Showing 159001 words to 162000 words out of 212729 words

Chapter 54 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3679

ruwan da ta Wora ya tafasa ta Sare noodles Waya kaWai ta zuba ta mayar da rufe, kamar wadda aka tsikara haka kawai ta juya ta fice daga kitchen Win da sauri ta koma parlour ta faWa kan kujera ta kwanta ruf da ciki tana mayar da numfashi. Hango wayarta a gefen kujerar da ta zauna Wazu ya sa ta tashi ta Wauko, missed calls Win Ahmad ta gani har 4, sai na Mami Waya. Ba ta yi yun?urin bin kowa a cikinsu ba ta koma ta kwanta bayan ta yi cilli da wayar kan kujera.

Yana yin la asar ya dawo gidan ba don ya gama aikinsa na rannnan ba sai don kiran da yake mata bata Wauka, haka kawai yaji hankalinsa bai kwanta ba, ko da ya kira Amira ma gabaWaya ji yake kamar yace mata ta kaiwa Na ima wayar amma sanin hakan zai iya komawa fitina ya sa kawai yana la asar ya taho gidan, direct part Win Na'eema ya wuce, yana buWe ?ofar palour ya shigo ciki ya hango ta kwance cikin hijabin da ta yi sallah da ba ta cire ba a ?asan carpet.

ajiyar zuciya ya sauke a hankali ganin she s fyn but bai san me yasa ba she s been on his mind too much tun safe, tun kafin 10 am yake kiran ta, ganin har rana ta yi yamma ta fara ba ta Waga kiran ba ya ci gaba da kiranta, har message ya mata ta whatsapp amma ba ta hau online ba hakan ya sa yaji hankalinsa ya ?i kwanciya, walking slowly yake nufar inda take, amma azababben ?aurin da ya ji yana tashi a parlourn ya sa ya tsaya cak, wani choking scent na ?onewar abu ya cika hancinsa,

Lokaci Waya ?wa?walwarsa ta ba shi kitchen ne, da sauri ya nufi kitchen Win, sai da ya toshe hancinsa sannan ya iya shiga ya kashe gas Win, haya?i gabaWaya ya turni?e ko ina, ko ma mene ta Wora ya san ya zama gawayi.

?ar nutsuwar da ya fara samu ya nema ya rasa, sai da zuciyarsa ta buga da ya yi wani tunani akan Na'eema, saboda ganin tana kwance a parlourn amma ba ta zo ta sauke ko ma mene ba, and there s no way za a ce bata jin ?aurin, don wannan ?aurin ko baccin mutuwa take ya isa ya farkar da ita bare ma ita ba mai nauyin bacci bace at all. To ko bata da lafiya ne?

In seconds ya fito daga kitchen Win ya ?arasa inda take ya Wan tsuguna yana taSa jikinta jin ba zafi yace

"Baby" kamar a tsakiyar kanta yayi maganar haka ta ji sa.

Tana jin shigowarsa and all what happened bayan shigowar tasa, amma ta kasa ko da buWe idonta ne, har yanzu da yake daf da ita take jin ?amshinsa ya cika ta ba ta jin za ta ce komai, kaWaici kawai ta ji ta fi bu?ata fiye da komai a duniya, yanzu da yake tsugune a kanta kamar yana rura mata wuta a jiki haka ta ji.

"Baby!" Ya sake kiran ta tare da kai hannusa ya janye nata da ta Wora a kan fuskarta.

A hankali ta buWe ido ta sauke su a cikin nasa, Kyakkyawar fuskarsa ta bi da kallo kafin ta tashi zaune ganin yadda damuwa ta bayyana ?arara a fuskartasa .

Yasa hannu ya Waga hijab Winta ya tattaSa wuyanta ya ce.

"Ba ki da lafiya ne? Why arent u picking ur calls?"

Kai ta girgiza masa a hankali ta ce.

"Nothing."

Ganin yadda yake bin ta da ido alamun bai yarda ba ta ce.

"Bacci kawai na yi."

 Bacci hun? Ya faWa yana ?o?arin janyota jikinsa
da sauri ta janye jikinta tana yamutsa fuska amma ba ta ce komai ba. Jim yayi yana kallonta yace

"Tell me what happened, ko tun abun jiya ne? Are u still angry?

So take ya tafi ya bar ta ya ?yale ta, shi ya sa ta Wan ?a?alo murmushi da iyakacinta lips Winta ta ce.

"Wani abin jiya? Ni I m fyn, kawai my mood is bad today ne."

Kissing forehead Winta ya yi ya ce.

"What happened to the mood lets fix it."

"Hmm " kawai ta ce ta mi?e tana zare hannunta daga nasa da ya ri?e ta nufi hanyar kitchen leaving him a tsugune a wajen, ya bi ta da ido cike da tsananin mamaki, there s definitely something she s not telling him, ?ofa ya kalla lokaci Waya tunanin ko Amira ta zo ta mata wani abinne ya zo masa, ya mi?e tsaye ya bi bayanta
Kitchen Win, ya tarar tana ?o?arin haWa tea,

rungume ta ya yi ta baya tare da Waura fuskarsa a gefen tata hannunsa a waist Winta ya ce.

"Akwai abin da yake damun ki, tell hubby what it is?did anyone do anything just tell me anything"

Kamar ta hankaWe shi haka take ji, amma ta daure ta ce masa

 babu komai , tare da zare jikinta daga nasa ta ci gaba da abin da take. Kallonta kawai ya tsaya yi, kafin ya haWe rai ya kama hannunta da take ta zuba madara a cup da shi ya juyo ta ita yana kallon idanunta yace

 Ke tell me me aka miki? Ta haWe rai itama tace

 Nace maka babu, what do u want me to tell u? Tana faWin haka ta zare hannunta ta fita a kitchen Win ta barsa a tsaye shocked and confused at the same time. Ko da ya fito palour bata nan ta wuce sama hakan ya sa kawai ya nufi ?ofa ya fita a part Winnata ya nufi part Win Amira.

Daga yanayinsa Amira ta gane something is off definitely its a win for them aiki ya fara aiki kenan cause dama malam yace musu its going to start working immediately in dai har tayi shi yadda aka ce tayi shi, don tana hangen lokacin da ya shiga part Win Na'eeman, har da tsallenta na murna ta dinga yi tana ?unshe dariya kwata kwata bata ji haushin zuwa can da yayi ba dan yau za ta ga ?arshen soyayya da tattala matar gold.


Kamar mai shan magani haka take kurSar tea Win da ta dawo ta ?arasa haWawa bayan fitarsa a hankali a hankali, duk da yadda take jin bakinta babu daWi na daWewar da ta yi ba ta saka komai a cikinsa ba amma haka ta daure ta shanye duka wanda ta haWa, ajiyar zuciya ta sauke ta zame daga kan kujera da take ta kwanta a kan carpet, nan take cikinta ya fara hautsinawa kamar za ta yi amai. Juyi kawai take har ta samu natsuwa, ganin har lokacin ba ta koma normal ba ta Wauki cup Win ta kai kitchen ta Wauraye, wata noodle Win ta sake dafawa ta ci a kitchen Win sannan ta koma sama.

Kamar ba ita ba haka take jin ta, but wannan weakness Win yanzu kuma sai ta nemeta ta rasa ta ita kanta so take ta san mene problem Win da ya mayar da ita haka amma ta kasa ganowa, kawai sai tayi tunani maybe she woke up at the bad side of the bed ne, hijabin jikinta ta zare ta ajiye ta nufi toilet, tayi wanka ta haWo da alwala ya fito ta shirya cikin wata riga mara nauyi da ta wuce gwiwarta da kaWan, ta shafa turarukanta ta gyara gashinta sama-sama.

Tsayawa ta yi tana kallon kanta a mirror kamar Wazu, Ahmad ne ya faWo mata a rai, ta Wan ja tsaki da bata san dalilin jan tsakin ba tana jin yanayin da take ciki kamar ?aruwa yake saboda tuno shi kawai da ta yi.

Har ta yi sallar Magrib a ?untace take jin zuciyarta. Its like kamar an zagaye mata ita ne da ?ayoyin da tana tuna Ahmad sai su fara sukar ta.

Sai da ya fara biyawa part Winta bayan ya dawo daga masallaci kafin ya koma na Amira, a ?udundune ya tarar da ita a kan gado, yadda ta runtse ido jin shigowarsa ya sa ya yi zaton baccin gaske take cause of how she pretends to be asleep,

Sunkuyowa yayi ya taSa goshinta da wuyanta ya ji babu zafi alamun ba zazzaSi a jikinta, ya zuba ma fuskarta idanu kafin yayi kissing lips Winta once ya gyara mata kwanciya cikin kulawa kamar Baby sannan ya mi?e ya fita.

Da ido ta raka shi bayan ta sau?e ajiyar zuciya a hankali, don taSa tan da ya yi kamar yana danna mata garwashi a jiki haka ta ji ta kai hannu ta share bakinta tana jin hawaye na ciko idanunta da babu dalilinsu.


Around 8:30 na daren yana zaune a bakin gado yana latsa waya Amira ta shigo Wakin da sallama, sai bulbula ?amshi take cikin kayan bacci riga da wando, ?amshinta da ya ji ya cika Wakin ya sa ya Waga kai ya kalle ta. Da murmushi ta ?arasa ta zauna a kusa da shi.

"Sannu da hutawa Albi." Ta faWa tana Wora kanta a shoulder Winsa, Kai kawai ya iya jinjina mata kafin yace

 Howre u?

Tana ?ara mannewa a jikinsa tare da saka hannu ta zagaye shi ta ce.

"Im fyn, but i have 1 issue gaskiya dat i want me and u to talk about kallonta yayi cause its so unlike Amira idan zata yi maganar ta yi kawai take yi abinta but today she s asking him dat she wants to talk, yau mamaki kashi kashi kawai yake sha a gidan dan ko da ya dawo Amira har abinci tayi offering masa which zai iya ?irga sau nawa yaci abinci a gidan tun aurensu he always eat out, shima abincin ya san ba ita ta girka ba

 Albiii

 Ina jinki Amira

 akwai fa abin da ya kamata ka yi tun farkon auren nan amma ba ka yi ba."

Kallon ta kawai ya yi bai ce komai ba. Hakan yasa ta cigaba

"Ya kamata ka haWa mu ka yi mana jawabai, dis is not how it should be, u didnt do ur part well, ure suppose to gather us and talk to us, make peace with both of us, hakan zai ?ara haWa kanmu ya sa mu yi zaman lafiya, ba wai ka bar mu drifted apart ba its ur duty mu zauna lfy ba ka bar mu sakaka ba kace komai ba, ka ga zai saka mu ji kamar ka bar mu ne kowacce ta yi rayuwarta ita kaWai, and ni na zauna na yi tunani na ga hakan its not the best thing to do, ko yaya ne tunda muna zaune tare gida Waya Ya kamata mu yi zumunci, zaman haka kamar masu gaba bai dace ba."

 Bayan wanda kika je kuka yi? Ya faWa yana kallonta keenly dan so yake ya gano ko da gaske ta je Win, ko shine dalilin da yasa Na ima ke behaving yadda takeyi,

kallonsa kawai ta dinga yi kafin tace

 Ni kuma naje ina? Ya Wauke kansa ba tare da ya ce mata komai ba kafin ba tare da ya kalleta ba yace

 I thought u didnt accept her yet?

Tashi tayi ta zagayo ta zauna a ?afarsa ta yi kissing lips Winsa lightly ta ce.

"Ina son ka sosai ka sani, ina kuma son kwanciyar hankalinka, kuma tunda ka riga ka yi auren its better na zubar da komai na yi abin da zai faranta maka i love u more than i hate aurenka Albi." Kallonta kawai yake kafin ya Jinjina kai kawai still bai ce komai ba,


 Idan kuma ba ka so muyi zumunci da matarka its not a big deal, do what suits u right, shawara kawai na ba da a matsayina na uwargida kuma babba a gidan after u, komai ka koya mata shi zata yi yanzu tunda ita yarinya ce


Komai bai ce mata ba, but deep down he feels once a rayuwarta she s making sense, wayarsa dake hannunsa ya kalla sai kuma yayi dialing layin Na'eema, sai da ya yi mata 3 missed calls ba ta Waga ba, a na 4 Win ta Waga, cikin ?asa da murya ya ce.

"Har yanzu bacci kike?" Shiru ta yi masa, ya Wan kalli Amira dake kallonsa da murmushi a fuskarta jin Na imar ta masa shiru sai da ya ?ara maimaitawa sannan kamar mai ciwon ha?ori ta ce.

"Um'um."

"Alright, can u come to part Win Maman Saif yanzu please ina son yin magana da ku."

Ya faWa cikin kulawa, Amira da ke kallonsa taji bazata iya cigaba da murmushin ba cause of how yake lallaSa wata ?aramar yarinya kamar wata uwarsa wai  can u come ba ce mata zaiyi ta zo ba kawai, so what if tace she cant he wont have a say kenan? Like dis is not how yake mata magana at all wallahi tallahi, ta Wauke kanta daga kansa tana gyara rigarta

Na ima bata ce komai ba ta kashe wayar, ya tsaya shiru with the phone in hand kafin kawai ya sau?e Amira daga jikinsa ya mi?e ya nufi toilet Amira ta bishi da kallo.

ta ja tsaki a ranta tare da danne zuciyarta ta ?i amayar da haukan da yake cin ta a rai.


Hankalin Ahmad da duk wani tunaninsa yana kan Na'eema, ba don Amira da ta zo ta nani?e shin nan ba da da kansa zai je ya taho da ita, ya ?ara lallaSa ta ya ji abin da yake damun ta, zuciyarsa ta kasa samun nutsuwa da wannan sabon salon nata, ga shi ya ji jikinta babu alamun wani ciwo bare ya ce ko ba ta da lafiya ne. Ya kunna tap ya tara hannunsa a hankali ya cika ruwan ya watsa a fuskarsa, he cant wait for tomorrow ya gama yi ma Amira kwana 2 Winta ya koma part Win Na ima zai fi iya fahimtar abinda ke damunta da kyau.


Gyara kwanciyarta ta yi ta ajiye wayar a gefenta don babu inda za ta je, shi bai san ko muryarsa ba ta son ji ba ne zai wani kira ta, ko sunansa ba ta son ji bare kuma kallon shi har su yi wata magana kuma ma wai a part Win matarsa hmm.


Kusan mintinsu ashirin da biyar a zaune a palourn waiting for her har ya fara tunanin tashi ya je part Win nata ta danna door bell, Amira tace

 Bari na buWe mata ya gyaWa mata kai kawai bai ce komai ba, Amira ta sau?o ?asa tana ma Mary alamar ta tafi ita zata buWe da kanta ta wuce ta buWe ?ofar tare da janyowa tana kallon Na ima dake sanye da jilbab mai taushi Maroon colour har ?asa, Amira bata ce mata komai ba banda tamke fuska da tayi ta matsa a jikin ?ofar, Na ima ta tsaya a bakin ?ofar tana jin kamar ta juya tayi tafiyarta dan da ?yar ta danne zuciyarta ta taso, guntun tsaki Amira tayi ta juya ta wuce sama abinta leaving Na ima a bakin ?ofar, a hankali ta ?arasa shigowa ciki ta tura ?ofar ta rufe ba duka ba ta zare takalmanta ta nufi cikin palourn, instead ta haura saman sai kawai ta samu kujera ta zauna a ?asa, tana jin ranta na sake dagulewa.

Amira ta koma ta zauna bayan ta dawo tana kallonsa tace

 to matarka ta?i shigowa ina jin kai take so kaje ka Wauko ta ba kishiya ba ba tare da yace mata komai ba ya mi?e ya nufi ?asan, a zaune ya same ta a kan kujera ita kaWai tana ta wasa da gefen hijab Winta, ya Wan kalli saman kafin ya ?arasa sau?owa a nutse ya nufo inda take, ta Waga idanunta ta kalle shi suka haWa idanu ta Wauke nata, zama yayi a gefenta ya Wan ri?o hannunta yace

 Pls tell me whats wrong baby

 Ni nace maka anything is wrong ne?ka tambaye ni nace nothing ion know me kake so in ce, or do u want me to lie?

Kallonta kawai yake cause This is not her words at all, ya matso kusa da ita ya saka hannu a kafaWunta ya juyo da ita tana fuskantarsa, ya sa hannu ya Wago fuskarta ganin hawaye har ya gangaro kumatunta ya rasa kuma me zai ce mata, ya sa hannu yana share hawayen dai dai lokacin Amira ta soma sau?owa daga sama tana kallonsa, sake Na imar yayi ya Wan matsa kaWan daga kusa da ita yana kallon Amira da ta ?araso ta zauna a kujera opposite them tayi tagumi tana kallonsu kafin tace

 Na ji shiru ne nace to ko a ?asa zamu yi maganar shiyasa kawai nima na sau?o Wan shafa kansa yayi a hankali ya lumshe idanunsa ya buWe dan shima ji yayi ya rasa abinda ke masa daWi gabaWaya, Na ima ta matsa can jikin hannun kujera bata sake kallonsu duka ba, ya Wanyi gyaran murya ya fara magana a nutse sosai choosing his words to make sure its suits the both of them, words about unity and peace amd what he wanted for the three of them, tun da ya fara magana Na ima ke jin kamar ta kama da wuta dan takaici, ita dai Amira na ta lura da ita, zuciyarta fess take sauraronsa har ya kai aya.

Amira ta gyaWa kai jin yayi shiru kafin cike da kinibibi itama ta hau ?ara nata advice Win na yadda zasu zauna lafiya a gidan, shi dai Ahmad sai satan kallon Na ima yake da ta sunkuyar da kanta lost in her own world, Amira ta kalleta tace

 Do u have anything to say, sister? Ko Wago kanta batayi ba bare ta kallesu, sai duk suma suka yi shiru suna kallonta,

 Na ima Ahmad ya faWa yana kallonta, mi?ewa tayi tsaye ta Wan ja ?aramar tsaki ta nufi ?ofa da dama

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login