Showing 96001 words to 99000 words out of 212729 words

Chapter 33 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3689

Wan kallonta Fadila tayi ba tare da tace komai ba tana cigaba da shan shayin tana jiran jin amma me?

gyara hular kanta tayi Tana kallon fadila tace  kinsan me Anty fadila, Yaya Ahmad said he wants to see me today fadila dai Kallonta kawai take yi Jin tayi shiru tace  okay to zaizo gidan kenan? Girgiza mata kai tayi a hankali tace  cewa Yayi he wants to take me out  out where? Shiru tayi dan itama fa bata san where ba, fadila ta mayarda kanta ta jinginar tana kallonta bayan ta mi?a mata empty cup da ta shanye shayin tace  da yaushe zai zo?  Wai 11  okay Allah ya kaimu toh, ke dai ai nace miki u should be more careful kuma ai kinsan da a Abuja kike ba lallai Mami ta bari ba, ni dai wallahi har tsoron matarsa nake yi dan naga take takensa cewa zaiyi yana sonki, mamakinsa nake yi haryanzu Na ima tayi dariya tace  ai shiyasa na gudo nan Win duk suka yi dariya kafin ta sake cewa  ni fa ba so yake ba, kawai dai he s been nice ne saboda Saif Fadila ta harareta tace  ko ba nice ba, hmm baki san waye shi bane baki san halinsa ba, ina mamaki sosai yadda yake sake miki fuska har da taking naki out, wallahi duk randa matarsa ta sani gidannan ya mana kadan da mu da ita ta faWa tana dariya, Wan tura baki kaWan Naima taayi sai kuma tace  bare ma me zanyi ni da mijinta, Allah ma ya sauwake to in auri mai mata, Saurayi Zan aura nima Fadila ta taSe baki  kamar gaske tana Wan dariya tace  Allah da gaske fa nake, kuma shi ma da gaske babu komai a ransa, to ko fita yayi da mu fa sai dai ni dai Saif muke abinmu fa ba sosai yake kulamu ba ma  uhm toh naji fadila ta faWa tana gyara pillow Winta, Knocking sau Waya da akayi a bakin ?ofar tare da buWewa ya sa duk suka kalli ?ofar, Nasir da ke tsaye bakin ?ofar ya ?araso cikin Wakin yana kallon Fadila yace  u good? Ta gyaWa masa kai kawai, Na ima ta mi?e tace  bari to inje in shirya fadila ta gyaWa mata kai, tana fita ta ja musu ?ofa ta wuce ?asa sai lokacin Nasir ya dubi Fadila yace  ina zata je haka? Mi?a masa hannu tayi ya ?arasa ya zauna gefen bed Win yana ri?e da hannunta,  wai Yaya Ahmad ne yace hes taking her out Wan shiru yayi yana kallonta bai ce komai ba, sai can ya Wanyi murmushi kawai yana shafa hannunta.

Ko da ta koma Wakinnata ma game ta cigaba da yi a wayarta har sai da message Winsa ya shigo wayarta asking if she s ready kafin ta ajiye wayar da sauri ta wuce toilet.

?arfe 11:30 ta gama shiryawa tsaf, kafin ta Wauki wayarta ta duba taga ya mata message like 5minutes ago cewa he s here. Jakarta ta Wauka ta firo palourn ganin duk basa palour ta Wan kalli sama sai kuma ta haura, knocking tayi a ?ofar ta tsaya tana jiran izini, Nasir da kanshi ya buWe ?ofar yana kallonta yace  iyye irin kyau haka ko suruki nayi ne tura baki tayi ta shigo ciki tana kallon fadila da ke zaune har lokacin dafe da cikinta, she look pale sai yanzu ma ta lura sosai, ta ?araso ciki tana kallonta tace  jikinne murmushi ta mata,  da sau?i fa, har kin shirya? Kinyi kyau abinki ajiye jakarta tayi tana kallon fadila tace  ko dai in zauna? fadila ta girgiza mata kai  ke dillah its not something serious bayana ke Wan ciwo amma ya ma daina Na ima ta kalli Nasir da ke tsaye murmushi ya mata yace  ke da nake so na aurar da wuri kuma kice bazaki je ba? Ko ba saurayinki ne ya zo ba? Besides ina nan ai  ni ba saurayi na bane zaizo friend ne fadila ta kalli Nasir tace  ba fa saurayinta bane zaizo wai friend ne Murmushi kawai Nasir keyi yace  i see Fadila tace  toh ki je dont keep him waiting and ve careful ta gyaWa mata kai tana Waukar jakarta ta nufi ?ofa duk suka bita da kallo.

Unlike kwanaki da yake tsayawa a wajen gidan yau a parking space na gidan ta hango motarsa, zuciyarta ce taji ta mata wani double somersault moment Win da idanunta suka shiga cikin nasa bayan ya stepping out of the car ganin tana ?arasowa gareshi.

Ya jingina da motar yana kallonta ta cikin very clear round frame glasses dake idanunsa tana tahowa a hankali, duk ji tayi ta ruWe ta daure ta cigaba da tahowa tana jin yadda zuciyarta ke pounding a cikin kirjinta da yadda take jin butterflies all over her, ba ?aramin kyau ya mata ba, though he wasnt dressing too much kamar yadda yace mata she dont have to dress too much theyre going for a drink, he look smart and elegant cikin crisp farar riga ?al mai long sleeves wanda kamar kullum yayi rolling Win sleeves Win neatly a saman farar rigar navy blue sweater vest ne babu sleeve, ana iya ganin collar Win white shirt Win ta saman navy blue sweater vest Win da kuma dogayen hannun farar rigar kasancewar wancan Win iya shoulders Winsa kawai suka rufe, sai wani leather bracelet mai azabar kyau a Waya hannunsa Wayan kuma agogo ne a Waure, light blue jeans dake jikinsa very clean paired with brown loafers, yanda hasken rana da ya fara fitowa ya haske sa ya dada fito da complete and quite luxury Winsa kuma hakan ma effortlessly, har ta ?araso gabansa gani take she s under dressed bayan kuma ai shine yace theyre only going for a drink, wai shi a wajensa yayi dressing casually kenan? ?amshin turarensa mai azabar daWi yasa ta gagara Wago idanunta ta kallesa bayan ta iso wajen sai wasa da hannun jakarta kawai da take yi.

?ago idanunta da ba kwalli sai eye liner da ta Wan ja a saman idanun tayi ta kallesa suka haWa idanu dan shima ita yake kallo admiring her beauty and ta iya dressing sosai, she look simple yet very beautiful and feminine,

 Ina kwana papa ta faWa teasingly, wani kallon da ya mata ta cikin glasses Win ya sa ta Wan gumtse bakinta kar tayi dariya

 Haka kike ma samarinki ki sa suyi ta jiranki? Ya tambaya still looking at her, Wan kallonsa tayi kafin tace  saurayi kuma?tabWi shiru yayi yana kallonta, kafin ya tashi daga jinginar da yayi da motar, ya buWe mata ?ofar yana kallonta ba tare da yayi magana ba, ?arasawa tayi ta shiga ciki ta zauna ta Waga kai tana kallonsa ganin kallonta yake ta sunkuyar da kanta Wan murmushi yayi ya rufe motar ya zaga ya shiga motar ya tada suka bar gidan,

 I thought da Saif zamu je ai? Ba tare da ya kalle ta ba yace  yau ranan baban Saif ne shi kaWai tayi shiru ta gagara amsawa, yana cigaba da driving Win ya Wan saci kallonta,

 U look beautiful ya faWa a hankali

Ta rufe fuskarta da gyalenta a hankali, ya Wanyi murmushi yana mayarda hankalinsa kan tu?in da yake yi, buWe idanunta kaWan tayi tare da Wan satan kallonsa tace

 thank you and u too

 youre not going to ask me inda zamu? Girgiza masa kai tayi a hankali tana kallonsa

 Ull tell me if u want to gyaWa kai kawai yayi daga nan bai kuma cewa komai ba.

A wani upscale cafe yayi parking a victoria island, storefront Win zagaye da glass, ya kashe motar ya juyo gabaWaya gareta ya Wan mata guntun murmushi

 Wait for me here da muryarsa that is deep and very sweet.

GyaWa masa kai tayi itama da murmushin a fuskarta dan Murmushin da yake mata yau sai ya ?ara masa wani irin kyau na musamman da ta kasa Wauke idanunta daga kansa, har ya sau?a a motar ta bishi da kallo yadda yake tafiya towards the cafe, there was something about how yake tafiyar, wannan quite confidence Win nashi, da posture Winshi that seems easy to him wanda ke nuna strenght Winshi, sosai zuciyarta ke bugawa faster, ta Waura hannunta duka biyu a fuskarta ta daina kallonsa amma har sannan zuciyarta is beating the same way. He s really fyn very handsome. Sau?e hannunta tayi daga fuskarta ba tare da ta sake kallon wajen ba ta ciro wayarta ta shiga dannawa pretending scrolling take yi.

Bayan wasu mintuna ba masu yawa sosai ba ya dawo da takeaway cups guda biyu na iced matcha, buWe motar yayi ya shigo ya zauna yana kallonta ya mi?a mata cup Waya yana kallonta

 For u kallon cup Win tayi kafin murmushi yayi escaping lips Winta ta sa hannu ta karSa a hankali tana tace

 thank u ta mayarda idanunta tana kallon cup Win, rabonta da matcha tun newyork ta Wan kalleshi ganin yayi poking straw a jikin sealed lid cup Winsa, ya Wan swirling drink Win kaWan kafin ya kai bakinsa yana mayarda bayansa ya jingina da motar facing her, sai a lokacin ta Wauke kanta ta mayar kan nata cup Win ta cire murfin kafin ta saka nata straw Win a ciki ba tare da ta sha ba sai juya straw Win take a ciki yadda rich green Win yake haWewa da cream da milk layers Win.

Kallonta kawai yake yi yadda take ta juyawa ba tare da yace mata komai ba, ta Waga kanta ta kallesa tace

 i forgot how much i missed dis, havent really had it since newyork

 Na sani ya faWa yana kallonta

 Ta yaya ka sani toh?

 Hmm kawai yace a ta?aice yana sake kai straw Win bakinsa ya sha kafin ya nuna mata na hannunta alamun ta sha mana

 If ure done steering can u try it now Wan dariya tayi

 Old habits Wan dariya yayi kaWan shima, ta kai straw Win dai dai bakinta tayi sipping ta Wan lumshe idanunta ta buWe, kallonshi tayi taga still ita yake kallo

 Its actually good

 Its the finest lagos offer ta gyaWa masa kanta tana sake sipping a hankali.

Shiru ne ya Wan gitta tsakaninsu kafin shi yayi breaking silence Win

 Can i ask u something? Ta jiyo muryarshi calm and smooth kuma babu alamun wasa kwata kwata a ciki.

Kallonshi tayi taga ita yake kallo ya ajiye drink Win yana kallonta sosai, ta gyaWa masa kai kawai a hankali tana wasa da cup Win hannunta sai kuma ta kai baki a hankali tana sipping drink Win at the same time tana jiran jin tambayar

?an shiru yayi kamar mai tunanin ta inda zai fara mata maganr, sai kuma can yace

 Kin taSa tunanin what u want ur life to look like, kamar in few years haka gaba?

?an buWa baki tayi tana kallonsa, forgetting straw Win ma dake bakinta, dan to ita bata ma gane inda question Win ya nufa ba, ta sa hannu ta zare straw Win daga bakinta tana kallonsa tace

 Uhmm? Jin ya mata shiru sai kuma tana wasa da cup Win hannunta tace

 Wai irin after school? gyaWa mata kai yayi, shiru ta masa sai can kuma tace

 ni kam ban gane ba shima shiru yayi ya zuba mata idanunsa kafin a hankali yace

 Kamar irin life Win da kike so, the person u want to become, where u see urself


Nan ma shiru tayi tana ta wasa da straw Win kafin ta Wan saci kallonsa kaWan

 I just want to be happy and i want peace too thats all, duk sauran i have never really thought about them

Kallonta kawai yake yi jin yayi shiru ta saci kallonsa ganin ita yaje kallo ta Wauke kanta sai kuma ta dake tace

 what about u? Gyara zamanshi yayi yana kallonta yace

"Ni I dream of a quiet, peaceful life. A home that feels calm and safe, where I can be at ease. A wife I can grow with someone we learn from each other, share love and friendship, and build something everlasting  sai kuma ya Wan yi shiru kafin ya cigaba

 Wacce i enjoy being around her ko bazata ce min komai ba

?an murmushi tayi ta kalleshi suka haWa idanu
??

 thats sweet ta faWa a hankali without realising how innocent tayi sounding, duk shiru sukayi kafin ta sake magana ba tare da ta kuma kallonsa ba

 Toh yanzu ka samu wanda zakayi all this da ita ne kenan?

?an murmushi yayi yana kallon fuskarta, kafin yace

 Yes ta Wan ?yafta idanunta kaWan ba tare da ta kalle shi ba tace

 Thats nice, she must be special

 She s ya faWa a hankali yana kallonta  very special

Ba tare da ta amsa ba ta kai drink dinta bakinta tana kallon window, ta rasa meyasa taji wani iri yadda ya fadi shes special din,shiru tayi bata sake cewa komai ba.

 But kin san me? Sai a lokacin ta Wan kalleshi sai kuma ta girgiza masa kai

 She s still figuring it out har yanzu

Da mamaki take kallonsa sai kuma ta Wan haWe girarta kaWan  kana nufin she doesnt like u back?

?an murmushi yayi kaWan har white set na ha?oransa suka Wan bayyana kafin yace

 ni ba haka nace ba

?an shiru tayi kaWan kamar kuma wacce ta tuna wani abu tace  but what about ur wife, Maman Saif?

Rasa me zai ce mata yayi, dan kwata kwata bai ma yi tunanin zata kawo wannan question Winba, ya Wan kallon steering kafin ya maido kallonshi gareta

 What about her? Shiru tayi ta gagara cewa komai,
Yana kallonta yace

 ask ur question Na ima ta na Wan in ina tace

 babu komai da zan tambaya fa kawai dai cewa zanyi wont she be hurt?

 Idan na ?ara aure? Ya tambaya yana kallonta ta gyaWa masa kai drink Winsa ya Wauka ya kai baki yayi sipping ba tare da ya amsa ba

Sunkuyar da kanta tayi tana ta wasa da jikin cup Win feeling a little uncomfortable, shi dai kallonta kawai yake kafin ya ajiye cup Win hannunsa a cupholder ya mayarda idanunsa kan yatsunta masu kyau da ke wasa da cup Win hannu ya kai hannu ya amshi cup Win hannunta sa sake masa cup Win a hankali ya ajiye a gefensa, da muryar da ba da ita yake mata magana ba tuntuni yace

 Na ima

Kamar bazata Wago ba sai kuma ta Wago a hankali ta dube shi.

 Will u Marry me ya faWa kamar shine most casual abu a duniyarnan, very straight forward.


#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:31 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA( TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 40: Unspoken Promises

Wani Irin shiru ne ya gitta cikin motar ta sunkuyar da kanta Tana Jin wani irin nervousness and uneasiness, ta gagara sake Wago kanta ta kalleshi tun bayan  will u marry me da ya ce mata, Wan buWa baki tayi sai kuma ta rufe da sauri tana wasa da yatsunta, wani irin kunya take ji kamar ta Sace kawai daga motar, jingina bayansa yayi da motar ya zuba mata idanunshi yana kallonta, kamar mai studying Winta, jin tayi shiru har kusan mintuna 5 ya Wanyi gyaran murya yana cigaba da kallonta, gabanta taji ya faWi ta sake sunnar da kanta ta yadda gyalenta ta Wan sau?o ya rufe gefen fuskarta.

 Na ima ya kira sunanta a hankali,

 umm ta amsa ba tare da ta kalleshi ba, infact ji take kamar zata shige jikin kujerar ?ofar, ya Wan shafa kansa kaWan yace

 look at me girgixa kanta kawai tayi ba tare da ta kalleshi Winba, ya Wanyi shiru yana kallonta kafin ya sau?e ajiyar zuciya

 bazaki kalleni ba? Ya tambaya yana kallonta still, shi kanshi ya rasa gane me yake ji a halin yanzu, ta sake girgiza masa kai kawai, ji tayi ya tada motar ta Wan ja gyalen ta le?oshi suka haWa idanu tayi saurin sake rufe fuskarta da gyalen, murmushi yayi kaWan ya soma driving, can kuma taji yace

 u can take ur time, amma dai kar a wahalar ni da yawa, a daure a bani amsata da wuri ?in amsawa tayi kuma ta ?i ta kallesa, ya Wan kalleta yana mamakin ashe tana da kunya sosai har haka? Kafin yace

 kinji? So take ta gyaWa masa kai amma sam ta gagara, dole ya rabu da ita, a tunaninta gida zai mayar da ita don kwata kwata yanzu bata da burin da ya wuce ta ganta a gida ko zata shaqi iskan da take jin ya mata kaWan a motar, ta samu tayi clearing kanta tayi tunani. Ga mamakinta sai taga ba hanyar gida suka nufa ba, ta jingina bayanta da kujera tana Wan le?osa ta gefen gyalenta yadda yake driving Winsa a nitse cikeda ?warewa, babu mace a duniya da zai mata tayin soyayyarsa ta gagara amsa saboda duk inda ake neman Namiji to ya kai ya wuce, but still batasan meyasa zuciyarta ke rawa ba,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login