Showing 87001 words to 90000 words out of 212729 words

Chapter 30 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3820

home okay. Goodnight. Sleep well"

Na'ima ta zuba ma rubutun idanunta kamar bazata amsa ba sai kuma ta kai fingers Winta kan keyboard Win ta fara typing masa reply

"you too,thank you..." kamar wacce ta tuna abu kuma sai tayi sauri ta share ta rubuta just

 Goodnight." Ta tura masa, just Short, Safe, And Distant.

Ahmad ya jefar da wayarsa a gefe bayan ya karanta

 Goodnight. ?in da ta turo masa

He expected more,maybe a smiley, maybe ko tace masa  you too.
But maybe hakan ma yafi . He doesnt wanna rush anything one step at a time...

Jin wayar na sake vibrating ya juya ya kalli inda ya jefa ta, Kallo Waya yayi ma wayar ganin Ammi ce ya sau?e ajiyar zuciya kafin ya janyo wayar ya Waga ya kai kunne.

 Ahmad

 Na am Ammi ya amsa a kasalance bayan sun gaisa

 Ka tuna maganata ta Suhaila?"

 Ammi please. Not tonight.

 No kai listen to me, zata sake zuwa jibi da ita da Salma, I want you to be there. Ba request bane ba kuma suggestion bane ina so in ganka a gidannan idan sun zo."

 Toh kawai ya iya faWa kafin ta katse kiran.

Maganganun Ammi sosai suka tsaya masa a rai. The pressure na ya auri Suhaila had always been loud but now, it was deafening. Shi ya san me Ammi take so ya kuma san what society expected.But what about shi abinda yake so?

Ya mi?e ya nufi bedroom Winsa a zuciyarsa yana faWin

 Idan har ya auri Suhaila, it won't be out of love itama just like Ameera ni shikenen shi kuma he s never gonna be happy..because all he wants is just love nothing more

?an dakatawa yayi daga bakin ?ofar Wakin, ya kalli hanyar Wakin Amira sai kuma kawai ya shige Wakinsa ya mayar da ?ofar ya rufe ya ?arasa gefen bed ya zauna ya dafe kansa.

Shi abinda yake damunsa bai wuce sanin da Ammi tayi cewa ba auren soyayya yayi da Ameera ba, ita tafi kowa sanin yadda abubuwa suka kasance a lokacin wanda hakan ya tilasta masa auren Ameera dan dole ba dan yana da ra ayin hakan ba,then now kuma akan wani reason ne za'ace se ya auri wata da jikinta kamar sillar kara se shegen hasken tsiya because that's the only feature nata daya Wan iya tunawa, kwata kwata yarinyar bata masa ba, infact shi baya son ma mutun ya cika haske bau, dan tun da ya mata kallo Waya bayan ta gaishe sa har ya bar palourn bai ma san me take yi exactly ba.



FaWila kam tunda sukayi magana da Na'ima abun ke ci mata rai ba ?aramin mamakin Ahmad take yi ba, because Ahmad ba shi da magana sam, ko kadan he's a very reserved person. Tayi matu?ar mamakin yadda yake shiga lamarin Na imar har yana barinta kusanci sosai da Saif to the extend da har yana fita da su tare, satan kallon Nasir da ke baccinsa tayi a hankali ta mi?e zaune dan kwata kwata ta kasa baccin ma, nazarin yadda Na ima ke Soye abubuwa da yawa a zuciyarta kawai take yi, ta sani tabbas she likes Ahmad its obvious and she can sense it, duk da Na imar ta nuna ba haka bane sam. Sosai take jin tausayin ?anwar tata, sai kuma wani ra ayi da ya jima yana tsaye a zuciyarta. " babu abinda Na ima ke bu?ata face peace Maybe... just maybe Yaya Fahad shine wannan peace Win ." Ta faWa a bayyane tana wasa da hasken lamp Win gefen gadonta, ba tun yau ba ta san Fahad na matu?ar son Na ima, ko sanda yace ya janye saboda Sadiq bata yi wani farinciki ba amma ganin kamar Na imar tafi son sadiq Win ya sa itama ta ha?ura ta masa fatan alkhairi, to tun bayan rabuwarta da Sadiq yace mata hes going to propose to Na imar soon, jira kawai yake hankalinta ya kwanta ta manta da duka chaos Win da suka faru sai dai kash yanzu ma tana hango masa rashin sa a.

?an murmushi tayi She didn't want to push Amma zuciyarta na ?ara tabbatar mata, if anyone could truly love Na ima the right way gently, with clarity toh Fahad ne, couple with the fact that shi Win Wan uwanta ne, kuma fahad ya daWe yana sonta, amma kuma she doesn't want to be selfish ko kaWan, zatayi addua idan alkhairi ne Allah ya tabbatar.


Two days later Ahmad na zaune a office kiran Amminshi ya shigo wayarsa , kallon wayar ya dinga yi dan sai yanzu ma ya tuna su suhaila zasu zo yau. Jinginar da kansa yayi da kujera yayi shiru na few seconds kafin can kuma ya mi?e ya cire rigar suit Winsa daga jikin hanger ya nufi ?ofa, Secratary Winsa ta bisa da kallo ganin fita zaiyi amma bata ce masa komai ba bayan a dawo lafiya da ta masa har ya Sace ma ganinta.

A parlourn sama ya same su bayan ya iso gidan, ya samu guri ya zauna ya gaishe da Mummy yana ?a?alo murmushi ganin yadda Ammi ta haWe rai dan tun Wazu suke gidan, gaishe sa Suhaila tayi, ya amsa a gajarce ba tare da ya kalleta ba, tun daga nan kuma yayi musu Wif, kamar baya palourn, idan sun ambace sa ma a gajarce yake amsawa shima saboda kasancewar Ammi na wajenne.

Suhaila da mummy duk sunyi noticing yadda yake shan kamshi but pretend not to, hoping he'll warm up. mummy nata praising Win Suhaila dropping hints tana ta smiling shi abun ma mamaki yake bashi da takaici, like miye haka kuma, ammi ma sai taji wani irin me kuma hardasu praising kamar sune zasu nema auren.

Ita dai suhaila shiru tayi kamar munafuka tana ?a?alo murmushi kamar yadda Mummy tace tayi, dan dama ce mata ma tayi ta ja Ahmad Win da hira amma tunda ta masa magana taji yayi kamar bai ji ba ya bawa banza ajiyarta a palourn sai ma sake Waure fuska da yayi sai kawai tayi shiru.

Ganin hirar gabaWaya ta ishe shi tana neman saka masa ciwon kai ya mi?e ya wuce bedroom Win Ammi, duk suka bishi da kallo kawai. Bayan wani Wan lokaci Ammi ta mi?e tana kallon Mummy da ke cigaba da zuba tace

 Salma ina zuwa daga haka ta wuce Wakinta. A kwance ta same shi a kan gadonta idanunsa a lumshe kamar mai bacci, ta tura ?ofar ta rufe ta ?araso ciki

 Sannu da ?o?ari babana ta faWa tana Wan harararsa, mi?ewa yayi zaune yana kallonta, ya marairaice fuska zaiyi magana ta Waura hannu a bakinta

 Ni dan Allah ka min shiru, dama idan baka yi niyyar yin abu ba ai ba yi zakayi ba, amma just look at Suhaila, she s the right match for u, gata yar uwarka, gata kyakkyawa gata ?aramar yarinya, ni bansan kuma miye kake so ba

 Waye ce kyakkyawar Ammi? Ya faWa casually yana sau?e ?afafunsa ?asa, Ammi ta sake baki tana kallonsa

 Okay to ya maka kyau

 Ammi kinsan me? Ya faWa a sanyaye, yadda yayi maganar yasa ta ?araso ta zauna tana kallonsa

 Ina jinka

 for once Ammi pls I want to marry for love Dan Allah ammi support me, shi kaWai nake bu?ata, idan har u want me happy to ki barni na auri wacce nake so

Kallonshi kawai take yi jikinta yayi sanyi ta kasa ce masa komai ganin yana ci gaba da kallonta a hankali ta gyaWa masa kai tana kallonsa tace

 Shikenan Allah ya sa hakan shi yafi alkhairi amma dai ni dai ka sani suhaila ce zaSina amma bazan maka dole ba idan kai baka so murmushi ya mata broadly yana amsawa da

 Amin

Har su Suhaila suka bar gidan bayan azahar bai sake ko le?owa daga Wakin Ammin ba, sai bayan da suka tafi kafin ya fito yana kallon Ammi da har lokacin take zaune a palour.

 Thank you Ammi kawai ya faWa yana nufar ?ofa ta bishi da kallo kafin ya fita tace  Ko zaka ci abinci kafin ka tafi? Dakatawa yayi ya juyo yana kallonta, ya girgiza mata kai

 Office fa zan koma Ammi

 To sai ka tafi da shi office Win ai Wan murmushi kawai yayi ya gyaWa mata kai

 okay mi?ewa tayi ta nufi downstairs ya bi bayanta.

A wani box mai kyau ta haWa mishi abincin, har da snacks masu kyau ba tare da ta sake ce masa komai ba, ya karSa da murmushi a fuskarsa yace

 Thank you

 Welcome ta faWa tana kallonsa har ya nufi ?ofa ya bue ya fita kafin ta koma sama.

Yana isa motar ya buWe passenger seat ya ajiye box Win yana shirin rufewa idanunsa ya kai ?asan cikin motar ganin wani abu da ke kamar ?yalli a ma?ale tsakanin kujerar kamar pendant haka silver colour

?an sunkuyawa yayi ya cirosa ya zubawa simple sar?ar dake da Wan zuciya a tsakiyarsa da wani red stone kamar ruby dake ?yalli sosai idanu , ya akayi ta yasar da sar?arta? dan he can remember clearly yadda sar?ar ta ?awata wuyarta ranar da suka fita da ita tare da Saif. Pendant Win Na ima ne, few seconds yayi yana kallon pendant Win kafin ya cusa shi a aljihunsa ya ?arasa rufe ?ofar ya zaga ya shiga ya tada motar ya bar gidan.


Da daddaren Ranan Ahmad ya shigo bedroom dinsa bayan ya shafe lokaci yana duba wayarsa da tunane tunane a mota, tun Wazu ya dawo amma bai shigo gidan ba sai yanzu. Ameera dake zaune a gefen gado tana duba wani fashion vlog a tablet dinta, tana jin shigowarsa tayi minimizing Winsa tana Waga idanunta ta kalleshi

 You re back late albi ta faWa tana ajiye tablet Win ta mi?e ta nufo sa

 Mm, Ahmad ya amsa a gajerce ganinta a Wakinsa, ya ?arasa yana cire agogon hannunsa. KarSar agogon da ya cire tayi ta ri?e a hannunta ta ajiye a kan madubi ta juyo tana kallonsa

 Waye ce kuka fita da ita tare da Saif on sunday albi ? Ta tambaya tana tsare sa da idanunta. ?an kallonta yayi ba tare da yayi wani panicking ba yana unbottoning shirt Winsa yace

 Na ima, yana faWa ya zare shirt Win yana ?o?arin juyawa ya wuce toilet tayi saurin shan gabansa.

 Kana nufin da gaske ne abinda Saif ya faWa min ba shirmensa bane kallon cikin idanunta yayi kafin yace

 Eh ?amewa tayi a wajen tana kallonsa, da muguwar mamaki, ta ma gagara ce masa komai, sai kuma can da ?yar ta tattaro kalaman bakinta

 Na ima?

Kallonta kawai yake yi ya san akwai matsala idan ya cigaba da magana dan shi ne zai bawa wani labarin halin kishi irin na Ameera. Amma ya dake yace

 Yes. She s been helping lately with Saif, kuma shima he likes her.

Wani murmushi tayi sai kuma ta hau tafa hannunta tana wata kalan dariya

 Lallai Ahmad, You know what?ni kake tunanin zakama kishiya shiyasa these days naga you smile more koh? Wato Saif likes her koh? what about u?

 Since when did smiling become a crime?

Tana kallon cikin idanunsa tace  Since it wasn t me making you smile. Ta faWa muryarta na ?o?arin karyewa idanunta har sun fara yal?in tara ruwa. Bata jira amsarsa ba ta cigaba


 Har zaka ce Saif likes her Kana nufin Am the villain now kenan because ni banga menene banma Saif ba karshenta ma nice nan mahaifiyarsa da na tsuguna na haifesa, toh me kuma ya rage da har zai liking wata ba ni uwarsa ba, wallahi kada ka kuma kaimun a na gurin wata banza& 

Wani kallo da yake mata ya sa ta gagara ?arasa maganar tana huci idanunta taff da hawaye amma ta hanasu zubowa.

 Idan na tashi kaisa sai ki zo ki hanani in gani ya faWa yana juyawa ya bar mata ?ofar banWakin da ta tare ta hanasa shiga.

Ri?osa tayi da ?arfi tana faWin  wallahi baka isa ka sake kaimin Wa na wajen wata shegiya, jaka, mahau..

 Amiraaa ya kira sunanta a fusace yana zare hannunta daga jikinsa ya haWa hannun nata duka biyu ya ri?e da hannu Waya yana nuna ta da Wayan hannun yana kallonta yace

 Dont u dare!

Fashewa tayi da kuka har da ihu,  i shouldnt dare what? Wallahi sai ka faWamin, sonta kake yi? Ka faWa min sonta kake yi ne?

 Eh!& Sonta nake yi!, kuma aurenta zanyi, i want peace and she s my peace, kingane? Ya faWa yana kallon cikin idanunta dake zubar da ruwa.

Zuwa mata maganar tayi as shock dan batayi tunanin zai faWi hakan ba in her wildest dream, tayi tunani cewa zaiyi she s making issue out of nothing ba komai bane tsakaninsa da yarinyar, Iya ?arfinta ta saka ta wafce hannunta a nasa tana kallonsa hawaye na cigaba da sintiri a idanunta

Da ?arfi tace  To kayi mu gani Ahmad, ka min kishiya ka gani ina nan ina jiranka, wallahi tallahi sai dai duk mu mutu ta faWa tana zaro masa idanunta dake zubar da ruwa daga haka ta nufi ?ofa fuuuu kamar zata tashi sama, binta yayi da kallo har ta fice, kafin ya Wanyi murmushi kaWan ya nufi toilet, this is not what he s expecting ma yayi zaton haukar da zatayi sai yafi haka.


#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:30 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA( TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah


Chapter 37: The trigger

Ko da ya fito daga wankan ga mamakinsa a Wakin ya ganta a tsaye da kayansa a hannunta, ya Wauke kansa ba tare da ya kulata ba, ta ajiye kayan tana binsa da idanu, da ?yar Nuwaira ta samu ta kwantar da mata da hankalinta dan ta nuna mata fa ba gaskiya bane ya faWa ne kawai dan titsiyen da ta masa bayan ta faWa mata yadda ta masa tambayar, sosai taji hankalinta ya kwanta dan ita dai Nuwaira ta tabbatar mata babu abinda Ahmad zai yi da Na ima ko da ya rasa matar aure, ba abinda zaiyi da yarinya ?arama sai dai manyan mata, ta kwantar da hankalinta idan ma bincike ne sai suyi a tsanake itama zata zo gidan gobe.

A shirye ya fito daga closet cikin pyjamas Win bacci, a zuciyarsa yana mamakin abinda take yi a Wakin dan bai yi tunanin zata sau?o da wuri haka ba, ya ?arasa ya zauna a gefen bed yana latsa wayarsa, ganin tana ta cigaba da tsayuwa ya Waga idanu ya dubeta ganin shi take kallo itama yace

 make me a cup of coffee Wan shiru tayi kaWan kafin ta juya ta nufi ?ofa, ya bita da kallo kafin ya mayar da kansa ga wayarsa, gani yayi Na ima tayi uploading status, ya Wanyi jim kafin ya buWe hoton its from ranar da suka fita da ita tare da Saif, jingina bayansa yayi da gadon ya Wanyi zooming Win hoton hannunsu ita da Saif da ta Waura, kan Saif na cinyarta amma ba a ganin fuskarsa sai gashin kansa da hannunta ke kai da farin kumatunsa kaWan, blurry from a distant zaka iya ganin field Win polo amma ba sosai ba, Yabi very fyn yatsunta da kallo da babu ring ko Waya akai, sai clean farcunta, da tiny hannun Saif Waya da ya dawo da shi ya ri?e hannunta, a ?asan hoton ta rubuta,

 Little fingers, Giant love da white emoji a gaba, kallon hoton kawai yake yi kafin yayi screenshotting hoton ya fita duka daga whatapp Win ya kashe wayar ya ajiye a gefen bed Win lost a cikin thoughts Winsa, a haka Amira ta dawo ta ajiye masa coffee Win a gefensa, har lokacin fuskarta ba yabo ba fallasa, ganin ya Wauka ya fara sha ta zaga ta haura saman gadonsa, ta gefen idanu ya Wan kalleta, kamar ba zai ce mata komai ba sai kuma yace

 Why dont u sleep in ur room? Ta wani kalle shi, irin bangane ba, cigaba da shan coffee Win yayi ba tare da yace mata komai ba, ta mi?e zaune tana kallonsa,

 Okay am i interrupting anything? Naga dai Wakin mijina ne, and i prefer nan Win akan can Wan kallonta kawai yayi sai can kuma yace

 Har kin gama fushin kenan? ?uri ta masa da idanu tana kallonsa kafin ta Wan yi ?wafa, ta daure tace

 Am sorry yadda nayi acting Wazu i wasnt thinking straight, ya kamata in san cewa babu abinda zaka yi da yarinya ?arama kamar Na ima amma nayi making issue out of it, na sanka na san halinka na san kuma abinda zaka iya so da wanda ma baya cikin tsarin abinda zaka so Wan murmushi yayi kaWan da ta jima ita dai bata ga ya mata ba still yana kallonta

 And Na ima bata ciki koh gyaWa masa kai tayi itama tana murmushi,

 eh gaskiya bata ciki, kwata kwata ma ya sake gyaWa kai yana cigaba da shan coffee Win bai ce mata komai ba. Kallonsa kawai take dan ta Wauka after abinda ya faru Wazu ko kulata bazaiyi ba yanzu, ta rasa nishaWin me yake ji yau Win. Tana kallonsa tace

 U seem happy ajiye cup Win yayi ya janyo wayarsa ba tare da ya kalleta ba yace

 because i am ta Wan matso kusa da shi tana kallonsa

 Me ya saka ka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login