Showing 114001 words to 117000 words out of 212729 words

Chapter 39 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3692

caring duk abinda suke so yana musu tun kafin ma Abba ya rasu amma affection Winshi is a quiet one, clearly something is different. Ba dai wacce tayi magana suka cigaba da kallon da suke yi.

A palourn sama ya iske Ammi wacce tana kallonsa ta mi?e ta wuce bedroom Winta, Wan murmushi yayi kaWan ya shafa gashinsa kafin yabi bayanta.

Ammi ta zauna a gefen bed kafin ta nuna masa kujera fuskarta ba yabo ba fallasa, ta Wan tura ?ofar Wakin kafin ya ?araso ya zauna a hankali ya?i ya kalleta.

 Haka muka yi da kai? Sai a lokacin ya kalleta yace

 Ammiii

 Dont Ammi me anan pls, haka mukayi da kai?

 Ammi da gaske na miki ba da wannan niyyar naje ba, after much tattaunawa ne suka ga hakan yafi dai dai, uncle haruna yace a Waura zaifi she ll be more safe, Ammi kinsan yadda abubuwan suka kasance i told u

 Shi harunan ne yace idan aka Waura yarinyar will be more safe koh? Tunda kaine zaka dinga gadinta?

 Ammiii ya faWa a marairaice, ta wani hararesa tana cigaba

 Kana min abinda ka ga dama Ahmad, amma ba komai ni bazan hana ka zama da matarka ba tunda ?iri ?iri ka ?i yar uwarka a kanta

 Ammi it happened quickly ne& to kiyu ha?uri kawai ya faWa dan kawo ?arshen maganar

 Ni kuma ina ruwana? Kai nake jiye ma ai, bayan na faWa maka yadda mukayi da Salma akan yarinyar amma sam ka ce min kai ka san yarinyar ba haka take ba kai ka sani bayan ita fa take goyon yarinyar ai bazaka faWa mata halin yarinyar ba

 Hmm kawai yace yana Shafa Kansa dan baya son Wago maganar, kamar dai ba Salmar da lokacin da zata auri so called mijinta ba irin rashin kunyar da bata yi ma Ammi ba akan ta hanata amma wai har ta manta idan Ammi tana manta wasu abubuwan shi baya mantawa, ya kauda maganar muryarsa cike da lallashi yace

 Ammi albarkarki kawai muke nema a cikin aurennan kinji, ki mana addu a idan ma akwai wani abinda ba alkhairi bane Allah ya kawar mana da shi albarkacin addu arki sai komai ya tafi smoothly ta Wan Sata rai tana kallonsa tace

 Toh me zan ce ma Salma kuma? Kawai sai in ce mata kayi aure kenan? Sai dai in ka amince zaka auri Suhaila itama tunda auren kake so kayi ta yi ya Wan haWe rai yana gyara zamansa yace

 Ammi kiyi ha?uri amma ni ba auren Suhaila zanyi ba, Infact ni bazan iya zama da mata har 3 ba wani harara ta masa tace

 Zaka iya zama da biyu sai uku ne bazaka iya ba?

 Biyunma Allah ya gani da in ta ni ne da Waya zan zauna har ?arshen rayuwa ta sai kuma yayi ?asa da murya ya dawo ?asa kusa da ita ya zauna yace

 Ammi, pls dan Allah ki taimaka min, da gaske bazan iya zama da mata uku ba, am complete now i promise u, ko na aureta bazan iya musu adalci ba cause a yanzu ma ina tunanin yadda zanyi adalci tsakaninta da Amira kallonshi kawai Ammi take yi kafin ta sau?e ajiyar zuciya ita ta rasa ma ya zatayi da shi, but to be honest farincikinsa shine nata, duk da ta so ya auri Suhaila har cikin ranta ko dan ya sake jan yar uwarta a jiki, dan tun aurenta na farko da ta auri wanda ba musulmi ba sosai suka sami matsala da har salma ta yanke duk wata alaqa da ita dan dai kawai ta hanata auren tunda su biyu kaWai suka rage ma juna sai dangin nesa nesa, amma sam Salma tace bata san zancen ba tace ita ta auri Wan wata ?asa tana mata ba?incikin itama ta auri bature bayan a gabanta take da zama kuma mijinnata shi yayi sponsoring karatun salmar a ?asar wajen shiyasa shima yace bai yarda da auren ba, ko bayan aurenta na biyu ma ba wani sosai take neman Ammi ba sai dai in Ammi ce ta nemeta kuma zata iya ?irga sau nawa ta zo 9ja, shiyasa da Suhaila ta dawo ?asar gabaWaya da mijinta she was very happy kuma ko da ta zo mata da bu?atar haWa suhaila da Ahmad bata yi zuciya ba ta karSi shawarar da tunanin hakan zai sa ta janyo ?anwar tata jikinta sosai ta dinga nuna mata inda bata yi dai dai ba har ma da ita kanta Suhailar dan ta lura sosai Salma ta Sata Suhaila atleast in a gida take aure zasu iya gyarata kar taje tayi aure inda zata sha wahala, but since things turns out this way ba yadda ta tsara ba dole ta ha?ura ba yadda ta iya kar kuma Aje garin neman gira a rasa idanu.

Ajiyar zuciya ta sau?e tana kallonsa tace

 Allah ya sa haka shi yafi alkhairi, Allah ya baku zaman lafiya, Allah ya baka ikon yi musu adalci, ya sa ace gwamma da akayi ya muku albarka murmushi kawai yake yana kallonta, kafin ya amsa da

 Amin Ammi thank you

Dai dai lokacin Salma dake tsaye a bakin ?ofa tana jin conversation Win nasu dan ?ofar is slightly opened Ahmad bai tura da kyau ba ta sake jikin ?ofar zuciyarta na mata wani tsinannen zafi, bata jima sosai da zuwa gidan ba ta wuce su yasmeen a palour suna kallo suka ce mata Ammi na sama shine ta hauro, ganin ba kowa a palorn ta nufi Wakin Ammin just to overhear wannan tashin Hankalin, Ahmad yayi aure kuma ba suhailarta ba kuma har Ammi na da bakin musu addu ar zaman lafiya? Da sauri ta juya ta bar jikin ?ofar ta nufi ?asa kamar zata tashi sama, a steps suka ci karo da yasmeen dake haurowa, da sauri yasmeen ta matsa mata gefe ta sau?a kamar ana hankaWa ta kafin yasmeen Win ta bita da ido sai kuma ta kalli sama, tohhh what happened hala? Wucewa saman tayi itama tana mamakin uban saurin da Salma keyi, itama Rahama da mamaki ta bi Salma da kallo dan ko amsa mata sai anjiman da take mata bata yi ba ta fice a gidan a fusace, itama dai saman ta kalla kafin ta tashi ta haura da gudu.

Dai dai lokacin Ammi ta fito palour daga Wakinta a palourn ta gansu a tsaye tana kallonsu ta ?arasa ta zauna kafin tace

 Ku kuma lafiya? Kallon juna sukayi kafin su girgiza mata kai

 Babu komai.. yasmeen tace

 Mummy Salma ce naga ta sau?a da sauri kamar zata tashi sama shine muka hauro mu ga ko dai lafiya? Da mamaki Ammi ke kallonsu kafin tace

 Salma kuma? Suka gyaWa mata kai a tare, Wan shiru tayi kafin tace

 Salma ta zo gidannnan ne? Kuma tun yaushe? Dai dai lokacin shima Ahmad ya ?araso cikin palourn ya zauna yana kallonsu,


 Yaya Ahmad bai jima da zuwa ba tazo, kuma bata jima da Sau?a ba da sauri kuma kamar ranta a Sace

Ammi ta kalli Ahmad shi dai Wauke kansa yayi ya kwanta a kan doguwar kujera ya mi?e yana danna wayarsa

Ta mi?e ba tare da ta sake cewa komai ba ta wuce Wakinta dan Wauko wayarta ta kira salmar, sai dai duk kiran da ta dinga mata bata Wagawa hakan yasa ta Wan taSe baki ta wuce toilet dan alwalar magriba.


Tunda Ammi ta wuce Wakin su yasmeen suka zauna suna kallon Ahmad dake game a wayarsa harda tagumi, ya Wan janye wayar yace

 Shi kuma kallon fa murmushi sukayi a tare

 Babu yaya

Ya mi?e zaune yana kallonsu sai kuma yayi murmushi ya shafa kansa yace

 I m a happy man today, tell me duk abinda kuke so

Da sauri suka tashi suka dawo gefensa kowa tana faWan nata ya gyara zamansa yace

 Ku tura min acc Winku

 Yaya ba kana da shi ba? Yasmeen ta faWa tana ta washe baki

 Toh ku barshi da sauri suka shiga dariya da girgiza masa kai kowacce na danna wayarta da ?o?arin tura masa, ya mi?e ya nufi ?ofa dan an fara kiran sallar magrib.


Mummy Salma tu?i kawai take amma zuciyarta wani irin zafi take mata, ta danna wani uban horn tana kallon motar da ke gabanta, mutumin dake take cikin da ke gefenta yace

 Ahh madam u wan fly?

 Yes i want to fly to gidan uwarka tsinanne daga haka ta ja glass Win motarta sama tana wani irin huci, tana kallonsa yana magana bata ma san me yake cewa ba ji take kamar tayi ta ashar a cikin traffic Win.

Ta lalubo wayarta daga jakarta ta nemo lambar Suwaiba ta danna mata kira tana Wagawa ko amsa sallamarta bata yi ba tace

 Suwaiba kinje wajen malam? Suwaiba daga Waya Sangaren tace

 ke dai daWina da ke gaggawa Salma, gobe nake shirin zuwa

 To na canza shawara, Suwaiba gani nan tahowa yanzu mu tafi ogun Suwaiba tace

 Wani irin ogun ana zaune ?alau?

 Wajen wancan mutumin zamu je, da ya min aikin auren mustapha, dan yafi guarantee, suwaiba komai ya kwaSe min, gani zan zo gidanki yanzu mu tafi a motata

 Ah ah dai ki bari da safe ko fa mun tafi yanzu cikin dare zamu isa, kuma sai mun jira safiya mu gansa ke ma kin sani ko yamma

 Bazan iya komawa gida ba suwaiba idan bazaki je ba in tafi ni kaWai amma yanzu zan Wauki hanya kinji na rantse miki, na gwammace in yi jiran a can suwaiba ta wani ja tsaki

 Gaskiya idan nace baki shiga rayuwata ba nayi ?arya, nikam sai kin zo, idan kika so abu kamar Wa ya so fita a cikin uwarsa ina jiranki toh

Katse wayarta Mummy salma tayi tana driving da hannu Waya ta danna ma Daddy kira, sai da ya kusa katsewa ya Wauka ta saisaita muryarta tayi ?asa da shi suka gaisa kafin ta fara kuka har da sheshsheqa ?asa ?asa

 What happened? Ya tambaya jin shehse?ar tata

 Wai suwaiba ce aka kirani yanzu wai tayi accident a hanyar abeokuta, kuma ni ce wacce mukayi waya ?arshe da ita gashi they cant reach her other contact 

 Subhanallah, why not call her husband?

 Ai sun rabu da mijin kasan, kuma gashi yar gudun hijira ce daga chad bata da kowa a nigeria sai shi Win ayya Allah am, kuma sunce accident Win yayi muni

 Innalillahi wa inna ilaihi raji un kawai ya faWa a hankali

 Shine na kiraka ko zan je in ga yadda abubuwan suka kasance tana faWa ta sake fashewa da kuka

?an shiru yayi sai kuma yace  Allah ya tashi kafaWunta no problem ill send u money now

 Toh na gode Allah ya saka daga haka ta katse wayar ta share hawayenta tass ta shiga kiran Suhaila har ya katse bata Waga ba sai ga suhailar ta kira back.

 Kina gida ne? Mummy ta tambaya kai tsaye tana shan kwana da motarta,

 Ah ah mun fita da su philips

 Da yaushe zaki dawo?

 Sai gobe

 Okay, nima nayi tafiya sai jibi zan dawo, make sure in rigaki dawowa gidannan we need to talk

 Wani abin ya faru ne mummy?

 Ni dai na faWa miki

 To nima sai jibin kawai zan dawo sai in dawo da safe

 Idan Daddynki ya kira ki kije masa kina gidan Ammi

 Toh daga haka ta katse wayar tana mayarda hankalinta kan driving Win.



Na ima na zaune a Wakinta da daren ranar tana waya da Ahmad dan da alama gidan babu kowa sai ita kaWai, muryarsa ?asa ?asa yace

 Wifeyyy

 Uhm tace tana kallon ring Win hannunta, dan bata wani Wauki wifey da ya kirata da shi serious ba, dan names da yake kiranta da shi sunfi Wari goma

 Are u leaving immediately after the exams goben?

Ta marairaice tace  Ai mami ce tace haka, i wanted in bari sai jibi, kaga in na gama exams gobe sai inyi parking in yaso jibi sai in tafi

 No its better ki tafi goben since Mami tace haka

 Toh tace a hankali.

 I ll book u d flight gyaWa masa kai tayi kamar yana ganinta ta koma ta kwanta tana saurarar abinda yake ce mata next da murmushi a fuskarta.

Washegari tana dawowa daga last paper Winta wanda Ahmad ya sa aka rakata ta rubuta cause of Sadiq, dan shi da kanshi yaso ma ya kaita ta rubuta paper Win but dole ya ha?ura dan akwai wani important deal da yake son closing a office.

Tana dawowa daga paper ta watsa ruwa ta canza kayanta kafin driver yayi dropping Winta a airport dan tun jiyan Ahmad ya tura mata ticket Winta via Email Winta, dama ta gama parking tun a jiyan, kuma ko da Dad ya dawo har palournsa taje sukayi sallama, though wasu maganganunnasa bata wani gane ba dan he kept on saying,
 ko miye mamanta zata faWa mata a Abuja she should know that its for her own good and they want whats best for her sosai jikinta yayi sanyi amma sai kawai ta masa godiya, shine ma yake faWa mata mummy salma bata nan da tace masa zata je ta mata sallama he told her she travelled her friend met with an accident.

Basu jima ba jirginsu ya Waga zuwa abuja.

The same day ?arfe 10 na dare salma ta shigo gidan a mugun gajiye, dan ta ?osa ta dawo gida ta aiwatar da abinda ifagbemi yace ta yi, sosai suka ci wuya a ogun ita da Suwaiba with all the bad roads zuwa inda zasu sami mutumin and all, ita bata yi tunanin ma zasu dawo a yau ba sai gobe, but yadda abin ya tafi successfully kuma suka sami ganinshi da wuri ya sa suka juyo a yau, mutumin ya tabbatar mata Ahmad yayi aure, kuma ko da tace akwai step daughter Winta da take so ya gantalar da rayuwarta kar ta taSa aure nan take ya duba yace mata ai yarinyar is already married, sai alokacin abin yayi clicking kanta wa Ahmad ya aura, kaWan ya rage ta narka ashar a gaban mutumin jikinta har tsuma yake tace  a lalata auren, ya WaiWaita rayuwar yarinyar sannan a saka ma Ahmad ?aunar Suhaila ya saki Na imar ya saki uwargidansa ya dawo suhaila ita kaWai yake so kamar ransa mutumin yace mata angama, shine fa ya haWo ta da charms iri iri, har da waWanda zata bawa Na ima taci a abinci da abinsha, sannan ta saka mata under pillow Winta ta kwanta shikenan daga nan tana haWuwa da Ahmad zai ji ya tsane ta baya son ganinta ko 1 minute ba zai ?ara da aurenta ba zai sake ta, sauran aikin kuma akan Suhaila zasu ?arasa da kansu in ta shiga kuma sai a san yadda za a fitar da Amira, cike da zumuWi ta haura sama ta ajiye jakarta ta sau?o taje ta Waura girki ko hutawa bata yi ba tana yi tana jin wani annashuwa da farinciki dan so take ta bata a abincin taci, itace bata gama girkin ba har kusan 11 na dare, duk da kaWan ta dafa dan Na imar tana ta zumuWi, ta Wauko bowl mai kyau ta Wiba mata abin da ya sha haWe haWe iri iri, ta Wauka ta haura sama tana murmushi ta ?wan?wasa ?ofar Wakin Na ima, jin babu amsa ta buWe ta shiga ciki ganin babu Na ima a Wakin ta ?arasa ciki tana kiran sunanta da murmushi, jin shiru ta fara kalle kalle kafin ta ajiye abincin a gefen bedside ta saka hannu a cikin rigarta ta ciro wani abu kamar Wan ?arami ta Waga pillow Win Na imar har da zanin gadon ta ajiye saitin pillow kafin ta mayar da zanin gadon ta maida pillow Win tana wani murmushi ta Wauki abincin tana cewa  ko kin toilet ne baby jin shiru ta fito da abincin ta zauna a palourn sama ta ajiye abincin akan center table ta mi?e ta wuce Wakin dad da bai ma san ta dawo ba shi.

Da mamaki ya dinga kallonta kafin yace  yaushe kika dawo? Ta ?araso ciki tana murmushi tace  ba dole na dawo ba kasan instinct Win uwa, gashi na bar yarinya ita kaWai a gida shiyasa na dawo ba daWi ai kasan irin haka yana kallonta yace

 Ya mai jiki sai da ta Wanyi shiru kafin ta tuna ?aryar da ta masa na Suwaiba da sauri tace

 hmm ba a cewa komai ai taji jiki tana can na baro ta wallahi sai ka gani hmm Wan adam ba abakin komai yake ba

 To da wa kika barta yanzu?

 Umm ah ah ai mun dawo da ita nan lagos, kuma hospital Win sunce basa bu?atar patient relative sai dai in dinga zuwa ina ganinta

 Allah ya ?ara sau?i ya faWa a hankali yana cigaba da kallon da yake yi

 Bari in je in ba Na ima abinci bansan ko ta ci abinci ba baiwar Allah kallon agogo yayi yaga 12 har ta gota yace

 Abinci by 12?

 To ka sani ko yunwa take ji ai bata kwana da yunwa ba

 As if she cant Cook? Ya tamabaya iya kallonta

 Kuma hakane to bari

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login