Showing 57001 words to 60000 words out of 212729 words

Chapter 20 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3669

amma kuma sai ta fasa kawai

 Amin, i miss u ya faWa kamar mai raWa

 I know, get well soon itama ta faWa tana mi?ewa ta zura takalmanta masu taushi da take yawo da shi a gidan ta nufi ?ofa

 Zan kira anjima inji ya jikin, ka daure ka dinga cin abincin kaji?

GyaWa mata kai kawai yayi kamar yana gabanta  okay bye daga haka ta katse wayar tana fita a Wakin dan xuwa duba abinda ta Waura a kitchen dan yau ita ke girki da kanta dan bata je school yau ba, though tana da lecture amma da yake Waya ne she decides to rest at home.

Bayan kwana 2

?arfe goma da rabi na dare Na ima na zaune akan gadonta ta naWe ?afanunta tana flipping through pages, ga textbook a gefenta da ke buWe half-highlighted, da glasses masu haske a idanunta da highlighter a hannunta, ga laptop Winta a buWe akan gadon, spreadsheets ko ina akan gadon. jin knocking ta Waga idanunta tana kallon ?ofar, faWila ce ta turo ?ofar ta le?o ciki tana kallonta  Na i murmushi ta mata  Na am anty ?arasa shigowa tayi baby bump Winta daya turo sakekken shirt Win jikinta Na ima ta kalla kafin tayi murmushi  mummyn unborn ?arasowa FaWila tayi hannunta a aljihun maternity wando dake jikinta,  tunda baki ce mana sai da safe ba mu munzo mu ce miki ta faWa tana zama da ?yar a gefen bed Win.

Dariya Na ima tayi tana ajiye highligher Win hannunta  Ai na Wauka kin kwanta already, more especially da yake gobe is ur day, by the way happy Anniversary in advance anty FaWila Dariya faWila tayi tana gyWa kai  yeah 1 sweet year already duk sukayi dariya.

 Nasir is taken me out tomorrow, ki shirya muje tare

Da mamaki take kallon faWila kafin ta ?yafta idanu  Ni kuma?

 Eh mana ya kamata, its our happy day, ke kuma ure part of our home, at least zaki samu ki sha iska ki huta wannan irin karatu da kike ba dare ba rana, Monday to friday

Murmushi Na ima tayi tana mayar da kanta tayi resting da jikin gadon,

 Anty FaWila i d love to, but bazan iya bin ku ba, kinga nace miki ina da accounting ethics presentation ranan monday, kuma har yanzu bamu gama organising case study group slides ba

FaWila na kallonta tace  Wan hour 2 ko uku dai wont kill u

 Na sani, but kinga breakdown fa zamuyi na financial malpractice in nigerian firms, idan ban maida hankali ba ill look unserious ta faWa tana kwaSe fuska.

Murmushi faWila tayi cike da alfahari da ita tace

 always the serious one, naji, idan mun dawo sai muyi celebrating a gida tare, dan dole ki bar karatunnan ko kuma dan dole in cusa miki cake

Dariya sosai Na ima tayi  deal kuma kar ku manta ku taho min da chocolate

Mi?ewa faWila tayi  naji, sai da safe accountant of the year

 Goodnight ta faWa tana mayar da kanta kan screen Winta amma har lokacin da murmushi kwance a fuskarta.

Washegari asabar da ya kama ranar anniversary Win su FaWila, tun sassafe ta tashi tayi wanka ta shirya cikin atampa riga da skirt dai dai jikinta, ta Wauko principle notes Winta ta dawo palour ta zauna tana revising, sai wajen ?arfe 12:30 faWila da Nasir suka sau?o daga sama, ta Waga kai tana kallonsu ganin yadda suka yi kyau sosai, faWila na sanye da flowing dogon riga peach colour da bai hana baby bump Winta nunawa ba, tayi light make up a fuskarta tayi kyau sosai, Nasir na ri?e da hannunta suna sau?owa a hankali, yana sanye da kaftan fari ?al da ya masa kyau shima, murmushi ne ya?i Sacewa a fuskarta ta janyo wayarta tana musu hoto da video,  aww ta faWa tana dariya har suka ?araso palourn, Nasir na murmushi yace  kema ki kawo saurayinki mu miki aure Sata fuska tayi  Ni bani da saurayi FaWila ta harareta  shi kuma sadiq Win fa? ?in amsawa tayi Nasir yayi dariya  wato denying saurayinki kikeyi? Shiru tayi ta?i amsawa tana kallon FaWila, FaWila ta Wanyi dariya  to naji ba saurayinki bane, ina dai har yanzu bazaki bi mu ba koh?

Murmushi tayi tana Waura ?afafunta akan kujera  Sai kun dawo dariya suka yi duka, Nasir yace  munji, amma just know that u arent touching our cake too, are u even sure Naima ba so kike mu tafi ki kalli netflix Winki in peace ba?

Tana dariya itama tace  baza a yi haka ba ko anty faWila, kuma Allah yaya Nasir karatu zanyi

Dariya kawai faWila tayi bata ce komai ba, suka nufi ?ofa, mi?ewa tayi tabi bayansu, har suka shiga mota kafin ta Waga musu hannu ta koma ciki, tana jin kaWaici, yau ita kaWai zata wuni fa kenan a gidan, amma kuma ita bazata iya binsu ba, they should have their moment tunda anniversary Winsu ne, kitchen ta wuce jin yunwa ya far damunta.


Ahmad na zaune a mota a parking space Win gidansa yana danna wayarsa ya kwantar da kujeran, Saif kuma na backseat yana kwance yana kallon kids youtube a ipad Winshi, tun Wazu suka dawo daga gidan Ammi, kawai he wasnt in the mood na shiga cikin gidanne, Saif ya ajiye ipad Win ya tashi tsaye akan seat Win ya tsallako tsakanin kujerun front seat yana kallon Ahmad Win  Papa  uhm  pls zamuje wajen anty Naeema? Ba tare da ya kalleshi ba yana cigaba da danna wayarsa his face expressionless yace

 No

 Please ya faWa yana kwaSe fuskarsa, dakatawa da abinda yake yi yayi ya Wago ya kalli yaron, sometimes Saif idan yayi abu ji yake kamar yafi ?arfin shekarunsa, yana kallon Saif Win yace

 i Said No! Shiru yayi yana kallonsa kafin ya koma back seat Win ya kwanta baice masa komai ba, mayar da hankalinsa kan wayarsa yayi yana cigaba da dubawa, kusan 5 minutes Saif ya sake tashi ya dawo yana kallonsa yace

 to papa can u call her?, ina son in ce mata wani abu

Kallonsa Ahmad yayi na few seconds kafin ya sau?e ajiyar zuciya  okay

Call log Winsa ya shiga, sai kuma yayi shiru yana tunanin to da yace masa okay ai shi bashi da ma lambar yarinyar.

Number Nasir yayi Dialing, yana resting kansa da kujera, sai da ya kusa katsewa Nasir ya Wauka

 Assalamu alaikum Nasir ya faWa daga Waya Sangaren

Amsawa Ahmad yayi, kafin ya Wanyi shiru, sai can kuma yace  kana gida ne?

 Nope, out with wifey, ko ka manta yau anniversary Winmu

 Ohhh ya faWa a hankali yana kallon Saif dake kallonsa.

 So whatsup? Nasir ya faWa dan dai yasan kiran da dalili shiyasa ma ya Waga dan da wani daban ne ya kira sa ma ba Wauka zaiyi ba.

Sai da ya Wan yi shiru kafin yace  um that girl..

Nasir ya katse sa  which?

 Wanda take gidanka mana, Saif wants to talk to her wai, sai damuna yake yi, nayi zaton ko kana gida ne

Nasir ya jingina bayansa da kujera yana kallon FaWila dake sanye da spa robe wanda aka rubuta orchid blu a jiki, dan yanzu haka suna spa session ne na orchid blu, wato private luxury spa da garden restaurant dake ikoyi, daga nan kuma zasu je for thier anniversary lunch, sannan sai anniversary potrait da FaWila ta shirya musu, and many more, lumshe idanunsa yayi ya buWe kafin yace  Na ima?

 Is that her name? Ya tambaya yana Wauke idanunsa daga Saif ya Mayar window

 No its urs, zaka ce baka san sunanta bane ko iskanci shiru ya masa

 So kake a bata wayar? Nasir ya sake tambaya

 No dont worry ka barshi kawai.

?an dariya KaWan Nasir yayi,

 Muma bama gida anyway, she didnt come with us kuma, sai dai in number Winta zan tura maka sai ka kirata direct

 Dont bother, sai anjima daga haka ya katse kiran, Ya dubi Saif dake kallonsa, yana shirin magana text ya shigo wayarsa, dubawa yayi yaga Nasir ne ya tura masa number, shiru yayi ya ?urawa ma lambobin ido kamar mai contemplating sai kuma yayi dialing Win lambar.

#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:28 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA (TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah


Chapter 25: Quiet starts

Har sai da wayar ya kusa katsewa kafin aka yi picking, ya zuba ma screen Win idanunsa rasa abin da zaice.

Naeema dake kwance saman kujera a palour ta gaji da karatun dama tun Wazu, ta kwanta kenan sai ga kira daga special numbers dake yawo a screen Winta, sai da ta gama ?are ma number Win kallo tana tunanin wa zai kirata da Number, a irin wannan lokacin, ganin zai yanke ta sa hannu tayi picking ta kai kunne tayi shiru, jin shiru sai a little hum na mota ya sa ta ciro wayar a kunnenta ta kalla ta sake mayarwa a hankali tace  Asslm alaikum kafin ta tambayi whos on the line pls ta jiyo Muryar Saif  Anty Naeeeema buWa idanunta tayi bata san sanda murmushi ya kufce mata ba,  My champ  yes Anty Naeema its me, na ce papa ya kiraki i want to tell u something tana dariya da gyara kwanciyarta tace  haba?, to tell me ya akayi? Shiru yayi yana kallon Ahmad da ke kallonsa ya jingina da kujera kuma yana jin duk convwrsations Win nasu kasancewar a handsfree wayar take,  ban san abinda zan ce miki ba anty Naeema murmushi ne ya kufce ma Ahmad, ya juyar da kansa window cause he knew it already babu abinda Saif zai faWamata dama he just wants to talk to her, yana mamakin sosai irin son da Saif ke mata cause ko su Ammi baya matsawa haka yace sai ya musu magana ko a kaisa wajensu. ?aramar dariya tayi daga cikin wayar  i miss you Saif ta faWa a hankali da murmushi akan fuskarta  zaka iya ce ma Papa ya kawo ka pls? Ta sake faWa not knowing shes on speaker Wan juyowa yayi ya kalli wayar, Saif ya tashi tsaye a kujera da wayar a Hannunsa  ai yace barai kawo ni ba  haka yace? But why? Ta faWa tana marairaicewa kamar zata ma Saif Win kuka  kaga Saif am alone at home, kuma na gaji da karatu, kazo sai muyi wasa da drawing kallon Ahmad Saif yayi, Ahmad ya Wauke kansa kamar bai san me suke yi ba, a zuciyarsa kuma murmushi yake yi, now ya gane me yasa Saif ya ma?ale mata, shes his play mate, wai kazo muyi wasa, baisan me yasa ba but he finds hirar tasu interesting  Papa pls zaka iya kaini? Muryar Saif ta katse shi, shiru Na ima tayi jin ya ambaci papa dan bata yi zaton ma yana wajen ba, ko da yake Maybe wayarsa Champ Win ke using, shiru itama tayi tana jiran amsarsa da Addu ar Allah ya sa ya yarda,  No! Ta jiyo Muryarsa deep and steady, Naima ta sau?e ajiyar zuciya bata ce komai ba, kukan Saif da taji a kunnenta ya sata buWa ido da sauri, sai kuma ta hau faWin  Champ! Saif! Amma ina ko amsata baya yi tana ji yana kuka ta rasa me zatayi.

Da mamaki Ahmad ke kallonsa ganin ya jefa wayar kan kujera ya kama kuka,  what is it? Ya tambaya yana kallon Saif Win  Anty Naeema&  .  U said u want me to call her i called, Saif idan kana haka bazan sake kira maka ita ba, and bazan sake kaika wajenta kuyi wasa ba if ure been stubborn u hear me? Kukanshi ya cigaba da yi, ya shafa kansa,  Now shhh ya faWa yana Waura hannunsa akan lips Winsa, shiru yayi yana kallonsa ya goge masa fuskarsa da babu hawaye yana kallonsa yace  come here Waga shi yayi ya Waura a ?irjinsa yana shafa gashinsa ba tare da yace masa komai ba, kusan 3 minutes yaji yayi bacci a jikinsa, murmushi yayi, ya mi?a hannunsa ya Wau wayarsa dake gefen kujera da Saif ya wulla can, da mamaki sosai yake kallon screen Win ganin har lokacin tana kan wayan, kallon wayar yayi ta yi kafin ya katse kiran ba tare da yace mata komai ba.

Kallon wayar ita ma dinga yi ganin an katse kiran, ta sau?e ajiyar zuciya, since Saif yayi shiru ai shikenan.

Haka ta wuni ita kaWai a gidan da takaddunta, idan ta gaji da Wakinta ta dawo palour, idan ta gaji da nan ma ta koma Waki, Har ta shiga ta kwanta wajen 9 su Nasir bata dawo ba, itama kuma bata kirasu ba, let them enjoy! Tayi murmushi tana jan bargo. Wayarta ta janyo ta buWe, ganin missed calls Win Sadiq har 6 tayi Wan jim kafin ta danna kiransa, har ya katse bai Wauka ba, kallon wayar tayi tayi kafin kamar mai kokonto ta danna lambarsa har yayi ringing ya katse shima ba a Wauka ba, Wan shiru tayi, is kiran da tayi wrong? Maybe yana tare da matarsa yanzu, since shes sure wayar Papa ne, but she wants to ask if Saif is alright, tun Wazu take so ta kira ta kasa, kallon lambar ta cigaba da yi har zata sake kira ta fasa, feeling dissapointed in her self na kiran da tayi ma in the first place, ta ajiye wayar a gefenta ta Wauko starnley cup Winta dake gefen gado ta zu?i abin ciki ta mayar ta ajiye tana gyara net Win da ta saka gashinta a ciki.

Ringing Win wayarta yasa ta dubi wayar, a zatonta ko Sadiq ne, lambobin da ta gani ya sa tayi shiru tana kallon wayar, ganin zai katse tayi saurin Waukar wayar tayi picking ta kai kunne, shiru duk sukayi kafin a hankali tayi Sallama, amsawa yayi a ta?aice, ta Wan yi shiru tana tunanin me zata ce kuma

 u called. ya faWa jin tayi shiru

 umm Naeema ce

ta faWa dan ta rasa ta ina zata fara,

 i know

ya amsa ?asa ?asa

 umm dama, i didnt mean to bother u, kawai ina so ne dama in tambaya, is Saif alright?,naji yana kuka Wazu ive been worried

 he s fyn

ya amsa can ?asan ma?oshinsa yana kallon Saif dake kwance a gefensa yana bacci,

 okay to, thank u Papa Wan shiru yayi kafin yace

 ke who is ur Papa?

buWa idanu tayi tana hana kanta murmushi

 Sorry Sir, ai naji haka Champ yake cewa ne

 umm i see

ya faWa yana gyara kwanciyarsa akan gado.

 okay thank you Sir good night?

 Good night, but dont call me Sir pls

Wan Murmushi tayi tana mamakin yadda yake magana yau, cikin ?aramar muryarta tace

 okay Yaya Ahmad shiru yayi bai amsa ba kafin can a hankali yace

 Night Anty Naeema tura baki tayi

 No pls ta faWa a shagwaSe wanda bata san ma tayi ba, Wan shiru yayi for seconds kafin yace

 No what?

 I m not Anty Naeema

 okay but Saif calls u that

Wan murmushi tayi wato ya rama tunda tace Saif calls him papa shine shima ya kirata sunan da Saif yake kiranta

 yes ai saboda na girmeshi ne sosai hirar ke masa daWi ya gyara kwanciyarsa

 haba? To ai nima kin girmeni ta buWa idanunta kafin tace

 taS na girmeka kuma? He can hear how childish she sounds, Murmushi yayi

 yes, how old are u? ?an shiru tayi feeling a bit awkward  18 ta faWa a hankali kamar mai jin kunyar faWa,  really?  Um ta faWa a hankali

 hm okay, night  okay goodnight ta faWa tana zare wayar a kunnenta jin ya katse. Juyawa tayi ta kwanta da murmushi akan fuskarta, sai kuma ta sake tashi zaune, shiru tayi ta jingina da gado tana sake tunano maganganunsu da shi, ashe ma he can be dis nice? Hes always grumpy she thought baya magana ashe yana yi, Murmushi tayi ta ja duvet ta rufe har kanta.


Kallon screen Win laptop Winsa da ya Wauke tuntuni kawai sadiq keyi, ?irjinsa na wani irin heaving, ya kalli wayar da ke ajiye akan table Win gabansa karo na ba adadi, and whos dis that called her? No itace ma ta fara kiransa kafin shi ya kirata, Waukar wayar yayi ya shiga bincikawa yaga ko Wazu Sunyi waya na almost 30minutes, wani zafi zuciyarsa ke masa, yayi replaying wayarsu na Wazu wanda duk shirmenta da Saif ne kafin ya sake replaying na yanzu, yayi replaying wannan Win yafi sau 20, ji yadda take murmushi happily take waya da shi, ko a wayarsu da Saif Wazu yana jin yadda take dariya genuinely, wanda shi yaushe rabon da ta masa? Ya daWe a zaune a wajen bai motsa ba, duk da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login