Showing 189001 words to 192000 words out of 212729 words

Chapter 64 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3690

sallah Ammi kuma da Mami suka tafi sama dan sallah da duk sauran matan Wakin, Na ima ta ja Fauza, Aryan da Saif Wakinta dan suyi sallar tare sai a lokacin Salma ta mi?e taja hannun suhaila suka bar gidan dan danne ranta kawai take yi amma bata son zama ko ina kusa da Mami duk da Mami bata nuna mata komai ba, itama suhaila bata yi gardama ba suka bar gidan dan ta ?unshi ba?inciki a plaourn nan isashshe from looks Win da Ahmad ke bin Na ima da shi da yadda Ammi da Mami suke ta hira kamar sun saba kamar ba surukai ba har ma da big daddy da shikam dama ba ruwansa.


Sai da duk sukayi la asar kafin aka dawo aka ci abinci cike da farinciki, Mami sosai taji hankalinta yayi matu?ar kwanciya fiye da zato ganin gidan da Na imarta take, how she s so comfortable da Ammi kamar mamarta dan har zuwa Na imar take ta faWa mata abu a gefe su Wanyi magana da su dai sai dai su bisu da kallo, shi kanshi big daddy farin cikinsa ya gagara Soyuwa na recovery Win Na ima da kuma yadda ake treating Winta a gidan, sosai duk suka sake suka ci abinci, Rahama da yasmeen nata yi ma Mami hira ana dariya.

Basu tashi barin gidan ba sai after isha , dan already bags Winsu na masau?insu na wani guess house Win big daddy dake lagos, theyll be going back to Abuja jibi bayan sunje sun duba fadila gobe dan dama dan kawai su zo su duba Na ima suka taho lagos Win and Alhamdulillah da sun san ma ta warware har haka da bazasu zo ba, dan basu ga any problem ba.

Ko da suka rakosu compound gabaWaya zasu tafi Na ima ji tayi kamar zata yi kuka, ta tsaya a gefen Ammi tana kallonsu har suka gama sallama da Ammi da su yasmeen, big daddy ya bawa su yasmeen da Rahama 1k dollars each yace su sayi kayan kwalliya, at first ma ?in karSa sukayi sai da Mami ta buWe musu ido kafi suka karSa suka masa godiya, Ammi ma tana murmushi ta ?ara musu godiya.

Ahmad ya buWe ma Mami ?ofar mota, ta Waga ma su Ammi hannu tare da faWin

 Allah ya saka da alkhairi hajiya, mu zamu koma

Ammi tace  mun gode sosai Allah ya tsare hanya ya kaiku lafiya Mami tace

 Amin tana shiga motar ta kalli Na ima dake gefen Ammi idanunta a cike da hawaye, Wauke kanta ta Wanyi ta ?arasa shiga motar Fauza da aryan suka shiga tare da ita Ahmad ya kulle motar, Big daddy ma ya shiga baya kafin Ahmad ya zaga zai shiga gaba, ya Wan tsaya yana kallon Na ima da har ta fara hawaye, fasa shiga yayi ya dawo inda duk suke tsaye yace

 Ammi ko zata rakasu masau?in in yaso sai in dawo da ita? Ammi ta kalleta ganin tana share hawaye tace

 Zaki je? GyaWa mata kai tayi, Ammi tayi murmushi tace

 To kuje mana, sai ya dawo dake tana goge idanunta tace

 Toh su rahama suka kama dariya, ita dai Mami kallonsu kawai take ta glass tana jin ?aunarsu gabaWayansu na yadda suka ?aunaci yarta kafin ta kalli big daddy, shima murmushi ya mata dan shima su yake kallo tun Wazu.

Ahmad ya buWe mata mota yana kallonta ta ?araso ta shiga motar ya rufe ya kalli Ammi yace

 Sai mun dawo gyaWa masa kai tayi tace

 Allah ya tsare su yasmeen sukayi ta Waga musu hannu, dan ba daman binsu ne da suma Allah zasu so su rakasu sai yaya Ahmad ya dawo dasu.

Mami ganin Na ima a motar tace

 Ke kuma ina zaki share idonta tayi tace

 Raka ku zanyi Mami ta buWe baki tana kallonta, big daddy dai murmushi kawai yayi, Mami ta kalli Ahmad tace

 Shine ka biye mata? Yana driving ya Wan shafa kansa yace

 Ammi ce tace ta raka ku mami ta ce

 To ai shikenan

Kallonta kawai Ahmad ya dinga yi ganin yadda hankalinta duk ke bayan tana ta musu hira suma suna biye mata, sai dariya take, she seems so happy, har suka iso haWaWWen guess house Win big daddy da Wazu sunzo tare da Ahmad Win sunyi dropping luggages Winsu before going to gidan Ammi.

Har cikin gidan suka shiga, suka zauna a palourn gidan tare da sake buWe sabon hira, ganin Big daddy da Ahmad na magana yasa Mami ta ja Na ima Wakinta dan sosai take son magana da ita akan problem Winta na kwanaki.
Tambayoyi ta dinga mata ita kuma tana amsawa Mami tayi shiru tana kallonta kafin tace

 Allah ya fisu, sau?a na dinga sakawa ana miki a can Win ma da sadaqa, kuma ke ma ki ri?e ibadarki na san bakya da wasa da shi amma ki sake ri?e sa da kyau Allah shine gatanki kinji? Na ima ta gyaWa mata kai a hankali. Mami tace

 Yanzu yaushe zaki koma gidanki tunda kince kin bar jin duka wancan abin Na ima tayi shiru kafin tace

 Yace wai dis week amma nikam nace bana son gidancan sai dai ya canza min Mami ta dinga kallonta kafin tace

 Why?

 Ni kawai bana so ne

 Shine yace zai canza miki ko ke kika ce ya canza miki?

 Ni ce nace ya canza min Mami tana kallonta tace

 To ki ce masa kin fasa zaki zauna a gidanki, meyasa zaki ce ya sake nema miki wani gidan daban bayan ga gidanki Na ima? Shiru Na ima tayi tana kallonta, Mami tace

 Dont do that okay, idan kun sake magana da shi kice kin fasa zaki zauna a gidanki, na kawo miki abubuwa da yawa amma zan kai wa fadila gobe, in yaso idan kin koma gidanki zata kai miki har gidanki kinji gyaWa mata kai kawai Na ima tayi a hankali, Mami tace

 Am so happy yadda kuke zama da su Na ima, am so proud of u and them too Na ima tayi murmushi kawai dan ita dai ta Wauke su family Winta ne halak malak dama.

Big daddy ya buWe ?ofar yana kallonsu yace

 Dare nayi Na ima zo ku tafi ya maidaki ta mi?e a hankali tana gyara gyalenta tace

 Bye Mami Mami ta sake hannunta da take ri?e da shi tace

 Bye daga haka Na ima ta nufi ?ofa ta fita, Mami ta mi?e ta wuce toilet, big daddy kuma ya rako su har mota yana sa musu albarka da Addu ar isa lafiya.

Lokaci lokaci Ahamd ke satan kallonta yana driving Win ganin yadda jikinta duk a sanyaye, ta kwantar da kanta tana kallon window tunda suka baro gidan, can yace

 Baby ta juyo ta kalleshi, ya Wage mata gira alamar what is it, ta tashi zaune sosai tana kallonsa tace

 I told Mami dat zaka canza min gida, tace wai u shouldnt shiru yayi yana kallonta kafin yace

 Why? FaWa masa duk yadda suka yi da Mami tayi kafin ta ?ara da

 Kawai kar ka canza min kaji ya Wan kalleta yana juya streering for a uturn da hannu Waya efortlessly, ya kai Wayan hannunsa ya ri?e nata yace

 Is that why ure sad? Zan ma Mami magana, its not a big deal to change ur house ri?e hannunsa da ke cikin nata tayi da Waya hannunta tace

 Ah ah kar ka mata kawai ni yanzu na ha?ura zan koma nan Win

 Are u sure? Ya faWa yana kallonta, ta gyaWa masa kai tare da Wan masa murmushi, yace

 Okay tom komawa tayi jikin kujera ta kwanta tana kallon yadda yake driving Win har sannan hannunsa na cikin nata, ganin ba hanyar gida suka nufa ba tace

 Ina zamu? Kallonta yayi ta gefen ido yace

 Inda mace miki Wazu da sauri ta tashi ta zauna tana faWin

 Ah ah nikam wallahi, kaga ?arfe nawa kuwa?

#Maimoon
09041426598


https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA ( TANGLED HEARTS)

Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 65: Tangled

Kallo Waya ya mata ya mayarda kansa ya cigaba da driving abinsa ba tare da ya sake ce mata komai ba, har lokacin hannunsa Waya na cikin nata, komawa tayi ta zauna quitely a motar fingers Winta tangled a cikin nasa tana tunanin inda kuma zasu.

Dan ma kar ta kawo masa gardama ya sa bai sake kallonta ba yayi fixing eyes Winsa a titi amma a banza dan ganin sai driving yake baya ce mata komai ta sake tashi zaune da kyau tace

 Ni dai ka faWa min inda zamu je sai lokacin ya kalleta ya Wan mata murmushi tare da sake ri?e hannunta da ke cikin nasa yace

 Patience, baby. Zaki gani ai ta langaSar da kanta tayi shiru tana kallonsa, kafin ta kai hannunta Waya ta taSa wayarsa dake ajiye a gefe ta kalli agogo, shiru kawai ta masa bata sake cewa komai ba, ta mayarda kanta ta kwantar a kujera tana wasa da fingers Winsa dake cikin nata a hankali.

After what felt like forever suka iso wani very quiet street, ta Waga kanta tana kallon gidan da ya tsaya a gabanta, wani tall modern duplex mai shegen kyau, remote na gate din ya danna, gate Win suka fara buWewa smoothly kamar dama su suke jira, ya ja motar ya nufi cikin gidan, Wan ajiyar zuciya ta sau?e tana bin gidan da kallo har yayi parking, ya zare hannunsa daga nata tare da buWe motar ya sau?a, ta bishi da idanu har ya zagayo ya buWe mata ?ofar ya tsaya yana kallonta, marairaice masa tayi kamar zata yi kuka tace

 Ammi fa zata ga mun daWe mi?a mata hannunsa yayi yana kallonta ba tare da ya amsa maganar da ta masa ba, ta Wan sau?e ajiyar zuciya kafin ta mi?a masa nata, ya sau?o da ita daga motar kafin ya kai hannu cikin motar ya Wauko mata gyalenta da ke kan kujera ya mi?a mata, ta karSa ta ri?e a hannunta, ya kulle motar ya kama hannunta suka nufi cikin gidan walking slowly, muryarsa ?asa ?asa yace

 Do u like it? Ta Wan kalleshi tace

 Miye? Gidan? Ta faWa tana kallon gidan da ke nan tar da haske, ya gyaWa mata kai a hankali,? sake kallon tampatsetsen gidan tayi kafin a hankali itama tace

 Its very beautiful ya Wanyi murmushi kaWan yana sake ri?e hannunta dake nasa yace

 Its suppose to be urs, shi ne dama na canza miki, but tunda kince baki so i thought maybe you d want to see it anyway

Sake kallon gidan tayi kafin ta girgiza masa kai a hankali tace

 Its very beautiful amma zan koma can Win kawai gyaWa mata kansa yayi dan yasan saboda Mami tace haka, dai dai suna isowa babban ?ofar shiga cikin palourn, ya saka fingerprint? Winsa ya buWe ?ofar palourn suka shiga ciki ya maida ?ofar ya kulle ya tsaya yana kallonta ganin yadda take bin gidan da kallo, interior Win gidan is breathtaking, gashi very spacious looking elegant, komai akwai a gidan kamar a turai, ga wasu expensive art masu kyau a palourn banda mad furnitures dake ciki, Na ima ji tayi ita yar ?arama a cikin gidan, like she felt small a cikin gidan,? ta juya ta kalleshi ganin ita yake kallo ta Wan masa murmushi, sosai yake kallonta dan babu gyale a jikinta tana ri?e da shi a hannunta, fitted gown Win da ke jikinta ya bi jikinta ya mata kyau sosai, Winkin very simple yet very beautiful, Wankwalin kanta shima simple ta Waurashi gwantaccen gashinta a kwance luff a gaban kanta.

?arasawa tayi kan kujera ta zauna tana ajiye gyalenta dan bata san tsayuwar me suke a bakin ?ofa ba hakan yasa shima ya shafa kansa ya ?araso cikin palourn ya ajiye makullin motar a kan table ya ?araso ya zauna a gefenta ya jingina bayansa da kujera yana kallonta yace

 Kina jin yunwa? Ta Girgiza masa kai tana kallonshi itama tace

 After all the food da muka ci a gida murmushi yayi kaWan yace

 Am full too ta gyaWa masa kai, ganin bashi da niyyar sake cewa komai sai kallonta yake tace

 Naga gidan to mu tafi yayi wani murmushi da bai shirya ba yana kallonta yace

 Mu tafi ina? Ta marairaice tace

 Gidan Ammi

 Ko ba dai gidan Ammi ba?? Shiru kawai tayi tana kallonsa, agogon hannunsa ya cire ya ajiye a table ya dawo kujerar, instead of zama sai ya kwanta a kujerar ya Waura kansa a ?afarta yana kallon fuskarta, itama shi ta zuba ma idanunta tana kallonshi, ya kama hannunta ya Waura a kansa yana kallonta, Wan murmushi tayi kaWan ta shafa gashinsa a hankali, ya lumshe idanunsa ya buWe yana kallonta yace

 Ive missed u& so much baby shafa gashinsa ta cigaba dayi ba tare da tace masa komai ba feeling the softness and silkyness na gashinsa, hakan da take ya sa ya ri?e hannunta tare da gyara kwanciyarsa a jikinta ya juyo gabaWaya ya Waura fuskarsa a very flat cikinta ya kai hannunsa bayanta ya rungumeta sosai.

Ajiyar zuciya ta sau?e a hankali, ta kai hannunta ta shafa kansa tace

 Hubby

 Uhm ya faWa fusakrsa a cikinta like her little boy, ta nitsa yatsunta a gashinsa tana wasa da gashin tace

 Mu tafi gida kaji ? Wago kansa yayi daga jikinta ya kalli fuskarta his eyes full of longing muryarsa deep with desire yace

 Ive missed u so much Na ima, ive missed u in ways u ll never understand. Ko wani second cikin days Win da nayi without u is torture, pls? spend this little time with me shiru kawai tayi tana kallonsa har lokacin tana shafa kansa amma ta rasa me zata ce masa, gashi dare sai sake yi yake idan Ammi taga sun daWe sosai ta kira Mami fa?

Shikam fuskarta kawai yake kallo, his eyes fixed a tiny pink lips Winta da yake nan moist kamar ta shafa masa wani abin, ganin she s lost a tunanin da take ya sa hannunsa a bayan kanta tare da Wan tashi daga jikinta ya Waura bakinsa a nata yayi kissing lips Winta, wani ajiyar zuciya suka kawo suka sau?e a tare, Wan shiru yayi kafin ya maida bakinsa yayi kan nata ya shiga kissing Winta sosai dis time around ya tashi sosai ya jinginata da jikin kujerar yana mata wani irin hungry and desperate kiss, his tongue demanding entrance dan ji yake kamar zai mutu da feelings Win da yake ji game da ita, yadda ta sa hannunta ta ri?esa ?am giving him full access ya sa ya sake birkicewa, hannunshi na roaming a jikinta with urgency, ya sake bakinta ya dawo da kanshi wuyanta kissing her all over like he had been starving for it.

Trembling kawai jikinta yake yi yet ko wani nerve na jikinta yana burning da pleasure, amma yadda yake komai roughly and desperate yasa gabanta ya hau faWuwa, cause bata tunanin he ll only stop there.

Ai kuwa he didnt make it far? kafin taga ya kama hannunta ya zagayo a wuyansa ya mi?e tsaye tare da ita a jikinsa effortlessly kamar wata baby ya nufi upstairs da ita, she can feel yadda zuciyarsa ke bugawa da ?arfi a ?irjinsa,? hakan yasa tasan yau she s finished.

Yana shigowa da ita bedroom Win ya sau?e ta akan gadon Wakin mai taushi da yaji farin beddings da sauri ta ja da baya tana mi?ewa zaune, haurowa gadon yayi, ta matsa baya har can ?arshen gadon? ya biyota har sai da ta kai ?arshe, ta tsaya tana kallonsa da eyes Winta da suka yi wani laushi, batasan meyasa ba in as much as tana son tafiya gida but her body wants to stay back, goshinsa ya haWe da nata yana sau?e wani wahalallan numfashi da shi kaWai ya san me ya ke ji ya cije lips Winsa yana jujjaya kansa akan nata yana kallon idanunta da ta lumshe su kirif, sake haWe bakinsa da nata yayi ya shiga kissing Winta yana moaning acikin bakinta da hakan ke saka jikinta vibrating, jin bazata iya daurewa ba ta saka hannayenta? a gefen very fyn face Winsa? ta fara maida masa da martani saboda all of a sudden For reasons she couldn t explain, every of his touch felt deeper, every kiss lingered longer. Jikinta seemed to crave him more than ever before, he didnt expect her to give in dis easily tuni ya ruWe ya fara kissing Winta hungrier dan yadda ya faro like a starved man, yana neman hanyar da zai saka hannunsa a rigarta amma babu hanya saboda yadda fitted gown Win jikinnata ya kamata, yadda yake yamutsa mata jiki yasa ta fara ?o?arin zare bakinta a nasa amma fir ya?i, da ?yar ya lalubo zip Win rigarta ya janye zip Win har ?asa yana sau?e ajiyar zuciya a cikin bakinta.

Yadda yake sarrafa jikinta ba shi kaWai yake driving kansa crazy ba, she s also going nuts, jikinta is responding to his rythm, gabaWaya tayi surrender to storm na desire Winsa.? Tuni ya gama undressing Winta kafin ma ta farga, zuwa lokacin bata jin zata iya hanasa sai ma tayasa da take, darennan was a night they both enjoyed, bai taSa sanin he s dis loud ba sai yau, dan tun da ya samu kansa a cikin jikinta once again ya sake manta home training Winsa kamar dai kullum, moaning sunanta kawai yake like a prayer, yana groaning

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login