Showing 69001 words to 72000 words out of 212729 words

Chapter 24 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3696

ne ya gangaro akan kumatunta, numfashinta ya fara ?o?arin seizing, fizgota Sadiq yayi kamar wata babyn roba yana huci yana kallon fuskarta dake dab da tasa saboda yadda ya tarota jikinsa gabaWaya, ta Wauke kanta tana rintse idanunta, hannunsa ya kai yana shafa fuskarta inda ya mara da yaga har yatsunsa sun kwanta a wajen, hannunsa na kakkarwa yake shafa wajen

 Look at me, am sorry Naeema, didnt want to hurt u, look at me sake rintse idanunta tayi dan ba ?aramin tsoron sadiq bane ya shige ta a yanzu yanzunnan, fuskarsa ma bata son gani kwata kwata

 Ki buWe idonki ki kalle ni nace ajiyar zuciya kawai take sau?ewa na kukan da ta gagara yinsa sai hawaye kawai da takeyi

Saketa yayi ta koma da baya baya ta zauna a ?asa ya juya mata baya yayi taku Waya biyu sai kuma yayi wani irin ihu yana naushin iska, ?ara komawa baya tayi tana rintse idanunta da toshe kunnuwanta, ji kawai tayi ya Waga ta ya jijjiga ta

 waye ne wanda kika kira? Who s the A u called? Shiru kawai tayi tana kuka a hankali,

 answer my Goddamn Question before i lose it Naeema, waye ne shi?is he the guy dake dropping Winki from school, kike phone calls da shi at night?

Bata san sanda ta gyaWa mishi kai ba hawaye na gangaro mata, wani irin runtse idanunsa yayi hawayen da ya ciko ciki ya gangaro kan kumatunsa, tura ta yayi kan gadon tayi saurin tashi zaune tana kallonsa, ya hauro saman gadon ta ja da baya da sauri, haurowa yayi har tsakiyar gadon ganin ta koma har ?arshen gadon yana kallonta da idanunsa da suka yi azabar ja

 kin kirashi ne ya ceceki? U called him to rescue u koh? Cause kina ganin hes better than me? U trust him not me, yaushe ma kika sansa?

Ita dai haWe ?afafunta tayi ta Wun?ule a waje Waya tana kallonsa tana kuka

 i ll kill him, i promise u this, wallahi i ll kill him, no body dares to talk to my wife

girgiza masa kai kawai take yi amma ta kasa magana, ya sau?a daga kan gadon ya nufi ?ofa ya fita, bai jima ba taji fitarsa a gidan gabaWaya, kusan 20minutes sai gashi ya dawo, ya buWe ?ofar Wakinta yana kallonta

 zo ki wuce mu tafi girgiza masa kai ta shiga yi, a fusace ya ?araso cikin Wakin ya fincikota daga kan gadon,

 wuce mu tafi, or kina jiran Wan tsinanniyar da kika kira ya zo yayi rescuing Winki ne

kallonsa kawai take yi amma ta gagara masa gardama, janyo ta yayi har inda hijab Winta yake ya Wauka ya saka mata ya ja hannunta ya nufi ?ofa, binsa kawai take yi kamar babu laka a jikinta.

For the first time tunda suka zo gidan taga ya nufi ?ofar fita gidan da ita, bin tsakar gidan ta dinga yi da kallo bayan sun fito, mota Waya ce a tsakar gidan, gate ya nufa ya buWe kafin ya dawo ganin har sannan tana tsaye ya ?arasa ya buWe motar yana kallonta fuskarsa a Waure, ?arasawa tayi ta shiga tana sau?e ajiyar zuciya, ya zagaya ya buWe mazaunin driver ya shiga ya tada motar ya fitar waje, sau?a yayi ya koma dan rufe gate Win, murWa ?ofar tayi ta jita a rufe hawaye ya gangaro fuskarta, tana kallonshi har ya rufe gate Win ya dawo ya shiga motar, ba tare da yace mata komai ba ya ran?wafo ya saka mata seat belt, kafin ya tada motar ya soma driving, jinginar da kanta tayi da jikin seat ta lumshe idanunta kawai losing all hope.

Tsaye Ahmad yayi da Wayar a kunnensa jin an kashe kiran, ji yake kamar an Waura masa dutsi a ?irji, ko lura da Amira dake tsaye tuntuni a bakin ?ofar bai yi ba, kallonsa kawai take yi tana jiran jin ?arin bayanin wace Na ima taji yana ambata? Yana ri?e da wayar ya nufi ?ofa sai a lokacin ya ganta a tsaye bai kulata ba dan daga expression Win dake fuskarta yasan ta ji wayar da sukayi da Na imar, sake tamke fuskarsa yayi dan bashi da time for all what she s about to do now, hes not in for the drama,

 matsa min in wuce ya faWa yana kallonta ganin bata da niyyar matsawa sai kallonsa kawai take yi, hannu ya sa ya matsar da ita daga bakin ?ofar ya fita a Wakin, a gigice ta biyo bayansa, yadda yake sau?a a stair Win cikin zafin nama yasa ta sa gudu

 Ahmad, Ahmad&  ko juyowa baiyi ba har ya fita a gidan ta ?arasa bakin ?ofar tana kallon yadda ya figi motar ya fita a gidan kamar sama zai tashi.

Komawa tayi ta jingina da ?ofa tana jan numfashi da ?yar,  talk to me Na ima, where are u at? Maganar da taji yayi a waya ya dawo mata kunnenta, lallai akwai burauba dan duk cikin danginsa bata san wata Na ima ba, kai ko a cikin danginnasa ma ba zata lamunta ba, wacece Naima, da gudu ta wuce sama dan kiran Nuwaira.

Yana driving ya danna kiran wata Number da yayi saving da Salih yana Wagawa yace

 Salih am sending u a number right now, ina so ka tracking min last call Win da akayi da wayar where the called was placed from

 Okay sir kashewa yayi ya masa forwarding number Na ima yana dialing lambar Nasir.


?arfe biyar da rabi suka iso wajen da is likely inda Na ima tayi kira yana around wajen, kwata kwata gidajen wajen basu fi 10 ba, which hes sure tana cikin one of them but which?

Fitowa Ahmad yayi daga Motar Nasir na biye da shi ga motocin yan sanda da suka yi parking a farkon layin jere da motarsu ahmad Win, sai dai sun kashe serene Winsu.

Nasir da ke kallonsa yace  wai bangane ba da ta kiraka me tace maka .

Shiru Ahmad yayi bai kulasa ba yana ?arewa street Win kallo a inda suka yi parking motocinsu, she trusted him to save her and he promise not to fail her, Nasir ya dafa kafaWarsa

 are u okay? ?an kallonshi kawai yayi sai kuma ya gyaWa masa kai kawai.

 But tell me something mana, meyasa ta kiraka? Ta yaya ta samu number Winka ma? Am really confused

?aga kansa Ahmad yayi ba tare da ya kula Nasir ba yana kallon opposite gidan dake kallon wanda suke tsaye, wani guntun murmushi yayi ya nufi gidan, Nasir ya bishi da kallon mamaki kafin ya bi bayansa.

Knocking ?ofar yayi a hankali, Nasir da ya ?araso ya tsaya gefensa yana masa alamu da miye ne? dai dai security Win gate Win ya buWe yana kallonsu.

Daurewa Ahmad yayi yana kallon security Win yace  good evening da sauri security Win ya amsa  evening Sir da basu masa kama da waWanda zai raina ba, dan bai ma lura da motocin yan sandan ba.

 Can i speak to mutanen gidan pls? Shiru ya Wan yi kafin yace  okay bari a sanar musu gyaWa masa kai sukayi ya koma cikin gidan, Nasir na kallon yan sanda dake bakin motocinsu yace  What are you up to Waga kai yayi ya nuna masa cctv camera na ?ofar gidan wanda shakka babu yana haska layin tas, atleast theyll have a clue on who theyre dealing with, wani murmushi Nasir yayi yana gyaWa kai

 ko ma waye he s doomed ya faWa yana bin Ahmad cikin gidan bayan security Win ya dawo yace musu they can come in.

Basu sha wahalar convincing masu gidan ba bayan Nasir ya musu bayanin abinda ke faruwa dan kwata kwata basu ma yo involving police Win ba suka basu accesss to footage Win, kallon video Win kawai yake repeatedly kafin ya ciro wayarsa yayi snapping screen Win, Salih ya kira yana Wagawa yace

 i need a location of the plate number da na tura maka within 10minutes



Matsawa jikin kujera sosai Na ima tayi ta takure ganin duk bayan minti Waya zuwa biyu sai sadiq ya daki steering yana driving yana kallon bayansa kamar zararre, tunda suka fito a gidan suke yawo in circles, ta rasa ina ya nufa da ita, but zuwa yanzu ta fara gane kamar garin yake shirin bari da ita, dan taga sun fara barin cikin gari suna nufar daji.

 Sadiq dan Allah& .

 Ke malama ki min shiruuu ya mata wani ihu da yasa ta runtse idanunta, gangarawa yayi gefen hanya yayi parking yana kallonta, ya Zaro mata idanunsa da suka yi ja yana kallonta,

 u caused all this, meyasa kika kirasa bayan am planning perfect rayuwa for ni da ke, meyasa kika yi involving wani?

Shiru tayi ta koma jikin ?ofa tana kallonsa.

 I ll punish u for this wallahi, wait and see

ya faWa yana tada motar ya soma driving, suna isowa checkpoint dab da magriba, sojoji suka tare su, a nitse yake amsa musu tambayoyinsu kamar ba shi, Na ima ta dinga kallonsa da Mamaki, daurewa kawai sadiq keyi yana amsa musu ganin sai jan maganar sukeyi suna bata masa lokaci, ?arshe ma wani soja dake tsaye gefe yana waya ne ya ?araso wajen yace

 pull over, gangara kayi parking kallonsa kawai sadiq keyi bashi da alamar yin abinda yace Win

 baka ji me nace bane? Ka gangara kayi parking aka ce

Ko kula Naima ba wanda yayi a cikin sojojin itakam sai zare ido take amma ta gagara buWe baki tayi magana, wani irin tsoron sadiq take ji fiye da misali.

GyaWa kai yayi, yana ?o?arin gangarawa gefen hanya yayi parking, motocin da ya hanga suna dumfaro wajen yasa ya taka totur tare da juya kan motar titi, runtse idanunta Na ima tayi da ?arfi jin ?arar harbi har sau biyu da bata taSa ji ba ita a rayuwarta,sai kuma ?iiiiii motar ta tsaya, har lokacin jikinta wani irin rawa kawai yakeyi, dukan steering Win sadiq ya hau yi da duka hannunsa biyu jin motar ta tsaya alamun tayun motar suka harbe, Na ima har lokacin jikinta Sari kawai yake yi, take sojoji suka zagaye motar tare da pointing guns Winsu, hannu ya saka a ?ar?ashin wajen ya Wauko screwdriver ya ri?e a hannunsa dake rawa yana kallon window Win,

 Step out of the car! Sojan ya faWa yana sake pointing gun Winsa,  hands in the Air, Now ya sake maimaita masa.

Juyawa yayi yana kallon Na ima hannunsa ri?e da screw driver Win, bata san sanda ta fara ?o?arin buWe ?ofar motar ba, wanda duk da its not locked kasa buWewa tayi, mi?o hannu yayi da niyyar ri?ota aka buWe motar daga waje, Na ima tayi ?asa gabaWaya dan she was resting ajikin ?ofar trying to open the door.

tarota yayi jikinsa yana hanata faduwa ?asa daga cikin motar, jikinta banda rawa babu abinda yake yi, ta ?an?ame rigar koma waye dan idanunta a runtse suke jikinta na shivering na tashin hankali, Wagota tsaye da kyau yayi amma ta?i tsayuwa ta sake ?o?arin sulalewa ?asa hakan ya sa ya tallafota sosai jikinsa yana kallon Sadiq kamar yadda Sadiq Win ma ke kallonsa ri?e da screwdriver Win, Nasir da ya ?araso wajen shima yana kallonsu yace

 Na ima ?in buWe idanunta tayi ta sake ?an?ame rigar ahmad kamar her life depends on it tana fashewa da sabon kuka, zareta daga jikinsa yayi ya mi?awa wata soja mace dake kusa da wajen matar ta ri?o ta jikinta da sauri Na ima ta ?an?ameta har lokacin idanunta a rufe yake dan har yanzu jikinta rawa yake, matar ta rungumeta tana shafa kanta

 ure safe


#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:29 PM] Maimoo 3: RU?A??UN ZU?ATA (TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 30: AFTER THE STORM

Kafin ta sake cewa komai taji jikin Na ima ya sake a jikinta alamun ta sume, ri?o ta da kyau Sojar tayi tana kallon Nasir dake kallonta shima

 She fainted, chak Ahmad ya dakata da tafiyar da yake yi a zuciye towards Sadiq da sojojin suka fito da shi daga motar bayan sun murWe hannunsa sun ?wace Screwdriver Win, Nasir ya ?araso yana kallon Sojar da ke rungume da Na imar kafin ya juya ya kalli titi da duhun magriba da ya zagaye ko ina sai hasken fitulun mota da ta sojojin checkpoint da kuma na yan sandan da suka taho tare da su, juyawa yayi ya kalli Ahmad da ke tsaye still a inda yake yana kallon Sadiq da sojoji suka Wur?ufar akan gwuiwowinsa, kafin ya maida hankalinsa kan motar Ambulance da aka nufa da Na ima, dan gabaWaya ma bata Numfashi.

Bin bayansu yayi da Sauri ba tare da ya sake bi ta kan Ahmad ba, sojan dake waya Wazu ya ?araso gaban Ahmad ya dafa kafaWarsa

 u good?

 I want u to take care of that son of a bitch urself, da kanka nake so ka min abinda na saka ka gyaWa mishi kai yayi yana faWin

 say no more, Ahmerdy gyaWa kai yayi ya juya ya nufi motarsa cike da zafin namansa na halitta, yana da matu?ar nutsuwa amma bashi da sanyin jiki.

BuWe masa motar sojan yayi ya shiga baya sannan ya rufe masa

 zamuyi waya Ahmad ya gyaWa masa kai yana maida hankalinsa gaban motar inda driver ya tada motar ya bi bayan Ambulance Win sauran motocin duk suka rufa masa baya.

Jujjuya idanunta dake rufe take yi jin kamar akwai wani haske above idanunnata kafin a hankali ta soma buWe idanunta har ta buWe su tass ta zuba ma saman Wakin idanu tana sake lumshe idanunta ganin kamar shes having dejavu wato abinda ya faru yana maimaita kansa, ta juyar da idanunta ta kalli hannunta, tabi IV line Win dake ma?ale a bayan hannunta da kallo, kafin ta kai Wayan hannunta that is free ta shafa lips Winta da suka bushe hawaye na gangarawa gefen fuskarta,ma?ogoronta taji ya bushe ta hau ?yafta idanunta da gashin idanun suke a ji?e da hawaye, motsin da tayi ne ya sa Nurse dake Wakin saurin ?arasowa

 Ure awake? Nurse Win dake sanye da scrub ta faWa tana Wan ran?wafowa, kallonta kawai Na ima take yi kamar mai son fahimtar a inda take

 Kina ji na? Matar ta sake tambaya, gyaWa mata kai tayi a hankali, ta Wan buWe bakinta kamar zata yi magana but words Win suka ?i fitowa.

 Ba sai kinyi magana ba Nurse Win ta faWa tana kallonta

 Ure safe now. Just rest

Safe? Ta maimaita kalmar a kanta tana bin Nurse Win da kallo

 Bari in kira doctor da Family Winki, theyve been waiting outside for hours

daga haka Nurse Win ta nufi ?ofa, wasu hawayen ne suka sake gangarowa idanunta dan she can remember clearly yanzu me ya faru, meyasa Sadiq zai ma kansa haka? Sadiq yayi abinda bazata iya yafe masa ba, Why did he have to go that far, he was her bestfriend, bazata iya manta lokacin da ya kasance shoulder da take gudu to lean on and cry a duk lokacin da Zaman gidan mahaifinta ya isheta ba, ya tsaya mata ya sakata farinciki ya mantar da ita damuwowinta da yawa, she wish soyayya bai shiga tsakaninta da sadiq ba, mutum ne shi da zata so tayi keeping Winshi by her side har abada, har yanzu bata ji ta tsane shi ba, ta faWa masa haka ne dan ya sake ta amma she can never bring herself to hate him, duk abinda yayi soyayyarta ce sanadi, gashi yanzu ya ?are a mess Win da fitarsa sai Allah, sosai take so tayi kuka isashshe amma ba dama sai ajiyar zuciya kawai take sau?ewa tana juya kanta.

Shigowar su Mami ya sa ta maida hankalinta kan ?ofar, Mami ta ?araso bakin gadon, FaWila da Nasir biye da ita, Mami ta shafa fuskarta amma bata ce mata komai ba, maida idonta Na ima tayi bakin ?ofa tana kallon Fahad da ya naWe hannu a bakin ?ofa kawai yana kallonta, kafin ya ?arasa ciki ya tsaya gefen Mami,

 Howre u? Yayi ?arfin halin tambaya, gyaWa mishi kai kawai tayi bata ce komai ba, sake buWe ?ofar akayi Big Daddy ya shigo Daddynta na biye da shi a baya, ri?o hannunta big Daddy yayi yana kallon fuskarta

 Are u okay? Shima ta gyaWa mishi kai hawaye na ciko idanunta kafin ta mi?awa Daddynta hannunta, ?arasawo yayi ya ri?e hannun nata yana mata murmushi

 Ull be fyn ta gyaWa masa kai shima, Fahad nake boiling from inside yace

 wallahi he ll pay for wannan abinda yayi, zai san ba kowa ake taSawa a tafi scot free ba

Daga haka ya juya ya bar Wakin, ita dai faWila tana zaune gefen gadon tana ri?e da hannun Na ima ta rasa ma me zata ce

Big daddy ya dubi Nasir yace

 ya ake ciki? Nasir ya sau?e ajiyar zuciya

 Nothing much, Ahmad ne yake handling issue Win so babu wata damuwa big Daddy ya gyaWa Kai kawai kafin ya juya shima ya nufi ?ofa, Nasir ya Wan kalli faWila kafin ya bi bayansa.

Sai a lokacin Daddyn Na ima yayi magana

 Who s the guy? Mami ta Wan kalleshi, ta Wauke kai

 He s her friend

 Friend? Friend ne zaiyi kidnapping Winta for what?, kullum na tambaya kuce min friend Winta ne, miye benefit Win friend Winta idan yayi kidnapping Winta? Tunda he wasnt asking for ransom

 Maybe i should ask you, tunda a newyork Win ta haWu da shi ba a nan ba, biyo ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login