Showing 132001 words to 135000 words out of 212729 words

Chapter 45 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3687

tsaya, ita kam kunya duk ya isheta, hannunsa ya mi?a mata, ta Wan kalli friends Winta da ke ta washe baki kafin ta saka hannunta a cikin nasa, ai bridesmaids Winta banda awwning babu abinda suke yi, this is the second time yake taSata after aurensu and it just felt as if duniyar revolves around su biyu kaWai, da kanshi ya buWe mata back seat ta shiga driver ya zaga ya buWe masa shima ya shiga baya kafin shima ya shiga ya tada motar, convoy na su Nasir da bridesmaid suka jera zuwa wajen event Win.

Yadda ta zauna a gefe hannunta da ya sha lalle akan ?afafunta yasa ya lalubo hannunnata ya ri?e a hannunsa, words sunyi failing Winshi dan ya kasa furta mata ko kalma Waya bayan amsa gaisuwarta, dukansu are lost a duniyar su.

Ko da suka iso wajen already su ?aWai ake jira hakan yasa entrance Winsu friends Winsa da kuma su Yusrah wato bridesmaid ya zama farko before nasu wanda yasa kowa narkewa cikin moment Win, masu video sai fama suke, tuni aka sake musu wa?ar perfect na eid sheeran har suka zauna a mazauninsu, cause indeed theyre perfect for each other.

Sosai dinner yayi armashi Su yasmeen sunsha rawa har sai da suka gaji, wanda daga Ahmad har Na ima babu wanda ya yarda yayi rawa a cikinsu dole aka rabu da ango da Amarya, har lokacin ya gagara saina satar kallonta, can yayi ?asa da muryarsa ya raWa mata a kunne  Baby pls ure too beautiful my God, lets just leave here and go home i need help murmushi kawai tayi itakam kunya duk ta isheta, su dai audience sunga ango da amarya na ?us ?us abinsu, wedding cake ma da ya bata a baki da ?yar ta amsa kafin itama ta daure ta basa.

Ko kafin a tashi biki ta riga ta bala in gajiya kamr zata yi kuka, a can aka baro su yasmeen da sauran friends suna after party, gidan Ammi aka sake dawowa da ita wanda washegari za a mi?a ta gidanta sai fatan Allah ya basu zaman lafiya da zuri a Wayyaba.


#Maimoon
09041426598


https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA (TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah


Chapter 50: Hearts at war

Tsabar gajiyar da tayi tun da suka baro wajen dinner kafin su iso gida tayi bacci, ta kwantar da kanta a jikin kujera ta lumshe idanunta, ganin baccinta take yi peacefully abinta ya ajiye waya ya zuba mata idanu kamar ya sami tv, she looks cute and innocent ko a cikin baccinta, ya jingina kansa da kujerar shima yana kallonta har sannan hannunta Waya na cikin nasa, bai yi ?o?arin tashinta ba dan da so samu ne from here su wuce gidansu straight but its not possible, ji yake kamar goben ma yayi nisa a kai masa ita.

Motar na tsayawa cikin harabar gidan Ammi followed by motar sauran friends Winta da basu tsaya for after party Win ba driver Win ya buWe ya sau?a a motar ya barsu su kaWai, sai a lokacin ya kai Waya hannunsa thats free ya shafi gefen fuskarta, ta Wan yamutsa fuska tana shirin gyara kwanciya, hannunsa ya Waura a fuskarta yana shafa kumatunta da thump Winsa a hankali hakan ya sa ta Wan buWe idanunta dake cike da bacci tana kallonsa

 Hey beautiful ya faWa ?asa ?asa, murmushi kawai ta masa tana ?o?arin sake lumshe idanunta, ya Wanyi murmushi shima yana kallonta yace

 Ko mu tafi gidanmu kawai? Uhmm? Sai a lokacin ta buWe idanunta da kyau, ta dinga kallonsa kafin ta kalli inda suke ganin mota ce, ta juya ta kalli window ta ga ashe har sun iso gida, ta tashi zaune da sauri, Wan dariya kaWan yayi yana kallonta, itama kallonsa tayi kafin a hankali muryarta haryanxu da bacci tace

 Bansan mun iso ba, Goodnight! Ta faWa tana zare hannunta daga nasa ta kai hannun da niyyar buWe ?ofar motar, Hannunta da ta kai ?ofar ya ri?o da sauri ta juyo tana kallonsa a shagwaSe

 Not yet mana, not so fast saurin me kike?

 Jira na fa suke mu shiga ciki ta faWa tana kallon friends Winta da ke wajen.

Matsowa kusa da ita yayi, voice Winsa na dropping, edge of hunger da ke cikin voice Winsa ya na saka heart Winta racing

 Let them wait! Nima ive been waiting ai ya faWa yana saka yatsu biyu gefen fuskarta ya shafa a hankali. The touch was enough ya sa ta lumshe idanunta, ganin yadda ta lumshe idanunta ya sa ya Waura lips Winsa a goshinta ya sumbata , Saurin buWe idanunta tayi, ya janye bakinsa yana kallonta, idanunsa dark with desire, da hakan yasa ta ji she needs to leave motarnan yanzunnan.

Ya Waura hannunsa akan seat Win yana Wan tapping a hankali, ganin abinda ya keyi ta kalleshi tace

 zan iya tafiya yanzu toh? Kallonta yayi, ganin yadda idanunsa har sun Wan canza ya sa ta Wauke kanta a hankali, wani kallo yake mata da ya sa duk jikinta yin la asar, ya sa hannunsa ya zagayo waist Winta ya janyota jikinsa sosai, a tsorace yanzu kam take kallonsa yana kallon cikin idanunta da tuni baccin ciki ya kama gabansa yace
 damn tradition lets just go home..cause this is torture! Ita kam kallonsa kawai take dan wallahi bata gane inda ya dosa ba, amma duk da haka sai ta girgiza masa kai tana ?o?arin fita a jikinsa hannunsa ya saka ya Wago fuskarta forcing her to look into his eyes, intensity Win da take gani a cikin idanunsa ya sa bata san sanda ta furta

 Ahmad.. da muryarta da ta kusa ma?alewa ma, ya lumshe idanunsa ya buWe kafin ya jingina kansa da kujera har sannan tana jikinsa yana kallonta yace

 Say my name just like that! Ya faWa da wani lazy smile a kwance fuskrsa, dat looked dangerous to her.

Ganin yadda take ta kallonsa yace  ke kefa matata ce, do u know me hakan yake nufi?

Ganin ta gagara amsawa ya mi?e zaune da ita a jikinsa

 It means any chance da na samu, i intend to remind u that ure my wife, and i m ur husband, get used to it baby! Yana gama faWin haka before ta gama processing maganar ya Waura bakinsa a nata, the kiss was slow at first, he was gentle da ya sa ta lumshe idanunta bata san sanda ta sa hannu ta ri?e rigarsa ba tana gasping breath, hakan da tayi ya sa yayi loosing little self control da yake da shi yayi deepening kiss Win, hungrily ya koma kissing Winta da har ya sa sosai jikinta ke rawa, ya kai hannunsa bayan wuyanta holding her in place, tasting every bit of her mouth, gabaWaya duk wani duniya outside nasu yayi dissappearing, numfashinta taji yana hitching ta sake ri?e rigarsa da ?arfi hawayen da ya cika idanunta ya gangaro, duk yadda tayi ?o?arin pulling back he follows, yadda yake kissing Winta hungry yet tender all at once, ri?e head Winta yayi da hannu Waya, Wayan hannun ya fara lalube jikinta sai a lokacin ta yi ?arfin halin fizge jikinta daga nasa, da yake he was reluctant da abinda yake hakan ya sa har ta iya janye jikinta, wani irin ajiyar zuciya ya sau?e a jere ya furta  ya Allah can ?asan ma?oshinsa kafin ya mayar da kansa jikin kujera ya runtse idanunsa, itama ajiyar zuciyar kawai take sau?ewa cause she s breathless banda wani irin bugawa babu abinda zuciyarta keyi, ta Wauke idanunta daga kansa tana kallon waje ganin ba kowa alamun duk sun shige sun barta ita kaWai, bata san sanda ya taso daga jikin kujerar ba jinsa kawai tayi a jikinta ya Waura fuskarsa a gefen face Winta yana goga face Winnasa a nata a hankali yace a cikin kunnenta

 Idan kika ?ara 1 minute a nan, u arent going in i promise u, i wont let u, gida kawai zamu tafi damn the tradition

 Ni ka bar cewa haka bana so

 Why not? Ya faWa yana kissing curve na jaw Winta,
 I m ur husband, i can say whatever

 Dan Allah ka bari ta faWa muryarta ?asa ?asa

 Hmmm kawai yace yana janyewa ya zauna da kyau, ya Wan shafa kansa yayi murmushi yana kallon yadda ta daburce yace

 To jeki sai da safe kallonshi tayi tace  ni bazan iya shiga ni kaWai ba kuma sun tafi sun barni
 Eh su ma sunsan ur husband needs u ne shiyasa suka tafi abinsu ta Sata rai tana kallon ?afafunta,

 u know what, i love it when ure shy like dis, but dan Allah kar ki taho da shi gobe to my house Wauke kanta tayi tana hana kanta murmushi, ya lalubo wayarsa ya danna kiran Yasmeen, tana Wagawa jin kiWan wajen yasa yace

 a can zaku kwana ne? Fita tayi daga wajen tana faWin

 yanzu zamu dawo yaya ,

 20minutes! I m waiting for u a gida daga haka ya katse wayar ya mayar da kansa ya jinginar yana tunanin yadda gobensu zai kasance dan baya tunani akwai wani abu mai kama da Waga ?afa a dictionary Winsa na gobe. Ita dai sai wasa kawai take da yatsunta dake kan gown Win jikinta, kusan 25 minutes sai ga su, suna isowa ganin motarsa a conpound suka zo suka ?wan?wasa, sai a lokacin ya kalleta itama kallonshi tayi kafin tace  Goodnight ya lumshe mata idanunsa ya buWe ?asa ?asa yace  Night beautiful ta buWe motar a hankali ta sau?a, Yasmeen da Rahama suka kalli juna ganin wai ashe har yanzu amarya bata shiga gida ba, ba su dai ce komai ba, yasmeen ta zaga side Winsa ta ?wan?wasa ya sau?e glass Win yana kallonta yace

 Uhmm? Washe masa baki tayi tace

 yaya ango

 Take her in, kun bar min mata a tsaye bata san sanda tayi dariya ba tana kallon rahama da ke tsaye tare da Ita ta Waya side Win, tace

 oshey yaya, yanzu zamu shiga da ita in sha Allah sai kuma ta Wan sunkuya tayi ?asa da murya tace

 yaya wallahi ur wife is so beautiful, tun a Abuja nake kallonta, ga wani accent mai shegen daWi har son tana magana nake murmushi ya mata yace

 Toh sai da safe ta Wan mi?e tsaye ganin ba biye mata zaiyi ba tace

 sai da safe , ya gyaWa mata kai daga haka ta zaga inda Rahama ke jiranta suka wuce cikin gidan da ita, binsu yayi da kallo kawai har suka shige ciki ya daina ganinsu kafin ya sau?a a motar ya koma drivers seat dan a jiki driver ya bar key Win, he needs to go home now dan dare yayi sosai duk da ya san shi da bacci yau sai wani ikon Allahn.



Ringing Win wayarta shi ya tashe ta daga baccin da take yi, ta mi?e zaune tana jin kanta na sara mata dan kwanan nan kwata kwata damuwar sadiq baya barinta samun baccin kirki, cikin duhun Wakin ta lalubo wayarta ganin Number ne ke kiranta ta Wauka ta kai kunne tayi sallama, shirun da taji ba amsa ya sa ta sau?e ajiyar zuciya dan she s been expecting kiransa dama tuntuni.

Muryarsa taji da ke cracking, kamar kuka yake yace  Mama! Ta sake sau?e ajiyar zuciya idanunta na cikowa fa hawaye tace

 Sadiq, Sadiq Wina, how re u my boy?

?o?arin magana yake amma ya gagara, tana iya juyo ajiyar zuciyar da yake sau?ewa a jere a jere alamun kuka yake yi, sosai zuciyarta ke mata wani irin zafi jin kukannasa, gagara daurewa yayi ya fashe mata da wani irin kuka jikinsa har rawa yake, ya matse wayar a kunnensa yana kuka sosai.

Rufe idanunta tayi ta buWe tana karanto masa addu o i a zuciyarta kafin softly tace  Sadiq& Sadiq stop crying dan Allah kana Waga min hankali, calm down and listen to me kana ji na? Daga kwance da yake a ?asan carpet Win wani Waki ya haWe kansa da ?afafunsa ya gyaWa mata kai a hankali yana cigaba da sau?e ajiyar zuciya

 Let her go kaji, haka Allah ya ?addara sadiq ba rabonka bace, she was never meant for u, holding on will only destroy u kaji Sadiq

 Nooo! Ya faWa da ?arfi jikinsa na Waukar rawa kamar yadda muryarsa ke rawa sosai,

 Mama zan mutu ne idan na barta Mama, u dont understand do u? I cant breath without her Mama, she is my everything, mama everything. Mama bikinsu is all over social media me yasa zata min haka mama, bata san irin son da nake mata bane?Bai kai ni sonta ba kinji na rantse miki Mama, wallahi bai kai ni sonta ba ya faWa wasu waves na tears Win n wanke fuskarsa.

Mama ta dafe ?irjinta a hankali da take jin ya mata Nauyi, duk masifarta da ake gani a da yanzu babu shi dan Sadiq weakness Winta ne shi, tana sonshi fiye da duka yaranta ba ?arya bane wannan, sai gashi shine jarabawanta,

 Dan Allah sadiq ka dawo gida, kaji tausayina ka dawo gida Sadiq stop roaming around, ka daina torturing kanka its not ur fault, ka dawo gida dan Allah

Girgixa kansa ya hauyi violently, duk da ba ganinsa take ba ta cikin wayar, ya mi?e zaune ya jingina da katifar Wakin kafin ya dafa katifar ya mi?e tsaye,

 Bazan iya ba Mama, its killing me Mama yadda take murmushinta mama, she s happy ko babu ni, dama ashe ba sona take ba, ta yaudare ni and ill have to make her pay

 Kar ka lalata rayuwarka akan wata mace sadiq kai kaWai nake da shi, ba kamar mimi bace da bata da kowa Sadiq u wont go scot free idan kayi anything stupid

 Ah ah kina da Umar kina da Maryam wanda theyre more responsible than me, ni bani da anfani Mama Ni bazanyi farinciki ba Mama, bazan samu genuine love ba?Maybe im not meant dama in taSa farinciki, ina ga Allah ya halicceni ni to be broken a duniya..

 Sadiqqqq.. kar ka sake faWan haka, kar kayi ma ubagijinka butulci kayi saSo sadiq ta faWa tana fashewa da kukan da tuntuni take ri?ewa, ji take kamar ta janyo shi ta cikin wayar

 Kai Wana ne sadiq, ina sonka sama da kowa, ure strong, and u ll heal, all u have to do is come home kaji sadiq ji kawai tayi Wit Wit Wit ya katse wayar, ta ciro wayar a kunnenta tana kallo wasu hawayen na bin idanunta, dama tasan bazai saurareta ba ta riga ta sani. Shima yana kashe wayar ya dur?ushe akan guiwowinsa ya sa fuskarsa a tafin hannunsa yana sau?e ajiyar zuciya, kafin calmly ya buWe ?aramar wayar da ke hannunsa ya zare sim Win da ya gama wayar da shi ya kakkarya ya watsar a ?asan Wakin dan yasan she s definitely telling yan sanda ya kira, ya mi?e ya hau kan ?aramin katifar Wakin ya kwanta amma ya gagara runtsawa dan duk rufe idanun da zaiyi hotunan bikinne kawai ke flashing a cikin idanunsa da yadda take ta murmushi ma wani ba shi ba.



Tunda ta kwanta a bed Win Wakin da Ammi da kanka ta kaita, take juye juye, kowa yayi bacci probably, ta kalli yusrah dake bacci a gefenta dan su biyu ne kaWai a Wakin nan ma dan tace ma Ammi she cant sleep alone ne, ta zuba ma lamp Win gefen bed idanu da ke bada dim light, a duk sanda ta rufe idanunta she felt him again and again, ta kai hannu ta shafa lips Winta a hankali tana jin kamar his lips still lingers on hers, the way he refused to let her go, yadda yayi cupping fuskarta kamar ita kaWai ce abinda matters a rayuwarsa a halin yanzu.

Pillow ta janyo ta rungume a ?irjinta ta lumshe idanunta tana replaying memory Win, har a cikin kunnenta tana iya jiyo husky voice Winsa da maganganun da ya dinga mata a motar, the more take tunawa the more wani kunya na rufe ta amma still murmushi ne a kwace a fuskarta, bata taSa imagining haka yake ba mara kunya, tana ganinshi gentle ashe he could be that intense, and that demanding and husbandly.

Wajen ?arfe 2 message Winsa ya shigo wayarta, kamr jira take ta janyo wayar ta buWe

 Babyy bata san sanda ta amsa masa ba da
 umm

 Baki yi bacci ba?

Ya turo mata immediately, ta amsa masa itama da

 yanzu na tashi

 me ya tashe ki?

 I eased my self, baka yi bacci ba?

 Banyi ba

 why? Ta sake tura masa

 hmm kawai yace mata, tayi murmushi tana gyara kwanciyarta tace

 why hmm?

 Zaki sani ne abinda kawai yace mata kenan tayi wani dariya tana jin wani nishaWi tace

 ashe dama baka da kunya ban sani ba sai da ya buWe da few seconds kafin ya turo mata

 miye ne shi? Ta sake gyara kwanciyarta tace

 okay baka sanshi ba?

 Eh ya turo mata,

 toh shikenan

 miye ne shi? Ya sake tambayarta, emoji ta tura masa na kallon gefen ido kafin tace masa

 nima bansani ba

 Zaki sani tomorrow in sha Allah

ta Waura hannunta a baki tana dariya tace

 me zan sani? Bai amsa mata ba kuma bayan taga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login