Showing 54001 words to 57000 words out of 212729 words

Chapter 19 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3678

tana kallonta,  mutumin naki ya wuce kenan, shiyasa kika wani taho min nan faWila ta faWa tana Wan harararta na wasa, zama tayi tana kallon cikin faWila da yayi ?ato, tace  Mummyn unborn faWila tayi dariya tana shafa cikinta bata ce komai ba.

Har suka isa gidan Ammi kunnensa bai huta ba, Magana Waya biyu ana ukun sai Saif yace  Anty Naeeeema Wis, anty Naeema dat, har suka iso.

Amira na ganinsu ta sau?e wani ajiyar zuciya kamar wacce ke kan ?aya, tuni har ta mi?e tana ?o?arin Waukar jakarta, bai ce mata komai ba yace taje tayi ma Ammi sallama ta zo su tafi gida, sama ta haura ta buWe Waya Wakin da Ammi ke ciki ta ?arasa ciki a hankali tana kallon Ammi tace  Ammi zamu wuce gida dare nayi kallonta kawai Ammi tayi daga kan Sallayar da take tace  to madallah, ku gaida gida  amin Amira ta faWa tana nufar ?ofa, Ammi ta bita da kallo kawai,

ko da ta sau?o ganin shi da su Yasmeen a palour ta sake haWe rai ta nufi ?ofa, sama ya haura dan yi ma Ammi sallama shima Saif na biye da shi, suna shiga Wakin ta Wago kai ta kallesu,  daga ina? Tunda kuka tafi abinku sai yanzu kuke dawowa? Saif yau kam ba wajena kazo ba dama yawonka ka tafi da babanka da Sauri Saif yace  No wajen Anty Naeema naje Wan kallonsa kaWan Ahmad yayi kafin ya maida kallonsa ga Ammi dake kallonsa itama da alamar tambaya akan fuskarta,  Sai da safe Ammi ya faWa yana kawar da waccar maganar, itama Wauke kanta tayi daga kallonsa  Allah ya bamu alkairi, kunci abinci kam?  Amin, eh munci ya faWa a hankali yana nufar ?ofa, ya fice yana ri?e da hannun Saif Win, Ammi ta bisu da kallo kawai sai kuma tayi murmushi.

Yasmeen da Maryam suka rako su har mota, suna ma Saif wasa, ita dai Amira ta haWe rai kamar bata taSa dariya ba, ta buWe front seat ta shige ta rufe motar, buWe baya yasmin tayi ta saka Saif suna Waga masa hannu suka rufe motar, Maryam na kallon Ahmad tace  yaya dan Allah kar ka manta gyaWa mata kai yayi,  text me idan na manta  to yaya thank you so much zagawa yayi ya shiga motar ya tada suka nufi gida.

Tun a hanya Saif yayi bacci, ko da suka iso gidan, yana gama
Parking Amira ta sau?o ta buWe backseat ta Wauki Saif da ipad Winsa ta buWe sabon backpack da ta gani a motar a tunaninta shi ya saya masa, ganin tarkacen wasa da kayan ciye ciye ne a ciki ta rufe ta Wauki jakan kafin ta Waga Saif Win ta wuce cikin gida.

Sai da har suka shige kafin ya sau?o a motar shima ya nufi cikin gida, sama ya haura ya wuce Wakin da yake anfani da shi yanzu a matsayin nasa, dama tun bayan da Nuwaira ta kwana masa a Waki bai sake anfani da Wakin ba, ya faWa wanka, bayan ya fito yana shiryawa Amira ta shigo sanye da kayan bacci, ta ajiye tray Win hannunta dake Wauke da flask ?arami mai kyau a gefen bedside ta haura saman gadon tana kallonsa, Wauke kansa yayi, ya ?arasa shiryawa da yake yi ya feshe jikinsa da turaruka.

?aya side Win bed Win ya ?arasawa ya haura ya kwanta tare da kashe switch Win Wakin ya bar dim one kaWai dake gefen bed Win, ya juya mata baya, lumshe idanunsa yayi dan sosai turaren da ta saka yake kashe masa jiki, a hankali ya buWe idanun jinta a jikinsa ta baya, ta saka hannyenta duka biyu ta zagayo su a ?irjinsa, ta kwantar da kanta a bayansa, ajiyar zuciya ya sau?e a hankali, jin abinda take masa ya kasa daurewa ya juyo gabaWaya yana janyota jikinsa ya haWe bakinsu& &

A hankali yake shafa gashinta tana kwance lamo a kirjinsa tana bacci, wanda shi sam ya gagara baccin, saman Wakin ya zubawa idanunsa yayi nisa acikin tunanin da yake yi, a duk sanda wani abu zai shiga tsakaninsa da Amira yakan tsinci kansa a irin wannan yanayin wanda Allah ma ya sani yana iya ?o?arinsa duk wanann shekarun ganin wani abu ya canza a zuciyarsa game da ita amma ya kasa, more especially with her giving him more reasons everyday to feel same, lumshe idanunsa yayi yana cigaba da tunanin da yake yi da sauri ya buWe idanunsa jin abinda ?wa?walwarsa ta tuna masa a daidai wannan lokacin, ya Wan ja tsaki yana zareta a jikinsa jin yadda ta ?an?amesa kamar zata koma cikinsa, sau?a yayi a gadon, ya wuce toilet yana sake kawar da tunanin da zuciyarsa ke bijiro masa da ita da ke sake birkita masa lissafinsa.

Har Asuba idanunsa biyu, ya Waga kansa daga kan sallayar da yake ya dubi Amira da ke sake dun?ulewa a cikin bargo kamar mage, jin kiran Sallah ya sa ya mi?e ya ?arasa gefen gadon, hannu yasa yayi tapping ?afarta  Amira, Amira&   uhmmmm ta faWa ba tare da ta buWe idanunta ba  ki tashi kiyi Sallah  toh&  ta faWa cikin muryar bacci tana buWe idanunta ta kallesa, ganin yana tsaye still yasa ta mi?e zaune tana jan bargon ta rufe jikinta,  Na tashi&  juyawa yayi ya nufi ?ofa dan tafiya masalllaci, tana jin rufe ?ofarsa ta sake komawa ta kwanta tare da jan bargon ta rufe har kanta.

Bai dawo gidan ba sainda gari yayi haske, Yana shigowa Wakin Saif ya shiga ganin yana bacci ya shafa fuskarsa, a hankali ya buWe idanunsa  salat ya faWa yana kallonsa ganin idanunsa cike yake da bacci, juyawa yaron yayi cikin plenty pillows Win da suke kan gadon ya cigaba da baccinsa, bai sake tashinsa ba ya mi?e ya fice a Wakin.

Jin ?arar ruwa a toilet alamun wanka yasa ya Wan ja tsaki, ya zare jallabiyarsa ya bar dogon wando ya ?arasa ya hau gadon bayan ya kakkaSe, ya zauna yana janyo laptop Winsa dake gefen side Win gadon ya kunna, dan sam baya jin baccin though kwata kwata baiyi baccin ba daren jiya, Waure da towel Winsa ta fito kanta na Wigan ruwa ta ?arasa gaban madubi tana goge gashinta.

Kallo Waya ya mata ya cigaba da abinda yake yi ta gama abinda zatayi a gaban madubi ta zura jallabiyarsa da hijab ta tada sallah.

Minti uku har ta idar ta cire hijab Win ta ajiye akan daddumar tana kallonsa.

 Albi, na manta ban faWa maka ba, mom tace yau inje wai she wants to talk to me bout something

dakatawa yayi da abinda ya ke ya Wago ya kalleta
Ta mi?e tana naWe sallayar  tun jiya nake so in faWa maka mantawa nayi maida kansa yayi ya cigaba da abinda yake yi ba tare da yace mata komai ba, ?ofa ta nufa ta fita a Wakin sai alokacin ya kalli ?ofar kafin ya mayar da hankalinsa kan aikin da yake yi, jin ya fara jin bacci yasa ya kashe laptop Win tare da kashe wutan Wakin ya bar dim one Win ya shige bargo ya lumshe idanunsa.

Kusan ?arfe 10 na safe ya buWe idanunsa a hankali yana bin room Win da kallo kafin ya mi?e zaune a hankali, sau?ar da ?afarsa yayi kan floor Win ya mi?e tsaye ya wuce toilet.

Sai kusan ?arfe 11:30 ya fito daga Wakinsa, a hankali yake sau?a ?asa, Mary dake bama Saif abinci a baki ta gaishe sa ya amsa a ta?aice, saif ya ture abincin ya nufe sa  papa Mami ta?i taje dani.. sai a lokacin ya tuno Amira tace masa zata fita and he didnt remember telling her taje, kallon Saif Win yake kamar shine zai tambaya inda Amirar taje kafin ya juya ya koma sama da wayarsa a hannunsa.

 Wato Amira duk abinda nake faWa miki a rayuwarki shiga suke ta kunnen hagu suna fita ta kunnen dama koh?, ban raba ki da Nuwaira ba dan ubanki

Amira dake kwance a kujera a gefen babanta cikin katafaren palourn gidansu ta Sata rai tana tura baki, Daddynta ya dubi Mom

 haba madam, meyasa kike irin haka ne?

 Bangane meyasa nake irin haka ba, Nuwaira fa ba ?awar arzi?in Amira bace, an faWamin abinnan ba sau Waya ba, ba sau biyu ba, ance min in har Amira bata rabu da Nuwaira ba wallahi zatayi dana sani amma ina magana sai ku dinga mayar ni kamar bansan me nake yi ba, sau nawa dan ubanki zance miki kar ki sake yawo da yarinyarcan, ina ni kike so ki dinga Wagawa hankali?

Shiru Amira tayi bata amsa ba, Dad dake kallon Mummy ya wani ja dogon tsaki  Da Nuwaira zata cuci Amira ai da ta jima da cutarta shekara nawa suna tare bata cuceta ba sai yanzu ne xata cuceta, wanda ya faWa miki bai faWa miki gaskiya ba, my daughter loves Nuwaira and she loves her too, ban ga meyasa kike son rabasu ba

 Au wanda ya faWa min ya faWamin ?arya ma kake cewa? Sanin kanka ne ai baya ?arya wallahi, dan da yana ?arya da ?yar taka bata auri zaSin ran nata da kayi iya ?o?arinka including blackmailing ubansa ya aureta ba ya?i

 Dama nasan sai kin Wauko wannan maganar ya faWa yana mi?ewa tsaye, ya saSa babban rigarsa yana kallon Amira

 Dont mind ur mother, duk wanda kike so muna tayaki sonsa

 Eh ina taya ta son wanda take so mana, shiyasa har na yarda ta auri wancan yaron da ba wani girmama mu na kirki yake yi ba, sai yaga dama yake zuwa ya gaishe mu, da naga dama ai da na raba aurennan tun ba yau ba, amma kaga Nuwaira bazan taSa tayata sonta ba tunda har akace min ba alkhairi a tarayyarsu, kaga ?arshe idan ta cuce ta ai ni xata bari da jinya da lallashi

Tashi daga kwance da take Amira tayi tana kallon mummynnata

 wo, please oo, ni kar ki kira sunan mijina ko aurena wajen kowa bana so

wani harara Mummy ta Salla mata kafin ta mayar da hankalinta kan mijinta da ya nufi matakala yana faWin  sai na dawo, madam ki mata a hankali yarinya ce, please

Ya faWa yana sau?a matakalan yana shafa cikinsa.

Sai da Mummy taga ya Sace duka kafin ta juyo tana kallon Amira  kina ji na& ?


Page Win darenku as promised
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:28 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA (TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 24: Unsaid Words

Kafin Mummy tayi magana wayar Amira ya fara ?ara, kallon wayar tayi ganin mai kiranta ta kalli Mummy, Wauke kanta Mummy tayi bata ce mata komai ba, Waukar wayar tayi bayan tayi rolling idanunta ta kai wayar kunne a hankali tace

 albi.

 When did i give u the permission to leave this house? Ta jiyo deep muryarsa very steady and calm.

 Bangane ba, i told u zanje wajen Mummy shiru yayi wanda ita tasan ma anar shirun tasa, sai can yace

 I heard u ask, i didnt say yes kallon Mummy tayi dake kallonta tana mata alama da hannu kan me yake cewa , ta tura baki

 Amma gidan Mummy Winne problem dan naje? Nan da nan Mummy ta haWe rai gane maganar da suke yi

 Pack and come home immediately! Kafin ta amsa har ya katse wayar.

Ta tsaya da wayar a kunnenta shiru tana kallon Mummy kafin ta zare wayar a hankali,

 Miye wai? Mummy ta tambaya tana kallonta
 babu komai, kawai zan wuce gida yanxu Mummy if thats all maganar da dama kika saka naxo saboda shi Mummy na mata wani kallo tace  cewa yayi ki dawo yanzu ko me?

 Ah ah kawai ni naga daman tafiya yanzu

 Hmm, ke kike sani, bazaki tafi da wancan turaren ba dai saboda azababben taurin kai koh?

 Mummyyy ta faWa tana mi?ewa ta wuce bedroom dan Wauko jakarta, Mummy ta bita da kallo.

Tana shigowa da motarta gidan tayi parking tana kallon space Win taga babu motarsa alamun ya fita a gidan, haWe rai tayi ta sau?o a motar da jakarta a hannu ta nufi cikin gida, sai da ta ?are ma palourn kallo kafin ta kalli hanyar kitchen jin muryar Mary dake can tana aiki tana wa?a, tsaki tayi ta wuce sama, ta jefa jakarta a kujera, to ma miye anfanin wani Waga jijiyoyin wuya ta dawo gida bayan ya fita shi? Uban me zata masa a gidan, ta Wauka zata dawo ta same sa waiting for her sai tazo taga wayam, ta ja tsaki ta wuce bedroom Winta.

Parking Ahmad yayi kafin ya sau?o a motar yana saka sunglasses a idanunsa ya nufi cikin building Win, a hankali yake amsa gaisuwar da Ma aikata ke mi?o masa, elevator ya shiga ya danna third floor, ?ofar na buWewa ya fito yana tafiya a hankali har ya isa office Win Nasir, secratary Winsa ta gaishe shi ya amsa a ta?aice tare da buWe ?ofar office Win ya shiga, Nasir dake zaune a kujerar office Win ya Wago kansa daga files Win gabansa yana kallon Ahmad har ya ?araso cikin office Win da sallama ciki ciki, kujera ya wuce ya zauna ya jinginar da kansa ba tare da yace masa komai ba, shima Nasir Win bayan amsa sallamar maida hankalinsa yayi kan abinda yake yi, har ya ?arasa kafin ya mi?e yana zare rigar Suit Winsa dake jikin kujera ya ri?e a hannu ya ?araso kan kujerar yana kallon Ahmad Win  how far? BuWe idanunsa yayi ya kalleshi, yana zare sunglasses Win idanunsa da gyara zamansa  gud ya faWa yana ?are ma office Win kallo, shima Nasir kallon office Win yayi ganin shi Ahmad Win ke kallo kafin ya dawo da hankalinsa kan Ahmad  before u ask, yeap nayi renovation, ni fa na manta rabonka da office Winnan, yau ma dai nayi mamaki wallahi ya faWa yana ajiye rigar hannunsa ya mi?e tsaye

 eh kai yaushe rabonka da nawa office Win?

Dariya Nasir yayi yana ?arasawa coffee machine dake cikin office Win ya fara making coffee,  okay kawai a bar maganar, amma kaima kasan wa ya fara

Bai amsa masa ba har ya gama haWa coffee Win yazo ya mi?a masa Waya, shima ya ?arasa kan kujerarsa yana ri?e da Waya ya zauna yana kallonsa  so whats up ya faWa yana kurSan coffee Win yana kallon Ahmad dake ri?e da mug Win ba tare da ya kai baki ba.

 Wifey told me about kaima Naeema Saif da kayi, is there something i should know? Sai lokacin ya wani kallesa ya kafesa da idanu.

 Something like? Ya tambaya yana kallonsa tare da sake haWe rai, dan dariya Nasir yayi yana ajiye mug Win
 nothing mana, kawai nayi mamaki ne, dan ban taSa tunanin zaka yi hakan ba

 Yes i did, saboda Saif insisted, ba yadda zanyi da shi ne shiyasa na kai shi

 Oh i see, Allah sarki, har ya saba da ita haka kenan, Allah sarki ya faWa yana kallonsa harda tagumi

 Eh, nima nayi mamakin sabon nasu

 To ai ba abin mamaki bane, kawai jininsu ne ya zo Waya

 I thought as much

Wani murmushi Nasir yayi bai sake cewa komai ba, ganin Ahmad Win ya mi?e yasa yace  wai har zaka wuce?

 Eh ya faWa yana ajiye cup Win coffee Win a kan table Win dake wajen,

 Ba na taka maka toh Nasir ya faWa yana mi?ewa tsaye shima.

 Dont bother, na san hanya daga haka ya nufi ?ofa, Nasir ya bishi da kallo har ya rufe ?ofar kafin ya koma ya zauna yana juya kujararsa da murmushi kwance akan fuskarsa.

Sadiq na kwance akan gadon Wakinsa lulluSe da bargo, a hankali ac Win Wakin ke aiki though ba a ?ure yake ba, message Win da ya shigo wayarsa ya sa ya janyo wayar a hankali yana kallon sunan Na ima dake kan screen Win  kaci abincin? Kallon message Win yayi tayi kafin a hankali ya mata reply  yes na ci kaWan, but am still weak. Kiranta ne ya shigo, ya Waga ka kai kunnensa yayi shiru  Sadiq.. lumshe idanunsa yayi for almost 30 seconds kafin ya buWe a hankali,  jikin ne har yanzu? Ta tambaya jin yayi shiru.

 I dont want to bother u ya faWa a hankali kamar ba shi ba.

 Kaima ai kasan ban sani bane sadiq, u didnt tell me

 Ta yaya zan faWa miki when u dont pick ur calls

 Karatu nake yi ne bangani ba ai, to kayi hakuri ta faWa a hankali more like lallashi.

 Hmm kawai yace yana komawa ya kwanta rub da ciki a kan gadon ya saka wayar a speaker, yana kallon hotonta dake fuskar wayar.

 Na ima pls tell me u love me ya faWa yana saka yatsansa ya shafa fuskarta dake kan screen Win, ya ?urama ?aramin bakinta idanu, jin tayi shiru ya Wan dakata da abinda yake yi.

 Kaje ka ga likitan? I want u to get better

 Naje jiya ya faWa yana cigaba da kallon fuskarta akan screen Win

 Okay.., Allah ya baka lafiya ta faWa a hankali, ta so ta tambaya me likitan yace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login