Showing 90001 words to 93000 words out of 245996 words

Chapter 31 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

8844

ya kasance tun zaman su anan sadik da ahmed suke tura mata films da abubwan da zata bukata wanda zasu debe mata kewa

Bai xo ba kuwa sai bayan ishai lokacin gidan ya fara shikar ta har bata so ta bishi,..
amma hakan ta hakura ,suka tsaya gidan ammyn sa nan ma sama sama suka gaisa ya wuce da ita gida .

Dama cikin ta na murdewa ta dauka ma period yazo ne sai taga baizo din ba kayan baccin ta mai kyau ta sakaya zata kwanta ko kyakwan juyi batayi ba saiga sallamr nimrah

vote and follow surayyahms

*🌺🍒AJALIN SO🍒🌺*
_XPLICIT ROMANCE_

Watpad SURAYYAHMS
dedicted to umhny


PAGE25


A firgice banafshan ta mike daga zauna tana zare ido dan harga Allah tsoron ta take ji.

Itako nimrah Tana lura da ita sai ta sauke wani boyayyen ajiyan zuciyan na munafurci tana isowa kusa da sauri banafshan ta mike tsaye zata koma gefe nesa da ita..tace'ni ba wani abu na zo nayi miki,magana kawai zamuyi ...ok? Ta daure dai ta fada adan saukake

Yadda tafada ba yabo ba fallasa yasa banafshan juyawa ta kalle ta cike da shakku batace uffan ba

Sai ta matso kusa kadan tace,ni rashiin kunyar ki dama yake hada ni dake amma ya kamata ki cire komai aranki yanzu kiyi hakuri da abunda nayi miki.. Kowa ya zauna akan matsayin sa
Kina ji na?...mamaki yasa banafshan tabe baki tana kallon ta irin anya ba mafarki nake ba.

Tace ina miki magana kinyi shiru,ni fa ba sa'ar ki bane da dan kin ga nazo ina baki hakuri zaki raina min wayo

Anan tace ohh ai ni ban san hakuri kike bani ba fa.

Aranta tace what? Take ta danne bacin ranta Tayi murmushi mai ciwo tace toh nafada miki yanzu.
Let's be cool ..bana son kuma ki kawo min wani raini ,nan gida nane ..miji ma nawa ne. .ure just like a little sister to us don haka ki kama kanki ai kingane me nake nufi ko.

Wani kallon kasan ido banafshn tayi Kasan makoshi Tace ok.

Da kyar nimrah ta wearing fake smile tace toh sai da safe ta fice.
Ta juya har da jawo mata kofa

Durus banafshan tayi har tana leken ta don kuwa bata gama yarda da nimrahn ce take fadan haka ba..
Ashe ta san ta girma ni kuma karama ce take wannann haukar?...ta tabe baki.

Gadon ta haura ta jawo system din ta. . Series din into the badlands ta fara sakawa tana kallo

Nimrahn ke tahowa zuwa dakin sa don Kafin ta zo sai da ta dade tana shan ruwan sanyi tana huci..ba al'adan ta bane sallama don haka
Tana turo kofar ta hange sa akan gado ,daga shi sai sweatpants yayi luff luff kamar mai bacci.

Ganin sa hakan ma Wani dadi taji aranta,only god knows how much she loved him amma ta kasa gane me takee ciki yanzu..

Wani fuskan shagwaba tasa wanda ko karban surar ta baiyi ba dama kuwa gashi ta tsani saka atamfa amma dan tasan yafi son tana saka irin su
Yasa ta saka yau.

Jikin sa ta karaso direct ,ta dan lafe abayan sa tace mohan baby...ta sako bakin ta ramin kunnen sa tace nasa kanaji na..im sorry baby....dan Allah kayi hakuri..

Ko motsi baiyi ba bare ya juya ya kalle ta..

Haka tayi ta maimiatawa tana murkususu ajikin sa amma shiru..
Sanda ya ja mata tsaki ma tasan yana jin ta,gaba daya sai taji ta damu kenan yarinya zata raba ta da shi kenan ko me?

Ta gama mancewa yasan halin ta na sa fuska biyu, tun akan aysha ya gane cewa nimrah bazata taba yin gaskiya arayuwan ta ba

Nan ta rikice Har da dan fake tears din ta Tace i promise mohan alkawari nayi maka yadda kace hakan zamu zauna..pls don't turn ur back on me hubby,..yana shiru..tace am sorry ...nice bani da gaskiyan but you know i cannot leave witou you jiya fa ko nema ta bakayi ba kenan ka dena damuwa dani? Hannun ta ya ture ajikin sa...ta fashe masa da kuka nan ya tashi ya mike kamar wanda zai bar mata dakin ko alaman wasa babu a face dinsa..

Da sauri ta taro sa suka tsaya tare duk sai tabi ta rude musamman ma daya dage kansa sama irin bayason ma ya kalle ta bare yaji tausayin ta,yana motsawa tayi sauri ta fada a bare chest dinsa tana wani numfashin kuka mai rikitrwa tana shafa sa cikin wani yanayi...

Haka kawai yaji daban sai ya fincike jikin sa yana kokarin tura ta hefe ,ita sam bazata iya jure fushin sa ba yanzun kam dagaske ta fashe masa da kuka mai tsanani tace haba mohan duk akan yarinya kake wulakanta ni, ai kasan bana son kishiya ne im just tryng to cope with her..na dauka zaka fahimce ni..

Ya dan kalle ta,yace pls let me be manah, .ba kin gama maganan ki ba,to ni bacci nake ji..goo ..ya bata rai ya juya mata baya.

Gashi Ta tsani yana mata shirun nan gwara ma ace da zagin ta yayi ,...wani tunani tayi sai ta sauya fuska kalar tausayi A sanyaye tace mohan na bata hakuri fa..duk da haka fushin zaka cigaba dayi?

He was shocked to hear that amma da shike ya juya baya sai bata ga reaction dinsa ba

sai tayi shiru gwanin tausayi kalar munafrci nan ta goge tears din tace to shikenan kayi baccin gudnite..

Tana juyawa ya kamo hannun ta yace dagaske kike kin bata hakuri?

Wani irin bakin ciki taji ayayin da bakin ta ya kasa budewa tana kallon sa ...hawaye ta sauke ta gyada kai alaman eh kamar ba ita ba"

Yana duban ta Yace toh meyasa kika bata hakurin for what?bake bakiji ba

Tace,noo.. i really love you mohan.. ba abunda bazan iyayi akanka ba..ni bance zan iya danne kishi na ba... i just realised ive been childish with her but im sorry ni kar ka yi fushi dani..

Yadda ta marairace ta shanye idanu yasa yaji tausayin ta ya fara taba shi

Sai ya sauke ajiyan zuciya yacee ,comon zo nan.. ya jawo ta zuwa gefen gado suka zauna
Hawayen ta ya shiga sharewa a tsanake ya takure ta da rikitatun idanun sa dake kashe mata jiki cikin sanyin murya yace can we talk now?

Ta gyada kai,kasa ya dawo ta gaban ta sukayi locking idanu,hannun sa yasa a fuskan ta ya shafo ta yana kashe ta da killer looks irin wanda take matukar kauna..

Ashe gaskiyan mum ne,namiji sam ba acimma masa da hauka...

Nan ya shiga mata nasiha cikin salon yaudara duk yakashe ta da kalamai masu zaki masu taba kwakwalawa.

burinsa kar wani abu ya dame banafsha agidan

A cewar sa ta daure ta rike banafshan kamar yadda zata kula da karamar sister sa,shi da kansa ya mata alkwarin bazai bari ta raina ta ba..and he promised to love her in which other way..cewar sa duk rayuwn soyayyr data ke so tayi da shi zai mata muddin bazata maimaita abubuwan datake yi ba kuma zata rike girman ta na babba agidan..

Duk dama hakan ba ra'ayin ta bane,amma yadda taga yana lallabata yana sauke kai yana sumulmula ta sai tasan kawai bata da wani mafita sai wannan din..

Hannun ta ya rike yayi kissing yana zuga ta da cewa yayi missing din ta kuma shii dama ita kadai ce matar sa da yake so
ai banafshan batada matsayin ta wajen sa tunda ma taji ai ammy tace ba shaanin aure atsakanin su..sai yauki take tana lalacewa da rigima ita a dole tayi babban jihadin zata zauna da kishiya..

Duk dama ta nanata cewa daurewa kawai zata nayi..shidai haukar ne dama baya so.
A game da zaman sun Ta zuba dokoki iya dokoki amma baice komai ba

Tunda ma ya jawo ta suka shige bathrum tare sai ta mance da komai yadda yaje mata ana sai ji take kamar ita ce matar sa kwalli daya a duniya

...dama masifa ya hanata sake ranta ta bashi hakkin sa tunda ka kawo banfshan baifi sau biyu ta barshi ba..

Shi kuwa yau din dagaske yayi don kawai ya gwada mata yana tare da ita kuma ya fahimce ta akan kishin nata...
Ranar baccin da tayi har tana wangale baki tana birgima..

Haka rayuwar su ta fara kasancewa ita kanta banafshan tasha mamakin yadda nimrah ta rike kasa wajen jan girman ta da baza mulkin ta cikin salon munafurci...

tun tana yi a hankali har Ta fara bankedewa tana mata masifa da iko kamar ya da uwa

yadda take bata oder yi kaza bar kaza gashi yanzu direct sai ta shige mata dakin ta ba excuse kamar yarta haka zata tsaya akan ta tana mata magana da sunan ita ce babba

abun sai ya fara bata haushi..

Ita dai zata tashi ta kimtsa gidan normally kamar yadda ta saba kafin taje schl da yamma ko da safe..,gashi har da na wulakanci yanzu ko cup nimrah bata dagawa idan tasha ruwa
Kuma idan taje ta dawo ta samu ba adaga ba haka zata shiga kwalla kiran banafShan akan tazo ta daga mata dattin nan a gidan ta.

Sati daya ne kacal amma A hankali banafshan ta gane cewa nimrahn bata wani shiryu ba sabida a idon mohan bata mata wasu abubuwan..

Ita kanta nimrah ta gaji amma da shike taga mohan yana kula ta hakan sai yafi mata komai ba

Gashi sau goma idan banafsha ta fito zataje islamiya hakan zata ga ta nannade shi a falo da wasu banzayen kaya tana kissing din wuyar sa tana shafa shi ko da bai kulawa zata nanike masa yadda kasan ko yaushe take timing saukowar ta

Da safe kuwa Har wani speacial coffee time ta bude musu da safen kafin suje aiki

Banafshan Har ta gaji da halin ta ta dena gaishe ta,
musamman idan taga suna tare a wannan yanayi...

Amma duk da hakan hakan nimrah zata rinka complain dai dai da lokaci guda ta wulga zata fara cewa baby kaga ko gaishe ni bata yi ba...wata rana ya kula wani bin shima cewa yake aini ma ba gaishe ni tayi ba...

"Tace tab ai kuwa bazamu zuba mata ido tana rashin kunya ba,shikuwa idan yana so ya rufe mata baki sai ya soma tambayar ta tayi sallah kuwa? yasani sarai idan ya kawo maganan nan bazata amsaa ba sai ta tashi ta shige ciki..

Ya rasa meya yake rabata da son yin sallah yayi maganan shikam har ya gaji..

Yau ya kasance watar banafshan biyu da tarewa agidan,fazila ta sauko daga uk adaren jiya don haka yau ita maryam suka kawo mata unxpected visit

murna kamar zasu hadiye juna sai surutu suke a falon da shike ma babu kowa ranar jumuah ce..

Suna ta tsokanan ta musamman da suka ga yadda ta dan sauya tayi fresh,
basu san duk damuwa bane acike da ranta

ita dai tasan dai ba abunda tayi da jikin ta duk dama yaya mohan yana yawan rabar ta da tormenting kisses dinsa a boye in suna tare..

Haka dai tayi ta ciwon mara tana jiran zubowar sa amma al'dan ta yau kusan sati guda kenan bai xo ba,daga 21 days gashi yau takai 28 days

Ko da ta fito fili ta gaya musu damuwar ta tasha tsokana kam ba laifi..duk tunanin su ko ciki ne..

Gashi dama fazilah ta damu taji labarin zaman ta da nimrah,ita yanzu tasan dadin namiji...,tunanin ta ya za'ayi ma ta zauna da wata kishiya ..itama sosai take da kishi

amma haka ta nace musu da cewa ita babu wannan ajikin ta hakan yasa maryam tace mata ai normal ne,maybe changin yanayi akasa samu

Chan da yamma banafshan ta hade musu banana smoothie da cookies na madarah suna sha sai ga nimrah ta shigi,Daga shigowar ta kare musu kallon irin kam facalin bala'i...samun wuri? Har taron mata take kawo mini sai kace gidan uban ta..?

Suma kallon suka bita da shi..maryam ce ma tace mata ina wuni...bata amsa ba ta wani hade rai tace ke kuma su waye wayannan haka suka cika mana gida da surutu ....ba yabo ba fallasa tace kawaye na..fazilah kam harara take watsa mata ko ajikin ta...
Tayi karamin tsuka bata ce komai ba ta barsu anan.

Tana haurawa fazila tace ke kuma meyasa kika amsa mata sai kace ita ta kawo ki gidan?tana wani yatsine tana tambayarki su waye..to ina ruwan ta dake...Chab di banafsha kina so ki bada ni wllhy..

Tace shhhhhh,fazila baki san wannnan matar bane,wallhy mahaukaciya ce bata da sauki ..wai a hakan ma fa ta shiryu ne
Ni kawai bana son fitina ne...

Maryam tace haka ne,ni tsoro ma take bani..
Fazilah tace tab di..ni whlly bata bani jibe ta banda farar fatan nan datake ji dashi zata ganu ne...?
Ni dai bana partyn haka idan zaki karbe space dinki ki karba, nifa idan ina gidan nan wallhy ko itace uwata karshen girma bazan ragar mata ba..

Dariya banafshan tayi maryam tace ahhhhh hjy fazilah so dai kike ta karya ta wannan katuwar hippo ?
Suka dada fashewa da dariya fazilah tace no hippo ai yayi dadi kirata da dorinar ruwan ta a hausance"ni na rasa yadda yaya mohan ya kalle wannan matar...kina ganin abu uwa an murde tsohuwar alade ?

Sai ta mike tana mimicking yadda take huro hanci"tana batsewa
Ba abunda sukeyi sai dariya har suna kulewa musamman maryam..

anan har nimrah ta fito basu sani ba..ta gane sarai gulman ta sukeyi dan haka ta dada daure fuska tace ke
Banafsha,wai baku da hankali ne kuke ma ma mutane ihu agida..
Comn get up and go somewhere else kinsan yanzu zai dawo kuma baya son surutun nan

Suka dago atare suke kalle ta kallon raini,dama gown tasa wanda ya dan matse ta jarkunan nonuwar suka sake lakatar don bata sa bra ba..

Tuno da yadda suka siffan ta yanzun yasa
A tare suka tuntsire da dariya,..
Sai da ta lumshe ido tana guntse bacin rai da tururin kunya dake cin ta anan wato ma mahaukaciya suka maida da ita..

Sai ta kasa cewa komai tana kallon su tana huci.. dakan su Duka control suna gitse dariyar banafshan tace

Ku tashi muje daki toh..anty bata son surutu
Kasa kasa Fazilah tace wai anty? tabb

Nan duka suka mike suna yi suna kauce ma idanun ta har suka lume bata dena binsu da ido ba,aranta tayi zagi har ta gaji..suna shiga kuwa suka cigaba da shagalin su..

Hakan nimrah tayi zaman jiran sa
Tana bambami a dole ita an raina ta,
Gashi Har su fazilah suka fito zasu tafi bai dawo ba

Da yamma cahn bayan isha'i,kanta ne ya tsananta ciwo kasala da ciwon mara ya hanata sakat..

Indomie kawai taci tayi zaman ta a daki tana bitan hadisin ta don kuwa haddan sa suke bayar wa ko wani zagowar aji kananun hadisai guda biiyar biyar take saukewa..

Cikin haka taji an turo kofar sanye yake da rigar suit dinsa yar cikin fara kat ya warware stockings alaman yanzun ma ya dawo..
a nitse ta juyo ta amsa sallamar sa Coffe cup ne black colour a hannun sa
Yace kinci abinci?Ko jira na kike na xo na gaya miki..

Batare da ta juya ba ta girgiza kai ta dada bashi keya..

Ke!!! Ya daka mata tsawa da yasa ta mike tuni tayi kneeling kan gadon ta kalle sa yace kina hauka ne ina miki magana kina girgiza min kai...tace
Ya Mohan na amsa fa baka ji bane"
Wayar ta ne yayi ringing ya katse su baki daya,dan haka ta sa hannu ta dauka shikuma ajiye cup din cofeen yayi ya iso kusa da inda take ya zauna

Anty rawiya ce ta kira don daga jin yadda take magana ya gane...

Zama yayi very close to system din yana duban me take yi anan din,
kaf kunnem sa yanajin abunda antyn take fada mata,itama jin banafshan tana kakkaucewa yasa tace mata toh ta dauko jakar da ta bata ta taho da shi akwai abunda zata gwada mata amfanin sa,....

duk ya takura sai kallon ta yake har Ta rasa yadda zatayi bayanin jakar baya nan,
Ta tuna Yana cikin wanda ranar nimrah ta zubar a waje ya sa aka fitar tun lokacin bata sake gani ba..sai ta daure dai zatayi mata bayani tace anty...dama ...yaya mohan ne..sai ta juya ta dube sa a shagwabe"cikin rada yace u better talk ko na karba na fada mata muna tare ne kike wani nokewa..
A shagwabe ta turo baakin
sai ya kawo hannu zai kwace wayar da sauri ta ja da baya zata tashi ya riko taa ta zube a jikin sa
Tallafota yayi ya daura mata unxpected kiss

sake wayar tayi ya sulale kan gadon.. tuni ta fara panicking tana cewa pls yaya mohan stop it wallhy zan gaya ka da anty..anty kinga yaya ko? sosai yake jin dadin sautin shagwaban ta ...gashi ta tsani yana kawo lips din sa aramin kunnen ta,he looks serious a fuskan sa amma wasa yake"shi so yake ta fada masa zancen me sukeyi yaji daga bakin ta..

Ta ma mance wayar basu kashe shi ba sai surutu take zuba masa tana nokewa ajikin sa akan bata san komai akai ba..

Sai da har aka kashe aka sake kira sannan ya sake ta ..

Cikin nauyi da jin kunya ta daga wayar ta sa kunne ta ayayin da ya dauko cup dinsa yayi waje ya barta.

A sanyaye tace kiyi hakuri anty,tace ah'a a babu komai ai dakince kuna tare ne da sai muyi wayar anjima tayi shiru abun ta anan ne ta saurari bayanin antyn da kyau..

Sai dai ta rasa yadda zata tambaye sa musamman ma da nimrahn take shige mata hanci kwana biyu da yawan bata oder da masifa.

Washe gari da safe
Bata wani hadu da su ba sabida,dukan su basu samun lokaci,.dadin ta daya period din ta ya soma nuna alaman zuba,yau da safe kadan kadan yayi stainn don ko pad bata saka masa ba tukun.

Da shike saturday ne as usual tasan basu cika fita da wuri ba barin ma nimrahn da dama ganin daman ta ne ta fita a wkends...

Da wuri ta fito suka gaisa da shi ayayin da ta wuce kitchen tana hade makanta breakfst ..

Ya riga da yace mata zaici dan haka tana gama hade komai a wajen ta fito da shi a shirye a plates..

Remote ne a hannun sa yana zaune yana sauya channel bata lura da shigowar nimrah ba da Kamar zata koma data ga nimrahn kusa da shi tana wani narkewa kanta akan kirjin sa tana yauqi tana shafa shi tana yatsine.

Taso ace hakan baiya affecting din ta amma bakomai yake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login