Showing 81001 words to 84000 words out of 212729 words

Chapter 28 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3655

done u can come in and close my door pls duk kallonsa sukayi sai kuma ta Wan sunkuyar da kai, ta shigo cikin motar ta janyo motar ta rufe, har lokacin Saif na ma?ale a jikinta, itama ta sa hannu Waya ta zagaye sa tana Wan shafa gashinsa, shiru duk sukayi na few seconds kafin ta Wago da niyyar gaishe shi, haWa idanu sukayi da shi dan ita shima yake kallo,

 Ina wuni? Ta gaishe sa tana sau?e kanta, dan duk sanda take gabansa ji take kamar numfashinta na ma?alewa a cikin wuyanta baya isa bakinta da hancinta, gwara ma a waya she feels more comfortable, ?asa ?asa ya amsa ba tare da ya daina kallonta ba,

 Um what happened to him? Sai da ya Wan kalli Saif Win kafin yace

 Babu, Maybe hes just missing u Waga idanunta tayi suka sake haWa idanu, ta kau da kanta ta mayar kan window, kafin ta sau?e ajiyar zuciya kaWan ta sake kallonshi

 Thank u for bringing him i missed him too bai amsa mata ba sai ma jingina kansa yayi da kujera yana kallonta, sosai taji she s not comfortable da wannan kallon da yake mata yau, shi da yawanci ma ko magana yake mata baya kallonta at all amma yau duk Wagowar da zatayi sai ta tsinci idanunsa akanta, Saif dake kwance yana wasa da ring Win hannunta ta zubawa idanu, kafin ta jiyo calm muryarsa

 So when are u getting Married Anty Na ima da sauri ta kalleshi ya Wage mata gira ta Wan Sata rai kaWan tare da Wan tura baki

 What marriage jin bai amsa ba tace

 Ni ba aure zanyi ba, not anytime soon gyaWa kai yayi kawai bai ce mata komai ba yana cigaba da kallonta kafin ya mayar da kansa window yana kallon quiet street Win nasu da babu kowa dan dare ya Wan fara yi, wayarsa da tayi ringing ya sa duk suka kalli wayar ganin Amira ya sa ya Wauki wayar yayi silencing ya ajiye a gefensa ita dai yi tayi kamar bata gani ba tana cigaba da shafa kan Saif da har ya fara bacci a jikinta. Dan dama daga bacci Yasmeen ta taso shi a gidan Ammi.

 Yaushe kika zo nan Win? Ya faWa yana kallon gidan da ta fito, kallon gidan itama tayi kafin ta kalleshi

 Jiya 

 Okay this is ur Dad s house da Nasir yace ull be spending the weekends at gyaWa mishi kai kawai tayi,

 Okay thats why bamu je gidan Nasir ba cause i remember him saying ull be spending the weekends at ur Dad s place sake gyaWa masa kai tayi kawai tana wasa da fingers Winta, yana da alot of tambayoyi da yake son mata amma ya share yana kallonta yace

 Are u free tomorrow? Ya tambaya muryarsa ?asa ?asa, sai da ta Waga kanta ta kalleshi taga ita yake kallo da those hazel eyes Win nasa da ta gagara cigaba da kallon cikinsu ta sau?e kanta a hankali

 Yes kawai ta iya cewa tana satan kallonsa

 Zaki rakani wani waje ne

 Ina? Ta tambaya tana kallonsa

 Polo, i m taking Saif he will want u there shiru tayi ta?i ta amsa dan ji tayi anya zata iya fita da shi, ta jera da shi?

 Umhum? Ya tambaya ganin kamar ta faWa duniyar tunani

 Toh kawai tace, kafin ta Wan taSa screen Win wayarta tana kallon lokaci, amma ta gagara ce masa zata koma cikin gida, yadda ya tsare ta da lazy idanunsa without saying a word ya sa sai gyara zama take,

 Its getting late, Sai da safe ya faWa yana kallonta ganin kamar abinda take so kenan amma ta kasa faWa, ta gyaWa masa kai tana Wago Saif daga jikinta da yayi bacci tuni, hannu yasa ya karSe shi ya dawo da shi jikinsa yana kallonta har ta buWe ?ofar, ta rufo tana kallonsa daga waje tace

 Sai da safe daga haka ta juya da nufin komawa cikin gida

 Na imaa ta jiyo muryarsa, tsayawa tayi kafin ta juyo tana kallonsa,

 Ill pick u at 10 tomorrow gyaWa masa kai tayi ta nufi ?ofar gidansu tana tafiya a hankali, har ta shige gidan kafin ya ja motar ya bar layin yana driving da hannu Waya, Wayan kuma rungume da Saif da ke bacci a jikinsa.

Tana komawa Wakinta hijab Win kawai ta zare ta sak net a gashinta ta haura saman gado ta kwanta da tunani kala kala a ranta, da ?yar bacci ya Wauke ta bayan ta gama juye juyenta son ranta.

Washegari 9:30 Na ima na tsaye a gaban mudubi tana saka simple diamond earring a kunnenta, shes been nervous tun da gari ya waye dan ita dai bata taSa zuwa polo ground ba tunda take, ko da ta gaya ma Mummy da safe cewa shes going out bat hanata ba bata ma tambayeta inda zata ba sai itama bata wani gaya mata details Win ba, gama saka earring Win tayi ta tsaya taba ?are ma kanta kallo a gaban madubi kafin tayi murmushi kaWan, caramel brown dogon rigane a jikinta mai long sleeves na valentino, sai cream scarve da tayi draping a kanta, sai beige clutch na bottega da ta rataya, da tinted glasses da bata saka a idanunta sai ta saka a saman kanta, fuskarta babu loud make up she look simple yet elegant, classy and modest at the same time, tana fesa turarenta da bashi da ?arfi sosai but in har ka matso sosai kusa da ita she smells heaven, wayarta dake gaban madubin yayi haske, tana ganin shine ko buWe sa?on ba tayi ba ta ?arasa bakin gado ta zauna tana saka takalminta, da hill nude colour na jimmy coo, amma ba mai tsini sosai ba ta ma?ala igiyarsa ta mi?e tsaye, ta ?arasa gaban madubin ta Wauki wayarta ta nufi ?ofa tana buWe sakon nasa

 We re outside  ,

tana fitowa hasken rana da ya fara fitowa a lokacin ya Wan haska ta glow Win ranan ya ?ara ma fuskarta wani extra ordinary glow, manyan idanunta da ta saka ma eye liner kaWai da maskara a gashin idanun na scanning wajen, buWe ?ofar black G wagon Win da Saif yayi ya ta gane su ne a ciki, Saif ya Sau?o yana nufo ta yana sanye da farar linen trousers, da navy blue Win polo shirt, sai clean snickers a ?afafunsa, gashinsa a gyare, tsayawa tayi har ya ?araso kafin ta ri?e hannunsa tana kallonsa ta Wan sunkuya tana gyara masa rigarsa,

 u look handsome champ

 U look beautiful anty Na ima shima ya faWa yana dariya, itama dariya tayi tana kallonsa

 really? Ya gyaWa mata kai murmushi tayi ta ri?e hannunsa suka nufi motar, Ahmad dake kallonsu tuntuni ha Wauke kansa daga kansu har suka shigo motar, ta zauna a gaban motar while Saif yana baya amma its almost kamar a gaban yake dan ma?alewa yayi a tsakanin Kujerar Ahmad da Na imar yana cigaba da bata labarin abinda Suhaila ta masa jiya wanda bai samu ya faWa mata a jiyanba saboda bacci, ita sai dai tayi dariya ko murmushi ko ta amsa masa tambayarsa idan ya mata, ta Wan juya ta kalli Ahmad da ya tada motar ya soma driving

 Good morning

 Morning ya amsa mata a ta?aice, itama sai ta mayar da hankalinta kan Saif tana cigaba da biye masa yana ta bata labari, jin hirar da suke yi ta fara komawa ta shirme ya Wan kallesu gani yai Saif Win ma ya tsallako ya dawo kan ?afarta ya zauna yana ta mata labari ita kuma ta bashi duka attention Winta tana Saurara har da dariyarta ya maida kansa ya cigaba da driving Winsa. Banda muryar Saif babu abinda ke tashi a motar har suka iso polo club Win.

Open field ne mai green grasses da dawakai kala kala da suke hangowa dag nesa, ga maza yan polo dressed for polo Win da mata a tents a zaune suna kallo da mocktails a hannunsu, shi ya fara Sau?owa a motar kafin itama ta sau?o tana ri?e da hannun Saif, yayi gaba suna biye da shi a baya sai a lokacin ta shiga ?are masa kallo, dogo ne sosai dan duk da a gabansu yake ganinta take ita da Saif yan ?ananu a kusa da shi, yana sanye da crisp fara tass Win riga ya naWe sleeve Win rigar, da charcoal grey wando a jikinsa da wandon is tucked a cikin boots na horse riding dake ?afarsa, da sunglasses a idanunsa hasken ranan na reflecting hasken fatarsa kamar mai ?ara masa ?yalli, he look effortlessly handsome without trying, tana ri?e da hannun Saif take binsa tana ?are ma wajen kallo, ba?in gashin kansa kaWai take gani shima kaWan da akwai hula a kansa mai duhu da ya janyo shi ya rufe rabin fuskarsa da shi.

Ita dai binsa kawai take yi tana bin haWaWWen wajen da kallo, yadda ake gaishe shi idan suna wucewa kuma shima yana tsayuwa su gaisa da few people ya sa ta gane wajen zuwansa ne sosai wajen, private paddock area ya kawosu har gaban wani wooden seating area dake under wani canopy babba mai kyau sosai ya tsaya yana kallon Na ima yace mata

 Sit gyaWa masa kai tayi ta ?arasa ta zauna, ita da Saif, kafin ta Waga kanta ta kalleshi suka haWa idanu da shi, yana kallonta yace

 Try not to judge me if i fall off the horse murmushi tayi tana kallonsa tace

 Ure going to ride?

 Kina so inyi? Ya tambaya yana kallonta

 Ka iya? Ta sake tambayansa a hankali tana kallonsa itama

Kallon field Win yayi kafin ya Wan kalleta bai bata amsa ba ya juya ya fara tafiya ta bisa da kallo har lokacin da murmushi a fuskarta kafin ta mayarda kallonta ga Saif da ya kwanta yayi pillow da ?afarta shima yana kallon field Win, refreshments aka kawo aka jere mata, ita dai duk hankalinta na kan Ahmad
dake gaisawa da wasu players guda 2, can kuma ta hangosa suna magana da handler Win, zuba masa idanunta tayi tana kallonsa ganin yana cire designer agogon hannunsa ya mi?awa wani ya amsa cike da girmamawa, shi kuma ya Wauki helmet, yana gyara black gloves na hannunsa, kafin ya kama wani ba?in doki yayi swinging ?afarsa dake cikin booth ya hau kan dokin, he look elegant she just cant stop looking at him at the moments, ko da aka fara tseren duk cheering Win da crowd Win keyi idanunta akan dokinsa kaWai yake ta ?uramasa idanu tana binshi da kallo yadda yake riding kamar he belongs to the winds, everytime dawakan suka juyo direction Winsu ji take kamar duniyarta ta tsaya mata cak sai shi kaWai. It feels like duk sanda suka juyo idanunsa kamar ita kaWai suke searching a wajen, bata san me yasa hakan hakan ke sending mata chills ba har spine Winta.

 Papa is winning muryar Saif ya dawo da ita daga duniyar tunanin da ta tafi, murmushi ta masa tana gyaWa masa kai ganin how happy he looks sosai shima yaron ke son wasan, har aka kai ?arshen wasan bata daina kallonsa ba, ganin ya sau?a a dokinsa ya nufo su ya sake bata daman kallonsa da kyau yana tahowa towards them across the field, yana ri?e da mallet Winsa a hannunsa Waya casually, gashinsa ya Wan wargaje ga gloves Winsa da ya zare ri?e a Waya hannunsa, he s sweaty and dusty wanda hakan yasa shirt Winshi yayi damping a ?irjinsa da collars, sleeves Winsa dake nannaWe yasa ana iya ganin veins Win da sukayi trailing a forearm Winshi, he look more devastating, he look Raw, real and ridiculously hot.

Wan Wauke kanta daga gareshi tayi tana tsiyaya ruwa a glass cup Win dake wajen, ya ?araso har inda suke
yana kallonta mi?a masa ruwan tayi kafin yayi magana ya Wanyi murmushi kafin ya karSa ya sha kaWan ya ajiye ya zauna yana kallonta bayan ya jingina kansa da kujera,

 How was it? Ya faWa yana kafeta da idanu, langaSar da kanta tayi itama tana kallon kyakkyawar fuskarsa da gani take kamar ?ara mata kyau yake as tana sake samun kusanci da shi

 Not bad, for someone kamarka da baya ko magana

?aramar dariya yayi da ya sa ta shagala a kallonsa dan tun da take bata taSa ganin dariyar tasa ba sai yau, and that multiplied his handsomeness instantly

 Let me freshen up, well go for drinks ya faWa yana mi?ewa ta bishi da kallo har ya mace mata da gani kafin ta Sau?e ajiyar zuciya tana maida kallonta ga Saif dake nan kamar small version of him ne a gabanta.


#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:30 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA (TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah


Chapter 35: Moments in between

Sai da ya Wan jima kafin ya dawo, gashinsa a little damp kamar yayi splashing ruwa a jiki, and his face too. Wayarta ta duba taga ?arfe 1:30, ta sau?e ajiyar Zuciya, Maybe har Sallah yayi. Ita dama ba Sallahr take ba tun yau da safe.

Yana ri?e da goran ruwa a hannunsa ya iso gabansu.

 Muje kawai ya faWa yana yin gaba, Saif ya tashi daga jikinta, itama ta mi?e tsaye tana gyara jakarta ta ri?e hannun Saif suka bi bayansa, buWe musu ?ofar passenger seat Win yayi ya tsaya yana kallonsu, ta ?araso ta shiga tare da Saif da duk murnar da yake yanzu duk ya gaji sai narke mata yake, ya rufe motar ya zaga ya shiga drivers seat ya tada motar suka bar harabar wajen, can yana driving ya Wan kallesu jin sunyi shiru duka, abu yaga suke kallo a wayarta da Saif amma sun rage volume Win duka sai bright colours Win abinda suke kallo dake reflecting a fuskarsu kawai, ya mayar da kansa ya cigaba da driving, sai lokacin ta Wan saci kallonsa, tabi hannunsa dake driving Win da kallo, yadda ya naWe sleeve Win rigar neatly har kusan elbow Winshi showing how musculine he is, Wauke kanta tayi ta mayar kan wayarta da ke hannun Saif ta cigaba da kallon Bluey episode Win da ta saka musu.

 You hungry? Ta ji tambayar kamar daga sama, kallon Saif tayi ta rasa da ita to yake ko da Saif? Shiru ta masa ta?i amsawa, Wan kallonta yayi suka haWa idanu ya Wage mata gira alamun tambaya, kamr zata ce ah ah sai kuma dai ta samu kanta da gyaWa masa kai, ya mayarda kansa tu?in ba tare da yace komai ba, tana kallonshi a hankali tace

 Just a little amma gyaWa kai kawai yayi baice mata komai ba, sai ma gani da tayi yayi switching lane ya saka indicator yana Waukar wata hanyar daban kamar dai dama yana da niyyar yin hakan already.

Wani haWaWWen restaurant ya kaisu, yayi parking a private area Win da ake parking motoci, Na ima tabi glass Win mashigan wajen da kallo, ganin ya sau?a ta rasa me zatayi to, su ma sau?owa zasu yi ko me? BuWe ?ofar taji anyi sosai taji kunya wannan karan, dan haka Wazu ma ya buWe musu ita da Saif, ita fa sosai take mamakinsa, ji take kamar ba shi bane, hannu ya sa ya Waga Saif daga jikinta wanda hakan yasa ta ri?e numfashinta saboda yadda ?amshin turarensa ya karaWe ko ina a wajen, a kafaWarsa ya Waura Saif Win yana kallonta yace

 Muje gyaWa mishi kai tayi ta sau?o a hankali, ya kulle motar sannan yayi gaba tabi shi a baya, tana kallon fuskar Saif dake kwance a wuyansa, har cikin wajen suka shiga, wajen is not crowded babu yawan mutane sosai, wutan wajen is dim ba irin haske bau Winnan bane, ko ina very clean, bayan sun zauna a wani sashe daban that is discreet kuma babu yawan mutane a ta wajen,ya zaunar da Saif a kujerar wajen kusa da shi, itama ta zauna opposite Winsu tana kallonsu, waiter ne ya ?araso wajen ba tare da ya jira an kirashi ba, Ahmad na kallonta yace mata

 Order yana tura mata menu Win gabanta, sai da ta Wanyi hesitating kafin ta saka hannu ta Wauka, ta fara buWewa tana dubawa ba tare da tana da niyyar placing order Win ba, distracting kanta kawai take amma tunaninta ma san ba a wajen yake ba.

 Are u ready for the order Sir waiter Win dake tsaye patiently ya faWa, Wan le?osa tayi daga saman takaddar suka haWa idanu tayi saurin Waga menu Win kaWan tana cigaba da dubawa, sai ji tayi yana placing order of abinci kala kala, ta saki baki daga bayan takaddar tana tunanin da su da su waye zasu cinye abincin, har waiter Win ya gama Wauka ya wuce ya tafi kafin ta rufe menu Win a hankali ta ajiye tana gyara zamanta amma ta?i ta kalleshi, shima bai sake ce mata komai ba, ta Wan saci kallonsa taga wayarsa ma yake dannawa ga Saif ya kwantar da kansa a hannunsa.

Ciro wayarta itama tayi daga jaka a hankali, missed calls Win faWila ta gani har guda biyu, ta sau?e ajiyar zuciya dan yau ya kamata ta koma gobe tana da lecture ma fa early in the morning, har aka kawo musu order Winsu aka jere, a hankali suka fara cin abincin wanda ita dai da ?yar take iya ci jinta take duk a takure, shi da Saif dai abincinsu suke ci a nutse hankalinsu a kwance, duk da yunwar da take ji bata wani ci

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login