Showing 111001 words to 114000 words out of 212729 words

Chapter 38 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3822



 Ba sonsa ne bana yi ba, infact ina sonsa ne yasa abubuwannan suke min ciwo fiye da tunaninki, sai ya gama abinsa ki ce masa its not his fault and so on and so fault, Mama this is not the first time da yake guduwa irin haka and kinsan me yake biyo baya, last time na Mimi ke da kanki kika saka ya bar ?asar amma kuma abin yazo yana damunki kika matsa masa ya dawo, yanzu gashi daga dawowansa xai kuma sake yin wani aika aikan, soyayya ai ba hauka bace, idan ya san haka ne ya bar faWawa soyayyar mana, wallahi ya kashe yarinyar nan da kaina zan yi shaida shine ya aikata, sannan har na su Mimi sai na faWa tunda ya haWa mu da ita farkon dawowansa muka gaisa once na fara tausayinta, dan wallahi soyayya da shi ma bala i ne

 Umar!!!!! Mama ta faWa tana Wauke fuskarsa da Mari bayan ta taso ta zo har gabansa ba tare da yayi shiru ya bar maganar ba,

 Ashe baka da hankali? ?an uwanka Umar? ?an uwanka?

Yana huci yace

 Dan Wan uwana ne sai yayi ta yin abu ana fakewa da haukarsa, su waWanda ya halaka akan soyayya basu da iyaye da yan uwa masu sonsu ne Mama? Imagine wani ya kashe miki Maryam ko Salima dan kawai don yana sonsu kuma a tunaninsa sun yaudaresa&  ri?e hannunshi Maryam tayi tana kuka tace

 Yaya Umar kayi shiru dan Allah

 ke dillah cikani bazan yi ba ya faWa yana wafce hannunsa, hawaye kawai ke saukowa idanun Mama, Umar ya Wan matsa baya yana huci kafin ya sake cigaba

 Yaya sadiq shine babba a gidannan amma akan waye responsibility mafi girma yake? Ni, komai Nine amma babu ruwanki mama, office baya zuwa, aikin tech Win nasa ma baya yi, me zai sa haukar tasa bazatayi gaba ba tunda baya yin duk wani abu da zai Wauke hankalinsa daga kan abinda ransa da ?wa?walwarsa ke raya masa?

 Fita a Wakinnan Umar mama ta daka masa tsawa, tsayawa yayi yana ta kallonta kamar bazai fita ba, ta sake nuna masa ?ofa tace

 Fita nace ka fita bana son ganinka bana son ganinka Umar ka fita ka Sace min da gani tana faWa tana kai masa duka ta shiga tura shi har ?ofa, Salima da ke tsaye ?ofar Wakin dan tasowanta kenan idanunta duk bacci ta tsaya daga bakin ?ofa tana kallonsu, a zuciye Umar ya bar Wakin kamar zai tashi sama yana isowa cikin palourn ko kallon Rahila da itama ke tsaye bayan kujera da alama itama daga baccin ta taso jin hayaniyarsu baiyi ba ya wuce Wakinsa, Mama ta koma ta zauna a gefen bed tana kuka,

?arasowa Maryam tayi ta zauna a gefenta ta Waura kanta a kafaWarta tana kuka a hankali, dan somehow ta san Yaya Umar yana da gaskiya, amma bata so tayi magana ta ?arawa maman akan tension Win da take ciki already, itama Salima ?arasowa tayi cikin Wakin ta zauna a kujera ta zabga tagumi tayi shiru tana kallonsu dan ba sai an faWa mata ba ta riga ta gane me yake faruwa.


Tun da tayi sallar asuba ta shiga shiryawa dan 8 take da exams but tana so ta shiga sch Win da wuri dan tayi karatu before lokacin exams Win ko da yake normally ma a gidannan ko ba da wuri take da exams ba da wuri take fita a gidan sometimes before 7 ma, gashi dama jiya babu abinda ta tsinana a karatun exams Win, tana shiryawa tana yi tana kallon hannunta tana murmushi by 6:00ta gama shiryawa tsaff, ta sau?o ?asa goye da backpack Winta, shayi ta haWa ta zauna ta shanye, ta Wauraye cup Win kafin ta zura wayarta a jaka ba tare da ta buWe wayar bama, ta goya backpack Win ta nufi ?ofa, driver Win gidan dake kaita school yana goge mota ta ?araso ya gaishe ta da sauri yana faWin

 Barka da fitowa Ranki ya daWe

 Ina kwana kawai ta ce masa ta buWe motar ta shiga tana duba agogon hannunta ?arfe 6:35 ta ciro handout Winta ta fara dubawa a hankali.


Suna barin gidan Nasir na isowa gidan, mai gadi yace masa ai ta wuce school yanzunnan, Nasir ya jingina kansa da kujera kafin ya janyo wayarsa ya kirata a waya, jin vibrating a wayarta ta dubi jakarta dake ajiye a gefenta kafin ta janyo ta buWe ta ciro wayar tana kallo, Da mamaki take kallon wayar ganin Nasir ke kiranta da sassafennan, ta Waga wayar ta kai kunne tare da Sallama,bayan ya amsa ta gaishe shi still tana mamakin dalilin kiran.

Sai da ya amsa kafin ya tambayeta a inda take yanzu, tace masa tana hanyar school, a ta?aice yace

 By what time kike da exams?  ta Wan kalli driver Win kafin tace

 by 8 yaya Nasir

 Okay stay in the class after the exams, call me when kun gama exams Win, idan kin isa yanzu go straight tor ur class, seat with people kar ki zauna ke kadai kina jina? Duk da she s confused gyaWa masa kai tayi tace

 Toh daga haka ya katse wayar, ajiye wayar tayi ta janyo handout Win amma still zuciyarta ya gagara nutsuwa.

Kamar yadda yace tana isa school Win class ta wuce straight lokacin ?arfe 7:10 na safiya, ta zauna can gefe a tana kallon students Win da ke ta karatu a class Win, itama ture tunanin tayi ta maida hankalinta ga karatun gabaWaya.

?arfe shaWaya dai dai ta fito daga exams hall a gajiye, gabaWaya ma ta manta wai Nasir yace karta fito ko ta kirasa bayan ta gama, tana tafiya a hankali ta sau?o daga corridor Win tana ?o?arin ciro wayarta sai a lokacin ta tuno da Nasir yace ta kirashi, ciro wayar tayi da niyyar kiranshi kamar ance ta Waga kai suka haWa idanu, wani mummunan faWuwa gabanta yayi tana kallon Sadiq dake jingine da Tree ya naWe hannunsa a ?irji yana kallonta da murmushi a kan fuskarsa, kusan sake jakarta da wayar hannunta tayi tsabar tsoro, ta fara ja da baya a hankali, bai tashi daga jikin bishiyan ba yana tsaye still yana kallonta har sannan da murmushi a fuskarsa, sosai ya faWa yayi duhu kamar ba sadiq Win da ta sani ba, juyawa tayi da sauri kamar zata tashi sama tana haWawa da gudu ta koma cikin student dake fitowa daga exams hall Win, ta zaga ta shige class dake kusa da wajen, da students masu yawa a ciki hannunta na rawa ta shiga dialing number Win Ahmad zuciyarta na wani irin jahilin bugawa.

Yana fara ringing ya Waga, muryarta na rawa tace

 He s..sadiq..he s here wayyo Allah na Ahmad ya kalli Nasir dake gefensa kafin muryarsa steady yace

 A ina kika ganshi? Where are u now?

 Ina class, na ganshi a waje, sai na koma class he was smiling at me

 good girl, ki jirani a nan, i ll be with u in 2 minutes kina jina? Ta gyaWa masa kai da Sauri, tana sau?e ajiyar zuciya. ?ara gudun motar Nasir yayi zuwa pan atlantic Win, wanda dama suna dab da isa makarantar a sanda ma ta kira.

Tana kashe wayar ta koma ?arshen class Win ta tsaya tana zare idanu, motsi kaWan zata juya ta kalli mutane, gani take kamar zai shigo har class Win ya jata ya tafi da ita ba, bata san yaushe ta fara tsoron sadiq har haka ba.

Within minutes suka iso gaban department Winta, Ahmad ya buWe motar ya sau?o Tun kafin Nasir ya kashe motar ya nufi cikin makarantar, kwata kwata ko mai kama da Sadiq babu a Area Win, shima Nasir da ya biyo bayansa kalle kalle kawai yake amma sam babu kowa sai tarin Walibai, Ahmad ya danna kiran wayarta a take ta Waga kamar jira take,

 Come outside da sauri ta gyaWa masa kai tana sake rungume backpack Winta ta fito wajen har lokacin a tsorace take amma ko kuka ta kasa yi, tana ganinsa ta tafi da sauri wajensa idanunta na cikowa da hawaye ta nuna masa inda taga sadiq tana cewa

 I saw him a can, he was looking at me, and he was smiling

 Its okay, daga yau bazaki sake ganinsa ba i promise u gyaWa masa kai tayi har sannan tana kallon wajen da taga sadiq

 Muje ya faWa yana kallonta ta cikin glasses Win idanunsa. GyaWa mishi kai ta sake yi tayi gaba shi da Nasir suka bita a baya, buWe mata backseat yayi yana kallonta, ta shiga ta zauna, ya rufe yana kallon Nasir kamar zaiyi magana ya fasa ya zaga ya shiga wajen mai zaman banza, Nasir ya shiga ya tada motar suka bar school Win.

Sadiq dake zaune daga can gefen sanye da face cap da ya janyo gaba sosai ya bi motarsu da kallo yan wani murmushi, dan idan har bai samu Na ima ya riga yayi making up mind Winshi dukansu are lossing her wallahi.


Nasir na driving ya kalleshi yace  amma its risky ta dinga zuwa school ita kaWai lumshe idanunsa kawai yayi ya jingina kansa da seat Win motar bai ce komai ba, Nasir ya dubi Na ima ta mirrow yace

 yaushe zaku gama exams Win dama? A hankali tace

 Saura 1 paper ne kuma sai jibi shiru yayi bai sake cewa komai ba, har cikin gidan suka kawota, ta buWe motar ta sau?a, har sannan jikinta bai bar mata rawa ba, ko thank u bata ce musu ba ta nufi cikin gidan ya bita da kallo kafin ya buWe motar ya sau?a ya bi bayanta Nasir ya bishi da kallo, tana dab da shiga da shiga palourn ya kira sunanta ta juyo tana kallonsa idanunta taff da hawaye, ya cire shades Win idanunsa yana kallonta yace

 Stay in ur room, kar ki je waje pls, trust me i m putting a stop on this today itself kinji? Ta gyaWa masa kai a hankali, ya Wan yi shiru yana kallonta kafin yace

 I love you Na ima sake gyaWa masa kai tayi, sai kawai ta juya ta shige cikin gidan

har ta shige palour kafin ya juya ya koma mota ya kalli Nasir yace,

 Muje Nasir ya tada motar suka bar gidan, sai da suka hau titi sosai yace

 Office Win zan maidaka?

 Muje wajen Ammi Wan kallonshi Nasir yayi kafin yce

 okay dan dai shi bai san me Ahamd Win ke tunani ba, it didnt take him long to convince Ammi kafin suka bar gidan shi da Nasir to meet Na ima s Dad, wanda suka same shi a office Winsa da taimakon Ammi da ta basu address Win new company Winsa, dan sunje Opening Win company Win bai jima sosai ba, but banda shi Ahmad Win.

After much maganganu shima sosai abin ya basa mamaki na dawowar Sadiq to miye yake nufi? Sake Waukarta yake sonyi ko kuwa? Ko da Nasir ya faWa masa yadda suka yi da mahaifiyar Sadiq Win sosai abin ya sake Wagawa dad Hankali hakan yasa ko da Ahmad ya faWa masa bu?atarsa bai wani ja ba dan shima yana ganin hakan shi yafi, yace masa suje gobe su dawo, kamar yadda suka tsara washegari, Dad, Nasir, Ahmad da 2 of his uncles da yaje ya samu a jiyan da maganar jirgin Safe suka bi zuwa Abuja dan Dad already ya kira big daddy a waya a daren sunyi magana, big daddy wanted ya zo shi lagos Win suyi komai a can but Dad insist ya jira su zo Abujan su.

Bayan alot of tattaunawa ?arfe 11:00 dai dai na safe aka Waura auren Ahmad Omer yarwa da Na ima Mustapha a palourn big Daddy a cikin garin Abuja.
A gaban Big daddy, Dad Win Na ima, Ahmad, Nasir, uncles Win Ahmad guda 2, da kuma 2 friends Win Big Daddy da ya gayyato

Wlh yau bani da lfy but i had to type, add me in ur prayers pls d'? tnk u


#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:32 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA(TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah


Chapter 45: behind the blessings


Tunda aka Waura auren ya daina wani gane duk maganganun da suke yi a palourn, Nasir na gefensa a zaune yana ta amsa addu o in da ake ta musu da aurennasu amma shi kwata kwata ba wani fahimta yake ba, cikin zuciyarshi pounding kawai take da emotions kala kala da he couldnt fully name, he had wanted this marriage so bad ba tun yanzu ba but bai taSa tunanin this very morning Na ima zata zama matarsa ba, tun jiya da ya samu Ammi da maganar ya same ta ne da cewa zai je a bashi Na ima like a tambaya masa aurenta, a san da zamansa a matsayin mijin da zata aura and shiyasa bai sha wahala sosai wajen shawo kanta ba, how do he tell her yanzu cewa an Waura auren, ya kalli uncles Winsa guda biyu da ke cigaba da magana da su big daddy, dan tun da aka sake tattauna maganar a plaourn big daddy da Dad Win Na ima suka ce there s no need na wani Sata lokaci idan har Ahmad Win da gaske yake yi kawai a Waura auren inyaso sai ta ?arasa karatun ta a Wakin mijinta dan sun riga sun tattauna hakan tun jiya su, babu wani ja uncles Win suka ce a shirye suke. He can t really believe wai Na ima is his wife officially, halaliyarsa,

 Ameen Win da duk aka amsa da shi na rufe taro da addu a ya dawo da shi daga duniyar da ya tafi, a hankali ya motsa lips Winsa shima yace  Ameen a hankali yana ?in haWa ido da Nasir da ke ta taSa shi tuntuni.


Mami ce ta shigo cikin palourn da sallama tare da Mummyn fadila da ke gidan dama bayan big daddy ya kirata a waya, suka samu waje suka zauna a palourn can gefe aka gaggaisa, Ahmad ya gaishe ta a nutse respectifully yana ?in haWa idanu da ita, ta amsa itama tana mayarda hankalinta kan Big daddy da ke magana cike da nutsuwa, kallonsa kawai take yi har ya kai ?arshen maganarsa with disbelieve kafin ta juya ta sake kallon Ahmad dake zaune a ?asa shi da Nasir, mayar da idanunta tayi ga Daddyn Na ima da ya karSa ya cigaba da bayani dan duk Wakin sun san Ahmad already tun lokacin Kidnapping Win Na ima.

murmushi ta ?a?alo a hankali tace  Allah ya sa haka shi yafi alkhairi, May Allah make it easy for the both of them duk aka amsa da  Amin u can see she s still processing maganar wai yar ?aramar Na imarta is now married, ita dai Mummyn fadila ta ma kasa magana, cause daga ita har Ammi basu kawo aure za a ma Na ima yau ba, shi dai big daddy ya faWa ma Mami cewa maneman Na ima zasu zo, kuma duk a tunaninta tambaya za ayi shiyasa ma ta kira Mummyn fadila ta zo gidan.

Har suka bar Wakin Shi dai bai motsa daga inda yake zaune ba gefen Nasir, sai bayan fitarsu ne kafin ya Wanyi excusing kansa politely, ya mi?e ya fita a Wakin, yana fitowa compound fresh air na wajen ya sa ya lumshe idanunsa dan duk da ac dake cikin palourn zufa yake, ?arasawa motarsa yayi ya buWe ya shiga baya ya kwantar da kansa a jikin seat ya sau?e wani irin ajiyar zuciya, kafin ya zaro wayarsa daga aljihun farar shaddar jikinsa yayi dialing number Na ima, amma har ta katse bata Wauka ba, Ammi ya kira itama yana dab da katsewa ta Waga da sallama, muryarsa a nutse yace

 An Waura Ammi . Shiru tayi for a moment har sai da ya Wauka ko ta katse wayar ne dan har sai da ya duba yaga tana kai kafin ya jiyo muryarta daga cikin wayar

 Me aka Waura Ahmad? ?an lumshe kyawawan idanunsa yayi ya gagara amsawa

 Amma ce min kayi zaka je kuyi tambaya ai ba ce min kayi zaka aureta yau ba

 Na sani Ammi ya faWa a hankali yana shafa forehead Winsa,

 I didnt plan it dis way, su uncle haruna suka ce a Waura kawai na faWa miki whats going on ai Ammi shiyasa suka ce its better kawai a Waura, kuma.. katseshi tayi tun kafin ya kai ?arshe

 Yaushe zaka dawo lagos?

 Anjima in sha Allah

 Kana dawowa dama ka same ni a gida immediately

 Tohhh.. ji yayi ta katse wayar, ya sake sau?e ajiyar zuciya a hankali, kafin ya buWe motar ya sau?a ya koma cikin gidan.


Zuwa ?arfe 2:30 suka shirya komawa Lagos after much hospitality, sosai they were impressed with how sukayi treating Winsu, the genorosity and warmth sun tabbatar Na ima yar babbar gida ce ba na arxi?i kaWai ba, sosai uncles Winsa ke ta yabonsu.

Ko da suka iso lagos lokacin ?arfe 5:10, har lokacin bai sake kiran Na ima a waya ba tunda ya kirata Wazu bata amsa ba, direct gidansu ya wuce dan amsa kiran Ammi bayan sun rabu da Uncles Winsa da Nasir da shima zai je gida ya huta.

Yana shigowa Palourn Yasmeen da Rahama dake palour suka gaishe shi, Wan murmushi ya musu ya amsa a gajarce kafin ya wuce sama, suka kalli juna Sannan suka sake kallon Saman, cause murmushin ne ya basu mamaki, hes not the kind of person that wastes smile, he is

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login