Showing 141001 words to 144000 words out of 212729 words

Chapter 48 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3653

Wauki zafi sosai, gani yayi idanunta ya cika taff da hawaye, ya zauna a wajen yana kallonta yace

 whats wrong baby, me ke miki ciwo? Ta girgiza masa kai kawai,

 Muje asibiti? Girgiza masa kai ta sake yi, ya Wagota zaune ya zare mata hijab Win yana faWin  No muje asibiti  ni bazan je ba, just get me drugs i dont want to go there
 why? Shiru ta masa yace  okay tom i ll get u the drugs ya faWa yana mi?ar da ita tsaye ya nufi bed Win da ita, zaunar da ita yayi ya koma ya naWe darduma da hijab Win ya ajiye a mazauninsu, ya dawo ya zauna yana kallonta yace  are u hungry? Da sauri ta girgiza masa kai dan ko kaWan bata son cin komai, ya mi?e tsaye yace  let me get u the drugs ta gyaWa masa kai a hankali tana kallonsa har ya nufi ?ofa bayan ya Wauki makullin motarsa sai kuma ya dawo ya wuce toilet ya Wauko zanin gadon da ya wanke jiya ya fita ya ja mata ?ofar ita dai da idanu kawai take binsa, sai a lokacin ta koma ta kwanta ta janyo duvet ta rufe ?afafunta da shi ta lumshe idanunta a hankali.

Sai kusan 8 ya dawo gidan yana shigowa Wakin ya samu tana bacci duk da she s restless ko a cikin baccin ma, fresh milk Win da ya Wauko mata a ?asa ya zuba mata a cup dan she needs to take something kafin ta sha maganin, kafin ya tattaro drugs Win ya ?araso ya zauna gefen bed, ya shafa fuskarta yace  baby juya kanta tayi amma bata buWe idonta ba ya sake kiran sunanta a hankali dan yafi so ta sha maganin sai tayi baccin, buWe idanunta tayi a hankali yace  tashi ki sha drugs Win sai kiyi baccin ta girgiza masa kai tana Sata fuska, hannu ya saka ya Wago ta zaune yace  zaki kwanta yanzu dont worry ya kai cup Win bakinta yana faWin  haa idanunta ta Waga tana kallonsa shima ita yake kallo kafin ta buWe bakin  good girl ya faWa yana fara bata fresh milk Win har sai da ta sha fiye da rabin cup Win kafin ya Sallo mata maganin ya haWa mata da ruwa ya bata ta shanye, ya share mata bakinta yace

 xaki kwanta? Ta gyaWa masa kai a hankali yace  to kwanta ya faWa tare da gyara mata kwanciyarta ta kwanta abinta ta rufe idanunta a hankali, ya rufa mata bargo ya koma ya zauna yana kallonta, he wont lie wallahi yesterday was a night he ll never forget a rayuwarsa, a night dat will cling a cikin kai da memory Winsa har abada, bai san sanda yayi murmushi ba ya shafa kansa a hankali. farincikin da ta basa a jiya he don t think there s anything da zai iya mata da zai iya compensating ko da rabin farincikin da ta saka sa a daren jiya.

Sai da ya tabbatar baccin ya Wauke ta gabaWaya kafin ya Mi?e ya wuce closet, tsaf ya shirya cikin ?ananun kaya har da face cap yayi masifar kyau, ya Wauki makullin motarsa ya fita a Wakin

Har ya nufi motarsa ya fasa ya juya ya nufi part Win Amira, a buWe ya samu ?ofar palourn probably a haka ma ?ofar ta kwana ya tura ya shiga, straight ya wuce sama zuwa bedroom Winta, ya tura ?ofar a hankali ya shiga, a bakin ?ofa ya tsaya yana kallonta da mamaki ganinta a kwance akan sallaya tana bacci, ya ?arasa ciki ya zauna a gefen bed Winta yana kallonta, kamar wacce taji shigowarsa ta mi?e zaune a hankali, ta kalli gadon suna haWa idanu ta Wauke kanta tana mi?ewa daga saman daddumar ta zare hijab Winta ta soma linkewa ba tare da ta sake kallonsa ba, ya Wan yi murmushi a hankali yace

 Good morning wifey ko kallon inda yake bata yi ba ta fara naWe daddumar ma ta Wauka taje ta ajiye, idanunta da suka kumbura saboda kuka kawai yake kallo ya gagara sake ce mata komai har ta ?arasa ta wuce shi ta hau gadonta ta Wayan gefen ta juya masa baya, mi?ewa yayi ya dawo ya zauna kan bedside ta inda take kwance yace

 nayi laifi ne? Wani ?ululun ba?in ciki take ji kamar ta tashi ta shaqesa, muryarta a dake tace

 U finally remembered i exist?

Ba tare da ya amsa wancan maganar ba softly yace

 i came to check on u, howre u? Mi?ewa zaune tayi tana kallonsa har da huci kafin ta haWe hannunta tace

 in kana ma Allahn da ya halicceka Ahmad ka tashi ka fita min a Waki, ka rabu da ni dan Allah cause i dont matter to u kaje gurin wacce matters dan Allah ni ka ?yaleni

Idanunsa steady on her yace  says who u dont matter to me? Ke matata ce, u dont say that wani shegen kallo kawai take masa kamar zata kashe sa da idanu, ya Wan shafa kansa a hankali yace

 Dukanku are my wives, i just dont want any war a gida, kwanciyar hankali nake bu?ata from both of u, i want peace

Sai kuma ya Ri?o hannunta ta wafce tana harararsa kafin ta daure tace  Naji, yanzu dan Allah ka tashi ka je bana son ganinka

 Do u need anything? Ya tambaya yana kallonta

 Nothing ta faWa almost immediately tana Wauke kanta tana hana hawayenta gangarowa

Mi?ewa yayi tsaye yana kallonta yace

 fine na tafi since baki son gani na, but remember i said i want peace in this house, and that includes u Amira, u should rest pls ko amsa masa bata yi ba sai kallon gefe take, ya juya ya nufi ?ofa, sai a lokacin ta bishi da idanu har ya fita abinsa, da zata iya cire sonsa a zuciyarta wallahi da tayi hakan ta barwa Na ima shi, but its something da ba ita ta saka ma kanta ba, yanzu ma ganinsa da tayi ji tayi kamr ya zo ne ya ?ara mata petur akan wutan da ta kwana yake cin zuciyarta tun jiya sannan ya ?ara azalzala ?aunarsa dake ranta, ta kifa kanta a jikin gado ta cigaba da kukanta daga inda ta tsaya.


#Maimoon
09041426598


https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q


RU?A??UN ZU?ATA(TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 53: Love in luxury

Yana fitowa daga part Win Amira ya nufi motarsa, yana ?o?arin buWe motar aka buWe Gate Win gidan, tsayawa yayi a jikin motar yana kallon gate Win jiran ganin wanda ya zo gidan da wuri haka, ganin motar gidan Ammi ya sa ya jingina da motar har motar ta ?araso cikin makeken compound Win tayi parking a can gefe, yasmeen ta fito daga baya, yana kallonta har ta Wauko wani kyakkyawar basket ta nufo sa tana washe masa ha?ora dan tun da suka shigo ta gansa, har ta iso gabansa tace

 ina kwana yaya

 lfy lau ya amsa a ta?aice kafin ya kalli basket Win hannunta ya Wage mata gira,

 Ammi ce tace a kawo muku wai murmushi yayi kaWan ya mi?a hannunsa alamun ta basa ta mi?a masa ?asa ?asa yace

 thank you

 fita zaka yi ne yaya?

 Eh kawai ya faWa yana nufar part Win Na ima, ta bi bayansa da sauri, ya buWe ?ofar ya shiga ciki tana biye da shi a baya har ya kai basket Win ya ajiye a dining ya juyo ya kalleta yace

 toh muje

 Anty Na imar fa? Ta faWa tana kallon hanyar sama ganin bata palourn

 Tana bacci muje sauri nake

 Ko zaka barni anan to kaje ka dawo? Wani harara ya zabga mata yace

 Bazan barin ba to Wuce mu tafi jiki a sanyaye ta nufi ?ofa, ya bi bayanta har suka fita a part Win, ya nufi motarsa ba tare da ya sake bi ta kanta ba, tana kallonsa har ya tada motar kafin itama ta wuce motar da driver ya kawo ta ta shiga baya tana Sata rai, dama rahama tace mata za a yi haka ta musa.

Sai da ya fara tsayawa briefly a office to check on some files, kafin without wasting much time ya bar office Win yana amsa gaisuwar staff Winsa sama sama dan he s not here to work at all today.

Apple store ya tsaya ya shiga ciki ya saya mata duk wani latest gadgets da suke da shi, latest iphone, macbook, Apple watch, Airpods da sauransu ba abinda ya manta bai saya mata ba.

?arfe 11:30 na safe Na ima ta buWe idanunta a hankali jin ?arar wayarta dake gefen bed, ta juya a kan gadon tana kallon Wakin ganin ita kaWai ce a ciki, mi?ewa zaune tayi a hankali tana jin ciwon kan ya ragu sosai har ma da zazzaSin ba kamar da safe ba, janyo wayar tayi a hankali daga kan bedside da ta ajiye shi tun jiya ta ga number ne ke kiranta ta Wan Sata rai ta ajiye wayar ta sau?e ?afafunta ?asa tana tunanin zafin da zata ji idan ta mi?e tsaye zuwa toilet, kafin ta dafa gadon ta mi?e a hankali ta runtse idanunta ta buWe a hankali ta shiga takawa zuwa toilet, sai taji zafinma bai kai na da safen ba yanzu da sau?i sosai, ta ?arasa cikin toilet ta tsaya tana kallon kanta a madubin cikin toilet Win, gashinta da ya hargitse ta fara haWewa waje Waya ta ?arasa tana kallon sabbin brush dake ma ajiyarsu a toilet Win gwanin sha awa, ta zari guda Waya ta buWe ta saka toothpaste ta dafa jikin wajen ta fara yin brush a hankali tana yi tana lumshe idanunta da kumburinsu ya rage sosai amma har yanzu tana jin sun mata nauyi, sai da ta gama brush Win tsaf kafin ta soma cire doguwar rigar da ya saka mata da safe, ta haWa ma kanta ruwan zafi a tub ta shiga ciki a hankali ta zauna tana Wan runtse idanunta, har ta ji dama dama kafin ta zauna sosai a ruwan, ta kwantar da kanta a jikin tub Win gashinta ya zuba a wajen ta lumshe idanunta a hankali tana jin daWin ruwan, har sai da ruwan ya salamce kafin ta iya yin wanka ta haWa da alwala cause its almost zuhr ta Wauro towel da ya tsaya mata a cinya tana mamakin inda yaje, amma ta share ta buWe ?ofar ta fito tana tafiya a hankali, dai dai lokacin ya buWe ?ofar Wakinta, ya tsaya daga bakin ?ofa yana kallonta kafin ya ?araso ciki yana cire face cap Win kansa ya tura ?ofar ya rufe yana juyowa ya zuba mata idanunsa yana ?are ma jikinta da ruwa ke bi kallo, ta Wauke kanta ta ?arasa gaban madubi a hankali ta zauna ba tare da tace masa komai ba, shima ?arasa shigowa yayi, ya zo ya jingina da jikin mirrow Win yana kallonta yace

 har kin tashi? GyaWa masa kai kawai tayi

 Ya jikin toh ta kalleshi sai ta marairaice fuska ta langaSe kai tace

 Da Wan sau?i kaWan

 Sorry baby ya faWa muryarsa cike da lallashi, sai kuma ya ajiye ledan hannunsa mai tambarin Apple yana kallonta yace

 I went out to get u these ta kalli babban ledar kafin tace

 Tnk u Waukar ledar yayi yana kallonta yace

 To ki gama shiryawa let me wait for u here ya faWa yana tashi daga jikin mirrow Win ya ?arasa gefen bed ya zauna yana kallonta, ta Wan yi murmushi tace

 Toh jingina kansa yayi da gadon yana kallonta har ta gama shafe shafenta gaban madubi dan an shirya mata bedroom Win kamar dai yadda nata yake kuma ta san aikin anty fadila ne, dan har uban kayan lefenta duk suna Wakin hakan ya sa ta san bedroom Winta ne nan Win ba nasa ba.

Tana mi?ewa daga kan stool Win yace

 u need help ta girgiza masa kai kawai tana nufar wadrobe ta ciro kayan da zata saka, atampa ce riga da skirt ta ciro underwears da komai ta ri?e a hannu kafin ta juyo ta kallesa ganin ita yake kallo tace

 To zan saka kaya yanzu iya kallonta yace

 To ki saka mana, ko in zo in taya ki? Ta Sata rai ta girgiza masa kai tace

 U shouldnt look wani dariyar bosawa yayi da ya sa ta tsaya kallonsa baki sake, ganin yadda take kallonsa ya gumtse dariyar yace

 To juyawa zanyi?

 Eh, ko ka rufe idonka

 To ai na riga na ga komai jiya har& 

 Banasoo ta faWa tana fashe masa da kukan da ba hawaye kamar dama jira take ya tsokaneta, da sauri ya juya mata baya muryarsa da murmushi yace

 Na juya madam

 Kuma kar ka juyo

 To hajiya ya faWa yana murmushi

 Idan ka juyo ma i can see u ta faWa tana fara saka kayan a hankali, tana yi tana kallonsa ko ya juyo, har ta gama saka kayan tsaf da ya amshe ta na bala i Winkin ya zauna ciff da jikinta ta ri?e Wankwalin a hannunta tana kallon bayansa tace

 Na gama

 In juyo?

 Eh ta faWa a ta?aice, ya juyo a hankali yana kallonta da murmushi a fuskarsa, ta tura masa baki, yana murmushi ganin yadda kayan ya amshe ta sosai yace

 Fyn girl bata ko kula shi ba ta zauna a gaban madubi ta fara ?o?arin Waura Wankwalin, tayi yafi sau 4 tana suncewa shi dai kallonta kawai yake, ganin ta ajiye Wankwalin ta Waura kanta akan mirrow Win ya sa ya taso yace

 In Waura miki? Ta Wago idanunta ta kalleshi, a shagwaSe tace

 To ka iya ne?

 Eh mana na iya wait let me show u ya faWa yana Waukar Wankwalin ya tsaya a bayanta yana kallonsu ta cikin madubi, suka haWa idanu ya mata murmushi yace

 But dont move ur head, stay still haka. Ya faWa yana Waura tafukan hannunsa a gefe da gefen fuskarta ya tsayar da akanta ya Wan sunkuyo suna kallon juna ta madubin, ganin ya Waura gefen fuskarsa a tata ya lumshe idanunsa ta ce

 ?aura Wankwalin kenan? BuWe idanunsa yayi ya mi?e tsaye ya fara ?o?arin Waura mata Wankwalin, harda shimfiWesa a kan mirrow Win ya lallan?wasa inda ransa ya raya masa kafin ya Wauko ya aza akanta ya fara ?o?arin Waurewa, wani kallo kawai take masa ta cikin madubi ganin abinda yake mata a kanta har ribbon Winta da ta dun?ule gashinta da shi ya fita ya sa ta sa hannu ta ri?e hannunsa tace

 Thank you zan ?arasa

 Wait kaWan ya rage na gama jor ya faWa yana ?arasa ?ulle mata bayan, ya koma baya yana kallon Waurin, sai kawai ya fashe da dariya ta marairaice fuska tace

 Yanzu wannan ne ka iya? Yana dariya sosai yace

 I thought na iya fa ashe ban wani iya ba ta zuba masa idanu ta madubi tana kallon yacce yake dariya, wallahi bata taSa ganin yana dariya sosai ba sai yau, and he look 1billion times cuter, jerin fararen ha?oransa suka ?ara ma fuskarsa tsabar kyau, ta sau?e ajiyar zuciya tana murmushi itama ta sunce Waurin ta sunkuya ta Wau ribbon Winta ta sake kama coiled gashinta kafin ta fara sake gwada Waurawa, yana kallonta ta cikin madubi yace

 To in bazai yi na ki barshi mana

 Toh kawai tace ta ajiye Wankwalin a gaban madubi ta mi?e tsaye dan ta gaji har hannunta na ri?e mata, ya ?araso dab da ita yace

 no zauna, i have something for my baby that ll complete this look ya faWa yana Waura hannu a kafaWarta ya zaunar da ita a kujeran gaban madubin yana kallon gashinta da dis time as pony tail ta kamasa jelar ya sau?a bayanta, kuma da yake its coiled wato her usual hair style sai waves Win suka yi azabar kyau.

Sake ta yayi ya wuce wajen bed da ya ajiye ledar Wazu, wata daban ba ta apple Winba ya fara Wauko wa ya dawo gaban madubin, ya ajiye ya ciro box Win ciki masu matu?ar kyau guda biyu da aka rubuta Cartier in gold rubutu a jikinsu.

Kallonsa kawai take yi har ya buWe first one Win revealing a simple diamond necklace na cartier da ke ta sparkling, ta buWe baki tana kallonsa idanunta har sun fara cikowa da ruwa, ya kalleta da murmushi kafin ya kalli sar?ar,

 Can i? GyaWa masa kai tayi a hankali,ya zaga ta bayanta ya matsar da gashinta a hankali yana shafa wuyarta, kafin ya saka mata sar?ar around her neck yana kallonta ta cikin madubin, hawayen idanunta ya gangaro freely, ya zuba ma wuyarta mai kyau idanu yadda sar?ar ya zauna yana glittering against her skin. Breathtaking. He was so glad he got this for her last trip Winsa, tunda ya gansu ya siyo da sunanta and he has been keeping it with him for sometime now, Sunkuyowa yayi ya sa fuskarsa a wuyarta yayi kissing a hankali da hakan ya sa ta runtse idanunta, ya Wago kansa ya zago ta gabanta ya buWe Wayan box Win ya ciro bracelet Win ciki mai kyau shima ya kama hannunta yana kallon ring Win da ya bata ranar da yayi proposing da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login