Showing 48001 words to 51000 words out of 212729 words

Chapter 17 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3683

kallon cikin idanunta  wa yace miki tafi kowa sonki? Blinking idanunta tayi ta rasa me zata ce masa, dai dai nan aka buWe gate, tunda motar ta shigo take bin motar da kallo, Sadiq? Cause daga fara Hutunta zuwa yau wannnan shine zuwansa na uku, mi?ewa tsaye tayi fahaW da ke kallonta shima ya mi?e tsaye, sai kuma ya juya parking space yana kallon guy Win da ke jingine da jikin motarsa yana kallonsu,  who s he? Fahad ya tambaya yana kallon yadda sadiq yayi folding hannunsa a ?irji yana kallonsu, tana gyara mayafin kanta tace  hes my friend daga haka ta wuce shi ta tafi wajen sadiq Win fuskarta babu yabo babu fallasa, har ta ?araso kallonta yake yi,  baka ce min zaka zo b& ..  waye shi? Ya faWa a nitse yana kallon cikin idanunta, juyawa tayi ta kalli Fahad da shima ke tsaye a inda ta barsa har lokacin yana kallonta,  yaya na ne  karya kike yi! wani irin yaya? U told me kece first wajen Mami tana kallonsa itama tace  eh cousin brother Wina ne, yayan anty faWila da nake wajenta a Lagos wani kallo da yake mata ya sa ta Wan matsa baya tana ri?e da gefen gyalenta, juyawa yayi ya kalli Fahad da har lokacin yana tsaye yana kallonsu kafin kawai ya juya ya shiga motarsa,  Sadiq&  tuni har yayi wa motar key, tayi saurin matsawa daga jikin motar ya ja motar ya nufi gate, tsaye tayi a inda take tana bin gate Win da kallo shocked, har aka buWe masa ya fice da motarsa kamar zai tashi sama, miye hakan ke nufi? Juyawa tayi ta kalli yaya Fahad da ke tsaye ya rungume hannunsa, ta Waga ?afarta a hankali ta fara tafiya, kafin ta ?araso inda yake ya juya ya wuce cikin gida, dakatawa tayi tana kallonsa har ya buWe ?ofar Main palour ya shige kafin ta sau?e ajiyar zuciya, ta ?arasa ta Wauke tray Win cupcakes da sauransu ta nufi cikin gidan, kitchen ta wuce ta kai tray Win tana satan kallon Mami da Fahad Win da ke palourn, tana fitowa daga kitchen Win ta ganshi yana yi ma Mami sallama zai wuce gida, tsayawa tayi a jikin kitchen Win tana kallonsa har ya fita, kamar wata mara gaskiya ta ?araso cikin palourn Mami na kallonta tace  Lafiyarki kam? GyaWa mata kai tayi ba tare da ta amsa ba ta wuce sama.

Kwana biyu sadiq yayi bai kirata ba, ko ta kirasa baya Wauka kuma baya replying messages Winta, shima Yaya fahad bai kuma zuwa gidan ba kuma ya?i Waukar wayarta shima, sosai taji ta damu? To wai me sadiq ke nufi, kar ta
Kula yaya Fahad ko me? Ai abune kuma da bazai yiwu ba, a kwana na uku tana zaune Mami na kwance mata dogayen kalaba dake kanta wayarta yayi ?ara, da sauri ta kalli wayar, ganin sadiq ke kiranta ta tura baki amma ta?i Wauka, Mami ta dubi wayar sannan ta dube ta,  waye Sadiq? Mami ta tambaya tana warware mata gashinta,  friend Wina ne Mami tun a newyork shiru Mami tayi  why arent u answering the phone then? Itama shiru tayi, kafin a hankali ta soma faWa ma Mami duk abubuwan da suka faru tun daga farko, Wan dakatawa da abinda take yi Mami tayi,  sai aka yi yaya? Ta tambaya jin Na imar tayi shiru  shine da yazo rannan ya ga yaya Fahad kawai yayi zuciya ya tafi cigaba da warware mata gashin Mami tayi,  be very careful Na ima, kuma idan aurenki yake so yayi me yasa bazai samu iyayenki ba? Tura baki Na ima tayi  Ni fa ba aure zanyi yanxu ba Mami, bayan ma ko gama sch banyi ba  haba? Ashe sai angama school ake aure, sanda na auri babanki ni na gama school Winne? Nan da nan mood Winta ya canza ta Sata rai bata sake cewa komai, zuwa lokacin ya kira ya kai sau 7, sannnan ga messages da yake ta shigowa, Mami ta mi?e bayan ta kama mata dogon gashin nata ta saka mata band a jiki,  gobe zamu je ki wanke kan nan a miki kitso gyaWa kai tayi tana kallon Mami har ta fita a Wakin kafin ta janyo wayar, tana Wagawa, kafin ma tayi magana ya rigata  im so sorry Ni eema , im sorry, i m sorry please lumshe idanunta tayi, wai shi sadiq kam wani irin mutum ne? Jin tayi shiru yace  xan iya zuwa anjima muyi magana?  Kana Abuja kenan har yanxu? Ta faWa can ?asa ?asa  Noo ina kaduna, but i can drive, besides ba nisa ai  hmm ta faWa a hankali  i said i m sorry fa Ni eema  sai kazo ta faWa a hankali kafin ta katse kiran ta jinginar da kanta da gado.

Yana ajiye wayar ya juya akan gadon yana janyo wayar da yayi mirrowing da nata yana cigaba da binciken da yake yi, ganin calls Win da ta ma Fahad wanda ko ba a faWa masa ba yasan so called cousin Winta da tace ne yasa ya runtse idanunsa yana cije lips Winsa. Jin an buWe ?ofar Wakin yasa ya juya yana kallon ?ofar da idanunsa da har sunyi ja, ganin Mama ce ya sa ya koma ya kwanta baice komai ba, ta ?araso gefen gadon tace  Sadiq kallonta yayi baice komai ba,  tashi ka zauna magana nake so muyi da kai ta faWa tana zama a gefen gadon, mi?ewa yayi a hankali ya jingina bayansa da gadon, singlet ne kaWai a jikinsa da dogon wando, murWaWWen jikinsa a bayyane wanda kana gani kasan yana workout sosai, Mama na kallonsa tace  Sadiq kana zuwa ganin likitanka kuwa? ?auke kansa yayi daga kallonta  i m fyn hannunshi ta ri?o cikin nata  tun da ka dawo banga alamar ure fyn ba sadiq, ure begining to behave kamar wancan lokacin, bana son abinda ya faru ya sake maimaita kansa, kasan kanka sadiq why not let the girl go? Kallonta kawai yake yi  ina sonta Mama, more than my life Mama ta sake ri?e hannunsa  haka kace akan Mimi, Safiyya, da Humayra ma Sadiq, me yasa bazaka ji tausayi na ba? I know its not ur fault duk abinda ya faru ba laifinka bane, bance laifinka bane, amma bana son wani abu ya sake samunka sadiq, kasan yadda muka shawo kan wancan sadiq  ita ba irin su bace Mama, babu abinda zai same ta, i promise shiru kawai tayi tana kallonsa cause gani take kamar kawai repitition ne na abinda ta riga ta san yadda zai ?are,  shikenan, all the best, Allah ya maka albarka, yaushe zaka fara zuwa aiki, kaga aiki yama Umar da Maryam yawa ya kamata ka koma bakin aiki  in sha Allah kawai ya faWa yana murza tafin hannunsa da ta sake masa, mi?ewa tayi  bari in sa Rahila ta kawo maka tea daga haka ta fita a Wakin, a kitchen ta samu Rahila dake aikin goge goge,  Rahilaa ki kai ma yayansu tea Wakinsa, zan hau sama na kwanta, Rahila kar na sau?o raina ya Saci na faWa miki, dan dama kin saba sakani magana ta faWa tana fita a kitchen Win ba tare da ta jira jin me Rahilar ke faWa ba, ajiye goge gogen tayi ta soya ?wan ta haWa masa shayin ta Waura a tray kafin ta janyo hijab Winta daga kan ?ofa ta saka ta nufi Wakinsa, ko ?wan?wasawa bata yi ba kawai ta tura ?ofar Wakin ta shiga da sallama, Wago kansa yayi ya kalli ?ofar, tsayawa tayi daga bakin ?ofa ri?e da tray Win tana kallonsa ganin irin kallon da yake mata  ke baki da hankali ne? Ba zaki yi knocking a baki izinin shigowa ba sai ki shigowa mutum Waki haka, sai an shigo ciki ne ake sallama aka ce miki? Ya faWa yana kallonta ransa a Sace dan dama can zuciyarsa bata bar suya ba na kiran fahad da yaga Na ima tayi, ajiye tray Win tayi daga bakin ?ofa ba tare da tace masa komai ba ta juya da niyyar fita daga Wakin da mamaki yake kallonta, ganin tana shirin barin Wakin yace  ke zo nan da gudu ta ?arasa fita a Wakin ta janyo ?ofar da ?arfi ya sake baki yana kallon ?ofar sannan ya kalli tray Win da ta ajiye a ?asa kusa da ?ofar, komawa yayi ya kwanta ya rufe idanunsa yana sake jin Sacin rai, sai kuma ya mi?e kawai ya wuce toilet.

?arfe tara na dare agogon newyork, Suhaila ce ke sakkowa daga bene da wani nylon wando da ya kamata da jacket sai wata ?yar ?aramar jaka a hannunta da wasu dogayen takalma, waya kare a kunnenta, ganin ta nufi ?ofa Mummy ta dube ta  hey where to? Dakatawa tayi tana katse wayan da take yi ta juyo  haba Mummy dan Allah, this is Newyork fa, wai ace bani da freedom Win fita sai an tambayeni ina zanje? Besides am not a kid, nafi 18 fa, im 20, ai ko Na ima ta kai 18 yanzu kuma baza a dinga ce mata ga inda zata je ko bazata je ba, ni gaskiya bana son irin abinda kike min Winnan wallahi daga haka ta nufi ?ofa ta buWe ta fita, kallon ?ofar kawai Mummy keyi cause tun tafiyar Na ima abubuwa suka dagule mata, kwata kwata Suhaila ta sake lalacewa, bata jin maganar kowa, saboda dama duk focus Winta akan Na ima ne da yadda zata Sata wa Na imar rai, yanzu kuma da batanan ko zama a gidan bata yi, ko makaranta ta?i komawa kuma sun jima da resuming , gashi Dad Winma kwata kwata ya bar shiga harkar kowa a gidan, gashi nan ne dai ba ya wani walwala, sosai take nadamar saka baki da tayi Dad ya mayarda Na ima Nigeria, dan ta tabbata yanzu tana can tana rayuwar farinciki ta barta da mashayin ubanta, duk da yanzu ba sosai ya cika sha ba ko ta bashi ma sai yace mata he s not drinking today, hes not drinking tomorrow, wanda ita yawanci tafi son ya sha Win in har zata masa wata magana mai muhimmanci, zuwa yanzu ta fara tunanin considering bu?atar Dad Win na komawa Nigeria, dama tunda ta aure shi basu sake zuwa ba, da Mami dama suke zuwa tunda suka rabu kuma bai sake zuwa ba, amma yanzu da yake yar gwal Winsa tana can har ya fara maganar komawa Nigeria, wai hes tired of Newyork, a halin yanzu itama tana ganin kawai gwara su koma Win, ko dan Suhaila ta dawo hayyacinta, sannan duk yadda zatayi idan sun koma Nigeria zata yi Na ima ta dawo gabansu dan sai da ita take samu tana manipulating Winshi yadda ya kamata, kuma dama bai kamata ta bata damar rayuwar farinciki ba, sai yanzu take ganin wautarta, ta sau?e ajiyar zuciya tana kashe wutan palourn ta wuce sama dan kwanciya.

Ko da sadiq ya zo da yamma har palour Mami tace ta shigo dashi, hakan kuwa tayi, yana zaune a palourn ta cika masa gabansa da kayan motsa baki ta koma Waya kujeran ta zauna tana kallonsa, Wago idanunsa yayi yana kallonta ya Wage mata gira alamun what? Tayi murmushi  babu ta faWa tana Wauke kanta daga kallonsa,  Um Ni eema kallonsa tayi  umm  tell me the truth guy Winnan waye shi? HaWe rai tayi tana kallonsa  amma yanzu ka gama cewa ure sorry kuma meyasa kake sake Wauko maganar da mun riga mun gama ta? Kallonta kawai yake yi, buWe baki yayi da niyyar Magana aka buWe ?ofar palourn, Fahad ya tsaya daga bakin ?ofa yana kallonsu. ?auke kansa sadiq yayi ya mayar kan Na ima dake kallon Fahad Win, sake kallon Fahad Win yayi da shima Na imar yake kallo kafin ya maida kansa ya jinginar da kujera ya lumshe idanunsa, ?arasowa ciki Fahad yayi yana ?a?alo murmushi ya zauna akan Waya daga kujerun wajen yana Murmushi
 Sannu ya faWa yana kallon sadiq, Wago kansa yayi ya kallesa, da ?yar yace  yauwa Sannu  ina wuni yaya Fahad, ya su Yusrah? Naima ta faWa tana kallonsa dan shima tun ranar bai kirata ba kuma bai xo gidan ba which is so unlike him  Lafiya lau, Mami fa?  Tana sama Mi?ewa yayi ya wuce sama duk suka bishi da kallo  so are u leaving me for this guy?ure done with me now? Wani kallonsa take kafin ranta a Sace tace  sadiq please, meyasa kake son maida abinda ba komai ba an issue, na faWa maka hes my cousin brother, but har yanzu sai maimaita maganar kake yi mi?ewa yayi tsaye yana kallonta  im not here to fight with u Ni eema amma ni na san akwai abinda ke tsakaninki da shi, cousin brother Winki ne yasa kuke kallon juna irin haka? Bayan gani a gabanki Ni eema? , juyawa ya Wanyi ya furzar da iska kafin ya juyo,  kinsan ina sonki, Ni eema&  sai kuma yayi shiru bai ?arasa ba  okay kana so in faWa maka gaskiya? Sadiq ure very insecure, ni yanzu na fara tunanin ma u dont trust me, sadiq kana bani tsoro, kace min u love me and ni da kaina nayi accepting soyayyarka, meyasa bazaka kwantar da hankalinka ka yarda dani kamar yadda na yarda da kai ba? hawaye ya gangaro mata,  i need time to process duk abinnan da ke faruwa, am trying sadiq&  Waga mata hannu yayi, idanunsa sunyi jaa,  to nace bana son mu amalarki da guy Winnan, u can talk to kowa a cousins Winki banda wannan tana kallonsa tace  bazan iya ba, Cause& . hannunsa na rawa ya sa Waya hannun ya ri?e Wayan da ke rawa kawai ya juya ya nufi ?ofa ba tare da ya jira ta ?arasa ba, da idanu ta bishi hawaye na gangaro mata, amma ta gagara binsa har ya fice a palourn, ta ?arasa jikin ?ofar da ya bari a buWe da sauri tana kallon yadda yake tafiya har ya ?arasa motarsa, ya shiga, ya daWe kafin ya tada motar yayi reverse ya fice a gidan,  ya Allah he should be save pls ta faWa tana share hawayen fuskarta, tana juyowa taga fahad a tsaye a jikin steps, bata san for how long yake wajen ba ko yanzu ya sau?o, ?arasowa palourn yayi yana Wan Murmushi,  Ni eema.. da gudu ta wuce sama tana fashewa da sabon kuka ya bita da kallo kafin ya juya shima ya fice a gidan.



#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:27 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA (TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 22: knock on the heart

Juyawa Amira tayi ta dube sa fuskarta a haWe tana sake tura baki ganin ko kallon inda take baya yi sai ma driving Winsa da yake yi yana bin karatun alqur ani dake tashi a speaker Win motar a hankali. Ta Wauke kanta ta mayar window wani ba?inciki na sake turni?e ta, ita bata san me zatayi a gidansu ba da haka kawai daga dawowansa daga so called business trip Winsa zai saka ta a gaba sai taje, mutanen da ba sonta suke ba, Saif ma da tace a barshi a gida da Mary da kansa ya Wauko sa, ta juya ta kalli seat Win baya inda Saif Win ke game a ipad Winshi, wayarta ta ciro daga jakarta ta shiga chatting ba tare da itama ta sake shiga harkarsa ba, har suka iso gidan, ko da yayi parking ?in sau?a tayi, tayi zamanta a cikin motar tana latsa wayarta, sau?a yayi daga motar ya zaga ya buWe gidan baya yana kallon Saif har ya sau?o kafin ya rufe ya ?arasa ya buWe gidan gaba yana kallonta, tura baki tayi yana kallonta fuskarsa expressionless yace

 Sau?o Madam

saukowa tayi ya rufe motar sanann ya ?arasa ya ri?e hannun Saif ya nufi cikin gidan da shi, ta bi su a baya tana kallonsu, her boys, maza biyu masu matu?ar muhimmanci a rayuwarta, mazan da tafi so duk duniya, irin white shirt dake jikinsa shi yake jikin Saif, sai dai trousers Winsu ne kaWai ba Waya ba kasancewar da kansa ya shirya Saif Win a Wakinsa bayan ya sa Mary ta kawo masa shi.

Har ya tura ?ofar palourn ya shiga tana biye da shi, kujera ta samu ta zauna tana kallonshi ganin ya nufi sama, kamar ta tashi ta bishi sai kuma ta ha?ura ta zauna tana sake haWe fuska, kusan mintuna ashirin tana zaune ita kaWai, jin takun sakkowarsu ta Waga kai tana kallon Ammi dake sau?owa matakalan, ta mayar da kallonta gareshi har suka ?araso cikin palourn, zama Ammi tayi tana kallon Amira ganin bata gaishe ta ba yasa tace

 Ya gida Amira sai a lokacin ta ?a?alo murmushi

 Ina wuni, mun same ku lafiya? Ammi ta gyaWa kai

 Lafiya Lau tana mayarda kallonta ga Saif dake kwance lamo jikin babansa ya Waura kansa a wuyansa yana kallonta

 Come here Saif sauka yayi ya tafi jikinta, Ahmad ya mi?e yana kallon Ammi,

 Sai na dawo Ammi  okay ba damuwa ta amsa masa tana kallonsa, yana nufar ?ofa yace  ina su Yasmeen?  Na aike su bai sake cewa komai ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login