Showing 102001 words to 105000 words out of 212729 words

Chapter 35 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3821

na zaune a kan gadon asibitin idanunta biyu ga blanket da tayi wrapping Winshi around shoulders Winta, baby Winta a gefenta cikin wani bassinet mai kyau tana bacci, Fadila ta kalli Na ima tace

 Su Mummy sun sau?a kuwa? ?ago idanunta tayi daga wayarta ta gyaWa ma Fadila kai,

 tun Wazu, yanzu mukayi chatting da Yusrah ma tace min suna hanyar zuwa nan yanzu suka fito daga gida Fadila ta gyaWa kai a hankali

 okay

 Kina son wani abu ne? Na ima ta faWa tana mi?ewa ta ajiye wayar a kan kujera ta nufo gadon, fadila ta girgiza mata kai tana komawa ta kwanta,

 Ah ah babu komai

 Okay Na ima ta faWa ta ?arasa gaban bassinet Win tana kallon babyn, Fadila ma kallonsu kawai take tana murmushi, Na ima ta Wan sunkuya tana ?arema babyn kallo kafin ta juya ta kalli fadila dake murmushi tace

 Anty Fadila baby Winnan photocopyn Yaya Nasir ce kawai female version of him ce, bai bar miki komai ba ta faWa tana dariya,

 A haka daga anyi magana yace da ni take kama ni bansan a ta ina yake ganin kaman namu ba, na gama shan wahala da yarinya ta wani Wauko kamarsa

Na ima dai dariya kawai take yi, dai dai lokacin aka buWe ?ofar Wakin bayan single knock da akayi, Wago idanunta tayi daga Wan du?e da take ta kalli ?ofar, shine ya fara shigowa Wakin, Amira na biye da shi fuskarta babu yabo babu fallasa, mi?ewa tsaye da kyau Na ima tayi a hankali tana kallonsu har suka ?araso Wakin, ita da Amira suka haWa idanu da sauri ta Wauke idanunta ta koma can gefe ta tsaya tana ?ara gyara gyalen abayanta yadda zai rufe mata gaban gashinta dake buWe sosai, ba tare da Amira ta zauna ba ta ?araso gefen bed Win tana kallon Fadila tace

 congratulations Fadila fadila ta mata murmushi a hankali tana gyara zamanta dan tunda suka shigo dama ta mi?e ta Zauna

 Thank you so much

 Allah ya raya ta sake faWa fuskarta babu yabo babu fallasa, FaWila ta amsa da

 Amin , ko kallon inda Na ima take batayi ba ta koma kusa da inda Ahmad ya zauna tun bayan da suka gaisa da faWila ta zauna itama tana ciro wayarta daga jakarta, kamar wacce aka yi ma dole Na ima ta kallesu sai kuma ta daure a hankali tace

 ina wuni not specific da wanda take gaisarwa a cikinsu, yi Amira tayi kamar bata ji ba ta fara danna wayarta dake hannunta, Ahmad dake dialing Number Win Nasir ya Wan kalleta kaWan kafin yace

 lfy ta ?i ta kalleshi ta koma jikin window ta tsaya, mi?ewa yayi ya nufi ?ofa ya buWe ya fita duk suka bisa da kallo, ba wanda ya sake cewa komai a Wakin, Amira ko baby Win ma bata duba ba, ita dai faWila komawa ma tayi ta kwanta tana kallon Na ima dake ta kallon window.

Can kuma sai ta bar jikin windown ta juya ta wuce toilet ta buWe ta shiga ta rufo ?ofar, Amira ta Wan bita da kallo, tana sane da ko gaishe ta bata yi ba though ko ta gaishe ta dama ba amsawa zatayi ba, yarinyar ita kawai bata san meyasa take jin ta tsaya mata a rai ba, Na ima bata jima da shiga banWaki ba aka sake buWe ?ofar Wakin aka shigo, this time around Ammi ce da Suhaila harma da Mummy Salma suka shigo, dan tun jiya da Suhaila ta koma gida take ma Mummynta bori ba shiri Mummy ta shirya ta je ta samu Ammi ta kitsa mata ?arya da gaskiya sannan ta faWa mata ai ga wacce Ahmad ke nema wato step daughter Winta kuma ita dai tafi kowa sanin Na ima yarinyar bata da hankali da mutunci ba irin watsewar da bata yi ba a newyork, sai gashi Suhaila ta gansu jiya tare da Ahmad kuma wai har Na imar ta gaggaya ma Suhailar magana a gaban Ahmad Win bai ce komai ba, cikin duk abinda ta faWa mata abinda yafi Sata ma Ammi rai shine Shirun da Ahmad yayi ya bari aka ci mutuncin yar uwarsa a gabansa, duk da sanin halin Salma hakan bai hana ta ji War War akan yarinyar ba, idan dai har zata barshi ya auri zaSin rannansa sai dai ya zaSi wata mai hankali da mutunci ba dai irin yarinyar da labarinta ya isketa ba, ko da ya faWa mata maganar Haihuwar Matar Nasir a waya suna tare da Salma hakan yasa tace mata washegari ta zo suje su ga baby Win, ita kuma Suhaila ta nace zata bi mamartata dan tasan zata sake haWuwa da Ahmad Win yau tunda ai matar abokinsa ce ke asibitin duk da bata da tabbass amma tana saka ran samunsa a asibitin, sai kuwa gashi suna isowa asibitin Ammi ta kirashi tace sun iso yace shima yana asibitin suka ?araso da Nasir suka musu jagora zuwa Wakin Fadilar.

Tashi zaune fadila tayi tana musu sannu da zuwa ganin Ammi, dan har gidanta Nasir ya kakkaita sun gaisa tun tana amarya matar akwai kirki da mutunci, Ammi ta ?araso ciki har gaban gadon da murmushi a kwance a kyakkyawar fuskarta tana amsa gaisuwar Fadila tace.

 Sannu fadila, ya kika samu kanki

ta gyaWa mata kai tana murmushi tace

 Alhamdulillah Ammi, ina su Yasmeen?

 Suna makaranta ta faWa tana zama a kujeran dake gefen gadon, Mummy ma na murmushi tace

 congratulations ya kika samu kanki fadila ta gaisheta ta amsa tana ta mata fara a, sai a lokacin Suhaila ta mata barka itama bayan ta ajiye basket Win da suka taho dashi ta amsa da murmushi, Amira ta Wan kalli Ahmad dake gefe guda shi da Nasir kafin ta gaishe da Ammi a hankali, sai a lokacin ma suka lura da ita, Ammi ta amsa tana tambayarta  yaushe suka zo tace mata  ai tun Wazu daga haka ta ja bakinta tayi shiru ta cigaba da danna wayarta, Suhaila dai haWe rai tayi ta?i ta gaishe da Amira sai ma chewing gum da take Wan taunawa a hankali duk hankalinta na kan Ahmad da Nasir dake tsaye a gefe suna magana, mi?ewa tayi daga inda ta zauna ta nufe su, tana wani kwarkwasa, har ta ?araso gabansu kafin tana kallon Nasir tace

 guess kaine baban baby koh, masha Allah, Allah ya raya

Nasir ya Wan kalleta kafin yace

 tnk you maida kallonta ga Ahmad tayi ta marairaice

 yayana pls i want to talk to u

Ya haWe girar sama da ?asa ba tare da ya kulata ba ta sake narairaicewa

 pls Amira dake zaune daka inda take kallonsu kawai take though bata jin me suke cewa at all, ta kalli su Ammi ganin sai maganansu daban suke yi ta sake mayarda kallonta kan Suhaila dake tsaye ta langaSe kai tana masa magana, wani kallo ya mata muryarsa a dake yace

 ke barnan ta Wan haWe rai tana kallonsa, Nasir ya ri?e murmushin dake fuskarsa ba tare da yayi ba, yana kallon yadda Suhailar ta haWe rai lokaci guda sai kuma ta juya ta koma inda ta tashi ta zauna, har lokacin kallonta kawai Amira keyi only God knows me yake yawo a kanta.
Dai dai lokacin Na eema ta buWe ?ofar bathroom ta fito , ganin Wakin a cike da mutane kuma duk ita suka juyo suna kallo ta Wan tsaya tana kallon cikin Wakin kafin tayi ?asa da kanta a hankali ta fara takowa ta ?araso cikin Wakin tana satan kallon matar dake zaune gefen Fadila da sosai take kama da Ahmad, hakan yasa ta Waga kanta ta kalli direction Winshi suka haWa idanu ta Wauke kanta tana gaishe da Ammi a hankali, Ammi ta amsa mata da murmushi ta juya suka haWa idanu da Mummy dake kallonta cike da confusion Win me take yi a nan, ba tare da wani over reacting ko nuna mamakin ganinsu a asibitin ba tace

 ina wuni Mummy ta amsa da  lafiya itama har da fake murmushinta
bata ko kalli Suhaila ba da itama ke mata kallon mamakin wato har asibitin ma da ita yazo Kenan bayan ga matarsa like how is that even possible, wasa da hannunta kawai Na ima keyi feeling very uncomfortable gashi bata zauna ba, kuma tana ji a jikinta ana kallonta ta rasa wanne ido Waya ne yake mata wannan tasirin, na Ahmad da duk Wagowan da zatayi sai sun haWa idanu ko na Ammi da itama kusan sau uku suna haWa idanu.

Kallon fadila tayi cikin ?aramar muryarta me daWi tace

 anty fadila bari in kira Mami ko sun iso fadila ta gyaWa mata kai daga haka ta juya ta nufi ?ofa tana ji kamar zata faWi har ta ja ?ofar ta rufe, Ammi ta bita da kallo tana mamakin wacece yarinyar nan, yarinyar is very cute, gata yarinya ?arama ga nutsuwa da kunya. Kafin ta mayar da Kallonta ha fadila cike da dattako tace  Sister dinki ce?

Tana fita ta ?arasa reception ta zauna tana ?o?arin neman number Win yusuf ya zo ya mayar da ita gida idan ya so anjima ta dawo, mi?ewa tayi bayan ta yi magana da Yusuf yace mata ai ma yana hanyar asibitin tare da su Mami sun ma kusa ?arasowa, ta fito harabar asibitin tana gyara mayafinta, kamar daga sama ta jiyo muryar Suhaila a bayanta tana kiranta, kamar bazata tsaya ba sai kuma ta tsaya amma ta haWe rai tamau tana kallonta da jiran jin abinda ta zo da shi, Suhaila tana kallonta daga sama har ?asa ta hau tafa hannu tace

 dan Allah yanzu baki ji kunya ba? Bata jira jin amsarta ba tace

 ke iya abinnaki kenan a inda kika ?are kenan duk girman kanki da ji ke Win wata banza ce ? Ba dai kinga matarsa a Wakinnan ba? Sannan ga wata matar tasa a gabanki amma ?wa?walwarki bata faWa miki ki fita harkarsa ba? ?an murmushi kaWan Na ima tayi tana kallonta kafin tace

 U know what? Ban so in tanka miki akan wannan shirmen da kike yi tuntuni ba amma ina ganin i need to address dis, Ina dai Yaya Ahmad ne? go ask him idan ni nake chasing Winshi ko shi ne yake chasing Wina, ina so kije ki same sa ki faWa masa ya daina chasing Wina ya tsaya da ku Win da kuke matansa, or rather ita da take matarsa dan ke ban ma san matsayin da zan saka ki ba, pls spare me ta faWa tana haWe hannunta duka biyu alamun ro?o, wani irin sake baki Suhaila tayi tana kallonta ganin ta juya ta cigaba da tafiyarta ta gagara ma ce mata komai, niyya tayi ta faWa mata maganganun da suka fi haka, amma kamar anyi glueing bakinta haka ta bita da kallo, a fusace ta juya da nufin komawa cikin asibitin taji an kama hannunta an jata a zuciye zuwa inda ba mutane sosai, zaro idanu tayi tana kallon Amira da ta haWe girar sama da ?asa bata ma san sanda Amirar ta fito daga cikin asibitin ba, ta fara ?o?arin karSe hannunta amma ta gagara.


Sosai Na ima ke daurewa kar ta fashe da kuka, Suhaila ta saba faWa mata abinda yafi haka ma baya mata zafi amma bata san meyasa duk abinda aka ambacesa a ciki ba yake matu?ar ?ona mata rai, da saurin saka ta kuka, zagawa tayi ta gangara wani steps ta sau?a wani private parking area dake cikin asibitin, so kawai take ta samu wani waje da babu kowa ta zauna, hawaye ya gangaro idanunta ta kai hannu ta share, kamar daga sama ta ganshi a gabanta, ta Waga idanunta dake cike da hawaye ta kalleshi, sai kawai ta juya zata cigaba da tafiyarta, yana tsaye a wajen yace  Na ima ta dakata da tafiyar tace  am all ears shiru yayi tunda suka fito ya hango su da Suhaila ya daina gane me Nasir yake ce masa, sosai hankalinsa yayi kansu sai kuma ya ga Tayi gaba ta bar Suhailar a wajen, shi kuma Nasir su Mami sun kirasa akan sun ?araso suna kiran Na ima bata dauka ya wuce ya shigo da su, hakan ya sa ya zaga ya bi bayanta dan hanyar da tabi ma ba ta barin asibitin bace, yana kallon bayanta yace

 ur mum is here ta juyo ta kallesa kafin tace

 okay daga haka ta juya zata cigaba da tafiyarta, shan gabanta yayi yana kallon cikin idanunta yace

 whats wrong baby? Bata san sanda ta fashe masa da kuka ba, ta rufe fuskarta da gyalenta ta kama kuka, shiru yayi yana kallonta dan ?wa?walwarsa ta gama basa Suhaila is the one making her cry, jiya ma its after haWuwarsu da ita ta fara behaving somehow and today too, so yake ya ri?o hannunta amma ya daure baiyi hakan ba yace

 me aka miki? Ta cire gyalen daga fuskarta ta haWe rai tana kallonsa bayan ta haWiye kukan,

 ni nace an min wani abu ne, ni dan Allah ka ?yale ni kaje wajen matarka da Wayar matarka koma wajen wa zaka je kawai kaje ni ka ?yale ni

kallonta kawai yake yi ganin ta juya ta sake komawa cikin wajen taku Waya yayi ya ri?o hannunta yana kallonta yace

 What do u mean ta wafce hannunta daga nasa tace

 I mean im rejecting ur propasal, instead of me kayi proposing ma cousin sister Winka pls so that zata ?yale min rayuwata ta rabu dani, sai kace nace mata ko ina sonka ne da zata Waga min hankali akanka

tana gama faWa ta juya fuu ta cigaba da tafiya, ji tayi ya fixgota ya jinginata da motar dake kusa da wajen yana kallon cikin idanunta itama shi take kallo bata ko ?yaftawa manyan idanunta a cike taff da ruwan hawaye

 Repeat what u just Said


#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:31 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA (TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad:
@Maimunah_Abdallah
ArewaBooks:
@maimunahabdallah


Chapter 42: All that matters

Yadda yake kallon cikin idanunta da yadda yayi pinning Winta da motar ya sa zuciyarta ta dinga wani irin bugawa, numfashinta shaky amma hawayen da ya cika idanun har sannan basu gangaro ba, rage muryarsa Yayi wannan Karan ya sake cewa

 Maimaita abinda kika ce lips Winta ta Wan cije a cikin bakinta amma ta gagara magana, instead sai ma cire idanunta da tayi daga nasa dan sosai idanunsa suka mata kaifi ta mayar gefe, chest Winta na wani irin rising and falling rapidly.

Kallonta kawai yake yi, yadda ta Wauke kanta ta bar kallonsa, wannan feeling Win da yake ji yanzu is something da bai saba da shi ba, bai san yadda zaiyi handling Winshi ba, so yake ya sa hannu ya juyo da fuskarta ta kalli cikin idanunsa ta maimaita masa ba sonsa take ba, amma instead sai kawai ya Wan ja da baya daga gabanta still yana kallonta, kafin ya daure yace

 you need rest kije gida kiyi bacci Wan kallonshi tayi kafin ta Wanyi murmushi sai a lokacin hawaye suka gangaro mata, ta daure ranta da danne feelings Winta towards him muryarta a hankali tace  I m sorry amma na faWa maka all i want is peace, ni bazan iya da tashin hankali ba, ive gone through it already ba shi da daWi, i dont want more pls ta faWa tana sheshsheqan kuka a hankali, matsowa gabanta yayi ya ri?o hannunta dats so soft kamar na yara har sai da ya kalli hannun a cikin nasa, a hankali ya sake hannayen nata cause its making him loose his focus, muryarsa ?asa ?asa yace

 Look at me kamar wadda yayi using wani charm akanta a hankali ta Waga idanunta ta kallesa shima ita yake kallo,

 Ure never leaving me, idan akwai wata damuwa baby we face it together, duk wani abu da ta faWa miki i dont know about it, but ina so ki sani, Ni Ahmad Omer Yarwa, i know what i want and thats U Wan shiru yayi kafin a hankali yace

 look am only afraid of loosing u, ko me suka ce miki i dont want to hear bout it, ni da ke ya faWa yana kallon cikin idanunta dake ?yalli

 are stuck with each other, i want u to trust me kina ji na, i want U Na ima a hankali ta gyaWa masa kai kamar wacce ya bawa umarni da remote, tana sake kallon cikin idanunsa da babu abinda take hangowa a cikinsu sai zallar ?aunarta kamar yadda yake ganin nasa a cikin idanunta, ya gyaWa mata kai shima cike da reassurance yace

 i m all urs, only urs rufe fuskarta tayi da gyale tana Wan murmushi, ya tsaya yana kallonta kawai, yarinyarnan is a real drama queen, wallahi ya manta rabon da yayi this amount of magana bare kuma wai trying to convince a girl akan iya sonta, bai taSa ko hasaso kanshi yana hakan ba.

Ta Wan buWa idanunta ta kalleshi har sannan da Wan murmushi a fuskarta duk da har sannan zuciyarta bai bar bugawa ba, sake haWa idanu sukayi ya kashe mata idanu yana kallonta yace

 is that a Yes? Nan take ta haWiye Wan murmushin nata tana kallon how cute he looks a gabanta cause ita bata taSa zatan ma akwai dis side of him ba bayan the toxic and unfriendly self Winsa,

 Sai nayi tunani tukun zan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login