Showing 147001 words to 150000 words out of 212729 words

Chapter 50 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3665

yayi ya mi?e tsaye ya fara ?o?arin Waura mata Wankwalin, harda shimfiWesa a kan mirrow Win ya lallan?wasa inda ransa ya raya masa kafin ya Wauko ya aza akanta ya fara ?o?arin Waurewa, wani kallo kawai take masa ta cikin madubi ganin abinda yake mata a kanta har ribbon Winta da ta dun?ule gashinta da shi ya fita ya sa ta sa hannu ta ri?e hannunsa tace

 Thank you zan ?arasa

 Wait kaWan ya rage na gama jor ya faWa yana ?arasa ?ulle mata bayan, ya koma baya yana kallon Waurin, sai kawai ya fashe da dariya ta marairaice fuska tace

 Yanzu wannan ne ka iya? Yana dariya sosai yace

 I thought na iya fa ashe ban wani iya ba ta zuba masa idanu ta madubi tana kallon yacce yake dariya, wallahi bata taSa ganin yana dariya sosai ba sai yau, and he look 1billion times cuter, jerin fararen ha?oransa suka ?ara ma fuskarsa tsabar kyau, ta sau?e ajiyar zuciya tana murmushi itama ta sunce Waurin ta sunkuya ta Wau ribbon Winta ta sake kama coiled gashinta kafin ta fara sake gwada Waurawa, yana kallonta ta cikin madubi yace

 To in bazai yi na ki barshi mana

 Toh kawai tace ta ajiye Wankwalin a gaban madubi ta mi?e tsaye dan ta gaji har hannunta na ri?e mata, ya ?araso dab da ita yace

 no zauna, i have something for my baby that ll complete this look ya faWa yana Waura hannu a kafaWarta ya zaunar da ita a kujeran gaban madubin yana kallon gashinta da dis time as pony tail ta kamasa jelar ya sau?a bayanta, kuma da yake its coiled wato her usual hair style sai waves Win suka yi azabar kyau.

Sake ta yayi ya wuce wajen bed da ya ajiye ledar Wazu, wata daban ba ta apple Winba ya fara Wauko wa ya dawo gaban madubin, ya ajiye ya ciro box Win ciki masu matu?ar kyau guda biyu da aka rubuta Cartier in gold rubutu a jikinsu.

Kallonsa kawai take yi har ya buWe first one Win revealing a simple diamond necklace na cartier da ke ta sparkling, ta buWe baki tana kallonsa idanunta har sun fara cikowa da ruwa, ya kalleta da murmushi kafin ya kalli sar?ar,

 Can i? GyaWa masa kai tayi a hankali,ya zaga ta bayanta ya matsar da gashinta a hankali yana shafa wuyarta, kafin ya saka mata sar?ar around her neck yana kallonta ta cikin madubin, hawayen idanunta ya gangaro freely, ya zuba ma wuyarta mai kyau idanu yadda sar?ar ya zauna yana glittering against her skin. Breathtaking. He was so glad he got this for her last trip Winsa, tunda ya gansu ya siyo da sunanta and he has been keeping it with him for sometime now, Sunkuyowa yayi ya sa fuskarsa a wuyarta yayi kissing a hankali da hakan ya sa ta runtse idanunta, ya Wago kansa ya zago ta gabanta ya buWe Wayan box Win ya ciro bracelet Win ciki mai kyau shima ya kama hannunta yana kallon ring Win da ya bata ranar da yayi proposing da ke ?yalli akan fingers Winta, saka mata bracelet Win yayi ya kai hannun bakinsa yayi kissing kafin ya sake hannunta ya kai fingers Winsa ya share mata hawayen kumatunta,

 U mean the world to me Na eema gyaWa masa kai tayi a hankali muryarta ?asa ?asa tace  thank you

 come baby ya faWa yana mi?ar da ita tsaye ya janyo hannunta har bakin bed ya zaunar da ita shima ya zauna ya Wauko ledan gadgets Winta ya mi?a mata, he seems happy showing her what he got for her, tayi murmushi tare da kai bayan hannu ta share idanunta, ta saka hannu biyu ta karSa, ganin kallonta yake ta soma ciro abubuwan ciki, ko wanne ta ciro sai ta kalleshi ta nuna masa sai dai kawai ya mata murmushi, dan he loves how cute and happy she looks unrapping them, har ta gama duka kafin ta langaSe masa kai tace

 Ni to me zance ta faWa idanunta na cikowa da sabon hawaye

 Say u love me ya faWa yana matsowa sosai kusa da ita, ta kwantar da kanta a ?irjinsa, ta saka hannayenta a gefen cikinsa, muryarta ?asa ?asa tace

 I dont know how to explain it, i love you, i love u more than life itself, you are my everything, ka bani more than ive dreamt of, amma even without all this, i still love u just as much, ure my home, hubby

Lumshe idanunsa kawai yayi, with each of kalmarta har ?asan ransa yake jinta, he could give her the world inda ace its possible.

 Hubby hun? I love the name sosai Ya faWa yana ?ago kanta, yayi cupping yana kallon idanunta kafin yayi kissing lips Winta lightly, sa sake kissing like three times tukunna yace

 I love u more than u do, i have another suprise for u, amma sai kin ci abinci, munyi sallah Ya faWa yana zura hannunsa ?asan rigarta ya shafa bare skin Win very flat cikinta.

Ta langaSe masa kai tace

 Another suprise? Isnt it enough? Bai kulata ba ya mi?e ya nufi toilet, ta daWe a zaune a wajen tana kallon toilet Win kafin ta mi?e a hankali ta soma tattare abubuwan ta ajiye su a inda ya kamata, tana yi tana shafa sar?ar wuyarta fuskarta Wauke da murmushi.

Yana fitowa daga toilet da alwala ya nufi ?ofa dan zuwa mosque, har ya fita ya sake buWe ?ofar yana kallonta yace

 Im so hungry tayi murmushi tana kallonsa tace

 Me too shiru yayi yana kallonta, ganin kallonta yake tace

 To me zaka ci?

 You.. ya faWa iya mata wani shegen kallo, harararsa tayi tace

 za a shiga sallar toh janyo mata ?ofar yayi da sauri ya wuce ya sau?a ?asa, da murmushi a fuskarta ta ?arasa ta shimfiWa dadduma itama ta tada Sallar.

Tana idarwa ta linke hijab Winta ta ajiye ta fito a Wakin ta nufi downstairs walking slowly ko zata sama musu abinci since he said he s hungry, basket Win da ta gani a dinning ya sa ta sau?e ajiyar zuciya ta ?arasa ta duba taga lafiyayyun abincin da ke ciki, a nitse ta fara setting table Win, tana gamawa yana shigowa, tun kafin ya ?araso dining Win ta ja masa kujera,

Ya ?araso ya zauna yana murmuring  thank you ba sosai ta wani ci abincin ba tace ta ?oshi, duk yadda yayi da ita ta?i shikam yaci abincinsa sosai yana yi yana kallonta har ya gama, ya share bakinsa da tissue yana kallonta yace

 My wife murmushi kawai tayi, dai dai lokacin wayarsa ta fara ringing, ya Waga wayar ya kai kunne yana kallonta

 Yes bring it in ya faWa a nutse kafin ya katse wayar ya mi?e ya ru?o hannunta yace

 Its here zo muje ya faWa yana ri?e hannunta ya nufi sama da ita, wadrobe ya buWe ya Wauko mata gyale ya yafa mata a saman gashinta.

 Whats going on? Ta tambaya tana kallonsa, bai ce mata komai ba ya kama hannunta ya kaita jikin window Win bedroom Win nata, ya tsayar da ita a gaban widown ya tsaya a bayanta ya saka hannayensa ya zagayo cikinta kafin kamar mai raWa a cikin kunnenta lips Winsa na brushing ear Winta yace

 Look down

Lumshe idanunta tayi ta buWe dai dai an shigo da wata sabuwa dal Win porsche panamera in white karrr, sleek and shining under hasken rana da wani babban jan ribbon across the bonnet, dealership crew Win suka yi parking Winshi neatly suka yi stepping aside.

Zaro idanunta tayi ta sa hannu biyu ta toshe bakinta ta hau girgiza kai, ta juyo tana kallonsa hawaye kawai ke sintiri a idanunta ta girgiza masa kai, gyaWa mata kai yayi yana murmushi, ta sake girgiza masa kai

 Ya Allah!, No, no, no, this is too much pls ta faWa tana ri?o hannunsa.

Hannunsa ya kai yayi wrapping a bayan waist Winta ya matso da ita jikinsa sosai yana kallon idanunta yace

 Its never too much for my queen, besides tun ranar da kika zama matata na saya miki as wedding gift and today its all urs cause u deserve more than it

Fashewa tayi da kuka burying fuskarta a ?irjinsa tana kuka da dariya at the same time, emotions Win ita kam yau sun mata yawa

Ya rungume ta tightly a jikinsa yana shafa kanta yace

 Latest porsche girly ta sake rungumesa tightly tana sake fashe masa da kuka.

Ciro ta yayi daga jikinsa ya kama hannunta ya nufi ?ofa da ita yana faWin

 Lets go check out ur new ride ta bi bayansa walking slowly, shima a hankali yake tafiya saboda yadda take tafiya itama a hankali har suka sau?o stairs, ya tsaya ya gyara mata gyalenta da kyau kafin ya buWe ?ofar palourn suka fito yana ri?e da hannunta, gaisawa yayi da dealership crew Win kafin suyi handing masa keys Win da papers da yayi signing suka sake congratulating Winsu kafin su shiga service car Winsu su bar gidan abinsu.

Sai bayan da suka fita kafin ya juyo ya kalleta suka haWa idanu, itakam har yanzu hawaye ya gagara daina sau?a a idanunta, ya kama hannunta ya dam?a mata makullin ya haWe goshinsu muryarsa ?asa ?asa yace  cry cry baby ya faWa yana saka fingers Winsa ya share mata fuskarta.

Sake shigewa jikinsa tayi ta rungumesa sosai tana kukanta cause she feels like shes living in a dream, shima ya sa hannu yayi wrapping a bayanta ya Waura kansa a kanta ya lumshe idanunsa yana patting bayanta a hankali.

 I dont deserve u hubby ta faWa cikin kuka, kissing kanta yayi a hankali muryarsa ?asa ?asa yace

 Ta miki ko a canza? Ta Wago idanunta da ke cike da hawaye ta kallesa suka haWa idanu ta mayar da kanta jikinsa ta rungume sa tana sauke ajiyar zuciya tace

 I love u so much, i ll spend my whole life loving u

yayi murmushi yana shafa kanta dake ?irjinsa  And thats all i need, just keep loving me the way u do, cause ina sonki sosai Na eema

?ago kanta tayi daga jikinsa ta zuba masa idanunta shima Win ita yake kallo baya ko ?iftawa, Wan juyawa tayi babban compound Win ganin its empty sai su ?adai gaban sabuwar motarta, matsowa tayi closer to him, ta Waura both hannunta da Waya ke ri?e da key Win motar a shoulder Winsa, shi dai kallonta kawai yake, yadda yake kallonta da mayun idanunsa ya sake tunzura ta, ta yi leaning up tunda ya fita tsawo tayi Wagyalgyal kawai ta Waura lips Winta akan nasa, giving him a full kiss on the lips, buWe idanunsa yayi cause he didnt even see that coming at all, the way it came as a shock ya sa kiss Win yake zuwa masa har ?wa?walwarsa, bai san sanda he found her waist ba and pulled her closer kissing her back, yayi letting out wani ajiyar zuciya da soft groan yana grabbing waist Winta instinctively, yana kissing Winta deeply, ganin kamar tsayuwar zata gagare sa ya jinginata da sabuwar motar yana ya sa hannu biyu ya ri?e fuskarta yana kissing Winta sosai, itama hannunta ta zagaye a wuyansa enjoying the moment, ganin kamar ya manta inda suke yana ?o?arin fara lalube mata jiki yana sau?e ajiyar zuciya ya sa ta pulling away, breathless but still da murmushi a fuskarta, ya juya ya jingina da motar yana kallonta idanunsa har sun canza kala yace

 Baby.. ull be the end of me, u just shocked the life out of me ya faWa yana jin kamar ya sake janyo ta dan ta bar jikin motar yanzu shi yake jingine da motar ita kuma tana tsaye a gabansa not too close.

?age masa gira tayi tace  get used to it yayi wani dariya yana kallonta cause tf, hes loving this part of her even more yace

 i love this Na eema pls itama dariya tayi tace

 Toh she s all urs, in babu kowa amma ta faWa tana rufe fuskarta, like kutusi, shegen mamaki take basa yanzunnan ya rasa ma how to react!

 Even if the whole world is looking, i d kiss u back, youre mine

Share maganar tayi tana kallonsa tace  i want to see the inside tashi yayi daga jikin motar yana kallonta yace

 Bismillah!


#Maimoon
09041426598


https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q


RU?A??UN ZU?ATA ( TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 54: Love on trial

Amira ta matsa baya a hankali daga jikin window Win da ke bata perfect view na abinda ke faruwa a tsakar gudan, yadda su biyun are lost in each others worlds, zuciyarta taji tana wani irin ?una da bata taSa jin irinsa ba tsawon rayuwarta, ta dafe ?irjinta a hankali tare da tsugunawa a gefen gadonta wasu hawaye masu azabar zafi na cigaba da wanke mata fuskarta, bata jima da tashi daga bacci ba bayan gama waya da Nuwaira ta sanar mata komai da mummy ta sa tayi ita Nuwairar ce ma ta lallashe ta Wazu bayan fitar tasa har ta samu tayi bacci kafin kiran Mummynta ya tada ta asking in tayi abinda malam yace just then kuma taji shigowar mota gidan wanda hakan ya sa ta zuwa bakin window Winta only to witness all this abubuwan da yafi ?arfin zuciyarta, bata san sanda mummyn ma ta kashe wayar ta ba dan she couldnt answer anymore, wani sharp pain take ji a ?irjinta with each of dariyarsu and every of their touch, da duk ?an?antar gesture da Ahmad zai nuna towards Na ima, but by the time Na ima kissed him taji ?afafunta sun gaza Waukarta for a moment ji tayi kamar she might faint.

Jin kukan ba abinda yake ?ara mata sai raWaWi a zuciyarta ya sa a fusace ta mi?e tsaye tana jin kanta na bugawa da ?arfi ta nufi ?ofa kamar mahaukaciya dan wallahi yau ko dai ita ko kuma Na ima sai dai kowa ya rasa shi, wayarta da ta manta yana hannunta ne ya fara ?ara tayu wani ihu kamar da wayar take tana ?o?arin cillar da shi ko ta buga shi da bango but ta dakata ganin mummyn ke kiranta again, fashewa tayi da sabon kuka ta zauna a bakin ?ofar tata tare da ajiye wayar a ?asa har ta katse mummy ta sake kira kafin tayi sliding ta Waga wayar tana cigaba da kukanta da ?arfi har da jiniya.

 Na shiga uku, Amirah what happened miye haka?

 Zan mutu kawai mummy Na shiga uku na nikam

 Me aka miki? Jin tayi shiru ta mata tsawa

 Bazaki faWa min ba dan ubanki me aka miki?

 Mummy yar iska ya auro, shes here kissing him a compound cause shes shameless, shi kuma yana biye mata mummy he just bought her a porsche mummy

 Mtswwwwwww mummy ta ja wani dogon tsaki,

 to motar kike ma kuka dan uwarki? Yaushe ya canza miki mota ke? Shebi ce min kika yi ke kika zaSa da kanki ya canza miki?

 Mummy ba mota ba mummy, he was hugging her a compound fa mummy kissing her fa mummy innalillahi wa inna ilaihi raji un

 Kin yi abinda Malam yace ko baki yi ba? Da har yanzu yake rungumarta?

 Ban yi ba ta faWa tana kuka sosai,

 Baki yi ba? Amira baki yi ba kika ce min? Cikin kuka sosai tace

 Ta ina zan shiga gidanta mummy? ?ofar a kulle take kuma yana nan always

 Lallai baki da hankali Amirah, ke baki iya ko wace dabara ko kissa bane da zai kaiki sashinta ko ita tazo sashinki kika barsu har suka tara Amirah?

 Basu tara ba Mummy wallahi ni na san basu yi ba, ko a aurenmu ai sai da muka Wan kwana biyu kafin yayi

 Bai yi ba suka zo compound suna kissing juna, meyasa ke kam baki da hankali ne Amira

 Na ce miki bai yi ba ta faWa tana jan hancinta da majina ya tsinke mata.

 Yaushe zaki yi abinda ya kamata? Dan kema kinsan kuWin da na kashe wallahi idan kika min asara ubanki ne zai biya ni dan bazan yi asarar waWannan uban kuWin bu?ata ta?i biya ba saboda shirme da shirirtarki

 Mummy wallahi tallahi sai Na ima ta bar min gidana na rantse da zatin Allah, i wont sit back and let her win, ill call u back idan komai ya kammala zan jira har ya gama satinsa ya dawo nan tukunna in ga yadda zan samu access Win tana faWa ta katse wayar ta mi?e tana sau?e ajiyar zuciya ta koma cikin Wakin tana safa da marwa dan kiran wayar kamar wanda ya dawo da ita hayyacinta haka taji, ta zauna gefen gado ta danna ma Nuwaira kira hannunta har rawa yake.


Ko da suka dawo Wakinta har lokacin murmushi kawai Na ima take yi tace masa

 cikin har ya fi wajen Kyau

 Yes i know ya faWa yana Salle botur Win shirt Winsa, ganin haka ta matsa a kusa da shi ta koma gaban madubi tana Waukan kwalbar turare ta buWe ta sake rufe wa tana kallon cikin madubin kamar wacce is really doing something a wajen, zare shirt Win yayi ya ajiye kan bed ya bar dogon wandonsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login