Showing 180001 words to 183000 words out of 245996 words
me call dad now ,a gskiya ban yi tsammanin haka daga wajen mum ba,..the way he sounds kamar abin yayi hurting dinsa dan haka yasa himman kiran alhj muamar a take...
Mohan Ko gama Katse wayar baiyi ba sai yaji inuwar mutum akansa.
Shanyayyun dim eyes dinsa ya dago ya kalle ta da shi tamkar in akace masa tashi akan gadon bazai iya ba,.
Wani gatsine take,ta bi tadora hannun ta bisa kugu ..riga da wandon bacci matsastsu kuma shara shara ne ajikin ta bata ko daura kwali ba
Bata ji dadin haka ba cos taso tazo masa a shirye,..
Yanzi gashi ta sake wanka ta goge kwallin sihirin nata dama gudun kar asake irin na dazu sai taxo duba sa.
Shikuwa ko ajikin sa kalon ta yake normally,tunda ta shigo babu sallama sai shima baice mata uffan ba.
Ganin yayi hakan ya sa taji cikin ranta ya hassasa da takaici. ..wai shin wanann gayen baisan ya bata min rai bane ko tsaban iya wulakanci?..ohh gosh what im i doing in his room,kar yaga ko na biyosa ne,ita kadai take kullawa take sakewa aranta
A fusace ta juya zata fice Sai yadan riko hannun ta.
Wani bugun haushi takai ma hannun ta kama ta ciza sai da ya fixge da karfi
Sau daya ya yarfa hannun ya tsime Yana bin ta da ido Ko yunkurin tashi agadon baiyi ba Normally yace
Are u insane?... kamar bai jin zafin cizon Yace And why must you bite me..
Cikin tsiwa da tambada mai nuna rashin da'a tace masa
...Yess!! I'm insane...you drive me crazy da kayi ma yarinya sa'ar abunda zaka iya haifa ciki...
You Bloody cheat,..
Allah ya kiyaye karya wallhy mohan ka bani mamaki..muryan ta har na rawa ta fadi tana hushi
Shikuwa ko ratsa shi maganan batayi ba,dan Wani irin salon Kwafa yayi ya gyara zaman pillown sa yana fuskan tar ta
hankalin sa a kwance ya sauke wasu munafukan Murmushi mai tozarta sirrin zuciyan duk wanda ya kalle sa.
'Yace nikuma mamakin me na baki?and Why are you panting kamar wata yar dambe
..are you for real?
Yadda yayi maganan cikin tsantsar rashin kulawa yasa taji wani zafi a kirjin ta
Cikin ranta tace kutumar uba,..
Lallai mohan ya raina ni"all this while sai yanzu taji zata iya daukar kalma daya daga abunda kawayen suke gaya mata..
Tayi sake,ta bashi dama wajen nuna masa zata iya komai akansa..
Maybe shiyasa bai ma dami dani ba"...ina chan ina ta kashe kaina akansa,bai ganni jiyan ba amma bai damu ba.".wato ni da nake son shi sai naci duk wani kashin sa ko?
Cikin azalzalan masifa masu tafe da cin rai ta shiga surutu ta inda take shiga banan take fita ba,
Shikuwa shiru ya mata,ya dada bajewan sa akan gadon da kyau yana kallon ta.
"wani bin ma reaction din da yake nuna wa tasan cika masa kunne kawai take da alamun sam baya assimilating din komai.
'gashi har tayi hawaye shataf
,tana yi tana diri
Chan data gama tayi shiru..
Hmmmm kawai yace,ya maida pillow sa ta gaba ya bata baya..
Ko motswa lumsashahun idanun sa basuyi
"agajiye kuma a nitse ya shiga maganan sa tamkar wanda yake tasowa daga layin barci
Cewa yake"
Let this be the last moment da zaki ambaci mahafiyata acikin kalmomin shirmen ki..
Gida nawa ne,mata ma nawa.
I decide on what to do and what not to do.
Isn't it a lesson enough for you?...ko ke makauniya ce?are you deaf as well?wani irin muryan slangs harufan sa ke fitowa da shi masu aji da dauke hankali
..
Sai ya maimaita mata daya daga abinda tace
"idan bakayi tunanin yadda zanji ba amma ai mahaifiyar ka ta hana ka...must you have sex,?"
Yace Toh kisani this is my home my married life,
Anan gidan zan iya komai sai abunda Allah ya hana.
"...Wato ke baki da aikin yi ko?...toh nidai i won't warn you kici gaba da abunda kike yi.
Wani irin juyowa yayi ya bude lumsashun idanun nasa ya dasa mata,wani devilish cute smirks,kamar bama shi tayi ma masifa ba..
yace To sai kije ko?.. i think Uve over stayed ur welcome.
Irin dariyar mahaukatan nan ta tsare shi da shi tace Of cous,. Uve done ur worst mohan
LAnd i will do mine,right now
Ta fita a fusace bugujum bugujum
Kada kai kawai yayi ya sauko ya saka takalman sa ya biyo bayan ta
Dakin Banafsha ta nufa,..
Ita ko Tana kwance akan gado ta dora system saman cikin ta
...tana kallon film din Death race 4 tana shan wani kakkauran condense milk adan bowl.
Bata hankara ba taji an banko kofa,
kafin ta mike nimrahn tayo kanta ta jawo hannun ta da karfi duk sai da madaran ya zuba ajikin ta,..
cikin wani hatsalalen
masifa tace get out of my house.
...kifita min a gida na kije kinemi gidan uban ki..Ki raini ciki.
Shigowar sa kenan Ya samo ta riko hannun Banafsha Wacce ko kokarin kwacewa batayi ba
ok dan nace nine da iko agidan shine bari ta gwada min ban isa ba....?
Dama ranshi abace Yake yau kawai nunawan ne bai iyayi..
Baice komai ba ya karaso gaban su ya kwato hannun Banafshan daga nata,sai Ya ajiye banafsh a gefe ita kuma ya riko ta "
Yace get back to ur room yana shirin turo ta waje.
Dan Shi Sam baya so suyi abunda Banafsha zata fara raina ta,ko maya fadi wani abu da bai dace ba
Wani irin fincike wa tayi tace,kasa keni,she has to leave this house
A fusace ya sake ta Yace toh in gidan naki ne sai ki fitar da ita mugani..
Kallon su Banafsha tayi tana dan yarfe milk din ya faccalu mata ajiki fuskan ta a daure..
Yana lura itama sai ya mata kallon me kike jira da bazaki je ki cire kayan ba.
.suna hade ido wani zumburo masa baki tayi ta kama hanya zata shiga bathroom
Ba kunya nimrah ta zo ta gaban sa zata wuce ta finciko ta,ganin yadda ya finciko ta itama yasa banafshan
Da sauri ta lume bathroom din ta kulle kofar ta ciki...jingunuwa tayi daga bangon tana jin su.
Wani masiffafen kishi ke cin Nimrah inta gansu duka su biyun gaba daya sai taji ta a sama sama,nan sai ta fara cewa
....."i no longer
Mean anything to you Mohan,gidan naka ma kace banawa bane banda iko dakai bare wani abu...yanzun komai nata ne ko?hmmmm tunda Ni ban haihu ba wata zata haifa maka'
.kenan bani da kima ko daraja a matsayi na ma matar ka ko.
Jikin sa ya bashi Banafshan najin su
sai yace
Enough nimrah...
enough!!!! Ya dan daga muryan sa
Kuka ta kuma fashewa da shi Zatayi magana..
Yace mata ni nagaji,..and i want to make things clear from now on.
Ke da banafsha daya kuke awaje na... You two must respect me,Ni ban bada wata mace daman min sharia Ko hukun ci agida na ba
Tunda Kece babba Kar naji ko nagani kinsa hannun ki ajikin ta...
Ina dan nace tana respecting dnki kamar elder sis shine ya zamto miki abun wulakanci.
To daga yau ki sani itama nan gidan tane kamar ke,and she has rights
Respect A tsakanin ku kuma
Kun san ya za kuyii ku same shi
Ni dai Bana son hayaniyar na taki im done with.
Kaiwa nan Yakama hanya ya fita..
Da gudu ta biyo sa hade da share hawayen Kann fuskan ta tace :wallhy baka isa ba..Ni ba dai dai nake da Banafsha Ba,
imma ka fada ne akunnen ta dan taji ta dada raina ni..
To hell with you and her mohan
kar ka sake zuwa waje na muddin baka Je Yanzun ka nuna mata nice gaba da ita Awajen ka ba.
Daga yau Bana son ku sake shiga damuwa ta agidan nan Kowa yayi harka gaban sa
Sai Kaje din ka cigaba da rayuwar ka da ita amma dai ba dani ba.
..
I hate you i hate her u disgust me.
Ta fada cikin idonsa ta tafi ta bar sa anan..
Cikin ranta babu dadi kam amma ta kudira nuna masa cewa itama tana da zuciya
Hoping that tunda bata taba share san ba
..yau da ta dance ta yi zuciya da shi din maybe zai sauko ya lallaba ta..
Kada kansa kawai yayi ya ja tsaki ya wuce ya dawo dakin Banafsha
Itama Fitowar ta kenan daga bathrum daure da towel Tana shirin tSame jikin ta,da Shike baiyi sallaman da karfi taji ba a tsorace Ta sake towel din Yayi kasa Baki daya... Ayayin da yayi sauri ya karaso gaban ta#SURAYYAHMS.. follow acct
#surayyahms
*🍒🌺AJALIN SO🌺🍒*
_WATTPAD SURAYYAHMS_
Dedicated to Umherny Nersallah
45
_Love sick._
Kafin tayi wani kyakwan motsi Ganin sa tayi agaban ta shima a durkufe.
,..wani kunya ne taji ya lullabe ta,sai tayi saurin kare kirjin ta tana mai rusunawa da kyau itama zata daga towel din Sanyin Dayan Hannun shi taji akan nata tukun ta lura ashe Hannun nashi ya riga nata isa kai.
.
Dik da haka sai tarike towel din itama,Ji tayi ta kasa dago kanta bare su hade ido
"kyawawan White hazel eyes dinsa ya dago ya kalle ta alaman ta sakar masa..
bata yi musu ba ta sake ta mike tsaye,jikin ta har rawa yake dakan sa Duk sai taji ta rasa yadda zata yi, gaba ne ko baya zata juya masa ta inda bazai ganta ba,..
Wani nauyin shi take ji Ahakan hannu ta sa ta rufe idanun ta kawai tayi shiru Shikuwa mikewa tsaye yayi da towel din a hannun sa,
Wani miskilin murmushi yake yana yabin surar jikin ta da ido
,.kusa daf ya matso ya warware shi tsaf kamar wanda zai daura mata,sai ya zago dashi tun daga kan waist din ta da duka hannun sa dake rike da towel din,...wani lumshe ido tayi tana shakar qamshin sa...
Lumsashun idanun nata ya kare ma kallo tukun,ya tallafo ta kusa da shi
"A hankali ya dora palms dinsa agadon bayan ta ya shiga shafowa daga kasa xuwa sama,wani lalatacen nishi ta sake mishi 'a dan rude tace Yayah Pls ka bari"..
..dumin hannun na sa akan sassaynr jikin nata ke isar mata salon sakon shi har cikin jinin ta
A hankali yake round da fingers dinsa A bayan ta har ya dawo kan kugun ta,.. bata hankara ba taji hannun shin dake yawo anan din ya sake mata dan karamin tickles mai dadi wanda ya sa ta dan zabura ta sake hannun ta dake kare boobs dinta
Shagwabe masa fuska tayi ta dan turo karamin pink lips dinta kamar yar karamar yarinya Tace yayah Mohan,.. kabari pls stop..,'wani shock yaji na bin jikin sa Data furta hakan Cikin shagwaba.
..Shima cikin wani nau'in kallo mai kashe jiki ya Dada matso ta fuskan sa sai suka hade ido cikin ido
"sun kai 5mints a haka Suna kallon Idanun juna...
,hannun ta dafe kan kirjin sa girar sa ya daga mata fuskan sa dauke da wani salon murmushi,kanta ya kau gefe tayi Tsiririn ajiyan zuciya bata san lokacin da ta mayar masa ba..
Shall we dress Up,ki yau Ranar ganin properties dina ne?
Dan zumburo mai bakin tayi ta sake runtse idanun ta Tace 'ohh,.. ni dai katafi. ..Bai ma ji ba cos can kasan makoshi ta fada
hannun sa ya dora duka biyu biyu ya tallafo fuskan ta yana kallon ta,..'dada runtse idon tayi din Bata so ta cigaba da hade ido da shi..
"Open... Ya fada yana mai hura mata iska a fuskan nata baki daya...
Wani irin yarrr take ji na bin jikin ta...,bai daina ba har saida long eye lashes din ta suka fara shaking
Idanun ta suna struggling zasu budu.
Dan karamin kiss ya dora ma gallant lips din ta, Hade da towel din gaba daya Sungumo ta yayi suka koma gefen dresing mirror
tana hannun san,bai sauke ta ba ya zauna da ita akan cinyar sa A Saman vanity table stool dake gaban mirror.
Da hannun sa guda ya tallafo ta kan kirjin sa..,Lafewa tayi tana jiyo shaukin dake tafiya da yanayin su.."Yanayin ta yana nuna Masa tsoron sa Dake Cin ta arai mammatse Kafa take Tana nokewa..
Murmushi yayi ya tabe baki cikin ransa yana cewa zaki ma Gaji ki dena
Kallo yabi tender hands din na ta daya damke masa rigar jallabiyar sa,Dada matso ta yayi jikin sa sosai sai da taji gaban ta ya fadi ,goga fiskan sa ya shiga yi daga gefen wuyan ta zuwa kan kafadun ta yana shunshuno daddan natural scent din ta idanun sa a lumshe
,riko sa tayi dam cikin fargaba Wani kwalalan
Sauke ajiyan zuciya ta shiga yi Tana jin numfashin ta na shirin daukewa
Daga gefen kunnen ta ya maida lips dinsa
..karan hancin sa ya shiga goga mata a neckline din ta,rawa jikin ta ya soma Yi,a firkice ta Shiga kokwar zamewa daga jikin sa,
bai sake ta ba Sai ya kama fatar kunnen Ta da lips dinsa gently yana zagawa da tongue dinsa..
'Tare suke dauke numfashi sai ta kamkame sa sosai..Tuni jikin ta ya Dada Shiga Vibratiion,hannun ta rawa Yake dakan sa,..jin zata sakar masa kuka Sai ya Dago ta,Tare da aje ajiyan zuciya ya Rungumo ta yana mai dora kansa akan nonuwar ta
,.wani irin shiru yayi kamar neman nitsuwa makan sa....
bugu kirjin ta yake kamar zai fito,..sai chan ya janyo ta tare da sauke ta akan kafar sa tsaye ya mike hannun ta cikiN nashi
....Sit,..ya fada mata a kunne yana nuna mata stool din daya tashi..ba musu ta zauna a gaban mirror Shi yana bayan ta,nan itama take noke kai tana satan kallon fuskan sa ta cikin Mirror
...har cikin ranta nauyin sa take ji amma Taga shi ko ajikin sa yadda yake bin ta da ido ko ita ma kanta tasan bata taba kare ma halittan ta kallo kamar na yau ba,
Zagowa yayi ya maida hankalin sa gaban mirror..
Mayukan shafawan ta masu sanyin qamshi ya fara dagowa,aduk sanda suka hade ido sai ya dage mata gira ko ya sakar mata wasu miskilan murmushi,nan ya taho gaban ta ya Rusuna, mulmula face cream a palms dinsa yayu ya shiga shafa mata shi a fuskan ta
...kallon shi kawai take yi Jikin ta ne
yake sacewa da kansa yana mutuwa..haka ya sake mulmulawa ya shafe mata gadon bayan ta,
Lumshe ido tayi tana jiyo salon yawon hannun sa Anan mai tafiya da duk wani kasala, anan wasu asirtatun nishi kawai take sakar mashi.
Dada rusunawa gaban ta yayi ya durkufa gwiwan sa,...zai dago legs din ta,ta sake kara Ta danke Hannun shi..murya na rawa tace yaya pls stop...
dan hararar ta yayi ya dago kafar Sama, sai da taji sanyin dakin yadan doki kofar shiga kasan ta.
,cike Da Fargaba da tsoro ta rintse ido tana jin sa har ya gama shafe ta tsaf sannan ya dawo sama ya warware towel din data rufe suman kan ta..
Bayan sauke ajiyan zuciya,A hankali ta bude sauyayyaun idanun ta ta cikin mirror Ta kalle sa
Wani irin radadin dadi da ajijiyan sakonnin Da hannun san Ya aika ma jikin tan ne yake mata yawo A kwaKwalwa..
gaba daya ya birkita mata Numfashi,
Warware ribbon din nata yayi ya aje shi agefe
"With much seriounes tana kallon sa cikin ranta tayi murmushi"
Tunani take Tace "ai Gwara ma shafa mai,amma har yaushe ya iya gyaran gashi!sai kawai tayi shiru,
sake masa jiki Tayi dan yau so take Ta ga yadda zai iya gyara mata gashin,
To her surprise bayan ya warware Suman combing ya fara yi slowly and carefully kamar wanda baison taji zafi,dan kadan yayi wet oiling Ya yi massaging,.. sannan ya kunna hair dryer ya busar Ya dada mikarwa yayi mata parking
Dinshi tsaf.
Sosai ya bata mamaki,a 'duk dama tana kallon abunda yake yi amma so take ta taba taji da hannun ta,dan haka ta kai hannun ta zata Shafa
Tana kuwa kaiwa yadan buge Yace daga min
,uchhhhh..tace kasan makoshi ta yarfa hannun tana dan bubuga kafar ta akasa A shagwabe
"Hey,..Do not touch Again, ko ce miki akayi ban iya ba?
Tace,ai baka da Gashin...ya za'ayi
Ma ka iya?..Ni daI zan taba ta turo baki
Hmmm kawai ya sake chan Yace,i have babies Har kin mance su ko?.Sune
Wayancan yaran da kika raba ni dasu da bakin Jaraban kishin ki...Fuskan Sa Dauke Da murmushi
yana kallon Yadda ta ya mutsa fuska,
shoulders dinsa ya dage mata alaman ai gaskiya ya fada
Tuno Su Sharon Din sai ta Soma imagining, so haka dama suke nanike masa?hmmm...wani Hade rai tayi,ta kau da kai bata sake cewa komai ba har ya gama.
A fakaice ta dubi mirron ta ga yadda ya gyaro ta tayi kyau..
Daya dan juya zai nufi wardrobe
Itama A sace ta lafe tana kallon sa,har cikin ranta taji ya burge ta sosai
Wani pink shot marar nauyi ya hada da wani mini half vest mai siririn hannu ya taho Mata da shi..."cikin ranta cewa take yau dai naji jiki..
Haka ya matsi ta Cikin salo shima ya saka mata Kayan yana yi hannun shi na aiko mata sako har cikin kwakwalta lumshe ido tayi Ta Kame Sa
Yace
Kinyi sallah ko? Ya tambaye ta sai ta gyada kai batare da ta bude idon ba
Sungomota yayi ya ajiye ta akan gado a mike ta gaba flat bayan ta yana resting tana kallon shi,hannun shi ya mIka kan lamp ya rage wutar dai dai yadda take bukata,
.Shima kallon ta yake hannun shi na yawo akan flat tummyn ta da babu wani alaman da zai sanar maka cewa akwai wani hallita aciki ,
haka ya dinga mata yawo da yatsun sa a ciki har bacci mai nauyi yayi awon gaba da ita.
Dan kadan ya juya ta gefen dama yana mai gyara mata kwanciya
Bayan shafe ta aduoi..Kiss ya dora mata a goshi sannan ya janyo Comforter ya rufe ta da shi
Sannan ya koma room dinsa.
Washe gari Da safe
Dama da slight morning dizziness take tashi...,bakin tana famar furta adduan tashi daga bacci cikin ta ne ke motsawa tana kuma jin tashin zuciya
dan motsawa tayi ko zataji ta rabe shi sai taga wayam baya gefen ta,hakan yasa ta bude sleepy eyes din nata da kyar ta sauko daga gadon ta nufi bthrum ta kimtsa kanta..
A duk safiya yanzu ta lura sai hamamin tashin zuciya yasa ta amai, yanzu har abun yana so ya bi jikin ta,sai dai muddin aman ya fito bata da matsala sosai sai tsit da yawu dake dan nunawa
Bayan ta yi wanka alwala ta dauro ta fito ta tada sallah.
Daga nan Yan shafe shafen ta tayi ta shirya kanta cikin wata doguwar rigar kanti purple mai shape da kyau,a duk dama cikin nata a tsomare yake amma sosai yake nuna halin da take ciki.
A nitse take saukowa, Jin motsi ya yanke chak a gidan ta yi tunanin Da alamun