Showing 72001 words to 75000 words out of 212729 words

Chapter 25 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3645

yayi har nan Win kaga kenan kai zan tambaya waye shi

Maida kallonsa yayi kan Na ima da ta lumshe idanunta kawai sai kuma yayi ?wafa ya nufi ?ofa shima. Mami ta bishi da kallo kawai kafin ta kalli FaWila da har lokacin take zaune gefen Na ima

 FaWila kije ku tafi gida ya kamata ki huta, u need rest girgiza mata kai FaWila tayi

 Zan tafi da dare Mami, kije gidan ki huta tun jiya kike nan tunda ni naje gidan tun jiya besides ban jima da dawowa ba ma Mami ta gyaWa mata kai

 Okay daga haka ta nufi ?ofa ta fita ta ja musu ?ofar, sai a lokacin Na ima ta buWe idanunta tare da ?o?arin tashi zaune, FaWila ta mi?e da ?yar daga kujeran da take zaune

 Let me help u ?arasowa tayi ta Waga mata gadon ta Wan zauna kafin itama ta koma ta zauna akan kujeran da ta tashi tana kallon Na ima, she look pale a rigar asibiti dake jikinta light blue colour, kanta da hula da bai gama rufe gashinta ba, gashin ya kwanta a gaban kanta da wuyanta, idanunta har yanzu a kumbure suke sai hakan yasa suka sake girma, gashin idon dake ji?e suka tsattsaya, bakinta ya bushe sosai, ta jingina bayanta da kyau tana kallon FaWila

 Mummyn unborn ta faWa tana ?a?alo murmushi

FaWila ta harareta

 hmm Na ima ai na kusa haihuwa kafin lokacin haihuwar yayi tsabar tashin Hankali, wallahi guy Winnan must pay for duk tashin hankalin da ya saka mu a ciki, dan ko ni ba yafe masa zanyi ba

?auke kanta Na ima tayi ba tare da ta amsa ba ta mayar ?ofar toilet dake cikin Wakin tana kallo, ta rasa tunanin me zata yi, jin an buWe ?ofar Wakin ta juya ta kalli ?ofar, suna haWa ido da shi ta sunkuyar da kanta idanunta na cikowa da hawaye, har ya ?araso cikin Wakin, tana ji suna gaisawa da faWila amma ta gagara Wago kanta, har ya ?araso gefen bed Win ya tsaya bata Wago kanta ba

 Howre u feeling? Sai a lokacin ta Waga idanunta ta kallesa suka haWa ido, ta gyaWa masa kai kawai daga kishingiWen da take, kafin a hankali ta buWe baki tace

 Lafiya

 Good, Allah ya ?ara sau?i gyaWa masa kai kawai ta sake yi ba tare da tace komai ba, ya juya a hankali da niyyar barin Wakin

 Yaya Ahmad dakatawa yayi ya juyo yana kallonta, FaWila ma su take kallo, tana kallonsa idanunta na cikowa da hawaye tace

 pls i want to talk to u sai da ya Wan kalli faWila kafin ya taka ya koma inda ya tsaya Wazu yana kallonta yace

 Im all ears shiru tayi ta gagara ce masa komai, yayi folding hannu a ?irji yana kallonta shima bai ce mata komai ba, hawayen kan kumatunta ne ya gangaro kan fuskarta ta sa bayan hannu ta share still bata ce komai ba.

FaWila dake zaune ta mi?e a hankali tana kallonta tace

 ?afata ta ri?e min let me walk a little gyaWa mata kai tayi tana kallonta har ta fita ta janyo ?ofar, bayan fitarta da kamar seconds goma ya ?arasa ya janyo kujera ya ajiye a gaban gadon ya zauna yana kallonta

 Me kike so ki ce? Zaunawa tayi da kyau tana kallonsa

 Dan Allah naji yaya Nasir yace ure the one handling Sadiq, pls can u let him go? Kallonta kawai yake yi amma ta gagara karantar yanda ya Wauki zancen akan fuskarsa, sai can yace

 Why? Fashewa tayi da kuka ta gagara magana, shi dai kallonta kawai yake yi har ta gaji tayi shiru dan kanta, kafin ya sake tambayanta

 Tell me why?

 Because he s my friend, baya nufina da sharri, kawai he made a wrong choice ne, amma yana so na, he was once my shield, dan Allah ku barshi ya tafi ni na yafe masa

 Oh really? Ya faWa yana kallon idanunta da ke ji?e da hawaye, GyaWa masa kai tayi a hankali, ya mi?e tsaye daga kan kujerar yana kallonta, itama shi ta Waga idanunta tana kallo.

 Toh kinyi ?o?ari, and mind u i have nothing to do with u or ur little boyfriend i gat better things da ke gaba na, abinda ya sa nayi involving kaina is because u called, for the sake of humanity na taimaka miki when u called saying ur so called friend da baya nufinki da sharri da yake sonki zai kashe ki.

Kallonsa kawai take yi

 i thought u wanted to say something meaninful ashe am mistaken, and for saurayinnaki u should talk to ur parents not me daga haka ya nufi ?ofa ta bishi da kallo har ya fita kafin ta koma ta kwanta tana share hawayenta.

Bai jima da fita ba FaWila ta dawo tana kallonta ganin ta juya bayanta ta lumshe idanunta kamar mai bacci, sai bata ce mata komai ba ta ?arasa ta zauna.

Kwananta biyu a asibiti aka sallameta , a kwana biyunnan ba ?aramin gata ta samu ba dan kowa yi yake kamar zai maidata cikinsa, already Mami tace da ita zata koma Abuja ana sallamarta, da ?yar big Daddy yayi convincing Winta akan sake barin Na imar a lagos saboda makarantarta, ba ?aramin tsorata Mami tayi da lamarin ba dan da har ta yanke hukuncin cire ta a pan atlantic in yaso ta koma Abuja tayi schooling Win a can, shima Daddyn Na imar da ?yar ya ha?ura dan cewa yayi Na ima is going with him zuwa gidansa dake cikin lagos shima, wanda Mummy da Suhaila kullum har da su a masu wunin asibiti, Nasir da FaWila ba ?aramin ban baki sukayi ba da al?awura kala kala kafin kowa ya ha?ura.

Sai dai a Sangaren Na ima damuwarta gabaWaya yanzu halin da Sadiq ke ciki, gashi ta gagara yima kowa maganar saboda yadda ?iri ?iri suke nuna ?in sadiq Win, ta rasa wa zata yi ma magana ya fahimceta, da ta gwada yi ma Mami ma maganar balbaleta da masifa tayi tana faWin

 kina nufin mu rabu da mutumin da ya Waga mana hankali for almost a week, kinsan halin da faWila ta shiga da ciki? Me ya miki? Ko ya miki wani abu ne?

Tun daga lokacin bata sake cewa kowa komai ba akan sadiq, sai dai ta riga tayi making up mind Winta she s not going to testify against him, duk wasu tambayoyi da ake mata in dai ya shafi sadiq sai dai tayi shiru kawai, sosai ta rage walwala, magana ma sai dole take yi, sai dai tayi ta binsu da idanu kawai ko kuma ta gyaWa musu kai.

Kwanakin da suka biyo baya, Na ima ji take kamar the world around her is spinning, sosai shirunnata ya fara damun su FaWila, a nata Sangaren zuciyarta ce ta rabu gida biyu, part of her har yanzu yana wannan Wakin da sadiq ya kulleta for days, sauran part Win kuma yana gareshi, tayi expecting ya?i amincewa da bu?atarta na sake sadiq amma bata yi expecting wannan reaction din ba at all.

 Abinda ya sa nayi involving kaina is because u called sai a lokacin ta fara tambayar kanta menene ma yasa ta kirashi in the first place?

The following week ta soma attending lecture online ba tare da ko mutun Waya ya faWa mata ya akayi da sadiq ba, the only thing she knows is hes still in custody. Duk yadda aka yi tayi testifying daga lawyoyinsu da officers kala kala amma kanzil ta?i tace musu.

Mami ta yi faWan har ta gaji, Big Daddy yayi lallashin ya gaji, dama Daddynta bai sake cewa komai akan maganar ba.

Tana kwance a kan gadonta da dare faWila ta shigo Tana Kallonta dama ta san batayi bacci ba though it s almost 1am na dare, ta zauna gefenta tana kallonta keenly tace

 ?azu Mami ta kira ki? gyaWa mata kai tayi

 Haryansu sonsa kike? Ta sake tambaya, Na ima bata amsa ba sai lumshe idanunta kawai da tayi,

 Ki bani amsa a hankali ta buWe idanun da suka ciko da ruwa ta kalli faWila

 Nima ban sani ba wallahi anty faWila kallonta kawai FaWila keyi kafin ta matso kusa da ita

 Ya kamata kuwa ki sani, dan in har sonsa kike yi haryanzu, kina ganin kamar he deserve to be part of ur life har yanzu then maybe weve been shouting at the wrong ghost

Kallonta kawai Na ima take yi kafin ta Wauke kanta

 Ni bana sonsa, I don t love him ta Wan yi shiru  but i cant hate him gyaWa kai kawai faWila tayi tana kallonta

 Okay, amma ina so in faWa miki abu guda Waya, dont confuse tausayi da kuma memory, ki nitsu kisan inda yake miki ciwo, ki fuskanci abubuwan da suka fi muhimmanci a rayuwarki ki rabu da abinda suka riga suka wuce

GyaWa mata kai kawai Na ima tayi, ta mi?e tana nufar ?ofa

 Sai da safe binta tayi da kallo har ta fita a Wakin kafin ta lumshe idanunta hawayen ciki ya gangaro. What she lost babu wani sentence da zata iya bayaninsa a cikinsa.


#Maimoon
09041426598[8/14, 11:29 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA (TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 31: The Price Of Silence

?arfe 6:34 na yamma, Ahmad da Nasir dake zaune a office Win Dss Win suna jiran jin abinda ya saka ya nemesu suka gyara zama suna kallon fuskar operator Win da ya ajiye musu laminated file a gabansu fuskarsa still unreadable, kallonsa Ahmad yayi irin na jiran ?arin bayani ba tare da ya taSa file Win ba, Nasir ya kai hannu ya Wauki file Win yana kallo while mutumin ya fara magana yana kallon Ahmad Win.

 Confidential Result ne na gwajin da aka ma sadiq saboda request of mental health evaluation da court psychologist ya bu?ata, Sadiq has been under psychiatric observation for over 2 years yanzu

kallonsa kawai Ahmad yake ba tare da yace komai ba, Nasir ya jingina bayansa da kujera yana cigaba da duba report Win sadiq Win da ke hannunsa, mi?a ma Ahmad report Win yayi bayan ya gama karantawa tass, sai da yayi Wan jim kafin kafin ya karSa yana kallo, ganin for the last 5 months he was non compliant to medication, ya sa ya rufe file Win ya ajiye akan desk Win yana kallon officer Win ya rasa me ma zaice.

 Hes been seeing a psychiatrist? Nasir ya yanke shirun da duk sukayi, mutumin ya gyaWa kai

 Yeah, yana ganin doctor a kaduna munyi confirming, doctor Win yace he s on mood stabilizers

GyaWa kai Nasir yayi yana kallon Ahmad Win da ya mayar da bayanshi ya jingina da kujera yana kallon officer Win

 That doesnt undo abinda yayi Nasir da ke kallonsa shima yace

 But it explains abinda yasa yayi hakan

bai sake ce musu komai ba ya mi?e tsaye ya nufi ?ofa, Wan murmushi Nasir yayi ya mi?e ya bi bayansa shima bayan yayi ma mutumin Sallama, a mota ya same shi ya buWe gaba ya shiga, Ahmad ya tada motar ya soma driving, sai da suka Wanyi nisa Nasir ya dube shi

 Yanzu ya za a yi? Ba tare da ya kalleshi ba yace

 Nima na sani ne? ?an dariya Nasir yayi

 Ka sani mana, does that mean ull& .

 No, Ahmad yayi saurin katse shi,

 He still kidnapped her, he hit her, so koma miye shi ya jama kansa

Nasir ya Wanyi dariya

 Gaskiya ne, amma har ya Wan bani tausayi, kasan basu saurareshi ba at all, ko da yake dama ba waWanda zasu saurareshi ka mi?awa shi ba ai dama

?an murmushi kawai yayi bai ce masa komai ba.


Na ima na kwance a palour ta rufe daga ?afafunta zuwa waist Winta da blanket ta zuba ma tv da ake wani show idanu amma sam ba su take kallo ba, shes lost a duniyar tunanin da take na sadiq da halin da yake ciki, sai kuma Ahmad da tun ranan da ya fita a Wakin asibitin bata sake ganinsa ba, not even a message ko ya tambayeta ya jikinta, sosai taji ranta ya lalace da rashin tambayarta da yayi, ko Saif ma bai kira masa ita ba, tashi tayi zaune ta jingina bayanta da kujera, throw pillow da ke kan kujera ta janyo ta Waura a kan fuskarta ji take yi kamar tayi ta ihu, abubuwa sun haWe mata goma da ashirin, a hankali ta sau?e pillow Win daga fuskarta

 Is he maybe angry?

Ta tambayi kanta, sai a lokacin ta fara tunanin to me ta masa that will possibly make him angry, dan a yadda ya mata magana a asibiti ranan shows he s done with her, har ta fara ganin kamar he s nice amma kuma ashe he s not, ta jefa pillow Win kan carpet ta koma ?asa ta kwanta tana janyo blanket Win dan rufe ?afafunta.

Physically and emotionally she s feeling alone, despite family Winta dake nan for her, dan Dad yace dama weekend a gidanshi zata ke yi tunda yana Lagos shima, duk da zuciyarta bata so ba amma FaWila tace mata hakan shine dai dai.

FaWila ce ta shigo palourn daga kitchen tana kallonta tace

 Miye hakan? Tashi zaune tayi tana kallon faWila, idanunta har sun ciko da hawaye tace

 Babu FaWila ta zauna a kan kujera tana kallonta

 Akwai kam ba za dai ki faWa ba shiru kawai tayi, ganin tayi shiru FaWila tace

 Wai kam Saif amma bai san baki da lafiya ba koh, naga ba a kawo miki shi ba mutuminnaki, ko kunyi waya da shi? Ta tura baki ta?i ta amsa, faWila ta zuba mata ido kawai sai dai bata ce mata komai ba, Wago kanta tayi tana kallon FaWila tace

 Nima bansan meyasa bai kawo shi ba, its like hes angry i dont know for him

 Angry? FaWila ta tambaya tana mayarda hankalinta sosai akan Na imar da ta jingina bayanta da kujera

 Eh ta faWa a hankali, faWila tace

 Angry about? Tana kallonta da kyau

 Nima ban sani ba, kawai ji nake kamar he s angry ne, maybe dan nace masa he should let Sadiq go

Da mamaki a fuskar faWila tace  Yaushe kenan kika ce masa haka?

 Ranan a asibiti bayan kin fita shiru faWila tayi tana kallonta da mamaki tace

 Okay abinda kika ce zaki faWa masa Win kenan? Ta gyaWa mata kai

 Tell me duk abinda kika faWa masa to inji, miye ne abin fushi a ciki?

Na ima ta gyara zama kamar jira take a tambayeta dama ta soma faWa mata duk yadda sukayi bayan fitarta, faWila ta gyaWa kai kawai tana kallonta

 Is that all abinda kika ce masa kenan? Ta sake gyaWa kai, faWila ta koma ta zauna da kyau tana harararta

 Amma Na ima kam baki da hankali inaga, who does that? Ni da na fita ba godiya na barki ki masa ba shine kika kama maganar Sadiq daga farfaWowarki?idan na tambayeki sai kice ba kya sonsa koh? U asked him to let sadiq go, the same Man that abducted u, locked u, and threathened to end ur life, shi kuma Ahmad? Mutumin da risked everything to get u back daga hannun mahaukacinnan?, wanda kika zaSi ki kira ba mu ba and ya ture duk abin gabansa and showed up for u, baki ce masa something as simple as thank u ba amma kika fara ro?arsa ya rabu da Mahaukacin koh?

Na ima ta ?ura mata idanu tana kallonta bata ko ?yaftawa kamar dai sai yanzu take realising bata ma masa godiyar ba, ta gagara cewa komai sai kallon faWila kawai take yi da ita kuma take harararta, mi?ewa faWila tayi ta wuce sama ba tare da ta sake kulata ba, shiru Na ima tayi hawayen idanunta ya gangaro, now she cant even blame him for the silence, it felt deserved.

A cikin dss custody Win kuwa Sadiq ne a zaune akan plastic chair, wrist Winshi all bruised, idanunsa jajir jini ya kwanta a cikinsu , kayan jikinsa duk stained da jini na dukan da yaci, har yanzu babu charged Win da akayi pressing against him formally, kamar yadda babu wanda ya sauraresa bare ya damu da jin side of his story, wanda dama bashi da niyyar cewa kowa komai ko da kuwa sun bu?ata Win, a idanunsu hes a mad man, a monster, wanda yayi crossing line, babu wanda ya damu da halin da zuciyarsa ke ciki, duk wani duka da azabar da suka masa bai dame shi ba irin sanin Na eema is angry at him yanzu ya sani, shi kuma idan har bai auri Na eema ba to sai dai in kashe shi suka yi anan cikin ruwan sanyi, ya sa bayan hannunsa ya share jinin gefen bakinsa yana murmushi. Voice Win Naeema ne kawai ke masa amsa kuwwa a cikin kansa, ya lumshe idanunsa yana sunkuyar da kansa.

Hajiya Zainab bulama tare da Umar bulama da suka iso Lagos a daren jiya bayan Nasir ya kirata ya sanar mata halin da ake ciki suka shigo wajen, dan tun bayan da suka ji hes mentally unstable duk abubuwan da suka shirya masa sai suka ji sun gagara aiwatarwa, hakan yasa Nasir kiran Mama wanda suka Wauki lambarta a wayar sadiq Win da aka saka ya buWe, bata san me zata ce ma sadiq ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login