Showing 6001 words to 9000 words out of 212729 words

Chapter 3 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3650



D'akinta ta wuce Kai tsaye, tana cilli da takalmanta ta jefa jakanta saman kujera ta k'arasa wajen Mirrow ta zare gyalen kanta coiled gashin kanta ya zubo kamar dama gyalen ya takura masa, cire blazer d'in tayi ta ajiye kan kujeran gaban dresser sannan ta zare socks d'inta shima ta ajiye a gurin ta wuce band'aki, wanka tayi da alwala ta Fito, sai da ta fara Sallah kafin sauri sauri ta shirya cikin farar shirt da wandon Jeans d'in da bai Kai k'waurinta ba ta d'auko oversized hoodie ta d'aura saboda sanyin garinnan is not for the weak, ta d'auko wasu socks masu kauri ta saka ma k'afafunta, Jin knocking a k'ofarta ya sa ta juya ta kalli k'ofan sai da ta k'arasa ta d'auke jakarta daga kan gadon ta Kai Shi ma'ajiyarsa ta tattare socks da takalman da ta watsar kafin ta bada izinin shigowa.

Mariam ce ta shigo d'aya daga masu aiki biyu ?a gidan, sai da ta gaishe ta kafin ta tambayeta ko a kawo mata abinci nan sama, murmushi kawai tayi tana kallonta

" No Mariam Zan zo Yanzu, Dad Yana nan?"

" Ah ah sun fita tare da Mummy basu ma dad'e da fita ba"

Gyad'a mata Kai tayi "okay kije ina zuwa, kice ma Lilly ta min hot chocolate pls"

"Toh sai kin Fito" ta fad'a tana fita a d'akin ta rufo mata k'ofan, gurin jakar makarantarta ta k'arasa ta Ciro wayarta kafin ta sauk'o k'asa tana had'a steps d'in bibbiyu cike da kuzari kamar dai ba ita ba, a makeken falon ta tararda Mariam tana Kallo Lilly kuma na Kitchen tana had'a mata hot chocolate d'in da ta buk'ata, kujera ta ja a dining ta zauna ta d'aura k'afafunta duka biyu a kan kujeran ta tank'washe ta d'auki sandwich d'aya ta Kai baki tana maida hankalinta gabad'aya kan abinda Mariam take Kallo, har Lilly ta kawo mata hot chocolate d'in ta ajiye mata itama ta koma wajen Mariam suna kallon tare, sai da ta gama cin abinda zata ci ta mik'e ta wuce sama abinta duk suka bita da Kallo, ita haka take Sam bata da magana ko da yake basu sani ba ko tana da Shi ko bata da Shi, dan bata da abokin hira a gidan, sai dai a k'ananun shekarunta Zasu iya cewa bata da rawan Kai Irin na sa'aninta.

Ko da taje d'akinta, headphone ta d'auka ta saka a kunnenta tayi connecting da laptop d'inta ta cigaba da kallon da take yi, tana da assignments da yawa amma sai zuwa dare zata yi su.

Washegari ma bata yarda william ya ganta ba ta Fito abinta, har ta Iso inda ta ganshi jiya, tana ta kallon gidan sai dai Yau bata ganshi a wajen ba, d'an tsayawa tayi kamar mai jiran wani abu daga k'arshe ta juya ta cigaba da tafiya feeling a little bit Sad,haka ta wuni sukuku ba kamar jiya ba.

Har satin ya k'are weekend ya zagayo bata sake ganinsa ba, Ita ma kawai sai ta tattara saka ran ganinnasa ta watsar, Dad bai gaji da tura William d'auko ta ba duk da ya san ba binsa take ba, Yayi fad'an har ya gaji.

Kwana biyunnan kamar a kan k'aya haka ta dinga jinta a daddafe ta k'arasa weekend d'in, halin Dad da Mummy babu abinda ya canza, haka kuma boring life d'inta babu abinda ya canza.


Lagos, Nigeria.

K'arasawa tayi kan sofa ta zauna tana kumbura fuska, ita fa zuciyarta kawai bata aminta da duk wani wanda zai rab'esa ba gani take kamar zai rabata ne kawai da Shi.

Ahmad da Ke tsaye a tsakiyar d'akin ya zuba mata idanunsa, kwata kwata ya ma rasa me zai ce mata cause abinnata Yanzu ya fara wuce gona da iri.

Kallonshi tayi ganin har sannan kallonta yake yasa ta sake b'ata rai

"Albi, ni gaskiya bazan iya pretending ina kallo ko Wacce ta shigo min gida da sunan y'ar uwarka ce ba, u know I love you, ko ni kad'ai ban isheka ba?" Ta fad'a Tana mik'ewa ta k'araso gabansa tana k'ok'arin rik'e hannunsa.

Zare hannunsa da ta rik'e Yayi daga cikin nata Yana mata wani Irin kallo da yasa ta sha jinin jikinta ta sake tura masa baki ba tare da tace komai ba

Ba tare ya ce mata komai ba shima ya juya ya nufi k'ofa, da idanu ta bishi, ita fa gwara haka ta san zai sauk'o ne amma gaskiya bazata iya da wani tarkacen danginsa mata ba. Ta koma kan sofa ta janyo wayarta, whatsapp ta bud'e ta tura ma babbar k'awarta Nuwaira voice note na yadda sukayi dan dama ita ta bata shawaran Irin wulakancin da zata Musu Idan sun sake zuwa.

Tana Jin tada motarsa ta wurgar da wayar ta je bakin window tana kallonsa har ya fita a gidan, ranta ta sake Jin ya b'aci dan ta San ma ina za Shi, sake bind d'in tayi ta d'auko wayarta ta sauk'o k'asa, Jamila dake goge goge a falon k'asa ta tambaya Saif, tace mata

"ai tare suka fita da Sir"

Juyawa tayi ta koma sama ranta a mugun b'ace, d'anta zai d'auka ya Kai wajen mayunnan? d'anta? Mutanen da ba sonta suke ba? Kiransa ta shiga yi amma baiyi picking ba sai da ta Kira Shi sau hud'u sanin bazai d'auka ba ta wurgar da wayan cike da b'acin rai ta wuce bedroom d'inta.

Yau Sunday, wanda ya kasance Ranar fundraising na st Emery's kamar yadda ake yi duk shekara.
iyaye, da malamansu harma da donors na makarantar duk sun hallara, event ne da ake yinshi dan samar ma makaranta kud'in shiga inda seniors wato d'alibai da Ke final grade d'insu suke gabatarwa, yanda aka yi decorating d'in makarantar Yau abin sha'awa ko wani d'alibi wato seniors d'in na k'ok'arin ganin abinshi aka fi saya. Na'ima na gefe guda cikin truck d'inta wanda a gabansa banner ne babba da aka rubuta "young minds big dreams" sai kuma wani banner daban da aka rubuta " kasuwar makaranta akan taya " wato "the crest cart, students market on wheels" kasancewar shagonnata kamar Mota.

Ko wanne senior an bashi damar tsara wani Abu da zai burge bak'insu na ranan, kama daga kasuwanci, tallace tallace, fashion shows Kai babu abinda babu. Wasu Kayan Zane ne da su da nasu banners d'in wasu kuma Sayar da lemuka ko abinci, kayayyakin fasaha na zamani babu Irin wanda babu.

Duk da Na'ima bata so zuwa ba, amma kasancewar Mummy ta riga tayi maganar ya saka ta Maida hankali kan nata project d'in cikin last weekdays. tasan babanta na cikin donors na makarantar kamar yadda ta san Yayi donating na d'aukan d'aukan nauyin sabon science lab da za'ayi amma bai fad'a mata ba kuma tasan bazai fad'a ba.

Babu abinda bata sayarwa a Shagon nata kama daga lemuka da popcorn, da tayi da kanta, tare da Yan team d'inta, kayayyakin kyauta har da riguna masu tambarin St Emery's a jikinsu, Sosai ta ja hankali a wajen. Tana sanye da riga fara tass mai dogon hannu da jeans blue, ta nannade hannun rigan sai apron da ta d'aura navy color mai tambarin St Emery's shima a jikinsa, kanta yane da bak'in gyale, gaba d'aya tayi busy da y'an team d'inta banda saye da sayarwa babu abinda sukeyi, layi Sosai suke da Shi a gabansu na masu siyan abubuwan da suke sayarwa wanda duk seniors d'in babu wanda ya kaisu busy da ciniki.

Gefenta ta kalla, ganin juliana sai aikin tallan arts d'inta take tare da nata team d'in sun cika wak'a, Kowa k'ok'arinsa a zo wajensa, murmushi tayi tana cigaba da sallamar wad'anda Ke window d'inta suna placing orders, kamar ance ta d'aga kanta ta hangosa, saurin tsugunawa tayi a cikin truck d'in

"Me ya kawosa?"

"Mira!" Josh ya kirata daga waje, tayi saurin d'agowa tana k'irk'iro murmushi

"Gaskiya layinnan Yayi yawa, anya bazaki kafa tarihi ba kuwa?"

Dariya tayi tana cigaba da sallaman mutanenta da taimakon kawayenta da Ke team d'inta tana kallon Josh da shima yake cikin nashi truck d'in. d'ago wa ta sakeyi a karo na ba adadi ta kalli inda yake cikin rashin sa'a sai suka had'a ido da sauri ta d'auke idanunta.

Bai zo inda suke ba sai dai kafin a tashi sun had'a ido yafi a k'irga, duk d'ago kan da zatayi sai taga ita yake kallo.

Har yamma kafin taro ya zo k'arshe inda shugabar makarantar ta rufe taro da bayani mai k'ayatarwa.

Sannan ta gayyaci seniors kan stage ta Yaba musu tare da basu kyaututtuka, inda Na'ima ta Samu kyautan "top earner of the Day"
Tana rik'e da plaque d'in ta sauk'o tana kallon yadda iyaye Ke d'aukar hotunan yaransu, kwata kwata dama bata saka ran ganin Mummy ba amma ta d'auka Dad zai zo, Gashi shima bai zo ba.

A jikin truck d'inta da sun riga sun sayar da komai ta ganshi a tsaye, ya nad'e hannunshi a k'irji Yana kallonta.

Har ta k'araso inda yake kafin tayi magana ya rigata

" me Zan Samu a abinda Kike sayarwa?"

d'an murmushi tayi tana k'arasawa dan kulle motar " ka makara, an sayar da komai ka dawo wata shekara"

Yana tsaye har ta Fito da niyyar tafiya gida

" so nan ne makarantarku?"

" eh Kai me Kazo yi?"

Ta tambaya tana cire apron d'in Samar rigarta ta cusa Shi a jakarta ta zaro jacket ta d'aura tare da goya k'atuwar jakanta.

"Abokina happens to be one of the donors, Shi ya gayyace ni"

"Na gane!" Ta fad'a tana mai d'aga masa hannu alamun sai anjima, har ta soma tafiya ta ji ya biyota d'an murmushi tayi a hankali

"Walking home?" Ya tambaya Yana jerawa da ita cike da nutsuwa. Gyad'a mishi Kai tayi a hankali suka Jero suna tafiya a hankali.

Har k'ofar gidansu ya rakota, "thank you" tace tana rik'e hannun jakanta da Ke kafad'anta

" can I get ur number?" Ya fad'a sounding direct, like it was the most casual thing in the world

Sai da ta kyafta idanunta dan bata yi tsammanin tambayanba

"U don't even know my name" ta fad'a tana kallonsa, jingina Yayi da poll d'in dake gefen sa Yana Kallonta

" not after yadda Kowa a shouting sunanki a makarantarku"

Bata san lokacin da tayi dariya ba tana kallonsa, wayarsa ya mik'a mata still looking at her, ta mik'a hannu ta karb'a tana saka masa lambar

" if u end up texting a stranger ni dai ba ruwana"

Murmushi kawai Yayi Yana kallonta bai ce komai ba, ta mik'a masa wayarsa ya karb'a Yana mik'ewa tsaye da kyau

" to Kai ai Baka fad'a min sunanka ba"

Girgiza Mata Kai Yayi " Zan fad'a miki" ya fad'a Yana kallonta

"Let me guess, Ahmad? Umar? U look like Kamal"

d'an dariya Yayi da ya k'ara masa kyau ta tsaya tana kallonsa, a hankali yace

"Abubakar Sadiq, sadiq bulama"

"Thank you sadiq, for walking me home again"

"Welcome." Ya fad'a, Tana kallonsa tace "later?" Shima a hankali yace "later Ni'ima"




#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:23 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA (TANGLED HEARTS)

Yota

D' 'DG %D' 'DDG H-/G D' 41JC DG DG 'DEDC H DG 'D-E/ HGH 9D CDQ 4J! B/J1

Allah ya amsa mana addu o inmu yasa munyi ibada karSaSSiya,Barkanmu da Shan Ruwa and Eid Mubarak in advance d'? ill not be posting until 3rd day of Sallah insha Allah, aci nama lafiya& ..


Chapter 5: Echoes of Friendship and Summers Ahead

Tana kwance a kan gadonta, dan har tayi shirin kwanciya already, tunda suka rabu da SaWiq Wazu babu wani abin kirki da ta taSuka. Sun dai tambayeta yadda fundraising Win ya kasance, ta basu labari a tsatstsaye ta wuce sama, tayi waya da Mamie, lokacin dinner ta sau?a sukayi tare ta koma Wakinta.

Wayarta da tayi ringing ne ya saka ta Wan dubi wayar da ke kan gadon a gefenta. Ta ture laptop Win da take kallo, ta janyo wayar da mamaki, dan it's something da bata saba da shi ba, wai a ?ira wayarta. Tana ta kallon lambobin har ya katse, sai gashi an sake kira. Yana dab da katsewa ta Waga, tayi shiru, jin shiru ba'ace komai ba yasa cike da mamaki ta cire wayar a kunnenta ta duba kafin ta mayar kunnenta.

"Hello..." Ta faWa a hankali ganin bashi da niyyar magana.

"Hey Ni'ima," ta jiyo muryarsa da nan take ta gane ta. Ita fa ta manta ta bashi lambarta Wazu, kuma she wasn't expecting zai ?ira da wuri haka.

"SaWiq?" Ta tambaya tana murmushi.

"Don't tell me baki yi saving digit Wina ba."

?an dariya tayi amma bata ce komai ba. Shima shiru yayi kafin a hankali yace,

"Just called to check in."

"Nagode sosai, it means a lot."

"Mention not, alright good night.., Ni'ima."

Sai da tayi Wan jim kafin a hankali tace,

"Good night."

Kwanakin da suka biyo baya are of their friendship da SaWiq, sosai ta saba da shi. In some days idan aka tashi daga school zata same shi just outside St. Emery's yana jiranta to walk her home. Weekends kuma ko da yaushe suna tare, either morning walks ko kuma afternoon at her house. Kullum suna waya kamar wanda ta shekara da saninsa.

Ranar Asabar tana Waki kamar ko yaushe, tana zaune a kan sallaya ta idar da sallar Isha'i kenan. Daga inda take zaune tana jiyo suna faWansu da suka saba. Ajiyar zuciya ta sau?e, ta mi?e ta zare hijab Win jikinta ta linke tare da darduman ta ajiye su ta zauna a kujeran gaban mudubi har sannan tana jinsu. Wayarta ta janyo a hankali, tayi dialing lambarsa. Katsewa yayi ya kirata, ta Wauka muryarta a sanyaye ta gaishe shi.

"Are u alright?" Ya tambaya, muryarsa da alamun damuwa.

Girgiza masa kai tayi kamar tana gabansa, muryarta na rawa tace,

"Ah, ah."

"Zan iya zuwa?" Ya tambaya.

"Yes pls," ta faWa da sauri, hawaye na sau?a a idanunta.

"Okay," kawai ya faWa kafin ya katse wayar. Kifa kanta tayi a wurin, ta kama kuka.

?arar wayarta ne ya dawo da ita hayyacinta. Ta janyo wayar tana jan hanci ta Waga.

"I'm outside."

GyaWa kai tayi kamar yana kallonta ta katse wayar. Sai da ta wanke fuskarta a toilet wanda bai Soye kumburin idanunta ba kafin ta fito. A hankali, without making any sound da zai sa a san ta fita, ta sau?a ?asa kafin ta buWe ?ofar a hankali ta fita da sauri. Yana tsaye jikin motarsa, ta hangoshi da rigar sanyi a jikinsa, hannayensa a aljihunsa. Har ta ?araso yana kallonta, ta tsaya Wan nesa kaWan tana kallonsa.

"U sneaked out didn't u?" Ya faWa yana buWe mata gaban motar. Shiga tayi ta zauna ba tare da ta amsa tambayarsa ba. Ya zagaya ya shigo motar, cikin motar Wumi sosai, jinginar da kansa yayi da kujera yana kallonta.

"Tell me," ya faWa yana kallonta.

"Ni bana son maganar," ta faWa tana jan hanci, saboda har lokacin danne kukan kawai take.

"Okay..." ya faWa yana kallonta.

Juyawa tayi tana kallon window. Jin ya tada motar yasa ta juyo da sauri tana kallonsa. Bai kalleta ba sai driving da ya fara a hankali har suka bar street Win. Maida kanta tayi ta cigaba da kallon waje tana sau?e ajiyar zuciya.

Bata san lokacin da suka Wauka ba suna shawagi tsakanin layuka silently, babu mai cewa komai. Gyara zamanta tayi tana kallonsa, ganin sai wandering suke tsakanin streets. Katse shirun tayi, tayi clearing throat Winta tana kallonsa.

"Kaima ai Wan Nigeria ne koh?" ?an kallonta yayi yana cigaba da driving Win ganin ta bar kukan gabaWaya and she's ready to talk now.

"Kin taSa ganin wanda ba Wan Nigeria ba yana Hausa?"

"Eh mana, ai akwai waWanda koya kawai sukayi."

GyaWa kai yayi kamar bazai ce komai ba sai kuma yace, "Kina da sa?on da za'a kai miki can ne?"

Dariya tayi tana gyara zamanta ta jinginar da kanta da kujeran tana kallonsa.

"Ai nima zanje during summer."

"Da gaske?"

"Eh, har Dad ya barni ma, zanje in ga Mamie na." ?an kallonta yayi. Dis is the first time yake sanin bata tare da mamanta, now komai makes sense shiyasa kullum take Sad.

"By then ai ure a big girl, lokacin kun gama high school sai kuma college." Dariya tayi tana kallonsa.

"Wani gari a Nigeria?"

"Abuja," ta faWa tana murmushi.

"Sau biyu kaWai fa na taSa zuwa," ta sake faWa tana kallonsa.

"Ur Dad is not from Nigeria?"

?an shiru tayi kafin a hankali tace,

"He's from Nigeria also, amma ya WaWe bai je ba."

"Okay." Ya faWa yana parking a ?ofar gidansu ganin kamar shes now alright kuma dare yana ?ara yi. Wayarsa da tayi ringing sau karo na ba adadi yanzu ya Wauka yana duba mai kirannasa, silencing wayar yayi ya ajiye ya juyo ya kalleta ganin kallonshi take, yasa yace,

"In kinje kenan yaushe zaki dawo?"

"Just three weeks maybe." GyaWa kai yayi dai dai ana sake kiran wayarsa, ta kalli wayar sannan ta kalleshi. "Ka Wauka mana" bai ce mata komai ba sai ma silencing kiran da ya sake yi.

BuWe motar tayi ta fita ta tsaya a dai-dai window tana kallonsa.

"Good night, and tnk u for d ride."

Yana kallonta har ta shige cikin gidan kafin ya Waga kiran da ake sake masa. Shiru yayi yana sauraron abinda ake faWa.

"Sorry bana kusa da wayarne," ya faWa a hankali yana barin layin.

Final exams Winsu da ke ?aratowa sosai ya sa ta mayarda hankalinta kan karatunta. GabaWaya tayi busy da karatu, zuwa yanzu sanyi ya fara raguwa, hunturu ya soma wucewa. Wanda a wannan lokacin shirye-shiryen zuwanta Nigeria ya kankama. Immediately after graduation Winsu wato walimar gama high school zata wuce Nigeria. Har ji take kamar ta janyo lokacin. Sun rage haWuwa da SaWiq sai dai suna waya yana sake kwantar mata da hankali akan exams da zasu fara soon. Shima aiki yasa hes not much available yanzu.

A haka suka fara exams Winsu na ?arshe a matsayin Waliban St Emerys.

Ranar da suka rubuta paper Winsu na ?arshe, tana mi?a paper Winta ta fito cike da murna. Linda da ta rigata fitowa tana kallonta da dariya tace,

"Ya kika ji Bio Winnan?"

"Worst dan Lit, kinsan manta enzyme chart nayi," ta faWa tana jingina da bango.

"To ni ?wa?walwata ina ga narkewa tayi." ?yal?yakewa da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login