Showing 105001 words to 108000 words out of 212729 words

Chapter 36 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3663

faWa maka u should ask me later Wan shiru yayi ya Wan haWe rai yana kallonta, sai kuma ya sau?e ajiyar zuciya kafin yace

 Take ur time, muje in kaiki gida ta jingina da motar ta girgiza masa kai,

 Na fasa tafiya zan je mu gaisa da su Mami in yaso anjima sai yusuf ya maida ni

 Okay da meyasa kikace zaki tafi gidan? Ta Wan tura baki bata ce komai ba, wayarsa ce ta hau ringing ganin Amira ce yayi picking ya kai kunne yayi shiru, ita dai Na ima kallonsa kawai take yi

 Okay. Kawai taji yace, bata ma san da wa yake wayar ba kawai ta mi?e tsaye da kyau daga jikin motar da Wan waving masa hannu alamun bye akan zata koma cikin asibitin, ya girgiza mata kai alamun ta jira ya gama wayar, itama girgiza masa kai tayi ta ma?ale kafaWa, kallonta kawai yake jin muryar Amira a wayar yasa a hankali yace

 Come again Na ima tayi murmushi tana kallonsa ya Wan harareta kaWan yana katse wayar jin Amira tayi shiru ta?i maimaita abinda tace alamun taji haushin ce mata da yayi ta maimaita abinda tace bayan ta gama bayani, dariya Na ima ta saka tana kallonsa ya Wan yi murmushi shima yana kallonta kafin yace

 What? Ta girgiza masa kai alamun babu, Wan Sata rai yayi yace

 kin sa nayi loosing focus har bansan me matata ke faWa min ba is that a good thing?
Nan take ta dakata da dariyar da take tana kallonsa, shima kallonta kawai yake yana murmushi.

 Zan koma ciki ta faWa tana ?in kallonsa murmushi kawai yake yi

 Why? Hira nake so muyi ta Wan haWe rai kaWan, tana kallon hanyar cikin asibitin tace

 Mami sun zo tun Wazu ko gaishe su kuma banyi ba yayi shiru yana kallonta sai kuma yace

 Okay muje na rakaki nima ya kamata ai in gaishe da Mamin

 Dont worry i ll be fyn on my own daga haka ta fara tafiya abinta bata ko jira amsarsa ba, murmushi yayi ya shafa kansa a hankali yana kallonta har ta Sace ma ganinsa ba tare da ya bi bayanta ba kafin ya kalli wayarsa sai kuma ya jingina da mota ya sake dialing number Win Amira& .


2weeks later

Na ima na zaune a Wakinta na gidan babanta, tana karanta wani text book, tunda Fadila ta koma gidansu Nasir before the naming ceremony take nan, sai dai idan ta taso daga Sch ta biya can ta gansu, ko abinci acan take ci, cikinta a cike take dawowa gidan tana dawowa take rufe ?ofarta bata sake fitowa, sai bayan sun tafi Abuja ne ma ta fara girkinta da kanta iya Wanda zata ci, iyakaci da safe ta shiga har part Win Daddy ta gaishe sa sannan ta gaida Mummy Salma daga nan ta shirya ta fice a gidan, kwata kwata ma tun da tazo gidan basu haWu da Suhaila ba, Allah kaWai ya san mata inda ta shige itama kuma bata damu da Nemanta ba, shima Ahmad tun washegarin sunan fadila yayi tafiya wani business trip, she cant even lie she s missing him already, duk da har y tafi bata bashi amsar ba shima kuma bai sake tambaya ba, but that doesnt stop him from calling her his wanda whenever ya kirata haka wuni take cikin nishaWi.

Wayarta ta janyo jin yana ringing ganin Mami ke kiranta video call ta Wauka da Sauri tana gyara zamanta akan gado, da siblings Winta ta fara cin karo tana dariya tace  hiiiiiii suma waving Winta sukayi kowa na son mata magana itama sai gyaWa musu kai kawai take tana dariya, Mami ta janye wayar ta dawo da ita fuskarta tana murmushi itama tace
 rabu da waWannan
 ayya Mami da kin barsu sun gama faWa min
 To bazan barsu ba, ya gidan? Ta tambaya tana kallon Na imar da kyau Wan shiru tayi kafin tace

 Lfy lau

 Are u sure? GyaWa mata kai tayi a hankali, Mami ta Wanyi shiru sai kuma tace

 Ahmad Win fa?

 Yayi tafiya

 Ohkay Mami ta faWa tana kallon yar tata ta cikin wayar, tun sanda ta faWa mata batun Ahmad babu abinda take binta da shi sai addu a but kasancewarsa Wan yayar Salma yana matu?ar kashe mata jiki, ko da suka haWu a asibiti da Salma bata nuna mata komai ba kuma bata nuna ko wani ?an?anin abu da yayar tata zata san ta ma santa ba amma ita batayi mamaki ba dan a sanin da tayi wa Salma ba ?aramar makira bace, shiyasa itama bayan gaisuwa ta kame kanta, har saida suka tashi tafiya kafin suka yi sallama a mutunce da Ammin da taga matar kamar da mutuncinta, ko da Ahmad yaje ya gaishe ta ma sai daga baya Na imar ta faWa mata relationship Winsa da Su suhaila tun alokacin abin ke tsaye a ranta.

 Mami ina anty Fadila?

 Tana gida mana ji wata tambaya ki kirata mana

 Ai munyi waya da ita jiya tace min yau suna gidanki shiyasa

 Toh basa nan, yaushe zaku gama exams?

 Next week in sha Allah

 toh Allah ya kaimu, kina gamawa zaki taho ai?

 In sha Allah, big daddyna fa?

 Bai dawo ba,

 Ya kirani ma jiya ai Mami ta Wan harareta

 Shine ma ya kiraki dariya Na ima tayi

 Ah ah fa na kira shi baiyi picking ba shine da ya gani yayi returning call Win Mami ta taSe baki

 Kuma haka kike yawo da gashinki a buWe a gidan koh hularta dake kan gadon ta janyo tana nuna mata tace

 Kin ganshi ban san ma ya cire ba  Mami ta Wan harareta kafin tace

 To sai anjima tana murmushi tace

 bye Mamina daga haka mami ta katse wayar.

Dai dai lokacin whatsapp video call Winsa ya shigo wayarta ta Wan buWa idanu rabon da ya kirata video call tun ranar da ya isa sai dai suyi voice call ko kuma chatting, hularta tasa a kanta ta tashi da gudu taje ta kashe wutan Wakin ko ina yayi duhu, ta dawo ta kwanta kafin ta Waga kiran, hasken wayar da fuskarsa ne kaWai haske a Wakin yana kwance akan bed, ganin duhun Wakin ya Wan Sata rai yace

 Whats that?

 Ina wuni ta faWa tana murmushi da kallon kyakkyawar fuskarsa ta cikin screen Win. Shiru ya mata ya?i ya amsa still yana kan layin,

 Ina gaishe ka ta faWa a shagwaSe gani tayi ya katse kiran ta Wan buWa idanu, sai kuma ta ?yal?yake da dariya ta buWe chat Winsu zata masa magana taga yana typing

 On the lights kawai yace mata a message Win, tana murmushi tace masa

 Ai wutan suka Wauke fa

 Baebyy ya sake tura mata, ta tsaya tana ta kallon baeby Win, she dont know why but karanta message Win take in his voice,

 Na am ta tura masa

 I want to see u, on the lights ya turo mata sai kuma ya sake turo mata  pls differently, mi?ewa tayi ta tafi ta kunna hasken ta dawo ta zauna gefen bed Win kafin ta danna kiransa& .

Washegari kasancewar asabar ce bata fito daga Wakinta da wuri ba, sai kusan 11 ta fito daga Wakinta dan tasan Yau weekend duka yan gidan ma bacci suke basu tashi ba tukun, ta sau?o palourn ?asa tana tafiya a hankali ?afafunta cikin slippers masu taushi na cikin gida, ga mamakinta a palourn ?asan ta samu Daddy yana zaune yana karanta jarida da glasses a idanunsa which is so unlike him, ta ?araso cikin palourn ta zauna a ?asan carpet can gefe ta gaishe sa, rufe jaridar yayi ya ajiye a gefensa yana kallonta yace

 Howre u? Ta gyaWa masa kai a hankali tace  fyn

 yaushe zaki gama exams Win ma kika ce?

 On wednesday ta faWa tana matsowa ta Wauki cookie guda Waya a cikin bowl dake ajiye a center table Win gabansa ta koma ta zauna tana kallon tv dake aiki on low volume.

 Okay ure still going to ur mum for hutun kenan? Kallonshi tayi kafin ta gyaWa masa kai, ya Wan mata murmushi yace

 Okay Allah ya kaimu mi?ewa tayi tana kallonsa tace

 im making myself tea u want some? Kallonta kawai yake kafin ya gyaWa mata kai alamun

 Eh yana mamakin yadda yau ta sake da shi har haka, its been long da ta sake da shi tayi magana mai tsawo da shi sai dai gaisuwa ko idan ya tambayeta abu ta bashi amsa, ita kanta tana tafiya kitchen Win tana tunanin sudden change Win nashi na yau, its like hes not been drinking lately.

Shayin ta haWa musu harda omelatte ta aza a tray mai kyau ta kawo masa ta ajiye a gabansa, ya ajiye jaridar da ya cigaba da karantawa yana murmushi yace

 Thank u ina naki? Ta nuna masa hanyar kitchen

 Bari in Wauko ya gyaWa mata kai kafin ta wuce kitchen Win ta Wauko ta dawo palourn tana ci tana kallon tv a hankali har ta gama, mi?ewa tayi ta tattare ta kai kitchen kafin ta dawo ta Wan tsaya bayan kujera tan kallonsa tace

 Zan tafi sama ya gyaWa mata kai kawai, daga haka ta juya ta haura ya bita da kallo kafin ya sau?e ajiyar zuciya ya jingina kansa da kujerar yayi shiru lost a cikin tunani.


Washegari Sunday da yamma Na ima na kitchen tana girkin abinda zata ci, Suhaila ta shigo cikin kitchen Win, ta tsaya daga bakin ?ofa tana kallonta kafin ta ?araso kitchen Win ba tare da ta kula Na imar ba ta buWe fridge ta Wauki ruwa mai sanyi ta buWe ta jingina da fridge Win tana sha tana girgiza ?afa, itama Na imar aikinta kawai ta cigaba da yi bata ko nuna ta san da ita a kitchen Winba, tana yi tana Wan kallon wayarta dan basu jima da gama waya da Ahmad ba da ya dawo ?asar a yau.

BuWe fridge Win Suhaila tayi ta mayar da ruwan, ta tako ta ?araso har gaban gas da Na imar ke aiki ta jinginga da sink tana kallonta, Na ima ta Wan saci kallonta kafin ta kashe gas Win dan dama ta gama aikin, ta sau?e ?aramar pot dake kan gas Win ta wuce ta Wauko plate zata juye noodles Win da ta dafawa kanta, har ta gama juyewa Suhaila na tsaye tana kallonta kamr zata kashe ta da idanu, ta je ta buWe fridge ta Wauki ruwa ta dawo ta Wauki plate Win zata bar kitchen sai a lokacin Suhaila ta sha gabanta tana kallonta tace.

 Kee malama tsayawa Na ima tayi da plate a hannu tana kallonta, tun shigowarta ta san da bala i ta shigo shiyasa take Allah Allah ta bar mata kitchen Win

 Magana nake miki Suhaila ta sake faWa tana wani kallonta da cije baki, a nitse Na ima ta dake tace

 Ina jinki

 So nake ki faWa min a ganinki Yaya Ahmad sonki yake? Na ima ta juya idanunta a hankali irin not maganar nan again pls, suhaila ta cigaba

 U think say u holy pass everybody koh? Kuma zai aureki koh? Ke munafuka ce Na ima, meyasa duk wani abu da yake nawa sai kin ?wace min? Kallonta kawai Na ima keyi kafin ta Wan yi ?arfin halin cewa

 Me na kwace miki? Wani kallo suhaila take mata kafin tace

 everything raSata Na ima tayi zata wuce ta ri?o hannunta ta janyota baya wanda hakan yasa plate Win hannunta ya subuce ya faWi, da sauri Na ima ta matsa baya tana kallon noodles Win da ta gama dafawa a zube a akan tiles, Allah ma ya so ta matsa baya da akan ?afafunta zasu zube, da sauri Suhaila ta wani Wan ja da baya itama kafin ta ?yal?yale da dariya

 My bad, my bad, poor noodle ji yadda ya zube a ?asa ta faWa tana nuna ?asan, sai a lokacin Na ima ta fahimci ba ma cikin hankalinta isashshe Suhaila take ba she s tipsy probably a buge take ko ba da yawa ba, Suhaila ta Wago idanunta daga ?asan ta kalli Na imar kafin ta haWe rai tana kallonta tace

 Am warning u for the last time Na ima, ki rabu mun da Mijina, if not kinga yadda wannan noodles Win ke zube a ?asa? Baki ci ba nima banci ba, to sai dai kowa yayi asararsa, sai dai duk mu rasa shi kinji na rantse miki ita kuma Amira ta jira dawowata kanta dan sai na mata abinda bazata mantani ba har ni zata ma warning wata banza ma da ita, ni zata ma rashin mutunci, zan nuna mata nafita hauka  ta faWa tana saka finger Winta a baki sannan ta nuna saman kitchen Win. Wani murmushin takaici Na ima tayi tana kallon Suhaila tace

 Sai dai ke ki rasa shi amma trust me ni na same sa na gama tana faWin haka ta wuce ta je gaban sink ta kunna tap tana wanke hannunta.

Suhaila ta ?araso har gaban sink Win tace

 ?arya kike, wallahi ?arya kike yi, kece mayya kika ma?ale masa munafuka, baya sonki ni yake so

Na ima da ta kashe tap Win ta juya ta wuce wajen wayarta ta Wauka ta nufi hanyar ?ofa zata fita, sake tare mata hanya Suhaila tayi tana nuna ta da yatsa amma bata ce komai ba.

Goge hannunta Na ima tayi a bayan wandonta tayi unlocking wayarta straight ta shiga recent call ta danna masa kira ta saka kiran a handsfree ta Waga idanunta tana kallon Suhaila da itama ke kallonta, ringing Waya biyu a nan ukun ya Waga kiran

 Baebyyyyy deep muryarsa mai azababben dadi ya ratsa kunnuwansu duka.



#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:32 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA(TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah

Discussion board Wina masu capacity, ai ku kunfi quality, ga ku da quantity, ba mai taSa muku identityd'? love y all loads billah, na sha waqa jiya kun sani nishaWi tabbass Allah ya faranta muku yadda kuke ?o?arin faranta min, thank you so muchd'?


Chapter 43: price of Love

Kallonta kawai Suhaila take yi kamar wawuya, idanunta a waje, kamar wadda yawu ya ?afe a bakinta, ta ?yafta idanunta da ke kallon Na ima ?uri, kamar kunnenta basu jiye mata dai dai ba, she was tipsy Yes, amma tuni taji Wan guntun mayen ma ya saketa tass, cause a yanda ya kira Na ima Muryarsa sounds Real ba kamar wanda akayi forcing ba at all, kamar wanda has been longing Na imar ta kira sa, very affectionate.

 Yaya Ahmad Na ima ta faWa a hankali tana Wauke idanunta daga na Suhaila, muryarta very steady and sweet.

 Uhm  ya amsa can ?asan ma?oshinsa

 Ina son na ganka Wan shiru yayi kaWan kafin yace

 Yanzu? ?an kallon Suhaila tayi kafin ta sake rage muryarta tace

 Anytime dats convinient for u, amma dont take too long pleaseee daga can muryarsa ?asa ?asa yace

 Sai dai in amsa ta zaki bani tana murmushi ta sake kallon Suhaila tace

 Who knows ko amsar taka ce is ready

 If thats the case am on my way already

 Tom sai kazo mijin Na ima tayi Sauri ta kashe wayar dan shima kanshi ta san mamaki ya kusa kashe shi a can, bata ko ?ara kula Suhaila ba ta raSa gefenta ta fice a kitchen Win, itama Suhaila batayi ?o?arin dakatar da ita ba, dan wani irin Waci take ji a ma?oshinta gashi hawayen ma sun ?afe sun?i zuwa, tana ta tsaye a kitchen Win tana kallon Noodles Win dake zube a ?asan kitchen Win, tana tuno rashin mutuncin da Amira ta mata a asibiti abinda ta manta ne kaWai bata faWa mata ba, harda cewa sai ta salwantar da rayuwarta idan bata fita sabgar mijinta ba, Yanzu kuma Na ima, sai yanzu ma ta gane cewa dukansu biyun sun fita kama dahir, Amira ta riga ta auresa, gashi yana kula Na ima, to ita fa? Ko gaishe shi tayi a da?ile yake amsawa kamar ta masa dole wani sa in ma baya amsawa, duk zuwan da take gidan Ammi a banza ne, meyasa wai itace mara Sa ar? gashi ko taje Ammi ce kaWai take kulata daga rahama har yasmeen sai dai su gaisa sama sama su watse a wajen, ta rasa yadda zatayi da rayuwarta, sai lokacin kuzari ya zo mata ta juya da gudu ta haura sama ta nufi Wakin Mummy idanunta jajir amma ba hawaye.


 Nuwaira wallahi nagano wacce ake shirin li?a masa nace miki, Munafukan danginsa ne fa suke son li?a masa wata zabiyar yarinya munafuka, yarinyar ?anwar Amminsa, ke har warning na karta mata a asibiti sai kinga yadda take shishshige masa tana ma?ale masa a gabansu amma ko a jikinsu saboda su suka saka ta, ni idan ban halaka yarinyar nan ba raina bazai taSa min daWi ba

Nuwaira dake kwance saman gado tace  ta yaya kika san an haWa sa ita? Shi ya faWa miki? Amira ta wani harareta ta mi?e tsaye tace

 ke yarinyar da da bakinta tace mini itama

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login