Showing 9001 words to 12000 words out of 212729 words

Chapter 4 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3647

dariya suka yi. Linda tana cin sandwich Win hannunta tace,

"We will pass, ni kaina ma nake tunani kekam nasan dama ull pass kamar yadda kika saba." Duk da turanci suke maganganun da accent Winsu da bazaka ce ma Na'ima najin wani yare wai Hausa ba.

Ranar graduation Winsu sosai suka yi kyau cikin graduation gown Winsu. Na'ima ta gyara hular kanta tana Waukan enough selfies da zata tura ma Mamienta. ?aga kai tayi ta kalli Dad da ke zaune a row na uku cikin iyaye masu yawa da suka zo dan ?ya?yansu. Ga Mummy a gefensa tana danna wayarta. Murmushi ya mata ya Waga wayarsa yana Waukarta daga inda yake zaune. Itama murmushin kawai tayi tana gyara zamanta kusa da Linda. Sunayensu aka yi ta kira ana basu takardar kammala secondary tare da hotuna. Har aka kira sunanta cikin speaker Win,

"Na'ima Mustapha."

Mi?ewa tayi walking across the stage cike da nutsuwa da alfahari da kanta. Gurin ya Wauki tafi kamar yadda aka yi ma sauran Walibai. Hannu biyu ta saka ta karSi takardar shaidar kammala high school Winta a St Emerys. Idanunta na cikowa da hawaye ta kalli camera murmushi Wauke a fuskarta, kafin ta sau?o ta koma wajen zamanta.

Bayan an gama taro, sosai Linda ta rungumeta tana kuka, mascara da ta saka a idanunta na Sata mata gefen idanu da hawaye.

"I'll miss you, da duka stupid stupid poems Winki." Dariya suka yi tare.

Na'ima ta Waga hannunta tana kallon Linda,

"Dont worry, I will see you in college, plus I'm going to Nigeria this summer, ill send u lots of poems daga can."


Haka suka rabu suna kewar juna, suka dawo gida tare da su Dad. A wani gefe na zuciyarta, tana mamakin dalilin da ya hana SaWiq zuwa, amma sai kawai ta kawar da tunanin ta maida hankali kan shirye-shiryen tafiyarta zuwa Nigeria da zata yi cikin sati mai zuwa.

A gidan ma sun yi murnar kammala makarantarta,duk da ba wai sun yi wani babban biki bane, bata damu ba, domin gabaWaya hankalinta ya yi Nigeria wajen Maminta, wadda ta cika ta da hotunan graduation ta WhatsApp, ita kuma a ?ar?ashin ko wane hoto bata rasa abin cewa.

Washegari tana zaune a Wakinta, tana sorting boxes Winta da jakunkunan tafiyarta. Duk ta wargaza komai a Wakin, jakunkunan kyaututtuka da tayi wa Mami, Fauza, har da Aryan duk suna ajiye a gefe. Gyalen da ta Waura kamar Wankwali ta sake gyarawa, ganin yana shirin suncewa, tana ci gaba da shirya kayanta daki-daki, kamar gobe ne tafiyar.

?arar shigowar sa?o ya sa ta ajiye well ironed shirt dake hannunta, ta ?arasa ta Wauki wayarta a kan gado.

"Have u started parking already?" Ta ga sa?onsa a allon wayar, tura baki tayi kafin ta buWe sa?on nasa.

"Ba ruwana da kai," ta tura masa, tana ?arasawa ta ci gaba da abinda take yi.

"I'm sorry Ni'ima, bana garinne, shiyasa. You know I would've never missed ur grad."

"Hmm, kana ina?"

"Somewhere." Ta yi murmushi ta bashi amsa.

Haka suka ci gaba da hira tana aikinta har ta gama tsaf, duk da ta san ba lallai ta gama Win ba kenan, domin zuwa ranar tafiyarta ta san zata sake samun abin da zata so ta tafi da shi. A haka har ranar tafiyarta yayi.

Kamar yadda aka tsara, jirgin ?arfe 7:30 na dare zata bi daga JFK International Airport, New York, zuwa Murtala Muhammad International Airport, Lagos.

Tun ?arfe 4:30 na yamma suka tafi filin jirgi, har yanzu akwai sanyi da ?an?ara a garin, tana janye da akwatinta ta nufi check-in counter Win. Bayan sun yi sallama da su Dad, hannunta Waya ri?e da passport Winta da takardar tafiyarta.

"Ke kaWai zakiyi tafiyar?" agent Win ta tambaya da fara'a a fuskarta.

GyaWa mata kai tayi.

Matar tayi murmushi, "You'll be fine."

Bayan duk wani bincike na tsaro ta samu guri ta zauna a kujerarta dake jikin window a cikin jirgin, tana ajiye journal Winta da hoodie Winta kusa da ita.

Tafiyar za ta Wauki kimanin awanni 16 da layover guda Waya a Paris na awa Waya da rabi kafin a ci gaba da tafiyar; awa 7 Win farko zasu tsaya a Paris bayan sun ketare kogin Atlantic, sai kuma awa 6 da minti arba'in daga Paris zuwa Lagos, Nigeria.

Jirgin na tashi, ta jinginar da kanta tana kallon taga, tana kallon birnin New York yana Sacewa a ?ar?ashin gajimare. Wata ma'aikaciyar jirgi ta kawo mata bargo da headphone, ta karSa tana kallon matar dake gefenta wacce ke buWe gum.

?arfe tara aka kawo dinner, pasta Win da tasa aka kawo mata ma ba ta wani ci sosai ba, ta zuba ma map Win flight Win idanunta wanda yake nuna suna nufar tekun Atlantic.

Har tsakiyar dare kafin bacci ya Wauke ta, ta haWe gwuiwowinta ta jinginar da kanta a taga.

Ko da ta farka sama yayi jaa, dai-dai lokacin suka sauka a Paris. Sun Wan huta, tayi amfani da wifi Win Airport Win ta tura ma su Dad da Mamie sa?o cewa sun sauka lafiya a Paris kafin ta tafi neman abin ci kafin jirginsu ya tashi.

Lokacin da suka iso Lagos ?arfe 3:40pm agogon Nigeria, bata daWe a Airport Win ba, domin tana da connecting domestic flight daga Lagos zuwa Abuja, wanda yake tafiyar awa Waya da rabi daga filin jirgin Murtala Muhammad.

Jirgin ?arfe 7:00 zata bi zuwa Abuja, a wani caf? ta zauna cikin filin jirgin tana jiran lokaci.

Ta buWe ruwan goran hanunta ta kurSa tana jiran lokaci da tunanin in few hours zata ga Maminta.

?arfe 7:00 dai-dai na dare jirginsu ya tashi daga Lagos zuwa Abuja, ?arfe 8:35 suka sauka a Abuja. Ta ji jiki sosai, tayi mi?a tana sauka a jirgin cike da zumuWin ganin Maminta.


#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:23 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA (TANGLED HEARTS)

Yota

Barka da Sallah, Allah ya maimaita mana, to all my amazing readers how body? =?? hope uve recovered from work overload da kuma meat overload=??, kallonku nake dai ba wanda ya bani barka da Sallah, kun sha kyau abinku some tsabar kyau even the ram paused to admire ur beauty before becoming stew =??>?-?

To now Sallah is over, so back to reading our story
Welcome back and stay tuned lovelies d'?d'?d'?

Chapter 6: A place called Home

Tana fitowa daga terminal Win wani Wumi ne ya mamayeta, duk da dare ne amma kamar rana, haske ne darr ko ina a filin jirgin, ta juya ta kalli ko ina, kowa is busy with what hes doing, gyara gyalenta tayi tana bin ko ina da kallo kamar mai neman wani abu.

Sanye da Abaya navy blue color, kanta yane da babban mayafin abayan ta hango Maminta, a tsaye just outside the terminal, Kyakkyawar fuskarta Wauke da murmushi, duk wani murna da Woki da yadda ta tsara yanda? zatayi idan taga Mami sai duk suka yi evaporating.

HaWa idon da sukayi ya sa Na'ima tahowa da sauri sai kuma ta sa gudu, shigewa jikin Mami tayi ta ma?al?aleta ta fashe da kuka, Mami tasa hannu tana shafa kanta a hankali har sai da tayi shiru kafin ta Wago ta daga jikinta tana ?are mata kallo.

"Ke bakya girma ne?" Mami ta faWa tana share mata hawayen fuskarta

Sake shigewa jikin Mami tayi ba tareda tayi magana sai? ajiyar zuciyar kuka da take sau?ewa a jikin Mami.

"Okay zamu kwana anan ne?" Mami ta faWa tana dariya, haka ya saka Na'ima saketa tana dariyar itama idanunta ji?e da hawaye.

drivern Mami ne ya taya ta da luggage Winta har mota yana mata sannu da hanya, ita kam tana ma?ale jikin Mami har suka iso Gidan Mami dake Maitama.

Tunda suka iso Mami ke ta ina zata saka ina zata ajiye da ita, varieties of Nigerian Food babu wanda bata tarar ba, bayan tayi wanka a Wakinta da Mami ta kaita a sama ta shirya ta sau?o tana jin wani farinciki marar misaltuwa despite the jetlag,? sai da suka ci abinci tare da Mami da ta tabbatar ta WanWana duk abinda aka girka dominta, sannan suka dawo babban palour Win gidan suka zauna, abinda Na'ima ta manta ne kaWai bata faWa ma Mami ba, duk da matu?ar gajiyar dake tattare da ita, amma kewan Mami overcomed it, ita dai binta kawai take da kallo tana murmishi.

Na'ima ta Wago kanta daga fruit Win da take sha tana kallon Mami tace

"Mami banga Big Daddy ba"

"Sai yanzu zaki tambayeshi?" Mami ta faWa tana harararta

Dariya tayi kamar ba ita ba tana zare fork Win da ta kai kankana bakinta

Mami tace " yayi tafiya but he ll be returning tomorrow insha Allah"

"Allah ya kaimu" ta faWa tana ajiye bowl Win kan center table, hamma tayi da mi?a da yasa Mami ta kalleta

"Ure tired, u should rest" gyaWa ma Mami kai tayi dan tana bu?atar hutun.

Har Wakinta Mami ta rakata sai da ta wanke bakinta ta dawo sannan ta zo ta haura gadon tana kallon Mami dake zaune gefen gadon, Mami ta gyara mata duvet tana faWin

"Fauza da aryan sai dai su ganki da safe kamar daga sama they'll be so suprised"

Tana gyara kwanciyarta a kan lallausan zanin gadon tace

"wallahi kuwa, finally the'll get to see me ido da ido not on video calls"

Kashe mata wuta Mami tayi bayan ta sata tayi Addu'a, ta ja mata ?ofarta.

Sai da ta fara duba twins Winta da sun jima da bacci a Wakinsu, kafin ta wuce Wakinta tana dialing number Big Daddy ganin missed calls Winsa da bata lura da su ba tun Wazu.

Washegari ko da Mami ta zo tashinta da asuba ta tarar har ta tashi tana banWaki, haka yasa ta koma Wakinta dan yin sallah.

Tana zaune akan sallaya Na'iman tayi sallama a hankali ta shigo Wakinnata da hijab a jikinta da tayi sallah, ta zauna saman kujera tana lumshe idanunta, Mami dake azkar a hankali ta kalleta, azkar Win itama ta fara yi tana lumshe idanunta har suka gama kafin ta taso ta kwanta akan daddumar Mamin ta kwantar da kanta a ?afafunta

" Good Morning Ma," shafa kanta tayi

"Morning sweetheart ya kika tashi?"

"Lfy Mami" ta faWa tana lumshe idanunta, ganin bacci ne ya fara ?o?arin Waukanta a haka yasa Mami na cigaba da shafa kanta tace

"Na'ima tashi ki hau kan gado ki kwanta"

buWe idanunta tayi kafin ta mi?e a hankali, zare hijab Win tayi ta haura gadon Mami ta kwanta, Mami ta bita da kallo tana jan chazbah Win hannunta, nan da nan bacci yayi awon gaba da ita.

?arfe 11:00 dai-dai na safe ta buWe idanunta a hankali tana kallon 2 cute twins da ke kan gadon dabb da ita suna kallonta, Namijin da yafi wayo ya kalli twin sister Winsa dake kallon Na'iman kafin ya faWa kan Na'iman kaman dama jira yake ta buWe ido, ganin haka itama macen ta faWa kansu suna ?yal?yala dariya,

"Wayyo, Aryan..,Fauza.., do u guys want to break my arm, baku ga kuna da nauyi ba"

Ta faWa tana mi?ewa zaune da su a jikinta

"Anty Na'ima from the video call" Aryan ya faWa yana taSa hancinta, dariya tayi itama ta taSa nashi hancin "Aryan from the video call" itama ta faWa tana kwaikwayonsa.

?yal?yakewa sukayi da dariya, ta dinga kallonsu ganin yadda ma suka fi girma a zahiri akan yadda take ganinsu on video calls, they look like sun fi 4 years Win ma da suke, alhalin ko 4 Winma basu ?arasa cikawa ba, the last time da ta gansu they were 2.

Ganin Mami bata Wakin yasa tace musu "ina Mami?" ?ofa suka nuna mata a tare, tayi murmushi tana sau?a a gadon

"To kuzo ku rakani in yi wanka sai muje wajenta"

Tana ri?e da hannun kowannensu har Wakinta, zaunar da su akan gadonta tayi,? ta kunna musu cocomelon a wayarta ta basu ta wuce toilet dan yin wanka, shes not yet done da unpacking saboda gajiyar da tayi jiya, da mamaki take kallon kayanta that are unpacked and well arranged a inda kowanne ya kamata ya zauna tayi murmushi ta ?arasa ta shirya cikin jeans da t-shirt light blue, ta Waura hula a kanta kafin ta ?arasa ta karSe wayarta da suka nutsu suka bawa dukka hankalinsu.

Ganin zasu mata kuka ta Waga Fauza tana ri?e da hannun Aryan bayan ta soke wayar a aljihun wandonta, tace " Muje Mami"

A kitchen suka tarar da ita da masu aikinta, tana shiryawa big daddy abinci.

Mami ta kallesu duka "kin tashi?kar dai su suka tashe ki?

Tana dariya? ta ?araso tana sau?e fauza a kan kujera a kitcen Win, suka gaisa da sabira kafin ta? ?araso tayi hugging Mami kaWan sannnan ta sake ta

"Me zan taya ki?"? Ta faWa tana Waukan crispy spring rolls da Mami ke soyawa ta kai bakinta.

Mi?a mata matsamin Mami tayi tana murmushi "zo to ki ?arasa soya wannan bari inji ko big Daddy sun iso?"

KarSa tayi? ta cigaba, Mami ta dubi sabira dake wanke wanke tace

"Sabira in kin gama wanke-wanken ki taya ta ku shirya dining Win ill be right back"

daga haka ta fita a kitchen Win su Aryan suna biye da ita.

Sai da ta ?arasa aikin da dama Mami ta kusa gamawa kafin ta shirya dining Win tsaf ta bar sabira da gyaran kitchen, ta wuce sama, a palourn sama ta iske Mami da su Aryan ta ?araso tana tura baki

"Har kin gama?"

"Eh" ta amsa tana Wauko wayarta, message Win daddy tayi replying kafin ta kalli Mami dake kallonta.

"Ke baki da atampa a kayanki ne?"

"Ko Waya" ta faWa tana dariya

Itama Mami dariya tayi kafin ta mi?e tana kallonta

"muje ki shirya, big Daddy na hanya dan har Musa ya Waukosa ma a Airport, he's eager to meet his princess"

"To ba gashi na shirya ba "

Mami ta harareta tana wucewa Wakinta ba tare da tace mata komai ba

Mi?ewa tayi tabi bayan Mami, akwati Mami ta janyo ta ajiye a kan gado ta buWe tana kallon ciki, duka kayayyakin Na'iman ne da ta Winka mata, ta zaro wani less Winkin riga da skirt black colour ta ajiye mata da gyalenshi da takalmi

"Yi sauri ki shirya ban son shirme" Mami ta faWa tana mayar da akwatin ta rufe.

?aukan kayan tayi tana kallo, murmushi kwance a fuskarta, Mami ta juya ta fita ta koma falo, warware kayan tayi ta fara sakawa.

Ciff kayan ya mata kamar dai Mami ta gwada ta, ta tsaya tana kallon kanta a madubi ri?e da Wankwalin da ta kasa Waurawa, juyawa tayi da niyyar fita sai ga Mami ta shigo, Mami ta ?araso tana kallon yadda kayan ya mata kyau sosai a ?aramin jikinta.

Tana ri?e da Wankwalin ta marairaice tana kallon Mami

"What do i even do with dis?"

Hararanta Mami tayi, ta ?araso ta karSi Wankwalin sannan ta zaunar da ita a kan dresser tana kallon coiled gashinta da ta kame shi, kwalli ta fara saka mata a idanunta wanda da ?yar ma aka saka kwallin saboda yadda take ?yafta idanunta, kafin ta Waura mata Wankwalin ta buWe drawer ta Wauko simple gold Wankunne ta saka mata harda siririn necklace.

Ta kalleta ta cikin madubin

"To ko ke fa?"

Murmushi tayi, ta mi?e ta dau?o gyalenta ta yafa ta saka flat shoes Win tana kallon Mami da ke ta binta da ido duk inda tayi.

"Ki same ni a falo," Mami ta faWa tana juyawa ta fita a Wakin, wayarta da ta ajiye gaban mirror da zata saka kayan ta Wauka tayi selfie mai kyau.

Sadiq ta tura ma da taga yana online with the caption

"feeling cute, feeling home, guess whos blending in already"

A take ya mata reply, murmushi tayi tana kashe datan ta bayan ta karanta reply Win nasa

"u didn't just blend in.... U stole the whole show,.. u look stunning"

Falo ta fito,? ganin basa falon ya sa ta sau?a ?asa da sauri almost running jin Muryar big Daddy da twins a ?asan, yana ganinta ya buWe mata hannunsa yana murmushi ganin how pretty she looks da gudu ta shige jikinsa ta ?an?ameshi tana dariya, apart from being mijin mamanta he's her favourite uncle tun kafin suyi aure da Mami, kamar yanda yake favourite cousin Win Mami tun da can, yana shafa kanta yace

"Ya naga ba kya ?ara auki sai tsawo Na'ima, are u sure u don't dodge rice over there"

Dariya tayi tana Wagowa daga jikinsa

"Ina wuni big Daddy and welcome"

Amsawa yayi yana kallon Mami dake ta murmushi tana kallonsu.

Da daddare bayan dinner, Big Daddy ya wuce sama, Mami tana kallonta tace

"Kinsan faWila?"

Na'ima ta Wago daga wayanta ta kalli Mami

"FaWilan uncle Aminu?"

"Eh ita, aurenta is in a week, gobe zamuje gidansu maybe ill leave u there, cause tun kafin kizo take ta ro?ona she wants u to be her bridesmade, already jibi za'a fara events Winma, zaku kaita lagos"

Tashi zaune da kyau tayi

"fr?"

Mami ta kalleta bata ce mata komai ba

Tashi tayi ta dawo kusa da Mami, tana kwaSe fuska

"Ni dai bazaki barni a can ba sai dai muje mu dawo"

Hararanta Mami tayi tana mi?ewa ta nufi sama

"Idan na kaiki nabar ki a can ki dawo, da nace ma bazaki Lagos Win ba kai amarya amma yanzu na fasa, idan baki saba da y?an uwanki yanzu ba sai yaushe?"

Bin Mami tayi da kallo har ta haura kafin ta tura baki ta mi?e itama ta wuce Wakinta.

Washegari kamar yadda Mami tace after breakfast tare suka fita da ita zuwa gidan uncle Aminu wanda shima cousin Win Mami Winne.

Sosai suke ta jan Na'ima a jiki musamman faWila da ta jata Waki tana faWa mata yadda shirye shiryen biki yake tafiya, gidan akwai mutane sosai wanda duk yawanci yan uwa ne dan har an fara zuwa biki, already Gobe za'ayi traditional kamu da sakun lalle, jibi kuma Waurin aure sai kuma dinner da zasuyi a Lagos bayan an kai amarya.

" look ull have to help me" fadila ta faWa tana kallonta a marairaice

"Ill do my best" Na'ima ta faWa tana dariya ganin how serious faWila seems, duk ?awayenta da ke Wakin suma dariya kawai sukeyi.

#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:23 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA(TANGLED HEARTS)

Yota


Chapter 7: Quiet Glances

Har yamma suna gidan ana ta shirye-shiryen kamu da za'a yi gobe. Na'ima bata ga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login