Showing 42001 words to 45000 words out of 212729 words

Chapter 15 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3673

kama da Ahmad kamar yayi kaki ya tofar ta mayarda idonta kan Ahmad karaf suka haWa idanu dan shima ita yake kallo, sake gaishe sa tayi tana Wauke idanunta daga cikin nasa da ?o?arin mi?ewa

 Lafiya lau, how s chool? Ya tambaya yana kallonta still, fasa tashi tayi dan bata yi tunanin ma zai amsa ba,  Alhamdulillah ta faWa tana ?a?alo murmushi, ya gyara zamansa yana kallonta  wani course kike yi? Nan take Amira ta ajiye wayar da take dannawa ta mayar da hankalinta kansa tana sake haWe rai kamar zata yi bindiga  Accounting Na ima ta faWa tana kallonsa ba tare da ta lura da irin kallon da Amira ke mata ba,  Good choice ya faWa a hankali, ta zata shikenan sai kuma taji muryarsa  wani makaranta? Kafin ta amsa muryar Amira ta katse su  wow, so ure asking about her school now? Me zaka yi to da sunan makarantarsu? Daga Na ima har Ahmad da ma su faWilar kallon Amira suka yi, FaWila ta buWe baki da niyyar Magana Na ima ta mi?e tsaye a hankali dan ta gane matarsa ce ta Wauki jakarta tana kallon Saif dake jikin Ahmad da baice komai ba amma daga dukkan alamu ransa ya Saci da abinda Amira ta faWa
 Do u want to come with me? Na ima ta faWa tana mi?a ma Saif hannu dan zuwa yanzu kwata kwata ji tayi zaman palourn ya isheta Wakinta take so ta wuce, Saif ya kalli Ahmad gyaWa mishi kai yayi ya sau?a da sauri yayi wajenta Na ima ta mi?a masa hannu ya ri?e hannunta suka wuce hanyar da Wakinta yake, Amira ta bisu da harara amma ta gagara magana ganin yadda ya haWe rai kuma bai kulata ba ita ta san ransa a Sace yake in ba haka ba wallahi da ba zata bari ta tafi mata da Wanta ba. Itafa haka kawai taji Na imar bata mata ba sam, kafin su kai ga Sacewa FaWila tace  Abinci fa?  Im not hungry naci abinci a makaranta daga haka ta wuce tana ri?e da hannun Saif.

Tana buWe ?ofar Wakinta ta sau?e ajiyar zuciya tana kallon Saif da har yayi cikin Wakin,

 Wow is dis ur room? ?arasawa tayi ta ajiye jakarta akan kujera tana kallon kyakkyawan yaron, sosai ya mata kyau, ta sunkuya tana kallonsa  yes dis is my room, miye sunanka?  Saifuddeen Ahmad Yarwa, but everyone calls me Saif kema Saif zaki ce dariya tayi tana kallonsa  are those ur mom and Dad? Ta faWa tana nuna masa ?ofa, bin ?ofar yayi da kallo sai ya girgiza mata kai alamun ah ah, da mamaki take kallonsa dan dai sosai take ganin kamannin Ahmad akan tasa fuskar  ba Mom and Dad bane Papa da Mami ne sunansu anty dariya tayi tana cigaba da kallonsa harda dur?usawa  haba?  Yes ya faWa yana ?arasawa kan gadonta ya hau sama yana rarrafawa tsakiyar gadon  is dis ur bed? Mi?ewa tayi daga dur?uson da ya barta tana yi tana kallonsa tace  No its Saif s tashi yayi tsaye a kan gadon  No ba na Saif bane, na Saif is at home tayi murmushi kawai tana zare gyalen kanta ta ajiye ta ?arasa ta janyo bedside drawer Winta ta Wauko chocolate guda biyu ta mi?a masa, sau?owa yayi daga gadon ya zo ya karSa, ta Waga shi ta zaunar kan gadonta ta sunkuya ta cire masa designer takalman yara dake ?afarsa  kaga ka taka min gado da takalmi kuma babu kyau ta faWa tana tura baki, ?yal?yalewa yayi da dariya ta tsaya tana kallonsa yadda yake ta dariya kamar ta masa cakulkuli sai kawai tayi murmushi ta mi?e daga wajen ta wuce toilet ta barsa yana cin chocolate Win da ta basa.

Bayan awa Waya lokacin har tayi wanka ta canza kayanta ta kunna musu cartoon a laptop suna kallo suna cin cookies a ?asan Wakinta faWila ta buWe ?ofar ta le?o ciki  to laifin daWi ?arewa Saif zo ur mum is calling u zaku tafi gida mi?ewa yayi da sauri Na ima ma ta mi?e tana kallonsa  Wauko shoes Winka in saka maka, WaWi ma kake ji zaka tafi ka barni wucewa yayi ya Wauko takalman nasa ya kawo mata yana dafa kafaWan ta while tana saka masa takalmin  ill tell papa to bring me tomorrow ai tana saka masa Wayan takalmin tace  pinky promise?  Pinky promise ya faWa yana yin waje da gudu, Naima ta mi?e tsaye tana binsa da kallo da murmushi akan fuskarta, FaWila ta nufi ?ofa tana faWin  ki zo kuyi sallama Na ima zasu wuce  toh tace ta ?arasa ta Wauko hijab Winta ta saka ta biyo bayan faWila har palourn, Ahmad da Nasir kaWai suka tarar a tsaye a palourn Ahmad yayi gaba Nasir na biye da shi a baya suma sai suka bisu a baya  a bakin ?ofa Na ima ta tsaya ta ri?e ?ofa tana kallon FaWila da Nasir da suka rakashi har jikin motarsa wanda tuni Amira ta shige da Saif, Nasir ya bashi hannu  thank you so much dude bashi hannun yayi suka gaisa ya dubi FaWila  Allah ya ?ara sau?i  Amin mun gode yaya Ahmad, Allah ya kiyaye hanya da Amin ya amsa yana zagawa dan shiga motarsa, Na ima dai kallonsa kawai take yi, gani tayi ya Wago kansa ya kalli inda take suka haWa idanu da sauri ta saki hannun ?ofar ta koma ciki, buWe motarsa yayi ya shige su faWila suka Waga musu hannu har suka fita daga gidan kafin su dawo cikin gida.

A palour suka tarar da ita, Nasir na kallonta yace  Naima ya akayi ya faWa yana ?o?arin haurawa sama,  babu komai yaya Nasir ta faWa tana kallon FaWila da ta zauna a saman kujera  Gobe ai bazaki je school ba koh? GyaWa kai tayi tana ?arasawa ta zauna akan kujera itama,  Eh gobe saturday ba zan shiga school ba, this week fa sau uku kaWai naje school faWila tace  imam Winki amma zaizo gobe  eh zaizo, kin tuna min ma ban iya inda ya koya min ba  zaki sani ai faWila ta faWa tana harararta, dariya kaWan tayi,  ai zan koya

 kar ma ki koya Wazu muna waya da su Mami nace musu ai kina dagewa both school da arabic classes Winki, idan naga dugu dugu ai kiransu kawai zanyi ince musu fa accounting kaWai kika saka a gaba banda fi?hu da hadisi kar kije su miki tambaya su Wauke ni ma?aryaciya Naima ta dinga dariya  kema ai kinsan ina yi anty FaWila, just that i cant pronounce some arabic alphabets well but im trying, kuma ai ko a newyork ina online classes so almost duk abinda imam ke koya min ma fa na iya su  oshey faWila ta faWa tana dariya, mi?ewa Na ima tayi ta wuce kitchen dan Wibo abinci tana cigaba da dariya.

Tun a mota take kumbure kumbure ganin bai kulata ba har suka iso gidan, buWe motarsa yayi ya fita ya wuce cikin gida ba tare da ya bi ta kanta ba, ta bi shi da kallo har ya shige kafin ta fara tashin Saif dake bacci a jikinta, sau?o da shi tayi a motar ta wuce cikin gida yaron na biye da ita yana gyangyaWi da ?o?arin faWuwa, tana shiga palourn ta jira Saif ya shigo kafin ta wuce sama tana faWa ma Saif ya tafi wajen Mary.

?akinsa ta wuce ta murWa ta jishi a kulle da makulli, ta ?wan?wasa a hankali jin bai buWe ba ta tura baki ta wuce Wakinta. Jakarta kawai ta ajiye ta zaro wayarta, missed calls Win Nuwaira da ta gani yasa ta shiga ?o?arin kiranta bata kai ga kira ba wani kiran Nuwairan ya sake shigowa  wai ina kika shiga ne nake ta kiranki kina ?in Wauka wannan ma ai iskanci ne Amira tayi tsaki tana cilli da takalmanta  ?awata ki bari kawai, kinsan bawan Allahn nan sai da ya sa naje? Nuwaira tayi wani ashar  yasa kika je ina? Gidan wannan munafukin Nasir Win? Ba sai da nace miki kar kije ba? Amira ta zare Wankwalinta ta ajiye kan gado itama tana zaunawa akan gadon  ke kinsan jaraban da ya dinga min ne a gidannan? Bayan kece kika saka na?i zuwa asibiti, ba yadda na iya dole na bishi muka je, dan munafunci ni ban ga ma alamar wani rashin lafiya ba da matar Nasir Win sai ma ba?in ciki da na kwaso a gidan yanzu haka ya wuce Wakinsa ya rufe ?ofa kuma nasan ransa ne ya Saci
 To fah, bayan kin bisa Win kuma me yake so?
 Wai fa kawai dan nace akan me yasa zai tambayi wata banzar cousin Win matar Nasir Win makarantarta, to haka kawai me ya haWa da ita da zai tambayeta wai wani course take yi kuma ina ne makarantarsu? Nuwaira dake kwance ta mi?e xaune
 Bangane ba, cousin Win matar Nasir? Kuma a gidan take ko me?
 Yo a gidan take mana tunda muna gidan ma ta dawo daga makaranta, banza ta wani zo tana lan?wasa harshe da wani forced accent Winta harda Waukan Saif ta kai Wakinta

 Shine shi Ahmad Win yake fushi dan kin hana ya tambayi makarantarsu?

 Ohon masa nima ban sani ba ya dai kulle ?ofarsa da makulli daga dawowarmu

 TaSdi to ai ?awata wannan ba maganar waya bace, zanzo gidanki gobe..

Da sauri Amira ta tare ta  Ah ah mu haWu a gidan Mummyna ko kuma mu haWu a eatry ni bana son fitina wallahi

 Amma dai ke banza ce Amira wai yaushe kika fara jin tsoronsa ne?

 Ni dai kawai mu haWu a inda nace miki kawai

 Ai shikenan, tunda haka kika ce Nuwaira ta faWa daga Wayan Sangaren bayan ta ja tsaki.


Na ima na kwance akan gadonta da dare bayan faWila taje ta kwanta tana karanta texts Win sadiq da ya mata throughout the day a hankali ta sau?e ajiyar zuciya ta buWe whatsapp Winta ta shiga dm Winsa, nan Winma messages Winsa ta tarar har da voice notes bata bi ta kansu ba ta shiga masa reply  sadiq we need to talk sai da ta Wan dakata kaWan kafin ta tura masa sa?on, kamar dama yana cikin dm Winta dan instantly taga ya ga sa?on nata, typing taga yana yi ta lumshe idanunta a hankali

 Why Ni eema? Sa?onsa ya shigo
 Meyasa kike min haka, u have no idea me nake ji Ni eema

Ajiyar zuciya ta sau?e ta gagara amsawa, kiransa ne ya shigo wayarta ta Wan tsaya tana kallon kiran kafin a hankali ta Waga kiran ta kai wayar kunnenta wani siririn hawaye na gangaro mata a hankali tace  hello& ..


#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:27 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA (TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah


Chapter 20: If this is Love

Wani irin ajiyar zuciya Sadiq ya sau?e daga Wayan Sangaren jin Muryarta  Ni eema ya faWa can ?asan ma?oshinsa, if shes not mistaken ji tayi ma kamar muryarsa na breaking,  Na am ta amsa wasu hawayen na sake gangaro mata da bata san dalilinsu ba, the only thing da ta sani shine she s not ready for ko wani irin ala?a wacce ta wuce wanda ke tsakaninsu tun farko da saWiq.shes not ready for this, Shiru ne ya gitta tsakaninsu ba wanda yace komai for seconds kafin yayi breaking silence Win, a hankali yake magana  i thought idan kika ganni ull be happy, na Wauka zaki yi farinciki, i wanted to suprise u but i ended up hurting u which was not my intention, amma dan Allah ina so ki faWa min me na miki? Miye laifina da yasa kika ?i saurarata all these days, Ni eema i was going nuts, bansan ya zan miki misali ba, dont do that again pls shiru ya Wanyi na wasu sakanni kafin ya cigaba  banso nayi proposing haka ba Ni eema i wanted to make it beautiful da zaki tuna har abada but bani da yadda zanyi, Ni eema ina sonki, Na rantse miki bazan iya rayuwa babu ke ba, ya zanyi? Ya tambaya a hankali muryarsa na karyewa, bayan hannunta ta sa ta share hawayen fuskarta, to ita me xata ce? Ce masa zatayi a matsayin aboki kawai ta Wauke sa mafi kusanci da ita? Idan ta masa haka ta masa adalci kuwa? But still idan ta karSi soyayyarsa ta ma kanta adalci? dan tabbass bata shirya ma all this drama yanzu ba, akwai tarin tambayoyi da take so ya amsa mata amma ta kasa buWe bakinta ta furtasu

 kinyi shiru pls kice wani abu mana ya katse mata shirun da tayi da muryarsa, ajiyar xuciya ta sau?e ta kasa magana  are u crying? Ya tambaya almost immediately, ta kasa magana sai ma wasu hawayen da suka sake gangaro mata,  Ni eema? Cikin ?aramar muryarta tace  Na am  kuka kike yi? Kema Bakya so na koh? da sauri ta girgiza masa kai kamar yana gabanta,  ki buWe bakinki ki min magana pls, u dont know what ignoring me does to me wallahi Ni eema
Shiru ta masa ta?i magana  Ni eema bance ki so ni dole ba, u dont have to love me back am not asking for that, amma ni ki barni in so ki pls allow me to love you, Ni eema& . sheshshe?ar kukanta ya sa ya dakata da maganar da yake ?o?arin faWa yayi shiru ya kasa cigaba kuma ya kasa bata ha?uri, sun kai few minutes a haka a hankali yace  baki yarda da ni ba koh? Look Ban kira dan na saka ki kuka ba Ni eema, i just needed u to believe me, thats all  i believe you, na yarda da kai sadiq, and i missed you ta faWa a hankali  meyasa kayi ghosting Wina? Bana iya kiranka baka replying messages Winka i was afraid bayan kasan kai kaWai nake da shi da zan faWa ma komai nawa?
Shiru yayi da har sai da ta duba kiran taga yana kan wayar  zan iya zuwa na ganki gobe? GyaWa masa kai tayi kamar yana gabanta kafin a hankali tace  eh bai sake cewa komai ba yayi shiru, itama shirun tayi tana kallon bedside lamp na Wakinta dake bada dim light,  sai da safe ta faWa tana katse shirun nasu,  kar ki kashe kiyi baccinki i want to listen to u sleep, Wan dariya kaWan tayi tana gyara kwanciyarta  are u for real?  eh mana, kin raina irin son da nake miki koh Ni eema, baki san yadda kika Waga min hankali ba these days koh? Yau da na samu kika Waga wayata ai am never letting go dariya tayi amma ta gagara cewa komai cause ita wannan hirar feels awkward a wajenta ba haka suka saba magana da sadiq Winta ba, can ganin da gaske yake ba zai kashe wayar ba ya sata faWin  Sai da safe kaima kayi bacci, am hanging up now  Ni eee& .. kashe kiran tayi tana murmushi ba tare da ta jira ya ?arasa ba, ta lumshe idanunta, amma ta gagara bacci, ta rasa ya zatayi da bu?atar sadiq, buWe idanunta tayi tuna yace zai zo gobe, to ina zaizo? Ai bai san address Win gidan FaWeela ba kuma bai tambayeta ba, wayarta ta sake janyowa da niyyar tura masa address Win, har tayi typing Win address Win gidan FaWeelar sai kuma ta goge  zan tura masa gobe idan ya sake tambaya ta faWa tana komawa ta kwanta ta rungume pillow Winta a ?irji ta lumshe idanunta.

Washegari wajen sha biyu suna zaune suna hira da faWeela a palour, Nasir kuma ya fita aka danna door bell, tashi tayi daga zaunen da take ta bar faWeela dake gyara kwanciyarta akan kujera tana canza channel ta wuce bakin ?ofar ta buWe, tana kallon Jamilu da ya danna door bell Win da Wage masa gira alamar ya aka yi? Yace  ina wuni hajiya, wani ne yazo wai yace gurinki yazo amma bamu buWe masa ?ofar ba nace ba na tambayeki ko kina tsammanin ba?o ne baki sanar ba

Da mamaki take kallonsa  Wajena kuma?  Eh hajiya Wan shiru tayi, to wa zaizo wajenta? Kallon Jamilu tayi da ke jiran umarninta tace  kace masa ya kirani a waya ko ma waye  toh hajiya ya faWa yana juyawa ya koma gate, ita kuma ta koma ciki tana kallon faWila da ke tambayarta waye? Zama tayi akan kujera tana faWa mata yadda sukayi da Jamilu, FaWila tayi dariya  to ko dai sabon suruki nayi ne? Ke dama ni banga alamar kina kula kowa ba tura baki tayi dai-dai wayarta na ringing, ta zubawa wayar idanunta bata ko ?yaftawa, sai kuma ta Waga kiran ta kai kunne, Wan shiru tayi na seconds kafin tace  bashi wayar.. then ,  Jamilu barshi ya shigo hes my friend ta faWa tana kallon faWeela dake kallonta itama tana jiran bayani, tana kashe wayar ta dubi faWeela tana ?a?alo murmushi,  friend Wina ne fa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login