Showing 99001 words to 102000 words out of 212729 words

Chapter 34 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3661

ko dan yana da mata? Kuma Fadila ta faWa mata irin kishin matarsa? She s just 18, shes gone through crises wanda she s still going through har yanzu bata da burin da ya wuce ta samu kwanciyar hankali a gidan aurenta bata son ko wani irin sabon tashin hankali, on the otherhand experience Winta da Sadiq har yanzu ta gagara mantawa da shi, its a trauma da ba lallai ya bar kanta ba, she cant help but think idan ta yarda da wannan ma its not going to end well, dan she was so shocked lokacin da fadila ta faWa mata har mirrowing wayarta yayi yana tracking movements Winta kuma wayar na hannun yan sanda.

Ba tare da ya juyo ya kalleta ba yana juya steering a hankali yace  if u keep looking at me like that, zan iya manta inda zamu

Da sauri ta janye idanunta daga kansa ta Wan tura baki  ni ba kallonka nake ba

 Its okay ai in ma kallon kike yi u have every right

 I wasnt staring ta faWa ?asa ?asa

 Uhm, okay. ya faWa yana sake kallonta, shi fa dariya ma take basa cause suna haWa idanu take sake rufe fuskarta kamar wata amarya. Haka kawai he finds abin da take yi cute, kuma bai san meyasa hakan ya tuna masa lokacin kafin aurensu da Amira ba, and how yake mamakin rashin kunyarta a lokacin dan ko da Abbansa ya saka shi yaje wajenta to ita ce kullum take surutun da toasting Win, lokacin he use to find abin very very annoying, but bai san meyasa yake jin kunyar da Na ima ke da shi har cikin ransa ba, yana jin kamar ya cigaba da tsokanarta tana kunyar. Ya Wauke idanunsa daga kanta ya mayar kan titi.

Bata sake kallonshi ba itama ko da wasa sai ma lumshe idanunta da tayi amma har lokacin zuciyarta na cigaba da bugawa fast a ?irjinta. Tunani kala kala kawai ke running kanta, she didnt even understand what theyre yet ita da shi.

A driveway Win wani serene seaside cafe yayi parking, wajen da Wan sanyi wanda yake tahowa daga ocean Win dake kusa.

Sai a lokacin ya kalleta  i thought u might want a little air Wago idanunta tayi ta kalleshi ganin yana kallonta ta Wan gyaWa masa kai kawai.

BuWe motar yayi ya sau?a yayi disposing cups Win da suka gama anfani da shi, ya na Wan stretching, ita dai bata fito a motar ba sai kallonsa kawai take,bayanshi dake nan broad ta zuba ma idanu shirt Win sosai ya fitar da asalin psysique Winshi, tana ga she likes him too much ita bata ma san ya zata yi da abinda take ji a cikin ?irjinta ba game da shi, gani tayi yana shirin zagayowa ya buWe mata ?ofar, tayi saurin buWe kayanta ta sau?o tana sunne kai, Wan tsayawa yayi yana kallonta kafin ya juya ya nufi cikin wajen, tabi bayansa tana tafiya a hankali, suna dab da shiga wajen taga ya dakata sai kuma ya juyo ya kalleta dawowa da baya yayi yana kallonta yace

 wait fot me here let me get something from the car ta gyaWa masa kai tare da tsayawa a wajen tana wasa da jakarta, ko minti Waya baiyi da barin wajen ba taji an wani irin bangajeta da azababben mamaki ta Wago kanta dan ganin wa ya bangajeta haka,kallon Suhaila ta tsaya yi wacce ke tsaye a gabanta ta ri?e kunkuminta kamar yadda itama suhailar ke kallonta kamar idanunta zaiyi aman wuta, ga wani Babban Saurayi a gefe alamun tare suke yana ri?e da makullin motarsa, gaba yayi ya bar suhaila a wajen Suhaila ta kalli cikin idanunta kafin ta juya ta kalli motar da tana hango Ahmad daga wajen har ya buWe motar ya shiga, sai kuma ta dawo da kallonta ga Na imar ta sake juyawa ta kalli tsadadden wajen da suke shirin shiga, cikin masifa tace

 Dan ubanki ba ce min kika yi baki san wani Ahmad nake miki maganarsa ba? Na ima ta sake baki tana kallonta ta ma gagara ce mata komai

 Tambayarki nake zaki fadamin ko sai na ci uban babanki na nuna miki ni ba sa arki bace, saboda kin raina ni saurayina zaki dinga bi ki ma?alemasa har ya dinga fita dake har lokacin kallonta kawai Na ima take speechless cause bata gama processing zaginma da ta gama mata ba bare maganar wai shi ne Ahmad Win da take mata kashedi akansa, kallonta kawai Na ima keyi bata ko ?yaftawa zuciyarta na mata wani irin zafi, amma bakinta yayi failing Winta ta rasa kalmar da zata Wauko ta rama abinda Suhaila ke mata da shi

 Uban me kuke yi anan da shi? Yawon iskancin naki bai tsaya iya turai ba shine zaki dawo nan ki cigaba koh, kin gama yi da Wan iskan da ya sace ki shine kinga baki ci riba ba bari ki dawo kan mijin da zan aura wato, to wallahi baki isa ba, Shi wannan da kike gani
ta nuna Ahmad dake tahowa towards them,

 mijina ne kuma Wan uwana ne kuma baki isa shiga tsakanina da shi ba kamar yadda kika saba ?wace duk wani abu daga wajena Munafukar banza

dai dai lokacin Ahmad ya iso wajen fuskarsa ba yabo ba fallasa yana kallonsu, cause he only left her for less than 2 minutes miye wannan albino Win kuma takeyi a wajen.

 Whats going on here

ya faWa yana kallon Na ima, idanunta da suka ciko da hawaye ta kautar ta?i ta kallesa, ya maida kallonsa ga Suhaila da ke tsaye a wajen, a hankali tace masa

 ina wuni yayana sake kallon Na ima yayi kafin yace

 what are u doing here? Murmushi ta ?a?alo tace

 No dama nazo grabbing abune shine na hango ta nazo mu gaisa

 Kin santa daga wani waje ne? Ya faWa yana haWe girar sama da ?asa,

 Laa yaya Ahmad yar daddyna ce fa with confusion ya Wan sake kallon Na ima kamar bazai ce komai ba sai kuma yace

 wani daddyn naki? ?an Sata rai tayi kafin tace

 Mijin Mummy dai dai lokacin Na ima ta juya ta fara tafiya towards motarsa, ya Wan bita da kallo kafin ya kalli Suhaila

 me kika mata? Zaro masa idanunta tayi ta Waga hannunta sama

 ni kuma? Babu abinda na mata wallahi kawai dai na ganta ne nazo mu gaisa kasan ba a gida take ba tana zama ne ita kaWai& 

shiru tayi bata ?arasa ba ganin ya juya yabi bayanta, ta tsaya ta zuba musu idanu tana kallonsu zuciyarta na wani irin tafasa, wallahi ita babu abinda ta tsana irin pretending amma ita ba wawuya bace bazata bari Ahmad yayi having bad impression akanta ba, amma tabbass zata ci uban Na ima, yau gashi saboda ita har tsayawa yayi yana tambayarta questions, ji take kamar ta bita da gudu ta soka mata wu?a, jin an dafata ta juyo a fusace tana kallon Kamal dake tsaye tuntuni yana jiranta ganin bata da niyyar zuwa ya sa ya ?araso ya dafata, idanunta jajir ta sa hannu ta cire hannunsa a kafaWarta tana maka masa wani harara,

 kai kuma malam dan Allah ka bar taSani wani irin iskanci ne wannan, ko baka ga mijin da zan aura na wajen ba idan tsautsayi ya sa ya juyo ya kalle ni fa?

kamal ya juya ya Kalli Ahmad dake tsaye jikin motarsa tare da Na ima kamar magana yake mata sai kuma ya buWe mata ?ofar ta shiga ya rufe shima ya zaga ya shiga ya tada suka bar wajen, juyowa yayi ya kalli Suhaila da itama ta bisu da kallo kafin yace

 wannan Winne wanda zaki aura Win kenan? Gaba tayi ba tare da ta kulashi ba ya bi bayanta, tana ?arasawa mota ta buWe ta shiga ta kulle motar da ?arfi, shima buWe mazaunin driver yayi ya shiga yana kallonta amma sai bai tada motar ba ya zuba mata idanu kawai ganin kamar kuka take shirin yi,

 idan shi ne wanda zaki aura ita kuma fyn girl Win da yake tare da ita waye ce Wago idanunta tayi ta kalleshi wani ba?inciki na ri?e mata zuciya tace

 Bansani ba ko zaka bisu ka tambayesu tunda kai maye ne

Wan murmushi yayi ya ri?o hannunta yana murzawa a nasa bata hanashi ba amma dai sai harararsa take yi, ya Wago ya kalleta ganin kallonshi take ya ran?wafo yayi kissing hannunta, kafin ya sa hannu bibbiyu ya tallafe fuskarta yana kallon cikin idanunta, bai ce mata komai ba ya haWe bakinsu ya shiga kissing Winta, itama hannunta duka biyu ta sa a bayan wuyansa tana mayar masa da martani tana sau?e ajiyar zuciya.



Kallonta Ahmad yayi karo na ba adadi ganin har sannan hawaye take gogewa yace

 to ba gidan zan kai ki yanzu ba? Why are u still crying ta masa shiru ta?i ta amsa, cigaba da tu?in yayi yana jin zuciyarsa duk alalace shima, sun fara ranar very sweet didnt have any idea it will end like dis, bai sake ce mata komai ba shima ya mayar da hankalinsa kan tu?in da yake har suka ?araso gidan, sai da yayi parking a space Win gidan Nasir kafin ya dube ta bayan ya kashe motar

 tell me meya saka ki kuka? Whats relation Winki da Suhaila? Share idanunta tayi ta?i ta kallesa, dan wannan ya sake tabbatar mata gaskiyane abinda Suhailar ta faWa kenan tunda gashi har sunanta ya sani,shiru yayi yana kallonta jin yayi shiru ta Wan Wago ta kallesa idanunta suka shiga cikin nasa, ta sake kwaSe fuska zata cigaba da kuka dan kamar tunzurata ake kukan ya?i ya tsaya ita kanta so take ya tsaya bata san meyasa these days take da saurin kuka ba when lokacin da take newyork ko min yadda abu ya mata zafi bata cika yin kuka ba sai dai ta rufe kanta a Waki ko kuma ta fita.

 Talk to me ya faWa yana kallonta ta share idanunta tace

 Sister Wita ce?

 Sister Winki how? 

ya sake tambayarta, ajiyar zuciya ta sau?e tace

 Her mum is my stepmum shiru yayi yana kallonta kafin kamar mai nazari yace

 So whats making u cry? Ta haWe rai

 babu komai kaina ne kawai yake ciwo shiru yayi ya gagara ce mata komai, sai can yace

 okay then ba tare da ta jira ya sake cewa komai ba ta juya da niyyar sau?a a motar amma ta jishi a rufe da lock, ta Wan juyo ta kalleshi ya Wage mata gira alamun what?

 Ni ka buWe min

 and if i dont? Da mamaki yake kallonta ganin ta haWe kanta da gwuiwa ta sake fashewa da sabon kuka, shi bai san me take ji a cikin ranta bane so kawai take ta samu space Winta tayi kukanta isasshe ko zata ji sau?in abinda take ji, cike da mamaki yake kallonta yadda take ta raira kukarta abinta, wai haka take da kuka dama? Daurewa yayi ya ture urge Win ri?o hannunta da yake ji yace

 Na ima cikin muryar kuka tace

 Na am

 Na buWe miki ya faWa a hankali, sake kai hannunta tayi ta murWa taji still a rufe, ta ?i ta juyo ta kalleshi, dai dai lokacin wayarsa ta shiga ringing, Wan kallon wayar yayi har zai Wauke kansa ganin Nasir ne ya sa yayi picking call Win ya saka a speaker yana kallon Na ima, Muryar Nasir ta jiyo ta cikin wayar amma still ta?i ta juyo ,

 congratulations to us Dude, Fadila ta haihu just now

wani irin zaro idanu tayi kafin ta juyo ta kalleshi sai kuma ta kalli wayar sannan ta sake juyawa ta kalli gidan, Ahmad ya shafa kansa yana kallon Na ima yace

 Masha Allah wani asibiti kuke? FaWa masa Nasir yayi sannan yace

 Na kira Na ima she s not picking u can come together with her tunda kuna tare gyaWa masa kai yayi kawai yace

 ok kafin ya katse wayar yana kallon Na ima da ta bar kukan da take duka tana duba wayarta da ta ciro a jaka, aikuwa missed call Win Nasir guda Waya da ya mata just now amma wayar na silent ta gani, ba tare da ya sake ce mata komai ba ya tada motar suka sake barin gidan dan zuwa asibitin da Fadila ta haihu, Na ima ji take kamar tayi tsuntsuwa ta ganta a asibitin, shi dai bai sake ce mata komai ba tu?insa kawai yake sai jifa jifa yake Wan satan kallonta ganin yadda take ta kallon titi duk ta za?u su isa asibitin.


#Maimoon
09041426598[8/14, 11:31 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA (TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah


Chapter 41: Silent storms

Yana parking a harabar asibitin ya Wan dubeta ganin yadda tayi shiru tana kallon window, buWe mata lock Win motar yayi ba tare da yace komai ba, ta buWe motar ta sau?a sai kuma ta Wan juyo ta kallesa, haWa idanu sukayi ta tura baki tayi gaba abinta, ya bita da kallo sai kuma ya shafa kansa kawai ya mayar da kansa ya jinginar da motar ya lumshe idanunsa.

Can ya BuWe motar ya sau?o ya bi bayanta, a tare suka iso cikin asibitin da banda sanyin air condition da ding na elavators babu abinda ke tashi, gaba yayi tabi bayansa tana tafiya a hankali har suka iso maternity ward Win inda wata Nurse ta jagorancesu to waiting area a can suka sami Nasir, yana ganinsu ya mi?e tsaye, ya ?araso ya bawa Ahmad hannu suka gaisa yana ta zabga murmushi, sai kuma ya kalli Na ima dake tsaye gefe Wan nesa da Ahmad Win

 latest Aunty Murmushi tayi itama tace

 Congratulations Yaya Nasir

yana cigaba da Murmushi har lokacin yana ri?e da hannun Ahmad yace

 congratulations to u too latest aunty in town gagara Soye farin cikinta tayi tace

 Yaya Nasir zan iya ganinta? Ya Wan girgiza mata kai yace

 she s resting baby Winma tana Nursery but bari in tambaya miki Nurses ko zaki iya Wan le?awa ko ta window ne ki ganta ya fada da sigar wasa tayi dariya a hankali ba tare da tace komai ba, daga haka Nasir ya juya ya bar wajen, Na ima ta samu waje ta zauna har lokacin fuskarta da murmushi, ganin bai zauna ba ta Wan Waga idanunta ta kalleshi taga still ita yake kallo, haWiye murmushin tayi ta Sata rai ta Wan tura baki bata sake kallonsa ba, a nutse ya ?araso wajen ya zauna a kujeran kusa da ita ba tare da ya kalleta ba dis time yace

 are u still angry ? Ta Wan kalleshi kaWan kafin tace

 Im fyn  tana faWa ta Wauke kanta ta mayar wani wajen daban, kallonta yayi shiru kamar bazai je mata komai ba kafin yace

 why the pouting then? Na tambayeki baki faWa min what happened ba, or am i the villain ne? GyaWa masa kai tayi ba tare da ta kalleshi ba, ya Wan buWa ido kaWan jin tace shine kafin yace

 how? Kafin ta amsa Nasir ya dawo, ya tsaya Wan nesa kaWan ya yafito Na ima, Mi?ewa tayi ta nufe sa tana isowa ya juya tabi bayansa kallo ya bisu da shi kamar bazai bi su ba sai kuma ya mi?e ya nufi wajen, a hankali take bin Nasir down the hall har gaban window Win Nursery Win, cikin Wakin row ne na new born baby s gwanin sha awa Nasir ya Nuna mata babyn fadila dake nannaWe tana bacci, a hankali ta Waura hannunta a kan glass Win tana kallon yarinyar sai kuma ta Wan kalli Nasir da dariya a fuskarta tace

 she s so tiny gyaWa mata kai yayi yana murmushi shima ta sake cewa

 she s so beautiful

 Ai dayake fadila ce mamarta ya faWa shima yana sake kallon babyn, dariya tayi a hankali tana juyawa suka haWa idanu da Ahmad dake tsaye ba tare da ya ?araso jikin glass Win ba yana kallon babyn too, Wauke kanta tayi ta mayar kan babyn, ko da suka tashi komawa wajen faWila gaba tayi ta barsu suna jerowa a baya a hankali suke tafiya suna magana da shi da Nasir, Nasir ya hararesa yace

 sannu koh?shi kuma Irin kallonnan da kake binta da shi fa is it necessary? ?an kallonshi Ahmad yayi kafin yace

 wa? Wani kallo Nasir ya masa ba tare da ya basa amsa ba, ya Wan shafa kansa sai kuma yayi murmushi, shima Nasir Win murmushi yayi

 gaskiya kwanannan ka koyi murmushi too much, yanzu dai ya ake ciki ta amsa?

?an haWe rai yayi kaWan ba tare da ya amsa masa ba yayi gaba Nasir ya bishi da kallo baki sake kafin ya Wan Waga murya kaWan yadda zai ji sa

 Gobe ma rana ce ina zaune zaka zo kace min gashi gashi shi dai ko juyowa baiyi ba yayi gaba abinsa bai koma wajen maternity ward Winba ya wuce motarsa ya tada motar ya bar asibitin, amma har lokacin tunani yake na abinda ke saka ta behaving haka, he s sure Suhaila ta faWa mata something thats making her behave this way.

Washegari Na ima na zaune a Wakin asibiti tana game a wayarta, fadila kuma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login