Showing 195001 words to 198000 words out of 212729 words

Chapter 66 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3693

tsaya mata iya cinyarta, she looked small amma yet breathtakenly beautiful a cikin rigar tasa, shikuma ya tafi ya fara soya mata ?wai, kallonsa kawai take yi amazed yadda yake komai a nutse from chopping na albasa da yadda yake sprinkling salt kamar wani chef, ?amshin ?wan duk ya cika mata hanci, Wan gyara zamanta tayi tace

 Ka iya girki ashe? Ya ?an mata murmushi yana kaWa wani ?wan a bowl yace

 More than u tayi wani dariya tana naWe ?afafunta a cikin oversized shirt Winsa tace

 Banyarda ba juye ?wan yayi a pan ya ajiye hannunsa a gefe da gefenta yana kallon idanunta yace

 Me da me kika iya dafawa all in all? Dariya tayi ta matso da fuskarta dab da tasa tana kallon idanunsa tace

 everything

Murmushi kawai yayi ya koma ya juya ?wan kafin ya sake dawowa ya sa hannunsa ya janyota har baki bakin wajen, ta sau?e ?afafunta ?asa suna lilo ya shiga tsakankanin ?afartata ya Waura goshinsa a nata yace

 Okay, i ll cook and ull cook, sai muji wanda yafi dadi tana goga hancinta a nasa tace

 Deal ya Wan shafa fuskarta kaWan yace

 Fyn daga haka ya fita a jikinta tare da zuwa ya Wauko plate ya ajiye ya juye mata ?wan, ya kashe gas Win tare da Wauko fork ya dawo gabanta ya tsaya, gyara zamanta tayi ta tan?washe ?afarta akan wajen tana jan shirt Win nasa ta rufe cinyoyinta da ke buWe, ya Wan kalleta yace

 Anan zaki ci buWe masa bakinta kawai tayi tana matsowa kusa da shi sosai ba tare da ta amsa ba, ya yi murmushi kawai tare da kai fork Win ya gutsuro ?wan ya kai mata bakinta yana faWin

 Ni da Abbu use to cook alot back then karSan wanda ya bata tayi tana taunawa tace

 Really? Shi ya koya maka ya gyaWa mata kai a hankali yana sa hannu ya goge mata gefen lips Winta yace

 Eh, he use to love the kitchen more than Ammi, sai da nayi girma ne na daina shiga kitchen with him tunda ya rasu kuma na daina shiga at all sai idan ta kama ta Wanyi murmushi tace

 U miss him? Sake kai fork Win yayi ya gutsoro wani ?wan ya kai bakinta ba tare da ya amsa mata ba, cause miss kalma ce dat is an understatement, ta dinga kallonsa kafin ta buWe bakin ya saka mata ta shiga taunawa tana kallonsa ganin how all of a sudden mood Winsa ya canza ta san kuma kewan Abbunsa yake, sake kawo wani yayi zai bata ta kawar da kanta a hankali tare da karSar cokalin ta ajiye ta shige jikinsa ta rungume sa muryarta ?asa ?asa tace

 I wish i met him ya shafa kanta a hankali yace

 He would have love u alot baby Wan dariya tayi ta Wago kanta a hankali tana kallon fuskarsa kafin ta saka hannunta tayi cupping fuskarsa ta Waura fuskarta a nasa ta lumshe idanunta, shima lumshe idanun nasa kawai yayi living in the moment with her, muryarta ?asa ?asa tace

 I love u so much, i m hopelessly, endlessly, completely in love with u Ahmad gagara ce mata komai yayi ya buWe idanunsa tare da kissing lips Winta once ya Wan janye jikinsa ya sake Webo ?wan yace

 Haaa kawar da kanta tayi ta yamutsa fuska tace

 Ya isheni ya tsaya yana kallonta da mamaki,

 2 spoons fa kika ci . GyaWa mishi kai tayi tana ?o?arin sau?a a counter Win tace

 Na ?oshi ya sau?o da ita yana kallonta yace

 Ko bai yi daWi ba? Ta girgiza masa kai da sauri tace

 Yayi sosai, na ?oshi ne kawai

 Okay kawai ya faWa yana ?arasawa ya Wauko wani plate ya rufe ?wan ya juya yana kallon inda ya barta ganin har ta fita a kitchen Win ya sau?e ajiyar zuciya tare da biyo bayanta.

Har afternoon babu abinda ta sake ci duk yadda yayi da ita kuwa cewa tayi ta ?oshi sai smoothie da ta haWa da kanta ne ma ta sha, da yamma suna kwance a couch suna kallon wani netflix movie hannunta ta kai tana shafa rigar hoodie dake jikinsa feeling well body built jikinsa, jin sai kallonsa yake ta tashi zaune daga jikinsa tana kallonshi tace

 kasan me? Ba tare da ya kalleta ba yana ri?e da hannunta Waya ya girgiza mata kai, ta kalli shirt Winsa kafin ta Waga shirt Win nasa ta kwanta a bare skin Winsa kafin ta ja shirt Win ta rarrafa ta fito fa fuskarta ta wuyar rigar making them wear the same shirt, ta Waura fuskarta a wuyansa muryarta ?asa ?asa tace

 sanyi nake ji murmushi yayi yana shafa bayanta dake cikin rigarsa ya Wauke idanunsa daga tv Win yana shafa bayanta yace

 Nima sanyin nake ji, can i share ur shirt with u too sake rungumesa tayi ta cikin rigar tana gyara kwanciyarsa comfortably tace

 Na?i wayon yayi dariya tare da kissing forehead Winta, suka cigaba da kallo a haka, can ta sake cewa

 Gobe zamu koma gida? Ya GyaWa mata kansa a hankali yace

 Yeah! I need to go to the office tomorrow, dat reminds me, kina so kije kiga office Wina? GyaWa masa kai tayi a hankali tace

 Company Winka ne ko u work for someone yayi dariya kaWan yace

 Inda i work for someone i wont be at home today, its Abbu s company so yeah its ours, not just this he have many companies har a ?asarsu ethiopia cire kanta tayi a rigarsa ta tashi zaune tana kallonsa tace

 I said it yayi dariya yana kallonta yace  u said what?

 Ure not a Nigerian dariya yayi yana kallonta yace

 Well maybe..!

 Kasan many times na so na tambayi rahama sai na fasa yana kallonta daga kwance da yake yace

 Me yasa baki tambaye ta ba ?

 Haka kawai

 Hm okay ya faWa yana Waura hannunsa a thighs Winta ya maida kansa ya cigaba da kallo, ta yi shiru tana kallonsa, can kuma tayi tagumi tana kallonsa, juyowa yayi ya sake kallonta kafin yace

 Why are u looking at me like dat tayi dariya tare da sau?a a kujerar ta tsaya a gabansa tace

 Wani abu na tuna ya gyara kwanciyarsa tare da juyowa gabaWaya ya kwanta akan side Waya yana kallonta yace

 Me kike tuna? Matsawa baya tayi kaWan tace

 How grumpy u use to behave da ya shafa kansa yana dariya kafin yace

 Ni? To so kike kawai in ta dariya ni kaWai kamar dai bansan me nake ba? Harararsa kaWan tayi tace bari in tuna maka yadda kake yi, haka kace min a airport with a serious face kamar zaka mare ni

 Ure in public, try to act like one ta faWa tana haWe rai tana kallonshi mimicking yadda yayi, ya tuntsire da dariya yana girgiza kansa yace

 Ke thats not how i speak pls

 wlh haka kake yi, rananda aka ci sa a kayi magana kenan, a bikin anty fadila dat i bump into u, i wanted to say sorry amma kallon da ka min like say u wan slap me ya sa na fasa i was like whats wrong with dis one dariyar da yake yi yau bata taSa ganinshi iya dariya haka ba, itama dariya ta fara yi

Yace  wa ya koya miki pidgin english yarinyar nan sake kwashewa dariya tayi she looks soo happy tace

 Do u remeber ranan da ka Wauko ni from sch? Kawai fa unlocking mota kayi ka wani tsaya i was so confused ranan, kar na shiga ka min jaraba yana dariya yace

 Ni ne jarababbe? How on earth xaki ga mutun yayi parking in front of u, ya buWe lock Win mota, kuma bai tafi ba kice wai baki san shiga aka ce kiyi ba kallonsa kawai take kafin tace

 Hmm a bar maganar, sai kuma da na shiga kace wai dis is lagos kar na sake bari wayata ta mutu ko me kace ne ni na ma manta but dai it was very commanding with glasses a idanunka na gado kullum da glasses a idanunka fa lokacin janyo hannunta yayi ya dawo da ita jikinsa yana dariya yace

 Ure crazy! But kinsan me? all that while i wanted seeing u, da ?yar nake hana kaina miki magana

 When? Ta faWa tana kallonsa, ya gyara mata zama a jikinsa yace

 Okay kinga a bikin fadila i stared at u too much that na haddace ki, ban so zuwa dinner ba i went cause i knew ull be there, but lokacin i dont know if it was love but my heart was soft for u, a wajen dinner da kika zo wajen motata and check ur self a jikin mirror Wina i coulnd forget ur face throughout the night.. ta buWa idanunta tana kallonshi tace

 Dama kana ciki? Ya gyaWa mata kai a hankali ya cigaba yana Wan shafa cikinta yace

 Da na haWu da ke a Airport kika bugeni by mistake, i was so suprised, i didnt know how to react shiyasa nace miki haka, but lokacin i find u wierd gaki shiru shiru very nice girl ashe kin iya surutu sosai ya faWa yana kama lips Winta da fingers Winsa.

 Then sai na haWu dake a asibiti, then a gidan Nasir ko da na tambayeki sch Winki i knew everything about u then, then ?ofar school Winku that ride i hold it close to my heart duk da baki ce min komai ba banda tnk u tana murmushi tace

 Then u started bringing my champ, ranan kace in ajiye maka Wanka idan bazan shigo motarka ba dariya yake sosai yanzu ma yace

 Saif was an excuse to be with u, sometimes ni zan ce masa in kira mata anty Na ima and he ll be like yes, kawia so that in saurari hirarku and ur voice bata san sanda ta ?yal?ale da dariya ba tace

 Wasa kake! Ya shafa kansa yace

 Am serious ta langaSar da kanta a hankali tana kallonsa ta Wanyi cute pout idanunta na cikowa da hawaye tace

 I love you ya shafa fuskarta ya mata murmushi yace

 The day da na kaiku polo ke da Saif, dat day i made my mind ure going to be my wife share idanunta tayi a hankali tace

 Ni kuma a ranan na fara jin sonka a raina ya zuba mata idanunsa kawai yana kallonta yana cigaba da shafa fuskarta tare de saka thumps Winsa yana share hawayen gefen idanunta

 Ranan na fara jin sha awar kasancewarka mijina, but a lokacin na san kafi ?arfina, na ?aryata kaina na sa a raina ure doing all tht for ur son

Janyota jikinsa yayi ya rungume ta a hankali a jikinsa yace

 Kinsan which days are my worst? Days Win da u didnt want to see me, Na ima ban san ta yaya nayi surviving days Winnan ba i dont really know, dont ever do that again gyaWa masa kai kawai tayi tana sake ma?al?akesa.

Har sun Wanyi shiru sai can kuma yana shafa bayanta yace

 Yaushe zaki bani babies as beautiful as u, yaushe zaki bawa Saif siblings ta Wan sau?e ajiyar zuciya tace

 Duk randa Allah ya bamu ya gyaWa kansa a hankali, muryarsa ?asa ?asa yace

 I love kids alot, amma Allah Waya ya bani Saif, i love him alot, ina ro?on Allah ya bani plenty from u, i cant wait to hold a little version of me and u, a piece of me and u, our own mixture of love

 In sha Allah ta faWa a hankali tana jin sonsa fiye da misali a zuciyarta.


Da dare yana dawowa daga isha yace ta zo su je for a walk, sosai taji daWin walk Win saboda yadda suke tafiya hand in hand a serene evnironment Win, ko ina haske tar, at a point ta tsaya ta Waga kanta ta kalleshi tace

 A selfie? Murmushi ya mata ya mi?a mata wayarsa dan ta bar tata a gidan Ammi, yau ta musu hoto a wayarsa yafi Wari goma, yanzuma ita ta musu hotunan kafin shima ya karSa ya musu tare saboda tsawonta, dey look so cute together, tana kallonsa tace

 Dan Allah idan mun koma gobe ka Wauko min Saif ni bazan iya zama ni kaWai ba gyaWa mata kai kawai yayi yana ri?e hannunta, kafin ma su dawo gida har ta saka masa hoton a wallpaper Winsa, ya zauna a kujera yana kallonta tana zare gyalen kanta yace

 Baby gobe zaki saloon Win? Sama ta nufa da gyalen a hannunta tana gyaWa masa kai tace

 Ai dama da yau zamu je da su rahama ka sato ni ya mi?e ya bi bayanta yana faWin

 To muje in ?arasa abinda yasa na sato ki dama da gudu ta haura stairs Win tayi ya bi bayanta shima.

Washegari da wuri suka bar gidan, dan idan yayi dropping Winta home he s going to the office briefly for a quick meeting, kuma Ammi tace yaje ya karSo magungunan Na ima ya kawo ta cigaba da anfani da shi, sai da ya buWe mata part Winta ta shiga kafin ya wuce office, Urgent meeting yake da shi amma Yana isa office Win ya tuna ya bar the exact file da yazo office Win dominsa a gida, Wan tsayawa yayi for a moment trying to recall inda yake kafin kawai ya juya da makullin motarsa a hannunsa yana amsa gaisuwar ma aikata ya koma elevator ya sau?o ya fito a babban company Win ya nufi private parking space Winsa na wajen ya buWe motarsa ya shiga ya bar company Win, he need to fetch it real quick ya dawo.

A waje yayi parking bayan ya iso gidan ba tare da ya ?arasa gate ba ya sau?o ya ?arasa da ?afa ya ?wan?wasa gate Win, Waya daga masu gadi ya buWe inda suke le?a waje ganin Ahmad ne yayi saurin buWe masa ?aramar ?ofa yana faWin

 Welcome sir gyaWa masa kai kawai yayi ya shigo ya nufi part Win Amira, sau Waya ya danna bell mary dake goge goge a palour ta buWe masa ?ofa ta koma gefe tana gaishe shi, itama small nod kawai ya bata ya wuce sama abinsa, Wakinsa ya wuce ya dinga bubbuWe drawers yana duba file Win amma bai gani ba, ya duba shelves har side tables amma bai gani ba, Wan zama yayi yana tunanin inda ya saka sai a lokacin ya tuna ya bawa Amira to keep dem ya sau?e ajiyar zuciya tare da mi?ewa ya nufi Wakin Amira, tun kafin ya ?araso ?ofar yake jin kukanta kasancewar bata rufe ?ofar kirif ba, he didnt have any intention na eavesdropping amma maganar da tayi ne ya fizgi hankalinsa ya sa ya dakata da kai hannu da yayi zai tura ?ofar yana sauraren abinda take faWa

 Mummy wannan malamin naki kawai is useless, mummy wallahi bai jima da dawowa da Na ima ba nace miki, duk abinda kika saka nayi a kanta ya tafi a banza da hofi kenan shiru tayi tana cigaba da kukanta, da alama sauraren mamarta takeyi a wayar kafin ta sake fashewa da sabon kuka tace

 To miye anfanin aikin in dai zai karye da wuri haka mummy, miye anfanin wannan asirin tunda Albi bai tsane ta ba? For a moment he coulndnt comprehend abinda take faWa ya kai hannunsa tare da taSa ?ofar Wakin. Instantly yaji Amira tayi shiru daga cikin Wakin, kafin yaji footsteps Winta towards ?ofar da alama ta kashe kiranne, ?arasa tura ?ofar yayi suka kusa cin karo a ?ofar da ita, ta ja baya da sauri tana kallonsa bayan zuciyarta ta buga da ?arfi ganin shine a bakin ?ofar, tayi freezing a inda take tana kallonsa, kallonta shima yayi with his face blank kafin ya mata murmushi yana kallon fuskarta yace

 What happened to ur face, have u been crying? Share idanunta tayi tana kallonsa ta Wan haWe rai kaWan ganin bai ji komai ba ta juya ta koma cikin Wakin tana faWin

 Ko mutuwa ma nayi ai Albi ynzu babu ruwanka kai, rabonka da gidannan how many days now ?arasowa cikin Wakin yayi yana bin Wakin da kallo yace

 2 ta zauna a gefen bed tana kallonsa ganin ya jingina da mirrow shima yana kallonta kafin ya kalli wayarta dake gefen bed, Amira ta tace

 2 days? Ina kaje to a 2 days Win? Kallonta kawai yake kafin ya Wauke kansa yana faWin

 I dont think u should ask me that tunda ba kwananki bane 2 days Win, ba wannan ya kawo ni ba yanzu ina file Win da na baki weeks back ki ajiye?

 Wani file? Shiru yayi yana kallonta hakan yasa tace

 Au, iya cikin drawer Win can ta faWa tana nuna masa drawer Win da yake kusa da shi, sai da ya kalli drawer Win kafin ya tafi can dan Wauka, tana kallonsa tace

 Kai da matarka ne kuke tare for 2 days Win kenan ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login