Showing 12001 words to 15000 words out of 212729 words

Chapter 5 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3638

Mami ba, da ke can part Win Mummyn FaWila, sai da ta tashi tafiya almost Magrib, har bakin mota ta rakota inda driver Winta ke jiranta. Mami ta shiga baya tana kallon Na'ima da ta jingina da motan.

"Ko mu tafi ne sai ki dawo gobe?"

Girgiza ma Mami kai tayi tana ?ir?iro murmushi.

"Noo Mami, I'll stay!"

"Okay then, sai na zo gobe. Be a good girl."

GyaWa ma Mami kai tayi tana Waga mata hannu har suka? Sace ma ganinta kafin ta juya da nufin komawa cikin gidan.

"Wai Na'ima ce wannan?" ta ji muryar wani daga bayanta tana dab da shiga ?ofar falon.

Juyowa tayi tana kallonshi, ya naWe hannunshi a ?irji yana kallonta.

"Tell me baki gane ni ba tukunna, kiga me zan miki?"

Tura baki tayi dan dai da gasken bata gane shi ba. Yayi murmushi yana kallon yadda ta tura baki, yace

"Lallai ma Na ima, ni Winne baki gane ba. Ai kawai Mami yanzu kam kar ta barki ki koma waccar ?asar ta bar mana ke tun kafin ki daina ganeta itama."

Murmushi tayi tana ?arasawa cikin falon, ganin shima shiga falon yake ?o?arin yi. Ya zauna saman kujera yana jan ta da hirar da she's not really interested. Ita dai sai dai tayi murmushi, ko idan ya mata tambaya ta bashi amsa a ta?aice da accent Winta, that's so sweet.

?anwar FaWila mai suna Yusrah, dake zaune a dining tana jinsu, ta Wauko plate Win abincin gabanta tana tahowa falon tace

"Yaya Fahad, ba fa wani gane me kake cewa take ba?"

Fahad ya harare ta

"Haka tace miki? Kuma ina ba a falon zaki dawo kici abincin ba tsabar gulma?"

Tsayawa tayi da plate Win a hannunta, ba tare da ta ?araso cikin falon ba sai kuma ta tura baki ta koma dining Win, amma rabin hankalinta na kan hiran da Fahad Win ke yi da Na'iman

?awar FaWila, Siyama, da ke gidan ahead of the wedding, ce ta sau?o tana kallon Na'ima, tace

"Ai mun Wauka kin bi Mami, daga bari ki rakata, shiru."

Girgiza kai Na'ima tayi, tana mi?ewa ta nufi sama tana faWin

"Yanzu dama nake son komawa."

Siyama ta dubi Fahad da ya mi?e shima, gaishe shi tayi, ya amsa da murmushi kafin ya fice daga falon, Yusrah ta bishi da harara.

Ita dai Na'ima har ta haura abinta. ?akin FaWila ta shiga, suka kusa cin karo, ta Wan koma baya FaWilan ta fito tana faWin

"Yasmeen, ina kika tsaya? Wai ai na Wauka kun wuce da Mami."

Tana kallonta ta girgiza mata kai

"No, I was downstairs na tsaya..."

Bata bari ta ?arasa ba ta ja hannunta

"Muje Wakin Mummy. Kayan da Siyama ta amso Wazu suna can na Kamun Gobe. Though I went for fittings, but I need to be sure ba wani prob. Kema ankonki duk yana wajen Mummy. Wai ina Siyamar ne?"

Ita dai binta kawai tayi a baya har Wakin Mummy. Siyama ma can ta same su bayan ta Webo ma FaWilar abinci da bata samu ta ci ba.

Mummy ta ba wa Na'ima duka ankonta da ke wajenta, wanda mummy Wince da kanta ta mata, ba Ammi ba. Ta kai Waki, jakar da ta taho da shi da Mami ta sa ta haWa kayanta kala 3 ta saka kayan a ciki sannan ta koma Wakin Mummy wajen FaWila.

Kiran sallar Magrib ya sa suka bar Wakin dan yin sallah.

Har ?arfe goma na daren ranar, idanunsu biyu anticipating for tomorrow's event, da ?yar Na'ima tayi bacci saboda hira da suke tayi a Wakin.

Washegari, bayan sunyi sallah da Asuba, duk komawa suka yi bacci. Ganin ta kasa komawa ta janyo wayarta bayan ta rufe har kanta da bargo, messages ta gani from Sadi? har guda 3 asking how she's wanda ya mata tun jiya, amma sam bata lura ba saboda how busy she was jiya, sai da tayi replying kafin ta fita. Morning greetings ta tura ma Dad da Ammi da big Daddy kafin ta kashe wayar ta rufe idanunta.

?arfe tara, hayaniyarsu ya sake tashin ta. Mi?ewa tayi zaune tana kallonsu kafin ta sau?a daga kan gadon ta wuce toilet.

Bata jima sosai ba ta fito bayan ta wanke fuskarta. FaWila da ke chatting da make-up artist Winta ta Wago tana kallon Na'iman da ta jingina da mirror tana kallonsu.

"Kin tashi?"

GyaWa mata kai tayi kafin a hankali tace

"Good morning."

"Morning, Na ima."

Ta faWa tana gyara zamanta a tsakiyan gadon.

Sai da Na'ima tayi wanka, sannan ta sau?a ?asa bayan tayi breakfast da aka kawo musu tuntuni.

Ta gaishe da Mummy da wasu ba?i dake falon kafin ta fita compound. Already har an fara shirya inda za'a yi kamu, event planners suna ta aikinsu.

Kujeru da ke compound Win ta janyo ta zauna tana kallon ma'aikatan na aikinsu.

Ta Wan jima a wajen ganin ta gaji da zaman wajen ya sa ta mi?ewa ta shige cikin gida.

Komawa tayi Waki tana kallon FaWila da few friends Winta da ke Wakin. Lokacin ?arfe 12:40.

BanWaki ta wuce tayi alwala kafin ta koma falon Mummy. Ganin nan ma da mutane ta wuce cikin Wakin, sai da tayi sallah kafin ta fito a falon Mummy ta haWu da Maminta da isowarta kenan.

Da sauri ta rungumeta kafin ta sake ta tana ma su Aryan wasa.

?akin FaWila ta koma. Zuwa lokacin har sun fara shiryawa da shirya Amarya da Siyama ta tursasa taci abinci kafin su fara make-up da make-up artist Winta.

Zuwa ?arfe huWu, duk sun shirya cikin atampa royal blue colour wanda shine ankon kamun. sosai fitted gown Win yayi ma Na'ima kyau sosai. Fuskarta babu kwalliya ko kaWan, dan duk yadda FaWila tayi da ita ta bari ko simple makeup a mata, ?i tayi. Fresh skin Win fuskarta sai glowing yake yi, kanta Waure da Wankwalin atamfar da makeup artist Win ta Waura mata shi yayi kyau sosai. Ta Wan matsar mata baya kwantaccen gashin kanta a kwance lubb. Duk ?awayen FaWilar kallonta kawai suke.

FaWila da tayi kyau sosai, kana ganinta ka ga amarya, ta dube ta tace

"Yasmeen, Wan ce ma Mummy, pls I want to talk to her."

Mi?ewa tayi ta Wauki gyalenta daga kan gadon ta fita. Wata ?awar FaWilata dubi fadila

"This ur sister is cute, amma dai kin Wauko ?aramar yarinya kin saka cikin bridesmade Winki."

FaWila da ke scrolling a wayarta tace

"She's my fav cousin, kuma duka duka 3 years na bata. She's 17 fa kawai bata da girma ne."

Shiru ?awar tayi, bata kuma cewa komai ba.

A falon Mummy ta same su da Mami da friends Win Mummy da few relatives. Ta ?arasa kusa da Mami ?asa ?asa, more like whispering in her ears, ta faWa mata sa?on FaWilan.

Mummy ta mi?e tana faWin

"Okay," kafin ta fita a Wakin zuwa Wakin FaWila.

Mami da ke kallon Na'iman ta mi?e, hannunta ta ja zuwa Wakin Mummy, tana kallonta tace

"Are u comfortable?"

Murmushi tayi tana kallon Mami tace

"Eh Mami."

"Sure?"

GyaWa mata kai tayi, Mami tace

"Okay, am very happy kina connecting with ur family. Ina addu'a Allah ya sa Dad Winki ya yarda this time around. I don't want u ki koma kwata-kwata, na fi son ki jona university a nan."

GyaWa kai tayi bata ce komai ba. Mami ta gyara mata Wankunnen gold dake kunnenta

"U look so beautiful."

"U too," ta faWa tana dariya.

Sosai wajen kamun ya haWu. Yamma lis aka fara kamu inda ya ?ayatar ba dan kaWan ba. Na'ima na zaune a inda aka tanadar dan ?awayen amarya gefen amarya, akan carpet mai kyau ga kilisa a jejjere a gun gwanin sha'awa. Professional videographers da photographers suna ta aikin covering komai.

Amarya da ango na zaune inda aka tanadar musu, few friends Win ango ba su fi uku ba a wajen, looking elegant and rich, suna matsa wayoyinsu very unbothered.

dangin ango sun yi bajinta ba kaWan ba.

Ana tsaka da gudanar da kamun Na'ima, ta mi?e gaba Waya ji tayi ta gaji, Gashi tana so ta yi sallah, dan har an kira magrib. Ga wani fitsari da take ji, kutsawa tayi tana ?o?arin fita a wajen. A dai dai entrance Win wajen ta ci karo da mutum da shima fita yake ?o?arin yi a wajen, hannunsa ri?e da wayarsa kaWai.

Saura kaWan ta faWi, tayi saurin dafe bangon wajen tana kallon shi, dai-dai Shima ya Wago, those lazy hazel eyes Win nashi ya zuba mata su yana kallonta.

Gyara tsayuwarta tayi da sauri tana kallonsa. Very smooth fabric ne a jikinsa, wine colour Winkin kaftan, da babban rigan that is stiched with gold thread, hular kanshi ta dace ?warai da kayan jikinsa. Nan take ta gane yana cikin waWannan unbothered abokan angon da suka yi kama da they were forced su zo wajen kamun.

Daga sama har ?asa ya ?are mata kallo sai dai bai ce komai ba, ya juya ya ci gaba da tafiya towards masallacin da ke cikin gidan. Binsa tayi da kallo, ganin yadda ya wuce abinsa without saying a word, ta so ta bashi hakuri, amma ganin irin kallon da ya mata yasa ta ji ta kasa bashi hakurin da tayi niyya. Ta bi tall figure Winshi da kallo kafin ta ja tsaki ta wuce cikin gida da sauri, jin fitsarin ya matseta sosai.

Har aka tashi a kamun bata sake komawa ba, tayi kwanciyarta a cikin gida, tana jin dawowansu tayi kamar tayi bacci.

Washegari aka saka amarya a lalle, wanda itama Na'ima a ranar sukayi henna mai kyau da aka kawo henna artist Win har gida ta musu.

Ranar jumma'a ana sau?owa masallaci aka Waura auren FaWila da angon ta Nasir, wanda a ranar jirgin dare zasu bi zuwa Lagos inda gidan Amarya yake kuma acan za'ayi dinner washegari.

Suna isa Lagos direct gidan Amarya aka wuce da su, few friends Winta da relatives da suka rakata, kowa wajen kwanciya kawai ya nema a makeken gidanta dake Lekki.

Na'ima dama tun da tayi sallah itama tabi lafiyar gado a Wakin da aka sau?esu ita da just 2 friends na FaWila da suka taho daga Abuja.

Washegari sai bayan isha'i suka isa wajen dinner a wani private lounge a Lagos, wanda ya gaji da tsaruwa sosai, dinner Win ya ?ayatar. Ita dai Na'ima tunda ta zauna a inda aka tanadar musu ?awayen amarya bata sake tashi ba, sau Waya suka haWa ido da shi da yake zaune cikin abokan ango, shima by mistake bata sake bari ta kalli sashin da yake ba.

Sufyan da yake zaune kusa da Ahmad da ke danna wayarsa very unbothered da abinda ake yi a wajen yace,

"Guy."

?an kallonshi Ahmad yayi ta gefen ido.

"U see that girl?"

Ba tare da Ahmad ya kalli inda yake ?o?arin nuna masa ba ya maida kanshi kan wayarsa.

"Which?" ya faWa yana ci gaba da abinda yake yi a wayarsa.

"The one i told u about a wajen kamu, wannan da bata dariyannan," Sufyan ya faWa yana Wan murmushi.

Shiru Ahmad yayi baice komai ba.

Ganin Sufyan is still talking about her ya sa ya Wago ya dube shi.

"Ka santa daga wani wajene?"

"Nope, kawai dai..." sai kuma yayi shiru ganin kallon da Ahmad Win ke masa.

"Guy chill ba fa wani abu bane, shes just cute, that's all."

Tsaki yayi ya maida kansa kan wayarsa.

"Ure just easily impressed, banga miye cute a wajen ba."

Kallonsa kawai Sufyan yake kafin yayi dariya yana sipping mocktail a glass cup Win hannunsa ba tare da ya sake cewa komai ba. Sanin halin Ahmad Win ba zai sake cewa komai ba akan batun ba.

Har kusan sha Waya kafin aka tashi a dinner Win, gaba Waya ba ?aramin gajiya Na'ima tayi ba, ita kam da ta san yadda zata koma gida, da for sure? ta gudu gida. Ganin basu da niyyar tashi yasa ta mi?e ta fita wajen hall Win. Silk fabrik Win jikinta ba ?aramin kyau ya mata ba, champagne colour ne wanda aka yi mata hand beading, an mata Winkin fitted gown da ya sau?a ?asa sosai, Waurinta mai kyau sosai a kanta, unlike yesterday yau akwai simple make up a fuskarta, very light one ta sanya tayi matu?ar kyau, ?afafunta sanye da heels looking very elegant and classic.

Sai da ta fito waje sai kuma ta tsaya a harabar da ke cike da expensive motoci tana bin ko ina da kallo, kamar zatayi kuka. Ta Wan Wage gown Winta ta ?arasa wajen, a jikin wata matte black Maybach ta jingina tana ?o?arin ciro wayarta daga Wan ?aramin jakarta. Da yake glass Win motar tinted ne kwata-kwata bata san da mutum a ciki ba.

Yana zaune a bayan motan, yana ri?e da ruwan gora a hannunsa da ya gama sha, Wayan hannun yana ri?e da wayarsa, shima bai jima da fitowa ba, away from the loud music and useless small talks.

Yana kallo ta jingina da motar sai dai baya ganin fuskarta saboda ta bashi baya, gani yayi ta Wan sunkuya tana duba fuskarta da Waurinta a side mirror Win motar, sai a sannan ya ga fuskarta.

Wan murmushi yaga tayi.

"I look like I need rescue,"

ta faWa tana gyara masa mirror Win sai kuma ta soma tafiya ta koma cikin wajen. Binta yayi da kallo har ta shige sai kuma ya ja tsaki ya mayar da kansa ya jinginar ignoring kiran Amira dake ta shigowa ba ?a??autawa a wayarsa.


#MAIMOON
09041426598
[8/14, 11:24 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q


RU?A??UN ZU?ATA (TANGLED HEARTS)

Yota/014

Chapter 8: Where the Heart Lingers

Ganin ba zata daina kira ba ne yasa ya buWe idanunsa a hankali yana kallon wayar. Ya Wago kansa daga inda ya jingina da kujera, ya sa hannu yayi swiping ya Waga wayar zuwa kunnen shi, ya yi shiru.

A can Sangaren Amira, da ta gama cika tayi fam, ta soma magana.

 Albi, why aren t you picking up your calls? Kuma dinner d?nne har yanzu ba a gama ba ko me?

Shiru ya yi, bai ce komai ba. Sai ma lumshe idanunsa da ya yi yana sauraron ta.

 Kayi shiru, ta ce, tana jan numfashi. Sai lokacin ne ya yi clearing throat dinsa, sannan ya buWe idanunsa yana kallon entrance Win wajen.

 Look Amira, am not in the mood for all this. Zan dawo yanzu. Ina Saif?

 Yayi bacci,

 Okay, ya faWa yana buWe ?ofar motar. Ya sauka ya ?arasa driver s seat, ya kunna motar ya bar harabar wajen. tu?i kawai yakeyi amma zuciyarsa cike take da tunani iri-iri har ya isa gida.

A main parlour ya tarar da Madam Win tana jiransa. Kallo Waya ya mata , ya wuce matakala. Da sauri ta biyo bayansa. Yana jin takun ta, amma bai ce komai ba har suka isa sama. Sai da ya fara duba Saif wanda har ya jima da bacci kafin ya nufi bedroom Winsa.

A tsakiyar Wakin ya tsaya yana kallonta Ganin har nan ta biyoshi kuma bata da niyyar yin magana sai ma tsayuwa da tayi ta yi folding hannunta ta jingina da ?ofa tana kallonsa ya Wauke kansa. Ya cire rigar saman ya ajiye a gefen gadon, sannan ya fara Salle cufflinks Winsa.

 Amma kasan ?arfe nawa yanzu? ta tambaya tana cigaba da kallonsa.

Sai da Ya ajiye cufflinks Win kafin ya juyo gaba Waya yana kallonta, ba tare da ya ce uffan ba. Irin Kallon da ya sa ta kasa ?arasa abinda ta ke shirin faWa.

?wafa ya yi ya wuce toilet ya rufo ?ofar. Ta bi ?ofar banWakin da kallo kafin ta ?arasa ta zauna gefen gadon. Rigarsa ta Wauka ta kai hancinta tana sniffing ko zata ji ?amshin wani turare daban da ba nasa ba, Jin ?amshin turarensa ne kaWai a jikin rigar ya sa ta lumshe idanu. Ta ajiye rigar a kan gado, ta juya ta fita daga Wakin.

Sam bata son ganin ya jima a waje. Ji take kamar yana tare da wata. Ko dinner Win ma taso yaje da ita amma ya ?i. Shiyasa ta sake yarda cewa akwai wata da zai haWu da ita, ba iya dinner ba. Duk da ta san ba halinsa bane, amma zuciyarta sam akansa bata da yarda.

Yawan business trips da yakeyi suna daga mata hankali, dan har ya dawo bata da nutsuwa, Tana jin kamar watarana zai haWu da wacce zuciyarsa zata So bayan ita. For the past 5 years da suka yi aure, bai taSa bata ?ofa da zai wula?anta ta ba. Yana iya ?o?arinsa wajen sau?e ha??o?inta dake kansa, amma hakan ba yana nufin zata mance dalilin aurensu bane. Ba zata bashi ?ofa da zai so wata ba, ba zata taSa bari idanunta ya rufe kanta yayi murfi ba.

Tana isa Wakinta, ta Wauki wayarta ta shiga kiran ?awarta Nuwaira&

;.

Tun da suka dawo daga dinner, wanka kawai tayi ta kwanta, dan da ciwon kai sosai ma ta dawo. Washegari bayan breakfast suka fita buWe ido a Lagos. Duk da yadda ta so ?in zuwa, basu barta ba.

Sun zagaya Lagos: daga Nike Art Gallery, Landmark Beach inda ta cire takalmanta tana tafiya barefoot a kan ?asan wajen mai tsananin laushi. Suka ci boli abinda bata taSa ci ba, amma dole ta yarda it s amazing, more than any grilled food she s had in New York.

Sosai suka yi nishaWi. Idan ta tuna cewa na lokaci ?an?ani ne kafin ta koma New York to her boring life, sai ta ji jikinta yayi sanyi.

;.

Washegari suka bi jirgin yamma zuwa Abuja. FaWila da Nasir suka rakasu har Airport. Nasir na tsokanar Na ima wai itama ta zo Lagos ta yi aure, sai FaWilarsa ta samu relative a Lagos. Na ima ta Sata rai ta?i ce masa komai, a ranta kuwa cewa take  Ni da Lagos sai dai ziyara!

Haka suka rabu da FaWila cike da kewa. Nasir ya rungume abarsa tana kuka a hankali a jikinsa, tana Waga musu hannu.

A Abuja, Big Daddy da kansa ya Wauko ta daga gidan Uncle Aminu zuwa gida, tana ta ba shi labarin Lagos, yana ta biye mata yana mata dariya.

Kwanakin da suka biyo baya are her happiest, warmest, and most peaceful days. Mamy ta koya mata girke-girke na gida, tana sa ta WanWana abubuwan da ta dade bata ci ba. Suka je spa, aka musu gyaran jiki tare. Aka wanke musu hannaye da ?afafu. Aka gyara musu gashi. Da yake lallenta na biki bai goge ba, Mamy ce kaWai ta yi jan lalle.

Wani sa in idan ta kalli Mamy, sai taji idanunta ya ciko da hawaye. Tasan tayi iya bakin ?o?arinta, amma Dad bazai bari ta zauna ba. Ko dan irin soyayyar da Big Daddy

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login