Showing 153001 words to 156000 words out of 245996 words
duka biyu ya sunkuce ta jikin sa ya raba ta da kasa,arikice ta farga ta shiga rokon sa cikin rawan murya...
kissing gefen wuyan ta yake yi azauce yana wasa da labba kunnen ta tun tana iya magana har ta dawo banda nishi babu abunda takeyi"
Salon nashi na yau yafi karfin ta dan Haka ta sake masa ragamar komai tayi lumui a jikin sa yana faman nuna mata zautattun iya kwarewar sa
...Tun yanayi tana kwacewa Daga nan dai har ta bada kai bori ya hau ya buga ya koshi...
Wankan ya mata hade da tsarki ya dauro mata alwala'...suka fito yana rungume da ita
Tuno da bata yi sallah ba yasa ta janye daga jikin sa ta nufi sallayar ta tada sallah,...
shikam kwanciyar sa da baya yayi yana maida numfashi lumsashun idanun sa a kasale kamar mai jin bacci.....
har ta idar Da sallar,..sai ta rasa me zatayi nan ta taho gadon ta same shi....kallo daya ta bishi da shi ya tuno mata da sumbaton shagawaba da dadin jikin sa data keyi...
wasu ba acikin hankalin ta ba amma tana sane da cewa bazata iya dena tunanin sex da shi ba.
Sulalewa tayi zata sauka agadon taji ya riko ta...
Wani kunya da nauyin sa yasa ta sunkuyar da kai..
dada jawo ta jikin sa yayi ya ajiye kanta akan pillow
,...kirjin ta ne ya Shiga bugu bata san sanda hawaye suka ciko idanun ta ba,
Yana bude idanun sa suka hade idon su cikin wani rikitatcen yanayi
Hannun shi bibbiyu ya sa ya tallafo fuskan ta ya marairaice mata..yace
What happen?xata kau da kai Ya daga mata gira..yace
daga jin dadi sai kuka haka ake yi agarin ku mnnm?
Ta turo baki Hannu tasa zata rufe fuskan ta yace idan bata koshi ba za'a kara.... tsaban kunyar sa sai ta boye kanta a arms dinsa
hannun sa ya Sa Ya kawar ya ja chiks din ta cikin wasa yace...stop fooling urself i know u like it,
Sai Ta girgiza kai
Yace Idan baki fada ba ma it's ok cos i can't get enough of your warmth,ur soft moves
kina da dadi sosai kin Sani?
Shiru tayi tanajin kamar zata nitse Cikin jikin sa
Ya dada jawo ta Ya dago fiskn ta,runtse ido tayi gam Don kar yaga Yanayin dake kwayar idanun ta
Karamin kiss ya daura ma Lips Din ta"...
Yace say somthing Mana sweetgirl
Tsillin hawayen Ta ne ya sauko dauke da wani kawataccen blush mai tafe da murmushin bazata
...da sauri ta Dada shiga jikin sa tana boye Kanta.
Kankame ta yayi yana dariyar ta,..
Yace nagode da amsa ta toh...
Tayi yar dariya Tace uhm uhnmm ni fa bance Komai ba
..,yace Tunda kince da dadi zamu karayi Yau ko?...Cikin jin Nauyin maganan Ta dan lacce Shi Kan chest dinsa Tana turo baki a shagwabe tana cewa yaushe nace amma ba yau Ba ko..
Yace ohh dama kina fada ko?
su kayi dariya Rungomar sa tayi yana shafo gadon bayan ta,
Tayi Shiru ajiyan zUciya take saukewa Slowly
Sai da ya Tabbata Ta huta ma ranta
Yace ki shirya mufida zata zo ku tafi gida tare...
A kasale ta dan turo bakin slowly Ta dago ta kalle sa
yana lura da ita yace meye ne? Ko akwai matsala ne..
Cikin shagwaba ta sa hannu a ido Kamar zata yi masa kuka
.... cikin zarewar ido yace hey stop it"...kiyi min shiru tunda ke baki san kin girma ba...
kyabe bakin tayi tana lanqwashe wuya"Yaya Kai baza ka zo bane? ...Ta fada tana kallon sa
Karamar smirk ne yayi escaping lips din sa kamar ma kansa yake furtawa yace tare xamu tafi Cos i Dnt Trust you Da wannan shagwaban naki.
Gwalo ido tayi ta kwabe fuska
ya bi tada kallon do not react,ya juya kansa abun aa
shiru tayi tana fidda ido wanda suka fara yin launin bacci bacci salon oily...
Zama Ya tashi yayi A bakin gadon ya mika mata hannu da wani irin kalmasashen kallo
,isowa gare shi tayi kamar mai jin Tsoron sa...Nan ya sungume ta kan kafar sa..
duka
Hannun sa ya zago jikin ta yace,"ki fada min abunda ki keso zamu je kici abinci yanzu kafin ku wuce gida
"tace yah mohan....nakoshi.
ta dago ta kalle sa'
hararar ta yyi yace baby na dai na bawa abinci saura kema ki basu naki "u most...kinji? Ta gyada kai a kunyace.
Toh fada mun, nan ta sauke numfashi ta shiga jerowa
buttered Sponge cake,meatpie,brown
Cheezy,.zucchini crust,rasphberry ice cream..Crispy pepperoni
chokolate and st. Lauren Drink
...baki bude yace wayanan duk abincin da zaki ci ne?..da sauri ta gyada kai tace ai Kace na baby ne Ko"...tabe baki yayi yace ok naji.
Knock akayi wanda yayi dai dai da tasowar su,
dress up..yafada yana dan tura ta gefe,....cike da ladabi mufida ta gaishe sa ya amsa zata juya Ta br musu dakin kenan yace tsaya im just leaving
sai yayi waje ya barsu
Cikin fara'a suka rungume juna,
Tsayawa mufida tayi tana kare mata kallo
da shike ma har yanxu akwai launin kyau daya ke haska ta tun na gyararrakin amani spa da aka mata a kenya,
cikin mamaki tace mufida y haka kamar kinga ghost tace uhm uhm Uhmmm Hey's Banafsha kin ganki kuwa?...what has happen to you ban labari ta riko hannun ta tana kare mata kallo Da kyau
Ita kam Ba abun da take sai zare ido Wani hadiyan yawu tayi"cikin tsarguwa ta dan sake towel din kadan yyi mata ruwa tace me nayi?meye...
Dariya mufidan tayi cikin rashin dago zancen tace kin dada yin wani kyau mana sai kace kece amaryan mun,gaskiya Da da sakel no wonder yaya yake miki kulle mana. U look Soo fressh and charming..kamar wata princess
,kwabe fuskta tayi tan kalloN muffy cike da shagawaba
Mufidan"tace mata sirri "kya hai"?da yaren india ...ko yaya mohan ne?Ta kashe mata ido
Dariya Tayi fari da ido Tace shhhhh mufy..babu ruwa na..mufyn tace wallhy akwai,kuma sai kin fada
...dariya tayi mai dauke da ajiyan zuciya tace kai mufy,ni ki dena tsokana ta har kin wani bani tsoro,sukayi dariyan tare...
Nan mufy tayi zaman ta suna hira ta fito da wata milk brown lace da mayafin sa,ta kwama.
Da shike tun tafiyar su bata sa kaya kamar haka ba sai taga sauyawar ta,cikin haka wayar muffydan yyi ringing tace yaya ne fah,ta dauka..
Toh kawai ta amsa masa da shi ta kashe"
Yace wai kije bari na jira ku a mota,...tayi murmushi kayan ta na trollyn tafita mata dashi ,ita kuma ta nufi dakin sa,.
Anan kuma Har ya sauya zuwa simple jumfa golden brown
wato salon askin kansan ne yake dada rikita duk wanda zai kalle sa...
musamman unshaven part din ta gaba quiet simple but stylish
Da murmushi ya tare ta,itama sai ta boye fuskn ta daga kallon daya ke mata..yace come here,ta karaso
teddy bear din ya ciro,ya fara mika mata ba musu ta karba tana juyawa shi in admiration..'did u like it...ta gyada kai"tace thanks.
Zip din jikin ya nuna mata Yace open,tana ja sai ga chewing gums sun fara zuba kasa,
Da mamaki ta dada dubawa taga sune cike acikin doll din...tace yayah dama akwai...
yace shhhh,
Ya mataso kusa da Ita,lumshe ido Tayi slowly ta sake budewa turaren data ke son ne ajikin sa sai ya ce"she's ur pillow for now,....
Ai yawun da safe yake zuwa ko?cikin mamaki ta gyada kai yace ok sai kina cin gums din,dont let anyone see you kina musu tofe tofe agida
Sai dai in fada musu xakiyi kinyi ciki Agida na"
...zumboro mai bakin tayi tace ok" .
Nan suka fito yana gaya mata duk sanda take sha'awar wani abu ta fada masa zai kawo mata.
Hakan suka bar gidan su ukun mufida na baya,
Airport ya nufa da su,inda yaji mufida na tambyar sa yace mata el bahrain da matar sa ne suka zo dauka
Banafsha na gefen sa da ta riko tedyn tana shafawa.
Ai tun kan ya gama rufe Motar mufida ta sa ihu ta je ta rungomo su.
Wani kyakkywan mutum ne,Kalar sa
caribean white da matar sa mai suna zarah Itama kyakyawa Ce fuskan ta mai dauke da fara'ah
Uncle bahr anty zarah....wow ,im so happy to see you...
Uncl bahrain shima murnan ganin su yake Don sosai hakan ya bayyana a fuskokin su
Dan kadan suka rungume juna da mohan"..suna gaisawa sama sama dama abokan cin mushe ne,ayi fada a shirya.
Cikin sanyin murya mai nuna kuruciyar banafSha ta gaishe da uncle bahrain da matar sa..
Wanda yaji har ransa ta birge sa sosai
..shikam ba sai ya tambaya ba ya san itace second wife din mohan"
Rike da hannun mufida,zarah tace
Amarya bazamu yarda ba fa...yana ga Kin fishi kyau..hakan ya sa tayi dan dariya ta kalle shi..
Uncl bahrain dake kallon su yace "Kar ka zare mata ido Don walllhy tafi ka..
Anty Zarah tace kamar yadda nafi Ka ko"
Toh kar dai A takura ma Doc.
Nan suka shiga tsokananan juna inda ya sa ta fahimci su din couples ne masu kaunar junan su..
Shikam ba ruwan sa Murmushin ma Da kyar yakeyi,duk dama yaji dadi da ta dan sake .
Lets go yace suka yi gaba Matan Na biye da su,Har bakin Mota...
Ido kawai yayi ma mufida ta saje ta bi motar Daya biyo su Daukar uncle bahrain..
shi kuma Suka shige nashi Da matar sa, ...
Shiru ne ya ratsa wajen ayayin da ta maida kanta ta windown waje tana kallon moving vehicles.
Cahn wayar sa yayi ringing ganin uncl bahrain ne ya sa shi maida call din speaker"
Kadawo zaka fara takurin ko?
Yayi dariya yace toh abbah(alhj burak) ne yace muje yanxu same sa,so can you just park its urgent,..
slightly ya
Kalle ta yace to wazai kaisu gidan?...uncl b yace karka damu da wannan
Yace kk let's drop at the nearest shoprite park..ya katse wayar
Baice mata komai ba haka itama,suna kaiwa nan ya sauko ya barta a mota..
uncle Bahrain ke dada masa bayanin cewa daukacin mutanen dake amfana da filin sun ne suka turo musu da tukuici
,musamman ma sarkin yankin daya aiko da dawakai har hudu don nuna godiyan adalcin da aka musu
dad yace kai zakayi testing
Yace what?ni kuma...tsaki yayi ya juya zai koma mota..
uncle Bahrain Yace heyyy dakata malam wallhy abba yanada cikin ka in ka ki zuwa yanzu zaka gamu da shi,...
Ohhh Im not just in the mood u won't get..
oho nidai kazo muje,
yace ok naji...bloody towncrier ya harare sa
Ai gwara ni.. Kar kaga kasa hula ka dai fara tunanin dan iskan askin dake kanka..ka sani sarai tsoho na akwai sa ido
..sukayi dariya Yace free me bro..let me get her..ya wuce ya bude mata kofa,
Yadda yaga ta rungomo teddyn calmy ya sa shi murmushi"yace sauko muje ki zauna nayi oder sai kije gida kici abincin ..
Dan shiru tayi chan anjima tace toh,ta sauko yakaita har bakin motar anty zarah ce zata tuka su.
Bata damu ba Sai kallon sa take,har ya gama taking oders din tan specially duk abunda tafada ya siyo
...dan haka ya banbata musu Leda da nata da na su mufida
Yana barin wajen gaba daya sai taji fargaba mai karfi ya gume ta.
Hirar ma sama sama take ji tunanin ta bai wuci tagan sa kusa da ita ba
Isar su mansion din ke da wuya waje ya kacame surutu da gaishe gaishe,
Da shike su hjy maman sun iso sai yakasance kowa na part dinsu ana hira
Don kuwa dama haka suke so ayi taron zumunci a sadu da juna abikin anisa.
Anan gefe kuma Tun da anty zarah tace tare da mohan su Banafsha suke tun dazun sai hjy mahnoor ta shiga wani nazari.
Ita kuwa Banafsha kunyar ta takeji sam bata iya sakewa da ita sosai gaisuwar ma da kyar ta je tayi mata...
Itama Bata dago da maganan rashin biyo Nimrahn da tayi ba,tayi shiru dai ta sa mata ido Duk motsin ta tana lura.
Nan dai anata hira nimrah da anisah da sauran kawaye suka tare wani private site a mansion din
Cos dama babu abunda suke sai gulma da dariyar yadda hjy mahnoor tayi reacting da fuskan ta data ga banafsha da tsaddaden teddy bear a hannu Ta Rike abin ta ta ki bada kowa.
"cikin ran hjy mhnoor She was like... Irin ai dama nasan auren nan yanzu kam babu komai acikin sa sai wahalar rainon da aka laka ma dana.
Amma wani fannin kishin yadda kowa ya nuna auren ya karbe ta suke ji har ransu..
Nimrah cewa take dama kudin mijin ta aka biyo"
A wajen ta ma su hjya mamh duk kwadayin arzikin sa suke shiyasa suke rawan kafa akan Banafsha
Gashi gobe za'ayi family reunion a farfajiyan garden site dake bayan mansion din inda mohan zaiyi testing dokokunan da aka kawo musu.
Daga nan bangaren su mohan kuwa sai akayi rashin sa'a suna isa suka tarda lady zineta da babban jakadin ta sun kawo kukan rashin jin dadin su akan abunda yayi
Su alhj Kuwa sai suka nuna cewa basu san ma zaiyi hakan ba..
Don haka fada yasha wajen iyayen nasa duk dama ba har cikin ransu bane Sukeyi....
Shiru yayi har ta fita baice uffan ba bare ya bata hakuri,hakan ne ma ya dan bata ma mahaifin sa rai.
Yace mohan kana da hankali kuwa?why dont u apologize...hade ransa yayi
Yace dad agaban ku take cemin marar tarbiya .since she's indirectly insulting you akan me zan bata hakurii...i won't eva back down dad She won't have that land har ta Mutu... thank god ma tace muku ta hakura Tun wuri..
Keep quiet..uncle burak yace with serious tone.
Wannan matar bata haife ka ba?..."jishi ko kunyar surkun ta ka dake tsakanin ku baka ji ba,that woman knew u hated her..
Uncle nifa ban tsane ta ba,i just don't like her ways..
kana gani ai take sa dad acikin hrkokin ta na rashin adalci
I won't tak...e
...mohan keep quiet!!! ya isa haka..
Na sha fada maka ka fita hanyar matan nan ko? I do not want you to keep geting under her nerve
Alhj muamar ya tsawatar..
bahrain comon
Fix some sense in to him,mohan baisan wacece matar nan ba fa,
Yace sorry dad just relax...,mohan meye haka,listen to dad men..ya dan lakace shi un seriously....
Hararar sa yyi ya dan kafe kai Da hannu
"Jibe su... uncle burak ya fada yana nuna su.
Cikin sanyin murya Alhj muamar yace musamman ma Mohan sam baiya ji...
dad im sorry...ya fada atakaice
Nan suka sauya hirar aka kawo hirar horse ride sa zaiyi musu gobe....da shike bawai ya so bane sai ya sa suka maida abun zallan family.
Tunda kowa na nan kawai su ya sun su zasuyi abun su..
ko kadan basu lura da cewa lady zineta na labe tana jin su ba..
Kada kai tayi tayi huci mai zafi"
Cikin takun ta na jiji da kai da kasaita ta wuce gaba aka bude mata motar ta shiga....
"Allah ya huci zuciyar ki..."babu laifin iyayen sa...kiyi hakuri yaranta ke damun shi
Yaranta?...ta fada a tsawace...
Kasan asaran da yayii min kuwa"
Jakade yace sorry ma..kiyi masa..
shut up wai waye ne ya tsoma bakin ka ?
Kansa ya sauke yana cewa Allah ya bada hakuri...
Tsaki tayi ta girgiza kanta tace very stupid boy.. Nice zaice ina saka uban sa a hrkokin banza... Mswww..aiko zai ga yaran ta...
Dan shiru tayi daga bisani tace gobe zasuyi family reunion right...jakade yace yes ma.
What time?
Yace by 10am ma
Kira yaran nan yanzu.. find a way to cocaine that horse...
I mean make It Really mad.
Kaga idan ta take ruwan cikin sa next time he wont even dare me..
Jakade yace angama
Cikin bacin rai Da kasaita tace move
...sannan suka bar wajen
Follow@ surayyhms
🅱RILLIANT WRITERS ASSO
*🌺🍒AJALIN SO🍒🌺*
_XPLICIT ROMANCE_
*WATTPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umherny nersallah
*Is good ka fada ra'ayin ka ma writer amma kar ya kasance ra'ayi ne marar amfani,meye amfanin rubutu in ba Don karuwa da sanin rayuwar wasu ba? some Readers think thy know it all,Which is a Very Narrow way of thinking ...Pls and pls masu Yin Katsalandan Cikin labari Suna jin Kansu Kamar Wasu Board Of Supervisors abeg Pack over'As for me there's No need to medle again, I have no more answer /explanations, Don Kowanne Book kafin na fara Shi nake tsara shi.Thanks"*
Littafan marubiciyar:
*Arne*
*Makauniyar hanya*
*Alfah*
*So makamin cuta*
*Sakamako*
*Samarin shaho*
*Samu yafi iyawa*
*Ajalin so.*
_39....Serenade_
_(his love song)_
Wani shiru falon ya dauka kowa yana maida kallon tambaya da mamaki.
Ita ko Banafsha Zuciyan ta yafi komai son ganin sa ayanzu,amma ganin yadda kowa ya mata kallo da wani fassaran sai ya zamto duk A tsarge take tafiya.
..Suna isa bakin kofar hajy taja ta tsaya "shiga ki same shi",. Ta fada mata...sai
Ta danyi shuru ta sauke kai a sanyaye...hjy tace yaya ne Banafsha? tadafa kafadun ta
Very disturbed eyes dinta ta dago tace
...nannah ina zaki je ne.. meyasa bazamu shiga tare ba.."da fargaba acikin muryan ta fada sam bata so ta dago su hade ido
Ita kuwa hjy Sosai ta dago metake ciki,sai dai awajen ta ba komai bane dan mohan ya zabi ganawa da ita a wannan lokaci
,besides tasan it's normal for her to feel awkward amma sai ta basar,.with comforting smile tace
"Hmmm Banafsha kenan to ki fara shiga kinji?nima Yanzu zanzo Na same ki. ..
Tayi shiru chan ta gyada kai "Toh" kawai tace ta kwaro karfin gwiwa aranta sannan ta bude door din..
saukowar hjy nan kowa ya bita da kallo amma an rasa wanda zai fara tunkarar ta da magana Musamman hjy mahnoor data ja ta tsaya cikin ranta sam babu dadi
Ita sam bata ga dalili ba,gani take kamar maganan Nimrah gaskiya ne,hajy mamah su suke cusa ma mohan zama da Banafsha.
Agefe guda kuwa Bakin cikin dake cin nimrah ya sa ta kasa tsayuwa,
ita kam zama tayi jamilah ta riko hannun ta tana saisaita ta.
,"Ya jikin nashi ne Hjya ?alhj muamar yayi breaking silence din...Hjy mamah cikin shirin nema makanta wajen zama tace
Da sauki,yana kwance.. gani nake kamar xai dan kara duba kansa kasan irin abunsu na likitoti
Alhj yace Allah Dai ya kara Masa lpya
Sauran suka ce ameen.
Waini yaushe mu za muje mu gansa. ,?ko sai Banafshan ta fito muma muyi layi..amma dai ni zan fara shiga ko?
Tambayar hajyn birnin kenan dake Kuma makale A zuciyan kowa awajen amma ba wanda yafitar da shi fili..
Murmushi hjy mamah tayi ta tabe baki tace"toh yanzu kam sai ya fada da kansa,tun da ki kaga ya kira ta hala wani abun ya ajiye wanda ita kawai tasan da shi...kin san shi sarai da kage.
Wani irin Sauke sight relieve hjy mahnoor tayi"cikin ranta tace i just hope so"dama ita bata yi wannan tunanin ba ma amma da hjyn ta fada haka sai taji wani sauki aranta..
Ita kuwa hjy tasan meyasa tace haka,cikin hira tayi musu nasiha...
nan wajen