Showing 3001 words to 6000 words out of 212729 words

Chapter 2 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3639

kuma ya san ni? "? tayi mata typing tana haurawa saman gadonta bayan ta cire slippers din ?afafunta

"Ban gane he knows u ba? Who doesn't know u, ki na da shirme Na'ima =??"

" Ma, I wanted coming wlh I even begged Dad but kin san yanda yake, yace wai No, I wish during summer ne bikin then muna summer breaks maybe da zai barni =??"

"Don't worry during summer then sai kizo, Allah ya sa ya barki cause he's insecure gani yake kamar ba za ki koma ba, which da ina da daman Hakan da tuni wani zancen ake yi"

" Ma, I miss u" ta tura mata hawaye na? cika idonta cause she really misses her.? Kiranta ne ya shigo ta whatsapp call tayi picking tana murmushi, sun jima suna magana kafin su yi sallama, sai da ta tura mata pictures Winta? da tayi snapping 3 days back? a snow da school friend Winta? Linda kafin ta janyo pillow ta kwanta tana Jin kamar wani nauyi ya ragu a k'irjinta.

Hasken rana daya haske fuskarta yasa ta bud'e idanunta ta zuba ma window ido kafin da sauri ta wani dir?a? daga kan gadon da gudu ta ?arasa bayi, kwata kwata bata ji alarm dinta Yayi going off ba, rabonta da tayi Sallah late har ta manta, babu Wanda yake tashinta Sallah a gidan da kanta ta ma kanta wannan tarbiyyar ko dan yanda Mamie take yawan mata nasiha, bata tare da ita amma she's always there, unlike Dad da he's here amma ji take kamar baya nan, duk abinda take so yana mata, kuWi kuma bata bukatar tambayarsa, yet? bata san ya zata fasalta relationship Winta da Shi ba.

Bayan ta idar? da Sallah, bayi ta koma, tana kallon kanta a madubin bayin tana brush, wayarta ne Yayi ?ara ta fito da brush Win a bakinta ta Wauko wayar ta koma bayi, ganin ya yanke yasa tayi unlocking phone Win tana duba missed call d'in Linda, ajiye wayar tayi cigaba da brush, rinsing bakinta tayi? bayan ta gama ta tara ruwa a hanunta ta wanke fuskarta ta sa?ale brush Win tare da Waukan towel tana goge fuskarta, fitowa tayi ri?e da wayar, ta zauna kan kujeran gab?n dresser d'inta, whatsapp ta bude ganin Linda na online sai kawai ta tura? mata message

"Saw your missed call. What's up?>??"

"Hey! I was trying to ask if you have the notes from history class, I totally spaced out and missed a few things. =?,?"

"Hm okay,? will send them cheesehead =??"

"You're a lifesaver! I owe you one. =د?"

Ajiye wayar tayi, ta Mik'e ta wuce toilet bayan ta tura ma Linda abin da ta tambayeta.

8:30 ta sau?o ?asa dressed in hoodie da jeans, a zaune ta gansu suna breakfast ta ?araso ta ja kujera ta zauna

"Ina kwana Baba" ta faWa tana janyo plate ba tare da ta kalleshi ba,

"Gud morning Mummy" ta sake faWa tana serving kanta breakfast.

Sai da ya ajiye mug Win tea da yake sha da alama yau yana? cikin nishaWi, maybe he didn't drink yesterday

"Morning kid" ya faWa yana mi?ewa alamun ya gama breakfast Win , kallonshi ta Wan yi ta gefen ido, Yana sanye da light blue polo shirt tucked neatly, da farin baseball cap a kanshi, ko bai faWa ba tasan he's going for golf course kamar dai sauran weekends Wimshi.

?arasawa Yayi kusa da Mummy Yayi Kissing goshinta, itama Na'iman Yayi kishing kumatunta.

"Gobe akwai school koh?"

Ya faWa? yana barin wajen, gyaWa? kai kawai tayi bata ce komai ba, har taji ?aran? rufe ?ofarsa alamun ya fita a gidan, fitar motarsa? da taji ne yasa ta maida hankalinta kan abincinta tana ci a hankali, mutumin jiya ne ya faWo mata ta Kau da tunanin, tana kallon Mummy da ta haura sama, bata jima ba ta sau?o da car key a hannunta Tana? kallonta tace

"Baby, hope ull be fine on ur own" ta faWa tana ri?e da jacket Winta a hannunta,
kallonta kawai Na'ima ke yi kafin ta gyaWa mata kai kawai tana tura fork mai Wauke da waffles bakinta.

Tana kallonta har ta fita ta rufo ?ofar itama, ajiyar zuciya ta sau?e ta ?arasa breakfast Win? ta Wauraye few utensils Win ta wuce sama.


Maimoon#
09041426598
[8/14, 11:23 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA (TANGLED HEART)

YOTA


Chapter 3: the start of something good

Kasancewar yau Monday, sai bata koma bacci ba tun da ta yi asuba ta koma gadonta tana strolling through social media, hasken da taga gari ya fara yi ta window Winta da tayi hanging binds Win yasa ta juyar da kanta ta Kalli agogo, wayar ta ajiye ta mi?e, sanyin safiyar yana ratsata ta wuce bayi.

Bata jima ba ta fito Waure da towel, ta ?arasa wardrobe Winta ta buWe tana kallon ciki, uniform Winta ta zaro cike da sanyin jiki ta ajiye shi gefen gado kafin ta ?arasa dresser Winta, bata jima ba ta gama shafe shafen da zatayi ta gyara gashinta ta dawo bakin gadon ta tsaya tana kallon navy- blue blazer Winta da silver crest wanda aka rubuta tambarin sunan makarantansu  St.Emery's Academy,Boston,MA a jikinsa.

Farar rigar ta fara Wauka ta saka a Wan ?aramin jikinta wanda bai yi kama da ta m
Kai 17 Win bama sai tsawo da take da Shi tayi butttoning, kafin ta Waura blazer Win da ke kama da suit, gray skirt Win ta saka tana sa hannu ta sake smoothening Winsa, tie Winta ta Wauka mai layi- layin navy and silver ta saka shi a ?ar?ashin collar Win rigarta, ta sunkuya ta saka fararen socks Winta kafin ta zauna a gaban madubi ta yane kanta da veil ba?i.

?arasawa inda takalmanta suke tayi ta zaro loafers Winta da suke kyalli ta zauna a gefen gado ta saka su, backpack Winta ta rataya a shoulder Winta guda Waya ta fito daga Wakinta, sauri sauri ta wuce downstairs, kamar ko wace Monday a table Win ta same su har sun fara karyawa, tana ?arasowa wajen tace

"Morning"

Wayar da yake taSawa ya dakatar ya Wago ya kalleta, fuskarsa babu yabo babu fallasa yace

"Morning, har kin shirya?"

Sai da ta ja kujera ta zauna bayan ta ajiye jakanta a wani kujeran daban kafin ta gyaWa masa kai tana Waukan cup dan haWa ma kanta shayi, the table was then quite kowa ya maida hankali kan cin abincin da ke gabansa, Mummy ce tayi breaking silence Win ta hanyar ajiye cup Win hannunta tana kallon Na'ima tace

" Baby i heard there's fundraiser a school Winku this Friday, for the senior classes, hope ure going to participate dan banji kince komai akai ba u didn't even mention it to me nor ur dad"

Dakatawa da tauna toast Win da ke bakinta tayi tana kallon Mummy kafin ta Wan kalli Dad, cup Winta ta Wauka ta kurSi shayin da Ke ciki bata ce komai ba.

Kallonta Dad Yayi kafin ya maida kallonsa ga Mummy "a fundraiser for prom tickets?"

"Yeah, yana da kyau tayi participating she's in her final grade, kuma it's for the seniors"

Da sauri Na'ima ta ajiye cup Win tana ?ir?iro murmushi ta gyaWa kanta

"Eh dama zanje, it's not a big deal"

"Meyasa baki faWa min ba tun da farko?" Ya tambaya ya na zuba mata idanunsa da suke nan sak nata.

Kafin tayi magana Mummy ta rigata

" Maybe it slipped her mind, kin manta ne koh?" Tayi tambayan tana kallonta

Da sauri ta gyaWa Kai, Wauke kansa yayi ya mayar kan wayarsa

" u better focus on important things like ur grade!"

"In sha Allah" ta faWa tana sau?e kanta ?asa

Har suka ?arasa breakfast Win ba wanda ya sake magana, Mummy ce ta fara barin table Win, ya Wago ya dube ta yace

"Kina bu?atan wani abune?"

Girgiza masa kai tayi, ya mi?e shima

"Okay if u do let me know, study hard and stay out of trouble" ya faWa yana barin table Win shima.

Jakarta ta Wauka bayan ta Wau packed lunch Winta ta saka a jakan, itama ta nufi ?ofar fita a gidan tana Waura jacket Winta saboda sanyi, sai da ta fita ta janyo ?ofar ta rufe kafin ta kalli street Win nasu, a hankali ta soma tafiya, ta kalli agogon hannunta she's not late kamar dai ko yaushe.

Bus na tsayawa S.t Emery's Academy, ta sau?o tana kallon sauran students Win da duk Irin kayanta suke sanye da Shi , makarantan look like ?aramin university than high school.

Yadda students suke wucewa kowa da Wan uwan tafiyarsa wasu na dariya wasu na hira abinsu ta bi da kallo, kamar ko yaushe ita kaWai take tafiyarta ba kuma dan rashin masu son kawance da ita ba, sai don ita ce bata taba sake wa har tayi kawayen.

"Nima"

ko bata juya ba tasan mai kiranta, dakatawa tayi har ta Iso ta, Linda, ita kaWai ce ta nace mata take ?o?arin ganin kullum sun zama friends bata damu da shareta da Na'iman Ke yi sometimes ba, yarinyar wani Nigerian professor ne, akwai ta raha da barkwanci.

"U didn't reply my text yesterday night"

"I was asleep"

"Uh-uh" Linda ta faWa tana mata wani kallo da yasa tayi murmushi suna cigaba da jerawa tare har suka shiga class.

Ana fita lunch inda ta saba zama nan ta tafi ta zauna, ta ciro wani littafi da take karantawa ya ajiye saman table, box Win packed meal Winta ta ciro ta ajiye ta soma cin abincin tana kallon yadda sauran suke cin abincinsu in groups suna hira da dariya.

Rufe box Win tayi ta buWe jakarta ta Ciro book da Pencil, sunkuyar da kanta tayi ta fara zane perfectly.

Fuskarsa bai fito sosai a zanen ba amma yanda zanen ya fita, da bridge Win, yanayin tsayuwarsa, a hankali ta zubawa zanen idanunta, mutumin rannan.


Ahmad Yarwa's Residence
No. 10 Yewande Crescent, Ikoyi, Lagos, Nigeria.

Hasken fitowar rana ce ta haske dogayen bishiyun da suke zagaye da babban glass Mansion Win wanda hasken ranan ya ratsa har cikin babban living room Winnasa, a tsaye yake a gaban makeken glass Win Yana kallon waje hannunsa d'aya a cikin dark Gucci jogger pants dake jikinsa, Wanda yabi dogon figure d'inshi, tambarin Gucci dake jikin dogon wandonnasa ya k'ara wani modern flair to the look not as casual as he wanted to look, fitted balanciaga hoodie ne a jikinsa charcoal grey colour, taushin cotton d'in making him feel comfortable yet sophisticated.
K'afafunsa sanye cikin sandals na Hermes Izmir.

Faint knock d'in da akayi a bakin k'ofa sau biyu, ya sa Shi juyowa Yana barin jikin glass d'in ya zauna a gefen gado Yana bada izinin shigowa, da sallama ta shigo d'akin sanye cikin silk robe da yabi jikinta ya mata matuk'ar kyau, fuskarta d'auke da murmushi, d'ankwalin silk d'in a d'aure a kanta Yana bayyana gaban gashinta da Ke kwance gwanin sha'awa, idanunshi ya zuba mata har ta mayarda k'ofar ta rufe ta k'araso gefen gadon ta zauna dab da Shi.

"Good Morning albi"

ta fada tana Kai hannu ta Shafa fyn beard d'inshi, lazy hazel eyes d'inshi ya zuba mata

"Coffee's ready"

ta fad'a tana mik'ewa ganin Irin kallon da yake binta da Shi, ta juya da niyyar fita ya sa hannu ya rik'o hannunta ya juyo da ita tare da zaunar da ita a tsakiyan k'afafunshi, Muryarsa cike da laziness yace

"Come here....

ya fad'a yana d'aura fuskarsa a gefen wuyanta hannunshi d'aya na kan cikinta da Ke nan flat kamar bata taba haihuwa ba, d'ago kanshi tayi da hannu biyu ta tallafe fuskartasa tana marairaicewa, yadda tayi da fuskarta yasa Yayi dariya Yana mik'ewa tsaye tare da ita.

Hannunshi ya sa ya sark'e a cikin nata a hankali take biye da Shi har suka fito falon Shi da Ke saman, ya k'arasa kujera ya zauna itama zama tayi a gefensa wani Irin sonsa da k'aunarsa ?a sake huda jininta, coffee d'in ya d'auka ya Kai baki ya kurb'a ya juyo ya kalleta ganin yadda ta kafe Shi da ido ya d'aga mata gira alamun "what?" da hannu ta masa alama da "I just love you so much"

murmushi Yayi ya cigaba da Shan coffee d'in, door bell d'in da aka danna ya sata kallon k'ofa sai kuma ta mik'e bai ce mata komai ba har ta fita, komawa Yayi ya kishingid'a ya lumshe idanunsa, bata jima ba ta dawo da package mai kyau a hannunta a ajiye a kan table ta dawo kujeran ta zauna tana danna wayarta

"Gardener d'innanne ya kawo plants d'in da kayi order for the backyard"

"Uhm"

sai kuma ya d'an zauna da kyau

" I want to make the garden even more beautiful, so that Ke da Saif zaku fi Jin dad'insa, kuma we can all relax there"

ya fad'a yana kallonta kanshi relaxed a kan kujeran.

Kallonshi kawai take yi babu ko kyaftawa

"did u know that ure the best husband ? and I love you so much"

ta fad'a tana matsowa ta kwantar da kanta a k'irjinshi

K'asa k'asa yace

"well, now I know, where's saif?"

"Downstairs?"

"Woman u aren't even sure"

ya fad'a yana mik'ewa tsaye, k'ofa ya nufa tabi Shi da kallo, ta yaya zata fasalta Ahmad a cikin rayuwarta? Mutum d'aya da take jin bazata tab'a iya had'a son Shi da kowa ba Kai hatta iyayenta, mutumin da bazata iya sharing d'insa da kowa ba, gwara mata mutuwarta akan hakan.

Tsaye Yayi a falon ganin bai ganshi ba ya sa shi k'arasawa wani dak'i da a gaban d'akin clearly aka rubuta SAIF's kingdom, bud'e k'ofan Yayi without making a sound, a nan ya hangoshi lost a cikin abinda yake yi, babu abinda babu a d'akin, a gefe d'aya shelf ne a cike da books, ga kuma slide, sai wani babban digital screen ?a drawing, prayer area d'inshi da small prayer mat a wajen harda wurin ajiye Qur'an d'inshi da sauran storybooks d'inshi, manyan toy cars d'inshi, chalk board mai kyau a gefe da "hero " a rubuce a jiki da farin alli, Furnitures d'in cikin d'akin duk customized da sunansa "Saif AY" a jikinsu. Tiptoeing Yayi without making a single sound ya k'araso tare da saka hannuwashi ya d'aga Shi sama daga kan slide d'in da yake wasa akai. Sama Yayi da Shi Yana masa chakulkuli Wanda ya sa Shi kyalkyalewa da dariya kamar zai shid'e Yana wuntsula k'afafunsa shima dariyar yake yi kafin ya sauk'e sa a kan fyn bed d'insa

"Shh"

yace Yana d'aura yatsunsa akan lips d'in yaron da yake nan moist da yawun dake lips d'insa

"How's my champion today huhn?"

Ya fad'a Yana gyara masa zaman clean white shirt d'insa,

"Papa put me down"

ya fad'a Yana wuntsula k'afafunsa da Ke sanye da snickers farare dai-dai da k'afafunsa, beige short d'in dake jikinsa da bai sauk'a Sosai ba yasa ana iya ganin kananun farare tass d'in k'afafunsa.

Sauk'esa Yayi Yana kallonsa ya tsaya a gabansa, Saif na kallon babannasa yace

"do I look like a big man papa?"

Amira da Ke tsaye daga bakin k'ofa tace

" u look like photocopy d'in babanka"

duk juya wa suka yi suna kallonta ta k'araso cikin d'akin.

"Sai dai ni da nake 4 years ban Kai haka kyau ba"

ya fad'a Yana gyara masa gashinsa. Dariya Amira tayi tana Kallonsu cike so da so k'auna mara surki

"Did you dress ur self" ya sake fad'a yana d'age giranshi Yana kallon saif d'in

" Nace ma Mary ta saka min shirt Irin wanda Papa ya sa a London shine ta saka min wanann"

ya fad'a yana nuna shirt d'in

"Uhm I see"

ya fad'a yana mik'ewa ya d'aga Shi ya d'aura Shi a kafad'anshi suka fice a d'akin, da ido ta bisu murmushinta ya gagara b'uya, a duk lokacin da Ahmad yake gida farincikinta kasa b'uya yake, shiyasa all his business trips suke matuk'ar damunta.


#maimoon
09041426598
[8/14, 11:23 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA (TANGLED HEARTS)

YOTA

Chapter 4: Shadows and the second meeting

K'arfe uku da rabi dai-dai k'ararrawan tashi a school ya kad'a, Na'ima ce k'arshen fita a ajin goye da backpack d'inta da Ke cike da littafan da ba lallai ta karantasu Yau ba, sai da ta Fito harabar kafin ta Ciro wayarta da Ke cikin jakanta, out of habit ta duba kamar dai kullum babu wanda ya kirata sai Mummy da ta mata 1 missed call, kashe wayar tayi ta mayar jaka, ta d'an kalli parking lot d'in da Ke cike da tsadaddun private cars dan d'aukan yaran gata, William ta hango ya zo d'aukanta Yana tsaye Yana kallon harabar, tasan ita yake nema ko inda yake bata nufa ba sai ma canza hanyarta da tayi kamar ko Wace rana, she prefer trekking tunda ba wai wani nisa ne daga st Emery's zuwa gidannasu ba, har yanzu garin sanyi k'alau kamar dai ba rana ba, a hankali ta cigaba da tafiyarta har ta fita daga makarantar gabad'aya ta kama hanyar gida, 2 streets away ta ja ta tsaya da mamaki tana kallonsa sai kuma ta cigaba da tafiya a hankali kamar bata gansa ba , Yana tsaye jikin wani brick wall a k'ofar wani gida Yana danna wayarsa, Yayi crossing legs d'insa, daga dukkan alamu daga gidan ya fito, Yana sanye da hoodie grey colour da farar shirt ta ciki, looking as simple and handsome as ever.

Har ta wuce Shi bai d'ago ba har sai da ta Kai k'arshen layin kafin ta d'ago ta sake kallonsa ganin kamar zai d'ago tayi saurin juyawa ta cigaba da tafiya gabanta ?a fad'uwa

" is that his house?"

Ta tambayi kanta, murmushi kawai tayi tana jin nishad'i a lokaci d'aya har ta iso gida, wani zuciyar na mata fad'an meyasa bata masa magana ba, ko da ta Iso gidan ganin motar da William yaje d'auko ta da Shi a parking space alaman har ya dawo Kenan ya sata jan k'aramin tsaki ta k'arasa k'ofar falon ta bud'e ta shiga.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login