Showing 138001 words to 141000 words out of 212729 words

Chapter 47 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3686

chan yace

 am sorry baby but I want all of you tonight,and all I want from u is to trust me!, plsss ya faWa yana saka hannu yayi cupping face nata ta side da thumbs dinsa ya saka yana brushing? softly along her cheekbone...Na ima ta lumshe idanunta? saboda tenderness of his touch, yayi leaning in closely kusa da ita yana bata time jiran go ahead Winta, idan still she wants to back down then he ll stop, but when she didn't? ya saka lips dinsa a earlobe dinta yana bata lightest,softest kiss da saida ta dan rikesa da karfi tana sau?e ajiyar zuciya saboda yadda takejin sensations din yana rippling down her neck shima ahmad ya riketa tightly yace..

"Every time am near you....I lose a little more control baby..
Ta juyo? ta idonta tana kallansa slightly unconscious masowa tayi ta shige jikinsa ta kwantar da kanta a ?irjinsa ta runtse idanunta a hankali, ahmad yayi sliding hands dinsa behind her neck ya Wago fuskarta daga ?irjinsa ya hade goshinsu waje daya a haka sukayi shiru bakajin komai se numfashinsu da yake gauraye da wasu emotions masu matukar tsayawa a rai, sonta yake ji har ?ashi da Sargonsa and he wont force her idan har bata so har sai ranar da taji tayi na am da shi da kanta, itama a nata Sangaren haka yake wani ?aunarsa take ji a cikin jininta da take jin ko me yake so zata iya bashi in dai bai fi ?arfinta ba balle kuma kanta, right there naima taji she wouldn't mind giving in just right there, ganin bai da niyyar making any move ta hade bakinsu dake dab da dab wuri daya& . Tuni ya karSe kamar jira yake, yadda suke kissing juna shows nothing but unspoken words.

between kisses din,da passionate whisper dinsa yake fadin...

"Do u have any idea what you just did?.. yayi shiru yana kissing Winta continuosly chan yace
"Na'ima u undo me,u are my world and I love you so much" just

"Stay...please, tell me u love me, tell me u want me ya faWa da voice dinsa dake hitching, ajiyar zuciya kawai take sau?ewa amma ta gagara magana, tuni har yayi fatali da duka kayan jikinta, tozali da jikinta ya ?arasa susuta masa guntun lissafinsa ashe dama haka take? ya shiga exploring duk wani point na jikinta ta runtse idanunta tana karSan each bit na sa?on da yake aika mata, hannu biyu ta saka ta runtse zanin gadon dan abubuwan da yake mata ?wa?walwarta ya kusa daina Wauka kwata kwata, kawai sai hawaye ya shiga bin fuskarta, with each of his touch har ?wa?walwarta take jinsa, numfashinta da ke ?o?arin barin jikinta ta janyo da ?arfin gaske ganin abinda yake shirin yi, ta fara ?o?arin janye jikinta ta shiga girgiza masa kai,

 Ahmad! Ta faWa muryarta cike da kuka, pulling back yayi just enough to look at her, ta shiga girgiza masa kai, shima desperately ya girgiza mata kansa, yana saka hannu ya share mata hawayen fuskarta, tare da murza lips Winta a hankali yace

 Na rantse miki i ll be gentle, pls dont be scared kinji? Ganin kallonsa kawai take yi muryarsa na breaking yace

 Pls runtse idanunta tayi ta gyaWa masa kai a hankali, surrender Win ta yayi yasa yayi breaking last thread of restraint da yake da shi.

Groaning softly ya gyara mata kwanciyarta a kan gadon, yana raining mata kisses, trying his best kar ya fara moarning rubbish, but a banza as soon as he claimed her fully as his wife after much struggles , tuni ya manta da duk wani home training Winshi da Ammi ta basa, ya buWe baki ya dinga uttering rubbish da shi kansa bai san me yake cewa ba idanunsa na cikowa da hawaye, duk wani kuka da ihu da magiyan da take yi sam ko by mistake baya jinta dan shima nasa yake yi, maganganu kawai yake da tunda yake bai taSa yin kalansu ba, a lokacin tayi dana sanin amince masa da tayi, tayi da na sanin jin tausayinsa dan shi babu alamar zai ji nata tausayin, ta rirri?e hannunsa tana jin kamar yana ?o?arin rabata da ranta ne, kamar numfashinta na ?o?arin barin jikinta dan azaba, banda rawa babu abinda jikinta ke yi kamar yadda nasa keyi, tun tana fahimtar azabar da take ji har ta daina fahimta kwata kwata jikinta yayi collapsing amma shikam inaa bai san ma me ke faruwa da ita ba&  Sai tsakiyar dare kafin jikinsa ya fara jerking ya ?an?ameta kamar xai karyata jikinsa na wani irin rawa, zuwa can yayi collapsing a gefenta yana sau?e ajiyar zuciya a jejjere, ya janyo ta jikinsa ya rungume yana planting kisses a fuskarta sai a lokacin ya lura she s unconsious& .


Ina hanya yau amma dai a haka na muku typing so bare with me in ya muku kaWan ko akwai errors! Thank u


#Maimoon
09041426598


https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA(TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah

This page its for ?yan channel Wina, the fiction desk of Maimoon, thank u for all the reactions and the share, i appreciated'?

Chapter 52: Fragile bonds

Tapping fuskarta Yayi moving her closer to him, zuciyarsa na pounding da abu mai kama da tsoro cause of how fragile she looks, idanunta da suka kumbura a lumshe hawayen jikinsu ya bushe

 Baby ya faWa yana Wan tapping kumatunta a hankali, ganin she s still not responding ya furta

 ya Allah yana mi?ewa daga kan gadon zuciyarsa na wani irin bugawa, ya kwantar da ita gently akan gadon yana gyara mata gashin kanta da ya wargaje har fuskarta gabaWaya dan babu kitso a kanta dama, kafin a hanzarce ya sau?a a gadon ya nufi toilet, a hannunshi ya taro ruwa ya dawo cikin Wakin duk ya zubar da rabi a hanya, ya hauro saman gadon hannunsa na shaking ya fara sprinkling sauran ruwan da ya rage a fuskarta, ya sa hannu ya shafa ruwan a fuskarta da wuyarta, anan yaji Wumin sosai da jikinta yayi, ya kama hannunta ya ri?e a nasa yace

 Na ima.. yayi shiru yana kallonta waiting for her to respond, ajiyar zuciya ta sau?e a hankali da ya sa shima ya sau?e wata ajiyar zuciyar relieve yana kai fingers Winta bakinsa yayi kissing.

 Baby ya faWa yana cupping fuskarta bayan ya Wan sunkuyo kanta daga dur?uson da yayi akan gadon, a hankali ta soma buWe idanunta dat are still heavy with exhausion, ta zuba masa gajiyayyun idanunta tana kallonsa, as if memory Win komai ke dawo mata a lokacin, kauda kanta tayi daga kallonsa dan wani mixed feelings of wani azababben kunya da confusion ne ya dirar mata lokaci Waya, ta fara ?o?arin tashi zaune tana kwaSe fuska da baki, amma wani pain da weakness da ya ziyarceta ya sa ta fashe da sabon kuka, instantly Ahmad ya sa hannu ya mayarda ita kwance muryarsa ?asa ?asa yace

 sannu baby ai kamar tunzurata yayi da sannunnasa ta Sare baki ta dinga kuka, duk da muryar ma ba wani fita take ba very fragile.

 Mamina ta faWa cikin kukan muryarta bearly ma yake ji, ya matso kusa ya sunkuyo yana ri?e hannayenta yace

 me kika ce? Juya kanta tayi ta?i ta kula sa, ya rasa me zai mata kuma, kissing goshinta yayi da kumatunta, kafin ya kai hannayenta da ke cikin nasa yayi kissing cikin hannun, a kiss full of apology duk ya damu ganin ta?i daina kukan yace

 im sorry ?in kallonsa tayi ta runtse idanunta sosai har sannan tana cigaba da wani shagwaSaSSen kuka

tuno cewa ya kamata ya taimaka mata ya sa ya sake hannunta ya sau?a a gadon, ya tsaya a gefen bed Win sai kuma ya sunkuyo yayi kissing lips Winta, ya Wan raba lips Winsu ba sosai ba yace

 i love you daga nan ya wuce toilet, buWe idanunta tayi ta bishi da kallo kafin ta runtse idanunta da sauri ta juyar da kanta, itakam ta shiga uku.

Ta sake ?o?arin tashi zaune amma taji inaa bazata iya ba, tafin hannunta ta saka ta rufe fuskarta tana kuka ?asa ?asa, bata san sanda ta buWe fuskarta ba jin yana ?o?arin Wagata, ta saci kallonsa ganin ya Wauro towel ta sau?e ajiyar zuciya, ta so tayi gardama amma ganin bata da option yasa bata yi gardama ba ya Wagata effortlessly zuwa bathroom, ta kwantar da kanta a hankali a ?irjinsa tana ?in kallon fuskarsa ko da wasa, har ya sau?eta a cikin warm water bath da ya haWa mata not too hot, tana ganin ruwan ta ma?ale hannunta duka biyu a wuyansa ta girgiza masa kai alamun  ah ah dakatawa yayi ya kalli tub Win kafin ya kai bakinsa ya sumbaci goshinta a hankali yace  bakya so? GyaWa mishi kai tayi ta mayarda fuskarta wuyansa muryarta ?asa ?asa tace

 its too hot

 Its not too hot sweetheart, i tested it, Allah ba zafi sosai, u need it to ease the ache, please, just once?

Ita dai ta san da zafi but comfort of his voice and how soothing its to her ears ya sa tayi shiru bata sake cewa komai ba, duk da baya ganin fuskarta dan yadda fuskartata ke wuyansa amma jin bata ce komai ba ya gane ta ha?ura kenan, yana ?o?arin saka ta a tub Win yace

 you trust me dont u? GyaWa masa kai tayi a hankali tana runtse idanunta,

 Then let me help u slowly and carefully ya taimaka mata har ta zauna a ruwan, ta kwaSe fuska jin wani shahararren zafi, ta sa hannu ta ri?e damtsen hannunsa, hannunsa ya saka a shoulder Winta ya zaunar da ita da kyau yana patting Winta a hankali cike da lallashi, ya zauna a gefen tub Win ganin ta fara kuka,

 ive got u, Wan kaWan zakiyi baby ajiyar zuciya ta koma sau?ewa a hankali tana jin yadda ruwan ke ratsa jikinta ta daure zafin da take ji hawaye kawai ke gangarowa a idanunta, can ta Waga idanunta dake cike da hawaye ta kalleshi jinsa shiru, ganin inda yake maida hankalinsa yana kallo yasa ta wani zaro idanu ta saka hannu biyu ta rufe jikinta, wani smirk ya Wan cije lower lips Winsa ya lumshe idanunsa ya buWe ya kalli fuskarta suka haWa idanu ta tura baki ta Wauke kanta, shafa kansa yayi ya cigaba da patting shoulder Winta a hankali, a haka ya dinga lallaSa ta sai da sukayi sau 2 har ta Wan fara jin daWin ruwan kafin yace  thats it baby! Ta tura masa baki, murmushi yayi yana taSa wuyanta jin har lokacin da zafi kamar ma ?aruwa zafin yake yasan dauriya kawai takeyi, taimaka mata yayi tayi wanka kafin ya barta tayi na tsarki ya fito a bathroom Win, ya ?arasa yana kallon zanin gadon, ya ?arasa ya zare zanin gadon yana jin tausayinta har ?asan ransa, wallahi he didnt know what came over him, ya dun?ule zanin ya ajiye ya buWe wadrobe ya ciro sabo ya hau ya shimfiWa though bai shimfiWu da kyau ba kafin ya koma cikin toilet Win da sauri, a tsaye ya same ta a cikin tub Win ya ?arasa da sauri bayan ya Wauko mata towel ya ri?ota a hankali ya Waura mata towel Win ya Wauko abarsa caWak ya fito da ita, a bakin gado ya zaunar da ita, ta fara ?o?arin kwanciya, bai hanata ba ya barta ta kwanta ya wuce ya buWe wadrobe ya ciro mata simple doguwar riga da ya gani a wajen ya dawo yana kallonta yace

 zaki saka? GyaWa masa kai tayi a hankali dan kamar zazzaSi take ji a jikinta, cikin jikinta kawai ke aching ta ko ina, ya dur?uso ya saka mata wuyan rigar kafin ya Wan Wakata ya gyara mata rigar da kyau yana jin yadda jikinta ke sake zafi gabaWaya hankalinsa ya?i kwanciya ji yake kamar a masa transfer Win pain Win nata, towel Win da ya zare a jikinta ya sa ya tsane mata gashin kanta da ya zuba a bayanta yana Wigar da ruwa, kafin ya zauna gefen bed Win ya ajiye towel Win a gefensa yana kallonta yace

 ina ke miki ciwo? Girgiza masa kai kawai tayi ta gagara ce masa komai, ya zuba mata idanunsa masu kyau sosai yana jin wani irin so da ?aunarta da har ya rasa yadda zaiyi da shi a cikin ransa, sosai ta ?ara masa wani irin kyau a idanunsa fiye da misali, ko don wankan da tayi ne looking fresh ga gashin kanta dake jike duk da ya tayata tsanewa amma har sannan ruwan na bin gefen sajenta da fuskarta.

 I love you so much Na eema ya faWa da muryar da ya sa ta zuba masa idanunta dan she can hear it from his voice dat he meant it,

 more than my own life ya faWa yana ri?e hannunta a cikin nasa,

 i m sorry idan nayi hurting Winki girgiza masa kanta tayi a hankali tana ri?e hannunsa dake cikin nata tana kallon cikin idanunsa tace

 u didnt bai sake ce mata komai ba sai kallonta kawai da yake yi, ta Wan juyar da kanta ta lumshe idanunta dan kwata kwata bata jin WaWin jikinta ko kaWan ga ciwon kai from rashin bacci, bata jima sosai ba bacci ya fara Waukarta, tagumi yayi ahankali yana kallonta ganin kamar bacci ya Wauke ya zare hannunsa a nata ya mi?e a hankali ya nufi toilet da zanin gadonsu da ya cire Wazu bayan ya duba agogon wayarsa yaga har 2:30, tsaf ya wanke zanin gadon kafin yayi wanka yana fitowa ya ?arasa ya shirya cikin jallabiya ya feshe jikinsa da turaruka yana kallon kan gadon da take baccinta a hankali, ya ?arasa ya shimfiWa darduma ya tada salla, raka a biyu yayi ya dade yana addu o i ga ubangiji kafin ya shafa ya mi?e ya zare jallab Win ya ?arasa ya haura gadon dan wani irin bacci yake ji gashi its almost subh, wata irin nutsuwa da nishaWi kawai yake ji a cikin jikinsa da ruhinsa, lallaSawa yayi ya kwanta dab da ita yayi facing Winta yana kallonta, kafin a hankali kamar mai gudun tashinta ganin yadda take baccinta peacefully ya matso ya kwantar da kansa a ?irjinta ya rungumeta a hankali yana jin Wumin jikinta na shiga nasa, cikin baccin ta tana gyara kwanciyarta ta Waura hannunta a cikin gashinsa kansa da ke ?irjinta, ya sake shigewa jikinta sosai ya kwanta ya lumshe idanunsa yana jin kamar hes in his most safest space a rayuwarsa, a haka bacci ya Wauke sa mai shegen daWi&

Instinctively ta buWe idanunta jin kiran sallah, idanunta sun sake mata nauyi, zazzaSin jikinta kuma ya ?aru sosai, jin mutum a jikinta ta Wan kalli jikinta ganin yadda ya curling Winta yana baccinsa peacefully abinsa hannunsa yayi draping possessively around waist Winta, ta kalli hannunta dake kansa ta zuba wa hannun da ya sha lalle mai kyau sosai idanu kafin a hankali ta nutsa hannun a cikin gashinsa mai shegen kyau da yana cikin abinda ke burge ta sosai yana sake saka ta tabbatar da hes not fully nigerian, and meeting his sisters ya sake tabbatar mata da zarginta, a hankali take shafa kansa kamr wani babynta.

Har aka gama idar da kiran sallah kafin a hankali ta shafa fuskarsa with d intention na tashinsa ta Wanyi tapping a hankali ba tare da tace komai ba,

 ummm ya faWa cikin baccin muryarsa deep a cikin bacci,

 za a shiga sallah ta faWa a hankali da ?aramar muryarta, zare jikinsa yayi a nata ya juya mata baya ya cigaba da baccinsa ta dinga kallonsa kafin ta daure ta mi?e zaune ta jingina bayanta da gadon tana kallon well built body Winsa, a hankali ta sau?e ?afarta ?asa tana jin kamar zata iya faWuwa ta mi?e tsaye ta nufi toilet tana tafiya a hankali da Wingishi, har ta shiga toilet Win ta daure tayi fitsari tayi tsarki da ruwan zafi tana runtse idanunta kafin tayi alwala ta mi?e tana bin bangon bathroom Win tana dafawa dan zazzaSi take ji a jikinta sosai har kamar jikinta na shirin fara rawa ta fito a banWakin ganin har sannan baccinsa kawai yake kuma gashi ana shirin shiga sallah ta ?arasa da ?yar bakin gadon ta side Win da yake ta zauna tana kallon kyakkyawar face Winsa thats softened by sleep, lips Winsa slightly parted, tsintar kanta tayi da kallonsa longer than she intend to. Is he really hers? Kafin ta kai hannunta gefen pillow Win ta Wan buga kaWan, buWe idanunsa yayi a hankali dake cike da bacci sun Wan canza kala ya kalleta,

 za a shiga Sallah

 Umhum ya faWa yana lumshe idanunsa ya sake juyawa, mi?ewa tayi a hankali ta tafi ta shimfiWa darduma ta duba hijab da tayi sallah da shi tana cikin sakawa taga ya mi?e zaune, ya saka tafukan hannunsa a fuskarsa for like 1 minute kafin ya sau?a a gadon ya wuce bathroom. Ita kam ta tada sallar raka atanul fajr abinta, yana fitowa ya zura jallabiya ya wuce ya fita a Wakin ya ja mata ?ofar ganin tana sallah.

Tana idar da asuba ta kwanta akan daddumar ko azkar ta kasa yi dan jikinta take ji yana tauna, sosai take jin zazzaSi, a haka ya dawo ya same ta lokacin har gari ya fara haske, straight wajenta ya taho ganinta a kwance a ?asa ya Waura hannunsa a fuskarta yana faWin  good morning baby jin Wumin fuskarta ya sa ya Waga hijab Winta ya saka hannunsa a ciki ya taSa wuyarta, da sauri ya kalleta suka haWa idanu jin yadda jikinta ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login