Showing 27001 words to 30000 words out of 212729 words

Chapter 10 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3649

sun sha?u sosai, tun ranar da ta bar wayarta a motarsa wanda purposely ya?i tuna mata cause yana bu?atar wayartata kafin yayi abinda yake son yi wanda bai Wauke shi lokaci mai tsawo ba before yayi cloning da mirrowing wayar tata, dama yanzu duk wani chats Winta, komai tayi typing a wayarta, duk wani scrolling da zata yi a wayarta, and every call Winta is mirrowed to wayar dake hannunsa wanda ya saye ta ne dan wannan kaWai hatta Gps Winta.

Fita yayi ya duba last call Winta kafin shi yaga Ammi ce ta whatsapp call, gani yayi message ya shiga wayarta from one of her class mate Winta na st emerys,

 Na ima ure ignoring me its not good

ta buWe chat Win amma bata amsa ba, ya dinga bin chats Win yaron ganin kusan kullum sai ya tura mata sa?o na soyayya da ma na gaisuwa, screenshotting yayi ya kashe wayar ya janyo drawer Win ya mayar ya jingina da gadon, wayarsa da yake anfani da shi ya janyo yayi dialing number Win Mama, tana Wagawa tun kafin ta fara mita yace

 I m coming home sati mai zuwa& & 



____

Ajiye key Win motar Amira tayi akan console ta zare takalmanta ta ?arasa ta faWa kan kujera cike da Sacin rai, wayarta dake hannunta ta dugurar a kan kujera bayan ta gama karanta sa?onsa

 Mun sau?a will call when am settled

Nuwaira da ta ?araso itama ta ajiye jakarta fuskarta a mugun haWe

 Yanzu miye anfanin zuwan da mukayi? Mata ta ce miki wani wai za a kawo miki shi, ke kuma kin Webo jiki mun dawo maimakon ki ce mata ah ah ke ?afarki ?afar Wanki i dont even know why we left without setting that house on fire, wlh kin bani kunya ashe haka kike musu shiyasa suka mugun rainaki


Amira ta mata wani kallo  dan Allah mu bar maganar nan Nuwa, lallai baki san halin mutanen nan bane, rabu da su ba dai zasu kawo shi ba ai shikenan bar musu ne dai bazan yi ba wallahi

 Mtswww Nuwaira ta ja dogon tsaki ta tashi ta wuce sama

Amira ta bita da kallo sai kuma ta mi?e tabi bayanta

Mai aikin da ta balbale da Masifa da safe akan tace sai ta ro?i abinci suke bata ta wuce kitchen da sauri ta shiga haWa ma Nuwaira Abinci wanda ko Amirar ma ba damuwa tayi da irin wannan ba

Lafiyayyen jollof rice ta zuba mata da kaji ta tsaya bakin steps tana tunanin to sama zata kai mata? Ko jira zata yi ta sau?o?

Dawowa tayi ta ajiye a falour ta koma kitchen gudun laifi duk da bata san ko hakan da tayi ma laifi bane, sam Basa son su ga Nuwaira a gidan saboda idan bata nan matar gidan ko shiga harkarsu bata yi, iya kaci ta sau?o taci abinda suka girka ta komawarta sama, ita ba ruwanta ma ko ce musu ga abinda za a dafa bata yi, kasancewar ?wararrun masu girki ne.


Nuwaira da tayi wanka ta canza zuwa wata free gown ta sau?o tana kallon plate Win da ke rufe, sai kuma ta ?arasa ta buWe, wani kallon ahincin tayi kafin ta ?wallo ma mai aikin kira

 Abincin waye wanann?

 Na ki ne hajiya, bansan ko sama za a kai miki ba shiyasa na ajiye miki anan

Wani irin kallo take mata

 ke mahaukaciyar ina ce zaki ajiye min abinci haka?

 Kiyi hakuri hajiya baza a kuma ba

 ?ace min da gani, gayyar tsiya, mara hankali kawai

Da sauri matar ta wuce kitchen ita kuma Nuwaira ta zauna ta janyo abincin tana ci tana danna wayarta har ta cinye tass ta cinye naman ta shanye drinks Win da ta haWo da shi tayi gyatsa ta koma saman kujera leaving the plate a wajen tana danna wayarta.

Amira ce ta sau?o still in the clothes da suka fita da shi ta zauna

 Wai har kin ci abinci?

 Eh mana, sai kinga Wan abincin da suka zuba min a plate kamar na ro?a, mtsw wlh masu aikinki basu da mutunci sam

 Kiyi hakuri kawai Amira ta faWa tana janyo kwalin exotic ta jishi empty ta ajiye bata ce komai ba, kiran da ya shigo wayarta ya sa ta Wan saci kallon Nuwaira, sai kuma ta mi?e da murmushi akan fuskarta ta Waga wayar ta kai kunnenta tana wucewa sama  albii& .

Nuwaira ta bita da harara har ta haura sai kuma tayi ?wafa

 ba dai ke bakya jin magana ba , munafuka Wazu ta gama bazata Wauki wayarsa ba amma saboda ni ta mayar mahaukaciya gashi ya kirata ta Wauka ba class ba komai mtsw ta sake jan dogon tsaki& ..


Washegari su Yasmeen suka kawo Saif bisa Umarnin Ammi, duk kuma cikinsu babu wanda ya sanar da Ahmad Win, basu yi mamakin samun Nuwaira a gidan ba sam, kamar yadda basu samu tarba ba suma basu damu ba, suna ajiye Saif suka juya dan driver na jiransu, Saif ya saka kuka zai bisu, Nuwaira da ke zaune a falon tana kallonsa tace

 kai dan ubanka ka bisu kuje ina? Gidan uwarka zasu koma? Come here my friend

Kallonta yasmeen ta tsaya yi, Maryam ta ja hannunta suka fita a falon, sai da suka shiga mota yasmeen tayi wani ?wafa

 Ni wlh da bamu dawo da shi ba, ke to shima ba son gidan yake ba

 Ke dai babu ruwanki, ko kwaWonsa zasu yi su cinye ba dai mamarsa bace kuma tana kallon ?awartata?

Yasmeen ta harareta  Lallai ma, su sun ma isa suyi kwaWonsa? Ko uwar tasa ce fa? Shima kansa ya san inda ake kula da shi, wallahi da Ammi zata ji shawara ma ta Wauke shi wallahi

 To ko zaki faWa mata ta Wauko sa ke da kika fi kowa iyawa

 Kinga irin abinda na tsana kenan wlh shiyasa hira da ke ma is useless

Maryam tayi dariya tana janyo ta  haba twinnie, husainar hassanarta kiyi hakuri toh

 Bazan yi ba Yasmeen ta faWa tana komawa can jikin marfin mota ta kama danna wayarta, itama Maryam Win wayarta ta Wauko ta share Yasmeen Win

Shi dai driver Murmushi kawai yake yi.


 Kai yaronnan amma ka iya munafunci, ?annen uwarka ne su ko na ubanka? Au ashe ?annen ubanka ne, amma me ka haWa da su da zaka zauna ka hanani sukuni ka hana uwarka sukuni da kukan banza

Amira dake kwance tana kallon yadda Nuwaira ta ri?e hannayensa tana masa faWa ta tashi zaune

 ki rabu da shi kuka mai dalili yake nema, zonan Saif

Sake shi Nuwaira tayi ya tafi da gudu wajen Amira ta Waga shi ta Waura a ?afarta, ya kwantar da kansa a ?irjinta yana sau?e ajiyar zuciyar kuka

 Meyasa baka ji? Zaka je Mary ta maka wanka kayi bacci? Kaga dare yayi

Ma?e mata kafaWa yayi

Cike da takaici Nuwaira tana kallonsa tace

 Ni dai wallahi na haihu Wana ba zai dinga irin wannan iskancin ba haba, kuma wallahi babu shi babu dangin ubansa, yanzu haka Wan kwana 2 da yayi a gurinsu ne har sun koya masa munafurci banda haka me ya sani da har zai saka mutane a gaba tun da yamma da kukan banza wai granny, ba granny ba granno

Ita dai Amira bata kulata ba ta mi?e da shi tana kallon hanyar stairs ta ?wallawa Mary kira, da gudu ta hauro sama ta tsaya a falon saman tana  yes ma

 Je ki mishi wanka ya kwanta, Wazu yaci abincin ne?

Mary ta gyaWa kai,

 yes ma, yaci kaWan

 Zaka sake cin abinci

Ma?e kafaWa yayi, Mary ta saka hannu ta karSe shi tana jijjigashi suka sau?a ?asa& .


Not edited


#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:26 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA (TANGLED HEARTS)

Yota/014

Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 14: Misread signals

Satin da ya biyo baya Na ima ta yi su ne cikin shirye shiryen komawanta wajen Mami Nigeria, duk wani Abu da ta San mai muhimmanci ne ta haWa abinta, damuwan da ta shiga ma a farko na fushin da Dad yayi sam yanzu babu shi, dan Sadiq sai da yayi duk yadda yayi ta kwantar da hankalinta plus maganar da suka yi da Dad a washegari wanda ya nuna shi baya fushi da ita but it will be of her best ta koma wajen Mami Win duk da a baya ma shine ya hana amma a nashi tunanin yanzu Mummy tana da gaskiya kuma itama she wants whats best for Na iman.

Ranan tafiyarta harda Suhaila a masu rakota Airport, duk da ta san na munafurci ne dan ko rantsuwa tayi bazata yi kaffara ba Mummy ce ta saka ta pretending haka a gaban Dad, tunda tun ranan d abin ya faru babu wanda ya sake shiga harkar juna tsakaninta da ita.

?an rungumeta kaWan Dad yayi yana shafa kanta  safe flight, make sure kin kira ni in kun sau?a, greet ur mom and siblings, Allah ya miki albarka gyaWa mishi kai kawai take yi wasu hawaye na sake gangarowa tana sharesu

Mummy ma ta zo ta rungumeta  safe flight baby ita dai gyaWa musu kai kawai take yi

Sai da Mummy ta Wan kalli Suhaila ta gefen ido kafin ta ?araso tana ?a?alo murmushi

 Safe Sis, Allah ya kaiki lfy

 Thank you Na ima ta faWa tana juyawa zuwa cikin departure terminal Win.

Sai da ta yi checking in na suitcases Winta a airline counter Win, kafin tabi layin security checks and immigration wanda ya Wan Wauke su lokaci kafin suyi boarding plane Win, with just her carry-on ta ?arasa kujerarta ta zauna.

?arfin bugun zuciyarta ne ya ?aru bayan anyi announcing jirginsu zai tashi zuwa Nigeria yanzu, ta mayarda kanta jikin kujera ta jinginar wasu hawaye da bata san na miye ba suka gangaro mata ta lumshe idanunta tana basu daman ci gaba da zuba, ta san zata yi kewar Dad fiye da yadda take tunani duk da differences da suke yawan samu kullum addu a take masa Allah ya yaye masa wasu abubuwan da yake yi, wasu hawayen suka sake gangarowa daga idanunta dake lumshe, hannu tasa ta share ta buWe wayarta tama sadiq reply

 zamu tashi

kafin ta kashe wayar gabaki Waya.

The flight was smooth, da yake business class tabi, wanda rabi bacci rabi tunani haka tayi su, her mind was tangled with memories, and her heart heavy.

Ko da suka sau?a a Doha for layover babu inda taje zama tayi a transit lounge akan kujera kusa da tall windows dake wajen tana ri?e da backpack Winta, idanunta da suka Wan tasa saboda kuka da bacci ta Wan shafa jin sun mata nauyi, her face looks and feels puffy, ta maida kanta ta jinginar ta lumshe idanunta.

 I ll be wherever u re Naima, ko ina rayuwa xata kai ki ull find me close Wan murmushi tayi tuno sadiq da kalamansa da tayi. Bata san lokacin da ta Wauka a wajen tana tunane tunanenta ba, jin annnouncement ta speakers Win Airport Win yasa ta buWe idanunta

 Now boarding: Qatar Airways Flight QR1407 to Abuja, Nigeria. Passengers for Gate B22, please proceed immediately.

Ajiyar zuciya ta sau?e jin an anbaci jirginta, ta mi?e tsaye da backpack Winta ta fara tafiya a hankali towards the gate.

Muryar Pilot Win ta cikin intercom shi ya tashe ta a baccin da ya Wauketa not long ago


 Ladies and gentlemen, we ve begun our descent into Abuja. Please fasten your seatbelts, return your seatbacks to the upright position, and stow all carry-on items.

Tashi tayi zaune da kyau tana mutsuka idanunta, ta saka seatbelt Winta tare da Wan runtse idanunta jin uneasyness da discomfort na sau?an jirgin.


 Ladies and gentlemen, welcome to Abuja. Local time is 5:37AM. The weather is partly cloudy and 25 degrees Celsius&  bata ?arasa jin me yake cewa ba ta juya ta kalli window ganinsu a ?asa ta Wan yi murmushi  Alhamdulillah ta faWa a hankali tana zare seatbelt Win ta

 Welcome to Nnamdi Azikiwe International Airport, Abuja, pilot Win ya sake faWa  Local time is 5:43 a.m. We hope you had a pleasant flight.

A hankali ta mi?e daga kujeranta, ta gyara zaman gyalenta da jakarta a kafaWarta kafin tabi layin masu sau?a daga jirgin.

Sai da ta Wauko suitcases Winta a baggage claim kafin ta wuce arrival hall, duk da gajiyar dake tattare da ita, she look effortlessly beautiful without even trying, snickers Win ?afafunta ta sunkuya ta gyara ta mi?e ta sa hannu tana tura cart dake Wauke da kayanta, tayan cart Winne ya Wan ma?ale jikin wani sticker a ?asan wajen hakan yasa ta Wan tura da ?arfi kawai sai yayi jerking gaba, ya jata tayi gaba gabaWaya pushing mutumin da ke gabanta, hannu biyu tasa ta dafe bayansa wanda shine ya hanata faWuwa, bayan ta sake cart Win, kafin ta mi?e tsaye da Sauri, juyowa yayi tayi saurin yin baya, dogo no sosai yana sanye very clean kaftan, da sunglasses masu duhu a idanunsa, yana ri?e da suit case Winsa da hannu Waya.

Juyowar da yayi a nutse ya sata sake ruWewa tana kallonsa ganin yadda yake kallonta cike da annoyance, hannu ya saka ya kaWe rigarsa

 Im Sorry ta riga shi magana tana marairace fuska da murmushi akan fuskarta,  didnt meant do bump into you ta sake faWa ganin bai amsa ba sai ma kallonta da yake yi duk da bata ganin idanunsa, da ta kasa fassara har yanzu haushinta yake ji? Ko ya ha?ura ne?

 Ure in public, try to act like it ya faWa tare da juyawa zai bar wajen ta bishi da kallo, what does dat even mean? Ha?uri fa ta bashi Maimakon ya amsa ji abinda kuma yake gaya mata, to hala ita bata san a public Win take bane? Me ma tayi toh? No body is above mistakes irin waWannan, ?wafa tayi ta bishi da kallo sai kuma ta ja tsaki ta ?arasa wajen da cart Winta yake ta sunkuya ta cire sticker Win da ya ma?ale, ita sai taga ma kamar ta sanshi a wani wajen but bazata iya tunawa ba his face look somehow familiar.

Driver Mami dake jiranta shi ya kai kayan duka mota, ta buWe gaba ta shiga tana kunna wayarta, shima driver Win ya zagaya ya shiga motar ya tayar suka wuce gida.

Tunda ya fito daga Airport Win yake tsaki a ransa, driver Winsa dake jiransa ya ?arasa ya buWe mai bayan motar ya shiga ya zauna yana ?o?arin kunna wayarsa, Waga kansa yayi ya kalli window a hankali her face look familiar sure amma baya jin ya taSa haWuwa da face irin nata ma, yana kallonta har driver ya saka mata kayanta a mota dai dai lokacin motarsa ta fara tafiya, ya Wauke kansa daga wajen ya mayar kan wayarsa yana duba available flight da zai bi Gobe zuwa Lagos.

A dai dai gidansa dake Maitama a Abuja driver yayi horn, aka buWe gate Win ya shiga da motar farfajiyar duplex Win mai matu?ar kyau, parking yayi a Waya daga parking lot 2 dake gidan, ko kafin ya zagayo ya buWe masa ya buWe da kansa ya sau?o yana gyara shade Win idanunsa.

He had no idea meyasa yake tunanin that dump girl from the airport, like how on earth zaki ture mutum kuma kina masa murmushi? ?an Tsaki ya ja ya wuce sama,

Jallabiya kawai ya zura bayan yayi wanka yayi sallolin dake kansa kafin ya Wau wayarsa ya kira Amira, har ya katse bata Wauka ba. Ajiye wayar yayi ya mike ya wuce closet

A shirye tsaff cikin ?ananun kaya, fari ?al Win oxford t-shirt, da beige chinos trousers, ya fito yana zuba ?amshi, ya Wauki mukullin motarsa ya fita daga gidan


Sai da yayi magrib da isha kafin ya shigo gidan ya ajiye take away da ya ma kansa a ?asa ya wuce sama, rigarsa ya zare ya ajiye a kan gado ya wuce toilet, bai jima ba ya fito ruwa na bin body builded jikinsa, da robe a jikinsa, dogon wandon bacci kaWai ya saka ya feshe jikinsa da turare yana Waukar wayarsa da ke ringing ganin Amira ke kiransa whatsapp call.


Bai Wauka ba ya fito a Wakin ya wuce downstairs, abincin ya Wauka ya koma dining lokacin kiran nata har ya yanke, yayi dialing lambarta yana yin bismillah tare da fara cin abincinsa, ringing Waya ta Wauka

 Albi. Ta faWa a hankali

Rufe abincin yayi jin kwata kwata ya fice masa a rai ya Wauki ruwa ta sha ya goge bakinsa ya mi?e tare da Waukan abincin da wayarsa ya wuce kitchen dai-dai lokacin da ta sake cewa

 hello..

 Ina jinki, howre u?

 Lafiya na ?alau ina ta kewarka

BuWe fridge yayi ya ajiye abincin ya rufe ya ?arasa ya wanke hannunsa a sinki

 Nace nayi kewarka fa kayi shiru

 Same here baby girl murmushi tayi da har yana iya jiyowa

 Yaushe zaka dawo toh?

 Soon kawai ya faWa yana zama a kujeran falon ya Wau remote yana canza channel

 Allah ya kaimu

 Amin take care sai na dawo.

Bai daWe sosai a falourn ba ya kashe kayan kallon ya wuce sama dan gobe jirgin safe zai bi zuwa Lagos he needs rest.

?arfe 8:40 ya shigo gidansa na Lagos daga Abuja, bin palorn yayi da kallo kafin ya wuce sama, gidan shiru dama abinda yake expecting kenan tunda lokacin tashin matar gidan bai yi ba, falournsa ya buWe ya shiga ya rufe ?ofar ya ajiye jakar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login