Showing 129001 words to 132000 words out of 212729 words

Chapter 44 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3695

Wauke kai duk kuwa kauda kanka, beauty specialist ce matar hakan yasa duk wani natural kyau da Ni ima na Na ima sai da ta ?wa?ulosa, jikinta glowing kawai yake kamar wani silk.

Ba sosai take samun magana da Ahmad ba these days saboda how busy take, kuma its like shima on his part he s busy da shirye shirye, but still ko sau Waya ne kullum zai kirata wanda hakan yasa cousins da Sisters Winta da suka zo ahead of bikin kasancewar bata da friends suka sakata a gaba da tsokana, ita kam sai dai tayi murmushi ta rufe fuskarta da pillow dan kunya ma suke bata, sosai ake pamparing Winta a gidan ba su fadila ba ba su Mami ba, har sometimes abin ya sakata kuka ganin irin gata da take da shi, Mami da fadila su suke supervising usual elegance Winta, akwatina na kayan fitar amarya duk suna Wakin Mami, dan tuni aka gama final fittings har fashion designers Win sunyi delivering kayayyakinta.

Bridesmaids Winta sun gama karSo Winkunansu na emerald green lace da aka raba musu kyauta tuni, gabaWayansu Winkin fitted gown sukayi banda gwada kayayyaki babu abinda suke aukinyi anticipating ranar event Win. ?akinta a yanzu ya cika da gift boxes kala kala da basu fara buWewa ba, zuwa yanzu duk wani bookings an gama confirming, make up artists da sauransu, yan uwa ke ta yiwa Mami da big Daddy kara, ga dangin baban Na ima suma da suka taho biki sosai, kowa da irin shawarar da yake bata bayan lots of hugs da wishes da ake ta mata.

Kamar yadda Mami da big Daddy suka sake bakin aljihunsu haka daddyn Na ima shima ya sake, hakan bai hana Ahmad sake nasa ba, komai excess ake yinsa gwanin sha awa, komai well planned and coordinated.


Back in lagos sosai su ma suke preparation na biki daga gidan Ammi, yan uwa sosai suka zo duk da ance babu Waurin aure an riga an Waura, event planners sai aikinsu suke, Gidan da Na ima zata zauna da ke cikin lekki an gama komai duk da yace ba a bu?atar komai sai Amarya but inaaa Big daddy da daddyn Na ima suka ce basu san zancen ba, su da kansu zasu ma yarsu komai, Salma ba?in cikin wannan biki take ji kamar ta haWiye ranta ta mutu ta huta, dan tuni kowa ya san relationship Winta da Amarya da ango, tsabar haushin Ammi da take ji ya sa bata shiga bikin ba ta Sangaren Ammi baka bata je Abuja ba tace idan an kawo Na imar lagos su zasu karSa daga nan, Suhaila dama tuni tayi flying outside country da wani friend Winta wanda Salma hakan ya ma fi mata kar azo a samu matsala.

2 days to ranar da za a yi ma Na ima jere a gidanta Amira tazo har gida ta samu Ammi tana kuka, sosai Ammi tayi mamaki dan shes never seen her this broken, Ammi ta ja ta Waki a sama kaucewa mutane da maganganu ya zaunar da ita a gado tana kallon yadda take share hawaye duk jikinta sai yayi sanyi dan ta san kishi halak ne, kuma kishiya bata da daWi sam.

Cikin kwantar da hankali tace  What happened Amira Amira ta zamo daga saman gadon ta haWa kanta tana kuka, Ammi ta dafa ta tace

 kiyi ha?uri, ki saka ma ranki salama Amira, ki Wauka hakan shine alkhairi a rayuwarku duka.. bata bari Ammi ta ?arasa ba ta fara magana

 Ammi Baya sona, tunda ya Wauko abin bikinsa baya ko bi ta kaina, kinga tunda nayi tafiya na dawo Ammi har yanzu baya wani kulani, kuma duk saboda Na ima ne Ammi, yanzu kuma yace wai baza mu zauna gida Waya ba wai raba mana gida zaiyi gidanta daban, kuma zai kai mata Saif Ammi tayi shiru tana kallonta dan bata ga itakam problem a raba musu gida ba, can tace

 To miye ne damuwar in an raba muku gida Amira? I think duk zaku fi samun kwanciyar hankali batun Saif kuma babu inda za a kai Saif, infact Saif ya dawo wajena gabaWaya ta Wago idanunta da ke cike da hawaye tana kallon Ammi, amma sai ta share batun Saif da taji Ammi tayi, dan rabonta da ganin Saif ta kusa wata Waya, amma da dai ya kai wa Na ima wallahi gwara a bar shi a nan Win in yaso daga baya in komai ya lafa ta zo ta ?wace abinta.

 Ammi wallahi idan ya raba mana gida cutata zasuyi, na faWa masa ban yarda ba yace baya bu?atar amincewata, Ammi ko ce min zaiyi aure baiyi ba kawai yai aurensa yanzu kuma yana so ya raba mana gida saboda su dinga cutata bayan kamta yayi ya haWa kanmu waje Waya Ammi ta rasa me zata ce mata, ta san kishi ke Wawainiya da ita, hakan yasa tace

 Kin fi so ku zauna gida Waya kenan? Ta gyaWa ma Ammi kai tana share hawayenta,

 Shikenan i ll talk to him ku zauna gida Waya since his house is big enough amma only idan kin min al?awari, babu tashin hankali Amira, zaku haWu ku kwantar masa da hankali gyaWa ma Ammi kai kawai take, tace
 wallahi Ammi ni bazanyi tashin hankali da ita ba, na miki al?awari
 Shikenan Allah ya sa mu dace ya sa hakan yafi alkhairi ta amsa da Amin a hankali. Bata jima ba bayan hakan ta bar gidan, a daren ranan Ammi ta zaunar da Ahmad a Wakinta bayan ya zo mata sai da safe, tun da ta fara maganar Amira ya haWe rai, tana kallonsa tace

 Kaga kai zaka fara jawo matsala kenan a gidanka tun kafin ma Wayar ta shigo, tace baka shiga sabgarta tunda kayi aure, kana abubuwanka da yake nuna ka fi son amaryarka which is very wrong on ur path kallon Ammi kawai yake baki sake, dan he cant recall yaushe sukayi haka da Amira, ko maganr banzq bai shiga tsakaninsu ba, in fact da ta Wauki ?afa tayi tafiya without his knowledge ma for almost a week bai ce mata komai ba dan baya son unnecessary drama, jin yayi shiru tace

 Kuma tace wai zaka raba musu gida ta maka magana kace bazaka fasa ba ya Wan gyara zamansa a hankali yana kallon Ammi yace

 Ammi abinda yasa nace mata haka its for my peace of mind, theres no way zan haWa Na ima da Amira gida Waya without Amira trying something stupid, na san Amira much enough in san cewa shirun da tayi yanzu da accepting Win auren ba ra ayin kanta bane Ammi, sai dai in na ?awarta, suna jira ne a kawo Na imar sannan suyi making move Winsu ko su mata wani abin tunda ba ko da yaushe xan zauna a gidan tare da su duka ba, ita kuma kinga ?arama ce bazata iya faWa da su ba kallonsa kawai Ammi take yi har ya kai aya kafin tace

 What if duk hasashennaka kuma ba haka bane? Tsoron kar ka ?i yin adalci tsakaninsu yasa ta fi so su zauna gida Waya wannan tana da gaskiya cause ure already showing side Win da ka fi karkata Ahmad ya lumshe idanunsa a hankali ya buWe dan Ammi bazata fahimci all this thing da Amira ta zo ta mata drama bane,

 Ka gwada haWa su Win Ahmad for peace to reign, idan akwai matsala sai ka raba su kaga bata ga kamar ita bata da muhimmanci ba ko wani abin, in the first place ba a kyauta mata ba a barta taji da kishiyar da aka mata ba sai an ?ara mata da wani tension Win ba kaji furzar da iska yayi a hankali daga bakinsa kafin yace

 Shikenan in sha Allah hakan za a yi

 Yauwa, jibi ai zasu zo jere koh? Ya gyaWa mata kai a hankali

 To sabon part za a buWe mata kenan sake gyaWa mata kai kawai yayi, kafin yace  za a gyara sabon part Win gobe kafin jibin
 to Allah ya maka albarka, ya sa hakan shine alkhairi ?asa ?asa ya amsa da  Amin mi?ewa yayi ya Wan le?a fuskar Saif dake bacci a gadon Ammi ta bisu da kallo kafin tace

 kuka ya gama sha yayi bacci, rigimarsa ce yau kuma ta tashi ya dinga rashin mutumci

Murmushi kawai yayi ya mi?e yana nufar ?ofa yace  Sai da Safe Ammi

 Allah ya bamu alkhairi.



 Masha Allah Amira, yanzu kika fara irin hankalin da nake so kiyi, yanzu ya ake ciki?

 Mummy yau tun sassafe naga an buWe other side Win ana renovating, kinga kenan ta masa maganar kuma yayi considering though ni bai ce min komai a kai ba

 Rabu da shi ya ji da shi, yanzu dai kin tabbatar gidan za a kawo ta ina?

Mi?ewa tayi daga saman gadonta ta ?arasa jikin window Win Wakinta na glass tana kallon other part na gidan da ake aikin renovating, shima part Win ?ato nw amma bai kai main nata da take ciki girma ba, shima sama da ?asa ne lafiyayye

 Wallahi mummy nan za a kawota yanzu haka ina kallonsu ma daga nan ana aiki, kinsan wai gobe za a kawo kayanta!

 Hmm okay, duk yadda nace miki kiyi Amira haka zakiyi, kinji yadda mukayi da malam ina? Amira ta gyaWa kai,

 to dan Allah kar kiyi mistake, Allah ya kawota Amira tace  Amin tana komawa ta zauna a saman bed, basu jima sosai ba suka gama wayar, mummy na kashewa ta kira Nuwaira, suna cikin magana da Nuwaira ya buWe ?ofar Wakinnata, kallon ?ofa tayi kafin ta Wauke kanta ta kwanta a saman bed tana faWin  will call u back babe ina zuwa nuwaira tace  alright call soon kallonshi ta dinga yi ta ?asan idanunta ganin yana tsaye bakin ?ofa, sai kuma ta ga ya ja mata ?ofar ba tare da ya shigo ba ta mi?e zaune a kan gadon dan tun jiya bata le?a ko wajen Wakinta ba, tuno abinda Mummy tace mata ya sa ta haWe rai ta sau?a daga kan gadon ta nufi ?ofa dan jin dalilin shigowar tasa.


Yau ranar kamu, compound Win gidan ya sa decorations , strings na fairy lights ko ina, traditional drummers na ta fama, ga aunties da cousins, yan uwa da abokan arzi?i mata zallah sai rawa ake ana dariya, ciki kuwa har da su Rahama da Yasmeen da 2 of their other cousins da wasu daga yan uwa da suka taho daga lagos a jiya! Sun sha kyau sun gaji.

Na ima na zaune akan wani low cushion seat, anyi drapping Winta da wani royal purple traditional kamu gown da aka ma golden embroidery cas da jikinta kamar amarya wanda ya haska ta ba Wan kaWan ba, an mata head mai shegen kyau da ya zauna a kanta Was, da manyan beads Winsa da ke wuyanta da hannunta, an mata kwalliya a heavy one ta fito a Amaryarta da yake event Win babu maza, tun da suka yi shoot da ita da shi na kamu before event Win ya fara shi da su Nasir suka ?ara gaba, Murmushi kawai take a hankali tana kallon yadda kowa ke nishaWi cause of her amma Wayan side na zuciyarta tsoro ne cike fal, more especially tunda Ahmad ya faWa mata theyrr staying same house da Amira, ko da aka faWawa su Mami ma basu wani ja ba aka je aka mata jerenta lafiyayye a part Winta da aka mugun gyara shi yayi shegen kyau kowa sai masha Allah kawai yake, Yusrah ?anwar Fadila da ke cikin bridesmaid Winta dake zagaye da ita tana ri?e da ?aramin fan for the bride kamar yadda Fadila tayi instructing Winta.

Top Abuja wedding media house su ke covering bikin daki daki, flashes everywhere hotuna ga videographers kala kala, drones na yawo yana capturing moments Win da kowa ke farinciki, ana rawa da wa?o?i, a duk sanda sukayi zooming kyakkyawar fuskar Amarya its always a master peace dan yadda murmushinta da ke cike da kunya ke matu?ar kyau a hotuna da cinematic videos Win bikin kamar yadda shoot Winsu da Ahmad ya matu?ar Waukar hankali wajen yinsa dan ba Wan ?aramin kyau suka yi ba har ka gagara gane wanda ya fi wani kyau, social media kaf ya Wauka from instagram to tiktok da sauran kafafen sada zumunta #hashtag AN2025, kowa ka kalla ba baya bane a dressing mai sunan dressing a wajen masu matu?ar tsada, make up Winsu mai matu?ar kyau masha Allah.

Duk wanda yake so sai dai ya je ya tsaya gaban babban wall da aka yi ma kyakkyawan decoration na flowers wanda instantly photographers zasu fara Waukarka hoto a wajen, ga banner da aka saka #Goldenunion#kamudeAN2025 wanda kowa ke so ya fito a cikin pics Win.

Yasmeen da Rahama sunyi pictures yafi thousand dan sosai suke enjoying bikin, pictures Win Na ima kuwa sun tura ma Ahmad babu adadi, sosai dangin ango suka zuba bajinta wajen kamu suka zuba capacity iya capacity wajen fansar amaryarsu mai tsada.

Wajen negotiotions kowa dariya kawai yake saboda yadda aka dinga raha da nishaWi yet very classy, the kamu sets Abuja agog, culture plus class, haka taro ya tashi Masha Allah sai son barka.


Washegari cousins and friends Winta suka shirya mata suprise bridal shower da bata san da shi ba a wani rooftop na wani lounge a Abuja da taimakon fadila, sosai shima ya ?ayatar kamar irin something out of pinterest Winnan, pink, da fari da rose gold ballons suna floating a sama wanda rubutun jiki ke glowing AN2025, wasu kuma Mrs Ahmad in capital letters, har sai da tayi hawaye, mayan event planners ne suka shirya musu shi suka yi styling komai gwanin sha awa, ga wani three tier cake mai matu?ar kyau da initials Win ita da Ahmad a jiki su Yasmeen yau ma banda hotuna da videos babu abinda suka ishi Ahamd da shi ta whatsapp wanda suna turawa yake buWewa ya kalla, tuni social media ta sake Waukar second event na bikin which is also a banger. #BridalblissAN2025

Washegarin Ranar aka yi Henna Night, setting Win ranan moroccon inspired setting ne, low couches, ga candles masu ?amshi, da silk drapes all over, ga tray na sweets da dabino da danginsu, banda ?amshi babu abinda ke tashi ta ko ina.

Na ima da ta sha ado da jewelleries ta sha lalle haWaWWen da wata ?wararriyar mai lalle ta zo ta mata, ?awaye na zagaye da ita ga masu lalle kaca kaca wadanda basu yi lalle ba nata yi, haka aka sake locking down social media da wannan event Win n ranar shima wanda a duk sanda Na ima ta shirya for each event sai Mami tayi hawaye saboda irin kyau da take zubawa da haiba, tabarakallah masha Allah.

A daren ranar da za a kaita Fahad ya zo har gidan ya bata kyautar diamond bracelate mai kyau da addu ar zaman lafiya tare da kwanciyar hankali a aurenta da sabuwar rayuwar da zata shiga.

Washegari aka Wauko Na ima daga Abuja zuwa Lagos gidan mijinta Ahmad, after much koke koke da emotional moments tsakaninta da Ammi da su big Daddy kafin a nufi Airport dan tahowa lagos, this time not as a student, ba kuma a gidan fadila zata koma ba, but as a bride na Ahmad kuma wanda za a kaita gidansa. sau?arsu a Murtala muhammad Airport tuni ana jiransu da motoci jeri jeri, paparazzi da social media bloggers tuni sun gama watsa komai Na ima cikin lafaya fara tass fuskarta a lulluSe tuni ya baje ko ina, sai da aka fara kaita wajen Daddynta da ya saka mata albarka sosai, itama Mummy Salma ba a barta a baya ba wajen tofa albarkacin bakinta kafin a Wauki Na ima straight to gidan Ammi, inda daga nan za a yi dinner from there a mi?ata gidanta kowa ya kama gabansa.

A duk cikin events Win da akayi the best of all shine dinner da ya tashi lagos da yayan cikinta, dan bikin was grand grand, classy dinner akayi na gani na faWa a lagos with costomised invitations na A&N Lagos Soiree da a kayi delivering Winsu har gida for invited guests, sovieniers, kaca kaca ga security sosai.

Ahmad perfectly dressed in black tuxedo, da satin lapel, shirt Win cikin crisp white, bow tie Win wuyansa yayi knotting Winsa da kyau, looking regal, wanda presence Winsa kawai commands attension, amma har sannnan heart Winshi is restless, rabonshi da ganin Na ima tun ranan kamu wanda tunda aka fara bikin shine ganinsa da farko da ita, rananr da ?yar yayi bacci, and yanzu he cant help tunanin son ganinta a yau dressed for dinner Winsu, yana zaune a bayan mota waiting for fitowarta dan a mota Waya zasu tafi wajen event Win shi da ita, ko da ta fito haka kawai a jikinsa yaji presence Winta wanda hakan ya sa ya Waga kansa ya kalli window and thats how he froze, tana sanye cikin wani designer flowing gown champagne colour mai masifaffen kyau, wanda ya fito da natural innocence da kuma kyawunta a sarari, fuskarta Wauke da kwalliya mai matu?ar kyau da ya bayyana kyawunta, ya lumshe idanunsa a hankali yana jin race na zuciyarsa kafin ya buWe motar a hankali ya sau?o, hankali duka friends da su yasmeen da suka yi kane kane a cikin ?awayenta ya dawo kansa, fuskarsa a sake yake kallonta bayan ta ja ta tsaya da friends Winta a compound Win, ya tako a hankali with each of his step har ?asan ranta take ji, tuni ?awaye suna fara snaps ana awwning, ya ?araso har gabanta ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login