Showing 186001 words to 189000 words out of 212729 words

Chapter 63 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3668

da ya je Garden Win ba kamar yadda Ammi tace duk suna can, ya jingina jikinsa da motarsa tare da ciro wayarsa ya tura ma Na ima text

 Come to the car, im waiting

Na ima dake zaune a kan wani persian rug mai kyau da faWi ga throw pilows a zagaye da rug Win, ta tan?washe ?afafunta tana kallon Yasmeen dake yi ma rahama calaba a dogon gashinta mai santsin gaske suna hira ta kalli wayarta da ke gefe a ajiye jin ?arar shigowar sa?o, ganin wanda yayi sa?on yasa ta kife wayar kawai ba tare da ta tashi ba tana cigaba da kallonsu tana dariyar dramarsu dan Rahama tace ta gaji da kitson ta bar mata kanta tunda gobe duk zasu je saloon su wanke kan amma yasmeen insisted zata kunce mata shi a goben, ita dai Na ima dariya kawai take dan rahama have a valid point ita bata ma taSa kitsa kanta ba kuma bata jin zata taSa, tana sanye da silky dogon siga sakakke sai scarve da ta Waura ta Wan ja shi baya ta dawo da ends Win Wan kwalin ta gaban ?irjinta hannunta Waya ri?e da cup na juice, Saif kuma na kwance rub da ciki shima a kan rug Win yana kallo a ipad Winsa.

Jin ?aran message again ya sa ta Wauko pillow ta Waura a ciyarta tare da Waukar wayar ta buWe, ganin wai cewa yayi ta same shi a mota ta kalli agogo its just 9 na safe fa, ta Wan yi jim ba tare da ta amsa masa ba sai kuma ta mi?e tana kallon su Rahama tace.

 Let me get something ina zuwa suka gyaWa mata kai suna cigaba da hira, Saif ya tashi zaune yana kallonta har ta saka flat shoes Winta ta juyo ta kalleshi tace

 ko zaka rakani girgiza mata kai yayi

 No go and come back Mimi ta masa murmushi tace

 Okay champ daga haka ta nufi hanyar fita a garden Win da wayarta kaWai a hannunta, tana fitowa compound ta hangosa, shima ya Wago kansa suka haWa idanu ta Wan tsaya tana kallonsa kafin ta shiga tahowa, sosai rigar jikinta ya manta kyau dukta its plain but its screaming elegant and classy, ta ?araso har inda yake tana kallonshi ta langaSar da kai tace

 Good morning Wan sake fuskarsa yayi kaWan yace

 Good morning ya kike? Ta Wan dawo ta gefensa tace

 I m fyn whats with d frowning? Ya Wan shafa kanshi yace

 Am i?

 Eh mana kallonta kawai yake yi ya rasa me zai ce mata, ya Wan cije lower lip Winsa kaWan ya juyo duka yana fuskantarta yace

 U saw my first message tana kallonsa ta gyaWa masa kai

 I did

 And? Ya faWa yana shafa girarsa da finger Winsa, tayi murmushi tace

 Ba fa igonring nayi ba da na gani kana ji ba yace

 Uhm

 da na gani ban zata cewa zakayi kana jira na ba i just thought its a normal message, cause i didnt know ure coming to this house early, afterall jiya fa kawai ka dawo daga tafiyar, so kuma muna hira da su rahama shiyasa i wanted to reply later but da ka sake second one Win shine na duba

 And u came running

 No sir i came walking murmushi yayi yana kallonta itama tayi murmushi tare da jingina kanta da motar tana kallonsa da sha?ar mayen ?amshin turarensa da ke mata wani azababben daWi ji take kamar ta rungumesa tayi ta shaqa, ya Wan shafa fuskarta yace

 Muje ki raka ni office kallon hanyar garden tayi kafin ta kalli hanyar cikin gida tayi dariya kaWan set Win jerarrun teeths Winta na bayyana tace

 Ah ah tnk u, sai in ce ma Ammi naje ina?

 Sai ki ce mata kin bi mijinki ya faWa yana ri?o hannunta cikin nasa, jin tayi shiru sai murmushi kawai da take yasa yace

 Sauri nake zanje office ne yanzu, ?arfe nawa su Mami zasu zo?

 3 ta faWa tana Wan kallon hannunta da yake murzawa kafin ta dawo da idanunta kansa,

 Okay ya faWa yana janyo hannunta ya dawo da ita gabansa tsakanin ?afafunsa shi kuma yana jikin motar, Na ima ta marairaice fuska tana Wan juyawa ta kalli compound Win ganin ba kowa at all a compound Win kuma masu gadi na can gefe sosai so they can only see motarsa not them ya sa ta tura baki zata fita a jikinsa ya sa hannu ya zagayo waist Winta ya dawo da ita jikinsa muryarsa ?asa ?asa yace

 U smell nice murmushi kawai tayi bata ce masa komai ba tana sunkuyar da kanta.

 Baby ta Waga idanunta ta kalleshi yace

 Something is very much wrong with me today Wan haWe girarta tayi alamun tambaya tace

 Miye?

 Matso kiji kallon Wan space Win dake tsakaninsu tayi da bashi da maraba da babu tunda ma a jikinsa take gabaWaya tace

 Ta ina zan matso? Ya Wan yi murmushi yace

 I want to tell u in ur ear

 Ohkay.. ta faWa tana matsowa jikinsa sosai ya Wan sunkuya da kansa gefen fuskarta ya faWa mata a kunne, Wago kanta tayi ta kalleshi suka haWa idanu ya kashe mata idanu ta wani girgiza masa kai tare da faWin

 TaS

 Please ya faWa a marairaice da hakan sai da ya sa ta kalleshi cause its so unlike him and that makes him sound so cute.

 To da yaushe?

 Anjima i ll tell u ta chat

 Hmm kawai tace tana kallonsa, ya sunkuyo yayi kissing goshinta yace

 Good girl, i love you shiru tayi bata ce komai ba, yana kallonta yace

 Kiss me too wani kallo ta masa ta fara ?o?ari fita a jikinsa ya ri?o ta da sauri yace

 Anan fa zaki min ya faWa yana nuna kumatunsa, ganin tayi shiru yace

 Kinji juyawa tayi ta kalli compound Win again kafin ta saka hannunta a wuyansa ta Wan Waga ?afarta tayi kissing kumatunsa single peck, ya lumshe idanunsa ya buWe yace

 And here too murmushi tayi ta sake masa a Waya kumatun, ya sake lumshe idanunsa, kafin ya buWe ta Waura lips Winta a nata tayi kissing fyn lips Winsa just once kafin ta janye da sauri, ta na ?o?arin zillewa ta gudu, ya ri?o hannunta da hanzari yana dariya yace

 Ke kin ma isa dariya ya farayi itama ganin ya sake dawo da ita jikinsa, ta marairaice tace

 Wai ka fasa zuwa office Winne? Kallon agogon hannunsa yayi da sauri kafin ya cikata, ta sa dariya tana kallonsa, shafa kansa kawai yayi yana murmushi kafin ya zaga mazaunin driver itama ta bishi tana kallonsa har ya buWe sleek motar ya juyo ya kalleta yace

 Bye ta Waga masa hannu tace

 Bye, drive safe shiru yayi yana kallonta, he cant believe itace, kamar ba itace few days da suka wuce bata son ko ganinsa ba, tabbass ko wani tsanani yana tare da sau?i, ya Wan yi shiru bayan ya shiga motar yana kallonta kafin yace

 I love you murmushi ta masa a hankali tace

 Me too kallonta kawai yake da idanunsa da ke sa tana jinta somehow, ta Waga masa hannu tace

 Bye sai a lokacin ya tada motar bayan ya sake ce mata bye, ta matsa gefe tana kallonsa har ya Wage glass Win duka kafin ya ja motar ya nufi gate, ta rungume wayarta a hannunta da murmushi a fuskarta har motarsa ya bar gidan kafin ta juya da nufin komawa Garden, a tsaye taga Suhaila a bakin ?ofar palour, she have no idea how long she has been there, to yaushe ma ta zo gidan in the first place, kallon da Suhaila ke mata across babban compound Win kaWai yasa jikinta ya bata ta jima a tsaye a wajen amma sai bata sake kallon Sashin da Suhailar take ba kawai ta nufi Garden Win tana tafiya a hankali, Suhaila ta bita da idanu har ta bar ganinta zuciyarta na mata wani ?onannen zafi, look how Ahmad yake biye ma yarinyarnan being all clingy and touchy da ita, kamar ba shi ne yake frowning all day ba, wai what did Na ima posess ne da best mens ke mutuwa a sonta, duk haWuwar sadiq haka ya susuce a sonta, yanzu kuma Ahmad? Ta ya ma akayi har ta janyo ra ayinsa so much haka? Ta sunkuya a bakin ?ofar tana jin zuciyarta na zafi sosai kawai ta fashe da kuka.

Na ima na daf da shiga garden Win wayarta ya fara ringing ganin Ammi ke kiranta ta dakata tare da Wagawa ta kai kunneta tare da amsa sallamar Ammi, Ammi tace

 Mamana ina su Rahaman?

 Duk muna tare da su Ammi

 To ku shigo gida, yanzu mukayi waya da Maminki tace by 3 zasu iso

 Eh haka tace min nima ta faWa tana ?arasawa cikin Garden Win, Ammi tace

 Okay, ki ce ma Rahama da yasmeen ku zo yanzu

 Toh Ammi daga haka Ammi ta katse wayan, Na ima ta ?arasa ciki tace

 Ammi na kira da hanzari Rahama ta mi?e tana faWin

 shikenan ma, wannan kitso dama ya isheni abinda ma duk warwarewa zaiyi zuwa dare dariya kawai Na ima tayi ta ?arasa ta Wauke ipad Win Saif tana faWin

 Up Wan mirginawa yayi kaWan kafin ya tashi zaune, ta kama hannunsa ta mi?ar da shi ta Wauko takalmansa ta saka masa ta kama hannunsa suka nufi hanyar fita a garden Win, Yasmeen ce ta naWe rug Win rahama ta tayata tattaro pillows Win suka fito duk suka nufi cikin gida.

Daga wajen Ammi duk kitchen suka wuce har da Ammi dan yi ma su Mami girki, har Ammi zata aika a kira Suhaila ganin bata cikinsu amma sai ta fasa ta haWa kan yan matanta da fati suka shiga kitchen suka soma girke girke.

Sai 2 sannan Salma ta zo gidan hakan ya sa Ammi ta barsu a kitchen suna ?arasa girkin da sun kusa gamawa ita kuma ta ja Salma palournta na sama, sai a lokacin tukun ta sa aka kira mata Suhaila da ta shige Waki tuntuni ta kwanta kamar wata mara lafiya.

Tana shigowa Wakin fuska a haWe Ammi ma ta haWe nata firmly tace

 Zauna Suhaila ta zauna tana kallon Mummynta da itama ita take kallo, dan Ammi bata ma ce mata ya dawo da Suhailar ba, Ammi bata wasting any time ba bafore ta fara ma Suhaila faWa muryarta very sharp and commanding tace

 Suhaila ashe baki da hankali? Do you know the disgrace you have caused this family? Suhaila tayi shiru kawai bata ce komai ba sai aukin tura baki da take, Mummy dai ba bakin magana shiru kawai tayi tana kallon Suhaila, Ammi ta cigaba

 Haka kawai sai ki Wauki ?afarki and go to another country babu knowledge Win mamanki, living recklessly acan kamar baki da mafaWa?! Wallahi, Suhaila, you need to change your ways idan ba haka ba ba ?aramin nadama bane ke jiranki a gaba, kar ki ga na Wauki wannan lightly wallahil azeem idan kika sake makamancin wannan abinda kika yi wallahi hukuncin da zan miki daga ke har mamarki bazaku so ba, If you think you can test me, try it and see.

Sai a lokacin Mummy ta Wan kalli Ammi amma bata ce komai ba, dan ita fa ba irin wannan faWan take so ana yi ma Suhaila ba, she didnt like it one bit amma dai she said nothing sai dai deep down she hated seeing her daughter being scolded so openly, yet she knew Ammi had every right.

Sosai Ammi ta mata faWa ta haWa da Nasiha kafin tace ta bawa mamarta ha?uri, Suhaila ta kumbura fuska kamar bazata bayar ba kafin tace

 Ayi ha?uri kallonta kawai Ammi take da mamaki ganin shes not remorseful at all, Salma tace

 Ba komai maida kallonta Ammi tayi ga salmar ganin bata da niyyar yi ma yarinyar faWa ta sauke ajiyar zuciya tace

 Allah ya kyauta! She have alot to say to salma amma ganin lokacin isowar su Mami ya kusa ya sa ta ce ta sallamesu su tafi kawai ba?i ne da ita.
Tuni Suhaila ta mi?e ta fice a parlourn Ammi ta bita da kallo,
ganin kallon da Ammi ta bita da shi ya sa Salma saurin janye hankalinta da faWin

 Anty mami ba?i? su waye kuma? Ammi ta Wan kalle ta tana mi?ewa tace

 Eh ba?i daga haka ta wuce Wakinta, Salma ta mi?e tabi bayanta tana faWin

 To ai sai in jira mu gaisa da ba?in kafin mu wuce its not like am in a hurry dan ta san ran Ammi ya Saci ne kuma bata son Ammi ta sake yima suhaila faWa.

Su Na ima na gama ?arasa guntun aikin suka wuce dan yin wanka, bayan sun gama setting table and all, suka bar Fati da saka turaren wuta.

Cikin lace Winkin fitted gown Na ima ta shirya da ya matu?ar mata kyau more especially with hasken da ta ?ara these days sai lace Win ya ?ara mata kyau da haske, bata yi kwalliya ba at all a fuskarta dan ji tayi bata son yin kwalliya sai simple Wauri da tayi ma kanta wanda yasmeen ce ta koya mata shi and its so easy da har ta iya Waura shi kullum ta saka native wear shi take yi yanzu.

Ta saka diamond necklace da bracelet Winta da Ahmad ya saya mata, har ring Winta da ta cire dama yau duk ta maidasu, she looks like yan mata cas cas da ita gwanin sha awa duk wanda ya kalleta sai ya sake kallonta, Yasmeen da ta saka abaya mai tsada ce ta tayata Wauko gyalen da zatayi pairing kayan da shi mai Wan girma mai shegen kyau, Yasmeen tace

 dan Allah tsaya in miki hoto, rahama abeg see natural beauty Na ima tayi dariya tana kallon yasmeen tace

 says wacce tafi kowa kyau yasmeen dake goge camera s Win wayarta tace

 Wane ni taS itama rahama wayarta ta Wauko suka dinga mata hoto, kafin yasmeen tace rahama ta musu su biyu zata yi posting anjima with the caption #world sBestin-law ita dai dariya kawai Na ima keyi, rahama ma ta ce yasmeen ta musu, suna gamawa Na ima ta bata wayarta tace saura ni da Saif ta faWa tana ?arasawa bakin gadon da Saif ke zaune a shirye tsaf duk abinda suke yi yana kallonsu, dawowa jikinta yayi yasmeen ta dinga musu hotuna kala kala, ba ?aramin kyau sukayi ba ita kanta ta dinga kallon hotunan kafin ta shiga whatsapp Winta ta tuttura ma Ahmad with the caption

 ur lil family

Daga nan ta fita ta kira Mami a waya dan jin ko sun kusa.

?arfe 3:30 su Mami suka iso gidan tare da big Daddy har da su Aryan tare da Ahmad da shine da kansa ya Wauko su daga Airport.

Na ima dake cike da zumuWi ita ta buWe musu ?ofa, ta tsaya tana Kallon Ahmad dake Wauke da fauza a kafaWarsa, Aryan kuma na ri?e da hannunsa, behind him kuma Mami ce dressed elegantly cikin lace mai shegen tsada da Waurinta mai kyau a kanta da babban mayafi da ke jikinta she looks so fine kamar ba itace mamar Na ima ba, Big daddy na biye da ita a baya tall and composed kamar ko yaushe, Ahmad da ke kallonta yace

 Madam ko mu koma ne matsa mana kin bar min parents tsaye
sai a lokacin ta matsa daga jikin ?ofar idanunta na cikowa da hawaye, Suka shigo cikin palourn Aryan na tafiya ya rungumeta, itama rungumesa tayi tana faWin

 My darling Mami suka shigo palourn da sallama murmushi Wauke a fuskarta ganin how Na ima is very much comfortable a gidan surukai abinta, bata gama wannnan tunanin ba taji Na ima ta rungume ta, Ammi da ke tsaye tayi dariya tana faWin

 Kar ki kadata ita kam Mami kunya ma taji ta Wago ta a jikinta tana faWin

 Mara lafiyar kenan? Hawayen idanunta ta goge ta tafi wajen big daddy, ya bata side hug yana faWin

 How are you princess ta share idanunta tace

 Am fyn sai a lokacin suka samu suka ?arasa cikin plaourn aka shiga gaggaisawa da su Ammi da sosai family Winsu suka birgeta babu ruwansu abinsu ta dinga kallonsu, su rahama ma suka yi gaisuwa ko wanne fuskarsa Wauke da fara a, Suhaila dai kallon Mami kawai take cause now ta gane a inda Na ima ta gado wannan shegen kyau Win nata, tana ganin kyaun dad Win Na ima sosai ba kaWan ba a tunaninta kyaunshi Na ima tayo ashe her mum is even more beautiful, kuma Na ima looks like both of them. Ita dama ranar da fadila ke asibiti bata haWu da Mami ba dan tunda Amira ta karta mata warnibg bata sake komawa Wakin ba.

Ji tayi wani jealousy ya sake ma?ale mata a ?irji, ta dinga kallon Mummynta da ke gaisawa da Mami tana ya?e dan bata san sune zasu zo ba da tuni tayi wucewarta gida tun sanda Ammi tace su tafi,
itama Mummynta is very beautiful but bata kai mamar Na ima ba ko kusa.

Da yake la asar ma yayi big daddy da Ahmad suka tafi masallaci dan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login