Showing 6001 words to 9000 words out of 245996 words

Chapter 3 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

6575

in her memory.."whats all this ta ke tambayar kanta a rude tana rusa kuka..

Its almost 30mints kenan da barin su falo
Bawanda ya biyo ta sai chan bayan ishai hjy mamah ta aika aka kirawo ta..

Fuskan ta yagama kumbura zuciyan ta yayi nauyi da rauni wajen tunani musamman akan iyayen ta..

Zama tayi gefe ta yi shiru batace uffan ba..

Cikin tausayi Da muryan lallami hjy mamahn tace"ki daure ki fadi abunda ke damun ki banafsha"cikin nitsuwa take duban ta...

Itakam She cundt help it ta sake sauke hawayen ta murya na rawa tace "Nannah meyasa zakiyi min aure tun yanzu?im just 14.. i tot sai na gama karatu na kika ce min..yanzu gashi ni ban ma san shi ba kuma kince na zauna da shi ?

toh akan meye ya zama sai ni za'a ce ya aura ko dan ni ba yaaa bace agidan nan?naga ai ga anty rawiya itace ta kai akara mata aure why not her...ta sake sautin kukan ta a shwgabe gwanin tausayi.

disasshen Murmushi hjy mamah ta sake ta matso kusa da ita" tasani sarai bata jin dadi ne aranta
Amma fa auren nan ya zamto musu dole ayi shi tun yanzu.

Gashi dama ita Sam bata so ta girma tafara hango wasu mazan a waje komai yazo ya lalace

Gyaran murya tayi ta riko hannun tace"ohh su banafsha kenan"pls kiyi hakuri ki daina cewa ke ba yaaa bace agidan nan babu abunda zaki fada yayi min ciwo kamar wannan kalma..

i raised you tun kafin muzo nan ko dai ban baki kulawar da ya dace dake bane?

....tayi saurin girgiza kanta alaman a'ah..tana tare hawaye

"idan ba haka bane...To Kar ki sake furtawa.. idan ma nusaiba ce take fada miki ki dena kulata har kina sawa aranki fallin balaga ne ke kan damun ta har yanzu

Ke kuma daban kike.. na yarda da tarbiyan da iyayen ki suka baki da wanda ni kaina na daura ki akai shiya nake ganin yadda zan so ma dan ciki na alheri Haka zan so miki...ko ban cancanci nayi gadara da ke bane banafsha?

Ta dago sofly ta girgiza kai in response

kenan din an zaba miki raya sunnan ma'aiki SAW ya zamto ni da hannu na zan cutar dake?wato don Bani da matsayin uwa agare ki kike ganin zan zalunci rayuwar ki ko banafsha..?

"ta sauke hawaye bata dago ba ta furta "Kiyi hakuri nannah kina da shi...ammmma

Shhhhh ta dakakatar da ita" tsaya kar kice komai anan..
idan har kin amince da na isa dake sai kiyi fatan hakan shine mafi alheri awajen ki ..nikam na dade ina miki adduar haka kuma bazan fasa ba ...kinga iyayen ki ma sun sa albarka tun kafin su rasu so theres no need for you to feel oda wise are we clear now ?

Ta dage kai ta amsa da yess nannnah".
Umm nannah nace ba, ko kinsan meyasa iyaye na suka amince ayi min auren a haka"kuma lallai sai da shi ne?...what really happen nannah pls ki fada min i want to know.. ta pouting lips din ta gaba a sakalce

"ohh kaji min ikon Allah ,Wai shin Banafsha ko Kina da wani wanda kike so ne?

Tayi saurin girgiza kai alaman ah'a duk dama tambayar ya sammace ta ne..

Boyayyen ajiyan zuciya hjy tayi"toh Nima I dont know gaskiya...and dont ask too many questions ok?kije ki huta abunki nasan idan iyayen mijin ki suka dawo kafin ayi auren zasu sanar dake komai da kike so kisani insha Allahu..
.
A hankali ta gyada kai cikin girmamawa ta mike ta fice .

Cikin kwanankin Haka banafsha take jigilan maganan aranta always trying to find out why.

Meyasa dole sai ita kuma meye musabbabn wannan alkwarin..gaba daya she's confused dan babu abunda ta sani kwakwara game da mutuwar iyayen ta

Anty rawiya ce ke dawainiya wajen kwantar mata da hankali a duk rana idan suka samu time sai ta sata agaba da nasiha da zimman preparing mind din ta tasan cewa aure fa kamar wata sabuwar rayuwa ne zata dauka

Duk dama tana jin dadin maganganun antyn amma kuma hankalin ta baiya jikin ta sosai..

Nusaiba kuwa tun ranar bata sake mata magana ba ko dan gaisawa sama sama da ake yi yanzu ta dena bata fuskan haka ma ko sunje schl sai dai tayi ta zunde akanta da abokan ta suna fade fadan maganganu.

Tsoro take ji sabida ranar data gwada ma banafsha tsiwa akan auren hjy mamah ta hada ta alhj muamar a waya har yayi scolding din ta akan banafshan shine kawai ta dan dakaata


Bayan sati biyu..

Shiri ake yi sosai tsakanin hjy mamah da su alhj don Ana saura sati guda dawowar sa da matar da hjya mahnoor dakuma uwa uba daurin auren banafsha da dr mohan wanda zai kama ranar jumuah


_Hongkong dsvr_

"kwance take a makeken exceptional royal bed din ta tana juyin ta a nitse cikin wani yanayi mai cike da kasaita da dauke hankalin mai kallo.....

White lacy tight top tasa wanda ya matso jarkunan nonuwar ta gaba akan wata lallausan Champaing gold skirt kanta babu dankwali

Hakan ya bayyana gashin dokin data sanya mai shegen tsada da aka fi sani da malaysian straight hair tsawon sa ya kai karshen bangon mazaunan ta da shike ma bata da tsawo sosai kuma yar duma duma ce baki kirin a mike sai juya shi take da hannuwan ta cike da rigima

duk dama bana ta bane amma bakaramin amsar
Kim kardashian skin tone din nata yayi ba.

But She's tensed and disturbed"a Yadda ta ajiye fusknta kawai zai sanar da kai tunani take"

Yau sati uku kenan rabuwar ta da Uk amma
Mohan bai ko yi yunkurin neman layin ta "
Kusan dai itace tafi kowa sanin halin sa amma abun na damun ta sosai..

...kenan yayi fushi da ita? ...hmmm to inba ma ina mugun kaunar ka ba akwai namijin da zan zauna masa ne yana juya ni ? Hmm shidai mohan shegen girman kai ne dashi' to in kaga dama kar ka kira ni zan cigaba da zama na and i wont call you eida... ta buga tsaki mai sauti wanda bai kai har ranta ba sabida ta damun sosai

Nimrah?...taji an kira ta bazata ta juyo suka hade ido

Wata hadaddiyar macece yar dai dai shigar ta da yanayin ta abun burgewa matuka.
She's very beautiful to the point that cikin sauri bazaka dago cewa mahaifiyar nimrah bace don kuwa duk da shekarun ta tafita kyaun tsari nesa ba kusa ba.

"Ai Mumy dama kece"...tafada a sakalce tana sako kafarta kasa.

Ayayin da lady ta karaso ta zauna gaban ta sai yanzu ta lura da takardan dake hannun ta tace mumy lpya kuwa?....

Fuska ba yabo ba fallasa tace ke zan tanbaya nimrah ya kira ki .....
Da har za tayi karya sai kuma tafasa ta girgiza kai alaman a'a..

Tabe baki lady tayi tace let it be" kar ki kuma neman sa..,yanzu dai i have a suprise for you my dear fatan zaki bani hadin kai.

Gyara zama tayi tace yess of cous mum menene ne"

Nan ta dawo daf ta dafa kafadun ta tace kalle ni nan nimrah"kirjin ta ya buga kam amma sai ta daure ta juyo a take suka hade ido "nasan kina son mijin ki mohan sosai kuma nayi alkawari zanyi duk abunda zanyi a duniya don ki samu abunda kike so"im i right?

Tace yes mumy what is it yayi miki wani abu ko?

Tace ah'a..ke dai ki nitsu ki fahimce ni

"nimrah,nasan baki manta yadda na sa alhj muamar ya bada dansa auren ki ba ko?
Nan ma ta gyada kai

Karamin ajiyan zuciya lady tayi Tace" toh dani da mahaifin mijin ki mohan mun taba reaching wani agreement nasan baki san da shi ba
Alho its all about ur marriage don haka na amince masa...

Tace ok mum wani agreement ne

"Maganan shine jiya nayi waya da shi kuma ya sanar min yanzu lokaci ya kawo mu na cika wancen alkwarin na sa "
so my dear nimrah,im pleased to inform you that mohan mijin ki is getiing married this weeek.

'Juyowa tayi suka tsare juna da ido Tabi ta karashe da wani irin de-meaning and devilish smirk..


Tsaye nimrah ta mike cikin razana da firgici tace... what?
au..au..aure? mohan din?

Follow#Surayyahms

🅱RILLIANT WRITERS ASSO

Vote
Share
Share ur views

wattpad/instgram *surayyahms*


*S.MOH*
*🍒🌺AJALIN SO🍒🌺*
_XPLICIT ROMANCE_



*WATTPAD SURAYYAHMS*
_Dedicated to umhny nersallh_


_PAGE3_



"lady zineta tace....Yes,mohan din fa?..!

A rikice nimrah ta hatsala ta mike tsaye, Hannu tasa aka ta fasa ihu wani irin jiri ne ya tsastsafo mata nan ta karkace luiii zata fada kasa...

Cikin sauri lady ta rikota tare da daka mata tsawa tace control urself nimrah,im not done yet...

"But mummmy... ta dago a rikice...aure fa kikace zaiyi..ahhhhhhh noooooo...ta dada fasa ihu tace"wallahy bazai yuwa ba "wacece wannan din? i will surely kill her sai nayi ajalin ta..dole ma sai ta bar duniyan nan how dare she....ta wani sake gurnani mai zafi tana huci..

Gefen gado lady ta ajiye ta cikin masifa tace"toh sai ki tashi kije ki kashe ta" nima kinga daga yau na cire hannun na akanki tunda ban isa dake ba..
Saketa tayi Taja tsaki a fusace zata fice da sauri ta riko hannun ta ta sauke hawaye tace...

"Mum kin san bazan iya ba kuma kika yarda? Wat sort of agreement wll go againts ur doters happiness ni bangane ba ...mohan is mine alone how can i evn share him..ita wacece haka da zaki fifita ta sama dani..

Lady Tace just shut up nimrah ke bazaki nitsu ba....?
Ina dai fatan kina sane da yadda nayi nasa alhj muamar ya cika miki burin ki na auran nan?

Ta gyada kai a shakure

Did you even know that asirin mu ya kusa tonuwa akan wanannan maganan,i only accept this agreement sabida na cece rayuwar mu baki daya...
Ita dai nimrah bata cikin hankalin ta sai rawa jikin ta yake tana taro hawayen masu zafi

zama lady ta dawo tayi gefen ta nan ta bata labarin yadda iyayen banafsha suka yi barazanar tono mata asiri akan alhj muamar da kuma yadda ta kashe su har da labarin yadda alhj ya rike banafsha da maganan agreemnt din auren nasu da mohan..

Tace lokaci ne yayi shiyasa na barsa ya cika nashi alkwarin,amma kisani nima ina da shiri na sosai akan haka nasan kuma zanyi nasara only if....sai tayi shiru batace komi ba

Only if what mum? ...nimrah ta kalle ta jiki a muce duk ta karaya..

Karbi wannan ki karanta ta mika mata letter .

In 10secnd ta karance ta dago cikin mamaki da rudewa tace mum?
Mo..mohan kuma?kenan za kice sabida mohan aka kashe iyayen ta kuma akan kudi?.....

Lady tana shiru amma ta tabe baki a kasale ta saki ajiyan zuciya..

Kallon leterr nimra ta sake yi zata sake jefo tanbaya lady tace" wait nimrah komai cikin hikima da basira zamuyi shi this time i want things to go naturally na lura alhj muamar is not sooo easy to deal with....

Nan ta mike tsaye" ni ina da tabbacin yarinyar tana cikin 13 to 14years din ta ne so bazasu damu su fada mata komai da komai ba,.. ofcous shes too young to hear all that ..

Naji labari ance iyayen ta sun ajiye mata sako wajen mai rainon ta"Wancen letter zai iya zamowa evidence akaina nimrah...sun rubuta mata komai dake faruwa game da ni da alhj muamar har da batun auren ta da mijin ki

"But thank god i handle that nasa anje fashi gidan nannyn nata an dauko min takardan gashi nazo na rubuta nawa tatsuniyar da salon rubutun iyayen nata..

I wll foward it today zuwa makarantar su ,za'a bata..She will only read my words hencefoth
kuma abubuwan da nake so ta rike aranta kenan sabida ta samu nisanta daga mohan..
I want her to hate him for her parent's sake..

Lokaci guda ta juyo ta dubi nimra"Shiyasa na sa boldy akan cewa contract din akan mohan ne ba mahaifin sa ba,ke kanki kinsan
Mohan komin sa a rufe yake sannnnfuskan sa murde take kinga kenan Yarinyar zata dauka cewa kowa tsoron sa yake ji shiyasa ba wanda zai iya dakatar da shi.

She's a little girl u wll see zata bi duk wani salon mu..

daga gobe yarinyar zata san cewa wanda ya aure ta yayi life deal ne da iyayen ta akan farashin aurar musu da yarsu akan kudin sa idan har basu ci nasara ba...

Daga wannan lokacin it will be between mohan and banafsha
"So nake sai alhj muamar yayi dana sanin hada wannan auren dakan sa kuma dole zai warware ya barki da mijin ki.

"Wani murmushi mai taushi nimrah ta sake,.. tun tuni sai yanzu ta dawo duniyar mutane take jin kanta dai dai

"i love this plan...ta riko hannun lady idanun ta cike da zaguwa da jin dadi

Yes "Wannan shine makamin mu nimrah i have no choice but to wait da tuni na kashe miki ita.
Kema zaki daure ki cire wani haukan kishi tsakanin ki da ita for now ko barta da shi..
Bana so agane mu acikin hidiman ko kadan kin fahince ni?

Tace yess mumy..
Kar ki damu Nima inada nawa shirin akan sa nayi miki alkawari bazai taba gane ma auren nan nasa ba"
He will have no peace of mind har sai ya roka a raba shi da ita kafin nadawo masa dai dai..

"Goood....lady ta fada cikin yabawa..

sai ki zauna nan immieditly after the weeding fatiha zaki koma gidan ki

Tace yess mum..nan suka rabu ta koma ta kwanta tana hade haden abubuwan da zata fara aiki akan su.

Bangaren su banafsha kuwa da ciwon kai ta tashi yau don haka ma take jin kamar baza taje schll din ba..

Gashi an gama shirya komai na tarban su alhj yau saura kwana uku su dawo gidan ayi biki

Sai dai da sassafe anty rawiya ta zo tayi kiran su ita da nusyyy
Kayan lefe ne aka turo da su daga waje tun kafin su sauko

36 designer boxes black,gold sai baby pink mai kyau da dauke idanu kowanne set an cike sa tammm da kaya iya kallon idanu...

Nan aka taru Hjy mamah da anty rawiya kowa nasan barka ba tantama hjy mahnoor ce tayi wannnan collections din
Kirjin nussaiba kuwa Kamar zai fado kasa tsaban bakin ciki amma haka ta sa ido tana dubawa da kyau shes actually burning in anger yau kam gani take bazata iya dannewa ba ai cin arzikin yayi yawaa kuma.

Dan haka ta ja tsaki ta haura sama ta cigaba da shirin ta...
sam banafsha bata jin dadi amma don karta zauna suyi ta damun ta da maganan auren ya sa ta shirya itama suka tafi makarantar kawai.

Ciwon kan na tsanan tawa don haka yau batayi magana da kowa ba
Dama wata yarinya ce zainab suke shiri amma ajin su ba daya bane ita tana gaba da ita.

Idan tayi tagumi zuciyan ta yakan gaya mata Its probably 3days to her weeding "damuwar hakan ya gama shake mata wuya..

Nan ma Nusaiba na kan taro maganganu da ta shirya zata gaya mata masu cin rai..she juzt hate to think that banafsha zata auri yayan ta

Abunda ya fi daga mata hankali ma yanzu shine yadda su hjy mamah da anty rawiya ke jan ta ajiki yau ace tayi wannnan gobe ace tayi wannan har wankan amarya an fara mata da su gyaran jiki da gyaran gashi
Wani Qamshi mai sanyi ke bin ta a duk inda ta zauna har yakai yanzu tana yawan kebe kanta sosai a makaranta

So washe garin wannan rana.. games da sport kawai akayi inda kowa ya fito a games wear sa
But Sabida gyaran jikin anty rawiya ta bata wando ta saka yau instead of normal skirt fa suke sawa sabida dattin kura da sauran su.


Itakam ma bata je filin wasan ba don da sassafen Allah aka aika a kirata daga offishin academics nan aka bata wannan sakon letter.

Lokacin nusaiba ta gama tara gang din ta yau take shirin basu labarin karya da tozarci da ta shirya akan auren banafsha da yayan ta dama ta riga ta sanar tuntuni cewa banafsha ba yar gidan su bane..

Anan kuma zuciyar ta kamar zai fice akirjin ta tayi gudu taje bayan aji har ta na haki..she cant believe this post mail daga nany lalah ne...Kuma gashi taga rubutun mahaifiyar ta wanda tasan ko a mafarki ne brain din ta bazai mance ba...

Hawaye sun sauko mata har sun gaji dan kansu suka dena "takai miniti 5 tana claiming breath din ta tsaban murna da bugun zuciyan yau zataji koma miye ne ...

A mind din ta tayi tambayar ina zata samu nanny lalah din face to face yafi sau dubu biyu

shes not sure if letter ba da dadewa aka turo sa ba...but ya kayi suka san tana nan makarantar? Abun ya dame ta amma bata damu ba she's already eager sai ta tsuguna ta bude letter ta shiga karantawa.

Kalmomi na farko sun rufe mata idanu"she was doom!!..gani take kamar tana karanta kalmomin wata macen ne na daban bana mahaifiyar ta ba

gashi There was no emotional connections a zuciyar ta da kwakkwalrta hakan ya sa ta dada shiga rudanin ganin abunda ke rubuce"...innalillhi wa inna ilahi rajiun ta furta bakin ta na bari ,da sauri ta rike kayin ta sabida banging din da yake yi duk murnan ta sai ya dawo bakar bakin ciki....

How cud thy do this to me?ta furta a fusace cikin zuciyar ta...

Wasu rin zafafan tururiin kuka ke tsatssafo mata tungada jijiyoyin jinin ta bata iya toshe wa ba ta sake muryan ta tayi sosai idanun ta arufe
Har sai da taji ta rage wani percentage daga zuciyarta sannan ta dago letter ta kure sa da ido"a zuciye tace
" duk akan kudin banza da wofi rayuwar iyaye na zai tabu? Sabida basu da kudi irin nashi ko me?
Ohhh no wonder hjy mamah bazata taba fada min gaskiya ba ashe tasan an cuce ni ne...
Ko boye mata yake yi..

Nasan Hjy mamah bazata bari hakan ya faru ba ai ita tace tana so na ko...ohh nooo..wani hawayen mai turiri ne ya biyo bayan outbust din tears din ta

kanta ta kife da gwiwarta cikin kukan ta firta ina kewar iyaye na sosai ashe duk akan so call mijin da zan auran suka mutu?

nasan da basuyi deal da shi ba yanzu da suna raye tare da ni da kuma bazan aure sa ba...kuka ne ya sake kufce mata tare da rungume kuncin ta cikin zafin rai "tace
Wai meye mutane suka dauke kansu ne? so bcoz

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login