi shiru ta turo baki kasa kasa tace nidai kar kaje...ai zan gaishe ka idan ka zauna din.

Ya juya kansa kamar baiji shirmen nata ba,yace no way... rike kayan ki kinga sukam muna tashi suka gaishe ni and now i can't ditch them..zasuyi fushi dake.

Sabida kai baka musu laifi ko? Ta tambaya tana tabe baki
Yace yess kema baki son su shiyasa suke kin gaishe ki..

Toh Shall we? Suka hade ido cikin ido yana dada kallon kyakywan fuskan ta"sace fuskan ta tayi cikin mulki da sarauta gwanin sha'awa tana boye fuska....yace hey, i promise u will like them mmm? ya kamata fa ku saba..thy are very lovely...

Zo muje ya riko hannun ta dan dole suka fito batace komai ba
Kafin su isa har sun sa cameron ya kira sa akan suna jiran shi yace musu yana zuwa.

Kan wani katoton outdoor dining table aka shimfide dishes din,
Har sunje sunyi kwalliya sun sauya ma kansu kaya zuwa bomb shorts na blue jeans da pink tank tops da shike yara ne sai suka haske wajen sukayi kyau sosai

Su sunyi hakan ne sabida dazo sunga tayi nata sunji haushi
,bayan gaisuwa tsakanin su da mrs megan sai suka ja masa chair ya zauna a tsakiyar sa
Ita kuma ta zauna tare da cameron da mrs megan
Duk dama abincin yayi dadi amma sam bata jin dadin shi,.gana daya suritun su ya dame ta barin ma dataga suna wasa da abincin abakin sa...
wannan ta bashi wannan ta bashi.

First time da mrs megan ta fara gane cewa akwai matsala tsakanin su da banafsha time to time sai ta tsawar tar musu har aka gama.

Sai Mrs megan duk ta kora su ciki ta bari daga ita sai su biyu,nan ne take gaya masa tsarin abubuwan da aka shirya na wasan da zasuyi yau din.
Already shi yasan bakin da zasu zo masa Sai yayi mata jinjina yace ma banafshan ta zauna da mrs megan shi zaije ya ga bakin nasa da suka zo yau da safen a third range dan anan yafi kusa sosai da filin wasan.

Badon smiles din da matar take mata ba aranta sam bata da niyyar zama da su.

Bye suka yi da shi ya wuce
inda matar ta mike zata fara tattara kayan abincin itama sai ta shiga taya ta suna kaiwa kitchen.
Yaran suna wasa amma idan suka ganta sai su tsaya kallon ta kallon maita..

Bata kula su ba matar kuma na lura da su tsaf sai tace ma banfshan ta zauna falour da su tace ah'a zata bita kitchen,

Duk yadda matar taki haka tabi ta kitchen din tana taya ta dauraye dishes duk dama tace ba sai kinyi ba..

Suna cikin aikin Cikin salo mrs megan take tambayar banafshan ko ta saba da fitinan yaran musamman sharon da shantelle

Itakam batace wa komai akan su sai dai ta yi murmushi..tace ai wajen yaya mohan suka fi zama..

Nan matar ta dauki dama wajen bata hakuri sosai tana fada mata cewa kar taga suna misbehaving ba halin su bane..
shi ya sabar musu da hakan amma kar ta damu yana da babban dalilin sa nayin hakan.

Murmushi tayi tace mata ta fahimta,kuma ai yara ne akwai irin haka.

Daga haka suka fito ta runfar waje ta bakin pub din akan wasu chairs suka zauna su biyu suna kallon wajen

, nan matar ta fara jan ta da hira,tana bata labarin yadda ake game din wanda zasu fara by 10am su gama by 3.00,

mutane ne masu ji da kudi da aji from diffrent countries suke zuwa masa amma For the past 7years shi kadai yake cinye qasar sa.

...yanzu haka wanda zasuyi its just a friendly ride babu alakar sa da business...

shiyasa most of them zasu iya tahowa da yan matan su domin shakatawa.

Tana fada kuwa sai ga wasu cars a gefen beach din sunyi parking ,

Kyawawan yan matan turawa ne tsalallu haddadu aka sauke tare da wansu young bills sun doso hanyar range din.

Shiga ciki ,..matar tace mata alaman bata so suzo su same ta anan.

Mrs megan din ne ta tare su ita kadai nan mazajen suka fitar da kudi mai yawa sukayi oder kala kalar drinks,ice creams da smoothies masu aikin wajen suna biyo su da shi

Ko wacce da irin jaw droping dressing dinta kasan dai karuwai ne amma ba irin wanda ko wani namiji zai iya daukar su ba,babu abunda suka rasa na jiki,aji da arziki ...

Shigowar mrs megan flats din taji da kunnen ta suna hada plan din kin sake mata magana'
Shi cameron ne ba ruwan sa,..
Sai kawai ta tura su wani daki a baya tace suje suyi wasa.

Duk sai kumbura fuska suke tunanin su yau mohan bazai fita da su suyi kallo ba tunda akwai banafshan.

Zama suka yi suka cigaba da hirar su har lokacin da za'a kusa fara wasan yayi bai shigo ba..

Nan kuma a waje Ko ina ya kaure da surutu,ga slow music da djs,..

beach rides wasu suna wasan su anan,dates da masu hada business connection wasu kuma babu ruwan su da ko daya drink kawai suke sha damuwar su dai ayi wasan su gani.

By 9.45am aka fara zama afili,kowacce ta kure adakan ta wajen fito da tsarin kyaun ta,wasu ma namiji daya ne su mata biyu ajikin sa.

'tun tuni ta rasa yadda zatayi gashi bata dauko waya ba cahn dai ta daure tace ma mrs megan Zanje gida,
alaman zata je site din su.

Murmushi kawai tayi tun kafin ta amsa sai ga sallamar sa
,..ido suka bishi da shi dukan su biyu suna kallon yadda aka sauya masa tsarin gyaran gashin kansa.

Low cut ne mai riffs wanda yafi na da shiga ciki da shape.

agaban sai aka yi dyein da fari dan kadan akan rif wanda ya fito bisa tsari
Kamar furfuran gaske.

Hakan ya dada bada fuskan sa wani charming youthful and rich look,kayan polon ne ajikin sa riga da wando

Matar sai tayi murmushi ta basu waje...

Yana kallon ta yace hey ya shafa fiskn ta ya hade a tafin hannun sa,...bata san sanda ta riko hannun sa ta dan kalle sa itama ba.tun kafin yace wani abu tace yaya nima zan bika...
"wanna watch right?ta gyada kai..yace ba yau ba kinji?...tace what..

Jin motsin surutun yaran yasa suka yi shiru dukan su ta dan daure fuska yace can i go now ko na rakaku?kamar zatayi kuka Tace ina zamuje din..,

Ya mata nuni da first range house daga nesa ta window yace cahn zakuje
u will enjoy ur watch from there..ga mrs megan da angels and ofcous cameron ai shi baya hararar ki ko?

Ta dan yarfa hannu cikin rashin gamsuwa da hakan tace to meyasa bazan je tare da kai din ba.

"ba yabao ba fallasa yace Im jeolous..so u can't do that"kiyi abunda nace miki kawai mmm ...

ya matso kusa zai mata kiss ta kaucar da lips din ta hade rai .

Yace ok fine..wish me luck ya sake ta...

zai juya saiga yaran sun bullo take suka haura jikin sa kan gwiwar sa yayi ya riko su....

Yaba shi suka fara yi kamar ba yara ba cikin kyawawan kalami suna ce masa he is the best kuma yau ma shi zaici musu qasar.

Cikin jin dadi ya shafa kan su yana mai rungumu su duka biyu sai suka manna masa kisss agefen kuncin sa,

Wani irin bataa rai tayi tana kallon su, a fusace ta juya da tsaki a bakin ta sai suka ci karo da mrs megan.

Ganin sun hade ido Da kyar ta iya hadiye haushin ta wanda bata san me ya zafafa mata shi ba tayi yake.

Atakaice Yayi musu sallama ya fice abun sa..
Sannan Suma suka nufi cahn


Waje suka nema kowa ya zauna,babu abunda basu kallo daga nan amma dai babu wanda zai sanda da su.

Bayan kowa ya samu position Shiru ne ya ratsa wajen musammn ma data fahimci cewa mrs megan ta gano ta dazu taji haushin yara.

Sharon ce a gaba sai yar uwan ta suka tsaye suna kallon su daga tsaye suna surutu suna comenting.
Wani abun ma idan ba don su ba da bazata sa hankalin taa ba.

Haka kawai taji sabon salon jituwa ya shiga ranta akan mijin ta,
Sai taji kamar kwace shi za'ayi.

Har ga Allah jira take agama wasan ya dawo mata ita kadai.
Mrs megan ce ta kawo musu shayi da milky cream short bread mai shegen dadi.

Bayan ta gama ne taje site din su domin yin sallah ahakan ma Cameron ne kawai yayi offering zai rakata Ta amince

Shiru shiru basu dawo ba sai da aka gama komai
Har wasu sun fara watsewa a private jets and helicopters din su.

Ayayin da ta dauke lokaci tana sake wanka da dan kimtse kimtse Cameron ne ya zana wani haddaden boats da simple pencil and afo paper
Abun ya burge ta sosai sabida badon taga ni da ido ba zatace wani professional artist ne yayi zanen.
The boys is talented but not as talented as her sabida itama ta iya zanen sosai shiyasa abun ya shiga ranta ..

A hakan suka fara sabawa duk dama baison magana yace mata zai zana mata gida mai kyau...itama tace idan ya zana zata zana masa nashi mai kyau..

Bayan asr suka fito zasu koma range suga meke faruwa nan ta saka riga da skirt amma na kanti,grey da pale yellow shirt wanda ya dan sake ta kadan suka dawo wajen zaman su.

Dai dai ana shirin gamawa kenan kowa na taya shi murna it seems like yau ma shiyake leading
Cheers da Ihu mai cika kunne su sharon keyi suna tafawa "i knew he will make it i knew ittttt... ,kamar wanda aka musu alkwarin wani abu suke murna da zuciyan su

mrs megan kuwa na chan tana lura da masu aikin pub din

Itama banashan tana kallo amma sai Tayi shiruu ,dai dai mohan yana crosing finish line

Cameron yayi hargowa da hannun sa yace yessss...heyy look,yayi taping din ta ,..thats ur man"he alwys win i just wanna be like him don't you?...yayi dariya yana tanbayar ta

Itama sai ta dan yi murmushi nan ta cire nauyin dake danne ta ta kalle sa da kyau akan dokin.

Wani mersmerising feelings ne suka debe ta,kakkarfan gwarjini da muhibban sa da bata taba gani ba sai yau suka bayyana mata '...his charming smiles ga wasu mahaukatan sexy muscles dake murde a sandan hannayen sa duk sun motso yana juya su hannun shi rike da sirdin kosasshiyar dokin sa.

He is very happy,irin wanda inba kazo nan south africa ba bazaka taba gani a fuskan sa ba

Wani lumshe idanu tayi tana dada dauko scene din dayake kare finish line din a idanun ta...He's so cute when he cheers
..
Jarumtar sa da gwarjinin sa ya wuce wanda za'a zuba a faranti akai kasuwa.

Ta sake baki bata sani ba Cameron na lura da ita...yayi murmushi yace hmmm..ta dan kalle sa irin what,baice komai ba ya tsura mata ido...sai sukayi dariya tare.

Mrs megan ne abakin door basu sani ba sosai taji dadi data ga haka sai ta karaso tace musu have somthing to eat,tana ajiye farantin shantelle ta zo ta dauka kwalin ice creams guda biyu ta jefa ma yar uwan ta'

Suna gaya ma maman su labarin mohan,
Eat,cameron ya fada yana mika mata wani chokolate,taso taki amma sai yayi saurin karanta ta yace its my favourite...who dosnt eat it does not like me,a takaice tayi murmushi
Tace really nan tayi bite tanaa kallon sa jikin jin dadi ya gyada kai alaman yaji dadi suka cigaba da ci.

Bayan komai ya lafa,ya shigo kowa mikewa yayi tsaye da murmushi akan fuskan sa banda yaran da suka mamaye shi...

Mrs megan na neman controling dinsu amma haka suka ki sam..gashi ta lura matar sa ma na bukatar jin dumin mijin ta.
Ganin bai wani kukata ba taja tayi shiru abun ta "Cameron ne ma ya dan sa ta bude baki tace masa "congrats"da ya gaya masa ai itama ta kalle sa taji dadi.
Akwai wani field na buga basket ball akan beach din dake gaban pub din dan haka Yaran suka dage sai sunje wajen wasan da shike sun saba yi after game kafin six na yamma ya yi.

Dadin karawa yau da ya zamto akwai wani rich army officer daya zo daga brazil da yan matan sa biyu acikin filin game din suna neman patners.

Har ya tallafo su zasu tafi ya juyo yace mata "tazo suje amma boyayyen kishin ta ya sa ta make kafadan tare da murkuda baki alaman bazata je ba"cikin jin haushi..

Hakan bai hanasa komai ba suka tafi,...

Fitowar mrs megan kenan ta kalle ta ita da cameroon dafa kafadar ta tayi cikin sanyin jiki tace my dear meyesa baki bisu ba".its fun ko baki gaji da zama anan ba.

Ta rasa ma me zatace sai tace im not in the mood maaam,cameron is here im not bored..roght cameron?

Yayi murmushi yace yess..

Badon ta so ba ta kyale su suka tsaya daga jikin rumfar suna kallon su.

Cire riga soldiern yayi ya bar kansa da dogon wando,haka shima mohan din yayi amma da singlet mai kauri ajikin sa

Sai ya kasance kowa na yaba opponent dinsa tsakanin su sharon da dalla dallan yana matar dake gefen soldier.

Tana jin komai don haka aranta bata taba sanin yaran sun wuce tunanin ta ba sai yau..

Don ko ita akace tana yaba shi haka tasan bazata iya yi cikin sauki ba..
It din't occour to her that yara kanane tuni idanun ta suka ciko wani zafi da zugi zuciyan ta ya fara yi mata....

Cameron na shiru yana satan kallon ta Tana ta dannewa amma abun ya kasa,she cant believ yaran sun sa mijin ta a gaba da soyayyar da bata iya tunanin zatayi masa.
Meyasa ma bazai na kula su ba iya abunda ta gane yanzun shine duk wani salon da zai sa shi farin ciki shi kawai suke bi basu damu da komai ba.

Tsabn dadin wasa net

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login