Showing 24001 words to 27000 words out of 212729 words

Chapter 9 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3646

kaiki inda Wlh Ba Ahmad ba ko uban Ahmad ne zai dawo daga lahira dole ya bi Umarninki yayi just as u say, cause u deserve it kinyi ?arama namiji ya dinga ?unsa miki ba?in ciki kwata kwata ma shekararki nawa ko 29 Win fa baki cika ba amma sam kika ?i

Amira ta haWe rai  Ni nuwaira bana son irin maganar nan, kullum na faWa miki damuwata sai kin Wauko maganar nan, u dont need to remind me ai ba mantawa nayi ba nima, kuma Ahmad da kike magana, decision Wina na aurensa tun ina 24 years is the best decision of my life, hes never Bad, kawai ni na san tsinannun danginsa ne ke son shiga tsakanina da shi, kuma ai yana sona, sosai fa ba kaWan ba Nuwaira ni na sani, ni da Saif are his everything, kai ba zai ma iya rayuwa babu mu ba.

Nuwaira na mata wani kallo tace  Haka shi Ahmad Win yace miki?

 Ai ba sai ya faWa ba, ni na san mijina fiye da kowa, ni tunda nake da shi ma bai taSa ce min i love you ba, but dat doenst mean baya sona, shi kawai he have a better way of expressing his love ne not all this useless useless talks

Nuwaira ta galla mata harara  Mayya dariya suka saka gabaWayansu

 Yanxu bar musu yaron zaki yi kamar kina tsoronsu?

 Ke bai fa ce min ya bar yaron a can ba sai da ya tashi tafiya kuma ni wallahi ban lura ba, su sunma isa in bar musu Wana? Wallahi basu isa ba

 Ah toh dama ta ina ma zaki fara bari, yanzu yaushe zai dawo?

 Ni ban san masa ba maybe sai nan da sati biyu, ina ganin call Winsa Wazu na?i Wauka to me zaice min?

 Gwara da baki Wauka ba gaskiya kamar wata mara class ki Wauki wayarsa bayan ya gama miki wulakancin da ya ga dama, ni dai bazan daina faWa miki ba wlh ke kika ?yale mutuminnan yake abinda ransa ya raya masa, why cant he carry u along a business trips Win nasa?, wasu ba haka suke yi da matansu ba? Ko da yake ya san me zaiyi a can Win ina zai yarda ya tafi dake ki hana sa sharholiya

HaWe rai Amira tayi  kinga irin maganan da bana so wlh Nuwaira, ?ona min rai yake yi wallahi, wai me zaiyi da wata ne yana da Ni? Ko da kika ga ina saka masa idanu ba wai dan ban yarda da shi bane, kawai dai bana son bada ?ofar da har wani abin zai Sillo ne

 Thats cute, but dont let trust turn u into a fool dai, dan Wallahi mazannan na yanzu na madness Dey make dem behave Nuwaira ta faWa tana taSa wayarta

Amira ta koma ta kwanta kan kujera tana kallon Nuwaira dake murmushi tana kallon wayarta

 Nuwaira of Lagos, wanann irin murmushi haka, waya shigo hannu wanann karan? In fara tausayinsa tun yanzu ta faWa tana murmushi da kumburarrun idanunta

Nuwaira ta galla mata harara  not ur type of Alhaji, so calm down

 Ai kam my type of Alhaji wahalan samu ne shi

 Eh shiyasa kam kullum idonki a kumbure ai tsabar rarity Win mijinnaki mtsw

Amira na dariya tace  oho dai, wallahi Nuwaira, if karma ever catch u& .

 The karma go take me shopping suka kyalkyale da dariya

 Yanzu ya za ayi wai batun Saif?

Nuwaira ta faWa tana kallon ta

 Ai rakani zakiyi muje in Wauko abuna tunda cikinsu babu wanda ya tayani na?uda

 Now thats my girl, amma ba yau ba ki bari gobe ko jibi sai sun sakankance sun zaci kin bar musu

 Eh nima ai baxan je yau ba, amma ina dai dai da zamaninsu wallahi, anan zaki kwana ina gobe sai muje

Nuwaira ta mi?e tana faWin

 ni dama ai ina nan, ina ga ma har mijinki ya dawo, dan na ce ma Mummy ill be out of town

Amira ta gyaWa kai  eh ko ana gobe zai dawo sai ki tafi ba

Bata kula magabar ba ta nufi ?ofa  ni fa yunwa nake ji ba daga gidan ubana nake ba daman, su waWannan masu aikin naki dama na kusa korarsu, dan ubansu sai nace su kayo min abinda ya kamata?

Ta faWa tana fita a Wakin, Amira ta koma ta kwanta ta janyo wayar Nuwairah da ta ajiye gefenta& & &



____

Kwana uku kenan da Maganar amma haryanzu bata ji yace komai akan abinda suka tata una Wanda hakan ke nufin baya goyon bayan Na ima ta koma wajen Mamanta a Nigeria, Sosai Mummy ta ji haushin ?in Waukan shawararta da yayi amma sam bata. Nuna ba, ta cigaba da harkokin gabanta, idan Na ima ta shiga gaishe ta da safe, da murmushi take amsa mata asking of her night, haka idan suna cin abinci ta dinga tambayarta why shes not eating ko da kuwa tana cin abincin, Suhaila ma ta Wan ja baya da shiga harkar Na ima da neman ta da bala i, wanda ita Na ima bata san dalili ba maybe Mamarta ce ta ce tayi haka bata sani ba, amma for her hakan yafi mata Wari bisa Wari.

Yamma ne sosai, street Win yayi golden brown saboda rana daya kusa faWuwa, suna tsaye a drive way Win ta jingina da motan sadiq, tana kallonshi da murmushi kwance akan fuskarta thats so obvious


 Wallahi Na ima ya faWa yana dariya  u know i was just Hanging a saman bishiyarnan, kuma kinsan Umar a lokacin instead of helping me he starting recording me the stupid boy


Dariya tayi tana kallonsa cike da nishaWi fararen set na ha?waranta ?ananu duka a bayyane, sosai ya shagala yana kallonta ya bar dariyar da yake yi yana kallon tata dariyan

 Wai kai Win, the same Sadiq bulama da na sani yanzu? Da ke acting so put together and serious ?

Matsowa yayi kusa da ita, ta haWiye sauran dariyan tana kallon cikin idanunsa,

 i have layer, sweetheart

Ta Wan ja baya kaWan tare da ?yafta idanunta

 Sweetheart?

 Dont mind me ya faWa yana ?are ma fuskarta kallo

Shiru tayi ta sunkuyar da kanta tana wasa da fingers Winta, she seem very uncomfortable all of a sudden

 Ni ima&  ta Wago kanta ta kalleshi

 Uve been too quite lately, kin tabbata ure okay? Kinsan dai zaki iya faWa min ko miye ne koh?

Shiru tayi sai kuma a hankali tace  Everythings not alright sadiq

 Wannan yarinyar koh?

 Ba ita kaWai ba, kowa ma ita da mamanta har da dad

Kallonta kawai yake yi, ya sake matsowa kusa da ita dis time a little too close, ya sa hannu ya Wan ja scarve Win kanta ya rufe mata gaban gashinta dake waje kafin yayi magana jin ?arar mota duk suka Waga kai suna kallon motar da ya parker just outside her house, ta kalle Sadiq da sauri sai kuma ta mayar ga Dad da ya fito daga motarsa yana ?are musu kallo, da breifcase Winsa a hannunsa, instantly sadiq ya matsa baya da sauri, cike da ladabi yace

 Good evening Sir dan nan take ya gane shine mahaifinta

?auke kansa Dad yayi, can ?asa ?asa yace  Evening ko Na imar bai sake kallo ba ya wuce zuwa front door Win gidan.


 I should get going sadiq ya faWa a hankali yana kallon yadda jikinta duk yayi sanyi da irin amsawar da Dad Win ya ma saWiq

GyaWa mishi kai kawai tayi a hankali ta kasa magana

 Ni eema ya faWa yana kallonta

Ta Wago idanunta ta kalleshi

 Dont panick okay zan kiraki ?

Sake gyaWa mishi kai tayi, ya ?arasa ya shiga motarsa, tana kallonsa har ya bar layin kafin ta nufi entrance Win gidannasu.

A tsaye a falour ta tadda Dad, waiting for her, duka hannayensa biyu a goye a bayansa

Tana rufe ?afar ta ?araso falon a hankali jikinta a sanyaye, zata gaishe shi ya rigata

 Waye wannan?

Da ?yar ta buWe baki  Sunansa saWiq Dad, hes just a friend

 Ure very stupid, wanann ?aton ne is just ur friend? How old are u Na ima?, a boy in my driveway with my daughter kai ba ma a boy ba a Man, a full grown adult, standing close, kinsan how dis looks kuwa Na ima?

Shiru tayi ta kasa cewa komai

 Tambayarki nake

 Dad, hes just a friend trust me, i wasnt doing anything wrong

 U dont get to decide akan dai dai kike ko ba akan dai dai kike ba a gidana, its me u want to embarass ina? Ya faWa yana nuna ta da yatsa

Salma da ta fito daga kitchen jin masifar Dad ta ?araso tana faWin

 What hapoened? Ta tambaya tana kallob Dad directly, bai amsa ba sai ma cigaba da faWansa da yayi

 Na baki freedom da yawa ne ma, shiyasa ni zaki nemi tozartawa

 Daddy&  ta faWa tana kallonsa Zuwa yanzu hawaye ke sau?a a idanunta

 Dont Daddy me my friend a wajennan, u think i work all these years for my only daughter to throw herself on boys on the streets

Suhaila dake zaune a falourn ta wani haWe rai jin Dad yace his Only daughter

Salma ta matso kusa ta dafa shi

 Pls darling dont shout, ?aramar yarinya ce, bazata fahimci abinda kake guje mata yanzu ba

Cire hannunta yayi daga kafaWansa

 i shouldve listened to u da kika ce in mayar da ita wajen mamanta sai kuma ya juya ya kalli Na ima da har lokacin bata bar kuka ba

 Dama ai abinda kike so kenan koh? Tor go and start parking, ure going back to Nigeria, to ur mother

Daga haka ya wuce sama fuu bayan ya Wau briefcase Winsa.

Yana gama haurawa Mummy ta dubi Naima dake tsaye tana hawaye  sweetheart.. bata jira ta ?arasa ba itama Na ima da gudu ta nufi sama, Suhaila tana dariya tace

 U better start parking ur gucci and prada miss new york

Ko kulata bata yi ba ta shige Wakinta ta rufe.


_____

Shigowa da hancin motar sukayi cikin gidan bayan security ya buWe musu gate ganin Hajiya Amira da kanta ke tu?a ba?ar lexus Win.

Duk da bata sanar da zuwanta ba amma sanin matsayinta a gidan ya sa shi buWe mata gate Win.

Sai da ta gama parking a Waya daga parking spaces dake gidan kafin ta dubi Nuwaira dake kujeran mai zaman banza tana tauna chewing gum, Amira ta buWe motar ta sau?o sanye cikin Cream abaya with light embroidery, looking simple but expensive.

Nuwaira ma ta sau?o fuskarta sanye da glasses suka nufi cikin gidan, door bell suka danna ba a jima ba aka buWe musu ?ofar.

Da Mamaki rahama dake falourn ta bisu da kallo, kafin a hankali tace

 Ina wuni? Sannunku da zuwa

Nuwaira ce kaWai ta amsa da

 yauwa sannu kafin ta samu waje kusa da inda Amira ta zauna itama ta zauna tana zare glasses Win idanunta, da bin ko ina da kallo, this is her first time na shigowa gidannan, dan itama Amirar ba wani zuwa take ba.

Mi?ewa Rahama tayi ta tattara wayarta da mackbook Winta ta nufi sama

 bari in yi ma Ammi magana

Ba wanda ya amsa mata a cikinsu har ta haura abinta.

Yasmeen ta fito daga kitchen bata ma lura da su ba ta nufi sama, cike da isa Amira tace

 Yasmeen! Juyowa yasmeen tayi, ta tsaya daga inda take tana kallonsu cike da mamaki

 ?auko min Saif ba zama na zo yi ba Sauri nake

 Bacci yake yi yasmeen ta faWa tare da juyawa ta haura sama kayanta.

Nuwaira tayi wata ?aramar dariya  eh lallai ai ni baki ce min haka ?annen Ahmad Win suka mugun Raina ki ba, kutt

Ita dai ?ara Waure fuska kawai tayi tana kwatanta abinda zata musu idan tsautsayi ya kawo su gidanta.

Sau?owar Ammi yasa ta Wan saki ranta kaWan har Ammi ta ?araso falourn ta zauna tana kallonsu

Gaisheta sukayi a tare, ta amsa a hankali tana tambayar Amira gida.

Jin tayi shiru yasa tace  lafiya dai koh?

Amira ta gyaWa kai

 Dama yace min wai Saif na nan shine nace bari in zo Wauke sa kar ya ishe ku da kuka

Murmushi Ammi tayi

 eh kam kin kyauta, amma bacci ma yake yi kar ki damu bai ishe mu ba

Nuwaira tace  amma hajiya& ..

 And who are u? Ammi ta tambaya fuskarta babu yabo babu fallasa tana kallon Nuwaira

 Im her friend

 Then act like one ta faWa tana mata murmushi kafin ta mayar da kallonta kan Amira,

 kije zansa su Yasmeen su kawo miki shi har gida gyaWa kai Amira tayi duk da ba haka ta so ba.

Ammi ta mi?e  to a gaida gida nagode daga haka ta wuce sama duk suka bita da kallo kafin Nuwaira ta mi?e fuuuu ta nufi ?ofa itama Amira ta mi?e tabi bayanta da sauri.


Another chapter at night in kunyi commment amma

#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:25 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA(TANGLED HEARTS)

Yota/014

Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah

Bari nayi Anfani da wannan dama na nuna heartfelt appreciation Wina to some set of people, the real MVPs =إ?('who always drop comments after every chapter, shout out to Rabi atu Abdul (rii), hafiza saleh bashir (sis), Nanous kitchen, Nanameera matar sadiq, My runaway monita Assalerm, Yasmeen yar makalawanta da girman kujeranki, faWimatu amaryar Ahmad, Aanaah sister Win Amira, Ablaa uwar Wakin sadiq, Bintu M lawan uwargidan Ahmad,miemer kitchen and more, Alkhairin Allah ya cin muku har inda kuke, tnk u for cheering, commenting, and fueling the journey of N aima, Sadiq Ahmad and others =??
I see u, i appreciate u, i love you, u guys should take ur flowers =ؐ?d'?
#ChapterFam #AuthorLove #TangledHeartsSquad =?L?=???

Chapter 13: one week to everything: dragged by Destiny


Da daddare tana kwance a kan gadonta, tunda ta hauro Wazu bata sake sau?a ba, infact makulli ma ta saka ma Wakinnata, bata san me yake saka ta kuka ba she just cant stop crying, ita kanta ta san abinda take so ne ta samu wato komawa wajen Mami, amma kuma ba ta haka ta so Dad ya amince ba, ta so ya yarda da kansa ba dan wani laifi nata ba, tana kwance lamo a kan gado tunda sukayi waya da Mami wanda Dad already ya sanar mata Next week Na ima zata dawo wajenta take kwance a wajen, ko Mami sai da ta tambayeta ko lafiya? jin yadda muryarta ta dishe amma tace mata ba komai, kuma da alama Dad bai faWa mata dalilin da yasa zai maida ita wajennata ba, dan ita kanta mamaki tayi mamaki, buWe idanunta da suka kumbura tayi ta kalli wayarta da ke ringing a karo na ba adadi, sadiq has been calling tun Wazu amma ta kasa Wagawa shi kuma ya ?i ha?ura, janyo wayar tayi bayan ta sa bayan hannu ta share hancinta da yayi ja, ta kai wayar kunnenta tayi Shiru

 Ni ima shiru bata amsa ba

 Hey&  ya sake faWa yana sake rage muryarsa, jin bata amsa ba ya sau?e ajiyaar zuciya

 Talk to me, say something pls
kamar jira take ta fashe masa da kuka, da sauri ya tashi zaune daga kwance da yake a kan gadonsa

 Hey , hey , hey , dont do that Ni imerh, kar kiyi kuka dan Allah, tell me me ya faru?

Ajiyar zuciya kawai take sau?ewa ta?i tace masa komai

 Kina jina? Ure not alone, babu ruwana da koma miye wani xai ce ko zaiyi, ina tare da ke kinji?

A hankali ta gyaWa mishi kai kamar yana gabanta kafin ta buWe baki a hankali take magana

 Yace zan koma wajen Mamana ta faWa tana sau?e ajiyan zuciyar kuka

Shima ajiyan zuciyan ya sau?e jin tayi magana

 To bakya son komawa ne? Me yasa kike kuka?

 Ina so ta faWa a hankali

 Okay after that ya miki faWa ne?

Ta gyaWa mishi kai

 eh

Shiru yayi sai kuma pleadingly yace

 kiyi ha?uri kinji, nine na ja miki, kiyi ha?uri pls

 Ba kai ka ja min ba, infact am happy zan koma wajen Mami, kawai ba haka na so mu rabu da shi bane, hes Angry

 He cant stay angry with u for long, ki bari gobe sai ki bashi ha?uri kinji

Ta gyaWa masa kai bata ce komai ba

 Yanzu yaushe yace zaki tafi Nigeria Win?

 Next week

 Okay kawai ya faWa yana kallon photo frame Winta da ya wanke ya saka a glass ya ajiye a gefen Gadonsa.

Sun Wan jima suna waya, har sai da tabbatar ta kwantar da hankalinta kafin suka yi sallama.

Ya janyo hoton nata yana kallo sai kuma ya Waura a ?irjinsa ya lumshe idanunsa.

Tashi zaune yayi ya buWe bedside ya zaro wata waya ya buWe ta, hotunan Na ima ne kaca kaca a cikin wayan, ya buWe messages ya dudduba, whatsapp ya buWe yaga tana online, Linda ta mata message ita kuma tana typing zata mata reply.

Shiru yayi yana kallon chats Win nasu wanda yawanci ma ita kaWai yake ganin tana magana da ita sai Mamanta da Big Daddy, sai kuma faWila shima ba sosai ba, ya Wan haWe rai kaWan, ba wani son mu amalarta da Linda yake ba saboda yaga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login