Showing 51001 words to 54000 words out of 212729 words

Chapter 18 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3675

ya fice a palourn, har ya isa motarsa yana ?o?arin buWewa ya jiyo muryar Amira a bayansa

 Albi.. juyawa yayi yana kallonta da mamaki, ya jingina da motar yana kallon yadda take tahowa da sauri sauri, har ta ?araso tana kallonsa

 ina zaka tafi toh ka barni? Kallonta kawai yake yi  Ah ah ni kam bazaka tafi ka barni ba, ai mun gaisa da Ammin kawai in Wauko Saif mu tafi gida
yana kallonta strictly yace

 juya ki koma cikin gida, ure not leaving gidannan sai dare!

Wani irin kallonsa take irin wasa kake kafin without saying another word kawai ta juya ta wuce cikin gidan fuuuu kamar zata tashi sama, ya bita da kallo kafin ya juya ya shiga motarsa ya bar gidan, bai wani yi nisa ba jin ransa duk ya dagule ya ciro wayarsa a aljihunsa yayi dialing number Win Yasmeen, yana driving da Waya hannun, tana Wagawa yace  kuna ina?  Yaya Ammi ce ta aike mu, ina wuni yaya bai amsa gaisuwar nata ba yace zuwa yaushe zaku dawo? Tana kallon Rahama tace  yanzu ma driver ya Wauko mu mun kusa gida  in how many minutes? Duba agogon hannunta tayi  umm maybe 5

okay ya faWa yana katse kiran, juya kan motar yayi ya koma gidan, yana parking a harabar suma aka buWe musu gate, driver na parking suka fito tare suna nufo sa da murmushi a fuskarsu duka,

 ina wuni yaya

suka sake haWa baki wajen faWa

 Je ki Wauko min Saif, dont let his mum notice, make it fast

ya faWa yana kallon Yasmeen juyawa tayi ta kalli ?ofar shiga gidan kafin ta juyo ta kallesa ganin kallonta yake yasa tace  toh yaya ta juya ta nufi cikin gidan, Rahama zata bita yace

 jira ta anan

gyaWa masa kai tayi ta koma ta jingina da Waya daga motocin wajen, ba a jima ba sai ga Yasmeen da Saif tana Wauke da shi a kafaWarta, ta zo ta ajiyeshi tana kallon Ahmad

 wasnt hard at all Mamarsa kamar Ammi ta kaita sama bai kulata ba ya buWe front seat yana kallon Saif, shiga yayi ya ma?ala masa seat belt kafin ya zaga ya buWe ?ofar motarsa, ya shiga ya rufe suna kallon motar har ya fita da ita agidan, juyawa sukayi suka nufi cikin gidan suma.

Yana hawa kan titi ya dubi Saif dake kallonsa yana kallon Titi, shafa kansa yayi yana kallonsa kafin ya mayar da hankalinsa kan tu?in da yake yi, can yace

 Ina Saif yace in kaishi jiya? Washe baki Saif yayi yana kallonsa da ?o?arin zare belt Win ya mi?e tsaye a kujerar, hannu Waya ya sa ya mayar dashi yana tu?i da hannu Waya

 Anty naeeeeeeeema

ya faWa yana kallon baban cike da Murna, shima yana Wan kallonsa yace

 why her Saif? Uve been disturbing my peace tunda na dawo saboda ita

 yes because i promised her papa, and promise is a dept u told me that kallonsa kawai yake yi kafin yayi murmushi

 sure

 zamu je? Ya tambaya cike da Murna, gyaWa masa kai yayi yana juya kan motar zuwa Pan atlantic dan yasan bata koma gida ba yanzu, kuma dama bashi da niyyar zuwa gidan at all

yana parking a ?ofar dept Winsu ya jinginar da kansa da kujera yayi shiru just staring into space

 to muje mu ganta mana Papa, Saif ya faWa yana ri?e hannunsa, juyawa yayi ya kallesa

 lets wait here, she ll come when she s done

komawa yayi ya zauna kamar wanda ya fahimci mai Ahmad Win ya faWi, jinginar da kansa yayi da kujera yana danna wayarsa, ilai kuwa basu jima a motar ba dan basu fi 10 minutes sai gata, tana sanye da abaya sakakke mai tsadan gaske yet simple, ta yafa gyalen ta yadda ya fito da baby face Winta sosai a bit loose, ?afarta cikin flat shoe, as always tote bag Winta na kafaWarta sai pastel blue starnley cup Winta dake hannunta, she looks tired and pretty and the same time.

Kwata kwata bata lura da motarsu ba da yake ma motar is tinted, a hankali take tafiyarta iska na kaWa beige abayar jikinnata, lost a cikin duniyarta, kamar daga sama taji

 Anty Naeeeemmaaaa juya wa tayi tana kallon Saif da ya fito daga motar bayan Ahmad ya buWe masa child lock da ya saka, da matu?ar mamaki take kallonsa,  Saif? Ta faWa a hankali tana kallon yadda ya taho da gudu, tsugunawa tayi yana ?arasowa ya shige jikinta yana ?yal?yala dariya, itama dariya tayi tana Wago shi daga jikinta, sake koma wa jikinta yayi tana dariya tace  kai da waye Saif?  Ni da papa, nace masa i promised u shine ya kawo ni, he said promise is a debt right? GyaWa mishi kai tayi tana dariya  yes it is  Anty Naeeema zamu iya ?arasa cartoon Win da kika saka min rannan kallon jakarta tayi kafin ta gyaWa mai kai  ofcourse my love, amma sai in munje gida daga haka ta Wagashi daga jikinta tana kallon Yusuf dake jiranta ta masa alamu da tana zuwa, ta nufi Motar da taga Saif Win ya fito, duka glasses Win a Wage suke bata ganinshi kwata kwata, ta Wan saka hannu tayi knocking glass Win tana ri?e da hannun Saif, jin shiru ta sake knocking, Sau?e glass Win yayi yana kallonta, ta cikin shades Win da ya saka a idanunsa just now,  how can i help u?  Dariya abin ya so bata ta fuske  ina wuni Sir can ?asa ?asa ya amsa da  lfy  pls zan iya tafiya da Saif? Kallonta kawai yake yi sai can yace  ki tafi da shi ina? Tana kallonsa a hankali kamar mai contemplating tace  Gida? Shiru yayi yana kallonta kafin ya Wauke kansa daga kanta yana kallon farfajiyar makarantar, can kuma yace  come in kallonsa tayi jin yace ta shigo motar, ta juya ta kalli yusuf, sai kuma a hankali ba tare da ta shiga ba tace  thank you but driver Wina is here  okay.. then drop Saif tsayawa kawai tayi tana kallonsa da mamaki  kina Sata min lokaci ya faWa yana kallonta, juyawa tayi ta bar wajen a hankali ta nufi Yusuf, da idanu ya bita yana kallon yadda take rike da hannun Saif har lokacin, bata jima ba ta juyo tana dawowa bayan yusuf ya shiga motarsa zai bar wajen, ya Wauke kansa ya jingina kansa da Seat Win ya lumshe idanunsa.

Ganin ?ofar a buWe yasa bata jira yace mata ta shiga ba ta buWe gaba ta shiga da Saif akan ?afarta ta kullo motar, sai da ya Wan Wauki seconds kafin ya buWe idanunsa ya tada motar ba tare da yace musu komai ba, har suka isa gida bai ce musu komai ba banda shirme babu abinda suke tattaunawa da ita da Saif Win, ta gefen idanu yake kallonsu yadda abu kaWan ke basu dariya daga ita har Saif Win, no wonder ya dame shi da batunta, yarintarsu ce iri Waya.

A gate yayi parking ba tare da ya shiga ba duk da mai gadi ya buWe masa,  ill come pick him at night ya faWa yana kallonsu  okay, thank you for the ride ta faWa tana buWe motar ta sau?a, saifa ma ya sau?o ta ri?e hannunsa suka nufi cikin gida, yana ta mata rigimar ta bashi jakarta tana ce masa da nauyi, har suka shige yana kallonsu kafin ya tada motar ya bar unguwar.


 Mr Sadiq Bulama wata Nurse cikin scrubs Winta ta faWa tana kallon sadiq dake zaune ya jinginar da kansa da kujera ya lumshe idanunsa a reception Win.

BuWe idanun yayi yana kallonta, kafin a hankali ya mi?e tsaye, gaba tayi ya bita a baya, wani ?ofa ta isa da aka saka 302 kaWai a jiki, ta ?wan?wasa Waya kafin ta tura ?ofar ta buWe  come in aka ce daga ciki ta shiga yana biye da ita a baya.

?akin ba wani tarkacen haske, just a dim yellow light, sai doctor dake zaune akan kujerarsa da wani file a gabansa, Wago kansa yayi yana kallon Sadiq kafin ya Wan gyaWa kai  Sadiq ya faWa yana kallonsa.

?arasowa ciki Sadiq yayi hannunsa hannunsa Waya a aljihunsa, ba tare da ya amsa ba, ya zauna a kan kujera, juyawa Nurse Win tayi ta fita a Wakin tare da janyo musu ?ofa, kusan mintuna arba in da huWu kafin sadiq ya fito a Wakin, kwata kwata bazaka iya karantar fuskarsa ba, ba wanda ya kula ya fice daga asibitin, ko da ya shiga motarsa ya jima bai tada ita ba, ya jingina kansa kawai da kujera ya lumshe idanunsa, sai kuma yayi murmushi a hankali ya tada motar ya fice a harabar asibitin.


Sosai ran Amira ya Saci da shanyata da Ahmad yayi yau a gidansu, bayan yasan ba wai wani jituwa ke tsakaninsu ba, sanann kuma ya Wauke Saif ya tafi sa shi, to ma ina ya kaisa?, a Wakin Ammi ta wuni ko abinci su Yasmeen suke kai mata, tana kwance akan sofa tana Game, dama bata fara faWa ma Nuwaira abinda ya faru ba duk da yanxu ma da ita suke magana, saboda tasan ran Nuwaira sai yafi nata Saci idan ta faWa mata, tunda ba tun yau ba ta faWa mata ta dawo daga rakiyar dangin mijinta ba sonta suke ba, jin ?arar wayarta ta kalli mai kiran Wan shiru tagi kafin tayi picking ta kai kunne  Mummy&   dont mummy me, Gobe ina son Ganinki a gida, sannan babanki ma yana son yayi magana da ke, Amira ba dai duk abinda ba zamu huta ba shi kike so ke a rayuwarki koh? Kin fi son kiyi ta Waga min hankali kullum ko Amira? Tura baki tayi tana ciro wayar daga kunnenta ta kalla ta sake mayarwa kunnenta  To ni me nayi? Ta tambaya tana haWe rai,  tambayata kike yi?, na faWa miki i should see u a gidannan gobe gobe kinji na faWa miki, kuma kinji na rantse miki idan kika kuskura kika Wauko mini wata Nuwaira kika taho da ita wallahi sai ranki ya Saci, ko babanki bai isa ya hanani ci miki mutunci ba, tun farko ai shi ya janyo komai, amma ba komai. Sake haWa fuska Amira tayi  haba Mummy, wai me Nuwaira ta miki?  Ubanki ta min, dama ban rabaki da yarinyar nan ba? Ko da yake ina zaki rabu da ita, tunda baku rabu tun Primary ba ai bazaku rabu yanzu ba koh? Mummy ta faWa cike da takaici.

 Nikam kawai shikenan ba dai kince in zo kuma kar na zo da ita ba Naji  Hmm kawai Mummy tace ta kashe wayarta.

Amira ta tura baki, ita da Nuwaira haWin Allah ne, ita kanta ta san rabuwarta da Nuwaira zaiyi wuya, dama tun farko Mummynta ba son ?awancensu take ba wadda ita bata kallon Nuwaira a matsayin ?awa yanzu kamar yadda Mummy ke kallo, ba kamr Daddynta ba da yake taya ta son Nuwairan, Nuwaira tafi gaban ?awarta ?yar uwarta ce, da idan abu ya same ta takan fita shiga damuwa, kuma sai tayi iya bakin ?o?arinta wajen ganin ta sama mata mafita, ?awancenta da Nuwaira ba tun yau bane, dan tun suna ?ananu kasancewar iyayen Nuwaira ba masu ?arfi bane yasa Dad da kanshi ya Wauki Nauyin karatun Nuwairan ganin irin son da take ma Amira kuma itama Amirar take mata, wanda Amirar ce ma ta sa dole Dad Win ya sakata a makaranta saboda Kullum in za a kaita makaranta Nuwairar sai dai ta zauna a bakin ?ofar gidansu tana kallonta.

A lokacin duk unguwar ba wanda ya kai Daddynta kuWi ba kuma waWanda suka kai Gidansu Nuwaira talauci a unguwar. Tun daga wannan ?awancen suka zama aminai, dan har jiranta Amira tayi, wato ta faWi jarabawa dan kawai Nuwaira ta iso ta su zauna a aji Waya, tun Farkon ala?ar mummy bata so ba, amma Dad yace its a good thing dole tayi shiru amma gut Winta is not telling her something possitive akan ala?ar Nuwaira da ?yarta.

#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:27 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA (TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah


Chapter 23: Craving in Silence


Suna gama waya da Mom ta ajiye wayar a gefenta tana jan wani guntun tsaki, ita fa shiyasa kwata kwata ta tsani zuwa gidannan jinta take duk a takure, in fact ba nan kaWai ba she hates staying in anyones house talkless of gidan mother in law Winta, gashi har yanzu bai dawo ba, mi?ewa tayi ta wuce toilet dan tun Wazu aka yi magrib kuma bata yi ba har ana ?o?arin kiran isha.

Dama daga gidan Nasir office ya wuce to wrap up wani brief meeting, yana gamawa ya tsaya yayi sallah magrib da isha kafin ya nufi gidan Nasir dan Wauko Saif, tunda ya bar su Wazu yake tunanin yaron or yace yake tunaninsu shi da ?awar tasa, duk da ba wani magana yayi da ita ba, but he cant get yadda tayi reacting towards Saif off his mind, sai da ma ya iso gidan ya fara tunanin yadda zai mata magana ta kawo masa Saif, akan dole yayi horn, mai gadi ya le?o sannan ya buWe masa gate Win, sai da yayi parking da kusan 3 minutes kafin ya fito a motar ya jingina da motar yana kallon entrance Win gidan, ganin haka mai gadi ya ?araso yana gaishe shi,

 Lafiya lau Jameel, ka Wan kira min Saif a ciki ya faWa yana kallonsa.

 To ranka ya daWe yanzu kuwa ya faWa yana nufar cikin gidan, Ahmad ya bishi da kallo kafin ya mayar da kansa kan wayarsa yana latsawa, danna door bell Jamilu yayi, mai aikin FaWila ta buWe ?ofa, yana washe baki yace  Alhaji yace Saif yazo maida ?ofar tayi ta kulle ta koma ciki ya tsaya a bakin ?ofar kamar mai jira kafin kuma ya juya ya nufi Ahmad  Na isar da Sa?o Alhaji yana fitowa .  Thank you Ahmad ya faWa yana maida idanunsa kan entrance Win. Jamilu ya koma bakin gate.

Suna palour da ita da Saif Win yana bata labari Mai aikin ta dawo  wai anzo Waukan Saif  duk kallonta sukayi kafin Na ima tace  okay mi?ewa tsaye yayi, itama ta mi?e tana kallonsa kafin tace  muje kace ma anty faWila bye a baya ya bita har sama, faWila dake kwance a palourn sama tana kallo ta dube su  wai zai tafi gida Na ima ta faWa tana zama da shi a jikinta, FaWila ta mi?e zaune,  an zo Waukarsa ne ? GyaWa mata kai tayi, FaWila na kallonta tace  driver? Shiru Na ima tayi kafin tace  nima dai ban sani ba, Maybe, cause jamilu ne ya ?wan?wasa yace wai Saif Win yazo  okay faWila ta faWa tana mayarda dubanta kan Saif dake ri?e da hannun Na ima  lallai Saif, to sai yaushe kuma kuma? kafin ya amsa Naima ta riga shi  ai zai dawo soon ko champ ta faWa tana kallonsa, gyaWa mata kai yayi, faWila tayi dariya  to ka gaida Maminka  toh yace, Na ima ta mi?e ta kama hannunsa suka sau?a ?asa, Wakinta ta kaishi ta Wauko wani ?aramin jaka tana kallonsa tace  ina crown picture Win da mukayi drawing? Ta faWa tana ?o?arin saka masa ?aramin backpack Win a bayansa,  i kept it in the backpack, just like u said! Kissing goshinsa tayi ta Shafa gashinsa  Good boy ta faWa tana kama hannunsa suka nufi ?ofa, gabaWaya ji tayi bata so ya tafi, dan ba ?aramin Webe mata kewa yayi ba, hijab ne har ?asa a jikinta wanda ta saka bayan ta shiga Wakinta, ta buWe ?ofar palourn suka fito tana ri?e da hannunsa, Wago kansa yayi jin an buWe ?ofar ya zuba musu idanunsa, a hankali take tahowa inda yake tana ri?e da hannun Saif, hango babansa da saif yayi yasa ya zare hannunsa a nata ya nufeshi da gudu yana nuna masa backpack Win da Anty Naeema ta bashi with all abubuwan da ke ciki, murmushi kaWan yayi  kaji dadi, kace thank u?  Yes i said Thank you ko anty Naeema? Ya faWa yana kallon Na ima da ta ?araso wajen ta tsaya tana kallonsu, shiru tayi bata ce komai ba, Ahmad na kallonta yace  wai anty Naeema? Ya faWa yana cigaba da kallonta, saurin GyaWa masa kai tayi tana ?a?alo murmushi, dan ji tayi kamar tace ya bar mata saif Win ya sake tafiya ya barsu.

BuWe ma Saif motar yayi ya shiga kafin ya rufe Saif ya Waga mata hannu  bye anty Naeema itama Waga masa hannu tayi  bye my champ rufe motar yayi kafin ya juyo yana kallonta,  Thank you anty Naeema ya faWa yana kallonta, kanta kawai ta iya gyaWa mishi wani kunya na kamata wai anty naeema, ya zaga ya shiga motar, tana kallonsu har suka fice a gidan kafin ta koma ciki.

Sama Wajen faWila ta wuce straight, faWila ta Wago kanta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login