Showing 225001 words to 228000 words out of 245996 words
a nashi
Shiru yayi yana kallon ta tunanin sa yadda xai gaya mata tana dauke da ciki yasan inma irin ciki mai boyan na ne at 4- 5-6 xai nuna kanshi dole kowa ya sani, ..
I said am Chori...ko sai nayi kuka ta dan ja cheeks dinshi slowly ta hade goshin su waje guda Tare suka limshe ido
Hannun shi ya sa duka biyu da shirin xai dago ta sabida yaji ko signs din nonowr ta sun karu.
Ai kuwa yana matsowa tayi kara Sai ya aje ta kan kafarta yace meyey ne?
Tace its pains ai nafada maka...
yace ohhhh to
zauna bari na zo na diba miki.
Tadauka ko duk shirmen romance dinsa ne,yana sakaya singlet yana xama Ta bUde mishi kirjin tace yaa dama idan mutum yana shayarwa period dinshi yana drifting ne?
Ya dago da gefen ido ya kalle ta yace uhum uhuhm..what happen kekam ai kinayi ko?rigar ta
Ya cire ya fara examining breast din ta cikin nitsuwa
Tace not really,yaya...naga banyi ba ne and i think i lost the count yausje na nayi last Ma?.
Bai amsa ba don
Nipple din Ta da yake murxawa ya aje cikin bakin shi yana dan ja yana kallon reaction din ta""
har yarinyar nan zata iya daukar rainon ya akan ciki kuwa?
Kamar an tsagure shi yace what if ke kika toshe shi yaki xuwa din
kwacewa tayi ta dago fuskn shi
A shagwabe Tace but how,,؟
dagota yayi shima suka koma gado cikin bargon ya karashe zancen dan kuwa yanzun ba karamin sake mishi jiki take yana yadda yaso ba.
Sai chan Washe gari da safe bayan kura ya lafa har ya dauko maysam ya kawo tana bata nono kafin nan tasake tunowa dakomi daga maganan su,"tasan dai last period din ta was last few month..but she cant remmbber anything,gashi nataga any sign na wani abu ba
Kallon shi tayi kwance yana ta lissafin abunda zai tarar
Tace yayah ni fa xanje asibiti....
Yace ok dr senoritte...dr xaki karba min aikine yau?
Tace ah ah..kawai xanje su fada min gaskiya ne tunda innace kafada min bazaka fada ba yace wai period din ne,?
Ta gyda kai ta xumburo baki
Let me think about it mana .
Dada Zumburo baki tayi dan haka kawai taso tagane yasan meke damun ta Sai dai bata kawo ciki bane
Shirya kanshi ya shigayi yana yi yana jefo mata Tambayoyi with much seriounss and a bit Of joke
Kumbura fuska tayi motsa motsan sabbin halayen nata sun sa kai suna bayyana kansu..
Shiko har da tambayar ta ki taji wani abu daya fetsa turare tace bata jin komi"gaba daya ta bata fuska thnking that wasaa da hankalin tayake.
Yana gama makale rolex dinshi yayi murmushi yace mrs me!!! nagama ko nikam Im going out..
Kamar xatayi kuka Tace i know amma ai baka amsa ni...jawo ta jikin shi yayi yana kallon spoilt face dinta cikin sanyin murya yace to meye kuma i think i have answer your question with my questions?...sai xirr hawaye ne suka fara saukowa tana gyafewa tace,"u dint...ai...shhss ya dora lipS dinsa anata yayi kissing dinta slowly kafin ya kalle ta yana shafa face dinta a hankali yace what thos that mean idan mace ta bata kwanan wata habibty?mmmmmm
I din't say but ki kasan ko ninja turtles ne acikin naki "shaukin touches din Hannun shi data ji akan chikin nata yasa ta raxanannen hadiyan yawo..
Wani gaff taji gaban ta ya fada
Cikin rawan murya tace ninja tutles ?no..no...yaya mo bansan su
No!!!? ta dan ture hannun shi ta juya gefe tah hana brain dinta dauka manufar maganan nashi
Me and Pregnancy nooo?
Tabe baki yyi yasan he cant keep hiding it forever dole susan ya zasuyi
atlast Maysam ya daga a hannun shi ya mata light peg yace Gudbye litle charm take care of mum,"cikin kunnen banafsha ya karashe da cewa and my ninjas tooo...
Juyowa tayi idanun ta acike xatayi magana yayi saurin tarkata mata babyn A hannu yayi waje yana cewa
Eat my break fast tooo..
I love you.
Muryn ta har na rawa ta asa love you too don arude,Haba mana tun daga nan xama yagagare ta ta duba nan ta duba nan duk ta duba signs irin wancan shigan cikin amma shiru..bacewar period din ne kawai da sauyawar halayen da bata ma san tanayi ba
Kwata kwata ranar ta kasa aje tunanin ta,inta kirashi sai sai yace shima abunda yake gani kenan amma bai tabbatar ba...
Jiran shi take ya dawo gidan su tabbatar ammma sai cewa yake bayanzu xai shigo va
Sosai ta damu,ciki?ga maysam tana ina xata fara mishi...Chan Da misali karfe 5saura na yammma dataga gidan yayi shiru
Nimrah ma ta fita daukar maysam tayi suka wuce gida.
Anan ta fada musu cewa ai shiya ce suzo im Ya bar office zai biyo
Nufin ta ta turke shi da maganan agida tasan idan yace Baxai fada ma zata Iya baraxanar hada shi da hjya mamah
Da wannan shirin
Ta xauna in not less than 40minute kuwa saiga sallamar shi agidan
Bawai bataji fargaban zuwan datayi bane ammma lallai yau tana so taji gaskiyan wasan daya fara mata daxun
Daki ta sabile ta shiga ta barshi da su a falo
Bata san ko tsaban sa abun arai bane ammma tana kawo hakan aranta sai ta fara jin sign din kamar da jkin acikin ta.
Bai dade da sake Maysam bakin nono ba anmma tana so tabata yanzu aBu na neman gagaran ta
Sai ta bata ta fara tsosa chan sai ta dan xare tana jiyo zafin zafin.
Har suka shigo suka sameta su ukun ya
Hjy mamah tasan ta da kunya
Dan haka sai taga kamar boye nonon kawai take bata sakewa dashi agaban su
Hannu ya mika yana tabe baki ko ajikin shi yace toh
Bani ita...
,...ta dago ta kalle shi cikin muryan kuka tace nono xata sha fa ai bata koshi Ba
Yanayin yadda tayi maganan dariya ta bashi sai yaja gefe ya barta da su hjyn akanta suna tsaye,
"Banafsha Ki bada nonon sai taki sam im akace,kawo bby tace ah' a bata koshi ba
Gashi in suka hade ido sai taga kamar yana dariyar Ta dan haka hawayen kawai take sakewa.
Hjy tace ko dai irin silly fights dinku xaku daura ma yarinya kuna wahalar da ita abakin nono?ni banga me kikeyI anan ba
Hajy tasaa hannnu zata karba
Tace ah a hjy tana sha! In ta kama sosai zaiyi zaifi.
Hjyn birnin ta dgo daga gefe tace Dama ciwon nono kike
Kamar wanda akace ta kalle shi
dariyar shi ma yake kasa kasa Yasan yanzu kam ta dago
"Aje babyn tayi kamar wacce aka yi ma gori ta fashe musu da kuka
Nan suka lura da dariyar nashi ayayin da ya dauke babyn shi yace mata muna waje
Anan suka turke ta da kyar tayi musu bayanin ciki ne Da Ita amma bata tabbbatar ba
,daga nan tun kafin tafara sawa aranta bazata iya rikewa ba suka cusa mata sabanin shi har da mata toshiyar bakin cewa xasu rike maysam har ta haihu ba abunda xai same ta.
Shikuwa Ya dade a waje yana jiran su basu fito ba cikin car baby sac din shi ya shimfide ta
Dai dai xai dauki niyyar alwalan
Saiga motar dad dinshi.
Cikin girmamawa da ladabtaw kamar yadda suka saba aka gaisa sannan sukayi salllah tare
By then tsoffin sun gama komai sai ma dada ingixata da sukayi cewa ta xame musu abun alfahari adangin su baki daya."
Dan kuwa wannan karon har tikuici sai da suka aje na musammnn wanda zasu mata
Shigowar mohan da dad dinshi ya sake jan hiran su,sai sai bata jin me suke cewa tsakanin su hjy
Da alhj.
Tasan kuma mohan naji ammma da bataga ya tanka jiki maganan ba
Ta san akan cikin ta ake yi.
Da suka tashi tapya alhj yay musu karamim nasiha,da nuna farimcikin sa na karban qaddararn su da sukayi tum farko.
Banafsha bata taba sanin yasan iyayen ta har hakan dayake fada ba sosai abun ya taba zuciyan ta.
So dama haka ake daraja iyayen ta?batayi tsammanin ji ko ganin tsananin jiman tawa daga wajen alhj ba kamar na yau,a tunanin ta tunda sun rike ta hakan hala iyayen tan ma baza aji zafin abun da ya same su ba..but sai taga its still a lost to them...
Taji wani iiri da alhj yace da ana zaban qaddara da bazai zabe wanda zai raba ya da iyayen ta na har abada ba
Such a short speech yayi ba wani mai tsayi but it means alot to her...
Gashi kowa ya Mata alkwarin sadaukarwar farincikin shi
So happpy suka bar wajen,inda mohan ya ma tsoffin sa albishir da manyan kujerun makkka
Ita kuma akace
xa abata nata im akaje gida.
Shikuwa alhj muamar bai sanar da matar shi komi ba sai washe gari da suka hadi wajen cin breakfast.
Dama daga gida hjy zaynab ta dago nafia tazo takarba mata sarkoki sai gashi alhj na fallasa labarin farincikin
Da jiya suka shiga ciki
Hjy mahnoor murmushi kawai take ammma gaba daya jikim ta ya mutu,brain dim ta cewa yake ba danki bane xanza shi akayi.
With a babby of 10months shine har anyi wani ciki?
Batayi reacting ba aka rabu lpya
Nafia tana barin gida itama ta xari mayafin ta ta nufi gidan mohan
Dama ta shirya masa gagarumin suprise na wannnn jigsaw puzzle Din kasancewar yau ranar birthdayn shi ne.
Amma sabida yanayin yadda taji ance ga kyautar da yayi akan ciki yasa tace dole taje su wanye yar ido
Kenan dagngan yake abunda yakeyi?rayuwar da bataso din shi yake so har ya bada kyauta akansu.
Sai dai bai kwana dakin banafsha ajiyan ba,tunda ya tabbata ta aminta da cikin shikenan hnkalinshi ya dawo jikin shi
Duk dama nimrah na kumbura fuskan ta tun jiyan agidan amma da xata wuce office ta ajiye mishi short birhtday lips stick note a jikin mirror,
Daya gani Murmushi yayi cos that one good thing about her komin fadan da zasuyi as long as he's arond takan sauko.
Yau baida niyyyar fita ya dade dan haka shirya cikin kananan kaya zai duba secret birthday hubbs dinsa...
Packaged Gifts ne da uban yawa anyi packaging acikin bags xuwa bayan motar sa ana xubawa Wanda xai kyautar
Guda biyu aciki mai kyau din ya ajiye ma nimrah, agaban mirror note din ta
Dayan kuma ya shige dakin banafsha da shi
Sai tayi kamar ta mance da birthday din nashi suka gaisa romantic aS usual sukayi morning selfie da yarsu a tsakiya
Tace ina xakaje ahkan?naga baka shirya ba
Yayi murmushi yace dan ban saka suits ba shine ban shirya ba?
Alright to fitan zanyi but first take dis...i wll see
You when i get back
Karban gift parcel din kawai tayo tana binshi da ido har ya mule
A tsanake ta ajiye ta bude.wasu mahaukatan Set of jeweries ne suka bayyyana cikin red box mai fadi,dayan kuma wani makirin agogon ne an rubuta DW ajuye,wato daniel welingtong"tsaban ya hadu bayan bracelet din har da luxury biron shi a gefe...
She was soo happpy duk dama tasan jeweries din zai iya kasancewa birthdy pleasntries dinsa ne
But the watch tasan sabida cikin ne
Kuma shi yafi tsaya mata arain ta sosai dan hka tana gama shirya nata suprises din
Tayi wanka ta saka su a hannun ta braclet a guda wristwch a dayan tasha make up mai kyu tana jiran dawowar sa.
By 11 sai ga door bell,tana jin faisal na gaisuwa har tsakar sitting room sai suka taso kuma sai ga alaman dirin wani motar ta shigo harabar gidan bayan wannnan
who cud it be?ta tambaya kanta danko mayafi bata dago ba ta fito
Koda ba ace mata ba daga ganin yaddda kasaita da kudi da kwalliya yake haskawa a falon tasan hjy mahnoor ne a tsaye
Itama Maysam ne a hannun ta sai tadan rungumo ta sunsha light yellow theme dresses sunyi kyau sosai Tana tako step suna dan kare ma juna kallo,a dan kunyace ta firta barka da shigowa mummy kafin ta karaso gaban ta ta rusuna da kyau ya fara gaishe ta
Hjy mahnoor Kasa cewa komai tayi cos as a chronic fashion designer tana da Dan habit din price tagging kwalliyr mutum,tsaf tagama daga takalmi har kallabi
But this time was bewilderd sai taji tama kasa magana she was like menake gani a hannnun yarinyar kamar 40million naira danielwelng wristwacht,?irin kallo da tsayuwar inyee? Tayi musu tana dda dubawa ko xata ga wani abun daya fishi
Banafsha kuwa har tasha jinin jikin ta tayi shiru jin ba amsa mata ba
Hjy mhnoor ko maysam bata sake duba ba tace Ina shi mijin naki
Ina mohan?go an call him ina son maganan da shi
Agrguje tayi maganan tana dada kallon gidan a tsomare, banafshha ko mikewa batayi ba sukaji yace gani nan. .
Welcome maam ...ure here...ya karashe rufe kofar yana karasowa
Cikin ranshi da tunani dayawa Ya dan kalle ta amma ita kallon
Tijara ta mayar masa.
Tace so ure here? Thnk god cos i Was just abot to leave.Suprise to seee me right,?
yayi murmushin karfin hali mi fallasa miskilancin sa ya girgixa kai
Get up.. ke tashi kije i want to talk to my son.
Da wuri banafsha ta mike ta haura sama a sadade
Kamar marar laka Duk tunanin ta ko tayi laifi ne bata tarbe ta da kyau kamar yadda nimrah take mata ba,aje maysam tayi tana xiriya ita kadai adaki tana neman mafita
Anan kuma fuskntr shi tayi cikin lumana tace kar ka damu cos i won't ruin ur day"
Ai ka wuci tunani na yanzu,
congratulations!!!
Naji sabon salon tsarin rayuwar da ka debo yayi kyau mohan"..but are you that doctor dana sani mai tsarin rayuwa mai ingancin ko aljanin wani shoe shiner ne ya shige ka?
Xai Yi magana ta rufe iDo ta daga masa hannnu tace not a single word from you o i wll ruin this day for both of us
Wato dan kanada kudi kana da ilimin likitanci mun debi mata mun baka u think
U can leave anyhow!?
Ohhh gosh ta dafe goshi azafafe maganan ma ya kare naxo ne na fada maka daga yau babu ruwana da kai
Kaje ka cigaba da zuba kudin ka ma wasu na daban suna controling rayuwar kamar yadda ka kafara
..and this girl
Me kake yi mata?u gon keep lavishing it oll on her ko"40million naira watch?to A teenager ishe upto18 ?oh no shes not yet 19 bare 20 toh saura ka dauki gidajen ka da motocin ka ka duka ka bata....
Idan kaganni cikin rayuwar Ka A karo na biyu to ka daWo senses din ka ne.
Now will you excuse me i m taking my leave
Cikin wani yanayi Yace pls mum. .STOP!!
Duk da abun bai wanI shige Shi kamar na kulllum ba Ammma he hs no cHoice Than ya sa fuskan rarrashin yana neman shawo kanTa
Yau ne rana ta farko da banafsha Taji ta kuma ga halin dayake cikin wajen Mahaifyar sa Wanda ba karamin girgixa ta yayi ba Sai taji mohan ya bata tausayi sOsai
Ashe duk abunda yaKe dauka Akanshi Kenan Bai taba nuna mata ba
"Gshi ya dage Kodan tayi hakuri kar Tayi Fushi dasu Sai ya Yakawo maganan Xubda ciKin amma haka taki Sam
Cewar Ta ai da hakan yaso da ita xata fara sanin B saida su hjy suka san komai ba ita baxai kashe mata aure ba
Ganin abubuwan sun faskara mishi yasa tayi shahada ta sauko Da tray kamar Wacce zata kawo TarKacen Drinks da Ruwa Sai maganan Yayi shiru.."...Hjy mahnoor Da kamar xatayi mata fada amma Kuma sosai take jin nauyin gaya mata Wani maganan Gani take kamar xata iya cin zarafin ta ta Inda bai dace ba
Da hakan dai ta xauna shiru Cikin su,suna maganan Ajuye inda ta tabbata baxai Taba
xafafa ba
Da kyar ya shawo kanta Tayi musu sallama ta tafi
Tsaban yadda Taji Babu dadi Aranta bata tsaya yaga hawayen ta da damuwar ta dakin ta ta nufa har sai da tayi controling Kanta tsaf kafin ta fito nemanshi.
A bangaren nimrah kuwa Sabbin Human Hair oders din da suka sauko daga italy yasa ta rabewa A saloon Din jamila antaru ana kallon new arrivals
MaSu oder suna sHirin deba,acikin su hasina ce kawai bata nan
Nafia kuwa bakin har kunne dataga sunyi kicibis anan din da nimrah
,.dan ita tasan kan komai daga abunda ke wakana a fannin hjya mahnoor da hjh zaynb akan cikin banafsha
Sai so take ta sako maganan amma bata samu hnya ba,sai chan da nimrah ta tsokane hanifa ta tace ya kamata na siya miki kodan ki rage munin ki....
Cikn dariya a raha hanifan ta amsa itama da cewa ai ba muni na bane abun rufewa kitaimaki kanki dan ni bani da kishyar da ta fini kyau
Jamila na neman
Cewa ya isa hakan charaf nafia tace ah a wallhy nimrah tafi wancan kyau.
Nan ta fara xuba firrrrr sai da ta basu details din abunda ke afkuwa.
Nade hannnu nimrah tayi tana kalllon bakin nafia kamar iyamura tana jimamin an kawo gawan comunity priest
Sabida habaicin hanifa da gudan datayi yasa jamila dakewa ta kori nafia a sallon din gaba daya.
ita ganin ta tayi gwanin ta kar acigaba da aikata abubuwa aboye ninrah bata sani ba
A bangaren nimrah kuwa wanann labari ta kofofi biyu ta raba shi a brain din ta
Na farko in ta tuno da dalilin daya sata birkikicewa cikin watannni uku da suka shude nakasa gane kan mohan ashe mohan ba conference yaje ba kauye ya tafi Ne da matar sa?..
Bata san daliin shi nayin hakan ba but sai taji ranta ya na quna ace har cikin shi ya xube jikina shI ammma ya tsallake ta ya bi wata mace wanda mA tace mishi ita ta xubar?
Cikin ranta tace Meye mohan yake nufi da ni!
he FOOLED ME kenan...
So Duk pretending sukeyi suna nuna min fushin su ashe suna tare!
Haka kawai ta sake boyayyen murmushi
Jamila kuwa ta daga hankalin dan tasan hlin ninrah sarai sai dai yau ta basu mamaki da bata tanka ba
abun yA nuna ajiKin ta anmma sai tace ma jamila its ok zata Dan huta kafin ta wuce ofic
Hanifa tace Dama haka kikeyi
Dayafi miki dan walllhy in kika ce xaki ja damu frustration will drive you crzy
Jamila tace hanifa dan Allah ke ma ki tafi ..
Nimrahn Bata kula ta ma saida ta gama ture turen sakonnin ta
Hanifa Tana kama hanyar fita
Nan nimrah ta dago tace Hanifa?
Allah sarki ...
hanifa kenan
Har yau dai nice muku ajalin so.
Ta daga mata gira da wata devilish grin
Hanifa ma juyowa tayI tayi da sake murmushi tace tabbas
" nimrah,kece Ajalin so"
Ajalin