Showing 75001 words to 78000 words out of 212729 words

Chapter 26 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3819

but she just wants to see him, tsayawa tayi a gaban glass partition Win psychiatric wing Win tana kallon sadiq da ta kasa gane sa a kallon farko, hannunta ta sa akan glass Win da ke da sanyi sosai tana kallonsa, idanunta na cikowa da hawaye, dama ta riga ta san something like dis ne zai faru, tunda ya daina zuwa sessions Winsa ya fara acting erractic again kamar dai sauran cases Winshi na baya ta san ?arshen labarin.

Wata nurse ce cikin uniform ne ta shiga ta gyara masa ?afafunsa that are barefoot babu takalmi, ya buWe baki kaWan amma baya cewa komai. Mama ta zuba masa idanu kawai tana kallon Wanta broken kamar yadda take ganinsa a duk sanda ya faWa soyayya, amma wannan is the worst of all. Ko Wago kanshi baiyi ya kalleta ba, hawaye suka gangaro a idanunta, ?asa ?asa tace

 Sadiq Wina

Umar ya dafa kafaWarta yana kallon yayannasa shima zuciyarsa na wani irin zafi, Dss psychiatrist dake tsaye a gefenta da clipboard a hannunta ta kalle su duka tace

 Baya cin abinci, dole sai da mukayi sedating Winsa jiya, psychosis Winsa is triggered by trauma, hes not stable enough ma na magana ko interrogation

Mama na jan hanci, da kallon Umar dake ri?e da ita kaWan tace  amma he was doing better fa, akwai file Winsa, yana shan magungunansa, he had relapses but..

 Mama matar ta katse ta gently,

 irin waWannan conditions Win sometimes relapses Win suna dawowa ne bayan kunyi tunanin ya warke, ya gina rayuwarsa around yarinyar ne, yanzu tunda babu ita it collapsed

 To yanzu yaya kenan? Umar ya tambaya yana kallonta

 Eh toh yanzu bai san yadda zaiyi rebuilding ba duk kallonta kawai suke yi.


Tunda suka yi wannan maganar da faWila ta gagara nitsuwa, banda tunani babu abinda take yi, gaskiya ne abinda faWila ta faWa mata she shouldve respect abinda ya mata, mi?ewa tayi ta wuce kitchen, Mai aikin faWila dake haWa wanke wanke ta kalleta da murmushi,

 kina son wani abu ne hajiya ?arama girgiza mata kai tayi

 Ah ah zanyi wanke wanken ne

 Wanke wanke kuma?

 Eh ta faWa tana ?arasawa bakin sink Win ta karSi soson a hannunta ta soma wanke wanken, shiru kawai tayi tana kallonta kafin ta wuce ta fara goge goge tana kallon Na imar dake wanke wanken absent mindedly.

Har ta gama bata sake cewa komai ba ta juya ta fita a kitchen Win bayan ta goge hannunta, tana kai bayan hannunta ta share idanunta, Wakinta taje ta hau gyarawa ta share ta goge ko ina ta koma ta zauna a gefen bed amma har lokacin zuciyarta a cunkushe take jinsa.

FaWila dake lura da ita tayi murmushi kawai bayan ta ?araso bakin ?ofar tana kallonta tace

 U should talk to him mana toh idan abinda ya dame ki da gaske Na ima ta kalleta tana share idanunta

 Ince masa miye toh? He made it clear yana da better things a gabansa than involving kansa with me or my boyfriend girgiza kai kawai faWila tayi tana kallonta, ta ?araso cikin Wakin

 Na ima kenan, ure not the same girl da ya Wauko daga checkpoint unconsious, shima kuma hes not the same person da kika kira ya taho ba tare da yayi hesitating ba, mutane suna canzawa ne bayan komai ya lafa kin gane? a hankali Na ima ta gyaWa kai tana kwantar da kanta a gefen kafaWar faWila da ta ?araso ta zauna a gefenta.


Nuwaira na zaune a kan kujera tana saka jan nail polish a dogayen artificial nails da tayi fixing ma hannunta, tana sanye da bomshot da wani riga, ta mi?e ?afafunta da suke nan lukutaye kamar doya, ita kuma Amira na kwance a Wayan kujerar na palourn gidan Nuwaira Win tana kallonta.

 Miye kike kallona?

 Ya bazan kalle ki ba? Bayan ke kika ce min in rabu da shi, kar inyi reacting akan kiran sa da Na ima tayi, Nuwaira ce miki nayi fa tana kiransa kamar wani mahaukaci ya wuce ya tafi har da matsar da ni daga bakin ?ofar amma kika ce min kar nace masa komai kuma gashi har yau kin min shiru

Nuwaira ta ja tsaki  Ina dai wannan yarinyar cousin Win matar Nasir kika ce?

 Itace, dan tunda aka sace ta suke ta shiga da fita shi da Nasir Win

 Hmm, ni dai na faWa miki ki kwantar da hankalinki, babu abinda ke tsakaninsu ai kinsan shi da Nasir Win kamar kashin awaki suke, kawai ya taimakawa Nasir Winne inaga, kar yaje ya dinga miki kallon mahaukaciya, amma duk da haka sai ki saka idanu da kyau dan wannan Ahmad Win naki yana bu?atar saka idanu, ba don taurin kanki ba ai da wajen malam Wincan zamu je ya saka aljanu su saka masa idanun dan wallahi wannan Ahmad Win yafi ?arfin saka idanunki ke kaWai

 Ni dai na tsane ta yarinyar nan, tun da muka je gidan nake jin haushinta

 Mtsw ba kika ce ?arama bace ma yarinyar?

 Eh bazata wuce 17 ba inaga wa ya sani ajiye nail polish Win Nuwaira tayi tana hararar Amira

 Amma dai kinyi asara, akan yarinyar yar 17 Winne kike Waga min hankali haka? Ke yanzu Ahmad Win ya miki kama da wanda zai kula ?ananun yara? Ai sai dai manyan mata gaskiya

Amira ta harareta  Suma manyan matan ba kulasu zaiyi ba Nuwa

 Mai da wu?ar to ba kulasu zaiyi ba suma, ni fa yunwa nake ji wallahi, kiyi mana order Win abinci mana, gidanann babu abin kaiwa baki wallahi

Amira tace  Toh tana janyo wayarta ta shiga app dan order Win abincin, Nuwaira kuma ta mi?e tsaye tana faWin

 Dan Allah kuma kar ki mana na rowa ki mana mai yawa in bamu cinye ba sai mu saka a fridge yaushe zaki wuce gidanki?

 Anjima Amira ta faWa tana bin Nuwaira da ta wuce Waki da kallo tana bin uban cinyarta da ?afafunta da kallo har ta shige kafin ta cigaba da abinda take yi.


Maimoon
09041426598
[8/14, 11:29 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA(TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah


Chapter 32: UNDONE

Ranar asabar Na ima na Wakinta na gidan daddynta a Lagos tana kallo a laptop Winta, cire headphone Win kunnenta tayi jin gabaki Waya ta gaji da kallonma, tun jiya da yamma da ta zo gidan duk wata walwalarta da ta Wan samu na kwana biyu sai taji duk yanzu babu shi, dama tunda suka haWu da suhaila a palour tun jiyan ta ja mata tsaki basu sake haWuwa ba she s not sure ma idan tana gidan ko bata nan, rufe system Win tayi ta ajiye a gefen bed ta sau?a ta wuce toilet dan alwalar azahar.

Tana idar da sallah ta sau?a ?asa dan neman abinda zata ci, ta san Dad baya nan dama don shima tun jiya da dare da ta je ta gaishe shi a palournsa bata sake haWuwa da shi a gidanba, kuma da sassafe taga fitar motarsa ta window Win Wakinta, probably aikin new company Winshi da yake yi anan Nigeria yanzu ke saka shi fita that early. Itama Mummy tun safe da ta gaishe ta bata sake ganinta ba.

?arasawa dining Win tayi ta buWe warmers dake wajen amma babu abinci a ciki, shiru tayi ta Wan tsaya tayi tana kallon warmers Win kafin ta rufe ta wuce kitchen, shima kitchen Win babu kowa, ta fito ta ?arasa Wakin Mariya mai aikin gidan dake palourn, knocking tayi kaWan, Mariya ta fito da sauri ganin Na ima ce ta Wan tsaya daga bakin ?ofar Wakin

 Ina wuni ta gaishe ta tana kallonta,

 lfy lau, wheres my food?

 Umm hajiya ce tace in ba ma sauran workers Win abincin shine na bayar Na ima ta tsaya tana kallonta amma ta gagara cewa komai, juyawa kawai tayi ta wuce kitchen ba tare da ta sake ce mata komai ba, Mariya ta bita da idanu kafin ta rufe ?ofarta.

?arasawa cikin kitchen Win tayi tana soke wayarta a aljihun bayan wandon jeans Win jikinta, ta naWe hannun long sleeve shirt na jikinta ta buWe pantry Win tana kallon ciki kafin ta sa hannu ta ciro spaggetti da olive oil da butter, ta jiye akan counter, ta buWe drawer ta Wauko tukunya ta ?arasa sink dan Waurayewa. A hankali take kai komo a kitchen Win silently tana aikinta, tana tsaye tana slicing albasa da bell pepper, bayan ta gama haWa blended tomato Winta da scotch bonnet da garlic ta ajiye a gefe wayarta dake bayan wandonta ya fara ringing, dakatawa tayi ta janyo clean towel ta goge hannunta ta mayar inda ta Wauka kafin ta kai hannunta bayan wandonta ta ciro wayar tana kallon screen Win, ganin sunan da ke kan screen Win yasa ta gagara Waukar wayar, tun da suka yi magana da faWila rannan ta kirashi amma ya?i Wauka, ta masa message on whatsapp ya buWe amma bai bata amsa ba, har voicenote ta tura masa amma ta yi sauri ta goge kafinma ya gani, she felt bad but amma ya zatayi tunda ta san laifinta ne? Yanzu kuma that he s calling her sai gabaWaya taji she s nervous na Wagawa, bata san me zai ce mata ba ko kuma ita abinda zata faWa masa, ganin kiran ya yanke ta Wan buWa ido tana sa hannunta a baki ta rasa me ma zata yi next, buWe wayar tayi ta shiga call logs Winta da niyyar kiransa back sai gashi ya sake kira, sai da ta runtse idanunta ta buWe kafin tayi swiping ta Waga kiran ta kai kunne a hankali cikin ?aramar muryarta ta masa sallama

 Assalamu alaikum shiru yayi kaWan kafin ya amsa ?asa ?asa, itama shiru tayi ta rasa kuma miye zata ce masa, hakan ya sa ta Wan ?arasa gaban girkin da take yi tana kallon abubuwan da ta ajiye akan counter Win,

 Na ima ta jiyo muryarsa daga cikin wayar, very calm kamar ko da yaushe,

 Na am ta amsa tana Waukar wu?ar da ke ajiye a gurin ta ri?e a hannunta ba dan tana yanka komai da shi ba sai dan ta rasa me zata ce kuma, jin yayi shiru bai sake cewa komai ba a hankali tace

 Ive been trying to reach u, amma bana samunka, ya Saif?

 Kin damu da shi ne? Yayi maganar a hankali

 Hmm kawai ta faWa tana jingina bayanta da jikin counter Win, sai da tayi mustering alot of courage kafin ta sake magana

 I m sorry, im so sorry pls kamar baya so ya amsa yace

 Sorry for what? Sai ta ma rasa me zata ce, ta Wan cije bakinta hawaye na taruwa a idanunta,

 I thought u were angry shiru yayi jin muryarta na breaking kafin ya Wanyi gyaran murya

 Why do u think am angry?

 Because ure, ni nasan ure angry

 Haba?

 Eh, shiyasa baka Wauki wayata ba kuma bakayi replying maganata ba

 Dama can kina kirana ne? Ya tambaya yana share maganar da tayi, shiru tayi dan yanzu tayi realising bata taSa kiransa da kanta ba sai dai in su suka kirata shi da Saif.

 Ina Saif

 Na sayar da shi bata san sanda tayi murmushi ba

 Kai da mamarshi ta faWa tana cigaba da murmushi

 Ni da ke kenan shiru tayi ta ?i ta amsa as if processing maganar

 Ko ke ba mamarsa bace? Ya tambaya jin tayi shiru

 Ni yayarsa ce ta faWa a hankali,

 What are u doing now? Ya tambaya yana share wancan topic Win, sai da ta juya ta kalli tukunyar kafin tace

 Abinci nake dafawa

 Wani abinci? Ya tambaya yana juya kujerar office da yake kai a hankali yana resting kansa da kujerar

 Spaggetti? Ta faWa a hankali tana mamakin yadda yake creating conversasion Win da kansa yau,

 Okay kin gama ne? Ya tambayeta yana kallon ?ofar office Win dake rufe

 Ah ah, yanzu zan fara idan muka gama magana

 Okay go ahead shiru tayi ta rasa kashe wayar zatayi to tayi girkin ko kuma girkin zata yi ba tare da kashe ba tunda yace she should go ahead, ganin bai kashe wayar ba a hankali tace

 Toh, bye

 I didnt ask u to end the call, kiyi ?one ?onenki kawai da mamaki take kallon screen Win bayan ta ciro shi daga kunnenta to make sure shi Winne dai akan layin.

 Babu abinda na ?ona ta faWa tana kallon A dake kan screen Win da tayi saving number Winsa da shi.

 Yet.. ya bata amsa, Wan murmushi tayi kaWan still feeling a little uncomfortable ta saka wayar a speaker ta ajiye a gefe ta ?arasa ta cigaba da chopping Win da takeyi, Wan kallon wayar tayi taga still yana kan layin, ta wuce wajen gas ta kunna tayi adding a little oil ta tsaya tana jira yayi heating, shirun da duk sukayi sai yasa tana feeling a little akward to amma ya zata yi?

 Whats that ? Ahmad ya tambaya a hankali, ta Wan kalli wayar daga inda take juya albasa da ta zuba a wuta

 Onions

 Oh ya faWa a ta?aice, cigaba da girkin tayi tana iya jiyo rustling Win takadda daga inda yake kamar ta tambayesa me yake yi amma tayi shiru tana cigaba da girkinta.

Hannunta biyu ta Waura a gefen wayar ta Wan kwantar da kanta bayan ta gama haWa duk abinda zata haWa tana jiran ya nuna. So take ta masa magana amma ta rasa ta ina zata fara,

 Uhm? Ya naji shiru ta jiyo muryarsa

Murmushi tayi,  ai na kusa gamawa saura kawai ya nuna ne

 Okay. Ya faWa a ta?aice

 Ina son ince maka wani abu, though ure avoiding it, but i still want to thank you na taimakona da kayi lokacin da nake bu?atarsa, thank you for finding me, duk da u didnt have to hannu ta sa ta share idanunta

 Abinda nace rannan pls understand me, ba wai na faWa bane dan im not grateful for& .

 Na ima! Ya katseta

 What i did, i did it for the sake of Allah, for humanity thats all, bance ki gode min ba ko anyone kin gane?
GyaWa mishi kai tayi kamar yana gabanta ta share hawayen da ya gangaro mata.

 I understand ta faWa a hankali.

 Baki gama girkin ba? Ya tambaya yana flipping through pages na wani file.

 Na kusa

 Okay then, take care

 Thank you& . Ta faWa tana kallon blank screen Win ganin har ya katse kiran, ta sau?e ajiyar zuciya a hankali ta juya ta nufi fridge buWewa tayi ta ciro leftover na grilled chicken wings da ta gani a ciki, ajiyewa tayi, tayi seasoning Winsa da rosemary da lemon ta buWe oven ta saka a ciki.

Taliyar na dahuwa tayi plating dai dai wanda zata ci da grilled chicken wings Win a gefe da slice na lime a gefe, ta sake komawa fridge Win da class cup a hannunta, ta buWe ta tsiyayi apple juice mai sanyi dake cikin fridge Win, ta jefa cubes na ?an?ara a ciki, ta Wauki wayarta ta saka aljihu ta Wauki tray Winta ta fita a kitchen Win ta wuce sama zuwa Wakinta.


Yana sau?e wayar ya ajiye a gefensa akan glass table Win ya jingina bayansa da mayarda kansa jikin kujerar ya lumshe idanunsa for few seconds,

Sai kuma ya Wan sau?e ajiyar zuciya, ya janyo pen ya cigaba da duba financial report Win dake gabansa, office Win very very quiet banda sanyin ac da ya gauraye office Win da Wan ?ararsa, duk da its weekend yafi son aiki sometimes irin lokutan, dakatawa yayi da aikin da yake yi jin ?iran Sallah, ya kalli agogon hannunsa ?arfe 4:06 tura kujerar yayi baya ya mi?e calmly, yana tafiya a hankali ya nufi en suite bedroom Winsa dake cikin office Win, kamar yadda office Winsa yake haka bedroom Win yake tone Win yayi matching grey colour walls Win, da beddings masu kyau ko ina polished.

BanWaki ya wuce ya Wauro alwala, ya fito yana adjusting sleeve Win rigarsa, ya kalli glass window Win da ke nuna city Win lagos kafin ya ?arasa ya buWe ?ofa ya fita a Wakin da zuwa yayi sallah.

Ko da ya dawo daga sallah, missed calls Win Ammi har guda 2 ya tarar a wayarsa, ya ?arasa ya Wauki wayar ya saka a aljihunsa, jin tana sake ringing ya fiddo da shi ganin Ammi ce ke sake kira ya ?arasa ya zauna akan kujera ya Waga wayar,

 Assalamu alaikum, Ammi ya faWa a hankali.

 Wa ailaikumussalam, Ahmad ta amsa itama daga nata Sangaren daga yadda yaji muryarta kaWai yasa ya Wanyi murmushi dan ya san kwanan zancen

 Ina wuni Ammi

 Lafiya lau, kana gidanka ne? ?an jim yayi kaWan

 Ah ah, ina office

 Office? On a saturday?

 Um akwai abinda nake bu?atar yi ne urgently

 Oh okay, Ahmad! Ta kira sunanshi tana sounding very serious, Wan murmushi yayi

 Na am Ammina

 Amma kasan saboda waye Suhaila take gidannan tun jiya koh? Tun jiya da yamma take gidannan kuma na faWa mata amma har yau baka le?o gidannan ba which is so

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login