Showing 33001 words to 36000 words out of 212729 words

Chapter 12 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3646

ai da ke da FaWilar, saura kuje can kuyita shashanci tunda babu mai tsawatar muku, dan Allah Na ima ki mayar da hankalinki kiyi abinda ya kaiki kinji tashi tayi tazo ta bayan Mami ta sa?ala hannunta a wuyanta  just say Ill miss u Na ima  Mami ta harareta  make sure duk hutu zaki zo nan ta gyaWa kai tana dariya  promise


#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:26 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA(TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 16: Twice in one lifetime

Amira na kwance a kan kujera daga cikin palourn tana danna wayarta ta Waga kanta ta saci kallon Ahmad dake kishingide a akan kujera opposite her reading through his tablet, Ga Saif kwance a gefensa yana kallon cartoon wanda Ahmad Win ya rage masa muryar har ?arshe.

Maida kanta tayi kan wayarta tana karanta sa?on Nuwaira da ya shigo

 Ni dama ba nace miki na lokaci bane kika bi kika Waga hankalinki kamar wanda kika yi sata ko wani abu

Sai da ta sake satan kallonsa kafin ta shiga typing mata reply  wallahi Nuwa ban taSa sanin haka Ahmad ke so na ba sai jiyannan, kinsan ina cewa yayi ha?uri fa shikenan kawai ya bar maganar, kuma na Wauka xuwa da mukayi muka Wauko Saif ma zai yi bala i amma kinga baiyi ba immediately Nuwaira tayi viewing sa?on kamar dai tana cikin chat Win nata ne

 To dama me nace miki? Idan kina so ya dinga biye miki haka to dole sai kin zama kema jan wuya idan yace gabar kiyi kudu sai kiga ya biyo ki kudun

Amira ta tura mata emoji Win dariya  aikam na tabbatar yanxu, ke har ha?uri fa ya bani kuma aka bani kulawa yadda ya kamata, ke nuwa ina son mijina

 Mtsw kulawar me ya baki?

 Kema ai kin sani, ba na faWa miki yadda mukayi da shi ba jiya da dare, ke ashe yayi kewata sosai pretending kawai yake yi

Nuwaira ta turo mata emoji Win dariya  haka kika ce min dai, to dama ai ke bata wasa bace Amii banda ma kin mayar da kanki wata bi ta can, yanzu dai shi yana ina ne?

Sai da Amira ta Waga kai ta kalleshi kaWan kafin ta gyara kwanciyarta akan kujera  ga shi nan kusa da ni, amma zuwa anjima zaije Abuja meeting, gobe zai dawo da safe, haka dai yace min

 Ah lallai, meyasa bazai je da ke ba toh?

 Gobe fa zai dawo Nuwa

 tab ni dai ba ruwana, kinsan big babes Win dake Abuja kuwa ke dai kiyi a hankali

Nan da nan mood Win Amira ya canza tayi shiru batayi reply ba tana kallon Ahmad, tun daga gashinsa dake nan so fyn har ?afarsa ta bishi da kallo, ta dawo da idanunta face Winsa zuwa muscles Winsa kawai babu abinda take imagining sai what if da gaske abinda Nuwaira ke faWa mata hakane kuma ai zai iya yiwuwa fa

Jin wayarta na ringing tayi saurin silencing kiran tun kafin wayarta yayi announcing sunan Nuwaira ta shiga uku, ya Wago kanshi daga tablet Win ya kalleta, Murmushi ta masa ba tare da ya mayar mata ba ya mayarda kansa kan abinda yake yi.

Ta mi?e a hankali tana Waga wayar ta kai kunne  Hello Mummy.. ta faWa tana nufar bedroom Winta, da gefen ido ya bita da kallo sai kuma ya girgiza kai ya mayar da kansa abinda yake yi

 Ke ya zaki kirani bayan nace miki yana kusa da ni?
Amira ta faWa tana kulle ?ofar Wakinta

 Shine zaki wani ce min mummy?

 Okay so kike ya gane kece bayan ya ce min baya son mu amalata da ke?

Wani dogon tsaki Nuwaira ta ja  saboda gani Sarauniya ko guba ai dole yace ki bar kulani, shi ya ma isa ya rabani da ke sai kace ba tare ya ganmu ba

Amira ta Wanyi dariya  bai isa ba kam

Nuwaira tace  ah toh, yauwa kina faWamin kika ce me ya faru jiya da daddare

Amira ta tuntsire da dariya  akwai ki da son jin labarin other room

Nuwaira na dariya tace  eh naji ni dai faWamin dan Allah me ya miki kika ce& 

_______

Duk wani shiri da ya kamata Ammi da Big Daddy su mata sun mata na tafiya Lagos, wanda FaWila tafi kowa zumuWin zuwan Na iman Lagos, lots of shopping sun sha shi da Fahad kusan kullum sai sun fita.

 Mami flats Winnan in tafi da black one Win ko nude?

 Mami dake taya ta ninke kaya tace  ki tafi da duka gyaWa kai tayi ta ajiye takalman tana kallon Mami

 Im nervous ta faWa tana murza hannunta, Mami ta ajiye rigar da ta linke mata  meyasa? Ke da kika flying oceans ke kaWai sai dan Fahad bazai samu kaiki ba sai ki ce ure nervous, ba komai lafiya zaki je abinki

GyaWa kai tayi tana cigaba da haWa kayan, amma deep down tana jinta daban kamar dai wanann tafiyar ba iya makaranta ce zata je ba kamar tafiya zatayi da yafi haka muhimmanci.

A Waya Sangaren na zuciyarta kuma tunanin sadiq takeyi wanda sosai tayi mamakin rashin nemanta da yayi kuma itama ta gagara samunsa both a waya da social media handles Winsa abin ya fara damunta zuwa yanzu, tun da ta dawo Ninja baifi sau biyu suka yi magana da shi.

 Ki tabbatar kin saka wayarki dai a charge kuma u should park ur chargers kafin goben

Muryar Mami ya dawo da ita daga tunanin da take, rigar hannunta da take ta juyawa ta naWe ta saka acikin suitcase Winta tana gyaWa ma Mami kai  toh Mami

Mami na kallonta ganin kamar da abinda ke damunta tace  akwai wani abinne? Ko bakya son tafiyar ne? Saurin girgiza kai tayi  Ah ah fa babu komai Mami
 Okay bazaki iya faWa min damuwarki ba kenan? Mami ta faWa tana jera mata jackets Winta  babu komai da gaske Mami, im just a litle bit worried ne na saba da ke da nan gidan yanzu xan koma sabon waje its not a big deal Allah Shiru kawai Mami tayi ba dan ta yarda ba ta share maganar suka cigaba da abinda suke yi dan gobe jirginta na ?arfe 11:30 ne zuwa Lagos, kasancewar ita kaWai zata yi tafiyar yanzu banda fahad da abu ya taso masa mai muhimmanci yasa Mami take ganin kamar shine dalilin shiru shirun nata duk da ta saba da tafiya ita kaWai, da har tace ta jira Fahad Win ya gama abinda yake yi sai suje amma faWila sam ta?i, tace ai ita da Nasir zasu iya yin komai ba dole sai da Fahad ba.

Mi?ewa Ammi tayi Na ima ta Waga kai tana kallonta  ki tabbatar baki manta komai ba, idan kin gama haWa kayan ki mayarda su aryan Wakinsu tunda basu jima da baccin ba, nasan ba nisa sukayi ba ina taSa su zasu ishe mu da darennan im not ready for that yanzunnan kaina ma ciwo yake yi ta faWa tana kallon su aryan dake bacci akan gadon Naiman, itama kallonsu tayi

 Ki barsu su kwana anan kawai tunda sun riga sunyi bacci, besides sai sunyi watanni yanzu basu ganni ba

 Ai zasu sha rigima kam, hmm Mami ta faWa tana nufar ?ofa

 Kar dai ki Manta ki saka wayarki a charge ba sai gobe kiyita kame kame ba

 In sha Allah Mami, kar ki manta ki sha magani gyaWa kai kawai Mami tayi ta ja mata ?ofar.

Mami na fita ta mi?e daga gaban kayan ta Wauko wayarta, chats dinta da sadiq ta duba har yanzu bai hau online ba kusan sati Waya kenan ta sau?e ajiyar zuciya ta ajiye wayar

Sauri sauri ta ?arasa haWa kayan da sun kusa gamawa dama da Mami, ta ?arasa bakin gado ta zauna tana kallonsu aryan, takalman ?afafunta masu taushi na bedroom ta cire ta haura saman gadon ta sa hannu ta gyara ma Aryan da Fauza kwanciyarsu kafin ta zare band Win da ta Waure gashinta ta ri?e da lips Winta ta saka hannayenta ta sake tattare uban gashin ta waje guda ta sa hannu ta cire band Win daga bakinta ta kame gashinnata duka kafin ta saka hula a kanta, sau?a tayi daga gadon ta wuce toilet bata jima sosai ba ta fito tana gyara wandon bacci mai taushi na jikinta ta ?arasa kan gadon ta hau ta kwanta tana karanto addu ar bacci ta shafa a jikinta da jikinsu aryan har ta lumshe idanunta sai kuma ta buWe da Sauri, wayarta dake gefen gadon ta Wauka ta jona a charge ta juya kwanciyarta tana kallon ?annen nata da sunyi nisa a baccinsu. Haka kawai ta samu kanta da kasa bacci abubuwa daban daban na yawo mata akai amma wanda yafi damunta shine rashin samun sadiq a waya kwata kwata.

Da ?yar ta samu bacci ya Wauke ta, washegari tun da tayi asuba ta koma bacci jin kanta na ciwo, dama aryan da Fauza tun asuba suka gudu Wakin Mami, ?arfe 9 Mami ta tashe ta tayi wanka ta shirya sharp cikin clean white long sleeved shirt da sakakken jeans da ya mata kyau sosai, simple gold bracelet ta saka a wrist Winta da agogo da zobunansa kafin ta yane kanta da jersy veil tayi pinning Winsa da clips, fuskarta looking fresh sai glowing yake yi naturally, man baki kaWai ta saka a lips Winta amma sai yayi kamar ta saka pink lipstick ne, da ?yar Mami ta saka mata kwalli wanda ya sauya idanunta gabaWaya ya saka haskensu sake fitowa, ta sunkuya ta saka snickers a ?afafunta kafin ta sau?o da suitcase Winta ?asa tana rataye da designer tote bag a kafaWarta, Mami dake bayanta tace  kici abinci kafinnnan Sata rai tayi zatayi magani Mami ta sa hannu tayi zipping bakinta alamun no buts, da ?yar ta sha tea rabin cup da just 1 slice na bread, zuwa 10:30 Mami ta kaita Airport da kanta tare da su Aryan da ke ta hayaniyarsu a bayan motar.

Naima ta ?arasa zuwa boarding lane Win business class Win da wayarta da ticket Winta a hannu Waya,tote bag Winta a rataye a kafaWarta na Wayan hannun, ta cire shades Win idanunta ta mayar saman kanta sassayen ?amshinta da sai ka matso dab da ita zaka iya ji yana tashi a hankali.

Ko da ta shiga jirgin Seat 4A kusa da window shine nata, ta ?arasa kujeran a hankali ta zauna tana tunanin sabon rayuwarta da zata fara a lagos

Jinginar da kanta tayi ta tana kallon window sai kuma ta lumshe idanun tana jin wani irin yanayi a tattare da ita, har ya zauna kujeran next to her 4B bata ma sani ba, sai da aka fara announcing saka seat belt kafin ta buWe idanunta a hankalin ta gyaran zamanta da niyyar saka seatbelt Win, kallo Waya ya mata ya gane ta, ya Wauke kansa yana ?arasa saka seatbelt Winsa, like of all seats na cikin jirginnan he sat besides this girl? Meyasa yake ta haWuwa da ita frequently? Ita dai ta gama saka seatbelt Winta ta koma ta jinginar da kanta, sake kallonta yayi is like bacci ma take ya jinginar da kansa ya lumshe idanunsa.

Har jirgin ya tashi idanunta na lumshe, basu jima sosai da tashi ba wata attendant ta ?araso wajensu da tray guda biyu sai da ta gaishe su kafin ta ajiye tray Waya a gaban Ahmad dake Wauke da cup of black tea,fruit cup, da croissant, ta juya tana kallon Na ima da ta buWe idanunta tana kallonta jin tana magana, ta ?arasa da niyyar ajiyewa Naima nata, murmushi Na ima tayi ta mi?a hannu da niyyar karSa tana furta  thank you a hankali, bata san ya akayi ba hannunta yayi tripping ta Wan buge cup na black tea Win cup Win yayi kamar zai faWi amma sai bai faWi ba sai dai shayin ciki ya Wan splashing few drops a fari ?al Win rigar jikinsa.
Shiru yayi yana kallonta Na ima ta zaro idanunta ganin yanda ya Wan Sata masa rigarsa though its not too much amma its obvious,  oh my God, im so sorry ta faWa a hankali tana ?o?arin Waukan napkin daga tray Win, attendant Win ta mi?a mata ta amsa tana kallonsa ta kai napkin Win da niyyar goge masa, Wauke hannunsa yayi tun kafin ma ta Waura napkin Win  its okay ya faWa a dake da yasa ta tsaya da Napkin Win a hannunta tana kallonsa, yadda ya faWa Win bai yi kama da its really okay Win ba, ta kasa daina kallonsa, kallo take masa irinna na sanka a wani waje amma na kasa tunawa, Wayan hannunsa ya kai ya Wau wani napkin Win a hankali ya hau goge inda ya Saci a shirt Win nasa.

A hankali ta mayar da na hannunta ta ajiye, bayan few seconds ta sake kallonsa ganin har sannan goge rigar yake yi yasa tace  dan Allah kayi hakuri, am really very sorry Wan kallonta yayi amma baice komai ba, itama sai kawai tayi shiru, ya ajiye napkin Win ya zare seat belt Winsa ya mi?e tsaye, zatayi magana ya kalleta a hankali yace  save it, kullum ne kike mistake sannan kice sorry? Its ur hubby kiyi abu sannan ki dawo ki bada hakuri, i can see that daga haka ya juya ya nufi restroom da hannunsa Waya a aljihu, attendant Win ta matsa gefe da sauri har ya wuce, ita dai Na ima ta mayarda kanta ta jinginar tana ri?e da tray Win,  kullum take laifi tace ayi ha?uri kamar ya? Saurin buWe idanunta tayi tuno inda ta san fuskarsa da tayi, tabbass shine wanda ta ture a Airport rannan ikon Allah, shi kuma kullum a filin jirgi suke haWuwa kuma kullum suka haWu sai ta masa laifi, bata san sanda ta Wanyi murmushi ba tuno abinda yace mata rannan wai she should behave like shes in public, gashi yau ma kuma ta sake wani laifin, no wonder he couldnt talk for a moment.

Tana ganin yana dawowa ta rufe fuskarta da gyalenta, shima bai kulata ba ya zauna a kujerarsa kamar bai san da zamanta ba. Ko kallon direction Winta bai sake yi ba har jirginsu ya sau?a a Lagos.

Tana kallonsa ta gefen ido har yayi unbuckling seatbelt Winsa ya mi?e ya Wau briefcase Winsa yabi bayan ?yan sau?a a jirgin, itama mi?ewa tayi tana shaqan ?amshinsa da ya bar mata mai azabar daWi ta rataya jakarta ta bi bayansa.


A arrival hall driver Nasir dake jiranta da sign mai rubuce da sunanta a jiki yana ganin ta nufosa ya ?araso da sauri yana amsar jakarta,  sannu da zuwa hajiaa, small madam, Madam faWila dey wait for u for house

 Thank you ta faWa a hankali tana murmushi

Ya buWe mata bayan motar ta shiga ya rufe motar ya zaga ya shiga mazaunin driver ya tada motar suka bar Airport Win.


#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:26 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA (TANGLED HEART)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah


Chapter 17: The Lagos chapter

Hankalinta ta mayar window tana kallon the beautiful city of Lagos har suka iso gidan FaWila dake lekki phase 1, Mai gadi ya buWe musu makeken gate Win, driver ya shigar da motar zuwa parking space, yana gama parking kafin ya sau?o ma ta buWe ta sau?o a motar tana ?are ma gidan kallo, it seemed different dan lokacin da suka kawo ta kwata kwata bata yima gidan nutsattsen kallo irin wannan ba, ta Wan sunkuya cikin motar ta Wauko jakarta, dai dai lokacin ta jiyo muryar FaWila

 Na imaaa juyawa tayi taga FaWila ce ta buWe ?ofar Main palour Win gidan tana sanye da flowy abaya da Wankwalin abayan Waure akanta kamar scarve, da gudu ta ?arasa wajenta suka haWu midway suka rungume juna, faWila na Wan jijjigata tace  welcome to Lagos sweetheart, my baby girl has finally arrived

Itama dariya kawai take yi, FaWila ta kama hannunta suka nufi cikin gidan, kana ganinta kasan tana cikin matu?ar farinciki, dan ba kaWan ba tayi kewar gida da dangi kwata kwata bata ganin kowa sai on video calls, ba yadda bata yi da Yusrah tazo ba amma ta?i zuwa wai school kuma ta tabbata harda yaya Fahad a masu hana Yusrah zuwa, Naseer dake sau?owa daga matakala yana murmushi yace  sannu da zuwa Na ima, an gama ja mana rai Win an taho? Na ima ta Wan yi Wariya  ina wuni?  Lafiya lau ya hanya? Ya faWa yana zama akan kujera a palourn  Alhamdulillah ta faWa tana ri?e jakar dake kafaWarta  To sannu da zuwa Na ima jan hannunta faWila tayi  muje kiyi wanka ki zo kici abinci, am so happy wlh bin bayanta tayi, wani haWaWWen bedroom ta kaita a nan palorn ?asan mai matu?ar kyau, babu abinda babu a ciki, tana kallonta tace kiyi wanka bari na shirya miki abinci. Fitowa tayi ta barta a Wakin ta dawo palour, Naseer da ke zaune ya mi?e yana kallonta  Babe bari naje, daga can i m meeting Ahmad kinsan halinshi mutumin namu FaWila na dariya ta ?araso kusa da shi tana faWin  aikam, haka zaku yi ta zuwa kuna gulmarmu dan ni ban yarda da wannan hanging out Win naku ba hannunta ya kama yayi kissing a hankali yana Waukan makullin motarsa  kamar kin sani, aure muke shirin ?arawa tayi dariya  shi kam ai kasan pastor ne bai isa ya ?ara amarya ba in ba so yake yi Lagos ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login