Showing 135001 words to 138000 words out of 212729 words

Chapter 46 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3688

ya buWe kusan 2 minutes tace

 toh sai da safe sai a lokacin ya amsa mata wancan message Win nata da

 what ure supposed to know

 whats that? Ta masa reply,

 saurin me kike? Tomorrow is just few hours

 Allah ya kaimu, kuma ni dai ba abinda zan sani, in kuma har akwai to kaima xaka sani ne baisan sanda yayi dariya ba yace

 me zan sani?

 Ai baka faWa min naka ba nima bazan faWa maka nawa ba, kowa ya ri?e nasa

 hm okay. Kawai ya faWa tace

 sai da safe zan koma bacci .

 Okay, good night

 night sleep tight ta tura masa bata jira amsarsa ba ta kashe datar ta ta lumshe idanunta da addu ar bacci a bakinta.

Washegari ba a kai amarya ba sai yamma, bayan Ammi ta zaunar da ita da ahmad Win tare ta musu Nasiha sosai, dan ba ?aramin shiga ranta Na ima tayi ba, tun ganinta da ita a asibiti taji ta kwanta mata sai daga baya after an fara biki ta san ashe ita ce dai step daughter Win salma Win, but she didnt really mind yanzu dan sosai ta ga hankali uwa uba kunyar Na ima a kwanan da suka yi a gidan, ga ta ?aramar yarinya, in kuma ta tuno mahaifiyar yarinyar ma da suka haWu da ita bata yi kama da mai matsala ba ga kuma irin son da Shi uban gayyar taga yana mata tuni ta ja ta jikinta ta mata duk abinda ya kamata ta mata a rannan, sannan ta musu nasiha sosai da addu o i na zama lafiya da abokiyar zamanta da dai sauransu. Gifts ma kala kala aka bata a gidan from family members Winsa kafin a Wauke ta a jerin motocin kai amarya a kaita har gidanta wato tampatsetsen gidan Ahmad dake ikoyi.

Direct part Winta aka wuce da ita bayan addu o i aka buWe part Win nata tare da saka ta shiga da ?afar dama dan tun daga gida aka saka ta alwala, duk abinda suke yi Amira na tsaye a jikin window Winta tana kallonsu duk da bata ga fuskar amarya ba since a lulluSe take, zuciyarta take jin kamar zai fito ta bakinta, tana kallo har suka shige da amarya part Winta, a zuciyarta tunani take gwara ma da basu fara kawo mata ita part ba bare su bata amanarta dan Wallahi suna shigowa sai sunyi da na sani, bare ma tun safe ta gar?ame part Winta.

Ko bayan watsewar abokan ango da ?awayen Amarya, Amira na nan a tsaye still tana kallon compound Win kamar mayya, tana kallonsa har ya gama sallama da Nasir da shine last person da ya bar gidan bayan sun Wanyi magana mai Wan tsawo.

Ta zuba masa idanu tana kallonsa, wato duk kyau dinnan da ya zuba is for wata jaka wai Na ima ba ita ba, ta share idanunta tana kallon part Win Na iman tunda ta san can zaiyi amma ga mamakinta bayan wucewar Nasir gani tayi ya nufo part Winta straight ta dinga kallonsa har ya Sace ma ganinta can ta fara jin door bell, ta haWe rai ta bar jikin window Win ta koma bakin gado ta zauna, dama ta riga ta faWawa Mary to not open door for anyone, kusan minti 5 yana tsaye a ?ofarta yana danna door bell time to time ganin bata da niyyar buWewa ya ciro wayarsa a aljihu yayi dialing lambarta, tana kallon wayar ta ja tsaki ta kau da kanta, ya kirata har sau 2 amma ta?i Wauka, hakan ya sa ya juya ya nufi part Win Na ima, jin ya bar kira kuma ya bar danna bell Win ta mi?e da Sauri ta koma jikin window tana kallonsa har ya buWe ?ofar part Win Na ima ya shiga ya mayarda ?ofar ya kulle, wani irin tiriri da zuciyarta ke mata ji taka kamar zata kama da wuta. Kusan 15 minutes tana tsaye tana kallon ?ofar ?uri, kafin ta juya da Sauri ta nufi ?ofa ta sau?a ?asa tare da buWe ?ofar part Winta ta fito ta nufi part Win Na ima straight!


#Maimoon
09041426598


https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA (TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 51: His and hers forever

Yana shigowa ciki ya rufe ?ofar yana bin palourn thats very neat yana ta zuba ?amshi mai dadi da kallo, ajiyar zuciya ya sau?e a hankali ya ?arasa cikin palourn, ya zauna a kujera, sai kuma ya Waga kanshi ya kalli stairs, yanzu Na ima na nan a cikin gidan as his bride waiting for him in one of the rooms upstairs, mi?ewa yayi ya nufi saman.

Tana kwance akan gadon Wakin, ta dun?ule waje Waya ta naWe ?afafunta, har lokacin da kayan da aka kawota, har fuskarta a rufe yake kirif, ya Wan tsaya ya jingina da ?ofa yana kallonta, zuciyarsa tayi nauyi da ?aunarta, kafin a hankali ya shiga takawa zuwa cikin Wakin, zama yayi gefen bed Win ya kai hannu yana shirin yaye abin fuskarta dan bacci ne ma ya Wauke ta bayan ta sha kukanta ta ?oshi, yana taSa mayafin ta buWe idanunta da sauri ya yaye lafayar fuskarta yana kallon kyakkyawar fuskarta da babu make up Win komai sai natural glow Winta da zallar kyau nata, amma idanunta har sun Wan tasa na kuka, ta mi?e zaune a hankali a kan gadon tana kallonsa, kafin muryarta ?asa ?asa tana fidgeting yatsunta tace

 ina wuni  ya kai hannu ya lakace hancinta yana kallonta yace

 wa yace miki mata na bacci ta bar mijinta? Ta zumSura baki bata ce komai ba, murmushi yayi kawai ya mi?e daga saman gadon ya wuce toilet ta dinga kallonsa har ya shige kafin ta sau?a daga kan gadon a hankali tana kallon ?ofar toilet Win, to is this her room? Ko nasa? Bai jima sosai ba ya fito da rigar saman a hannunsa, sai yar ciki da wandonta kaWai ne a jikinsa ba hula a kansa and he look cuter ya rabb, ya ajiye kayan hannunsa a gefen bed yana sharce ruwan fuskarsa da alamu har alwala ya Wauro, yana kallonta yace

 go and perform ablution yana faWan haka ya zauna a gefen bed ya Wauko wayarsa yana dubawa, jikinta a sanyaye ta nufi toilet Win, sai da ta fara warware lafayar jikinta ta bar iya doguwar rigar cikin jikinta da yake nan cas da jikinta kafin ta kama ruwa tayi alwala ta fito daga bayan gidan a hankali tana kallonsa, yana ganin fitowarta ya mi?e tsaye ya hau kan daddumar da ya riga ya shimfiWa musu bayan shigarta toilet, bata ce masa komai ba ta dai tsaya tana kallonsa, ganin bata ?araso kan daddumar ba yace mata

 bismillah

 Ai babu hijab ta faWa a hankali, ya nuna mata lafayar hannunta ba tare da yace mata komai ba yana kallonta

 ban iya Waurawa ba kuma na riga na sunce juyawa taga yayi ya nufi ?ofa, God knows where ya samo sai gashi ya dawo da sabon hijab a ledansa ya mi?a mata, ta sa hannu ta karSa a hankali ta ciro a ledar ta saka a jikinta ya sau?a mata har ?asa ya mata kyau, komawa kan daddumar yayi ya tada sallah, ta ?arasa ta tsaya a bayansa.

Suna idar da sallah, ya gyara zamansa a dadduma ya tan?washe ?afafunsa yana kallonta, ita dai sunkuyar da kanta kawai tayi, ya Wanyi murmushi dan dai yau sai ya ?ure ?arshen kunyarta, bai ja da tsawo a tambayoyin da ya mata ba, ganin ta san lots of abubuwan da ya kamata a ce ta sani, kamar yadda manzon Allah ya koyar, ya sa hannu ya dafa kanta ya dinga karanto musu addu o i kala kala da har sai da taji jikinta yayi sanyi.

Bayan ya janye hannunsa yana kallonta yace

 are u hungry? Da sauri ta girgiza masa kai, murmushi yayi muryarsa ?asa ?asa yace

 u better eat! Daga haka ya mi?e ya nufi ?ofa ya fita, ta Waga idanunta ta bishi da kallo har ya sau?a ?asa kafin ta mi?e a hankali ta soma naWe daddumar ta mayar da su mazauninsu tana sake ?arema tampatsstsen Wakin kallo.

Ta koma gefen bed ta zauna ta naWe lafayarta shima, sannan ta janyo kayansa da ya ajiye a kan gadon ta hau naWewa. Tana cikin naWewa ya shigo Wakin hannunsa ri?e da cup Win yoghurt kaWai, ta Wan Sata rai, mi?a mata yayi cup Win yana kallon kayansa da ta ninke, ta sa hannunta da ya sha lalle ta amsa a hankali daga hannunsa ba don tana da niyyar sha ba, ya kwashe kayan da ta linke nata da nashi ya kai ya ajiye a sif, ya dawo ya zauna yana kallonta ganin bata da niyyar sha yace

 sha mana ta Wan ?a?alo masa murmushi kafin ta kai bakinta a hankali tana kallonsa, bai fi kurSa 2 tayi ba tace

 nikam ya isheni, i told u am not hungry mi?a mata hannu yayi alamun ta basa, ta mi?e da sauri daga kan gadon tace

 zan kai kitchen Win murmushi kawai yayi yana kallonta, ganin kamar so kawai take ta bar inda yake, ya gyaWa mata kai kawai letting her to take cup Win to the kitchen, ta nufi ?ofa da cup Win a hannunta ta buWe ?ofar ta fito, ya bi ?afafunta da ya sha lalle shima yayi azabar kyau da kallo har ta fita ta ja masa ?ofar.

Tsayawa tayi tana ?are ma corridor Win da akwai ?ofofi 3 a wajen Waya na kallon nata Waya kuma na center, ta nufi stairs tana tafiya a hankali kamar bata da laka ko don har da tsoro ne oho, ?aton palourn da ya ji komai na rayuwa ta tsaya tana kallo sosai ya tsaru yayi azababben kyau, ta wuce kitchen straight, ta buWe ?ofar babban kitchen Win, shima sai da ta gama ?are masa kallo kafin ta ?arasa ciki ta ajiye cup Win a kitchen island, ta Wan tsaya jim tana tunanin komawa sama, irin kallon kaWai da yake mata yau har Sargonta take jinshi, sai kuma ta sau?e ajiyar zuciya ta nufi ?ofa, a jingine a jikin bango ta gansa a palourn yana kallon kitchen Win, ta tsaya a jikin ?ofa tana kallonsa ganin biyota yayi, tashi yayi daga jikin bangon ya nufo ta, with his each step forward ita kuma tana komawa da nata backward, har ta koma cikin kitchen Win, dariyar da take basa ya haWiye ya dake fuskarsa ba yabo ba fallasa, ganin tana shirin saka shi zaga kitchen Win ya sa hannu ya ri?ota, tare da juyata ya jingina ta da bangon kitchen Win da kyau ya sa hannunshi a waist Winta yana kallon cikin idanunta wanda itama shi take kallo tana zazzare masa idanu,

 Miye ne kam? Ya tambaya muryarsa low and raw, da ya sending mata shivers down her spine.

Ta girgiza masa kai a hankali tana lumshe idanunta dan yadda ya matso da fuskarsa dab da tata har tana iya jiyo sau?ar numfashinsa, hancinsa na gogar nata, bazata iya kallon idanunsa ba dan intensity Win da ke cikin idanun is too much for her.

Pressing Winta yayi fully da bangon ya sa Wayan hannunsa thats free a gefen fuskarta,

 tsoron me kike? Ya faWa lips Winsa har yana brushing nata da hakan ke sa tana jin jikinta na vibrating, wani fitinannen ?amshin da take yi susuta masa lissafinsa kawai yake yi, this time ta gagara girgiza masa kai Winma, kuma ta gagara buWe idanunta, ji kawai tayi ya haWe bakinsu, yana mata wani masifaffen french kiss that stole her breath away, at the same time yana kai Wayan hannunshi bayan rigarta yana lalubawa sai ji tayi ya ja zip Win doguwar rigarta ?asa, ya Waura hannunsa a bare bayanta, lokaci Waya suka sau?e ajiyar zuciya a tare admist the kiss, ya Salle hook Win bra Win jikinta yana shigewa da ma?alewa a jikinta sosai kamar magnet, hannunsa kuma na cikin rigarta, jin baya samun yadda yake so a zafafe ya shiga ?o?arin sau?e rigar jikinta still kissing her dai dai lokacin door bell Win gidan ya fara ?ara ba ?a??autawa wanda har tsakiyar kansa ?arar ya sau?a ya dawo da shi hayyacinsa,  damn it! Ya faWa yana raba lips Winsa da nata, ya Waura goshinsa a nata ya lumshe idanunsa yana sauke ajiyar zuciya, sau?e hannunta da ke kan kafaWarsa tayi itama a hankali ta buWe idanunta tana kallon idanunsa dake lumshe, jin door bell Win ya?i ci ya?i cinyewa kuma ba ?a??autawa ake dannawa kamar za a tashi gidan ya sa ya janye jikinsa daga nata slowly yana zu?ar numfashi ya furzar a hankali,

 stay here! Ya faWa yana gyara zaman shirt ta gyaWa masa kai a hankali, tana kai hannu bayan rigarta ta ja sama wani tsinannen kunya na rufe ta,

 im coming ya sake faWa yana kallonta, ta kalleshi suka haWa idanu kafin ta Wauke kanta ta gyaWa masa kai, juyawa yayi ya fita a kitchen Win ya nufi door yana haWe rai sosai, ya tsaya a ?ofar saida ya gama daidaita natsuwarsa kafin ya Wanyi gyaran murya kaWan

 whos there? Ya tambaya, dakatawa Amira tayi da danna door bell Win, dan ta kusan kai mintinta ashirin a bakin ?ofar tana jin xuciyarta na tafarfasa haka kawai,koma dai miye ne wallahi bazata bari su ji daWin darennan ba&
sai da ya sake tambaya kafin tace

 Ni ce ya juya ya kalli Na ima da ta fito bakin kitchen Win ta tsaya kafin yace

 ke wa? Sake baki tayi tana kallon ?ofar ranta na wani tafarfasa jin bata amsa ba yace

 ya akayi toh?

 Idan ka buWe ?ofar ai zaka ji yadda akayi haWe rai Na ima tayi ta nufi sama, ya bita da kallo ganin yadda ta haWe rai kafin ya shafa kansa a hankali ya buWe ?ofar fuskarsa ba yabo ba fallasa yana kallon Amira dake tsaye a bakin ?ofar, ganin yadda ya tsaya bakin ?ofar babu hanyar da zata shiga palourn yasa ta rungume hannunta a ?irji tana kallonsa tace

 Naga missed calls Winka

wani kallo kawai yake mata bai ce komai ba, kallon da yake mata kaWai yasa ta ji a jikinta tabbass she interrupted something

 Kana ta kallona, miye ne to dama ka kira ka faWa min? Kuma saboda kana saurin shiga Wakin Amarya Albi ko sallama baka min ba naga yanzu darenma yayi, ko tara fa baiyi ba, kuma naga ana yima uwargida sallama, kuma zaka fara haWa mu ka mana nasiha ko ba haka ake ba?

 Me ya hanaki Wauka a sanda na kiraki

 Ina bayan gida ne lokacin ta faWa tana le?a cikin palourn.

 Okay to sai da safe well talk tomorrow

 Ah ah kawai&  gani kawai tayi ya mayarda ?ofar ya rufe, ta tsaya tana kallon ?ofar, har ta kai hannu zata cigaba da danna bell Win sai kawai kuka ya taso mata, tayi tayi ta daure ta kasa sai kawai ta juya da gudu ta nufi part Winta dan she really needs to cry.

Yana dawowa ya same ta a kwance akan gado ta bama ?ofar baya, murmushi yayi ya hauro gadon ya rungumeta ta baya ya Waura fuskarsa a wuyarta

 Baby.. ya faWa muryarsa very soft, zumSura baki tayi ta?i ta kulasa, hakan ya sa ya juyo da ita yana kallon fuskarta yace  ke ya faWa yana cupping fuskarta, ya Wanyi kissing lips Winta da ta zumSura lightly yana kallon face Winta yace

 How far? Bata san sanda tayi murmushi ba tana shirin sake juya masa baya, ya juyo da ita da kyau suna kallon face Winta yace

 was that jealousy? Ya faWa yana kissing kumatunta, ta sake pouting bata ce masa komai ba, kissing corner of her mouth yayi kafin ya sake haWe bakinsu wajen Waya, ya shiga kissing Winta sosai, this time slow yake binta tasting and claiming her, wani mugun son abinda yake yi yake ji har cikin ransa, this is a feeling da wallahi bai taSa ji ba, Ahmad kissing dinta yake sosai yana sauke numfashi a hankali da sounds din "urghhh da yake escaping daga bakinsa kamar wadda be taba jinsa a jikin mace ba ji yake kamar this is the first time yake son kasancewa da mace a rayuwarsa ashe haka mutum keji idan yana tareda macen da yake so..

Na'ima kam runtse idanunta tayi kunya kamar ze kasheta, zuciyarta babu abunda yake se bugawa da sauri,yadda yake kissing dinta Wallahi batasan time din ta saka hannunta a shoulder Winsa ba ta ri?e rigarsa ba in a very demanding way, abunda tayi yasa ahmad ya kara rudewa sosai? ya fara ?o?arin undressing Winta shima yana undressing kansa, tayi sauri ta rike hannunsa don sosai take jin tsoro, ta shiga girgiza masa kai, dakyar yayi breaking kisses dinsu amma still yana bata light kisses,nibbling da grazing lips dinsa a kan earlobe dinta, naima ji tayi zuciyarta na hauhawa sama har numfashinta na seizing sosai.

 Babyy& . Ya kira ta cikin wani irin naked voice da ya shaqe a wuyansa bata tabajin yayi magana da ita ba and right there it sends shivers down to her spine wani irin sensations takeji sosai? breath dinsu na gauraya yana bada wani atmosphere me wuyar kwatance yace

"Do you know ....how hard..it is to sit close to you and not lose myself in you?

"Na ima ya ?ara murmuring sunanta , his voice deep, almost trembling,

 being this close to you& it s harder than you know... yayi shiru se

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login