Showing 150001 words to 153000 words out of 212729 words

Chapter 51 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3681

kaWai kafin ya taho wajen madubi ganin sai taSe taSe take yi a wajen, tsayawa yayi a bayanta, ya saka hannu ya zagayo daga waist Winta ya tsayar a cikinta ya saka fuskarsa a wuyarta yayi kissing, leaning back tayi a well body built jikinsa ta Waura hannunta a fuskarsa dake wuyarta tana ?o?arin cire fuskarsa a wajen, ya Wago yana kallonta muryarsa ?asa ?asa da alamun lallashi yace

 Pls ai da gudu ta girgiza masa kai cause bata gane wani pls Win ba, ya marairaice mata fuska, zare jikinta tayi gabaWaya daga nasa ta juyo tana kallonsa tace

 Ah ah nikam

 Hmm kawai ya faWa yana kallonta, ta Sata rai dan theres no way zata sake yarda tayi going through abinda tayi going through jiya, ko tausayinsa bazata ji ba gaskiya, sai ji tayi ya Wagata ya Waurata akan mirrow Win hannunsa steady a waist Winta, ta buWa idanunta dake cike da tsoro kafin ma tayi magana ya shige tsakanin ?afafunta ya Waura fuskarsa a wuyarta ya soma kissing yana saka hannunsa ya fara tattaSe mata jiki a zafafe, ta Waura hannunta biyu a kansa ta janyo kansa tana ?waSe fuska kamar zatayi kuka, Wago fuskarsa yayi yana mata wani kallon kafin kamar maye ya sake matsowa jikinta sosai ya haWe bakinsa da nata, tuni jikinta ya fara shegen rawa, dan ta riga ta gane me yake nufi, tun tana ?o?arin ture shi har ta ha?ura ta barsa, ta natsu tana karSan sa?wannin da yake aikata ma jikinta ta ko ina, dan hannunshi ya?i natsuwa waje Waya, ganin ta nutsu enjoying what he s doing ya saka hannun ya sau?e zip Win rigarta ya zare rigarta ya jefar leaving her with only the skirt, ya Salle bra Win jikinta yana daina kissing Winta da yaje yi ya Waga idanunsa yana kallon cikin idanunta da hakan yasa ta rintse idanunta sosai, ya sau?e idanunsa ya zuba ma favourites Winsa idanu kafin ya mayar da kansa yayi burying a wuyanta kissing her all over

 Wayyo Allahna ta faWa muryarta ?asa ?asa tana Waura hannunta a shoulders Winsa da babu riga, jin yadda breath Winsa is hot against her skin da yadda yake kissin lower yana gangarawa a hankali, wani vibrate da taji jikinta yayi jin inda ya Waura bakinsa ya sa ta rintse idanunta sosai tana jujjuya kanta, ta ?an?ame hannunsa sosai jin yadda yake worshipping skin Winta with reference, yana sending mata shivers, thats how ta manta protest da take yi na rashin son ya sake abin jiya, bata san da yaushe suka bar gaban mirrow zuwa bed ba, and there ya sake birkita mata ya susuta mata duka sauran lissafinta, bata tashi dawowa hayyacinta ba sai da lokaci ya ?ure, har sai da aka kira la asar kafin ya iya rabuwa da ita, lokacin idanunta har sun kumbure tsabar kuka, ya shafa fuskarta yana sau?e ajiyar zuciya yace  thank u baby i love you fashe masa tayi da kuka dan few hours ago bai tuno he loves her ba tabbass. Ya shiga lallashinta ba ji ba gani kamar zai buWe cikinsa ya maida ta, sai da suka yi wanka suka yi sallah, kafin ya sake janyo hannunta wai su je su sake cin abinci, ita dai binsa kawai take kamar bata da laka a jikinta, duk da yadda ya wuni lallaSata bai hanasa sake yi da dare ba, ta sha kuka kamar zata halaka.

Bata taSa sanin haka auren yake ba sai a cikin sati Waya da yayi a part Winta, ko aiki baya zuwa ko da akwai something important yana zuwa yake dawowa before she could know it, he took that week off sai abinda bazasu iya handling su kaWai ba ne kaWai ake kiransa, a satin taci uban kwakwa tun tana shan wahala too much har zuwa yanzu da ta fara sabawa da nacin sa.

yau tun safe take langwaSe jiki dan yau ne rana na ?arshe da zaiyi a part Winta ya koma part Win Amira and from then zai raba musu kwana, yana kwance a palour a kan doguwar kujera da wando three quatre a jikinsa da fara ?al Win shirt, Na ima kuma na kwance a jikinsa itama fara ?al Win oversized shirt ne kaWai a jikinta wanda shirt Win ya sau?a cinyarta, its like shirt Winma nasa ne ta saka dan sleeves Win hannun ma ya mata yawa, gashinta ta kamashi roughly, yana kallonta ganin sai buWe masa buttons Win riga take tana mayarwa yace

 Ya akayi? Ta mi?e zaune daga jikinsa tana kallonsa tace

 How many days zaka raba mana toh? Tashi yayi zaune ya dawo da ita jikinsa ya zaunar da ita a ?afarsa yace

 How many days kike so? Ta langaSe kai tace

 One one Wan dariya yayi yace  why?

 So that u wont take long before coming back to me

 I see, kuma bazan daWe anan Win bama again ill go back to her too . Wani kallo kawai take masa bata amsa ba, sai kuma can ta sau?e ajiyar zuciya tana ?o?arin sau?a a jikinsa tace

 zan Waura girki ri?o hannunta yayi ya dawo da ita kan ?afartasa yace

 yanzu da baki ce Ammi ta bar kawo mana ba da kinga u wont have to stress urself

ta Wan haWe rai tace

 bari inje in Waura girkin

 ah ah i dont want the food

ya faWa yana ?o?arin Waura bakinsa a nata, ta juya fuskarta tace

 ni to yunwa nake ji ajiyar zuciya ya sau?e yace

 Okay! Ta mi?e daga jikinsa ta nufi ?itchen ya bi jikinta da kallo har ta shige kitchen Win, kafin ya sau?e ajiyar zuciya ya mi?e ya bi bayanta zuwa kitchen Win, shi kanshi mamakin kansa yake yadda yake ma?ale mata yake binta ko ina a gidan kamar yana binta bashin ?oda, tana tsaye a gaban gas tana ?o?arin kunnawa ya tsaya bakin ?ofa yana kallon ?afafunta zuwa cinyoyinta dats open dan farar shirt Win ya Wan sau?a amma bai wuce rabin cinyarta ba, gashinta data kama a sama roughly sai wanda ya kwanta luff a bayan wuyarta, ya ?araso ciki a hankali ya rungumeta ta baya pulling her ya haWata da ?irjinsa, ya kai hannunshi ya kashe gas Win a hankali yace

 lets eat out mitan da ta tashi yi ne ya ma?ale ta juyo ta sauri tana kallonsa tace

 really? Ya gyaWa mata kai tare da kissing forehead Winta yace

 Kina so ki fita ne?

 Eh ta faWa a hankali tana washe masa teeth, yayi murmushi ya lakace hancinta

 To muje ki shirya!

 A motata zamu je? Ta tambaya tana bin bayansa bayan ya ri?e hannunta ya nufi ?ofa da ita

 Ur porsche? ya tambaya yana nufar stairs da ita, ta gyaWa masa kai tana binsa kamar wata ?aramar yarinya

 Yes pls . Ya tsaya a jikin steps Win ya juyo yana kallonta yace  toh kafin ya ?arasa haurawa da ita stairs Win

excitedly ta shiga shiryawa cikin wata flowing tsadaddiyar abaya, ta Waura gyalen a kan hular kanta bayan ta gyara Waurin gashinta sai gyalen yayi kamar yayi highlighting skin Winta da glow Win fuskarta, she looks effortlessly regal.

Dai dai shima ya gama shiryawa tsaf cikin ?anunun kaya yayi madarar kyau da har satan kallonsa ta dinga yi, ko da yaushe yayi dressing sai taga kamar ita she s underdressed.

Hannunsa ya mi?a mata, ta saka nata a ciki Wayan hannunsa na ri?e da makullin motarta suka sauko ?asa, shi ya rufe ?ofar part Winta kafin suka jero beautifully zuwa wajen motarta, ya buWe mata passenger seat ta shiga, ya tsuguna ya gyara mata rigarta kafin ya mi?e ya rufe motar ya zaga ya shiga, ya tada suka bar gidan, kallonsa kawai take yana driving Win tana tunanin yadda gobe he wont be with her, she s definitely going to miss him so much, a wani kyakkyawar restaurant suka tsaya suka yi lunch kana ganinsu kaga couples carved out of love itself.

Afterwards suka tsaya a wani Babban shopping mall that he wants to get something, duk da yadda bata yi niyyar shiga ba ya matsa dole ta biyo sa cikin mall Win dan ya ce bazata rasa abinda take so ba.

Shopping Win da he ends up doing all of it, sai dai idan ya Wauka mata wani abin ta Wan kalleshi ko ta sake ri?e hannunsa da ke cikin nata tace  isnt it too much hubby? Sometimes ko kulata baya yi ko kuma idan ya ga dama ya Wan harareta.

Few things ya saya ma kansa, zuwa lokacin duk ta gaji da binsa a cikin mall Win, suna zuwa wajen biyan kuWi, ta kwaSe fuska ya Wan kalleta yace

 kin gaji? Ta gyaWa masa kai a hankali tana pouting tare da leaning kaWan a jikinsa ,

 lazy girl kawai ya faWa ?asa ?asa yana matsawa dan biyan kuWin, dai dai lokacin wayarta ya fara ringing ta kalli wayar dan har yanzu da tsohon wayarta take anfani batayi setting up new gadgets Win nata ba, ganin number da ke kiranta ta Wan yi shiru, dis number has been calling her but she kept missing the call saboda yadda Ahmad is clingy kullum yana ma?ale da ita bata ma sanin inda wayarta yake atimes, ta Wan kallesa yana biyan kuWin kafin tayi hanyar fita a mall Win ta Waga wayar ta kai kunnenta tare da sallama tana fitowa wajen mall Win sosai, shiru taji daga Waya side Win, ta ciro wayar taga har sannan the person is on the line tana shirin mayarwa kunne ta tambayi waye ne aka katse kiran, ta Wanyi jim, sai kuma ta taSe baki, har ta juya da niyyar komawa ciki sai kuma ta fasa, gwara kawai taje ta jirasa jikin mota since hes coming out now, just before ta isa inda suka yi parking taji an Waura hannu roughly a waste Winta an ri?ota da ?arfi, ta buWa idanu tare ta ?o?arin fasa ihu amma kafin tayi aka toshe bakinta kirif.

Zuciyarta tayi wata tsinanniyar bugawa ta fara ?o?arin dambe da koma wanene ganin wajen shiru babu mutane bare wani ya taimake ta, wani dim corner dake gefen mall Win aka jata inda mutane ma rarely pass wajen, gyalenta dake kanta ya sabule ya dawo wuyarta sauran gyalen iska ya fara fifitashi a wajen, ya jingina ta da ginin wajen yana kallon yadda ta zaro duka idanunta banda  mmmmmh, Mmmh babu abunda take yi tana ?o?arin magana amma ya toshe mata baki sosai.

?aya Hannunsa ya kai ya cire face cap Win kansa ya sau?e mask Win fuskarsa yana kallon cikin idanunta breathing harshly on her face, muryarsa na rawa yace

 Ni ima! Ni eemata sake zaro idanunta tayi ta fara ?o?arin fizge jikinta amma ta kasa tana kallon sadiq da ya rame soaai yayi duhu dake gabanta yana kallonta yayi pressing Winta da bango forcefully,

 Kiyi shiru! Please keep quiet pls i beg u Ni ima ki tsaya ki ji

Tuni har idanunta ya ciko da ruwa ta dinga juya masa kanta ta saka ?afa tana tattaka ?afarsa da ke daf da tata, tana fara ?o?arin dambe dashi, ?arfi ya sake saka mata ya murWa hannunta ya juya ta ya manna face Winta da bangon jin bazata tsaya ta saurare sa ba, ya matso daf da ita muryarsa na breaking kamr mai shirin kuka yace

 Pls Ni ima just 1 minute, wallahi i m not here to hurt u, dan Allah ki tsaya ki saurareni Na ima zan mutu ne kinji bakinta da ya sake mata ta buWe ta kurma ihu, yayi saurin toshe bakin yana pressing kansa against her ajikin bangon muryarsa na rawa yace

 Dont provoke me! Nace ki saurareni, Dont be like Mimi dat doesnt listen

Muryarta can cikin wuyarta tace  Sadiq,& . ure hurting me

 Its because bazaki tsaya muyi magana ba ya faWa yana kallon hannunta daya ke ri?e da shi da ?arfi da har ya soma yin ja kafin muryarsa na rawa yace

 i m sorry, i m so sorry ni ima kiji tausayi na dan Allah, kintsaya ki ji me zance  & ..


Tunda ya fito bai ga Na ima awajen ba mamaki ya kamasa he thought zai ganta a jikin motarta, ya fara kalle kalle around but babu ko mai kama da ita, to ko ta koma ciki? Just as he s about to go back in idanunsa ya sau?a akan veil Winta da kaWan iska ke kaWowa from edge na wani dark passage.

Nufar wajen yayi wondering what she s doing there, har ya ?araso wajen, and then he saw them, yadda sadiq yayi pinning Winta da gini and she s struggling ta ?waci kanta ta kasa, wani dum idanunsa suka masa yana musu wani irin kallo, da sauri sadiq ya sake ta ya ja da baya da sauri yana kallonsa shima, ai tana ganin Ya sake ta taho wajen Ahmd da gudu ta ri?e gefen rigarsa har sannnan jikinta rawa yake sosai tana kuka sosai, ledojin hannunsa ya zubar a wajen idanunsa gabaWaya ya gama rufewa da Sacin rai har ya canza colour ya nufi sadiq dan ji yake idan bai halakasa ba bazai taSa jin daWin rayuwarsa ba, ya cakumo kwalarsa ya fito da shi daga wajen yana kwashe fuskarsa da wani shahararren marin da yayi resetting brain Winsa, tuni itama ta fito a wajen ta tsaya tana kallonsu, Sadiq ya kalleta idanunsa ya ciko da ruwa

 Dis is the person u chose over me? Ya faWa hawaye na gangaro masa daga idanunsa, cakume kwalarsa da kyau Ahmad yayi yana kallon idanunsa

 You Bastard Ahmad ya faWa yana fara kikkifa masa mari hagu da dama kamar zai halakasa da mari wanda sam sadiq Win bai yi ?o?arin dambe da shi ba amma har gefen bakinsa ya fara jini, sai hannu kawai da yake saka wa yana tare fuskarsa da hakan ke sake provoking Ahmad Win, ya rufe shi da duka kamar zai yi ajalinsa, babu wanda yayi yun?urin rabasu sai few da suka tsaya suna kallonsu ita kam tuni Na ima jikinta ya fara wani shegen rawa, ganin kirSansa kawai da Ahmad ke yi yana ball da shi a harabar wajen ya sa hankalinta yayi masifar tashi dan abin ya fara yawa, ya saka hannu ya cakumo kwalarsa yana huci sosai yace  how dare u? How dare u touch her? Yana faWa ya sake kife sa da mari, zuwa yanzu Na ima couldnt take ita banda kuka babu abinda take yi, ta nufe sa da sauri jikinta na mazari ta ri?o hannunsa tana kuka sosai tace

 dan Allah ka ?yale sa, ka bar shi haka bashi fa da lafiya dan Allah mana am begging u

But Ahmad didnt stop kamar ma maganarta tunzurasa yayi, ya sa ?afa ya fara ball da shi, yana sake sau?e masa tafi

 Ahmad!!!, Ahmad please ta faWa tana jijjiga hannunsa

 Kashe shi zaka yi ne wai? Ta faWa tana rushe wa da sabon kuka.

Ko kulata baiyi ba ya cakumoshi ya buga shi da gini, Ya ri?o kwalarsa zuciyarsa banda boiling babu abinda take yana huci yace

 touch her again, i ll bury with with my hands

Tari Sadiq ya fara yi sosai jini a gefen bakinsa, kyakkawar fuskarsa har ta kumbure, Muryarsa desperate yana kallonta yace

 just 1 minute pls Ni ima

Ahmad bai san sanda ya dun?ule hannunsa ba ya Wuma masa a ciki tuni ya fara kilarsa kamar abinda aka aiko sa yayi kenan duniya, Na ima kam ta birkice ta fara kallon waWanda ke wajen ganin abin ya fara wuce hankali tana faWin

 Pls ku hana shi mana sai ya kashe shi ne? ?aya daga cikinsu yace

 police are on their way

Inaaa bazata iya jira har su zo ba, cause Ahmad Win da take gani ba Ahmad Winta bane, bata taSa sanin haka yake da zafin rai ba sai yau, Hannunta da jikinta na trembling ta ?arasa da gudu inda wayarta ke yashe a ?asa ta Wauka tana kuka kamar ranta zai fita ta soma dialing lambar Nasir, yana ringing biyu kuwa ya Waga, kafin ma yayi magana ta fashe masa da kuka

 Yaya Nasir zai kashe shi! Ta faWa cikin matsanancin kuka, dan wani irin azababben tausayin sadiq take ji, Nasir yace

 Wa zai kashe wa? Where are u at?

Ta kalli Mall Win ta faWa masa sunan Mall Win tace  Yaya Ahmad ne zai kashe Sadiq

 Sadiq? Ya faWa da hanzari! Ta dinga jijjiga masa kai, yace

 hold on gani nan zuwa am not far da inda kuke, in less than 10 minutes i ll be there gyaWa masa kai kawai take yi kamar ?adangaruwa kafin ta cillar da wayar ta nufi Ahmad da har lokacin ?wallo kawai yake da sadiq kamar ya samu ball.

Ganin bazata iya jiran har Nasir yazo ba in 10minutes da yace ta sa hannu biyu ta ri?e hannun Ahmad jikinta duka rawa yake tace

 dan girman Allah Ahmad stop& for my sake. Leave him pls ure hurting him

Dakatawa yayi da naushin da ya dun?ule hannu zai kaiwa sadiq jin abinda tace, shi dai sadiq na dun?ule a ?asa fuskarsa gabaWaya ta canza kamanni, ya juyo a fusace yana kallonta yace

 I shouldnt hurt him? Ure begging me for him? Ya faWa yana nuna sadiq da ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login