Showing 63001 words to 66000 words out of 212729 words

Chapter 22 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3823

?asa cause idanunsa sun mata kaifin da baza iya kallan cikinsu ba

Danna lock Win motar yayi ta buWe yana kallonta yace

 Sau?a ki tafi ta Waga kanta ta kalleshi

 Kace zamu yi magana

 Je ki, zamu yi next time Wan tsayawa tayi tana kallonsa kafin tace

 Muyi yanzu

 Sau?a ya faWa yana juyowa ya kalleta, Wan shiru tayi kafin ta tura baki ta buWe ?ofar motar tana ri?e da jakarta a hannu. Ya bita da kallo ganin yadda ta Wana baki, kafin ta rufe motar tace

 tnks for the ride bai kulata ba ta rufe motar ta nufi gate Win gidan ya bita da kallo, kafin ya Wauke kansa ya soma driving ya bar layin.

Tada motar da yayi parking 4 houses away from gidan faWila sadiq yayi ya bar layin yana driving Win kamar zai tashi sama bayan yaga shigar Na ima gidan., ya nufi gidan abokinsa Adnan da ke nan Lagos, wanda anan ya sau?a tun shekaranjiya da ya zo Lagos.

Da daddare tana kwance tana chatting da Fahad ta whatsapp wanda ke tambayarta yaushe zata kawo sadiq gida su sha biki, message Win sadiq Winne ya shigo ta whatsapp ba tare da ta duba ba ta cigaba da chat Winta da Fahad, ganin Fahad Win ya sau?a ya sa ta fita a whatsapp har zata ajiye wayar sai kuma ta Wauka ta sake buWe whatsapp ta duba number Win da tayi saving da just A, ganin yana online tayi shiru tana kallon dm Win nasa, ko Wan dp Winnan ma shi bai sa ba ta tura baki, a hankali ta fara typing  Good evening i&  sai kuma ta goge da sauri tana runtse idanunta, murmushi ne ya kufce mata ta buWe idanun tana kallon wayar zaro idanu tayi ganin yana typing, ta zuba ma wayar idanunta tana jiran ganin me zai ce?, sai kuma taga ya bar typing Win, ta sau?e ajiyar zuciya tana kallon wayar, gani tayi hes typing again, ta koma ta jingina da jikin gadonta tana kallon wayar,

 Whats it u want to say? Meassage Winsa y shigo ta dinga kallon message Win wato yaga tana typing, wani kunya taji ya rufe ta, da ?yar ta iya masa reply

 babu, just wanted to ask maganar da kace zamu yi Wazu kuma ka fasa buWewa yayi ya kalla amma bai mata reply ba, ta tura baki ganin har wajen 4 minutes ba reply kuma still yana online Win. Ajiye wayar tayi ta mi?e ta wuce toilet.

Washegari ?arfe 10 na safiya, Naema na zaune a kan dining table da laptop Winta a buWe ta tan?washe ?afarta akan kujerar tana rubutu a notebook, duk da its weekend she have alot of reading to do, dan semester, Nasir ne ya sau?o FaWila na biye da shi zata raka shi dan fita zaiyi,  hajiyar boko ya faWa yana nufar ?ofa ta gaishe shi ya amsa yana ri?e da hannun matarsa, ta bisu da kallo har suka fita kafin ta mayar da hankalinta kan karatun ta, faWila bata jima ba ta dawo tana kallon Naeema tace

 yauwa Na ima, can u go to the supermarket yanzu pls? Ina so inyi baking Win anjima Wan shiru tayi kafin tace

 toh

Tana mi?ewa ta wuce Wakinta ta Wauko hijab har ?asa ta Waura akan sakakken wando da shirt dake jikinta,

Tana fitowa ta zauna a kan kujera tana yin bolt a wayarta dan weekend dama Yusuf baya nan kuma she cant drive, faWila ta dawo da atm Winta ta mi?a mata tana cewa  kinyi bolt Win? GyaWa mata kai tayi
 Eh in 5 minutes wai okay to faWila ta faWa tana juyawa dan komawa sama, mi?ewa tayi ta nufi ?ofa tunda ya kusa.

Tana fita gate ganin bai iso ba ta Wan fara takawa, tana ri?e da wayarta, Wan tsayawa tayi ganin har lokacin motar bai iso ba ganin yana Sata mata lokaci da yawa yasa ta kai hannu zatayi cancelling ride Win sai kuma ta dakata ganin mota na nufo ta, ta duba taga shine ride Win nata, Wan tsaki ta ja ta ?arasa ta buWe bayan motar ta shiga ba tare da ta kula gaishe ta da driver Win keyi ba, mayar da idanunta tayi kan titi tunda ya riga ya san inda zai kaita, ta zaro wayarta tana scrolling a hankali, ji tayi anyi parking motar, ta Wago kanta ta kalli driver Win sannan ta kalli wajen glass Win taga a gefen hanya yayi parking, ta buWe baki da niyyar tambayarsa dalilin parking Win kawai ta ga an buWe ?ofar bayar wasu maza biyu suka shigo, zaro idanunta tayi tana shirin kurma ihu Waya daga cikinsu ya toshe mata baki da hanci, wani irin sanyi taji a hannunsa kamar ?an?ara, muryarta ce ta ma?ale ta hau shure shure, idanunta na ?o?orin lumshewa taji sun ja motar da full speed suna cilla kan titi.

#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:28 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA( TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah


Chapter 27: No way out

A hankali take buWe idanunta da suka mata wani irin nauyi, hasken da ya dallare idanunta ya sa ta runtse idanun da sauri kafin ta sake ?o?arin buWesu a hankali, har ta buWe su tas ta zuba ma saman Wakin idanu tana kallon farin pop Win, ta Wan lumshe idanunta kaWan ta buWe tare da ?o?arin mi?ewa zaune, dafe kanta da taji ya sara mata tayi tana bin Wakin that doesnt look like wani wuri da ta sani da kallo, Wakin da wadatar haske sosai wanda hakan ya sa ta gagara gane rana ne ko dare a lokacin, ta dinga bin Wakin da kallo kamar mai son tuna yadda aka yi ta zo wajen, gashinta da ya sau?o fuskarta ya sa ta shafa gashinnata realising babu Wankwali a kanta bare hijab, ta dubi jikinta, dogon wando da shirt dake jikinta sune dai, a lokacin komai da ya faru ya dawo mata tiryan tiryan, zaro idanunta tayi tana sa hannu biyu ta toshe bakinta wait what? Was she kidnapped or what? Innalillahi wa inna ilaihi raji un, sau?a tayi daga kan gadon jikinta na Waukar rawa ta ?arasa gaban mirror dake Wakin tana kallon kanta, daga ita sai shirt da wandon jikinta ta fara kalle kallen Wakin amma babu wayarta bare atm Win FaWila dake hannunta, da baya ta koma ta jingina da bango amma ta kasa kuka, kamar wacce ta tuno wani abu, tayi saurin ?arasawa jikin window ta janye binds Win tana kallon waje, bugun zuciyarta ne ya tsananta ganin wajen ba?i?irin da duhun dare, da alama dare yayi sosai dan babu alamar motsin kowa a compound Win da take hangowa wanda babu wani ishashshen haske, ta sake labulen tana tana komawa da baya da baya, zama tayi a ?asa tana kallon window Win, kifa kanta tayi a kan ?afafunta ta fashe da kuka, wai da gaske ne ko mafarki takeyi anyi kidnapping Winta, me suke so ransom? Ta san su faWila na can hankalinsu a tashe, innalillahi wa inna ilaihi raji un, kamar an tsikare ta ta mi?e da sauri ta nufi ?ofa ta taSa handle Win kafin ta murWa taji a rufec jijjiga ?ofar ta shiga ji tana buga ?ofar da hannunta biyu tana kuka amma shiru babu motsin kowa.

Ta koma cikin Wakin ta zauna a gefen bed tayi shiru, sai kuma ta sa hannu ta share fuskarta ta mi?e ta wuce toilet, wanke fuskarta tayi ganin yadda idanunta suka yi ja, kafin tayi tsarki ta Wauro alwala.

Ta tsaya tana bin Wakin da kallo bayan ta fito, ganin babu hijab Winta toh da me zatayi sallah? Ba ko Wankwali a kanta bare, shiru ta tsaya na wani lokaci kafin ta sake nufar ?ofar Wakin ta shiga ?wan?wasawa  is anybody there? Shiru babu amsa,  dan Allah zanyi sallah ku bani hijabi na nan ma shiru babu amsa, jingina kanta tayi da ?ofar kafin ta mi?e daga bakin ?ofar ta koma kan gadon ta kwanta wasu hawayen na ciko idanunta, sosai take jin tsoro ta rasa tunanin me zatayi takamaimai.

Wani baccin ne ya sake Waukarta God knows when, ?arar murWa makullin ?ofar da akayi ya sa ta buWe idanunta da sauri, daskarewa tayi a kwancen da take, ta gagara motsi, aka turo ?ofar Wakin kusan minti Waya kafin ta jiyo takunsa alamun ya shigo Wakin, ji tayi an ajiye abu a gefen gadon ta runtse idanunta da sauri kafin ta buWe su jin ?amshin turaren wanda hancinta ke jiyo mata, ta gagara gasgatawa bare ta tashi zaune.

Zama taji yayi a gefen gadon  Naeema, i know ure awake

Bata san sanda ta juyo gabaWaya ba sai kuma ta mi?e zaune da sauri ta janyo ?afafunta ta takure can gefe tana kallonsa in disbelieve mamaki kamar zai kasheta ta ma gagara magana, kwata kwata ba direction Winta yake kallo ba wani wajen daban yake kallo,

 Ure Safe Naeema

bata san sanda ta sau?a daga gadon ba ta koma Waya side Win gadon tana kallonsa, lips Winta na rawa tace

 Sadiq&  sai a lokacin ya Waga idanunsa ya kalleta na few seconds ya Wauke kansa yana mi?ewa ya ?arasa wajen ledan da ya ajiye a gefen gadon yana ?o?arin fiddo abin ciki, ta zuba ma hannunsa da taga suna trembling kaWan wajen ciro takeaways Win abincin ido.

 ki zo ki ci abinci, nasan kina jin yunwa, tun breakfast baki ci komai ba

Bata san sanda ta ?araso inda yake ba a zuciye tana kallonsa tace

 Sadiq, me nake yi a nan? Wheres my phone? Ka bani wayata

Ba tare da ya kulata ba ya buWe takeaway Win ya saka spoon ya Wauka yana mi?amata tabi hannunsa da ke Wan rawa da kallo kafin ta kalli abincin da yake mi?a mata fuskarsa da guntun murmushi

 ki ci abinci

ya faWa yana cigaba da mi?amata, karSan abincin tayi ta ajiye tana kallon idanunsa tace

 Sadiq are u okay?, why are u doing dis?

Juya mata baya yayi bai kulata ba sai kuma can ya juyo ya nufi ?ofa yana raSawa ta gefenta, bata san sanda ta ri?o rigarsa ba

 ina zaka? Sadiq what is wrong with u? Ka mayar da ni gida dan Allah dare yayi pls Sadiq

ta faWa tana fashewa da kuka dan kwata kwata wannan ba sadiq Winta da ta sani bane, juyowa yayi tayi saurin sakin rigarsa tana komawa baya ganin yana matsowa inda take, matsawa baya ta cigaba da yi tana kallon idanunsa da suka canza mata ba kamar idanun da ta fara gani ba ta faWa sonsu, hannunta ta saka ta dafe ginin jin ta kai ?arshe, tana kallon sadiq thats so close to her tace

 kar ka sake ja matso kusa dani, me na maka sadiq? Meyasa zaka min haka? Yatsunsa ya sa ya shafa gefen fuskarta yana mayar da gashinta baya, ta runtse idanunta wasu hawaye na gangaro mata, sake matsowa yayi dab da ita bata san sanda ta saka hannunta duka biyu ta tunkuWashi ba, yayi baya kafin ya tsaya da kyau yana kallonta da nitsatstsun idanunsa, haura wa tayi ta saman gadon ta sau?a Waya side na gadon tana kallon ?ofar da ya bari a buWe bayan ya shigo

 kai ba sadiq Win da na sani bane, ure a different person, me na maka? Meyasa zaka kawo ni nan?

Ta faWa tana kallonsa, jingina bayansa yayi bango yayi crossing ?afarsa tare da folding hannunsa a ?irji yana kallonta ba tare da yace mata komai ba, kallon da ke sake tsorata ta dan kallonta yake ?uri baya ko ?ifta idanunsa kafin kuma ya Wauke kansa ya wuce gaban abincin da ta ajiye da niyyar sake Wauko mata da gudu ta nufi ?ofa da ya bari a buWe, jin footsteps Winta ya sa ya juyo da sauri ganin ta nufi ?ofa ya sake takeaway Win abinci ya nufi ?ofar shima da gudu, amma ta riga shi fita, ko kafin ta kai tsakiyar palourn taji an ri?ota, ta fashe da kuka tana dukan hannunsa da ya zagaye a cikinta, ?ara rungumeta yayi ta baya ya ?an?ame hannunsa a cikinta yana sau?e ajiyar zuciya, ta fara wuntsula ?afafunta tana ?o?arin SanSare hannunsa a cikinta, fuskarsa ya Waura akan gashinta, ya lumshe idanunsa yana ji tana ta fizge fizge har ta gaji dan kanta ta nutsu kafin ya kai bakinsa dai dai kunnenta

 Naeema trust me, nace miki babu abinda zai same ki, but im not letting u drift from me, Naeema kinsan ina sonki, i cannot tolerate in ga kina kula kowa i swear Naeema, na kawo ki nan ne dan muyi magana mu fahimci juna dan duk waWancan maganar da mukeyi da ke bana ganin kamar kina fahimta, Naeema ure my own, babu wanda zai kulaki ko da da friendship ne bare har ya dinga picking Winki from school, ya dinga kawo miki Wansa, sannan ya dinga hira dake da tsakar dare, i will not tolerate, shiyasa kika daina Waukar wayata sai kin ga dama, bakya replying chats Wina sai kin ga dama, kinsan ya nake ji a lokutannan?

Juyo da ita yayi ya jinginata da bangon wajen yana kallon cikin idanunta dake ji?e da hawaye,

 ji nake kamar zanyi hauka Naeema kamar zan zare haka nake ji, idan kina so ki zauna lafiya nima in zauna lafiya bana so ki kula kowa Naeema, bana so..

ya faWa yana sa kanshi a gefen wuyarta, runtse idanunta tayi ta sa hannu biyu tana Wago shi a jikinta cikin muryar kuka tace

 and does that warrant u to remove my hijab? To bring me here? To touch me like dis?

Ta faWa cikin kuka tana shesheqa

 i hate u sadiq, i hate u ta faWa tana dukan ?irjinsa da duka hannayenta kallonta kawai yake yi ba ko ?iftawa

 u hate me? Ya faWa kamar wadda ta faWawa wani shocking news

 yes i hate u sadiq.. i hate.. bata ?arasa ba ya haWe bakinsa da nata, ta rintse bakinta tare da cije ha?oranta wasu hawaye na sau?a a idanunta, yayinda take tureshi da hannayenta duka biyu, kusan 1 minute yayi yana kissing Winta duk da bai samu access to bakinta yadda yake so ba kafin ya sake ta yana ja da baya ta sulale ta zauna a ?asan tiles Win tana kallonsa,

 u said u hate me? Okay then, na so mu fahimci juna da ke Naeema but since haka kike so, so be it, ke da family Winki har abada Naeema, were getting married next week na miki al?awarinnan cause bana son abinda ya samu sauran matan ya same ki, kinsan saboda meyasa? Cause i love you, i so fucking love you, kuma ni bana rasa abinda nake so, ba a shiga harkata na rantse miki, ke matata ce, ure already my wife, kince u hate me koh? Cause im trying to protect u, kare ki nakw yi Naima, duk wani namiji ba sonki yake ba naeema cutar da ke zaiyi, ni kaWai nake sonki Naeema believ it or not

kallonsa kawai take yi kafin ta sau?e ajiyar zuciya

 ka bani wayata girgiza mata kai yayi

 No way hawaye ne ya gangaro mata a idanunta

 Sadiq i trusted u, wannan abinda kake yi is not love, its control, sadiq ure sick bai kulata ba sai ma juyawa da yayi ya nufi ?ofar fita a palourn, ta mi?e da Sauri tana kallonsa ganin fita zaiyi ya sake barinta da gudu ta nufe shi, amma tuni har ya fita a palourn ya janyo ?ofar, jin yana murWa key ya sa ri?e handle
Win tana jijjigawa

 Sadiq.. Sadiq.. SADIQ&  ta faWa yana sulalewa a bakin ?ofar ta fashe da kuka. what in the name of abu did she just witnessed yanzunnan? Me sadiq yake nufi? He misunderstood duk abinda ke tsakaninta da Ahmad, zuwa yanzu she s begining to think bashi da cikakken lafiyar ?wal?walwa, cause me yasa ba zai tambayeta ta masa bayani ba, why act like dis, sau dayawa yana creating big issues out of nothing but this& juyawa tayi tabi palourn da kallo, Wan madaidaici babu abinda babu, ta ?arasa kan kujera ganin hijab Winta da tayi a wajen ta Wauka tana share idanunta tana sake bin palourn da kallo ta wuce Waki dan yin Sallah.


Tana kwance akan kujera a palour tana chatting da Nuwaira dake bata labarin sabon Catch Winta da yadda suka haWu da shi ya sau?o daga sama, Waga kanta tayi jin footstep ta bishi da kallo, white shirt ne ?al a jikinsa da beige trousers, idanunsa da dark shades yana sakkowa a nutse kamar babu abinda ke damunsa a rayuwarnan, har ya ?araso palourn kallonsa take yi, mi?ewa tayi zaune ganin ya nufi hanyar ?ofa

 ina zaka je da sassafennan bayan its a sunday, jiya u came back very late yanzu kuma ure going out dis early? Ta tambaya tana tashi tsaye ta nufe sa

 Eh  ya faWa yana cigaba da tafiyarsa, shiru tayi tana kallonsa kafin ta ce  amma naga.. dakatawa yayi ya juyo ya kalleta

 Sai na dawo Amira daga haka ya juya ya cigaba da tafiyarsa, da ido ta bisa har ya fita a palourn, tayi ?wafa tana komawa kan kujera ta zauna tana janyo wayarta, amma haka kawai taji hankalinta bai kwanta da fitar tasa ba more especially da bai saba fita weekends kuma da safe haka ba.


Nasir ya kalli faWila dake hawaye har lokacin, ya sau?e ajiyar zuciya yana ?arasawa ya zauna a gefenta akan darduma tunda tayi asuba take zaune a wajen tana hawaye, har gashi this is almost 8 in the morning, dafa kafaWarta yayi a hankali cikin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login