Showing 108001 words to 111000 words out of 212729 words

Chapter 37 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3685

zata shigo gidansa a matsayin matarsa nan kusa ba da daWewa ba, wallahi Nuwaira mu koma wajen mutumin can, hasken dama da ke zagaye da ita da yace mana ya gani ba na wani addu ar iyaye bane suma malamai kawai suke shiga suka saka aka rufe kar wanda ya gani sai gashi da bakinta ta furta min, saboda haka ko nawa xan kashe a warware min duk abinda suke ?ullawa kafin mu dasa namu akanta zan kashe

Nuwaira ta mi?e zaune tana wani dariyar bosawa tace

 aikuwa sai ta gwammace bata san Ahmad ba bare har su haWa ta da shi ta yarda har tana fariyar aurensa, kuma ko shakkah babu suma biye biye suke yi tunda kince min ita da uwarta daga turai suka dawo, kuma addini bai wani ishesu ba

 Dan Allah Nuwa ina ake maganar Addini, yarinyar fa ubanta kafiri ne Nuwaira ta sake ?yal?yacewa da dariya tace  Har hankalina ya kwanta wallahi, dama muna tashi Baba Sunan yarinyar kawai zamu basa duk wani abu da ta ?ulla a warware mana shi tsaf kafin muci kutumar ubanta, har ta isa ma ta so abinda ?awata ke so Amira ta Wanyi dariya kaWan kafin ta juya ta nufi ?ofa tana faWin

 naji door bell, bari in duba ko abincin ne ya iso

Nuwaira ta koma ta kwanta tana girgiza ?afa tace

 Dan Allah yi Sauri wallahi yunwa nake ji sosai



 Kin tabbata haka akayi Suhaila?da bakinsa kika ji ya faWi haka? Kinsan fa makircin yarinyar nan

Suhaila na sheshshe?an kuka tace  wani irin magana ce wannan mummy, nace miki akan kunne na yace mata haka, Mummy zuciyata zata buga ta fashe wallahi ta sake fashewa da sabon kuka, Mummy ta mi?e tana zaga Wakin hannunta a bayanta, jin kukan Suhaila baya bari tayi tunani da kyau ta juya ta kalli Suhaila a fusace tace

 Ke dan Allah ki rufa min baki ki barni inyi tunani dan ubanki, ance miki aurenki da Ahmad burinki ne ke kaWai? Ai wallahi tallahi ko zan tafi ba zani sai kin auri Ahmad, kuma in anyi duniya dan manzan Allah ke kaWai zaki zauna da shi a gidansa Suhaila ta sake fashewa da kuka mai ?arfi tace

 To ta yaya kina ganin ko kallona baya yi bashi da lokacina, ko burgeshi bana yi Mummy sai dai Na ima da Amira na tsane su dukansu, Allah ya tsine musu albarka Mummy tayi saurin amshewa da

 Amin, ai dama can tsinannu ne, yanzu ki min shiru ki barni inyi tunani mi?ewa Suhaila tayi tana cigaba da kukanta ta fice a Wakin.

Mummy ta koma gefen gado ta zauna ta janyo wayarta tayi dialing wata Number, ana Wagawa tace

 Suwaiba ina da aiki wajen Malam, da gaggawa kuma nake so kije min akwai matsala da nake so ya toshe min ita tunda wuri.


Na ima ta fito daga wanka Waure da towel fari da ya tsaya a cinyoyinta gashinta nannaWe da ?arami baka ganin komai sai Wan gaban gashin ?adai,skin Winta yana ?yalli ta ?arasa gaban Madubi tana kallon kanta, zama tayi ta janyo silky body oil na jikinta ta fara shafawa a hankali tana yi tana tunane tunane, har ta gama shafe shafenta a gaban madubi, har sannan towel Win na kanta, haka kawai taji tana so ta Wanyi kwalliya ko ba mai yawa ba, ta fara applying hydrating mist a hankali kafin kafin ta bishi da moisturizer, a small dab na primer kafin ta cigaba da simple make up da take ma fuskarta, har ta gama tsaf ta tsaya tana kallon fuskarta a madubi, sam baiyi yawa ba hasalima bai wani nuna tayi kwalliya ba, but faWan irin kyaun da tayi Sata baki ne, idanunta well lined, tayi kyau masha Allah, very beautiful without even trying hard.

Towel Win kanta tayi unwrapping gashin suka zuba a jikinta in waves dan sai da ta gama gyaransu tsaf kafin ta naWe shi, brushing gashin ta shiga yi a hankali har ta gama tsaf, ta Waui ribbon ta kamashi ?asa ?asa ta naWe shi, kafin ta mi?e ta wuce wadrobe Winta, ta buWe ciki tana kallon tarin kayanta duk da fiye da rabinsu ma suna gidan fadila, haka kawai taji yau bata son saka english wear kamar yadda ya saba ganinta a cikinsu kullum da abaya s, wata atamfa ta zaro a hankali Winkin riga da skirt tana kallon pattern Win jikin Atamfar, Mami ce ta Winka mata su ta aiko mata da su amma bata wani sakawa, infact bata ma taSa saka wannan ba, ta ajiye a gefen bed, ta ?arasa ta ciro veil Winsa, ta ajiye ta Wauki kayan ta warware, skirt Win ta fara sakawa, ya zauna Was a curvy jikinta Was Was ba ragi ba ?ari kafin ta warware rigar ta saka, tun kafin ma ta Waura Wankwali ta kalli kanta a madubi, she s already looking gorgeous, yadda rigar ma ya zauna mata ajiki Was, she look younger yet womanly Wan murmushi tayi dan ita kanta she s liking what she s seeing kafin ta ?arasa ta zauna a gaban madubi da Wankwalin a hannunta tana tunanin yadda zata Waura shi, duk yadda tayi ta Waura shi kasawa tayi, hakan yasa ta Wauko ipad Winta ta buWe youtube tana duba yadda ake Waura Wankwali, da ?yar ta samu wani mai sau?i yet very beautiful, sai da ta gwada kusan sau uku kafin ta samu abinda take so, ?amshi kawai take zubawa ?asa ?asa, ta saka simple Wan kunnen gold a kunnenta har da bangles na gold, ta sunkuya ta zaro designer takalmin da zatayi pairing Winshi da shi wani mai shegen kyau, heel Win takalmin bashi da tsini sosai very comfortable and classy at the same time, ta ajiye takalmin a gefe kafin ta zauna a gefen bed tana Sata rai jin har yanzu bai kira yace mata ya iso ba, ta janyo wayarta daga gefen pillow Wan zaro idanu tayi ganin missed calls Winsa har 2 ta Wan saka hannu a baki ganin wayan is on silent, single message da ya mata na  i m here kusan 20 minutes ago from then kuma bai ?ara ba ta kalla kafin ta ?arasa jikin labule tana ri?e da wayar ta buWe tana kallon farfajiyar gidan, tana ganin motarsa ta gane shine a ciki, dan collection Win motocinsa babu ma mai irinsa a gidan, dama already kafin ta hauro sai da ta fita ta faWa ma masu gadi zata yi ba?o.

Veil Winta ta Wauka a gefen bed ta yafa shi a jikinta ta saka takalmanta tana ri?e da wayarta ta nufi ?ofa zuciyarta na bugawa.

Ahmad dake zaune a cikin mota ya Wan kalli agogon rolex Win hannunsa a hankali kafin ya Wan lumshe idanunsa, sai kuma ya buWe ya kalli entrance Win gidan, despite knowing gidan ?anwar Amminsa ce he dont feel like going in, in fact shi bai ma taSa shigowa cikin gidan ba sai yau, tunda suka dawo 9ja suka sayi gidan bai zo ba, yana shirin Wauke idanunshi aka buWe ?ofar main palour Win ta fito, tana tafiya a hankali, breath Winshi ne ya ma?ale a ma?oshinsa, ya ?yafta idanunshi ya sake ?yaftawa yana kallon Na ima dake tahowa towards him shyly gyalenta iska na swaying Winshi a hankali, he cant even lie he s never seen something as pretty as abinda yake gani yanzu a gabansa, not just pretty, but womanly, confident with a touch of shyness, or is it the atampa? Har ta ?araso gaban motar bai ankara ba, har sai da tayi knocking glass Win that is tinted da sassanyar murmushi akan fuskarta, ajiyar zuciya ya sau?e a hankali ya jingina kanshi da seat yana kallonta, gani yayi ta Wan daina murmushin da take sai kuma ta sake knocking glass Win hakan yasa ya Wauki shades Winsa ya saka a idanunsa yayi rolling down glass Win slowly, kallonta kawai yake ta cikin glass Win ba tare da yace komai ba yayi unlocking motar, ta buWe ta shigo ta zauna tana ta sinne kai, ji take kamar she s done too much, Wan gyaran murya yayi bayan ya jingina kanshi da motar yana kallonta yace

 Ure So beautiful Na ima murmushi tayi kunya na sake cikata ta?i ta kalleshi, da ta san effect Win abinda take yi a gareshi da ta ha?ura ta barshi haka, muryarta ?asa ?asa tace

 Thank u

 Ure welcome my baby wani kunya ta sake ji ya rufe ta, to ita anya ma zata iya faWa masa abinda tayi niyyar faWa masa yau Win, ta Wan saci kallonsa suka haWa idanu tace

 Ina wuni? Kamar bazai amsa ba yana ta kallonta sai kuma yace

 Lfy Wazu da tace masa mijin Na ima he was so shocked he wanted to talk about it first thing tana fitowa amma yanzu tsaf ya manta ma da wannan maganar dan ta goge masa lissafinsa tsaf,

 Ya Saif? Ta sake tambaya tana wasa da gefen gyalenta

 U look beautiful Na ima ya faWa ba tare da ya amsa mata tambayarta ba, ta?i ta kalleshi tace

 Its because baka taSa gani na in atampa bane yana kallonta still yace

 Inji wa? Ta Waga idanunta ta kalleshi, murmushi ya mata yace  a bikin Nasir u wore atampa, a gown too ta dinga kallonsa cause a lokacin bata ma yi tunanin yayi noticing Winta ba with the way suke acting a ranan kamun kamar they dont give a damn kan kowa na wajen.

 U were so pretty ranan, and ranan dinner u looked even prettier, but today u look prettiest bata san sanda tayi dariya ba, shima murmushi yayi yace

 Gani nazo to me za a bani?matar Ahmad rufe fuskarta tayi da gyalenta

 Umm& damaa&  sai kuma tayi shiru, ta?i ta kallesa yace

 Dama me? Cikin sigar tsokana ya cigaba

 Dama kawai kice Yes lets get married and make me the happiest man alive gyaWa masa kai tayi a hankali, ya Wan kalleta bai ce komai ba ta Wago idanunta tana kallon cikin nasa shima ita yake kallo ta langaSe kai tace

 Lets get married bai san sanda yayi ?aramr dariya ba yadda tayi maganar very straight and childishly, kallonta kawai yake yi, itama tana kallonsa, muryarsa ?asa ?asa yace

 I love you rufe fuskarta tayi saurin yi da gyale yana kallonta yace  kin kusa ki daina jin kunyar nan very soon ill make it stop itakam ta sake rufe fuskarta.

Kiran sunanta yayi a hankali hakan ya sa ta buWe idanunta tana kallonshi wani valvet box ta gani a hannunsa ya buWe box Win a hankali ta zubawa kyakkyawan diamond ring Win ciki idanu yana ta ?yalli, gasping breath Winta tayi ta kalleshi idanunta na cikowa da hawaye, a hankali yace mata

 Can i? Ya faWa yana mi?a mata hannunsa, tabi hannun nasa da kallo kafin a hankali ta gyaWa masa kai, tana mi?a masa hannunta, karSan hannun yayi ya cire zoben daga box Winshi ya zura mata a finger Winta dai dai lokacin da hawaye ya gangaro daga idanunta sharrr, kallon hannun ya tsaya yi a cikin nasa bayan ya gama sakawa kafin ya Waga idanunsa ya kalleta sai kuma ya mi?a mata Wayan hannunsa, Wan jim tayi tana kallonsa sai kuma ta dake ta mi?a masa ya ri?e both hannayenta a cikin nasa ya sunkuyar da kansa yayi shiru, sai kuma ya Wago yana kallonta itama shi take kallo,

 Na ima& From the moment our paths crossed, zuciyata ta dena bugawa normal, Naima I m vowing to stand by you in storms and in sunshine,
To be the hand you hold when the world feels heavy,
And the eyes that see you, truly see you even when you can t see yourself.
I promise to guard your heart like it is my own,
To fight for us when life tries to pull us apart,
And to choose you, every day, in every lifetime Allah blesses me with.& . I Love you Na ima Mustapha wasu sabbin hawayen ne kawai ke bin kuncinta, sai yanzu ta fahimci duk wani abu dat she felt for sadiq a da can wasnt even love in the first place, if this is Love she ll pay any price ta rayu cikinsa har abada, muryarta na rawa a hankali tace

 Ahmad... Wago kanshi yayi yana kallonta, he just loved how she called him da sunanshi it sounds nice a bakinta. A hankali ta cigaba

 I never believed love could feel like home until you.
I m vowing to speak your name in my prayers,
To share your laughter, to soothe your pain,
And to walk with you not behind not ahead but beside you always.I promise to keep my heart open to you,
To trust the goodness I see in your soul,And to choose you, not just in the moments of joy, but in the trials that test us..I love you too Ahmad omer Yarwa
sake mata hannunta yayi a hankali ta dawo da hannun kan ?afarta tana kallon ring Win da ya ?awata finger Winta ya zauna cif cif, daidai da finger Winta kamar ya auna finger Win, tana jin idanunta na sake cikowa da sabon hawaye ta Waga idanunta ta kalleshi

 Its beautiful ta faWa tana murmushi

 Not as beautiful as u

Har suka rabu da shi a rannan lokaci lokaci sai ta kalli finger Winta, sosai take jin wani irin ?aunarsa a cikin ranta, bata taSa sanin tana sonsa har haka ba sai yau, har dare juyi kaWan zata kalli hannunta tayi murmushi, wayarta ta Wauka tayi snapping hannunnata ta tura ma Fadila ta whatsapp without any caption kafin ta kashe datar ta ta rufe idanunta tana so bacci ya Wauke ta dan gobe tana da exam sassafe, amma haka ta dinga juye juye baccin yaki zuwa ta kalli hoton da ya musu a motar yau ita da shi yafi sau hamsin, da kyar ta samu bacci ya Wauke ta around 2 na dare.


Nasir na kwance a kan gadon Wakinsa yana video call da fadila da mai sunan mummynsa da suke kira Inaya, Fadila na ta masa complain Win yadda take damunta da kuka kira ya dinga shigowa wayarsa, ganin baza a bar kira ba ya sa yayi excusing kansa ya Waga wayar ganin Number ne ma ke ta kirannasa.

Yana Wagawa cikin kuka Mama ta shiga cewa  Assalamu alaikum Nasir Mahaifiyar Sadiq ce dan Allah ka taimaka min Sadiq ya haukace, Sadiq ya gudu, ka rufa min asiri kar ka bari ya ma Na ima wani abin kar ya kashe ta kamr yadda ya kashe su mimi, bana so nima a kashe min Wa na ka taimaka min mi?ewa tsaye da Sauri Nasir yayi yana faWin

 what? 


#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:32 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA (TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah


Chapter 44: One step Ahead


Kuka kawai Mama keyi, wanda hakan ya sa Nasir ya saisaita muryarsa yace  Look calm down pls, ki faWa min da yaushe ya bar gidan? Har lokacin yana tsaye ya gagara zama sai safa da Marwa yake yi a Wakin, Mama tace

 Nima ban sani ba, i just cant find him, he s not in his room, ban san sanda ya bar gidan kawai gani nayi baya nan, da ?yar na nemo numberka da ka kirani da shi sanda aka kama shi wancan karon dan Allah ka taimaka min ka dakatar da shi haka yake yi idan& . Sai kuma tayi shiru tana share hawaye, ta juya ta kalli gadon da ya jera pillows ya rufe da bargo, duk le?osa da take yi tuntuni ta Wauka bacci yake yi sai yanzu da ta tashi cikin dare ta zaga banWaki ta sake zuwa duba shi ganin yana nan yadda yake ta ?araso ta duba ko baya jin daWi ne only to see pillows zallah under his blanket.

Agogo Nasir ya kalla ya ga ?arfe 1:20 na dare, ya rasa me zai ce mata dan kowa dai ya san Sadiq bashi da hankali, he dont even know where to start from.

Gyaran Murya yayi yace  dont worry in sha Allah babu abinda zai faru, ki kwantar da hankalinki dan shi kwata kwata maganar kisan da tayi ma bai mayarda hankalinsa kai ba ya san a ruWe take ne, amma abinda ya sani kawai shine Sadiq bashi da hankali kar yaje ya sake Wauke ta.

Suna sallama ya fara neman layin Ahmad amma sam baya shiga, iya gwadawa ya gwada duka layukansa amma basa tafiya, mayarda akalar kiran yayi ga Na ima, itama wayar ringing kawai tayi tayi amma bata Wauka ba probably tayi bacci.

Ya koma ya zauna a gefen bed yana tunanin abinyi, dole dai sai ya jira Gobe da safe ya sake kiran Na iman, she shouldnt be going to school alone, thank god exam take yi she ll soon leave for Abuja.


Mama na ajiye wayar ta juya ta kalli Umar da Maryam dake tsaye suma cirko cirko a Wakin, dan duk sai da ta taso su dama, ?arasawa tayi gefen gadonsa ta zauna ta dafe kanta, ta rasa yadda zata yi da rayuwarta, Umar dake tsaye yana kallonta yayi ?wafa, dan wannan shine karo na Uku da suke irin wannan tashin cikin daren akan yaya Sadiq kuma duk ?arshensa ba alkhairi bane, yana kallon Mama yace

 But Mama ina kinga abinda nake faWa bakya yadda? Yaya sadiq needs medical attention fiye da yadda kike tunani, mahaukaci ne ba ma ?arami ba babba kamata yayi a Waure sa da kaca a kaisa gidan mahaukata

Mama ta Wago kanta tana masa wani kallo ya Wage hannunsa yace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login