Showing 126001 words to 129000 words out of 212729 words

Chapter 43 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3674

sake saka moment Win tana jin kamar kar ya taSa ?arewa ta kwantar da kanta a ?irjinsa ta lumshe idanunta a hankali, kusan 3 minutes suka yi a haka kafin ya sassauta rungumar da ya mata a hankali a cikin kunnenta yace

 My wife ta sake sunnar da kanta a ?irjinsa, tana sake jin kunyarsa sosai ba kaWan ba, ya Wagota daga jikinsa da take jin kamr ta sake komawa dan kunyar haWa idanu da shi take yi, without thinking anything ya Waura lips Winsa a goshinta, ya bata the softest kiss idanunsa a lumshe kamar yadda itama nata ke lumshe, ya bar lips Winsa a forehead Winta longer than necessary kafin a hankali ya janye ya Wan matsa baya just enough to see her face.

 Come ya faWa kamar mai murmuring,

 Lets talk ya sake faWa yana sliding hannunsa ?asa ya ri?o nata, Wumi da taushin hannunsa ya gauraya da nata, binsa kawai take yi a hankali tana taka lallausan carpet Win har suka isa sofa, ya zaunar da ita kafin shima ya zauna a hankali yana gyara hular kansa, ta Wan saci kallonsa dan ita kam bata taSa ganinsa ma da manyan kaya ba sai yau, though ba wai babbar riga ya saka ba but yau Native wear ne a jikinsa harda hula, gashin kansa luff a ?asar hular, ya jingina bayansa da kujera yana kallon kyakkyawar fuskarta, sussune kai da take wai kunya burgesa yake sosai, a hankali ta zare fingers Winta daga cikin nasa tana gyara zamanta da Wan bada distance kaWan tsakaninsu tayi folding hannunta akan ?afafunta sannan ta Wan saci kallonsa ganin ya lumshe idanunsa ya sa ta Wan zuba masa idanu, rasa abin cewa yasa muryarta ?asa ?asa tace

 Ya hanya 

Ya buWe idanun a hankali ya kalleta  Alhamdulillah, lafiya ?alau, and u? How have u been? Ya faWa yana gyara zamansa da kyau ta Wanyi murmushi kaWan ta gyaWa masa kai tace

 Fyn ta faWa tana janyo gyalen ta rufe gaban rigarta da shi da kyau wanda hakan yasa ya kalli wajen kafin ya mayarda idanunsa kan fuskarta ya sake mayarda kansa ya jinginar da kujera yana kallonta kawai, ganin kallon da yake mata ya sa ta Wan tura baki, yayi murmushi yana mi?ewa zaune da kyau ya nuna mata kusa da shi sosai alamun ta matso, ma?e masa kafaWa tayi, bai sake kulata ba shi ya matso kusa da ita sosai ta matsa ta haWu da hannun kujeran shima ya sake matsowa daf da ita har ?afarsa na brushing nata, ya harareta kaWan

 yanzu ma sake matsawa ri?e murmushinta tayi ta?i kallonsa, ya zuba ma hannunta idanu kafin ya kai hannunsa kansu ya kamo ya rike yana Wan murza hannun a hankali da thump Winsa yace

 Baby ita bata san whats with idan ya kirata haka ba, is it voice Winsa ko me amma wani azabar daWi sunan yake mata a kunnuwanta idan ya kira ta haka, ganin bata amsa ba yace

 Are u still angry? ?agowa tayi ta kalleshi bata ce komai ba, ya Wanyi shiru,

 Okay kiyi ha?uri, ban kyauta ba, i shouldve ask them su jirani in kira in faWa ma sarauniya am sorry, now lets pretend ba a Waura ba if i should call u now in faWa miki za a Waura would u say yes?

 Nima ban sani ba ta faWa a hankali tana kallon hannunsu dake haWe waje guda, yayi murmushi ya kai hannun bakinsa ya sumbata a hankali, kafin ya juya tafin hannun yana kallon cikin ?aramin tafin hannun nata mai kyau da taushi.

 All that matters is that yanzu ure mine, and am urs isnt it what we both want? Uhmmmm? GyaWa masa kai tayi a hankali.

 Are u still angry? Girgiza masa kai tayi a hankali dan tuntuni ta manta da wani fushin da take da shi, shine dai yake ta sake emphasising ko ta ha?ura ko bata ha?ura ba.

 I love u baby okay, my love for u is a huge endless circle babu escape and as long as ina raye it will never end, ina sonki Na ima, ure my east ure my west ure my south and ure my west kinji? Kallon idanunsa tayi, all she sees a ciki is truth, all she sees is soyayyarta she thought he s nonchalant farkon haWuwarta da shi, bata taSa zaton he can express himself so much ba har sai da yace yana sonta, babu ranar da baya ce mata he loves her and she so much love dis version of him that makes her feel special, seen and loved, ta gyaWa masa kai a hankali tace

 i love u too sake hannunta yayi ya Wago fuskarta da ta sunkuyar bayan ta faWi haka yace

 No ai banji ba ta karSe fuskarta tace

 to shikenan tunda baka ji ba ya wuce ka

 Repeat it ta ma?ale kafaWa tace

 Zan faWa maka gobe

 Tell me now ya faWa yana kallonta looking serious, ta shagwaSe fuska tace

 to ai na faWa kace baka ji ba

 Eh banji ba tell me again ta langaSe kanta a hankali tace

 Cewa nayi Nima ina sonka papanmu ni da Saif murmushi yayi a hankali yana ?o?arin kai hannunsa kan cikinta yace

 No papan Saif, kema amma soon zaki Wauki naki Saif Win saurin ture hannunsa tayi ta ri?e hannun a cikin nata gudun kar ya ce zai maida, to distract him and herself yasa ta sake hannunsa ta janyo tray Win kan center table ta turashi a hankali saitin sa sosai tace

 Baka ci komai ba  ta faWa ne kawai bawai dan tana tunanin zai ci Winba, ya kalli tray Win sannan ya kalleta,

 Ke kika yi? girgixa masa kai a hankali tace  Mami ya Wan gyara zamansa da kyau ya janyo tray Win small chops Win da orange juice da ke kan tray Win, sai kuma ya Wan kalleta,

 Ko zaki bani wani murmushi tayi ta Wauke kanta ta?i tace komai, shima murmushi yayi har set na ha?oransa na bayyana, kafin ya sa hannu ya Wauki spring roll guda Waya ya kai bakinsa ta zuba masa idanu tana kallonsa kawai zuciyarta na melting gabaWaya a kansa, guda Waya kawai yaci ya Wan sha orange juice Win ma kaWan ya ajiye, ya juyo ya kalleta tayi saurin Wauke kanta, pretending ba kallonsa take ba, ganin kamar iya abinda zaici kenan ta kalleshi kafin ta sake kallon tray Win ta marairaice ta langaSar da kanta tace

 Wai har kaci kenan shiru yayi yana kallonta kafin ya sake Waukar sandwich Waya yace

 Not really my thing ne, dama dai abinci ne ya faWa yana kai sandwich Win bakinsa yana kallonta, kafin ta amsa masa maganarsa suka ji an ?wan?wasa ?ofar, ta Wan kalleshi tayi murmushi tace

 yanzu kuwa zaka ci abinci, and i wont accept any excuse daga haka ta mi?e ta nufi ?ofa ya bita da kallo, yana ajiye sandwich Win hannunsa saman tray Win.

BuWe ?ofar tayi tana kallon 3 daga masu aikin gidan dake tsaye bakin ?ofa, tun Wazu take expecting Winsu shine sai yanxu, hannu tasa ta karSi gleaming silver tray dake hannun Wayan da dish Win ciki is covered ta juya ta koma ciki, kallonta kawai yake da mamaki, ta matsar da wancan tray Win ta ajiye wannan kafin ta juya ta koma bakin ?ofa, har ta gama shigo da duka dishes Win da suka kawo kafin ta koma ta rufe ?ofar shi dai kallo kawai yake binta da shi har ta gama kai da komowan, ta dawo ta zauna Wan nesa da shi ta tallafi kumatunta tana kallonsa tace

 To ga abinci kaci Wan Wage mata girarsa yayi iya kallonta yace

 Banda wancan? Ko shi appetizer ne kawai ya faWa yana making serious face da nuna mata first tray da ta kawo masa

 Ni dai kaci kar yayi sanyi, ai kai kace kana jin yunwa

Ya Wan buWa ido yana kallonta cause he didnt remember him sayin dat.

Kafin yayi magana ta kwaSe fuska

 Sai fa kaci ya Wan sau?e ajiyar zuciya kaWan yana kallonta fukarsa a sake sosai though ba murmushi yake ba

 Unless ull serve me

 Okay ta faWa tana sau?a dan serving Winsa.


Mummyn Amira ce a tsaye, Amira na Zaune akan carpet tana kuka Daddynta na zaune akan kujera dukansu ransu in yayi dubu ya Saci duka banda huci babu abinda Mummy take yi cause kwata kwata bata kawo abinda Amira zata zo ta faWa mata ba kenan, kamar ya wai Ahmad ya ?ara aure. Mi?ewa Dad yayi yace

 To wallahi bazai yiwu ba, yaronnan yayi ?arya, yata zai ma kishiya? Dan yana hauka ko ya fara shaye shaye ne? Dan wallahi babu dalilin da ya isa ya saka ya mata kishiya muna kallo, zuwairah kiji fa Yadda yake masifa duk muryarsa ta cika palorn, Mummy ta katse sa da sauri da faWin

 kai dai kayi shirunka mana, ai wallahi abu ne da bazai saSu Sa wallahi tallahi, in dai ni ce na haifi Amira yadda ban zauna da kishiya ba wallahi bazata zauna da ita ba itama, babu namijin da ya isa na rantse da Allah, yadda baka isa ka min kishiya a gidannan ba itama ba a isa a mata ba wallahi ka koma gefe kawai kayi kallo

Ran Daddy a Sace yace  bari inje office zuwairah sai na dawo am already late waiting for yar ki ta zo ta faWa mana abinda aka mata ashe wannan ba?ar labarin zata kawo mana Mummy ta ja tsaki

 Kuma wai har take da idon baccin safe ta bar mu muna jiranta ashe ma kishinki na hofi ne Amira! Shi dai daddy ?wafa kawai yayi ya baza babbar rigarsa yayi waje.

Sai a lokacin Mummy ta mayarda kallonta kan Amira da har lokacin kuka take

 To kukan uwar me kika saka ni a gaba kike mini yanzu? Amira kina jin magana ne? Tun farko me na faWa miki akan Ahmad? Da na zo nace ki zo in kai ki inda wallahi Ahmad uwarsa tayi kaWan ya Waga miki yatsa ba ?i kika yi ba, ko kinfini ilimin addini ne? A tunaninki kin fini hankali koh, To yanxu kuma zaki sakani a gaba da kukan banza kukan hofi ai ke kika saya da kuWinki wallahi, ba don ke yata bace wallahi ko kulaki bazanyi ba duk wula?ancin da ya ga damar miki ya miki

Ita dai Amira kuka kawai take yi, dan maganganun mummy ?ara mata zafi suke a ranta,

 Kin raina ni Amira, kin raina ni, amma wallahi gobe ko kin ?i ko kinso sai kin bini munje dan ubanki, dan ba ni zaki kashe ba, idan namiji ya kumsa miki ciwo ai bashi da asara ni nake da shi, Niger zamu tafi gobe gobe don ubanki, ko ance miki ba don malamina na niger mutumin amana ba da Shi Ahmad Win zai taSa aurenki ne? Ko balaraben ubansa mai tsinannen taurin kai an ce miki zai amince da aurenne bayan abinda ke tsakaninsa da ubanki? Duk da abubuwa da suka faru a lokacin bari kiji sai da na kai sunansa har niger aka fara tankwara sa shi dan shi yaron taurin kansa ya wuce misali, kafin uban ya ?arasa mana aikin ya sa shi ya aure ki, kuma kinsan da wannan amma kika yi burus, ko ubanki da kike ganin business Winsa na tafiya yadda ya kamata kinsan adadin zuwa na niger saboda shi? Ai shi ya sani wallahi, saboda haka idan zaki buWe idanunki ki buWe ki saurareni da kyau, ba dai kince an Waura ba to wallahi da ?afarta zata fita ta bar miki gidanki wallahi kinji rantsuwar musulmi dan Malam na niger ba imani ne da shi ba.

Ganin Amira na ta kukanta tace  ko yanzu ma bazaki je bani kike min kukan banza da hofi cikin shesheqa tace  zanje mummy  kar ma kije, mutum dama idan ya?i ji ai baya ?i gani ba, sau nawa ina karSo miki taimako ki mayar da ni ?yar banza ki ?i anfani da shi ? Yarinya sai shegen girman kai kin raina malamai, Shiyasa na daina wahalar da kaina da kuWaWena akanki da aurenki Ameera amma tunda yanzu duniya ta koya miki hankali yanzu ne zaki san anfanin masu taimako a rayuwarki daga haka ta mi?e ta wuce sama ta bar Amira a zaune a ?asa tana sau?e ajiyar zuciya, ji take zata iya zuwa ko wani extent na ganin ta raba Ahmad da Na ima ko da hakan na nufin bin Mummynta da Nuwaira ne inda ba wai ta gama yarda da wajajen bane.


Haka ta wuni sukuku a gidan, duk da yadda Mummy ta dinga janta jiki tana nuna kamar komai bai faru ba, dan ita ta riga ta saka a ranta fa suna zuwa can ?arshen labarin kenan wallahi, amma sam Ameera ta gagara sake jiki, har sannan she s heartbroken she couldnt even fake a smile.


Ko da daddy ya dawo daga office ma haka suka haWu suka dinga nuna mata ta fa kawo kukanta inda za a share mata shi tass, dan Mummy har ta faWa masa gobe zasu tafi Niger wajen malam.

Da daddare duk yadda Amira ta so tayi bacci gagara yi tayi banda juye juye babu abinda take yi, Tunanin Ahmad ya mata yawa a cikin kirjinta ko me yake yi yanzu? Kar dai yana wajen Na ima, innalillahi wa inna ilaihi raji un, Wazu tana ganin kiransa dama ta?i Wauka sai shima bai sake kira ba ya rabu da ita, tayi kuka har ta ?oshi, ta kira Nuwaira a waya, Nuwaira na fara mata complain Win rashin zuwa tace mata tayi ha?uri zasuyi tafiya da Mummy gobe idan sun dawo zata zo ta faWa mata yadda ake ciki, da sauri ta katse wayar ta tura ?asan pillow tayi ruff da ciki ta rufe idanunta kamar mai bacci jin an buWe ?ofar Wakin, dan sarai ta san mummy will not be happy with her idan taji ta da Nuwaira da darennan, ganin tayi bacci suka juya suka tafi.

Har kusan asuba idanunta biyu tana juye juye, idanun har sun kumbure dan kuka, sai daf da asuba bacci ya Wauke ta, ?arfe bakwai Mummy ta shigo ta tashe ta wai ta shirya dan da wuri zasu wuce niger Win, tana ganin idanunta ta san bata yi bacci ba amma ta share bata kulata ba dan ta rasa irin son da Amira ke ma yaronnanan.

Daddy ne ya kaisu har airport, kafin ya juyo ya dawo gidan, tun a hanya ya janyo wayarsa yayi dialing wata number ya ajiye a gefe bayan ya sa a speaker yana driving da hannu Waya, Wayan kuma yana shafa tumbinsa.

Ana Wagawa daga Wayan side Win muryar mace tace

 Alhajina yayi wani dariyar manya yace

 yan matan Alhaji, kai yarinyar nan i miss u so much ya faWa da dariya yana shafa cikinsa a hankali, itama dariya tayi tace

 ah ah baka yi kewata ba tunda kana tsoron matarka ya wani ja tsaki

 ke dillah matsa ce miki nayi tsoronta nake ji, yanzu dai me ya tashe ki da sassafe haka gimbiya

 wallahi yunwa ta faWa tana wani kakkashe murya

 hahahaha, to yayi yanzu ki taho gidana mana sai muci abincin tare nima yunwar nake ji

 wani gidannaka?matarka ta baka abincin mana, matar da ta tsane ni so kake na zo ta kashe ni? Wani dariya ya kuma yi,

 ta kashe ki kuma? To bata ?asar ma tayi tafiya yanzu na sau?e ta filin jirgi on my way home now ki zo pls .

 Ah ah sai dai kai kazo tunda yau saturday baka da office, ka zo gida in jiraka

 kaiii to gani zuwa bari amma inje gida inyi wanka in shirya miki yan matan alhaji

 ah ah ka taho kawai yanzu sai kayi wankan anan

 haka za a yi ya faWa yana juya akalar motar zuwa gidan kishiyar mummy ta waje Lol.

Yana isa madaidaicin gidan mai gadi ya buWe masa gate da hanzari ya ?arasa yayi parking a harabar gidan da zai ci mota biyu yana kallon motarta dake parke a wajen ya fito ya nufi ?ofae shiga gidan, ya tsaya ya ?wan?wasa yana ri?e jallabiyar jikinsa, buWe ?ofar akayi, ya tsaya yana kallonta tana sanye da bomshort da tshirt ta ri?e ?ofar tana masa wani kallon tace  Alhajin Nuwaira shigowa ciki yayi yana dariya shima da faWin  Nuwairiri yan matan Alhaji


#Maimoon
09041426598


https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA(TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah


Chapter 49: A wedding to remember

Sati biyu da suka biyo baya Sosai biki ya kankama, the entire house anyi transforming Winsa sai wani haske na musamman yake, atmosphere ya canza bikin ?yar gata, gidan Mami a cike da mutane yan biki, banda raha da dariya babu abinda ke tashi agidan, already mai gyaran jiki ta jima da zuwa private Waki guda aka ware mata da take gyara da sulle amarya Na ima, Wakin da dim golden lights banda uban ?amshi babu abinda Wakin keyi, da wani gado mai shegen taushi inda take scrubbing mata jikinta da perfume pastes, da herbal mixtures kala kala masu azababben ?amshi, ga massage da take mata da oils masu shegen kyau, bayan nan ta tsuma ta da kyau dan steaming pots kala kala ke Wakin, zuwa yanzu ba ta yadda zaka iya mata kallo Waya ka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login